ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zani inkai photocopyn wajan poly""ta"

faWi kanta a™asa domin gani take kamar zata gane ™arya take mata.

"""to kiyi sauri ki dawo kinga ga garinnan na haWewa alamun zaayi ruwa""cewar umman tana mi™a mata"

dubu Waya.

"amsa tayi tai mata godiya sannan ta fita agidan,dama malam baya zaman gida se magriba yake baro"

"shagonshi da yake saida shaddoji akasuwa,shida sauran yayyanta maza matanko dama duk sunyi aure."

"mashin ta hau abakin titi har zuwa gurin,ta sauka atsorace take,jikinta in banda rawa ba abinda"

"yakeyi,sabida shine zuwanta na farko da nufin tazo gurin wani namiji ita kaWai,fuskarta Soye cikin face marks ta shiga gurin,ta faWi numbar Wakin da yake,aka kirashi awaya yabada umarnin abarta ta shiga."

"™afafun nasreen wani irin karkarwa sukeyi,haka jikinta har ta iso ™ofar Wakin,ta jima tsaye bakin ™ofar ta"

kasa knucking tsoro duk ya dabaibayeta.

"da ™yar ta cire hannu ta ™wan™wasa.,kamar jira tana cire hannunta taji an buWe ™ofar,da sauri ta Wago"

"idanunta tana kallonshi,wandon sojojine ajikinshi yayinda ba riga ajikinshi,yana mata wani shuumin murmushi,"

"agigice ta juya zata bar gurin sede taku Waya yayi ya kamota,zatai ihu,ya rufe mata baki,ayko gurin mutsu"

"mutsun son ta ™wace daga ru™on da yay matan botiran gaban rigar tata guda biyu suka buWe,ana ganin saman nonuwanta dake cikin pink Win bra manya dasu."

"yana shigar da ita ya rufe ™ofar,ya manneta da jikin ™ofar hannunshi na danne da bakinta."

"""relax ba yadda kikai zato bane,ba haka nikeba,pls,banason hayaniya""ya faWi cikin tattausar muryarshi."

"gyaWa mishi kai kawai takeyi,tana ware idanu.ganin ta dena damben son ™wacewarne,yasa ya cire"

hannunsh akan bakinta.

"""dama jakata naxo karSa""cewar nasreen tana haki"""

"idanunshine suka sauka kan tudun nonuwan nata,dake waje,a hankali ya mi™a hannu ze gyara"

"mata,botiran,ayko agigice ta bige hannun nashi,se bayan ta buge Winne ta koma tana nadama tunowa da tayi daga shi se itane kawai a Wakin."

"murmushi yyi ya Waga mata kafaWa gamida taSe baki yace yana laso laSSansa""nice view""yayi maganar"

idanunsa na kan nonuwanta.

"da sauri tabi setin idonshi dan taga kome yake kallo,ganin nonuwanta awajene yasata yin saurin"

cukuikuye rigarta jikinta se rawa yakeyi..

"ganin ta rufene ya kashe mata ido gmida Waga mata gira,yace""hope kinzomin da tawa jakar?""ya faWi"

yana murmushin ™eta domin bega alamar jakar a hanuntaba.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 10*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"Seda ya faWa ta tuno da jakar,dake can Wakinta ta mance bata Waukotaba."

"""wallahi na manta da ita,amma tana ™asan katifata ban taSa maka komaiba aciki""cewar nasreen a"

tsorace.

"""To yanzu kina nufin in baki taki nikuma tawa ta tafi kenan?""ya faWi yana murmushi."

"""aa wallahi nayi al™awarin kawo maka,wallahi zan kawo maka""cewar nasreen cikin damuwa."

"""Well,zan baki,sede kisani in baki kawominba zan bibiyeki""ya faWi yana lashe laSSannsa."

"""eh na yarda wallahi na yarda""cewar nasreen jikinta na Sari."

"ba musu yaje ya Wauko ya mi™a mata,da sauri tasa hannu ta karSa,ri™ewa yayi yace yana kallonta""kina da"

"kyau,"""

"""nasani""ta bashi amsa tana ™o™arin amsar jakar."

"™ara matsawa jikinta yayi yace ""shi kuma ™amshin da kike ya sunan turaren?""ya faWi yana lumshe ido"

yana kai hancinshi jikinta ya sha™i dogon numfashi.

tureshi tayi ta finciki jakar ta fice a Wakin da gudunta.murmushi yayi ya koma kan gadonshi ya kwanta

rigingine yana tuno kyawun fuskarta.

"itako nasreen da saurinta tazo titi,sede tuni anfara ruwan sama,tana nan tsaye,kawai taga mutane kowa"

"se gudu suke,ga ™arar harbin bindiga na tashi,kan tayi wani tunani mutane biyar ne suka faWi agabanta an harbesu,wani ihu tasaki ta juya da gudu ruwa na dukanta,ga harbi anayi abayanta."

tuni hukumomin hotel Win suka rufe ™ofarsu sannan suka dannan alert Win akwai matsala sannan suka

sanar da ดan bindiga daWine suka zo area suna harbi kan me uwa da wabi.

"Kamar wanda aka tsikara ya mi™e da mahaukacin gudu,ya fice a Wakin nasa ko takalmi babu a ™afarshi"

domin yasan nasreen ba lallai ace ta bar gurinba.

koda yazo fita ™o™arin tsaidashi maaikatan gurin suke amma ina bejiba domin ya hangi nasreen Win ta

glass tana gudu iya ™arfinta tana son dawowa gurin wanda inde ba fitar yayiba bazaa barta ta shigoba.

"murWa key Win yayi ya buWe ™ofar ya fita dede lokacin nasreen Win ta sare,tana hangoshi dishi dishi a"

"idanunta numfashintane ya Wauke,ta faWi agurin."

"da gudu ya isa gunta,yasa hannu ya Wagota,da mahaukacin gudu ya koma ciki da ita yana kiran"

"sunanta,kulle ™ofar aka sake yi,ดan bindigar nata harbin ™ofar sede bullet proof ce dole suka ha™ura."

"shiko aguje ya kaita Wakinshi,ya shimfiWeta kan kujera,yana kiran sunanta,aruWe."

"ko motsi bata yi agigice ya Wauko ruwa yana shafa mata afuska,ajiyar zuciya ta sauke,sannan"

"numfashinta ya fara sauka da sauri da sauri,ajiyar zuciya ya sauke ganin numfashinta ya dawo duk da bata dawo hayyacintaba."

dubansa yakai jikinta rigar jikinta duk aji™e take ga dattin ™asar data faWi akai.

"Salle mata botirar rigar yayi,ya cire mata ita,ya ajiye agefe,brane ajikinta,da dogon wando legis,wanda"

"shima aji™en yake,ga taSo ajikinshi."

"beyi ™asa aguiwaba,yaje ya Wauko tawul a toilet,yazo ya rufa mata ajikinta sannan yasa hannunsa ta"

"™asan tawul Win ya zame mata wandon,wanda yayi hakane sabida ya lura ba pant aciki."

"bra Winma zare mata yayi,tunda ya rufeta da tawul.cikin dabara ya naWeta da tawul Win dan kar yaga"

"jikinta,sannan ya Wauketa,cak yaje ya kwantar da ita akan gadonshi."

"bargo yaja ya rufeta sannan ya Wauki kayan nata ya shiga toilet ya wankesu,ya shanya a ™arfen shanyar"

"Wakin.sannan yazo ya goge kujerar,daya Woratan tun farko."

"toilet Win ya koma yayi wanka,ya fito Waure da tawul yaje yasaka kayan shi,yazo ya zauna agefenta yana"

"kallon yadda numfashinta ke sauka da kyau wanda a matsayinsa na likita yasan bata cikin haWari,wannan baccin da takeyi shi ze taimaka wajan dawowa cikin hayyacinta sabida tsorone yasata hakan."

kiran sallar magribane yasa yatashi akanta yaje yayo alwala yazo yayi sallah aWakin.

a ta™aicede ranar nasreen a hotel Win ta kwana.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 11*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"*Littafin kuWine,500"

"A kan kujera ya kwanta ita kuma tana gado,ya makara be farka da wuriba se ™arfe shida na safe."

yana tashi ita ya fara dubawa har yanzu bacci take sede ta juya daga yadda ya ajiyeta hakanne yasa ya

"™ara jin sanyi aranshi.toilet ya wuce yaje ya Wauro alwala yazo yayi sallah,sannan ya sake komawa yayo wanka,fitowa yayi Waure da da tawul ajikinshi,yana tsane kanshi da wani ™aramin tawul Win."

"hakan yayi daidai da farkawar nasreen daga bacci,a hankali take kallon Wakin,tanason tantance a inda"

"take,idanuntane suka sauka akansa tsaye agaban mirror yana taje kanshi,Waure da tawul."

"jikinta ke wata irin makyarkayata gumi na tsststsafo mata duk da sanyin Wakin,a tsorace ta Waga bargon"

"jikinta ta Wan le™a,tsirara taganta ba komai ajikinta dan tawul Win gurin baccin ya cire ajikinta."

"wata ™ara tasaki gamida cukuikuye jikinta acikin bargon tana kuka,a tsorace ya waigo gareta dan besan"

ta farkaba se ihunta yaji.

"nufarta yayi da sauri ,dakatar dashi tayi ta hanyar faWin""ka cika burinka akaina kenan?""tayi tambayar"

idanunta na zubar da ™wallah.

"""wanne buri kuma nasreen jiyafa...""ta katseshi da cewa""jiyafa me ,jikina ba kaya kana tsayawa gabana"

"kana cemin jiya,ubanme ya rabani da kayan jikina""tayi maganar cikin ™araji kamar me shirin hawa iska."

murmushi yayi sabida se yanzu ya fahimci abinda take zaton ya farun.dan haka dole ya ™ara tunxurata

"dan yaji me kuma zatayi,hakanne yasa yace""to amma da nayin kinji nace zan faWawa wanine,kema ki tashi kije kiyi wanka kizo kiyi sallah,ammafa ba ™arya,daren jiya darene da bazan mantaba tnks you,naji daWi sosai""ya faWi yana lashe bakinsa."

"kuka ta fashe dashi tana faWin""ka cuceni,ka cuci rayuwata kuma bazan taSa yafe maka ba azzalumi""ta"

faWi muryarta na rawa.

"dariya yayi yace""to naji dama ay bakiji nace ki yafeminba tashi kiyi wanka kiyi sallah lokaci na ™urewa,in"

"kuma bazaki tashiba bari inzo in ™ara miki round 6 dan so biyar mukayi kan gari ya waye,""ya faWi yana"

™o™arin hawa gadon.

"ayko arazane ta mi™e tana ™ara rufa bargon ajikinta,tana cigaba da yimasa Allah ya isa,tsabar sa abun"

"aranta koda ta mi™e ji tayi kamar ™asanta na mata zafi,ayko tamkar sabuwar amarya haka ta nufi toilet Win tana Wan tale ™afafu janye da bargon tana ci gaba da tsine masa."

"shiko ganin yadda ta maida tafiyarta besan sanda ya tuntsure da dariya ya faWa kan gadonba,lallai"

wannan itace drama queen ta asali.

"tana shiga toilet Win taga wankin da yay mata,rushewa da kuka tayi tana faWin""matsiyaci harda min"

"wanki,Allah ya isa ban yafeba"""

dariya yayi sanda ya jiyota a toilet Win tana cigaba da tsine masa albarka.ita damuwarta gida tasan

"sunacan hankalinsu tashe ana nemanta.saida tai wankan tsrki sannan ta fito sanye da kayanta,.ajikinta har zuwa lokacin kuka takeyi."

"tuni ya kimtsa domin yaune zebar garim dama biki yazo,ze koma gida."

"tana fitowa sallar tayi koda ta idar Win tsine masa take,sannan ne ta mi™e zata fice da sauri ya tsaida ita"

"da cewa""nasreen nanfa hotel ne gara ki tsaya,mu fita kamar miji da mata domin in kika fita a haka wallahi kowa seya gane me mukayi jiya.""ya faWi yana murmushi."

"tsayawa cak tayi bata fitaba,har ya ™araso inda take,janye da trolling shi suka jera ™afarta ba"

"takalmi,yana sanye da jakin soja wanda anan ne taga sunanshi ajiki AG KAFIN MAIYA˜I,shine tagani ajikin"

kakin nashi.

"suna fitowa daga Wakin dukayi kaciSus da Abdul ya fito daga nashi Wakin ze fita shima,agigice nasreen"

tayi bayan AG ta Soye jikinta in banda rawa ba abinda yakeyi.

"dariya yayi yace""amma nayi gwari au dama saurace mukaso mu wahal da kanmu akanki,ashe gayun"

"makaranta ne baa bawa,anjima ana rabarwa""cewar abdul Win gamida yin gaba abunshi."

Shiko AG be kulashi bane sabida karsu tarawa kansu mutane amma seyasa anyi maganinshi.

"nasreen sabbin hawaye ke bin idanunta,dan tasan asirinta ya gama tonuwa tunda abdul ya ganta."

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 12*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,"

"*Littafin kuWine,500"

"""muje ko""cewar AG ba tare da damuwar komaiba."

"Bata kulashiba taci gaba da tafiyar tana Soye fuskarta,acikin gyalenta in banda kuka ba abinda takeyi har"

suka fito harabar hotel Win.

"titi ta nufa,da sauri ya tsaidata da cewa""ki daure muje mota inkaiki gida domin yadda kike tafiya in"

"mutane suka gani zasu gane me mukayi""cewar AG yana ri™e dariyars."

"ba musu ta bi bayanshi,dan bataso asirinta ya tonu,gwaggonce motar tashi 2026,kyawun motar abun"

"kallone,fentinta army green."

"baya ya buWe yasa akwatinsa,sannan ya buWe mata gidan gaba,yace""ko na saki ne bazaki iya shigaba?"""

"harara ta watsa masa tana faWin in sha Allahu abunda kaimin kaima se anmaka"""

"Dariya yayi ya rufe ™ofar bayan tashiga sannan shima ya shiga,ya tada motar suka fito daga harabar hotel"

"Win,abinda basu saniba tun daga fitowarsu har shigarsu mota abdul naWauka a wayarshi acan inda ya adana kanshi."

Seda suka hau titine suka ga jamian tsaro sosai atitin sakamakon abinda ya faru jiya.seda yaWanyi tafiya

"kaWan sannan yace""ina muka nufa?"""

"""kasamu guri ka ajiyeni zan kai kaina gida""cewar nasreen cikin kuka."

"""to in ban rakaki gidaba waye zewa iyayenki bayanin abinda ya faru?""ya faWi ba tare daya kalletaba."

azabure ta Wago kanta ta dubeshi tace muryarta na sar™ewa bakinta na rawa hawaye na cigaba da biyo

"idanunta""bayanin ka kwanta dani kenan zamuje kai musu?""tafaWi tana binshi da kallon tsana."

"murmushi yayi yace""bashi zani faWa musuba amma in kinaso in faWa musu sabida saki aruwan zafi in"

"mukaje se in faWa musun""ya faWi yana murmushi."

"""dako har abada kaida gamawa da duniya lafiya,sabida koni kaWai na rage in yafe maka ka shiga aljannah"

"wallahi bazan yafe makaba,""cewar nasreen cikin kuka."

"""To ya ze koma kenan in yazamana kuma ke taki aljannar na ™asan ™afata?""ya faWi yana dariya"

"""ay bama kaiba iri irin zuriarku wallahi bazan taSa auransuba,mazinata masu lalata ดaดan mutane""cewar"

nasreen.

"""To naji,muma kuma ay bamuce zamu aurekiba,kawai de inaso ki dena kurin bakine sabida baki saniba"

"ko daren jiya na samar da cikina ajikinki"""

"kifewa tayi acikin motar tana ihu iya ™arfinta""wayyo na shiga uku na lalace,shikenan iyayena zasu"

"tsinemin zasu koreni,ya Allah kasakamin""ta faWi tana tirje tirje acikin motar."

"""unguwarku se tafiya muke baki faWiminba""cewar AG."

"""Tudun wada layin masallacin jummaa na ดanlilo""ta bashi amsa tana ci gaba da kukanta."

"Ayko besha wahalaba ya iso inda tace Win,sede tunda yashawo kwanar layin,mata da mazane dam™am"

alayin ana jimamin Sacewar nasreen Win tun jiya.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 13*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"*Littafin kuWine,500"

*ko aje arewabook akaranta*

"seda ya dinga yin horn sannan yasamu gurin yin parking,jamaa basa ganin na cikin motar amma su suna"

ganin kowa.

"""ki share hawayenki kisa natsuwa a ranki sabida kar agane kinjiko,sannan inaso ki faWamin ™aryar da"

"kikayi da zaki fito zuwa gurina dan nasan direct bazakice zakizo hotel gun waniba""ya faWi cikin tattausar muryarshi."

"harara ta watsa masa sannan tasa hannu ta goge hawayenta tace ""cewa nayi zani photocopy can"

"poly""tabashi amsa."

"""good to sauka muje""ya faWi gamida zaro ba™in glass Winsa yasa a idonsa,wanda sosai yay masa"

"kyau,gamida sashi ™ara kwarjini."

"atare suka fito a motar,ayko ana ganinta guri ya Wauki ihu se rungumeta akeyi ana faWin ga ""nasreen ga"

"nasreen"""

"da sauri malam ya ™araso gurin dan ya tabbatar,ayko yana ganin sojane ya kawota yaji wata natsuwa"

"aransa,iso yayiwa AG Cikin barandar gidansu nasreen Win,"

"nan suka gaisa,bayan sun zauna kan tabarma,AG id card Winshi ya zaro ya nunawa malam yace ""sunana"

"Major Aliyu Garba Kafin Maiya™i,jiya mun fito ayki sakamakon samun labarin ดan bindiga da suka zo suna ta harbin mutane acan wajajen multpurpose muka haWu da wannan yarinya ayashe a ™asa an takata wajan gujeguje,so shine muka kaita asibiti,aka taimaketa,yau kuma dasafe naje asibiti na"

"Waukota,muka taho ta nunamin unguwarsu,""cewar AG yana jinjina ™aryar daya tafka."

"nasreen kallonshi tayi shima ya kalleta,ya faki idon malam yay mata signa gamida kashe mata ido Waya"

"da sauri ta Wauke idonta daga kallonshi,dan ji take kamar ta sha™e tsinanne ya dena mtsi."

"""mungode Allah saka da alkhairi,yasa kafi haka naji daWi sosai wallahi,jiya kaf unguwa hankali atashe"

"sabida munji labarin harbin kan me uwa da wabin da sukayi,munje asibitoci da dama amma bamu gantaba ashe Allah ya tsallakar da ita,mungode Allah saka da alkhsiri""cewar malam"

"Nanfa mutane sukai ta masa godiya,da ike sauri yakene yasa yay musu sallama suka rakoshi har"

"mota,tare da nasreen badan ranta yasoba,."

Seda ya shiga motar ya kunnata sannan suka yi baya anata Waga masa hannu.

seda yayi baya ya matsa daga kusa da mutanen ya sauke window ta ™walowa nasreen kira.

"ayko banza dashi tayi ta juya zata bar gurin,da sauri malam yace""jeki yana kiranki nasreen"""

Ba dan ranta yasoba ta nufi gurin motar tana zuwa ta tsaya gefen windonshi tana ™ara haWe

"fuska""nasreen zan koma gun ayki amma bazakimin fatan alkhairiba?""ya faWi yana murmushi."

"""Allah yasa ดan bindiga suyi ajalinka""cewar nasreen azafafe."

"""Amin amma kina mazaunin matata lokacin kinga shikenan kin zama bazawara""ya faWi yana murmushi."

"tsaki tayi zata juya da sauri zata bar gurin ya dakatar da ita da cewa.""jakata ta gurinki,agogon ciki kawai"

"nakeso sauran kuWin na baki su halak malak,wannan kuma numbobina kenan,ki kirani kinjiko""ya faWi"

"yana mi™a mata katin,"

"amsa tayi dan taga idanun mutane,tana gun ya fice daga layin anata Waga masa hannu sannan ta juya ta"

"shige gidansu,da sauri ta shige Wakinta wanda yakenan yadda ta barshi kamin mutane su shigo.cikin"

™aramar jaka ta wurga katin daya batan tana sake tsine mishi aranta.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 14*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"*Littafin kuWine,500"

"Nanfa mutane aka cika gidansu anata faman jajantawa,bata samu kanta ba se bayan magriba."

"ruwan zafi ta juye abokiti ta faki idon umma ta Wauki bahon wankinta ta shige bayin gidansu,ta juye"

ruwan zafin aciki ta shiga zaman gashi

zafin na ratsata hawaye na biyo idanunta tana tsinewa AG albarka ta jima zaune cikin ruwan sannan ta

fito ta shige Wakinta.

"kulle ™ofar Wakin tayi sannan ta haye kan katifarta,ta Wauki mudubi da fitila ta ware ™afafunta tana haska"

haq Win nata tana so taga in akwai wani sauyi da yayi ayadda yake da.

"ganin ba komaine yasa ta ajiye mudubin ta mi™e aranta tana ci gaba da tsine masa,hawaye na biyo"

idanunta.

*********

"Abdul turawa nabeela video daya Wauki nssreen da AG yayi a wayarta,yana faWin""™awarki ashe"

"™walluwar ดar iskace ,Wazu da safe a hotel na ganta ita da wani soja,tare suka kwana naga fitowarsu a"

"Waknsa,ga videonsunan ki gani kema"""

Nabeela ta kaWu sosai da ganin nasreen da mutumin data bata labari amma tace bata ganshiba.

da sauri ta mi™e ta sa gyalenta ta nufi gidansu nasreen Win.

"bayan sun gaisa da umma tasake yimata jaje Wakin nasreen Win ta nufa,ko sallama bataiba ta faWa Wakin"

"dede lokacin nasreen Win ta fito da jakar tashi tana ™irga kuWin ciki ga rantsatsan agogon nashi agefe,se ganin nabeela tayi akanta."

kasa Soyewa tayi tunda ta riga ta gani.

"""bura uba nasreen wainnan ดan mazan kuWinfa waya baki?""cewar nabeela baki buWe tana zama kusa da"

ita idonta akan kuWin.

"""Abdulne""cewar nasreen a™o™arinta na kauda shakku a zuciyar nabeela."

"""abdul kuma,kode kuWin kwanan gidankine akai miki na mutunci haka?""cewar nabeela."

"A gigice nasreen ta dubi nabeela bakinta har rawa yake,wajan faWin""kwanan gida kuma"

"nabeela?tunaninki karuwanci na fara yasa aka bani su?""nasreen tai maganar hawaye na taruwa a idonta."

"""Ayba tunani bane hakanema,ay kinsan zaka jima kanayi a Soye a lokaci guda Allah seya tonama"

"asiri,sede nasreen baki amanaba ayadda nake dake ay yadace ace nima kin samomin irin wannan babban kifin kiduba kuWin hannunkifa,sama da milliyan ashirinne nan a hannunki""cewar nabeela."

"""Niba fasi™ace bace nabeela,karki kuma kuskuren dangantani da hakan kuWi kuma abdul ya bani.""cewar"

nasreen tana haWe rai.

"""ta ko dage abdul ya bata,abdul Win da ya ganki a hotel tare da farkan naki,shine kike cewa shiya"

"baki?""cewar nabeela."

"Jikin nasreen ne ya hau rawa tace ""shi abdul dinne yace miki haka?"""

"""Eh har ma ya turomin shaida,kema gata kigani""cewar nabeela tana nuna mata videon."

"Tuni gumi ya gama rufe fuskar nasreen bakinta na harWewa hawaye na biyo idanunta tace""ba yadda"

"kuke zato bane nabeela,"""

"""amma nan nazo ina baki labarin mutuminnan kikace baki ganshiba ashe kwartonkine nasreen,wallahi ki"

"nemi yafiyar iyaye da ดan unguwarnan jiya kowa ya kasa bacci ashe ke kinacan kin buWe tsuliya ana cinki""cewar nabeela"

"''Wallahi niba fasi™a bace nabeela""cewar nasreen cikin kuka."

"""Uhm na gaba dan wannan de ya faru,yanzu me zaa bani dan makka nakeson zuwa tunda ga kuWi in"

"tayaki kashewa""cewar nabeela."

"kan nasreen tai magana idanun nabeela ya sauka kan agogon dake ajiye agefe,ayko carab ta Waukeshi"

"tana faWin""Bani miliyan biyar in haWa dashi,yamin kyau""."

"jiki a sanyaye nasreen tace""yace in ajiye masa agogon yana so"""

"""uwar so yake ba soba,toke yanzu wannan videon naku in zan nemi kuWi dashine kinsan miliyan nawa"

"zan karSa,dallah ni bani in wuce inje in fara shiryeshirye"",cewar nabeela."

mi™a mata kuWin tayi duka ta zari yadda takeso ta mi™a mata sauran ta mi™e ri™e da agogon tana

"faWin""™awance yayimin rana ™awata me durin zinare irin wannan manyan kuWaWe haka,to mu kwana lafiya""ta faWi tana dariya ta fice a Wakin."

"nasreen fashewa tayi da kuka,tabbas lokacin mutuwarta na matsowa tunda har video aki mata tare da"

"AG Kar aje asasu a media tashiga uku ta lalace in ดan gidansu sukasan halin da take ciki,gaskiya AG ya"

cuci rayuwarta bazata taSa yafe masa ba.

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_



*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 15*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"*Littafin kuWine,500"

"Tun bayan faruwar abun nasreen ta rasa kwanciyar hankalinta,kullum cikin tunani take,ita damuwarta"

"ma na son ganin period Wintane,hakanne yasa ta fara shan magungunan wankin mara da nufin koma akwai cikn duka su wanko matashi."

"kullum azumi take tana ro™on Allah daya rufa mata asiri,kar yasa tana da ciki,nanfa tafara shan ganyen"

"gwaiba wanda in be karSi mutumba yana rikita alada,ayko har lokacin period Winta yazo ya wuce bata ganiba."

"haka ta rufe kanta a Waki tana kuka,dan jikinta na bata tabbas tana da ciki tunda har wata ya wuce batai"

period ba.

dagewa take da shan magungunan bata denaba abinda ya ™ara tsaida period Win tsawon watanni biyu be

zoba.

"tayi kuka tayi adduar duka ba wanda yayi,gashi se ™ara lalacewa takeyi,abinda ya fara damun iyayenta,ga"

"nabeela ta Wage bata ™asar tayi dubai,bare ta nemi taimakonta,kullum tana Waki tana kuka."

"yau da rana bayan ta gama taya ummanta aykin abinci,ta dubeta tace""nasreen meke damunkine kike ta"

"lalacewa haka?""cewar umman cikin kulawa"

"""ba komai umma,kawaide tunanin karatune""cewar nasreen."

"""Tunanin karatu haukane nasreen kanme zaki rakito damuwa kisawa ranki bayan kinsan mahaifinku ba"

"kwaWayayye bane yana yin abinda ze iyane da aljihunsa ba wanda wani ze masa ba sabida yauda gobe se Allah,gashi wayarki da idcard Win naki duk sun faWi,agun wannan abun daya faru dake bare ayi abinda kawunki yace ayin kisamu scholarship Win,""cewar umma cikin nasiha."

"""Umma zan cire a hankali kisani a addua umma ina bu™atarta""cewar nasreen hawaye na biyo idanunta."

"Rungumeta umman tayi tana rarrashinta,har tasamu tai shuru."

"Haka zaman yaci gaba da tafiya,nasreen ba sauyi,ganin kar asirinta ya tonune yasa ta siyo waya ta dala"

"500 aciki kuWinta,taje nation id card office tai complain Satan tsohon akai mata sabo tazo tai welcomback Win layinta."

"koda tazo da wayar gida,cewa tayi abdul ya,bata dan ดan gidansu basusan basa tare da abdul Winba."

"akaro na farko data Wauko katinshi daya bata,wanda dama shima kullum zaman jiran kiranta"

"yakeyi,aykine da yay masa yawa yasa be dawo kaduna guntaba amma kullum tana ransa."

"jikinta na rawa ta fara danna numbar tashi,tana gama sawa ta danna kiran zuciyarta kamar zata faWo"

sabida tashin hankalin da take ciki.

Wagawa akayi cikin wannan muryar tashi dake ™ara rikitata yayi sallama.

"shuru tayi ta kasa amsawa,bakinta yamata nauyi,jin shurun tayi yawane yasa jikinshi ya bashi,nasreence"

"dan haka ya kira sunanta,ay tanajin ya ambaci sunanta kawai ta fashe mishi da kuka."

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 16*

"*Ko bazaki siyaba ki daure ki karanta koda iya free pages ne,zaki ™aru,*"

"*Littafin kuWine,500"

"sosai hankalinshi ya tashi ya fara rarrashinta da ™yar yasamu tai shuru sannan yace""Me ya faru"

"nasreen?""yayi tambayar atausashe."

"""Cikine dani""ta bashi amsa muryarta na rawa."

"Dariyace taso ™wace masa amma seya danne yace""ah na tayaki murna sossai"""

"""bangane katayani murnaba,cemakafa nayi cikine dani ko baka ji bane""cewar nasreen cikin kuka."

"""Naji mana kuma na tayaki murna""ya bata amsa,"

"""Cikin da kamin fa nake maka magana""cewar nasreen muryarta na sar™ewa sakamakon kukan da yakeso"

yaci ™arfinta.

"""kin tabbata kina da ciki kuma nawa?""cewar AG."

"""Eh wallahi inadashi kuma nakane tunda ban taSa muamala da kowaba sai kai""ta faWi a marairaice."

sosai yakeson dariya amma yana daurewa dan ya fahimci nan gaba ko cemata akayi ta mutu yarda zatayi

ta fara halayyar matattu.

"""to me kikeso ayi yanzu?""ya tambaya."

"""Kazo ka kaini azubar dashi""ta bashi amsa."

"""Gudan jinin nawa zansa azubar? gaskiya inason abuna nide bazan iya zubarwaba""cewar AG yana dariya"

™asa ™asa.

"""kataimaki rayuwata,wallahi in aka gane agidanmu dagani har gudan jinin naka kashemu zaayi,sunana"

"dana iyayena ze lalace darajar gidanmu zata zube ka taimakamin""cewar nasreen cikin kuka me taSa zuciya."

"""kinada ดan uwa a abuja?""cewar AG."

"""Eh ™anwar mamana tana abuja tana aure a metama""ta bashi amsa da saurinta."

"""Good to kiyi ™aryar zuwa gidanta kizo abuja ki sameni se muje acire cikin anan,in yaso in aka cire sekije"

"guntan dan kar agane anan garinku""ya bata amsa yana murmushi."

"""Zan zo gobe dan na ™osa arabani da cikinnan""cewar nasreen cikin kuka."

"""Da kin shigo abuja ki kirani zanzo in Waukoki""yabata amsa gamida kashe wayar tashi yana dariya,dan shi"

be taSa ganin shirmammiya irintaba.

"itako nasreen adaren ta haWa komai nata na tafiya,jira take gari ya waye kawai."

Ansha fama da malm washegari kamin ya amince taje gurin Anty momy Win sabida mijinta me kuWine shi

kuma malam beson ace kwaWayi yakai nasreen Win.

ita kanta anty momy tayi murnar jin nasreen Win zata zo abujar fatan zuwa lafiya tai mata.

ayko yayanta isane yakaita train station ta hau jirgi zuwa abujar zuciyarta cike da fargabar ya zafin cire

"cikin yake bare nata da yaWan fara ™wari, tasan dole zatasha wahala."

https://www.arewapen.com/chapter?id=69fb88c321a77250132bd3ea

*HARIJIN SURUKINA*

_Romantic love story_

*WRITTEN BY ZAHRA SURBAJO*

*Page 17 LAST FREE PAGE*

*Ko

"˜arfe takwas na dare nasreen ta sauka abuja sabida jirgin yamma tabi,tana sauka taja akwatin"

"kayanta,zuwa arrivals side,komawa gefe tayi tasamu abun zama ta zauna,"

"wayarta ta ciro ta kira number AG,ayko bugu Waya ya Waga."

"besa aranshi da gaske zatazo abujanba shiyasa yace mata tazo Win,kuma yinin yau basuyi wayaba sabida"

"emmergency operation da yayta shiga na sojojinsu da aka harba agurare daban daban,fitowarshi kenan wayarta tasameshi.."

"""nasreen yakike?""cewar AG"

"""nazofa yanzu ina kubwa train station""ta bashi amsa daidai lokacin da horn Win jirgin ya karaWe gurin."

"jiyo horn Winne yasa AG mi™ewa azabure cike da mamaki yace ""wai da gaske kikeyi kinzo abujar?""yayi"

tambayar yana Wauko key Win motarshi ya fito daga office Winshi da sauri.

"""ba kai kace inzo azubarba to zaman me zan tayi da cikin shege ajikina?""cewar nasreen."

"""Waye shegen?""cewar AG yana shiga motarshi ya kunna ya fice daga harabar asibitin."

"""Cikin mana""ta bashi amsa tana doka harara kamar yana ganinta."

"""Karki kuma shegantami ciki tunda da ubansa""cewar AG"

Kashe wayar tayi tana tsaki tana ™ara jin tsanarshi azuciyarta.

wayartace ti ™ara koda ta duba anty momyce ke kiranta.

gabantane ya faWi a tsorace ta Waga wayar.

tagaisheda anty mummy Win.

"""nasreen tun Wazu suhailat da driver suna kubwa train station sunce basu gankiba ko zaki fita sarari su"

"hangoki""cewar anty momy hankali kwance."

"Bakinta har sar™ewa yake,tace ""Momy baffane yaga yamma tayi yace a bari se gobe na taho,na Waukama"

"kunyi mgn da ummana""cewar nasreen gumi na zubo mata."

"""Au to ayni ban saniba tun safen da mukayi waya bamu ™ara yiba,shiyasa,to Allah ya kaimu goben bari"

"ince musu su dawo""cewar momy."

"""To momy""cewar nasreen gabanta

Please Login or Register in order to submit comment