ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tazo gidan amare kwana auran dako sati baayiba da tarewa,wallahi baze yiwuba""cewar nasreen cikin faWa."

"""to ke in banda abunki nasreen ay gidan amaren da kullum suna manne da juna angon na cin amaryarne"

"baa zuwa kwana,ba irin namu gidanba,da yau kwanana uku rabon da in saki ma a idona,""cewar AG."

"""cin amarya na nawa kuma naga ko agarinku ma ay seda kayi,kawai ni salon iskancinne ni bazan Waukaba"

"yasa na adana kaina""ta faWi tana harararshi ta maida kanta gefe."

"""amma ay shi iskancin danai mikin akwai daWi ay de ko?""cewar AG yana dariyar tuno game Win da sukayi."

"""ni ba abinda ya kawoni ba kenan,dama nazone infaWa maka yaune zan wuce lagos sabida goben jirgin"

"safene zuwa malaysian""ta faWi tana kallonshi."

"""wacce malaysia,ke nifa na yi cancel Win tafiyarki tun kwanaki,dan harda malam ma munyi mgn,tafiyarki"

"ta fasu""cewar AG yana wucewa kan gado yayi zamansa"

"Hankali atashe take kallonshi tace bakinta na rawa""yanzu haka al™awari yace me yasa zakaimin"

"haka,?bayan nagama yin duk shirin daya dace kan cikar burina shine adare guda zaka rusamin?""ta faWi cikin kuka."

"""hauka nake zan barki ki tafi wata ™asa karatu ba ciki ba goyo da Wamammiyar mara""cewar AG yana"

kallonta.

"""Ban ganeba,me kake nufi da ba ciki ba goyo kaimin bayani""cewar nasreen cikin kuka."

"""Ina nufin zakiyi karatun amma se lokacin da kike ,Wauke da Wana,ba yanxu da kanki ke haya™iba kije ki"

"haWu da ดan iskan turawa su koya miki yadda zaki kasheni tunda ba sona kikeba""cewar AG."

"""Wallahi bazan kashekaba dan girman Allah ka barni in tafi,karka rusa mafarkina""cewar nasreen cikn"

magiya.

"""To ay ko kinje yanzu,ba yanzu zaku fara class ba,zade ku ciccike takardune da neman gurin zama,se nan"

"da watanni ukune zaa fara karatun,to zan miki duk cike ciken takardun online,ke kuma kiyi ™o™ari nanda"

"watanni biyun ki bari in miki ciki,shine ze baki damar tafiya karatun,amma inde ba hakaba wallahi bazan yarda kijeba""cewar AG."

"kan kujera ta zauna tana kuka tace ""amma wannan zalincine,kuma Allah seya sakamin wlh""cewar"

nasreen tana cigaba da kukanta.

"""Ay ke ce me bakin ™orafi ni bani dashi,ke kinaso ay miki abinda kikeso amma ni bazakiminba,tunda"

"mukayi aure ruwan zafi baki taSa dafamin mazaunin matataba,bare ki gyara inda zan kwanta,kullul da antaSoki kice Allah ze saka miki ke kinsan girman zunubin da kike kwasarwa kanki mazaunin matar auran da batasan darajar mijintaba,shine har kike zaton Allah ze saurari kukanki ya saka mikin""cewar AG."

Shuru nasreen tayi ta dena kukan domin ta karanta tasani tabbas ba ™ananun zunubi bane abinda takeyi

Win.

"[14/05, 1:07 pm] oumnfaruq:"

Page 61

"mi™ewa tayi, jiki ba ™wari,ta nufi hanyar ficewa a Wakin,kiranta yayi,waigowa tayi tana kallonshi."

"Murmushi yayi yace,""kinmun kyau sosai zinariyata"""

"tsaki tayi ta fice danta Wauka da cewa zeyi ya amince da tafiyar,setaji zancan shirman daya sabane."

"Wakinta ta koma ta kira suhailat awaya dama sunyi a ita zatazo yau suyi sallama,kiran na shiga suhailat"

"Win tace""to ayi ha™uri gani abakin get zan shigo""cewar suhailat tana ™o™arin shigowa da motarta."

"ajiye wayar tayi ta mi™e ta hau safa da marwa a Wakin taya zatayi ciki ita kuwa da AG,To in ya mata cikin"

"laulayi kuma ya hanata karatunfa,kai ina da sake baze yiwuba.tana wannan tunanin suhailat ta kirata awaya ta faWa mata ta shigo falo."

"ficewa tayi daga Wakin ta nufi,falon,ga mamakinta,samun suhailat kawai tayi afalon ba anaya ba kayanta,"

"rungume juna sukayi da suhailat suna murnar ganin juna,dubanta suhailat tayi tace""me anty anaya tazo"

"yi agidanki?naga zan shigo ita kuma zata fita ina mata horn ma ko kallona bata yiba"""

"""Hmm wai ziyarar kwana tazo gun Wan uwanta,""cewar nasreen,daga haka ta kwashe yadda sukayi da"

"ita,ta faWawa suhailat Win."

"""hmmm wallahi nasreen ki mi™e tsaye ki hanata zuwa gun mijinki,domin anty hauwace keson uncle"

"major ya auri anayar, shine take sata ta shiga jikinshi,coursine Winshi ce,ta Sangaren uwa,""cewar suhailat."

"""To ina ruwana tazo ta aureshin mana,kaina zata zauna,,raini ne de ko ita hauwan bazan bari ta"

"rainaniba wallahi bare ita anayar""cewar nasreen."

"""Basu da mutunci nasreen ki kiyaye kawai"""

"dariya tayi tace""ce miki akayi ni mutuncinne gareni?"""

"dariya sukayi sannan suhailat tace ya batun tafiyar?"""

"""tafiya anfasa""cewar nasrin daga haka ta kwashe komai daya faru tsakaninta da AG ta faWima suhailat"

Win cikin damuwa.

"""to nasreen meye abun damuwa anan ay mutunci da darajarki yake son karewa wallahi in nine shima"

"bazan barki kijeba, kiyi a online ay anayi,""cewar suhailat."

"""Haba suhailat nidakefa muka shirya tafiyarnan se yanzu kuma zakice ni kar inje""cewar nasreen."

"""Nima abbanmu ya hanani zuwa yace se nayi aure na haihu,sabida gujewa sharrin shaiWan""cewar"

suhailat.

"Shuru nasreen tayi,tana juya maganar,aranta,to itade bazata fasa ba amma zata duba yiwuwa yin cikin"

dan tasamu ta tafi.

"yini sukayi da suhailat agidan,ta tayata sukai girki me daWi,sannan suka gyara komai, masu ayki suka"

wanke kwanukan da suka Sata.

"Wakin nasreen Win suka dawo tashiga wanka,ta fito kenan suhailat tace""amma uncle major baya nanne"

"ko,?"""

"""yana Wakinshi mana me kika gani?""cewar suhailat tana zira kaya ajikinta"

"""Naga tunda nazo ko so Waya baki duboshiba to,""cewar suhailat."

"""In duboshi sekace wani yaron goye""cewar nasreen tana harar suhailat Win."

"""Allah baki ha™uri bsri inzo in wuce,shiyasa momy tace bazatazo gidanki yanzuba se kin natsu kinsan"

"darajr miji, sabida karta ga abun haushi""cewar suhailat tana Waukar key Win motarta akan mirror."

"kamar karsu rabu haka nasreen ta rakota ™ofar falo,zata fita AG ya sauko da shirin zuwa masallaci,"

ajikinshi.har ™asa suhailat ta du™a tana gaisheshi.

"da faraa suka gaisa da suhailat Win,ya tambayeta mutanen gida,,inda ya amshi acct Winta ya tura mata"

kuWi yace tasha mai daga haka yay mata sallama ya wuce masallaci ita kuma ta mi™e da zata fitane ta

"Wakawa nasreen duka a Wuwawu da ™arfi tana faWin me shege taurin kunne kawai keda momy""tana rugawa da gudu."

"nasreen ta bita zata rama ta tsere,tana mata dariya."

"[15/05, 6:49 am] oumnfaruq:"

Page 62

"tsaye tayi agurin tana sosa inda ta daketan,tana tunanin abinda zata yiwa suhailat ta rama dukan da tai"

mata.

Wakinta ta wuce taje tai sallah sannanta dawo falon ta kwashi abincin zuwa falon sama dan falon ™asan

yayi shuru da yawa ita tsoro takeji.

"AG ne ya shigo bakinsa Wauke da sallama tana zaune tana cin abincin,da ™yar ta amsa masa, tana haWe"

rai.

"gefenta yaje ya zauna yana faWin""ina anaya fa?naga bangantaba?""cewar AG."

"""tana cikina""cewar nasreen a™ufule,"

"murmushi yayi yace,""kinga kan yimin rashin kunyar nan wallahi zan ware lokaci gudane inyi"

"maganinki,daga ranar zaki koyi kiran sunana da girmamawa""cewar AG yana kallon fuskarta sosai tai masa kyau musamman yanzu data murguWa masa Wan bakinta."

"mi™ewa tayi zata bar gurin da sauri ya tsaida ita da cewa""ni ina nawa abincin kefa na lura sam baki da"

"seti,kun dafa abinci kina ci nagani sabida kin rainani zaki wuce baki baniba,""cewar AG."

"""Nifa gaskiya kar adameni ehe,baze yiwu ina zaman zamana azo ana wani kafamin wasu dokokiba"

"danma kaji,haka kawai ina dalili,kuma ni abinci banyi dakaiba,""ta faWi tana harararshi."

amshe na hannunta yayi ya fara ci ba tare datai zaton ze amsa Winba se ganin plate Win tayi a hannunsa.

"""wannan de zalincine,ba haka Allah yaceba,dan haka tun wuri ka nemi me girkama abinci ba niba"

"wallahi""tana kaiwa nan ta wuce Waki abunta."

be bi takantaba ya gama shima ya wuce nasa.

washe gari da safe ya tara maaikatan gidan mata ya zaSi mutum Waya daya lura tana da tsafta yace ta

dinga shigowa kitchen Win ™asa tana girka abinci me suna veronica.

inda ya bu™aci ta fara nan take bayan ya sallami sauran.

veronica tayi nisa da girkinta nasreen ta fito zuwa kitchen Win sanye da rigar bacci dede guiwa kanta ba

"Wankwali,™afarta sanye cikin takalmin gashi,ta nufi kitchen Win."

"ayko arba tayi da veronica tana ta girki,ansha miniskirt cinyoyi duk awaje."

"wata tsawa ta daka mata,da cewa""ke me kika shigo min kitchen kinayi haka?""cewar nasreen afusace."

"A tsorace veronica ta waigo jikinta na Sari ta Wan rusuna tace""sorry ma ogane yasani girka abincin"

"breakfast"""

"""Mahaukaciyar inace ke zaki shigomin kitcen a haka,bakisan yanada mata bane,meyasa bazaki bashi"

"shawarar ya rarrashi matarshi tai masaba,?""cewar nasreen cikin fushi."

"""Sorry ma oganane bazan iya cemasa hakaba""cewar veronica a tsorace."

"""Oh really?to zoki fice ni matar ogan nace kibarshi kizo ki fice kamin ranki ya Saci""cewar nasreen kamar"

zata rufe veronican da duka.

Kashe abun girkin veronica tayi sannan tazo ta fice da sauri daga kitchen Win tana sake ba nasreen ha™uri.

da sauri nasreen Win ta juya ta nufi Wakin AG Win dan tajamasa kunne tsabar masifa ta ciyota ko step ba

bibu biyu haka ta dinga haWawa har ta isa Wakin.

"tura ™ofar tayi afusace tana faWin ""kana ina bafa ze yiwu insa maka ido kanamin abinda kaga damaba"

"wallahi baze taSa yiwuwaba,kazo kasa wata ™e™asasshiya shigamin kitchen wai tanawa mijina"

"girkiba...""maganar ta ma™ale dede lokacin da AG ya fito daga toilet yayo wanka amma ko tawul be Wauroba zigidir Winshi ya fito."

"[15/05, 7:03 am] oumnfaruq:"

Page 63

"da sauri ta Wauke kanta ta juya zata fice a Wakin,kiran sunanta yayi da wata murya me daWin saurare."

"""kin kirani na fito kuma kin juya zaki tafi bakice komaiba""ya faWi yana takowa a hankali zuwa gurinta."

"""abubuwan da kakemin agidannan ne sun fara isata,naga bazan iya Waukaba yasa nazo inja maka"

"kunne""ta faWi cikin faWa dede lokacin batasan ya ™araso bayantaba,se ji tayi ya rungumota ta bayan ya"

"haWeta da jikinshi,ya Wora kanshi a kafaWarta yasa hannu Waya yana gyara mata gashin gefen kunnenta yana shinshinata,yace da muryar raWa."

"""tuba nike ranki ya daWe amma me nake miki da baki so Win?""ya faWi yana shafa cikinta."

"nasreen lamo tayi ajikinshi,tace asanyaye,""banaso veronicar can ta kuma shigomin kitchen da sunan"

"yimaka girki""ta faWi idonta a lumshe."

"daga ™asan ma™osinshi yace""amma ke kikace in nemi me girkamin abincin""ya faWi sanda hannunsa ya"

hauro kan nonuwanta waind ko bra bata sa musu ba.

"""to ay ba irin su veronican ba,tsohuwa nike nufi""ta faWi tana wani juyi ajikinshi a hankali.sabida yadda"

yake shafata abune da jikinta ya amsa yanaso.

"""ni banason girkin tsohuwa to ay nasreen yanzu ya zaayi""ya faWi cikin raWa yana kama fatar kunnenta da"

laSSansa.

"""to nide veronica bazata shigarmin kitchenba""cewar nasreen a hankali."

"™ara shiga jikinta yayi,yace yana laso wiyanta""To ke zaki dinga dafamin?""yayi tambayar idanunsa a rufe"

yana kwance igiyar rigarta.

"""Bazan makaba bakajin maganata ay""cewar nasreen asanyaye itama danunta arufe ta kwntar da kanta a"

™irjinshi.

"""me nakeyi da yasa ya zama rashin jin magana agurinki?""ya tambaya yana zare mata rigar saman."

"Yawo tsirara kakeyi kuma banaso""cewar nasreen."

juyo da ita yayi suna facing juna Wora goshinshi yayi anata ya kamo hannunta yana Wora akan burarshi

yace a hankali yana kallon idonta.

"""wannance bakison gani?"""

"kai ta gyaWa mishi dan ta kasa amsawa""to laifin me taimiki yasa bakison ganinta?""cewar AG yana Wan"

murza burar tashi da hannun nasreen Win.

"nasreen wani abu takeji ajikinta yasa ta fara ™o™arin zare hannunta,ri™e hannun yayi yana faWin,""pls"

"muje mu kwanta kishamin pls,tunda har yanzu baki shirya bani hakkinaba""ya faWi yana zame mata"

"™aramar rigar cikin,yabarta daga ita se pant,,yan Wan murza mata kan nono."

"""ahhhhhh,washhhh ka bari banaso""cewar nasreen sanda ya fara murza mata nonon.yana"

"faWin""bakyason sa musu bra meyasa,?""ya faWi yana Wora bakinshi akansu,gamida du™awa ya Wauketa tana sa™ale da wiyanshi yana ci gaba da shan nonon ya sauketa akan gadon."

"[15/05, 7:57 am] oumnfaruq:"

Page 64

cigaba yayi da shan nonon nata tana masa kukan shagwaSa tana ™ara gantsarewa.

"ya jima yana wasanni da ita kamin ya ™yaleta ya mirgine gefe,yana maida numfashi"

nasrin kwanciyarta tayi agadon dan jikinta amace yake yasa kawai taja bargo ta rufe jikinta ta juya masa

baya.

cikin bargon ya shiga shima yajata jikinshi wani bacci me daWi yayi awon gaba dasu.

"baccine me daWi sukayi me cike da mafarkai masu daWi,wanda basu farkaba se azahar,su kansu sunyi"

mamakin jimawar tasu suna baccin.

nasreen tasan ko cewa tayi zata tafi Wakinta baze bartaba cewa zeyi dole setayi wankane yasa bata ma

fara fita ba.

"koda ta mi™e zaune idanunsa nakan nonuwanta,akaro na farko da tai murmushi,n dake nuna alamun taji"

"kunya bargo taja zata rufesu,da sauri ya ri™e bargon yana faWin""sanyin idanun nawa zaki rufemin?""yayi tambayar yana sauka agadon."

Murmushi tayi ta sinne kanta batace masa komaiba.

Zagayowa yayi inda take ya cire bargon ya Wauketa suka shiga wanka bakinsa kan nonon yana tsotsa.

"sun jima suna wankan sannan suka Wauro alwala suka fito yajasu jami,bayan sun idarne nasreen ta fice"

zuwa kitchen.

"sauke girkin veronica tayi,sannan ta haWa musu breakfast,tana gamawa ta shiryawa AG nashi a plate"

babba sannan ta nufi Wakinshi kai mishi akaro na farko.

"bakinta Wauke da sallama,ta shiga Wakin yana zaune gefen gado yana waya da malam juyowa yayi da"

"sauri,ganinta Wauke da abinci sosai abun ya bashi mamaki.,kusa dashi takai abincin tana faWin""ka kashe wayar kasamu kaci abinci""tayi maganar ba tare data san lokacin da maganar ta fitaba."

"hannunta ya kamo,ya zaunar da ita akan cinyarshi,ya kara mata wayar akunne yana faWin ""malam ne"""

ayko ware ido tayi atsorace tana kallon AG Win tana ware masa hannu alamar tambayar meyace masa.

"murmushi yayi ya lumshe idonsa yana shafa Wuwawunta,ayko atsorace take gaida malam Win."

"amsawa yayi shima cike da kewar ดar tashi,inda ya dinga mata nasiha akan jin daWinshi da ita shine ta"

"zauna lafiya da mijinta,inda ya ™ara da ro™onta kan karta bari akawo ™ararta gurinshi."

"sun jima yanata yimata nasiha me shiga jiki,inda jikinta yayi sanyi har sukai sallama da AG ta kasa yin"

"komai,bayan ya kashe wayarne yace yana jan hancinta."

"""Ga rahin kunya ga tsoron Wan sanda ko zinariyata"""

Murmushi tayi ta sinne kanta ™asa.

"""Me kika dafomin,zinariya?""cewar AG."

"""abinci ta bashi amsa."

"Sauka ™asa yayi ri™e da itan yana faWin""bari in gyara zama inci girkin amaryata""ya faWi yana murmushi."

"sauka tayi ajikinshi ta matso masa da abincin kusa dashi,zata fita ya kamota yazaunar da ita suka ci"

abincin tare se snti yake mata tana murmushi.

"bayan sun gamane,ta kwashe kayan ta kai kitchen,"

******

"[15/05, 10:12 am] oumnfaruq: 65"

"Anaya gidan Anty hauwa ta wuce tana baro gidan AG,ranta aSace ta shiga gidan tana kuka."

hankali tashe anty hauwa ta tareta tana tambayarta abinda ya faru.

"""Anty naje gidan amma tsinanniyar yarinyarnan wallahi har cewa tayi wai ni ™anwartace in shiga kitchen"

"dackaina,""cewar anaya rai a Sace."

"dafe ™irji anty hauwa tayi tace""ดar matsiyatacefa,yarinya mu muka kai lefenta wallahi saida nai"

"danasanin Wibar ™awayena masu capacity zuwa gidansu,har itce zata saki Wauko ruwn da zaki sha?""ta faWi ranta a Sace."

"""anty hauwa nifa ba wannanne yafi Satamin raiba wallahi agabana ya mojor yaWauki yarinyarnan suka"

"tafi Waki suka barni ni kaWai a falo,wannan abu yamin ciwo sosai""cewar anaya hawayen takaici na biyo idanunta."

"""Kiyi ha™uri ayba fushi zamuyiba,gobe zamu koma tare muje in masa magana dan kar yabada ™ofar da"

"zata rainaki tun kan ayi auran naku,,""cewar anty hauwa."

"""Hmm ni wallahi har mamakin son da yake mata nake,jiya a group naga anty larai na faWin wai ashe"

"tsohuwar maleek ce wacce ze aura ya fasa shine shi ya major Win yaje ya aurota,amma walahi shi ko kunya ma bayaji,,abun na Wauremin kai""cewar anaya."

"""Hmmm ay kede anaya ay shaani kawai ammafa ubanta malamine,haka uwarta menene bazaki"

"ganiba,ko kin mance gidan yaya datti mijin momy ya anty hafsa matarsa take agunshi yanzu tun bayan ya auro momyn,to ay™anwar maman matar major Wince,kinga ko asirin mallaka ay gadonsune""cewar anty hauwa."

"""To wallahi ni bazan taSa bari a maidani boraba dan nima ba kanwr lasa bace ™aryar malinta suke""cewar"

anaya.

"Sun jima anty hauwa na rarrashinta,da bata shawarwari."

********

Washe gari da misalin goma na safe suka isa gidan nasu nasreen sede time Win AG ya koma bacci

"nasreen nckitchen tana sama masa breakfast dan faWan malam ya shigeta,shiyasa ta fara sauyawa tun daga jiyan."

"tana kitchen tana aykinta taji ana ringing bell Win falon ™asa,futowa tayi taje ta buWe,musu tun kan ta"

matsa suka angajeta suka shige ciki sosai ranta ya Saci dan dama ita anty hauwa nasreen tayi marking

Winta tun lokacin kai lefe.

"maida ™ofar tayi ta rufe tazo zata wucesu,ba tare dako kallo sun ishetaba,anty hauwace tace a"

"wula™ance""ดar matsiyata ina Wan uwana yake?kiyomin magana dashi""ta faWi cikin gadara da jida kai."

"kallon uku saura nasreen ta juyo taimusu,bata bata amsaba tasa kai tai wucewarta kitchen Winta,kulle"

"™ofar Sangaren tayi,ta gama girkinta atsanake.sannan tabi a hanyar kitchen Wi ta haura sama domin ta tasheshi yace zashi office yau kai takardar ajiye aykinsa."

"suko su anty hauwa kallon banzan da nasreen tai musu sosai ya basu mamaki,dan basui zaton zata yiwa"

anty hauwaba ma.dan haka Allah Allah suke AG ya futo su faWa masa.

"[15/05, 4:57 pm] oumnfaruq:"

Page 66

"Nasreen Wakinsa taje tasamu har yanzu baccinshi yakeyi,toilet ta wuce ta haWa masa ruwan"

"wanka,,sannan tazo ta fara Wan bubbuga fulon dayake kai kwance."

"tunda tazo kanshi ya farka amma yana jirane yaga yazatayi gun tadashi,jin tana bubbuga fulonne yasa ya"

"mi™a hannu ya kamota ta faWo kanshi""wayace miki haka ake tada miji a bacci?""ya faWi yana kallon idonta."

"murmushi tayi ta sinne fuskarta a ™irjinshi,,tace""katashi kayi wankan kar kayi latti""ta faWi akunyace."

"mi™ewa zaune yayi yana rungume da ita yace ""ke kinyi wankan ne?"""

"girgiza masa kai tayi tace banyiba,kai na fara haWawa kayi""cewar nasreen."

"Be ce komaiba ya zare mata rigarta,ya nufi toilet Win Wauke da ita,da kanshi yay mata wankan,inda yasa"

mata darun dole shima saita mishi akunyace tai masa wankan suka futo yana janta da wasa.

seda ta tayashi shiryawa sannan sukaje Wakinta da kanshi ya zaSo nata kayan da zata sa ya shiryata da

kanshi.

"tsayawa sukayi gaban mirror suna kallon juna ta mirror,murmushi yayi yace""kinada kyau"

"zinariyata,yaushe kika shirya bani cute baby me kama dake?""ya faWi yana shafa mararta."

"murmushi tayi tai ™asa da kanta tace ""se Allah ya kawo"""

"""haka Allah ze kawo dana taSaki kice period kikeyi,ko ce miki akayi a ruwa akesha""cewar AG yana"

murmushi.

murmushi tayi batace komaiba tana wsa da hannunta.

"""Muje kibani abinci naci,kar inyi latti,""cewar AG."

Juyawa sukayi yana ri™e da ita zuwa dinning data jera abincin anan falon sama.

yajima yana Sata lokaci gun cin abincin yana mata santi sannan suka kammala suka taso ta biyoshi

"abaya,tana masa rakiya.."

yana rungume da ita suka sakko falon AG yayi mamakin ganin su anty hauwa zaune afalon duk sun gaji

da zaman.

"Ay suna ganinsu hauwa ta mi™e afusace tana faWin""amma wallahi yarinyarnan ban taSa sanin baki da"

"mutunciba se yanzu mu kka shanya afalo?""cewar hauwan tana nuna nasreen wacce ta lafe a ™irjin"

mijinta ita ala dole me miji.

"""ah hauwa meye haka ya agabana kike ™o™arin zaginta me tai miki?""cewar AG rai a Sace."

"""yaya mun fi awa biyu agidannan nida anaya muka tambayeta kai tai mana banza ta wuce gamida kallon"

"banza""cewar anty hauwa."

"Dubansa yakai gun nasreen wacce ta narke ajikinshi,,yace""nasreen meye gaskiyar abinda tace?"""

"Wago kai tayi ta dubeshi ashagwaSe tace""tunda muka yi sallah ni kitchen na shiga yimaka breakfast,niko"

"ganinsuma banyiba se yanzu""cewar nasreen a marairaice."

"""Amman wannan matar taka cikakkiyar munafukace .wallahi,mu Winne baki ganiba,lallai ma"

"yariyarnan,""cewar anaya."

Itaka anty hauwa salati take tana ™arawa na ™arytata da nasrin tayi a gaban AG.

Page 67

"""to meye amfanin abinda kukayi kenan hauwa,kunce kunzo taganku ta ™yaleku kuma ita yarinya tace"

"bata gankuba,bana son irin haka kdinga kama girmanki pls""cewar AG."

"""Yaya ribar me zan samu ayiwa matarka ™arya,wallahi bata isa inmataba,wacece ita,ดar matsiyata ma"

"irinta""cewar hauwa ranta aSace dan taji haushin faWan da yay mata agaban nasreen Win."

"""me kuka mazo yi first gidannan yanzu?""cewar AG ransa a Sace."

"""anaya na dawo da ita sabida hutu tazo yi gidannan amma matarka tai mata wula™anci jiyan kuma baka"

"Wauki matakin komaiba""cewar hauwa."

"""Tunda har anfara samun matsala tsakaninta da ita afarko sannan nasreen yarinyace ™arama akwai"

™uruciya atattare da ita dan haka kuyi ha™uri ku tafi can gidanki tai miki hutun acan dan a zauna

"lafiya""cewar AG."

"""Yaya mu kake cewa makirar matarnan taka yarinyace,amma kai ay bakaji kunyar aurantaba duk da"

"kasantuwarta na budurwar maleek,kai bakaga rashin dacewar hakanba,semu,kuma wallahi inka biye mata seta rabaka da kowa naka""cewar hauwa afusace dama itace ke bin major Win."

"nasreen fashewa tayi da kuka tana faWin""nifa ban gansuba amma sabida nace ban gansunbane wannan"

"tozarcin,in kaga akwai damuwa to ka rabu dani sesu baka wacce suke ganin dacewarku,amma bazan jure azo har gida gaban mijina ana zaginaba""ta faWi cikin kukan kirsa."

sosai hankalin AG ya tashi ganin yasamu yasamo kan matarshi yana lallaSawa sunzo zasu kwanto masa

kura.

"""hauwa na auri budurwar maleek Win so kike na sakar masa shi ya aura?koko meye naki nayin wannan"

"maganar,yanzu base anjimaba ku Sacemin da gani,kuma wallahi duk ranar da kuka kuma zuwa gidannan baku faWamin zaku zoba ranku seya Saci""cewar AG yana nuna musu hannu."

Ayko afusace hauwa taja hannun anaya suka bar gidan ransu aSace kan wula™ancin da yay musu.

suna fita ya rungume matarshi yana rarrashinta dan beson damuwarta ko kaWan.

ya jima yana rarrashinta sannan suka rabu ya wuce office Win danma ya makara.

**********

"""Wallahi wannan asrine anty hauwa,kidubafa kiga yadda ya major ya rufe ido yana cimana mutunci,akan"

"mace.""cewar anaya suna tafe a hanya."

"""Ay wallahi koda aljanu suke kwana sekin auri major,zamu zuba mudasu mugani,cewar anty hauwa."

"""To kidubi korar karen da yay mana waifa harda cewa inzamuje mu faWi masa wannan ay rainine""cewar"

anaya.

"""Hmm bari muje gidan momy mu fara ba iyayen nasu sa™o ta gurinta dan wallahi sun kwanto kura,dama"

"tun lokacin danaso ki aureshi,bokane yace abari yafara auran wata sannan ashigo da batunki,to wallahi"

"bazanyi sanyiba ace masarautarmu wai arasa wacce zaa ba zinariya se wannan tsinanniyar""cewar anty hauwa tana huci."

"""Wallahi muje gidan nasu daganan in mun dawo gidanki mu kira maleek shima muyi masa famfo,ta"

"yadda ze fara adawa da auran na ubanshi,dan anty talatu tace rufa rufa akeyi dan kar maleek Win yasan wa ubansa ya aura shiyasa akayi bikin amunafuce""cewar anaya."

"""Haba nifa koda najiashe be saniba no wander toko mu zamu sanar dashi bari mu fara da waccan uwar"

"garken momy in muka koma gida da kaina zan kira maleek Win.""cewar anty hauwa lokacin da take shiga get Win gidan momyn."

"tana parking suka fita zuwa cikin gidan,dan su rama wula™ancin da Nasreen Win tasa AG yay musu."

"[15/05, 6:04 pm] oumnfaruq:"

Page 68

"Da faraa anty momy ta tarbesu,tasa aka kawo musu abun sha,aka ajiye agabansu.""dama bakisa ankawo"

"ruwannanba dan bashi mukazo shaba""cewar hauwa."

"""to meya sa bazaku sha ruwaba sai kace ana faWa hauwa?""cewar anty momy"

"""Momy zuwa mukayi mu yimiki kashedi,wallahi,kijawa ™anwarki nasreen kunne,""cewar hauwa"

"""Ita nasreen Win me tai muku kuma hauwa?""cewar anty momy."

Kwashe yadda akayi agidan major hauwa tayi ta faWawa momyn rai a Sace.

"gyara zama momy tayi tace""to yanzu fisabilillahi hauwa ku abinda kukayi amatsayinki na babba ya dace"

"kenan,nasreen fa ดar cikinkice meyasa zaku shiga gida bakuyi sallamaba?""cewar momyn."

"""Sallama?ดar matsiyatan zamuyiwa sallama agidan Wan uwan namu?""cewar hauwa afusace."

"""Ay ba matsiyaci se wanda besan talaka Allahne yayishiba,kuma tunda kun isa da gidan Wan uwan naku"

"meyasa shi baku ce masa yaja mata kunnenba,""cewar momy itama ranta a Sace."

"""karki faWa mana mgn ganin munzo gurinki,wallahi duk abinda kuke ta™amar kunyi masa wallahi,semun"

"karyashi,dole ko kunaso ko bakuso anaya seta auri major ™aryar asiri kukeyi""cewar hauwa"

"Dariya momy tayi tace"",au asiri kikace hauwa,ay kinsha ™arya kice nasreen tayiwa major asiri,kije ki"

"tambayeshi wiyar dayasha kan yasameta,kuma tunda har ta aureshi wallahi ba abinda kuka isa kuyi mata zama daram gida da zuciyar major,zinariyar sarki an buga da ita an barta""cewar momy."

"""Baa bugata da kyau ba ne wallahi,zinariyar matsiyatade har mu zaki layancewa bakwa asiri ke meye"

"bakiyi kin shiga tsakanin hafsa da Wan uwanmuba to in kun saba yi mu zamu kawo ™arshenku""cewar hauwa time data mi™e."

"""asirin ay iyawace tunda har kun gane anayi,to kuyi mana,amma hauwa bari kiji in faWamiki,wallahi"

"tallahi anaya ko zata mutu bazata auri majorba,inde wai da asiri zakuyi amfani,inkuma kunce ™aryane"

"mu zuba mu daku,malinta munsha munyi wanka Allah tsinewa wanda ya fasa""cewar momy a fusace dansun Sata mata rai."

"fuuuuu suka fice afalon suna zage zage,da shn alwashin sesun raba nasreen da AG."

Bayan fitarsu anty momy key ta zara tace suhailat tazo ta kaita gidan nasreen dan ita batasan

"gidanba,ayko da sauri suka nufi mota zuwa gidan nasreen Win."

nasreen na kwance suna waya da umma tana mata nasiha taji knucking da sauri tazo ta buWe ™ofar

"falon,ayko tana ganin anty momy tasa ihun murna ta rungumeta suka shiga ciki,"

bata barsu falon ™asaba seda tahau dasu sama tana me farin cikin ganinsu.

"bayan ta cika musu gabansu da ababen motsa bakine,tazauna suka gaisa."

"anty momyce tace""nasreen da banyi niyyar zuwa gidanki kwana kusaba,amma yau gashi dole tasa"

"nazo,nasreen me ya haWaki da hauwa ™anwar mijinki?"""

"""anty momy shigowa sukayi ba sallama kuma suka bangajeni""daga haka ta kwashe komai daya faru ta"

faWa mata.

"""nasreen kinason mijinki kinason zama dashi koko har yanzu baki sonshi?""cewar anty momy."

"Shuru nasreen tayi ta kasa bata amsa,dan batasan me zata ce mataba."

"""hauwa nason aurawa major anaya,shiyasa take ya™i da auranki,inaso ki faWamin,ya matsayinshi aranki"

"dan insan shawarar dazan baki""cewar momy."

"""Anaya kuma anty momy to ni yaushe akayi auran namu da har zaace aymin kishiya?""cewar nasreen"

kamar zatai kuka.

"""Kece zaki basu damar hakan nasreen,kowacce mace agidanta,ya™i take da duk abinda ze kawo mata"

"damuwa agun mijinta,kinga tun major nasonki wallahi in baki saki jiki dashi kun zauna lafiyaba kina zaune zaki koma ดar kallo,dan haka kisaki ranki nasreen kowanne Wan adam da ™addararshi wallahi tunda har kikaga kin auri major to bakisan me Allah ya shirya tsakaninkuba,kefa yarinyace me ™ananun shekaru,ayau kika saki jiki da mijinki,wallahi ba wanda zeji kanku,pls nasreen kiyi,ha™uri iyayenki bazasu"

"so ki dawo gabansu zawarciba""cewar anty momy."

"""Anty momy ay na fara canjawa,ko shi zaki tambaya bana masa rashin kunya""cewar nasreen asanyaye."

"""Nasreen ki zage damtse su hauwa na sansu basu da mutunci banason kishiya agidannan nafison inga"

"nasreen Wita da ดaดanta kawai acikinsa pls nasreen ki ™ara dagewa wajan nunawa mijinki ™auna""cewar"

momy.

Sun jima anty momy

Please Login or Register in order to submit comment