gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZINARIYA Satar Innocent By Aysha JB Chapter 6 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kalle ni da kyau kin ji matata."" Šan murmushi ne ya ™wace mata wanda sai da dimple Winta ya lotsa yanayin da ya yi magana cike da sakalci kamar wani ™aramin yaro."

Farinciki ya ji a ran shi ganin fara'a a fuskarta. Mirginawa ya yi da ita ta dawo saman shi.

"Hannuwanshi duka ya sa ya kamo ™irjinta yana matsawa har da lumshe idanuwa shi ya san me yake ji da ya ru™o cikakkun dukiyar fulaninta kai wa ya yi bakin shi ya fara tsotsar nipples Winta. ""Wayyo Allah daddyn Mufeed ka bari mana dan Allah."" Ta faWa murya na rawa, juyar da ita ya yi ya shiga yamutsa jikinta ta ko'ina sai da ya latsa ko'ina tare da tsotsewa ya rage wa kan shi zafi sannan ya matse ta a jikin shi yana sauke ajiyar zuciya, tana jin yanda abu ke zungurar ta yayin da take jikinshi, bai bar Wakin ba sai asuba, da zuwan zafi ta yi wanka dan dukkan gaSoSin jikinta ciwo suke mata saboda yanda ya dinga squeezing Winta. Washegari kuwa da sassafe sai ga"

"Rufaida ta shigo Wakin, ""Hamida ya ya jikin naki?"""

"""Da sau™i Aunty."""

"""Yawwa ki shirya min Mufeed za mu yi tafiya zan Wan kwana biyu idan kin gama kimtsa gidan"

"direba ya kai ki gida kawai, ga wannan ki yi wasu bu™atun ki da shi kafin na dawo."" KuWi ta ba ta da wani Wan jaka, wanda ta saka mata kaya tare wasu abubuwa na kwalliyar 'yammata. ""Na gode sosai Aunty Rufaida."""

"""Ki yi sauri ki shirya min Mufeed dan ban so ya tashi kin san shi da rigima."" Tana gama faWar haka ta fita a Wakin kallon kayan da ta ba ta ta yi cike da sanyin jiki (Dole jikin ki ya yi sanyi tun"

da kin kwana jikin mijinta.) Haka ta shirya kayan Mufeed sannan ta tashe shi ta yi mishi wanka.

"Mansur ne tsaye a Wakin Rufaida yana kallon yanda take shirya kayan da za ta ta fi da shi. ""Rufaida abin da kike yi fa ba kya kyauta min... Juyowa ta yi tare da kallon shi tana faWin."

"""Mansur me na yi? Ni kenan kullum cikin laifi?"""

"""Me kika yi? Tambaya ta ma kike yi, kin san za ki yi tafiya me ya sa tun tuni ba ki faWa min ba sai da tafiyar ta zo kike faWa min... ""Ba dai na faWa maka ba? Ai shi ke nan, na ma Wauka wani abin ne ya faru, biyo ni da jakar dan na kusa makara kar na rasa jirgi na."" Ta faWa haka tare da Waukar handbag Winta ta fito, cike da takaicin halayyarta ya Wauko jakar ya biyo bayanta. A wurin mota ta karSi Mufeed tare da shiga motar. Dawowa na yi Waki na tsaya jikin window ina kallon lokacin da ta fito ta rungume mijinta suna sallama. Sai da motar ya fita a gidan sannan ya shigo Wakin Hamida yana faWin. ""Ki shirya zan sauke ki a wurin gyaran jiki."" GyaWa mishi kai na yi sannan ya fita. Sai da na yi wanka sannan na yi breakfast tare da shan magani, cikin kayan da ya Winka min na saka wani leshi da aka mishi Winkin doguwar riga bubu, leshin fari ne mai ratsin golden tare da mayafinshi na saka takalmi tare da zama a gefen gado ina jiran shi, ba jimawa kuwa sai ga shi ya shigo. ""Tubarakalla ma sha Allah."" Ya faWa tare da zama kusa da ita. ""Ina wayar da na saya miki?"" Ya faWa yana kallon fuskarta. Shaf na ma manta da batun wayar da ya kawo min mi™ewa na yi na Wauko wayar tare da mi™a mishi ita. ""Ba ki yi amfani da ita ba kenan?"" Sunkuyar da kaina na yi ™asa ba tare da na ce masa komai ba. ""Ko wayar ba ta miki ba ne a canza wani?"" Girgiza mishi kai na yi alamar a'a, kunna wayar ya yi tare da jawota jikinshi kallon fuskar shi na yi aikuwa sai hasken camera na gani a she jawo ni da ya yi hoto zai Wauka ni ban"

ma sani ba. A fuskar waya ya saka hoton tare da mi™o min wayar.

"Kallon shi na yi tare da kallon wayar, hoton kuwa ya yi bala in kyau musamman ma yanayin kallon da na yi mishi kamar wasu masoyan asali.. Mi™ewa ya yi ri™e da hannunta suka fita ta ™ofar baya. Nan ya buWe min mota gidan gaba na shiga, shi ma ya shiga tare da shiga motar ya ja, shagon jakukkuna da takalma ya faka nan ya saya abin da zai saya ya dawo jaka ya mi™o min kalar golden. Kallon shi na yi tare da faWin. ""Na gode."" GyaWa mata kai ya yi tare da jan motar, a wani babban shago ya faka motar sannan ya jiyo yana kallona, kuWi ya saka min a jaka yana faWin. ""Ban sani ba ko za ki bu™aci wani abin."""

"""Na gode."" Hannuwana ya kama yana murzawa. ""Za su yi miki komai na tsawon sati Waya, zuwa yamma zan dawo."""

"""Allah Ya tsare hanya."" Murmushi ya yi sannan ya fito tare da buWe gefen da nake, yana ri™e da hannunta har cikin shagon. ""Ma sha Allah Mansur har kun ™araso kenan, amariya barka da zuwa."""

"""Yawwa sister ga ta nan da yamma zan dawo Waukar ta. Dan Allah a yi komai yanda ya da ce."""

"Sister ta ce. ""In dai wannan ne kar ka da mu."" Lokacin da ya juya yana tafiya matar ta ce. ""Ba"

"za ki yi mi shi bye ba?"" Cike da kunya na sunkuyar da kai sannan na ce. ""Daddyn Mufeed."""

"Juyowa ya yi yana kallonta. ""Allah Ya tsare hanya."" Murmushi ya yi mata tare da Waga mata hannu alamar bye."

Littafin Zinariya na kuWi ne tura 500 zuwa wannan asusun 9079740079 Aisha Jubreel Moneipoint. Sai a tura shedar biya ga wannan Number.

09079740079

Maman Faruk.

"[30/11, 3:52 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: *_ZINARIYA... _* Farin Jini"

Writer's Asso..

*A nuna mini ™auna ta hanyar yin subscribe YouTube channel Wina ga Link Win.*

https://www.youtube.com/@farinjinihausatv.5609

17_18

"Ban tabbatar da girman wurin gyaran jikin ba sai da na shiga cikin ainihin gidan da suke gyara gurin zama ta nuna min nan na zauna ina kallon yanda ma'aikatan da ke kai-komo suna girmama costoma cikin fara'a da sakewar fuska, wayata da ke cikin jaka na ji tana ™ara, Wauko wayar na yi tare da amsa kiran. ""Ya ya dai? Ko har an fara gyaran ne?"" Šan murmushi na yi tare da faWin. ""A'a yanzu fa na zauna kuma akwai wasu gaba na dole sai an gama da su tukun na."" Murmushi ya yi daga cikin wayar yana faWin. ""Ina kewar ki."" Šan juyawa na yi ina kallon mutanen da ke zaune gefe na sannan na yi ™asa da murya ina faWin. ""Yanzu fa muka rabu, ko cikakken minti goma ba a yi ba."" Daga Sangaren Mansur ya ce. ""Har kayan alatu na ina kewar su... ""Kai daddyn Mufeed akwai mutane fa sai anjima."" Kashe wayar na yi ina murmushi. ""Jama'a ga C.E.O Ameerar Abba ta zo yi wa Abban ta kwalliya."" Šan juyowa na yi ina kallon matashiyar matar da suke gulmar ta. ""Ta zama big madam fa sosai shalelen Dr Rabi'atu, ko kun san har yanzu ina jinjina ha™urin da matar nan ta yi wurin faranta ran mijinta kuwa? Wai ta raini yarinya tsawon shekaru ™arshe mijinta ya aure ta kuma a cikin gidan ta. Ita duk a tunaninta 'yarta ce ashe duk ba haka ba ne, ashe kishiyarta take raino ba ta sani ba, to wai ma kuna ta magana ina ce ita ta yarda mijinta ya zauna da Ameerar? Kuma tana son ta, suna zaune lafiya, ita fa Dr Rabi'atu tana son duk abin da mijinta yake so, bare ma Ameeranta ai duk wanda ya karanta littafin Mijin Baabata ya san ™aunar da ke tsakanin Ameerah da Maama."" Shuru na yi ina sauraron hirar da suke yi, nan na ji ina son karanta labarin musamman ma yanda suke ba da labarin wautar da Ameerah ta yi wanda har yanzu take cikin da-na-sanin sa. ""Dan Allah ina zan samu labarin da kuke magana a kai?"" Na faWa tare da kallon su. ""Kawo wayar ki sai a tura miki littafin, amma ke matar aure ce ko? Saboda yanayin labarin ya fi dacewa da wanda suka"

"shiga daga ciki."" Murmushi na yi mata tare da faWin. ""Amariya ce."" Kallon hotonmu da ke fuskar"

"wayar ta yi tana faWin. ""Ma sha Allah ku kalli hoton ta da mijinta."" Nan 'yammatan suka rufu akan wayar suna yaba kyawun da muka yi, mi™o mini wayar yarinyar ta yi tana faWin. ""Na tura miki har da wasu littattafan ma duk za ki ™aru da su, mu 'yan team amare ne ko za ki yi joining Win mu ke ma ki zama ™awar mu? Akwai wani group na Matan Kwarai wanda iya matan aure ne kawai da sabbin auren da suke bu™atan sanin abubuwan da ya shafi gyara shimfiWar miji, ana tura abubuwan ™aruwa da salo dai iri-iri sannan idan wani abu ya shige maka duhu za ka yi tambaya wanda yake da sani akai zai ba ka amsa, ni sunana Fatyma, ga Munira sai Sabira Mee'ad tana asibiti ba ta samu fitowa da wuri ba yau, da ma mu huWu ne kin ga kin zama ta biyar."" Murmushi na yi mata sannan na ce. ""Ni sunana Hamida, jiya aka Waura min aure, dayake abin ya zo ba shiri shi ya sa sai yanzu za a yi mini gyaran amare, amma batun group Win da kika yi ta ya ya zan kasance a ciki? Ni fa ban san komai da ya shafi aure ba musanman ma aure na da ya zo wani iri dai ga shi nan."" Matsowa suka yi tare da faWin. ""To fa! Ba mu labari musha taya aka haihu a ragaya?"" Tun da na samu abokan shawara gwara na faWa musu halin da nake ciki, nan na feWe musu biri har wutsiya. ""TabWijam! Lallai fa akwai cakwakiya, ke kuma Hamida yanda ™addarar ki ta zo kenan? Ta ya ya za a raya wannan auren ba tare da Rufaida ta sani ba? Akwai fa ™atuwar matsala guys, ku kawo mafita ga dukkan alamu kuma ango so yake ya sha angonci shi ya sa ya ce ba za ta je gidan goggo ba."" Dukkan su shuru suka yi tare da zuba mata idanuwa suna mamakin wannan auren nata."

"""Ni ban ma san abin da zan ce ba, Rufaida fa ta yi wauta sosai. Ashe har yanzu akwai ire-iren"

"waWannan matan? Wane irin sake ne ta yi da har aka bar ma team amare ango? Ke kam Hamida ki kwantar da hankali ki karSi mijinki a duk lokacin da ya zo miki, kar ma ki nuna gazawar da zai sa ya fara tunanin wata hanyadon ™aro ta uku, tun da yanzu Rufaida ta ba ku wuri lokacin ne da za ku mori juna, ki nuna wa mijinki kulawa da soyayya, ki ma ajiye batun ba ki san ta yanda za ki karSe shi ba a gefe, damar ki ne yanzu. Ai bai kamata sister ta miki kwalliyar fata kawai ba, har can ™asa za ta gyara ki, suna da kayan gyaran ai, babu abin da babu bari a yi mata bayanin yanda za ta miki gyaran da zai gigita Mansur, gyaran da zai sa shi sanin lallai mata suna suka tara. Dukkaninmu ™awaye ne, shekara guda kenan da auren mu, Mee'ad ce kaWai take zaune ita Waya da mijinta amma mu ukun nan duk masu mata muke aure, shi ya sa ba mu sanya da gyaran jiki, duk ™arshen wata muke zuwa nan."" Sabira ce ta yi wa sister bayanin irin gyaran da za ta min, mun sha hira fa sosai da su Fatyma har muka karSi numbar juna kafin suka nufi Wakin da za a yi musu gyara, ni ma Waki na musamman aka kai ni nan aka fara wanke min Wan gashi na kafin aka shiga murje mini jiki da wani haWi na musamman bayan wasu awanni aka wanke min jikina da ruwa mai ™amshi kafin aka kawo garwashi na yi turaren jiki da na tsugunno hatta gashi na sai da aka turare shi. Lafiyayyen abinci aka kawo min da wasu tarkacen kayan tsumi haka na ci, wanda zan ci sannan na sha na sha."

"Ka ida gyaran sati Waya ne miji ba zai kusanci mace ba har sai an kammala, sai an gama"

"gyaran ne za a yi min ™unshi da kitso a cewar ma'aikaciyar da ta gyara min jiki. Sai magariba aka gama min gyara, Mansur kuwa tun biyar ya zo yake zaman jirana, sai da na gama shiryawa sister ta shigo min da jaka tana faWin. ""Maigidan ki fa na jira tun Wazu."" Gyara mayafina na yi sannan muka jero da sister tana faWa min na dinga amfani da ruwan Wumi sosai sannan ta ba ni wasu abubuwan da zan dinga sha da safe kafin na zo. Shiga motar na yi tare da faWin. ""Sannu da jimirin jira."" Juyowa ya yi da murmushi ya kalleta yana faWin. ""Ma sha Allah! Yau Waya kin ga"

"yanda kika yi kyau?"" Ni dai murmushi kawai na yi mishi."

"A haka muka ™arasa gida ina lura da yanda yake ta kallona yana murmushi, muna shiga falo ya wani jawo ji yana faWin. ""Ni dai ya bar ni na sha™i wannan ™amshin da ya hanani sukuni."" Ya faWa tare da zare mayafin jikinta ya kai hancin shi wuyanta yana lumshe idanu. ""Magariba..."

"Iskar da ya hura mini cikin kunne ya sani haWiye furuncin da zan yi ba tare da na furta ba. ""Na sani ai."" Ya faWa tare da cusa hannuwanshi cikin riga ta bayan na zuge zip Win. ""Wai Allah! Jikin ki laushi kamar auduga."" Ya faWa da haWe fuskata da na shi. Shuru na yi mishi ina jin yanda yake ta matse ™irjina tare da lasar bakina wuya ™asar wuyana yana fitar da numfashi. Da ™yar na samu ya ™yale ni tare da cicciSata zuwa Wakin shi, dole fa sai na yi wanka zan yi sallah dan ina jin wani yanayi na fita daga jikina. Wayata da ke ruri na Wauka nan na ga Munira ce ke kira, kara wayar na yi a kunne ina sauke ajiyar zuciya. ""Hamida ya ya dai na ji ki da sauke numfashi."" Ta faWa tana ™unshe dariyarta."

"""Hmmm ke dai bari Munira, yanzu muka shigo gidan daddyn Mufeed ya neman cire min ™irji... ""Kai jama'a! Anya wannan mijin naki zai bari a yi gyaran nan na sati guda ba tare da ya mai da ki cikakkiyar mace ba?"" ""Ni wallahi tsoro nake ji."" Na faWa a hankali. ""Ke ki kwantar da hankali ba wani abin tsoro sai daWi. Bari na bar ki haka tun da mijinki na kusa, amma ki yi ™o™ari ki hau"

"online tun da an buWe miki WhatsApp."""

"""To na gode da kulawa, in sha Allahu zan hau."" Daga nan muka yi sallama daidai lokacin da ya"

"fito daga toilet Win. ""Ke da wa kuke waya?"" Sunkuyar da kai na yi ™asa sannan na ce. ""Na haWu da wasu ne a wurin gyaran jiki shi ne muka karSi numbar juna."""

"""Ba na son ki yi hulWar da mutanen da za su saka ki cikin matsala."" Ya faWa tare da tsura mata"

"idanu, ""In sha Allahu hakan ba zai kasance ba."" Na faWa tare da mi™ewa ina shirin fita. ""Ina kuma za ki je?"" ""Zan je in yi wanka sai in yi sallah."""

"""Daga yanzu a nan Wakin za ki dinga yi komai kafin Rufaida ta dawo ki koma Wakin ki. Akwai wasu kayan da na siyo miki suna cikin drowan kayana ki yi amfani da su, ba shiga kitchen, zan dinga sayo mana abinci."" GyaWa mishi kai na yi sannan na Wauki babban towel na shige toilet Win. Sai da muka yi sallar isha'i ya fita ya siyo mana abinci. Lokacin da muka zo kwanciya ya mi™o min wasu kayan barci wanda ganin yanayin kayan ma sai da ya sa ni sunkuyar da kaina saboda tsananin kunya. ""Za ki tattara wannan kunyar naki ki ajiye shi gefe dan bai da amfani."" Ba ni da yanda na iya haka na saka kayan na haura gadon na kwanta nesa da shi ina jin zuciyata na bugawa. Sa™on barka da sauka na turawa Mommyn Mufeed sannan na buWe littafi ina karanta lura da na yi hankalin shi ya yi nisa a aikin da yake yi da computer. Zuwa sha Waya da rabi ya rufe komai tare da kashe hasken wutar Wakin, lokacin da ya haura gadon ta yi barci"

wannan dalilin ya sa shi jawota jikinshi.

"˜arfe huWu na farka nan na jini cikin jikin shi ya ™an™ameni sosai, amma sai na kasa motsin kirki saboda ban son ta da shi, a hankali na dinga kallon kyakkyawan farin fuskar shi da ke Wauke da ™asunbar da ya zagaya har ta gefen fuskar, ban san na shagala da kallon shi ba sai da na ji ya sake matse ni jikin jikin shi tare da faWin. ""Kar ki kwashe min kyawun fuska mana, ga wani"

"mayataccen kallon da kike yi wa bakina in kina sha'awar tsotsa ne ba a yi miki iyaka ba."" Kifa"

"fuskata na yi a ™irjin shi saboda kunyar maganar da ya yi, ""Šago ki kalli fuskar mijinki."" Ya faWa tare da Wago fuskarta. Tsura mata idanuwa ya yi tare da mi™ewa da ita a jikin shi, a gida ya ja su sallah sannan suka koma barci, ™arfe goma ya farka da kan shi ya dafa musu tea tare da gasa bread ya soya musu ™wai. Kafin ya shigo Wakin har na gyara tare da wanke toilet sannan na yi wanka. Ina ™o™arin saka kaya ya shigo Wakin. ""Wow, ki ce har kin gama."" Ya faWa tare da juyowa da ita, ""Barka da safiya."" Cikin rawar murya na yi maganar jin yanda yake wasa da ™irjina, na fahimci Mansur na ™aunar nonuwa saboda a kullum su yake fara kai wa hari ko da bai kai hannuwa ba idanuwanshi na kan su. Sai na ya murza su son ran shi kafin ya bar ni ya shige toilet. Cike da mutuwar jiki na saka kaya ina kallon yanda nonuwana suka yi ja saboda azabar matsar da suke sha. Bayan mun yi breakfast na wanke kwanukan sannan muka fita ya ajiye ni a shagon gyara, yau dai ban da abokan hira dan Fatyma ta ce an gama mu su, ni Waya nake zaune, da naga shurun zai min yawa ne na Wau waya ta na ci gaba da karanta labarin su"

Ameerah.

"A haka muka yi kwana shida ana min gyaran jiki, yayin da Mansur ya kuma manne min saboda ™amshi da ke tashi a jikina na musamman ne domin kullum da turaren da ake min amfani da shi, gefen kayan mata ma kowace rana da wanda nake amfani da shi, takanas Sabira ta kawo min wasu tarkacen kayan mata tare da yi min bayanin yanda zan yi amfani da shi, har yanzu ban samu na hau online mun yi magana da su saboda rashin samun lokaci, domin da zaran mun koma gida ba na iya fahimtar komai sai yaren da Mansur yake min, cikin kwanakin nan na murzu a hannun Mansur kullum da ciwon nonuwa nake ta shi, tun ina Wari-Wari da shi har na fara sakin jikina da shi. Yau tun da muka ta shi nake lura da wani irin kallon da yake bina da shi kamar zai cinye ni, a haka har muka zo shagon gyaran jiki yana faka motar ya kalle ni yana faWin. ""Daga yau dai shi ke nan ko?"" GyaWa mishi kai na yi jiki a sanyaye dan na lura da yau Allah ne kaWai zai ™wace ni a hannun shi. A haka muka yi sallama ya wuce masallaci. A na cikin yi mini kitso ya ™ira, nan na ji muryan shi ™asa-™asa gaisawa muka yi ya tambaye ni an fara gyaran, nan nake sanar mi shi da kitso muke yi, ana gama kitson aka min gyaran jiki haWe da ™unshi, ina zaune cikin Wakin da ake min gyara na ji an yi gyaran murya. Juyawar da zan yi muka yi arba da Ameerah. ""Barka Aunty."" Na ce ina kallon ta da murmushi. Zama ta yi kusa da ni tare da faWin. ""Barkan ki dai Hamida."" Ta faWa tare da zama gefe na. ""Yau kun kammala gyaran ko?"" GyaWa mata kai na yi, ""Na ji yarana suna labarin yanda auren ki ya kasance."" Da mamaki na kalleta tare da faWin. ""Yaran ki? Su wa kenan?"" Na faWa cike da mamaki. ""Fatyma da Sabira yaran Zuhra ne, Munira kuwa 'yar Ummi ce, duk gulma na da suke yi miki jin su kawai nake yi."" Da mamaki na sake ba ki ina kallon ta. ""Ikon Allah! Amma na yi mamaki sosai, sai dai kuma ban ga"

"yarinyar ki Mee'ad ba?"""

"""Mee'ad tana asibiti, ta zama likita... ""Ina labarin haihuwa? Kin samu wani ™aruwa?"""

"""Ba maganar haihuwa tun da mahaifata ta samu matsala saboda ta'ammuli da ™wayoyin da na yi a baya... ""Darasin da na ri™e kenan cikin labarin, na tausaya miki sosai. Kuma na jinjinawa Maama Dr Rabi'atu saboda ba kowa za a samu mai tsarkakakken zuciya irin nata ba. Kuma"

"yallaSai Usman ma ya yi ™o™ari da bai sake ta ba kamar yanda ta Sukata, kuma."""

"""Idan Abba ya rabu da Maama ai ni ma ba zan zauna tare da shi ba."" Ameerah ta faWa tana dariya, ""Ni akan hanya nake, na so mu yi hira sosai amma ki saka min number ki za mu yi magana, akwai shawarwarin da nake so in ba ki game da auren ki, ga wannan ki yi amfani da su tun da yau mijin ki zai shiga Wakin ki. Bayanin yanda za ki yi amfani da shi duk yana ciki."" Ta faWa tare da ajiye ba™ar laida mai Wan girma. ""Na gode sosai."" Na faWa cike da jin daWi. Haka muka yi sallama ta fita, ni ma na fito dan magariba ta yi, tun a cikin mota Mansur ya ri™e hannuwana yana ta yaba lallen, ga wani zumuWin da yake yi, muna ™arasowa gida wanka na shiga dan yana ajiye ni shi ma ya nufi masallaci, ina zaune kan sallaya ina jiran a yi isha i na ji abu ya zubo min, toilet na shiga nan na ga ba™on wata na ne, ajiyan zuciya na sauke tare da jinginuwa da ™ofar toilet Win ina tunanin yanda zan faWawa Mansur wannan lamarin, haka dai na yi abin da zan yi na fito. ˜arfe tara ya shigo hannun shi ri™e da ba™ar leda, ajiye wa ya yi ya nufi toilet. Yana faWin in Wauko plate. Ina buWe ledan na ga ban™ararriyar kaza ce sai tururi kuwa yake yi. Fitowa ya yi Waure da towel ya zauna kusa da ni yana faWin. ""Bismillah."" Kallon shi na yi cikin wani yanayi ina son yin magana ya dakatar da ni ta hanyar jawo ni jikin shi. ""Shii... Ban so ki ce komai a yanzu."" HaWiye maganar na yi sannan na tsakuri kazar kaWan, wani irin kallo ya bi ni da shi yana faWin. ""Ki ci fa sosai."" Jin shi kawai nake yi, ban ci kazar sosai ba, shi ne ya ci abin shi. Brush na je na yi tare da hayewa gadon na yi kwanciya ta. Yana gama abin da zai yi ya rage hasken wutar tare da hawa gadon. Jawota ya yi jikin shi bayan na cire towel Win da ke Waure ™ungun shi. Igiyar rigar barcin jikinta ya warware tare da kifa kanshi ya shiga shan su. ""Daddyn Mufeed... Šagowa ya yi tare da haWe bakinsu dan bai so ma ta ro™e shi, a wannan yanayin da yake ciki ba zai iya sarara mata ba. Wani irin kissing Winta yake da zafi-zafi yana sakin nishi, yayin da yake murza nonuwanta yana sake latso ™asan su, nishi yake sosai tare da kamo harshen ta yana tsotsa."

"Hannuwanshi Sai da ya gama cakuWa ta son ran shi sannan ya kai hannu da niyar cire wandon jikinta by mistake ya je shafa durinta ta saman wandon nan na ji alamar da abu. A rikice ya Wago yana kallon ta murya a sha™e ya ce. ""Me..me...me me ye wannan?"" Ya yi maganar kamar zai saka kuka. ""Tun Wazu nake son faWa maka ba™on wata..."

"Dafe kan

Please Login or Register in order to submit comment