gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZINARIYA Satar Innocent By Aysha JB Chapter 7 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi ya yi tare da faWin. ""Innalillahi Wa inna ilaihir rajiun. Ni da na ci buri? Ni da nake"

"son kawar da sha'awar da na tara tsawon watanni? Whay Hamida? Mai ya sa tun zuwa na ba ki sanar min ba sai yanzu da nake matse... ""Ka yi ha™uri dan Allah."""

"*Kashh! Amma Mansur na ji maka haushi, amariya ta sha gyara ango ya ci burin son cin daWi"

amma sai aka samu akasi *

Littafin Zinariya na kuWi ne akan ¦ 500. A tura kuWin zuwa ga wannan asusun. 9079740079 Aisha

Jubreel Moneipoint. Sai a tura shedar biya ga wannan Number 09079740079

Maman Faruk.

"[30/11, 3:52 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: *_ZINARIYA... _* Farin Jini"

Writer's Asso..

*Not Editing.*

19_20

"""Kwana nawa kike yi?"" Ya yi maganar tare da tsura mata idanuwanshi da suka gama ™an™ancewa saboda fitinar da ke cin shi. A diriri ce ta ce ma sa. ""Kwana biyar... ""Is too much."" Ya yi maganar cikin raunin murya, 'Sai da ya gama shaye-shayen magunguna sannan wannan abin ya zo? Kai! Gaskiya bai ji daWin zuwan shi ba.' Ya faWa cikin ran shi. Hamida dai ba ta ce mishi komai ba bayan ajiyan zuciyan da take ta saukewa a hankali saboda irin matse tan da ya yi cikin jikinshi. Haka suka kwana, washegari da wuri ya fita a gidan saboda kiran gaggawar da aka yi mishi. Lokacin da ta kammala kimtsa gidan ta zauna tare da Waukar wayar ta, data ta kunna tana duba sa™onnin su Fatyma murmushi kawai ta yi tare da mayar musu da martani. ""Amariya kin sha ™amshi."" Fatyma ta turo mata tare da alamar dariya, ""Uhm! Ba wani amarcin da aka yi fa... Alamar mamaki Munira ta turo tare da faWin. ""Kamar ya?"" Hamida ta ce ma ta. ""Ba™on wata na ne ya zo... ""Kashh! Amma ban ji daWin wannan lamarin ba."" Mee'ad ta faWa tare da sakin dariya, dayake voice ta yi. Haka suka ci-gaba da hira inda suke sake Wora ta akan hanya tare da yi mata bayanin irin dabarun da za ta yi mishi, Hamida kam duk kunya ta rufe ta musamman ma jin irin zantukan da suke saki masu girman gaske. Kiran Rufaida ne ya katse musu hirar. ""Barka da safiya Aunty."" A Waya gefen Rufaida ta mi™awa Mufeed waya tana faWin. ""Barka Hamida, ya jikin goggon naki? Ga Mufeed dai tun zuwan mu ya hanani sa™a, sunan ki kawai yake kira, kukan safe daban na dare daban."" Lumshe idanuwa na yi tare da faWin. ""Mufeed Wina ya yi ha™uri ya daina yi wa Mommy kuka... Aikuwa kuka ya fashe da shi yana faWin. ""Mommy zan wurin Hamida ni a kaini wurin ki, ni ba na son nan."""

"""Mufeed Wina ya yi shuru ba na son jin wannan kukan, idan kuma bai yi shuru ba zan ce"

"Mommy kar ya kawo shi."" Da sauri ya share fuska kamar tana gaban shi yana faWin. ""To ya yi shuru."" ""Yawwa, to kar a sake yin kuka mommy za ta kawo min kai."" Dariya ya yi mata yana murna jin ta ce za a kawo shi. Rufaida da 'yan'uwanta kuwa mamaki ne ya cika su ganin yanda yake yi wa Hamida dariya, tun da suka zo ya ™i sakin ran shi sunan Hamida ne kawai a bakin shi. Wata Yayar Rufaida ta ce. ""Ke kuwa ya kika yi sake Wan ki ya sha™u da Nanny har haka? Ki duba yadda ta ce ya yi shuru kuma sai ya daina kukan har da ™yal™yale wa da dariya."" Murmushi Rufaida ta yi tana faWin. ""Ko ni ina ™aunar yarinyar saboda yanda take kulawa da shi, ga ta da tsafta kullum za ki same ta ita da Mufeed Win tsaf-tsaf shi ya sa ba na ™yashin yi mata abu, dan babu hali ne kuma zan Umrah da na so zuwa tare da ita ne saboda Mufeed Win zai fi sakewa."" Rufaida ta ™arasa maganar tana kallon Mufeed."

"Ajiye wayar na yi ina murmushin rigimar Mufeed. Misalin biyar na yamma sai ga kiran Mansur yana tambayar me za a siyo mana. ""Ba sai ka taho da komai ba na yi mana girki."" Kashe wayar ya yi ba jimawa kuwa na ji shigowar motar shi lokacin ina zaune a falon ™asa bayan na yi wanka na saka riga da zani na atamfa. Sallama ya yi tare da tsayawa bakin ™ofar ya buWe mata hannuwa. ""Šan sunkuyar da kai na yi sannan na mi™e na nufe shi. ""Barka da dawowa."" Na faWa haka tare da kallon fuskar shi. ""Baby na ya zaman kaWaici?"" Ban ce ma sa komai ba ya za hannuwa zuwa Wakin shi yana faWin. ""A taimaka min na yi wanka."" Duk sai na diriri ce ganin"

"yanda yake tuSe wa a gaba na, da sauri na juya fuskata ganin yana shirin za me wandon shi."

"""Za ki ma juyo ne yarinya."" Ya faWa tare da kamo hannunta yana mai manna bayan ta da ™irjin shi. Zuge zip Win rigar ta ya yi tare da shafo bayan ta bayan ya Wora kan shi saman wuyan ta yana sauke ajiyar zuciya, ""Ina cike da bu™atar ki, please ki yi min wani abin mana ko zan Wan rage ruwan da ke tare a mara na."" Ji na yi gaba na ya faWi, domin ban san abin da yake so in yi mishi ba. Ba zato na ji ya cire min riga tare da cire kallabi na ya ajiye, duka hannuwnashi ya kamo ™irjina yana matso su tare da sakin ni shi, kan kujera ya kwantar da ita nan ya shiga tsotsar ™irjinta tare da Wora hannunta saman zandariyar shi da ta cika fam, tsoro ya sake cika zuciyata jin yanda abin na shi ke da girma da kauri, haka ya dinga danna hannuwana yana matse wa har ya samu ya rage ruwan nan ya shiga sauke ajiyar zuciya. Kullum dai a haka yake lalaSa wa ya rage wa kan shi zafi har aka kwana uku, da ma ™a'ida kwana uku nake yi na yi wanka, ko da na yi wanka ban bari ya fahimci na samu tsarki ba, domin sai ya ta fi masallaci nake tashi in yi sallah kafin ya dawo har na koma na kwanta. Dayake ba wuni yake yi a gidan ba sai ban wani da mu ba, ina cikin sallar la'asar sai ga shi ya yi sallama ya shigo Wakin. Gaba na ya yanke ya faWi na rasa yanda zan yi, shi kuwa tsayawa ya yi yana wani irin murmushi daman ya dawo ya rage wa kan shi zafi ne sai kuma ya iske ta tana sallah toilet ya shiga ya watsa ruwa, kafin ya fito na idar da sallah amma sai na kasa barin kan sallayar, ina nan zaune na rasa abin da ke mun daWi dan na san Mansur ba ™yale ni zai yi ba. JallaSiya ya saka tare da shimfiWa sallaya yana faWin. ""Ta shi mu yi sallah."" Wani irin miyau ta haWiye tare da faWin. ""Na yi sallah... ""Nafila za mu yi."" Ya dakatar da ita da faWin haka. Ita ma ta ce. ""Ba a ma sallar la'asar Nafila ai... ""Za ki mi™e mu yi sallar ko za ki zauna jayayya da ni ne?"" Ya yi maganar tare da juyowa ya watsa mata idanuwa. ""Allah Ya ba ka ha™uri."" Ta faWa tare da mi™ewa, haka ya ja su sallah raka'a biyu, sannan ya yi musu addu'oi. Yana shafawa ta mi™e tana ™o™arin fita daga Wakin. ""Ina za ki je?"" Ya yi maganar yayin da yake ninke sallayar. ""E... Daman zan duba abu... ""Koma mene ne a bar shi har zuwa anjima."" Ya ™arasa maganar tare da jawota ya zare mata himar Win jikinta. Sai da ya raba ta komai shi ma ya cire jallaSiyar da ke jikin shi ya Wauke ta cak, tare da dire ta tsakiyar gado. Runtsa idanuwa ta yi domin ba ta iya ci-gaba da kallon shi cikin wannan yanayin da yake ba. Cike da rawar jiki Mansur ya shiga shafa duk wani sassan jikinta da ya san zai ta da sha awar ta, babu inda bai lashe ba a jikinta, daga fuskarta zuwa wuya har cibiya duk sai da ya bi su daki-daki ya tsotse su tare da lashe su, duk da tsoro ya yi wa zuciyar ta ™awanya haka bai hanata yin ambaliyar ruwa da ga ™asar ta ba. Lokacin da ya buWe tsakanin cinyoyinta tare da kai hannun shi sai da jikin shi ya yi mishi yammm... Take ya sake ruWe wa ya fice a hayyacin shi, nishi kawai yake yana jan yaji, a hankali ya fara shafa wurin tare wasa da ruwan da ya zubo"

mata. Take jikin Hamida ya kama rawa ri™e hannun shi ta yi tana girgiza mishi kai alamar ya bari.

"Juya ta yake yana sake matsota jikin shi sai da ya zo gab da samun nutsuwa ya matseta jikin shi na kakkarwa gaSoSin shi gabaWaya suna fid da gumi, cika mata mara ya yi da ruwan shi mai Wumi yayin da yake fitar wa yana sauke ajiyar zuciya, kwanciya ya yi a gefe yana cigaba da sauke ajiyar zuciya. Juyo wa ya yi yana kallon yanda take fid da numfashi a galabaice gabaWaya ta yi laushi hatta idanuwantaa da ™yar take buWe wa saboda nauyin da suka ma ta sakamakon kukan da take yi. ""Baby..."" Ya faWa tare da tarairayota jikinshi. Nan ya ji jikinta ya soma Waukar zafi, ajiye ta ya yi ya je ya haWa ruwan zafi a toilet ya dawo ya Wauke ta. BuWe"

idanuwanta ta yi da ™yar yayin da hawaye ke ci gaba da kwaranya tana fid da numfashi a

"galabaice magana take mishi amma bai san ma me take cewa ba saboda yanda muryan ta ya dusashe bai iya fitar da sauti. Wanin ruwan ya sake haWa mata sannan ya fita a toilet Win ya je ya cire zanin gadon da ya yi kaca-kaca da abubuwan jikin su sai Wan jinin da ya fita a jikinta, lallaSawa ta yi ta fita a ruwan tare da yin wanka ta fara bin bango tana cije leSen ta. ˜arasowa wurinta ya yi tare da kamo ta ya zaunar da ita gefen gadon... ""Wayyo Allah zafi."" Ta faWa jikinta na Waukar rawa, kwanciya ta yi ta gefe Waya tana sauke ajiyar zuciya, bai iya fita zuwa masallaci ba a gida ya yi sallah. ""Daure ki zo ki yi sallah."" Ya faWa tare da Wago ta. A zaune ta yi sallar tare da kwanciya saman sallayar. ""Me za ki ci?"" BuWe ido ta yi kaWan ta galla mishi harara tare da mayar wa ta rufe ba ta ce mishi ™ala ba. Murmushi ya sake tare da shafo fuskar shi yana faWin. ""A yi ha™uri na san na yi laifi."" Ya faWa haka bayan ya sunkuyo yana le™a fuskar ta. Runtsa idanuwanta ta yi da ™arfi alamar ba ta ma son kallon shi. ""To bari na je na sayo maki magani na dawo."""

"Tana idar da sallar isha'i ta lallaSa ta haWa tea ta sha sannan ta yi kwanciyar ta. Shi ma sai da ya yi sallah kafin ya je sayan maganin, yogurt ya saya mata da farfesu, ko da ya dawo tuni ta yi barcin. Zama ya yi gefen ta tare da shafo fuskar ta yana kiran sunan ta. ""Ta shi ga maganin ki sha."" Ya faWa haka tare da Wago ta a hankali. ""Ki ci farfesu... ""Na sha tea."" Ta faWa haka tare da lumshe idanuwa, mi™a maganin ya yi yana kallon yanda take kwanciya tare da rufe jikinta."

"Doguwar rigar barci ta saka mai Wan kauri wanda ya sauka mata har ™asa, sai dai yanayin kwanciyar gefen da ta yi ya ba shi damar kallon nonuwanta da suka fito. Lashe baki ya yi tare shafo su ai da sauri ta buge mishi hannu tana jan bargo."

"Zama ya yi ya ci abinci sosai yana jin nishaWi cikin ran shi, yana kallon kiran Saifu amma sai ya ™i Wauka dan yanzu bai da lokacin kowa sai na Hamida haka ya zo ya same ta ta yi barci shi ma ya shige cikin bargon tare da jawota jikinshi. A haka suka yi barcin, cikin dare aka yi ruwa sosai yayin da garin ya yi daWi cikin wannan yanayin da asuba ta yi mi™a tana shirin gyara kwanciyarta ta ji ya damko nonuwanta yana murzawa. A kiWime ta buWe idanuwa tana ™o™arin barin jikin shi."

"Bai san ma tana yi ba. Ina bai ma san tana yi ba, kuka ta fara rero mishi tana yarfe hannuwa. ""Dan Allah ka yi ha™uri wallahi da ciwo, akwai ciwo sosai ko fitsari ba na iya yi."" ""Ba zan daWe ba, please ki yi ha™uri a bu™ace nake."""

"""Wayyo Allah na! Ni dai a'a, ka bari wallahi da zafi sosai."" Ta faWa jin yana Wage rigar jikin ta. Biris ya yi mata yayin da ya ci gaba da matso nonuwanta haWe da mazaunanta. Kuka wiwi har da majina tana ro™ar shi amma sai da ya biya bu™atar shi kafin ta ya ™yale ta. Ta jiggata sosai dan kasa motsawa ma ta yi saboda yanda ya shige ta da ™arfi saboda gardamar da ta yi mishi. Tana kwance ya je ya yi wanka ya dawo da niyar taimaka mata. Da ™yar ta iya amfani da ruwan Wumi saboda zafin da wurin yake mata. Dole shi ya dauko ta ya dawo da ita Wakin saboda jikinta da ke"

rawan zazzaSi.

*A karSa da ha™uri Kwana biyu ban ji daWi shi ya sa kuka ji ni shuru*

Littafin Zinariya na kuWi ne akan ¦ 500. 9079740079 Aisha Jubreel Moneipoint. A tura shedar

biya ga wannan Number 09079740079

Maman Faruk

"[30/11, 3:52 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: *_ZINARIYA... _* Farin Jini"

Writer's Asso..

21_22

"Likita ya kira domin ta zo ta duba ta saboda yanayin jikin nata da ya tsananta, ""Ka Waga mata ™afa zuwa sati, in so samu ne ma fiye da haka saboda samun lafiyar ta, ka ji mata rauni saboda ™arfi da ka gwada mata... ""Likita amariya ce fa, gaskiya ki yi wani abin sati ya yi yawa."" Kallon shi Hamida take yi cike da mamakin furucin da ya yi. ""Ni dai na faWa maka, in har kana son samun lafiyar ta ka ™yale ta har ta warke."" Daga haka ta ajiye magunguna ta yi tafiyar ta."

"Lumshe idanuwa ta yi take barci ya yi awon gaba da ita, Mansur kuwa goya hannayen shi ya yi a baya nan ya shiga safa da marwa yana ayyana yanda zai yi sati Waya ba tare da ya kusance ta ba, a yanzu da ya ji daWin da take tattare da ita ba ya jin zai iya danne bu™atar shi. Fita ya yi ya je ya sayo musu abin da za su ci, lokacin da ta farka ba ya Wakin yun™urawa ta yi da niyar ta shi amma sai ta kasa, cije lips Winta ta yi da Wan ™arfi tare da jawo wayar ta da ke bed side, kiran shi ta yi ba a Wauki minti uku ba sai ga shi. ""Sannu, ya kike jin jikin?"" Kallon shi ta yi da narkakkun idanuwanta tana faWin. ""Alhamdu Lillah! Ina so na shiga toilet ne."" Cak ya Wauke ta tare da nufar toilet da ita, ruwan zafin da ke flacks ya Wiba mata. ""Wayyo Allah zafi..."" Hamida ta faWa tare da yarfe hannuwa. Fitsari take ji sosai amma zafin da take ji ya hana ma fitsarin fitowa, ""Sannu, ki fara watsa ruwan ko zafin zai ragu."" Hakan kuma ta yi, sai da ta fara tsarki da ruwan zafin kafin ta samu ta fara yin fitsarin, kaWan-kaWan ya dinga fita tana matse cinyoyinta saboda zafi har ta samu ta yi fitsarin. Yana tsaye ta fara ™o™arin yin tafiya ™afafuwa a wawware. Sai da ya kuma taimaka mata suka dawo Wakin, kayan breakfast Win ya hauro mata da shi, iya tea kawai ta iya sha tare da magani kana ta koma ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya. Bai samu damar fita aiki ba dan bai son barin ta ita kaWai haka ya zauna jikinta tsawon kwana uku kafin ya fara fita aiki, a kwanakin kuwa ™irjinta da bakinta sun ci ba™ar wuya a hannun Mansur, domin da su ne kaWai yake iya rage zafi. Tafiyar shi aiki ba jimawa sai ga tawagar team amare sun yi wa gidan tsinke. Dayake kafin ya fita ta faWa mishi za su zo shi ya sa ko da ya zo fita ya sanar ma maigadi akwai ba™in da za su zo ya bar su su shiga. LalllaSowa ta yi ta sauko falon ™asa tare da kwanciya a kujera. ""Tana kwance ta ji sallamar su. ""Amariya bakya laifi ko kin kashe Wan masu gida."" Cewar Sabira, Munira kuwa cewa ta yi. ""Sannu Hamida, ashe abu ya faru har da su"

"Winke-Winke?"" Murmushi Hamida ta yi tare da faWin. ""Ai kwa bari ku zauna ko ruwa ku kurSa"

"kafin ku fara tsegumin."" Dariya Fatyma ta yi tana faWin. ""Ni dai wallahi ba ki ga kyawun da kika yi ba, jikin ki ya sake yin fresh har wani Wan haske kika yi, sai dai fuskar ce ta yi fayau alamar rashin lafiyar ta girgiza Nanny Mufeed. Lallai Daddyn Mufeed ya iya tafiyar da zalmalulu..."" Duk sai suka sakata jin kunya,"

"""Kai da'alla a bar wannan batun haka."""

"""Wai kunya kike ji ne? To ai yarinya ki cire wannan kunyar tun wuri ki saki jiki yanzu ai an girma,"

kin ci abin da Rufaida take ci duk matsayin su Waya. Fatan dai Ubangiji Ya ™aro lafiya a ci gaba

"da girgiza gado."""

"""Wallahi ban iya wa taS! Kin san azabar da na sha ne? Wai yanzu haka ake yi kullum?"" Hamida ta yi maganar cike da sanyin jiki. ""To ai shi ne auren, haka za ki yi ha™uri ki yi ta buWe mishi yana ci, in kuma kika matse ™afafu tauye mijin ki za ki yi, daga ™arshe sai dai ki ji wani labari, ko ya ™aro wani auren ko kuma ya faWa biye-biyen matan waje. Yanzu ga shi da Rufaida ta kasa Waukar bu™atar shi ai samo wa kan shi mafita tun da ba zai iya jure wa ba. Gwara tun wuri ki kau da tunanin ba za ki iya ba daga zuciyar ki, a Wan lokacin nan da kike da shi ki yi tunanin hanyar faranta ran mijin ki, ki da sa soyayyar ki a zuciyar shi tun kafin matar shi ta dawo."" Haka suka dinga hira suna sake Wora ta kan hanya har zuwa la'asar kafin suka bar gidan bayan sun ba ta tarkacen kayan gyaran da suka kawo mata. A daddafe aka yi kwana biyar ranar na shida Mansur ya ce bai san zan ce ba, cikin kwanakin shi ya san azabar da ya sha. ""Haba Abban Mufeed ka ji likita fa ta ce a bari sai sati... Girgiza mata kai ya yi kamar zai fashe da kuka yana faWin. ""Wallahi Hamida ba zan iya ba, wannan kwanakin ma ba ki san da yaya na yi sa ba."" Kuka ta fashe da shi tana faWin. ""Wallahi Allah har yanzu bai gama warke wa ba."" Jawota ya yi jikinshi yana lallashin ta. ""Yi ha™uri ki daina tsoro ba zan yi miki da zafi ba."" Tana jin shi ya saSule mata rigar jikinta tare da kashe wutar Wakin. A hankali ya fara ™o™arin Waukar hanyar yana sauke ajiyar zuciya jin yanda wurin ya sake haWewa ga wani daWin da ta ™ara, ""BuWe ™afa mana please..."" Ya yi maganar cikin rawar murya, nonuwanta na hannun shi yana matsa su, yayin da yake lasar tsakiyar su zuwa wuyanta, a hankali yake tafiyar da ita. Sai da ya samu hanya nan fa ya kwance ya fara mata wuta-wuta yana nishi. ""Kin ™ara daWi... Washhh Hamida za ki kashe ni.... Wayyo "" Haka ya dinga ihu yana sambatun daWin da ta ™ara, Hamida kuwa"

"shuru ta yi tana sauke ajiyar zuciya, ya Wauki tsawon lokaci kafin ya matseta sosai yana fitar da"

"numfashi har jikinshi na rawa, kamar wanda yake yin fitsarin haka yake sake madarar shi yana datsewa har ya cika marar ta. Kwanciya ya yi yana mayar da numfashi, can sai ya mi™e ya mi™o mata magani guda biyu, ""Maganin mene ne?"" Ta faWa tana kallon ™ananun ™wayoyin da ke hannun shi. ""Na gajiya ne."" Ya faWa tare da mi™a mata ruwa. Sai da ya tabbata da ta sha maganin sannan ya shiga toilet, yana fitowa ita ma ta shiga ta yi wanka. Da asuba ma da ita ya fara kafin ya je ya yi wanka ya tafi masallaci. Haka aka cinye sati huWu, kullum dai abu Wayan nan shi ake yi, sam Mansur bai Waga mata ™afa ta gefen kwanciya, tun tana jin zafi har ta fara sabawa tana jin daWin abin, damuwar ta maganin da yake ba ta da sunan na gajiya, kullum ba fashi sai ta sha shi. Yau suna zaune a falo yayin da take kwance cikin jikin shi ta ce. ""Abban Mufeed ka ce za mu je wurin Goggo na amma shuru."" Shafo fuskar ta ya yi tare da faWin. ""To ai gani na yi kwanaki ba ki da lafiya shi ya sa ma ban yi maganar zuwa gidan goggon ba."" Marairaice fuska ta yi tana faWin. ""Dan Allah mu je yanzu mana, ina son ganin goggo na."""

Mi™ewa ya yi da ita a jikin shi suka haura Wakin shi. Kafin dai a shirya sai da ya gama

"jagwal-gwala ta sannan suka yi wanka suka shirya. Ajiye ta ya yi da tare da sauke sayayyar da suka yi mata yana faWin da yamma zai dawo su wuce, ta ga gidan ya yi kyau dan komai"

"tsaf-tsaf da sallama ta shiga nan ta iske goggo na tsaye cikin gida tana jiran shigowar Mansur dan ta yi tunanin shi ne, dayake ya saba zuwa gaisheta tare da hidimta mata. Sai ta ji muryan Hamida tana sallama. ""Lale da zuwan Hamida ta."" Ta faWa tare da rumgume Hamida, saboda"

"tsananin farincikin ganin goggo kuka ta saka. ""Haba Hamida me ye abin kuka a nan?"""

"""Goggo na kema kin san dole na yi kuka na daWe fa ban ganki ba."" Goggo ta ce. Ma sha Allah,"

"Hamida kin yi kyau, ga wani she™in da kike yi, jikin ki ya murje kin yi Sul-Sul abin ki. Ni da farko ma na Wauka Mansur Win ne ya zo gaishe ni, da ke jefi-jefi yakan zo mu gaisa, ga hidima, Hamida ki zauna lafiya da mijinki, ki kyautata mishi. Wallahi na ji daWin ganin ki fes abin ki."" Goggo ta faWa tare da shafo fuskar Hamida, dariya suka yi a tare, aikuwa sun sha hira sosai lokacin da ya zo Waukar ta ji ta yi kamar kar ta koma. Shigowa ya yi suka gaisa da goggon sannan ya fita. ""Ta shi ku je Allah Ya ™ara haWe kanku."""

"""Ayya goggo dan Allah ki ce mishi ya bari na kwana... ""A a kar mu yi haka da ke. Ta shi maza ki bi mijinki."" Haka na fito ba don na so ba muka dawo gida. Rayuwa ta ci gaba da tafiya har muka cinye wata biyu muna cikin na uku, ina iyakar bakin ™o™arina wurin kyautata wa Mansur, ina ha™uri wurin jure wa bu™atar shi tun da shi mabu™aci ne sosai, sam ba ya wasa ta fannin sex ga shi da wuta-wuta yake bai iya sex a hankali ba, idan Mansur na sex da ni ji nake kamar marana zai Salle saboda jijjigar da nake yi. Ni ma yanzu in ba da ™arfin yake yi ba ba na jin daWi tun da ya riga da ya sabar min da hakan. Ina kwance cikin jikin shi sai ga kiran Rufaida. ""Hamida ya gida."" ""Lafiya ™alau Aunty ya Mufeed Wina yake."" Rufaida ta ce. ""Yana lafiya ga shi yana barci, na ce ki dawo ki kimtsa gidan dan ina bisa hanya."" Tana gama faWar haka ta kashe wayar. Mi™ewa na yi zaune daga jikin shi ina faWin. ""Me ya sa ba ka faWa min batun dawowar ta ba?"" Shi ma zaune ya tashi yana faWin. ""Ni kaina ban san da batun dawowar ba in ba yanzu da take faWa miki ba, dan ko jiya mun yi waya ba ta faWa min ba."" Shuru Hamida ta yi tana

Please Login or Register in order to submit comment