gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZINARIYA Satar Innocent By Aysha JB Chapter 3 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ba wani aiki Uwaisu yake yi ba. Ita ma ba ta zauna haka ba, inda take sai da kayan miya a gida, a haka suka fara tara iyali inda hidimar ta fara yin yawa wanda daga ™arshe Uwaisu ya zare hannu ya barta da Wawainiyar yaran. Tsakanin Fadila da Radiya tazarar shekara guda. Fadila shekararta 19, Radiya 18, sai mai bi mata Zinariya mai shekara 16, kafin Ahmad wanda suke kira Madu shi kuwa shekarar shi 12. Yaran sun taso da farin jinin jama'a."

"Zinariya da Madu sune tsagerun gidan, hatta 'yan unguwa ba su bar su ba, ga sha™iyanci da zolaya domin kuwa in suka saka mutum a gaba da zolaya haka za su mayar da shi mahaukaci,"

ga shegen kafiya da naci idan ka taSo su. Malam Uwaisu na ™aunar Zinariya sosai dan wani

"lokacin yakan saya mata abu ba tare da ya saya wa 'yan'uwanta ba. Wannan dalilin ya sa ba su jituwa da Madu, dan kishi yake muddin Baban su ya yi wa Zinariya abu bai yi mishi ba. Cikin haka watarana Zinariya ta ce lallai za ta fara aiki tun da su Radiya su ma suna gidan aiki, amma sai Innar su ta™i, tana ganin Zinariya ta yi ™ankanta da aiki, da ta dage lallai sai tana so ne ya sa"

Innar su amincewa.

"Ajiye wayar Inna ta yi tare da ™walawa Madu kira. ""Je ka duba in babanku ya dawo ku taho"

"tare."" Bai kai ga ™arasa fita ba suka ci karo da juna. ""Yawwa baba da ma Innarmu ce take neman ka."""

"""Ya labarin Zinariya? Ka je gidan ka duba ta?"" Hannu Malam Uwaisu ya saka cikin aljihun rigar"

"da ke jikinshi tare da tatare rigar ya zauna yana faWin. ""Ke kin ji maganar banzar da matar ta turo mai gadi ya faWa min ne a lokacin da na je neman Zinariya?"""

"""Me ta ce?"""

"""Cewa ta yi wai wacce Zinariya ake nema? Shi ne na ce kamar yaya? Wai ai tun watanni uku da"

suka wuce Zinariya ta gudu daga gidan Zubur Inna ta mi™e dafe da kirji tana sallalami.

Littafin Zinariya na kuWi ne akan ¦ 500. Za ku tuntuSi wannan Number ta WhatsApp. 09079740079

Maman Faruk.

"[30/11, 3:49 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: *_ZINARIYA _*"

Farin Jini Writer's Asso..

*For you Ishaq Nasir Abdallah Nasrulla *

9&10

"""Ai ki kwantar da hankalinki Mardiyya ™ariyar iskanci suke ji, ba ta™amar su dukiya ba? Na san matakin da zan Wauka dan wallahi sai sun fito min da 'yata, in ma sun je sun sayar da ita ne duk za mu sani amma wallahi Zinariya sai ta fito ba za ta salwanta ba, ai mai kamfanin S.S ne uban gidan nata."" Zama Innarmu ta yi tana yarfe hannuwa tare da fashewa da kuka tana faWin. ""Wayyo Zinariya, wayyo 'yata, Allah ka dawo min da ita lafiya, Allah ka tsare min 'yata."" Fita malam Uwaisu ya yi yana kaWe babbar rigar shi bai zarce ko'ina ba sai police station, bai tsaya ina nan ba ya nemi masu watsa labarai nan aka dinga Waukar shi yana jawabin abin da ya faru,"

"take gari ya Wauka lungu da sa™o zancen Satar Zinariya ya baza ko'ina, nan 'yan jaridu suka"

buga labarai tare da Wora hoton Zinariya da S.S. Inda ake zargin shi da Satan mai aikin gidan shi. Iyayen Zinariya na cikin damuwa da ™unci musamman da hukuma suka wanke S.S daga zargin da ake yi mishi saboda rashin ™wa™™warar hujja dan ya ce bai san batun Satan wata 'yar aiki ba.

*** **

"Zare gilashin idanunshi ya yi tare da mi™ewa da laptop a hannunshi ya nufi Wakinta daidai ta fito daga wanka tana Waure da towel ta ji an turo ™ofar Wakinta. Waigowa ta yi da murmushi tana faWin. ""Saifu yau kai ne a Wakina... Shuru ta yi ba tare da ta ™arasa sauran maganarta ba ganin ya nufi kan bed Winta tare da ajiye laptop Win ya harWe hannuwa a ™irji yana binta da kallo fuskarshi a haWe. ""Wani irin shashanci ne wannan Salima? Akan wani dalili ne za a dinga yaWa hotona a social media ana faWan wasu maganganu? Girma kike amma kullum cikin jawo min magana kike, kullum case Winki da masu aiki, abin bai tsaya ina nan ba har ya zo kaina yana shirin shafan kasuwanci ne? Ita yarinyar da ake maganar na Satar da ita yaushe ta yi aiki a gidan nan? Na santa ne da za a dinga ala™anta ni da ita?"" Matsowa ta yi kusa da shi tare da faWin. ""Duk fa ba abin Waga jijiyar wuya ba ne, wannan wata ™aramar alhaki ce kawai ban ma san yanda aka yi har maganar ta je media ba amma zan yi wa abin tufkar hanci, bari na kira gidan jaridar... ""Wait malama."" Tana ™o™arin Waukar wayar ta ji furucinsa. ""Saifu malama fa na ji kana cewa? Me ya shiga kanka ne yau da ka zo kana kiran sunana gatsau? Hakan bai maka ba har da kirana da wata malama... ""Tambayar ki nake wata yarinya ce wannan?"" Ya faWa cikin Waurewan fuska alamun babu wasa. Dafe kai Salima ta yi cikin alamar gajiyawa da zancen sa kafin ta zo ta kamo shi da nufin su zauna saman bed Win tana faWin. ""Kana ji ne Saifu, ka bar wannan maganar na ce zan yi magana... ˜wace hannuwanshi ya yi tare da mi™ewa cikin kausasa harshe ya ce."

"""Salima! Salima!! Salima!!! Sau nawa na kira sunanki?"""

"Cike da mamaki ta ce. ""Sau uku ka kira cikin kausasa harshe."" GyaWa kai ya yi tare da faWin. ""Kin ga wasa saman fuskata?"" Girgiza mishi kai ta yi alamar a'a. ""Ba na son kina min gardama, na gaji da matsalolin da kike jawo min, me ye ala™ar Satar wannan yarinyar da ke?"""

Rau-rau ta yi da idanuwa alamar za ta yi kuka domin ya ba ta mamaki kamar wanda aka sauya

"mata shi. ""Lokacin da muka je Egypt ne shi ne... Sai kuma ta yi shuru ba ta ™arasa ba tana kallon fuskarshi dan ta firgice ganin yanda ya tsare ta da idanuwa."

"""Shi ne me? Ki tafi kan magana ki daina min magana a gajarce."" Ya faWa tare da zaunar da ita yana sassauta fuskarshi don ya ga kamar ta razana da yanayin shi. ""Tun da ta fita ba a ganta ba ni na manta ma da maganar zuwan babanta ne ya jawo wannan fitinar har ake ™o™arin Sata"

"sunanka."""

"""You see? Kin ga irin ta ko? Matsalar ke ba ki da hankali ne wani lokaci, sai ki dinga abu kamar ba musulma ba, ta yaya za ki Wauki yarinya ki tafi wata ™asa da ita sannan ta Sata ba ki Wauki wata mataki ba kin dawo maimakon ki nemi iyayenta sai kika yi biris, yanzu kin zo kina cewa ™aramar alhaki, idan 'yar ki ce aka yi wa haka za ki ji daWi? Yanzu haka ba ki faWawa baban nata magana mai daWi ba dan na san halin ki rai."" Share hawayen da ya zubo mata ta yi tana faWin. ""Saifu yanzu akan wata banza 'yar matsiyata kake Waga min murya har kana danganta ni da mara"

"hankali?"""

"""Ke ba ki san ba ki da hankali ba? Saboda ba ki san zafin haihuwa ba shi ya sa ba ki damu ba, su da suka san zafinta ai sun fito nemanta... ""Dakata Saifullah! Ba zan jure waWannan kalaman da kake jifata da shi ba, ka fito fili kawai ka faWa min Salima na ga ji da zama da ke tun da ba ki"

"haihuwa, ka daina wani ™unbuya-™unbuya kana yaSa min magana."""

"Laptop Win shi ya Wauka tare da yin hanyar ™ofa yana faWin. ""Wannan kuma ke kika faWa ba ni ba, idan kina son kanki da lafiya ki samo musu 'yar su, babu ni cikin rashin imanin nan, dan bazan shiga cikin case Win nan ba."""

"Yana fita ta fashe da kuka tana faWin. ""An ya kuwa ba canza min Saifu aka yi ba? Yaushe yake"

"magana mai tsayi har haka? Yau ni ce Saifu yake yaSawa ba™a™en kalamai?"""

"Šaukar waya ta yi da sauri ta kira police station Win da aka kai ™orafi cikin minti uku ta sa aka yi canceling case Win. Gidan jaridar da suke ta yaWa hotuna su ma sai da ta kira su nan take aka goge hotunan shi aka juya zancen zuwa wani daban. ""Akan wata banza mijina zai zo yana Waga min jijiyar wuya humm."""

**** * *

"""TaSWijam! Abun bai tsaya iya nan ba har da Sata suna? Yanzu Zinariyar tawa ce ta tafi yawon duniya? Na shiga uku ban lalace ba."" Inna ta faWa tare da fashewa da kuka. Ran malam Uwaisu ma ya Saci sosai musamman da mutane suke yi mana wani irin kallo suna faWin 'yar shi ta je yawon duniya ne daman ya zo yake son yi wa S.S sharri."

&& &

"""Wai, aljannar duniya! Ji yanda aka ™awata falo da kayan more rayuwa? Lallai masu kuWi suna jin daWi a duniyar nan."" Zama ta yi a bakin gado tana ci gaba da kallon Wakin da ya tafi da tunaninta. Motsin da ta ji ya sa ta juyawa da sauri tana kallon wanda ke tsaye a gabanta. Tun daga ™asa ta fara kallon dogayen fararen 'yan yatsun shi har ta haura da idanunta tare da watsawa cikin na shi, yana Waure da guntun towel a ™ugunshi ta Wauke idanunta tare da faWin. ""Kai kuma fa malam daga ina?"" Cikin guSatacciyar Hausar da ba ta gama kama bakin shi ba ya ce. ""Ni da na ganki a zahiri ma kin fi min kyau akan yanda na ganki a hoto."" Ya yi maganar tare da zama kusa da ita. ""Sunana Mohan, ke fa yaya sunanki?"" Da mamaki na ce. ""Kai ma Bahaushe ne?"" Girgiza mata"

"kai ya yi alamar a'a sannan ya ce. ""KaWan nake jin Hausar kasancewar ina hulWa da Hausawa."""

"TaSe baki Zinariya ta yi tare da faWin. ""To kai ba ka da kayan sakawa ne na ganka a haka?"" Murmushi ya yi dan ya lura yarinyar akwai shiririta sosai, musamman da take magana tana nuna shi da hannu tare da taSe bakinta."""

"""Ban iya kwanciya da kaya ba ne... ""Iyye! Ji wani sanabe, sai da me kake kwanciya?"" Hannuwanta ya kamata yana murzawa cikin nashi tare da tsurawa ™aramin bakinta ido. ""Za ki yi min yi min tausa?"" Shuru Zinariya ta yi tare da sunkuyar da kai. ""MakuWan kuWaWe na biya don na kasance da ke na tsawon lokaci, ba na son gardama dan babu shi cikin tsarin kasuwancin mu, na lura kamar ba ki san komai ba, zan biki a hankali ta yanda za ki ji daWin rayuwa da ni, ba zan takura ki ba, amma za ki yi duk abin da na ce miki."" GyaWa mishi kai ta yi alamar amincewa, ""Zo"

"mu je ki ci wani abin... ""A ™oshe nake."" Zinariya ta fad'i hakan tare da matse 'yan yatsun"

"hannunta. ""Ya sunanki?"""

"""Zinariya."""

"Murmushi ya yi tare da rage hasken wutar Wakin ya haye gadon, ""Zo ki ba ni labarin ki."" Shuru ta yi na wasu da™i™i kafin daga baya ta ce. ""Ni ma ban san labarina ba, sunana kawai na sani."" Jawota ya yi jikinshi yana shinshinar wuyanta tare da lumshe idanuwa, system Win shi ya kunna tare saka mata video ya ce. ""Ki kalli yanda ake massaging sai ki yi min."" Ido ta tsura mishi ganin yanda matar take bin jikin mutumin da wani mai tana shafe shi ta ko'ina, nuna mishi system Win ta yi tana faWin. ""Wannan dogon abun da ya mi™e kuma mene ne da waWancan mulmule biyun?"" Cire towel Win jikin shi ya kai hannunta saman zalmalulunshi yana faWin. ""Kin gan shi nan."" Ri™ewa ta yi da kyau tare da matsewa tana faWin. ""TaS, sai ka ce Wan bindi ai naka ba shi da girma irin wannan da baturiyar take taSawa."" Sake matse hannunta ya yi sosai saman shi yana nishi a hankali. Sannan ya yi magana cikin sha™ewar murya. ""Me kike ce?"" Hannunta ta zare tare da faWin. ""To shi wannan sandar me ya sa yake a mi™e har motsi yake yi fa?"" Janyota ya yi ta faWo jikinshi ya ru™o ™ugunta tare da haWe goshinsu, ""Yana kwanciya mana, amma sai ya shiga Wakin"

"shi."""

"""Ashe har da Waki yake da shi?"" Ta faWa cikin zaro ido, lips Winshi ya Wora saman nata a hankali ya fara lasar su, za ta ™wace jikinta ya fincikota nan ya cire mata rigar jikinta ya shiga lasarta kamar maye, Zinariya dai ba ta fahimci komai ba, ban da zafin da ta ji ™irjinta na yi mata saboda matsarsu da Mohan ya dinga yi tare da tsote Wan nipples Winta da suka fito, sai da ya gama matse ™irjinta kafin ya dawo fuskarta, haWe bakinsu ya yi yana tsotsar bakinta tare da zura harshen shi cikin nata. ˜aramin siketin da ke jikinta ya zare cikin rawar jiki yana shafa mararta,"

buWe ™afafunta ya yi sosai tare da kai hannunshi ™asanta yana ™o™arin duba hanya.

"""Washhhhh! Da zafi fa."" Abin da ta ce kenan cikin rawar murya, cire hannun ya yi tare da zubewa jikinta ya matseta sosai yana nishi, mirginawa ya yi da ita tare da rike hannunta ya danna saman Wan abin na shi da ya mi™e yana wasa da shi. Danne hannunta ya yi sosai nan take ya yi wani nishi sai ganin abu ta yi tsirrrr yana fetsowa, Wauke hannu ta yi da sauri tana kallon yanda sandar na shi ya koma ya kwanta. A haka barci ya Wauke su, sai ™arfe shida suka farka, tare da ita ya shiga toilet nan ya fara ™o™arin yi mata wanka amma sai aka Sige da matse- matse musamman ma ™irjinta dan yanda suke 'yan fici-ficin nan abin burge shi yake yi. Turo baki Zinariya ta yi tare da faWin. ""Kai ohh! Ni fa ina jin yunwa wallahi."" Murmushi ya yi tare da kissing bakinta sannan ya ce. ""Ni kuma yunwar ki nake ji sosai, sai dai na ga kamar abincin"

"nawa Wanye ne shakaf bai hau wuta ba bare ya nuna."""

"""To ni abinci ne da kake jin yunwata?"" Mannata ya yi sosai da bawon wankan tare da lasar"

"tsakiyar ™irjinta. ""Ai ke za ki fi abincin ma daWi."""

"""Ko?"" Hannunta ya janyo tare da Waurawa saman abar ta shi da ta mi™e. ""Ki min massaging na rage ruwa."" Ya faWa yana sauke numfashi. Shafawa ta shiga yi kafin ta fara up&down da shi"

"hannunta na rawa saboda rashin sabo, Mohan kuwa daWi ya sa shi gantsarewa har da gurnani,"

"ba jimawa sai ga shi ya fara feshi. Kwanciya ya yi cikin ruwan yana mayar da numfashi, suna fitowa daga toilet ya nuna mata drowa sha™e da kaya, haka ta Wauki wani riga mai siririn hannun da bai gama rufe cinya ba ta saka. Fita suka yi zuwa wurin cin abinci ganin komai a kimtsa ne ya sa ta faWin. ""Amma gidan nan har da aljanu ne ko?"" Zama ya yi saman kujera tare da buWe drowan da ke kusa da firiza ya Wauko abu a farin leda yana faWin. ""Masu aikin gidan ne suka yi komai."" Tana kallon shi ya zuba wani farin gari saman table Win tare da kai hancinsa ya sha™a yana lumshe idanuwa. ""Me ye haka Mohan? Wani abu ne kake sha™awa haka?"" BuWe idanuwa ya yi tare da jijjiga kan shi yana faWin. ""Ki ci abincinki."" Abinci ta zuba ta fara ci tana kallon lokacin da ya kwantar da kanshi saman table Win yana barci."

** *** **

"Buga table Win gaban shi ya yi tare da kiran sunan shi da ™arfi. ""Mansur!"" Firgit, ya dawo cikin nutsuwarshi tare da sauke ajiyan zuciya, zama Saifullah ya yi tare da kallon Mansur Win cike da mamaki, ""Ga dukkan alamu ka ™ulla abota da tunani."" Shafa fuska Mansur ya yi tare da faWin. ""Ai dole, a wannan yanayin da nake ciki in ba tunani ba babu abin da zai Webe min kewa... ""Saboda me?"" Saifullah ya katse shi da tambaya. ""Gaskiya na ga ji da irin abubuwan da Rufaida take yi min, a ce mace ba ta da cikakken lokacin da za ta zauna a gida daga yau ta je wurin bikin ™awa, gobe tana wurin aiki jibi ta tafi family meeting ko taro buWe shago ko wani abin, kuma fitar nan ba da Mufeed ake yi ba yaro Wan shekara huWu amma sam ba ta da mu da shi ba sai ta gantalar min da Wa a gida ba wanka ba kulawar kirki, da abin ya ishe ni na yi magana shi ne ta sa aka kawo 'yar aiki ta dinga kula da gida tare da Mufeed, ga bu™atata ba biya min ake yi ba, kuma ban isa na yi magana ba ™arshe sai ta hau dokin zuciya."" Murmushi Saifu ya yi tare"

"da faWin. ""Mata kenan, sai ka ci gaba da ha™uri su haka suke."" Mansur ya ce. ""Ha™uri?"""

"""To Mansur in ba ka yi ha™uri ba me za ka yi?"" Mansur ya ce. ""Wallahi ha™uri na ya ™are, wallahi"

"aure zan yi, dan ba zan iya zama haka ba tare da kulawar mace ba."""

"""Za dai ka haWawa kanka zafin kai dai, me ye na wani batun ™ara aure a nan? Da dai ka ™ara"

"ha™uri ka lallaSa da matar ka da ya fi maka wani auren da za ka je ka ™ara kunna wata fitina."""

"""Ni dai gaskiya ina cutuwa ba zan iya jurewa ba, tun da kai an yi ka ™ara aure ka ™i, ka bar mu mu da muke da muradi mu yi."" TaSe baki Saifu ya yi tare da faWin. ""To Allah Ya taimaka."" Daga haka suka canza akalar hirar zuwa ga kasuwancin su har zuwa lokacin da suka tashi. Da sallama Mansur ya shigo gidan yayin da Mufeed ya ta shi da gudu ya je yana mishi oyoyo, Waga shi ya yi sama yana faWin. ""Mommy ta dawo?"" Girgiza kai Mufeed ya yi tare da faWin. ""Daddy ka ga Hamida ta yi min wanka har da sabon kaya ta saka min, kuma ta ba ni abinci na ci mai daWi."" Šan waigawa ya yi tare da kallonta sannan ya ce mata. ""Sannu da ™o™ari."" Daga haka ya nufi daining da Mufeed ganin abinci ya zama ready, tuwon semo ne da miyar Wanyen kubewa ya zuba ya ci, aikuwa ya ji daWin abincin domin kuma ya ci sosai dan Rufaida ba nutsuwa take yi ta yi mishi girki mai daWi ba sai dai ta yi tafasa sauke. Around 8 motar Rufaida ya shigo gidan, lokacin Hamida na Wakin Mufeed tana lallaSa shi ya yi barci, daga bakin ™ofar ta ce. ""Har yanzu"

"Mufeed Win bai yi barci ba?"""

"""Yanzu dai barcin ya fara Waukar shi, barka da dawowa Hajiya."" Amsawa Rufaida ta yi sannan ta ce mata. ""Ki hauro min da abinci Wakina."" Hamida ta ce. ""To hajiya."" A falo ta ajiye jakarta tare da shigewa Waki, tana ™o™arin shiga toilet sai ga Mansur ya turo ™ofar Wakin yana Waure da towel a ™ugunshi, ""Ni ma dai wankan zan shiga dan na san abin da ya kawoka kenan, wai ma me ya sa"

"ba za ka yi wanka can Wakin ka ba sai nawa?"""

"""To toilet duk ™azanta Waki ba gyara ta yaya zan yi amfani da shi? Ki zo ki gyara min Waki dan na ga ji da ganin shi haka."" Kafin ta yi magana sai ga sallamar Hamida, ""Hamida ki ajiye abincin a falo ki je Wakin Daddyn Mufeed ki gyara mishi yanzu."" Amsawa Hamida ta yi tare da ajiye abinci ta nufi Wakin Mansur ta fara gyarawa. ""Ka je yanzu za a gyara maka Wakin."" Ta faWa tare da shigewa toilet, ™wafa Mansur ya yi tare da fita a Wakin a nufi na shi, lokacin da ya shiga Wakin Hamida har ta gama gyaran falo da bedroom, tsayawa ya yi yana kallon yanda yarinyar take aikinta a nutsu, har ta nufi toilet ba ta shi motsin shigowar shi ba, sai da ta gama ta fito nan ta iske shi zaune gefen bed, sunkuyar da kai ta yi tare da ficewa a Wakin, da kallo ya raka bayanta kafin ya mi™e ya shiga bayin, nan ya gan shi tsaf, wanka ya yi tare da fitowa ya shirya ya nufi Wakin Rufaida dan yau ba zai iya kwanciya ba tare da ya rage abin da ke tare a mararshi ba. Ko da ya shiga Wakin ya same ta zaune ta ba je wasu takardu tana dubawa, ga kwanukan abincin a gefenta."

"Kwantar da kanshi ya yi saman kafaWarta tare da faWin. ""Minti biyu mana Rufy ina son ganawa da ke."" HaWe fuska ta yi domin sarai ta fahimci abin da yake nufi. ""Haba Mansur ba ka ga aiki nake yi ba?"" Marerece mata ya yi tare da faWin. ""Dan Allah mana... ""Okay jira ina zuwa."" Ta ce mishi tare da zare jikinta, kishingiWa ya yi saman bed Winta yana jiran zuwanta, har ya barci ya fara Waukar shi Rufaida na zaune ta na aikinta kuma ba wai ta manta ba ne tana sane ta share shi sai da ta gama abin da take yi kafin ta hayo gadon, rufe shi ta yi da blanket ta sumbaci gishin shi sannan ta sauka a gadon bayan ta Wauka filo. A falo ta kwanta dan ta san halin shi"

"sarai ko cikin daren ya farka zai iya nemanta, ita kuma ba za ta lamunta ba don ba ta son fitina."

"_Kun ce ina yi muku typing kaWan, to yau dai ga shi an yi muku long page, saura kar na ga"

comments. Ni kuma zan yi Wif idan ban ga sharhi ba._

Littafin Zinariya na kuWi ne akan ¦ 500 za ku tuntuSi wannan Number ta WhatsApp. 09079740079

Maman Faruk.

"[30/11, 3:49 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: *_ZINARIYA... _* Farin Jini"

Writer's Asso..

"*Don Allah ku bi labarin tun daga yanzu kar sai na yi nisa a dinga tambayar farko, ba zan juri"

tura littafi ta pc ba.*

11-12

"Cikin dare Mansur ya farka tare da laluSar wurin kwanciyarta nan ya ji wayam, zaune ya tashi da mamaki tare da kunna hasken Wakin, bai ganta cikin Wakin ba ma, falon ya fito nan ya iske ta kwance kan kujera. ""Rufaida!"" Ya kira sunanta tare da buga matashin kanta. BuWe idanuwanta da suke cike da barci ta yi kaWan tare da faWin. ""Wai me ye haka? Sai mutum yana cikin barci za a ta da shi."" Cikin sanyin murya ya ce mata. ""Ki tashi magana za mu yi... ""Wane irin magana ne da tsakar daren nan?"" Ta faWa tare da nuna mishi wayarta. ""Biyu da rabi fa."" Bai sake mata magana ba ya yi wucewar shi, gyara kwanciyarta ta yi tana jan tsaki. Washegari da sassafe ta kira wayar Hamida tare da faWa mata abin da za ta girka na breakfast, bakwai da rabi Hamida ta gama haWa komai sannan ta nufi Waki don duba Mufeed, zama ta yi tare da shafo kanshi tana murmushi. ""Mufeed Wina har yanzu bai tashi a barci ba?"" BuWe idanuwa Mufeed ya yi yana murmushi. ""Yawwa taso mu je in cire maka pampers sai na yi maka wanka da brush ko?"" Hannu ya mi™a mata nan ta Wauke shi tare da shigar da shi toilet ta yi mishi wanka tare da shirya shi cikin tufafi masu kyau ta Wauke shi suka fito, lokacin da suka shigo falon Mansur na shirin fita Wan dakatawa ya yi yana kallon yanda Mufeed yake dariya duk da bai san abin da Hamida take faWa mishi ba amma ya ji daWin ganin yanda Mufeed yake ta ™ya™yatawa. ""Daddy... ""Na am yaron daddy, ka ga yanda ka yi kyau kuwa?"" Murmushi Rufaida ta yi sannan ta ce wa Hamida ta kawo mata Mufeed, nan ya no™e kafaWa shi ba ya son zuwa wurin ta, ""Iyye! Yau kuma ni ake"

"yi wa haka? Mufeed Mommy ce fa?"""

"""Ni dai a'a wurin Hamida zan zauna."" Kallon ™asa-™asa Mansur yake ta bin Hamida da shi wanda ita ba ta

Please Login or Register in order to submit comment