gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZINARIYA Satar Innocent By Aysha JB Chapter 10 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allahu Rabbi ita da farin ciki har abada, dan dai kin hanani aikina ne Mardiyya ..  "

Ya ™arashe maganar yana jan ™wafa.

"Ita dai ba ta ™aunar wannan tsubbace-tsubbacen da yake yi in ba haka ba tasan da tuni ya Wauki mataki, amma tana ganin lokaci ya yi da ya kamata ya koma kan buzun shi."

** * ***

" Wallahi Mohan Ka samo mana mafita dan na gaji da zama wuri Waya haba kullum ina ma™ale a gida kamar wacce ta aikata mugun abu, babu fita shan iska ba watayawa wallahi ka canza wannan mugun tsarin da kazo mana da shi Wan ba zan lamunta ba. Na yi maganar cike da tsiwa dan wallahi na gaji da zaman gidan da a yanzu ya ™ir™iro min da shi. Ga shi kullum cikin canza wurin zama muke na tabbata nan da Wan lokaci wannan gidan da muke ciki za mu bar shi, da zaran  yansanda sun sami labari za su kawo hari inda muke, Wan kasuwancinshi ma da nake fita gudanarwa yanzu ya hanani fita. Shi kuwa Mohan da gayya ya hanata fita don tafiyar da kasuwanci nashi na mugaye ™wayoyi da makaman da suke yi saboda abokan kasuwanci shi da suka tasa shi gaba kan lallai suna sonta, shi kuwa ya san ba son tsakani da Allah ba ne so kawai suke su kwashi romon jikinta wanda shi har yanzu ta™i ba shi wannan damar don haka shi"

ma ba zai taSa bari wani ya fasa inda yake tattalinsa tsawon shekaru ba.

" Iya fitar ne matsala? Ya faWa yana shafo ™irjinta da suke nan zaune ™yam  yan madaidaita da su. MurguWa mishi ba ki ta yi tare da kwaSo tsadadden turancinta tana faWin.  I don no, kuma wallahi don even toch me agen. Ga abin dariya ba halin ya dara dan wallahi yanzu sai ta zabga mishi rashin mutunci. Haka dan dole ya danne dariyar tashi, bai san ta ina take koyo wannan mugun turancin ba, duk yawon ™asashen da yake yi da ita tsawon lokaci ta kasa iya turanci, ya kashe mata kuWi wurin saka ta a makarantu don ta yi karatu amma ina, damuwarta ado da kwalliya ne, in ta je makaranta ba ta da aiki sai zama cikin ™awaye 'yan ™walisa wanda ba su da aiki sai yawo, idanunta ya sake buWewa da abubuwa da yawa, musamman ma maza, idan namiji ya yi mata in har zai ba ta kuWaWen to ta san hanyar da za ta tafiyar da shi ba tare da sun kwanta a gado ba.  Ni ina ta maka magana ka zuba min idanuwa masu kama da mujiya kana kallona yau abar kallo na zama? "

" Sorry beb, shirya ki zo sai a fita da ke tunda abin da kike so kenan, ni na isa na ce ba za a yi wa Zinariya abinda take so ba? "

" Gud boy Ta faWa tare da shafo fuskarshi, kafin ta shiga toilet ta she™a wanka, wasu fitinannun kaya ta saka don yau so take ta yi yawo sosai ko dan ta samu abokin WeSe kewa, ta gaji da jagwalgwalo da Wan bindin Mohan. Tana kallon shi ya gama shirya gun da wasu magungunan sai farin hoda dake leda kafin ya rufe jakar ya kalle ta tare da haWiye miyau yana faWin.  Kai baby"

anya kuwa za a yi fitar nan?

Cike da yatsina ta ce.  Me zai hana fitar? Ka ga Mohan ba ni son shashanci wallahi.

" Nifa gaskiya kishi nake yi bana so ana kallo min ke shi ya sa...  Shi ya sa kake kulle ni a gida kamar wata matar ka? To Wallahi ba ka isa ba, dan ban ga tsiyar da kake tsinanamin da wannan kaciyar yaran ba... Takaici kamar ya kashe shi don ya tsani Zinariya ta kira dick Win shi da abin yara."

"[30/11, 3:52 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: I just published ""28"" of my story ""ZINARIYA...""::https://www.arewabooks.com/chapter?id=690f9667c556ad7382124fe2"

*_ZINARIYA... _*

AYSHA JB

Farin Jini Writer's Asso..

28.

" Sai a yi magana ka kwaSa fuska kamar wata teddy, ni Waga hannunka a jikina karka Sata min lokaci da shirmen ka tunda ko ka taSa ba inda yake zuwa sai dai ya tsaya daga waje... Amma babe kin gama raina ni dole ma naje na nema maganin da zai gyara dick Wina mu raba reni tsakaninmu in ba haka ba zagin sai ya fi haka Cike da yau™i da karairaya ta yi juyi a gaban shi tare da Waukar handbag Winta da jakar kayan har™allar tasu ta yi farr da idanuwa da yatsu biyu ta yi mishi alamar bye-bye tana tafiya tana jijjiga jikinta, mutuwar tsaye Mohan ya yi yana kallon yadda ™aramar yarinya take juya shi son ran shi, irin wannan abubuwan da take yi da yanayin takun ta ai dole maza su dinga binta. Direba na ajiye ta ta ce mishi ya koma dan ba za ta dawo da wuri ba. Amma sai ya ™i tafiya saboda cika umurnin uban gidan shi dan sai da Mohan ya gargaWe shi da kar ya yarda ya barta ita Waya. Tana mi™a musu kayan suka ba ta jakar kuWi ta buWe ta duba tare da juyawa tana taku cike da isa har ta fito, shi kuwa mutumin da ta kai masa kaya ba ™aramin burge shi ta yi ba wannan dalilin ya sa ya biyo bayanta,  Wai kai ba na ce kar ka tsaya jira na ba? Ko ba na ce maka sai dare zan dawo ba ne, ni fa ban son fitina da saka ido. Tana gama faWar ta mi™a mishi jakar tana faWin ya wuce ya tafi ganin mutumin ya dunfaro inda take."

" Baby kin yi mun fa, ko za ki bi ni mu je mu huta. "

" Harka ta kuWi ai ba a ™in amsar tayin sa, amma nawa za ka biya? Bai fahimci turancin nata ba amma ga dukkan alamu maganar kuWi take yi duba da yadda ta mi™o mishi hannu tana mishi alama. Motar shi ya nuna mata nan ta bi bayan shi suka shiga ya kaita masaukin shi. Kayan shaye-shaye kala-kala ya jera mata nan ta Wauki abinda za ta iya sha ta zauna a bakin bed ta Waura ™afa Waya kan Waya tana kaWawa. Tana zaune ya fito ya sake towel Win da ya Waura ™asa tun daga ™afarshi ta fara kallon shi har zuwa sama inda ta tsayar da idanunta kan burar shi da ke tsaye. Ajiye kwalbar hannunta ta yi tare da mi™ewa tana faWin.  Ka ga kaya irin na mutane! Harka ta arziki ake yi. Ya matso inda take tare da Waura ™afarshi kan katifa ya Waukota kamar  yar baby ya Waurata kan ™afar shi Waya. Tare da zare rigar jikinta yana kallon 'yan nonuwanta. Haka ya shiga shafata tana lumshe ido kamar za ta shiWe, sai da ya yi son ran shi kafin ta tura shi saman gadon ta haye jikinshi ta fara birkita mishi lissafi da salon ta, sai da ta lashe ilahirin jikin shi kafin ta Waura bakinta saman zandariyar shi tana wasa da shi, nishi yake yi sosai tare da kai hannun shi zai taSa Hq Winta ta dakatar da shi.  Can ™asar ba huruminka ba ne, zan yi maka yadda kake so ka ji kamar za ka mutu, ka tsaya iya nan saman. Ta Waura hannunshi kan nononta haka ya dinga matsata ita ma tana matse shi kamar zai mutu yake ji da irin abubuwan da take mishi haka ya Sata mata fuska da ruwan jikinshi sannan ya matse ta yana kissing Winta."

Zare jikinta ta yi daga na shi tana goge kazantar shi sannan ta karSi ma™udan kuWaWe a hannunshi

ta fita daga hotel Win.

Tana tafiya tana rangaji alamar a buge take haka ta tare taxi ta shiga ya kawo ta gida. Mohan

"kuwa sai kai-komo yake yana duba agogo tare da kiran wayarta amma ba ta Wauka, sai da ya ji"

"buWe gate sanna. Ya ji sanyi a ran shi, ganin yadda take tafiya tana layi ya sa shi fita ya ri™o ta suka shigo falon, ajiye handbag Winta ya yi tare da zaunar da ita a bakin bed.  Kai Mohan zo in ba ka labarin guy Wina na yau. Ta yi maganar cikin maye tare da zaunar da shi kusa da ita ta kwanta a kafaWar shi.  Kaciyar shi ba irin na yara ba ne, yana da girma kuma yana nan fresh ina sha shi ina jin daWi shi kuma yana min ihu kamar zai suma, ga shi ya iya sucking breast har yanzu nonon suna min zugi saman su ka gani? Ta faWa tare da Waga mishi rigar jikinta."

Kwantar da ita ya yi tare da cire mata takalmin ™afarta tana ta mishi surutai a haka barci ya yi

"awon gaba da ita. Shafa face nata ya yi yana jin zafin maganganunta,"

*Ba comments ba sharhi ina ga ni ma zan koma in ci gaba da barci na kawai.*

Don't miss this story just 500.

09079740079

"[30/11, 3:52 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: I just published ""29"" of my story ""ZINARIYA...""::https://www.arewabooks.com/chapter?id=691248065019ff0cfe27af4a"

*_ZINARIYA... _*

AYSHA JB

Farin Jini Writer's Asso..

29.

"Hamida ce rumgume da Mufeed tana zagaye falon zuciyarta cike da fargaban matsalar da ke tunkaro ta wanda ba ta isa ta tsallake masa ba, bayan tafiyar Hilal ba daWewa ya dawo tare da fayyace mata sirrin zuciyar shi wanda sai da ta razana ganin lallai da gaske ™aunarta yake yi kuma shi auren ta yake so idan har ta amince masa, ba ta iya kallon sa ba tunda ya gama fallasa mata sirrin zuciyar shi ™arshe haka ta tashi ta barshi zaune a falon ta koma Waki tana sauke ajiyar zuciyar a ™alla yanzu auren ta da Mansur ya kai shekara suna gudanar da rayuwar su a Soye ba tare da Rufaida ta fahimce ce su. Kallo Waya kuma za ka yi wa Hamidar ka fahimci kwanciyar hankali tattare da ita duba da yadda jikinta ya yi kyau dirin jikinta ya sake bayyana ba™inta sai she™i yake yi. A gefe guda idan ta tuna irin takurawar da Hilal yake mata da message da kira hankalinta duk sai ya Wagu sai ta nemi natsuwarta ta rasa shi, yau ma zulumin da take ciki bai wuce sa™on da Hilal ya turo mata na cewar ga shi a hanya zai zo jin amsar shi"

kasancewar ya kasa sukuni zuciyar shi na ma™ale da tunaninta.

"Kwantar da Mufeed Win ta yi tare nufar kitchen tana duba girkin da ta Wora domin Rufaida ta ce ta yi wa Hilal girki. Sai da ta kammala haWa komai kafin ta fito a falo ta ishe Rufaida zaune da leda kusa da ita.  Zo Hamida magana za mu yi. Nan ta ji zuciyarta ya buga dan ta san zancen Waya ne maganar Hilal saboda wancan karon ta Wan fara yi mata magana sai Hamidar ba ta mayar da hankali wurin kula zancen ba, a yanzu kuwa ba ta isa ta ce za ta ™i ba ta amsar tambayar ta ba."

Tabbas ta san tana cikin tsaka mai wuya. Ta zauna a ™asa tare da sunkuyar da

kanta.

" Hamida Hilal ya sanar da ni da har yanzu bai samu gamshashshiyar amsa daga gare ki ba. Hamida ™aunar da kike yi wa Mufeed da amanar ki da kuma kyawawan Wabi'unki ya sa na amincewa Hilal a lokacin da ya zo min da batun yana sonki, dan Allah ki tsaya ki kula zancen sa, kinga Hilal ba shi da wani aibu, yana da kyau da ilimi yana da aikin sa. Tun da jimawa mahaifiyarmu take so ya yi aure mata kala-kala an haWa shi da su amma babu wanda ta yi mishi, lokaci Waya daga ganin ki ya ce ke yake so. Ina ga ki amince masa kinga za ki zauna kusa da ni, Mufeed ma zai kasance a tare da ke tunda bai yarda da kowa sai ke, ban son ki je ki yi aure a wani wurin da zai yi marairaicin, kar ki manta sha™uwar da ya yi da ke, ki amincewa Hilal kawai mu fara shirin biki. Ga waWannan kayan ki saka zan turo a yi miki kwalliya dan ba na so kina saka himar Win nan. Yau ina so asalin kyawunki ya fito ta yadda na tabbatar da ™anina zai"

sake yarda da ya yi zaSi mai kyau.

"Tana gama maganar ta ba ta ledar kayan tana murmushi. Ita dai Hamida ba ta iya cewa komai ba, hankalinta in ya yi dubu to ya tashi ba ta ma san ta yadda wannan al'amarin zai kasance ba domin duk wannan budurin da ake yi Mansur bai sani ba, hasali ma Wazu ya zo ya sa ta a gaba da fitina sai da ya yi sex da ita kafin ya fita a gidan.  Ki tashi ki je ki fara shiryawa kafin mai kwalliyar ta ™araso. Mi™ewa Hamida ta yi ta nufi Wakinta Rufaida kuwa ta yi murmushi domin nutsuwar yarinyar ya sa ta sake jin nutsuwa a kanta, sai dai damuwarta yadda za ta tunkarin"

"mahaifiyarta da batun, dan ba ta manta artabun da suka yi kafin ta amince ta auri Mansur ba."

Hamida na shiga Waki ta jinginu da ™ofa tana faWin.  Innalillahi wa inna ilaihir rajiun! Wacce tarna™e

ce ke kunnowa rayuwata bayan wanda nake ciki? Wane irin masifa nake shirin shiga? Ta yi wa kanta tambayar da babu mai ba ta amsar shi.

"Dole haka ta yi wanka fitowarta ba jimawa kuwa mai kwalliya ta ™araso ta shiryata cikin riga da skert na rantsatten leshin da Rufaida ta ba ta, ta kashe mata Wauri bayan da ta ™awata mata fuskarta da kwalliya mara hayaniya, ita kanta Hamida sai yanzu ta lura kyawun da Ubangiji ya yi"

mata ta kalli kanta a madubi ta sake ta kalla tana mamakin ita ce kuwa?

"Haka daman take da kyau? Ga Winki kuwa ya zauna tare da fitar da dirin jikinta duk sai ta ji kunya ganin Wan mayafin da bai wuce Wankwali ba wai shi za ta yafa, ita irin kwalliyar da take ganin suna yi na yafa ™aramin gyale a kafaWa tare da saka kayan da suke lafewa a jikin nan kunya take, dan ko Mansur ma da ™yar ta fara iya saka mishi ™ananun kayan da yake siyo mata a"

Soye.

"TaSa ™ofar da aka yi ya yi daidai da ringing wayarta ba ta Wauki kiran ba ganin number Hilal ne da har yanzu ta kasa tsayar da shi.  Tubarakalla ma sha Allah! Lallai yau kin fito a macen ki, kyawu fuskar, kyawun surar duk sun fito, Hilal bai yi zaSar tumin dare ba, zo mu je ki fita mishi da abincin garden dan can za ku zauna yau. Gaskiya ko ni da nake mace kin mun kyau ina ga"

"shi Hilal Win, dole ma ya ba ni tukuici."

Haka suka fito Rufaida ta haWa mata trey a hankali cike da nutsuwa take taku har ta fita ta nufi

"garden Win, murya can ™asa ta yi sallama Hilal da ke tsaye waya ma™ale a kunnen sa ya juyo"

tare da zuba mata idanuwa tare da yin tasbihi ga Allah. Madarar kyawun da ya gani ya sa shi sauke wayar daga kunnen sa ba tare da ya gama ba....

*Ko yaya wannan auren zai kasance bayan auren Mansur da take Wauke da shi?*

"*Rashin comments Win ku da sharhi yana kashe min jiki. Idan aka ci gaba da tafiya haka gsky ba zan ji daWi ba, comments na ™arfafa gwuiwar marubuci*"

"[30/11, 3:52 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: *_ZINARIYA... _*"

AYSHA JB

Farin Jini Writer's Asso..

https://arewapen.com/u/ayshajb

30.

" Tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya ™agi wannan kyakkyawan halittar, gaskiya dole ma na ba da tukuicin wannan ™ayataccen kwalliyar da aka yi min. Ya faWa fuska shimfiWe da fara a, Wan murmushi Hamida ta yi tare da faWin.  Barka da zuwa...  Barkan ki dai sarauniyar da ke mulkar birnin zuciyata, ina fatan na same ki lafiya? Ina fatan kuma soyayyata ta zaunu cikin zuciyar ki? Ya yi furucin tare da kafe ta da idanuwanshi, sunkuyar da kai kawai hamida ta yi tana daure zuciyarta da ke bugawa kamar zai faWo ™asa.  Kin yi shuru ba ki ce komai ba, ko har yanzu ban kai a soni ba? Ban yi miki bane? Ya faWa tare da zama daf da ita. Šagowa ta yi da sauri tare da girgiza mishi kai.  Ni dai na san ba da kurma nake tare ba, ko rowar muryan ake yi min? "

 A ah

" To a ba ni amsata, shin kin amince min na zama abokin rayuwar ki? Sunkuyar da kai Hamida ta yi tana jin hawaye na cika idanuwanta, tabbas za ta so hakan ta kasance, da tun farko ta san Hilal zai faWo rayuwarta yaushe za ta yarda da auren Mansur? Da ta san za ta samu wannan kyakkyawan halittar da take tare da shi mai cike da sanyi da nutsuwa yaushe za ta fara gina rayuwarta tare da Mansur, duk da Mansur na da tarin na shi kyawun amma Hilal ya zarce shi, kalma bayan kalma yake fitar da shi wanda ya sa ta ji zuciyarta ta nutsu da shi, zuciyarta ta rabu gida biyu, ga Mansur a tsagin damarta yayin da Hilal yake tsagin hagunta, ta yaya za ta amsa mishi? Ta yaya za ta karSe shi har ta fara soyayya da shi...  Ba zan takura miki ba, amma shurun ki ya tabbatar da na samu karSuwa daga zuciyarki, dan Allah ki soni kar ki yi wasa da"

zuciyar da ta mace kan ™aunar ki. Ina tsananin sonki Hamida...

˜aramin box ya cire daga aljuhun shi tare da buWewa ya fito da zoben gwal fari ™al sai she™i yake yi hannunta ya ce ta kawo sai ta™i tana jin tsoron ya taSa ta kasancewar da igiyar wani a kanta. Da ya fahimci ba ta so ya taSa ta ne sai ya yi murmushi tare da ajiye mata zoben yana faWin.  Šauka ki saka da hannunki. Haka ta Wauki kyakkyawan zoben ta saka a hannun hagu yatsar dake kusa da ™arami aikuwa zoben ya zauna ta kalle shi tare da kallon zoben.  Wow! Kinga da

ya yi miki kyau kuwa Ita ma murmushi ne ya suSuce mata domin tabbas zoben ya tafi

"da imaninta tana da tabbaci da kuWi mai tsada ya saye shi.  Na gode... Ta yi godiyar cikin sanyin murya, murmushi ya yi tare da kama cikin shi cike da zolaya yace mata.  Sai yunwa ta cinye ni ne za a ba ni abincin? Da sauri ta mi™e tana faWin.  Afuwan! Bin bayanta ya yi da ido"

yana sauke ajiyar zuciya ganin yadda skert Win ya fitar da shape Win jikinta sosai.

"Abincin ta zuba mishi ya sauko daga kujera ya zauna kan capert yace ita ma ta zauna dan tare za su ci, babu yanda ta iya haka ta zauna tana tsakurar abincin. Lomar farko da ya yi ya lumshe idanunwa tamkar yau ya fara cin girkin nata yace.  Gaskiya abincin ya yi daWi, idan zan tafi a min na musamman domin na yi guzuri da shi. Maganar shi sai da ya sa ta murmusa.  Duk daga cikin santi ne. Hilal yace yabon gwani ya zama dole. Duk yanda ta kai ga son ta™aita hirar su ya ™i ba ta damar haka, domin a cikin barkwanci yake janta da hira tun tana ba shi amsa a gajerce har ta saki jikinta suka yi hira da yake ta baya, motar Mansur ne ya shigo take ta Ni"

"zuciyarta ya buga, nan da nan ta shiga wani yanayi wanda har sai da Hilal Win ya so fahimta."

" Da wani abu ne? Girgiza mishi kai ta yi alamar babu komai, tabbas Mansur ya ga Hamidar sai dai bai gane ta ba ganin kwalliyar da ta yi da irin kayan da ta saka dan shi a cikin gidan ya san da himar take yawo. A falo ya iske Rufaida da Mufeed zama ya yi tare da zuba ruwan sanyi yana faWin.  Ba™i kika yi ne a gidan? "

" Eh wallahi, Hilal ne ya zo suke tare da Hamida... Ruwan da ya kurSa ne ya dawo da shi cikin tashin hankali yana faWin.  Wacce Hamidar? Rufaida ba ta fahimci mugun yanayin da mijinta ya shiga ba jin ambaton sunan Hamidar da ta yi sai ma ci gaba da ta yi da maganar cikin murmushi.  Shi fa wai son Hamida yake yi shi ya sa yake ta sunturi Lagos to Abuja...  Kam babban buran... Bai ™arasa ba Rufaida tace.  Ka yi mamaki ko? Wallahi ni ma haka nake cike da mamaki lokacin da ya faWa min ™aunar da yake yi wa Hamida kuma auren ta yake son yi. Ta dire maganar ta tare da tura mishi plate Win abinci gaban sa ta mi™e da Mufeed ta wuce Waki."

Abincin da bai iya ci ba kenan ya mi™e ya yi waje hankali a tashe.

"Mi™ewa Hilal ya yi yana faWin.  To Sarauniyata ni zan wuce, ina fatan za ki kula min da kanki da zuciyarki, sannan ki hana kowa matsuguni a cikinta bayan ni. Ya faWa maganar yana dariya."

" Murmushi Hamida ta yi tare da faWin.  Kar ka damu, Allah Ya kai ka gida lafiya. "

" Amin Ya Rabbi, mu ™arasa na ba ki tsarabar da na tawo miki da shi. Kallon shi ta yi tare da faWin.  Bayan wannan tsadadden zoben har da wani tsarabar ka taho min da shi? Murmushi kawai ya yi mata sannan ya buWe gefen motar da direba ya Wauko shi ya Wauko wani babban leda yana mi™a mata, hannu biyu ta amsa tana yi masa godiya da fatan alkairi. Tana tsaye direba ya ja mota ya fita da shi, a hankali ta juyo zuwa cikin falo kiciSus suka yi da Mansur da ke fitowa a fusace.  Ke uban wa ya ba ki damar kula wani bayan kin san da igiyar aure na a kan ki? Ras-ras ta ji gabanta ya faWi take jikinta ya ™ara yin sanyi ta kasa yi mishi magana dan ba ta san me za ta ce mishi ba.  Magana nake miki ko kin manta igiyar aure na da ke kan ki ne? A fusace yake"

maganar kamar zai kife ta da mari.  Maganar me nake ji? Rufaida ta faWa tana kallon su......

09079740079


Downloaded From https://arewanovels.com


Please Login or Register in order to submit comment