gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZINARIYA Satar Innocent By Aysha JB Chapter 4 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma san yana yi ba, jaka Rufaida ta Wauka tare da faWin. ""To ni dai na tafi sai na dawo."" Bye-bye Mufeed ya yi mata yana dariya, ita ma dariyar ta yi mishi sannan ta fita, zuciya cike da sa™e-sa™e Mansur ya nufi wurin aikin shi, da yamma ya dawo gidan tare da zama a falo ya zuba abinci ya ci, fitowa Hamida ta yi ri™e da Mufeed tana yi mishi hira, tana yin arba da Mansur ta yi shuru tare da gaishe shi, Wauke kai ya yi bayan ya amsa gaisuwar ajiye mishi Mufeed ta yi ta fara ™o™arin kwashe kwanukan da ya ci abinci, har cikin jikinta take jin idanuwan Mansur na yawo a jikinta, da sauri ta bar wurin zuwa kitchen, amma har ta shige bai daina binta da kallo ba."

"Cikin 'yan kwanaki Mansur ya takurata da ido, bini-bini ya dawo gida wanda ba komai ke dawowa da shi ba ban da ya ganta, ita dai tsoro yake ba ta saboda irin kallon da ya ke binta da shi kamar wanda zai cinye ta. A Sangaren Mansur kasa sukuni yake yi da zaran ya kalli mai aikin shi wanda take kulawa da Wan shi, ga zuciyar shi da ke ™ara fisgarshi zuwa gare ta. Ya rasa ma ta yanda zai je mata da bu™atar shi. After magrib yau ya shigo gidan, amma bai ganta a falo ba, direct sai ya wuce Wakinta nan ya tarar da ita kwance da Mufeed a jikinta, tana sanye da doguwar riga wanda ya sauka mata zuwa guiwarta. Yayin da rigar ya bi jikinta ya lafe, tsaya wa ya yi yana kallon cinyoyyinta da suka bayya kasancewar riga ba mai nauyi ba ce, kamar an ce ta juya nan ta ga mutum tsaye yana ™are mata kallo, wani irin zabura ta yi tare da jan bargo ta rufe jikinta da sauri. Zaburar da ta yi kuwa har sai da ™irjinta suka motsa abin da ya sake Waga mishi hankali har ya lumshe idanuwanshi murya can ™asa ya ce. ""Idan kin gama lallaSa Wan naki ki zo ki gyara min Waki, kwana biyu ba a gyara ba."" Yana gama faWar haka ya fita a Wakin. Ita kuwa saboda fitinar ta da ya yi da kallo ne ya hana ta zuwa Wakin na shi, domin muddin ta je mishi aiki haka yake zama ya tasa ta gaba da kallo kamar wanda ya samu tv."

˜atuwar himar Win da take sallah da shi ta saka bayan ta Wora zani akan rigar da ke jikinta.

"Zuciyarta na bugawa ta tura ™ofar Wakin ta shiga, ganin ba ya ciki ne ya sa ta yin hamdala cikin ranta, da sauri ta je ta rufe ™ofa tare da cire himar Win ta ajiye ta shiga aikin da ya kawota sai da ta gama tsaf ta juyo da niyyar shiga toilet nan ta ganshi tsaye yana Waure da towel duk ya ™ura mata idanuwa da sauri ta juya tare da nufar inda ta ajiye himar Winta amma ina, kafin ta Wauka ta ji an ri™e mata hannu, runtsa ido ta yi ™irjinta na bugawa kamar zai tsago ya fito waje. Shi kanshi kallon saitin ™irjinta kawai yake domin ya fahimci yanda ta firgice da ganin shi. Kuka ta saka tare"

"da faWin. ""Dan Allah ka yi ha™uri ban san kana Wakin ba... ""Shi kukan da kike yi na mene ne?"""

"Kallon yanda yake ri™e da hannunta ta yi sannan ta yi magana hawaye na sake zubo mata. ""Hannuna... ""Bazan sake miki hannu ba har sai kin faWa min dalilin ki na ™in zuwa ki gyara min Waki har tsawon kwana biyu."" Ya faWa tare da tsura mata idanuwa, sunkuyar da kai ta yi sannan ta ce. ""Ba na so in zo kana da™in ne... ""Saboda zan cinye ki ko?"" Ya katse ta da faWin haka yayin da"

ya matso daf da ita har suna iya jiyo numfashin junansu.

"Matsawa ta yi baya tana shirin zare hannunta daga ri™on da ya yi mata, shi kuwa Mansur ya ™i sakin hannun sai matsowa yake yi, a haka har ta mannu jikin ™ofar toilet Win. Šayan hannun shi ya saka tare da dafe jikin bangon, Hamida kuwa kanta na ™asa, ta™i ta kalli ko da fuskarshi ne. ""Šago ki kalle ni Hamida."" Maimakon ta Wago kamar yanda ya bu™ata sai ji ya yi ta sake fashewa da kuka. ""Shi wannan kukan da kika dame ni da shi na mene ne?"""

"""Dan Allah ka sake ni zan tafi Mufeed na Waki shi Waya."" Tsurawa bakinta ido ya yi sannan ya ce. ""Mufeed ya yi barci, kuma ba farkawa zai yi ba...""To ni zan tafi."" Ta faWa cikin rawar murya, ""Sai"

"kin haWiye wannan kukan sannan zan barki ki tafi."" Da sauri ta haWiye kukan sannan ta ce. ""To."""

"Fuskarshi ya kai nata tare da sauke mata numfashin sa yana faWin. ""Shi wannan hawayen ba za a goge su ba? Kodayake zan lashe kayana."""

"""Dan Allah ni ka bari kar a ganni, ka yi ha™uri kar ka yi min komai dan Allah... Ba ta rufe bakinta ba ta ji saukar harshen shi saman fuskarta, jikinta ya Wauki rawa, jin haka ya sa shi rumgumeta gabaWaya, ""Ki yi ha™uri, na kasa lallashin zuciyata daga yin abin da take so, but ya ci a ce kin fahimce ni, ya kamata ki gane ina sonki, soyayyar ki ce tasa ba na iya ri™e kaina daga kallon ki... ""Ba wai soyayya ba ce, so kake kawai ka yi amfani da kalmar soyayya ka cutar da marainiya, ba ni da uwa ba ni da uba. Daga ni sai kakata ta wurin uwa, tun buWe idanuwana da ita na fara cin karo, ita take ta faWi-tashi a rayuwata, yanzun kuma girma ya cimmata dalilin da ya sa na fito nema kenan don na ri™e ta ni ma na tallafa mata kamar yanda ta tallafawa tawa rayuwar, da yawa daga cikin ku kuna amfani da kalaman yaudara ne wajen Sata rayuwar 'ya'yan mutane wanda daga ™arshe wula™anta su kuke yi tare da tozarta su... Rufe mata baki ya yi tare da zare ta daga jikinshi. ""Kar ki yi maga kuWin goro domin kuwa ba duka aka taru aka zama Waya ba, za ki iya tafiya."" Mansur ya fad'i haka tare da mi™a mata himar Winta. Da sauri kuwa Hamida ta fita tare da nufar Wakinta ta rufo ™ofa. Shuru ta zauna tana tunanin yanayin da ta gani tattare da shi a lokacin da ta ce mishi yaudarar ta kawai yake son yi, ta lura da gaske sonta yake yi, sai dai babu dalilin da zai sa ta amshi wannan batun na shi bayan kuma tana zaune ne a ™ar™ashin"

"ikon matar shi, ba ta rage ta da komai ba don har kyauta Rufaida tana yi"

"mata ganin yanda take kula mata da Wa, ta ya kuma za ta Sige da soyayya da mijinta? Gaskiya ba ma za ta yi wannan kuskuren ba. Tun daga wannan ranar ta sake kame kanta ta yanda Mansur bai sake ganinta ba, dan ko gyaran Waki sai ba ya gidan take zuwa ta yi mishi, idan ta lura da lokacin dawowar shi ya yi da sauri take kammala dukkan abin da za ta yi ta shige Waki da"

Mufeed.

"A Sangaren Mansur ya Wauke mata ™afa ne domin ta tabbatar da shi ba jikinta yake so ba kamar yanda take tunani, amma sai ya ga har tsawon sati uku Hamida wasan Suya take yi da shi, duk wani hanyar da zai bi ya ganta ta toshe shi saboda yanzu kulle kofar Wakinta take yi, a Sangaren shi da Rufaida ma abin bai sauya zani ba, ba ta da lokacin shi, da ya neme ta za ta ce mishi ta ga ji ita ta dawo ba ta huta ba zai Wora mata wata gajiyar. Yau dai ka sa ha™ura ya yi dole yaje mata da bu™atar shi dan a hannu yake ya yi ha™uri amma ina, ba zai iya jurewa ba shi ya san bala in da yake ciki yau, aikuwa ya taki sa'a domin kuwa yana shiga Wakinta daidai ta fito wanka Waure da towel, bai tsaya yi mata wata magana ba ya Wauke ta tare da nufan bed da ita. ""Kai"

"Mansur me ye haka ne?"""

"""Rufaida na ga ji, wallahi yau ba zan iya ri™e kaina ba. Ko so kike na fara biye-biye a waje ne? Ko tausayina ba kya ji tsawon watanni na jure dan Allah ki yi min ha™uri na yau... ""Ni fa ina off."" Ta faWa tare da mi™ewa, kamar zai fashe da kuka ya ce. ""Dan Allah ki min wani abun, ko tsotsa ne"

"ki yi ko zan rage abin da nake ji."""

"""TabWijam, wannan ™azantar ba fa za a yi ta da ni ba... ""Dan Allah Rufaida ki daure, wallahi a hannu nake sosai."" Juyowa ta yi tare da faWin. ""Ni fa ba zan iya wannan ™azantar ba, please ka rabu da ni."" Mayar da jallaSiyar shi ya yi tare da faWin. ""Shi kenan na barki Rufaida ba zan sake zuwa miki da bu™atata... ""Ai ba ka da wannan zuciyar Mansur, in dai kaine gobe ma za ka zo so nawa kana faWan wannan kalmar."""

"Bai sake mata magana ba ya fita a Wakin, direct ya nufi Wakin Hamida domin babu yanda zai yi dole ya je mata. Baiwar Allah tana kwance rumgume da Mufeed ta ji an zare Mufeed tare da Wage rigar ta. BuWe idanuwa ta yi da sauri tana ™o™arin yin magana ya toshe mata baki da nashi tare da yi mata nuni da Mufeed girgiza mishi kai Hamida ta shiga yi tana ™o™arin ™wace bakinta amma ina, Mansur ya makance so kawai yake ya samu nutsuwa, tsotsar bakinta yake yana fitar da numfashi kamar mayunwancin da ya daWe bai ci abinci ba, (Ni kuwa na ce ai babu maraba domin an daWe ba a haWu ba) Cikin fitar hayyaci ya yage rigar jikinta tare da shafo tsayayyun nonuwanta jikinshi na rawa, hawaye ne ya dinga gangaro mata tana ta girgiza mishi kai tana son ™wace wa amma ya ™i ba ta wannan damar, jin yanda ™irjinta suke cike da madarar baudurci ya sa shi sake susucewa ya zare bakinshi ya Waura kan ™irjinta yana jan numfashi, matsansu ya yake yi sosai tare da cika bakin shi da Waya yayin da ya yi wa Wayan kyakkyawan ri™o, wani irin kuka ta sake mai sauti. ""Ka ji tsoron Allah karka Sata min rayuwa, ka tuna kai fa namiji ne, kuma uba, ka tuna duk abin da ka yi za a yi maka... Šago kanshi ya yi tare da ™ura mata idanuwa ga mamakinta sai ta ga ™walla cike cikin idanuwanshi. ""Ki yi ha™uri Hamida da yanayin da nake miki, wallahi a bu™ace nake, idan ban samu nutsuwa ba zan iya mutuwa matata ba ta da lokaci na, Rufaida ba ta da lokacin kulawa da ni dan Allah ki tallafe ni... ""Ban taSa aikata abin da kake"

"son yi da ni ba, ka yi ha™uri, ka ambaci Allah in sha Allahu zai kawo"

"maka sau™in abin da kake ji... ""Za ki aure ni? Dan Allah ki amsa min da e, wallahi ba zan taSa cutar da ke ba, ba zan taSa yaudarar ki, mafita nake nema wa rayuwata, ki aure ni ba tare da Rufaida ta sani ba. Zan je har wurin kakar ki na nemi auren ki. Dan Allah Hamida kar ki ce a'a."" A tsora ce Hamida ta ce. ""Wallahi ba zan iya ba, ta yaya zan aure ka ba tare da matar ka ta sani ba? Ni ba zan iya ba, kowane ™wariya da abokin... Tun kafin ta ™arasa maganar Mansur ya dakatar da ita da faWin. ""Kina son Wana amma ni ne ba kya so? Kina ™aunar Mufeed ya kamata ki"

"™aunaci mahaifinsa wallahi na yi miki rantsuwar ba zan taSa juya miki baya ba."""

"""Daddyn Mufeed ba zan iya kasada da rayuwata ba, ba zan iya aure sirri ba."" Kallon ™irjinta ya yi ya kuma kallon ™ugunta ya dawo da duban shi gare ta sannan ya ce. ""Na kalla komai, na kalli sura da baiwar da Allah ya yi miki, ta yaya zan bar wannan kayan marmarin? Idan ba ki aure ni ba kina zaune cikin gidana ba jurewa zan yi ba, ba zan iya kawar da kai daga gare ki ba musanman da na kalle su na san kalar su, kar ki cutar da ni Hamida, ki yi tunani."" Ya mi™e daga jikinta tare da Waukar wayarta. Tana kallo ya gama danne-danne ba tare da tasan abin da yake yi ba, yana gamawa ya fita a Wakin. Da ™yar Mansur ya iya barci a wannan daren yayin da Hamida ta kwana cikin tunanin zantukan da ya yi mata. Washegari da ciwon ™irji ta tashi domin ko bra ba ta iya sakawa ba, damkar da Mansur ya yi musu daren jiya ba na wasa ba ne."

"Lokacin da ya fito zai tafi wurin aiki kallon da ya yi mata sai da zuciyarta ya tsinke take hankalinta ya tashi domin wani irin lashe baki ya yi tare da kanne mata ido. Bayan sati Waya da faruwan hakan ba ta sake kuskuren barin ™ofar Wakinta buWe ba bare har ya samu damar shigo mata. Tana zaune da Mufeed a jikinta tana ba shi magani domin zazzaSi ke son kama shi kasancewar kwana biyu an yi sanyi kuma yaron ba cikakken lafiya ne da shi ba dan bai da kuzari irin na sauran lafiyayyun yara sikila ke damun shi, uwar shi kuma ta kasa nutsuwa bare ta kula da shi, ko da ta yi mata magana magunguna ta ba ta. Ita kanta wani iri take jin jiki ta da ya kasance Mufeed Win ba lafiya Allah ya gani tana ™aunar yaron sosai. Tana nan zaune da shi lokacin ya yi barci a jikinta ta ji wayarta na ™ara. ""Assalamu alaikum goggona barka da dare."" Daga bangaren goggo ta ce. ""Barka kadai Hamida yaya kuke ya aiki kuma?"" Hamida ta amsa mata, nan suka Wan taSa hira kafin goggo ta ce. ""Hamida yau kwana uku kenan da Mansur ya zo mini da wani batu, na jinkirta domin jin ta bakin ki amma sai na ji Sangaren naki shuru, ni dai ta fannina na aminta da batun, Hamida ban amince da maganar Mansur Win ba sai da na sa aka bincika mini halayyar shi, shi kan shi Mansur Win ya yi mini al™awarin ba zai wula™anta mini ke ba... ""Ni kam wallahi goggo ba zan iya ba, ba ki ga kirki da matar shi take min ba, sutura da sauran abubuwan bu™ata duka tana yi min, ba ta rage ni da komai ba, yanzu fisabidillahi sai na aure mata miji na yi mata adalci kenan? Ya je waje mana ya auro wata lallai ne sai ni?"" Ta katse goggon nata da wannan maganar. ""Ta yaya kuwa zai je ya auro wata bayan ke gaki ya yaba da hankalin ki? Kina kula mishi da Wan shi ba tare da kin cutar da shi ba? Wannan dalilin yana da ga cikin abin da ya sa yake ™aunar ki, ni dai Hamida na amince mishi domin har sadaki da kayan lefe ya kawo aure kawai za a Waura... ""Innalillahi Wa inna ilaihir rajiun! Dan Allah goggo kar a Waura wannan auren wallahi ba na so."" Goggo ta ce. ""Hamida sai dai fa ki yi ha™uri... Kafin Hamida ta yi wata magana goggo ta kashe wayar, kuka ta fashe da shi tare da rumgume Mufeed tana faWin. ""Mai ya sa daddyn ka zai yi mun haka? Wannan fa cutar wa ne, ta yaya zan yi rayuwa da shi a matsayin miji bayan kuma matar shi ce ta Wauko ni aiki? Kai gaskiya ba zan"

"iya ba. Rufaida ba ta rage ni da komai ba, ta yaya zan yi auren sirri da mijinta?"""

*Kar dai ku shagala domin gab nake da kammala free page.*

Za ku tura kuWin littafin 500 ga wanna asusun:

09079740079 Aisha Jubreel Moneipoint

A tura shedar biya ga wannan Number:

09079740079

Maman Faruk.

"[30/11, 3:49 pm] :5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ 5Ø Ü5ØÜ;: *_ZINARIYA... _* Farin Jini"

Writer's Asso..

"*Tun a farko na yi gargaWi kan littafin, ban aiki yarinya ba. Ki kalla kawai ki yi wuce war ki.*"

13-14.

"Mai ya sa goggo za ta amince da maganar Mansur? Tambayar da nake ta yi wa zuciyata kenan har waye war gari. Lokacin da Rufaida ta yi mini sallama za ta tafi wurin aiki na kalleta tare da sunkuyar da kaina ™asa sannan na ce mata. ""Hajiya ina so in je gida zan duba jikin goggona ba ta jin daWi."" Ba ita ba hatta Mansur sai da ya sha jikin jikinshi domin dakatawa ya yi da fitar da yake shirin yi ya kalli Hamida a sace yana jin zuciyarshi na bugawa har wani sashe na zuciyar shi na raya mishi tafiyar ta za ta yi tun ta ya nuna rashin amincewar ta shi kuma ya nace lallai sai ya aure ta. Dawowa Rufaida ta yi tare da faWin. ""Hamida yanzu rashin lafiyar ta tsananta ne da har sai kin je? Don Allah bar wannan zancen kin san dai Mufeed da ke yake yarda, ko ni yanzu kina gani ™in zuwa wurina yake yi, yanzu idan kika tafi ya zan yi? Ki dai bar zancen tafiyar nan za a tura mata kuWi ta je ta ga likita Allah ya ba ta lafiya."" Shuru na yi mata ba tare da na sake wata magana ba Rufaida ta fita, Mansur kam tun da ya ji maganar da Rufaida ta yi bai tsaya ba ya wuce office, amma ko da ya je kasa taSuka komai ya yi zuciyarshi na gida ga tunanin Hamida, duk sai ya ji bai kyauta mata ba, amma ba shi da yanda zan yi tun da zuciyar shi ta mace a kanta. Haka ya bar aikin da ke gaban shi ya dawo gidan, lokacin Hamida na zaune ita Waya a falo yayin da Mufeed yake kwance a Waki, tausayi sosai ta ba shi ganin yanda ta yi tagumi da hannuwa biyu, dur™usawa ya yi gabanta tare da zare mata hannuwan ya ri™e cikin nashi murya a marairaice ya soma magana. ""Ki yi ha™uri don Allah kar ki ta fi ki bar ni wallahi ina sonki, ina ™aunar ki sosai Hamida. Dan Allah ko saboda Mufeed ki amince da batun auren mu... Hawayen da ya ga suna bin ™uncinta ne ya dakatar da shi ba tare da ya ™arasa maganar da yake yi ba. Zubewa ta yi bisa guiwowinta murya cike da kuka ta fara magana. ""Daddyn Mufeed ka yi ha™uri dan Allah ka janye batun auren nan wallahi ba zan iya ba, ban san da wane ido da kalli Mommyn Mufeed ba, ba zan iya wanan auren ba, cututa ta za a yi. Ina da rauni sosai."" Hannuwa biyu ya haWa tare da faWin. ""Ba zan yi amfani da rauninki wurin cutar da ke ba,"

"in sha Allahu zan zama gatan ki, ba zan taSa yaudarar ki ko juya miki baya ba."""

"""Ni dai a'a, ka auri wata kawai ba sai lallai ni ce za ka aura ba, akwai mata da yawa waWanda suka fini kyau, ilimi, nasaba dukiya da komai ma.. ""Na san da hakan, ke ma kina da naki kyawun da ilimin addini duk da ba ki yi boko ba, kina da nasaba domin ba ki da halin banza ko mummunar Wabi a, jama'ar unguwar ku sun yaba da tarbiyyar da goggo ta ba ki. Sannan ke kaWai ce za ki ri™e min Wa tsakani da Allah."" Ya ™arasa maganar tare da zuba mata tsumammun idanuwanshi. Shiru Hamida ta yi domin yanzu ba ta san me za ta ce mishi ya fasa maganar auren ba. Mi™ewa ta yi tare da nufar hanyar Waki. ""Ki kalli yanda mazaunanki suke motsawa, komai na jikinki ya nuna, kin ™osa kin tunbatsa ta yanda za a ci a ™oshi, ta yaya zan kau da kai? Gaskiya ba zan iya wannan kasadar ba, ina kallon nunannen abinci a gidana sannan a ce ba zan ci ba?"" Ya faWa tare da fisgota ta faWo ™irjinshi, ya rasa mai ya sa yake kasa ri™e kanshi da zaran ya kalleta. ""Daddyn Mufeed... Yatsu biyu ya Waura saman bakinta tare da lumshe mata idanuwanshi nan ya shiga zagaye yatsun shi saman laSSanta tare da kai bakin shi ya shiga lasar lips Win. Zamewa ta shiga yi, nan ya kuma ru™ota tare da mannata da jikin bango ya shiga ™o™arin taSa ™irjinta, hannunshi ta ri™e tare da yin narai-narai da idanuwa alamar za ta yi kuka, ya Waga hannun shi ya rumgumeta tsan-tsan yana sauke ajiyar zuciya. Cike da sanyi jiki ta zare jikinta daga nashi ta nufi Waki tare da rufo ™ofa saboda ma kar ya shigo Wakin. HarWe hannuwa ya yi a ™irji tare lashe baki yana ayyana yanda zai kwashi daWi idan ta shigo hannun shi."

*** ** **

"Le™o Wakin ya yi tare da faWin. ""Baby har yanzu ba ki gama shiryawa ba ne?"" Zinariya da ke ™o™arin shafa mai ta kalli Mohan tare da taSe baki tana faWin. ""Kai da Allah ka fiya hanzari, a bar mutum ya yi kwalliya a nutse mana."" Ta ™arasa maganar tare da murguWa baki. Wani irin dariya Mohan ya fasa tare da zuwa wurin ta ya zare towel Win da ke Waure a jikinta yana faWin. ""Ina son wannan yanayin tsiwar naki, bari na taya ki shafa mai Win."" Ya faWa tare da lakuto man da ke hannunta ya Waga ™afarta tare da Waurawa kan kujerar dressing mirror, nan ya shiga shafo cinyarta dan ba zan ce shafa mai ba, wani irin bin cinyarta yake yi very slow yana matso cinyar har zuwa can saman ™ugunta. ""Wannan dai iskanci ne ba shafa mai ba, ni matsa min na yi abin da zan yi."" Hannu ya kai ™asarta tare da shafo wurin yana haWiyar miyau. ""Sai yaushe zan ji daWin da ke tare a nan ne?"" Ya faWa tare da kai hannunshi yana matso ™irjinta. ""Shiririta za ka tsaya yi ko za ka bar ni na shirya cikin natsuwa?"" Na faWa tare da tsuke baki. ""O'o shirya mu je."" Yana tsaye ta gama shafe-shafe da goge-goge sannan ta Wauki wani riga da wando ta saka wanda ya Wame ta sosai. Jaka ta Wauka tare da gilashi ta juyo ta kalli Mohan tare da watsa hannuwa irin na 'yan gayu tana faWin. ""Idan ka gama kallon nawa sai mu je ko?"" Šan ™ugunta kawai yake bi da kallo ganin yadda take kaWa jikinta. Juyowa ta sake yi cike da takaicin wannan shegen kallon na shi ta ce. ""Ni idan ba za ka kaini shofin Win ba ne sai ka faWa min na yi zama ta,"

"wallahi ban son wula™anci."""

"""Sorry baby mu tafi."" Ya faWa tare da mi™a mata hannu, ri™e shi ta yi, na suka jero direba ya buWe musu mota suka zauna a gidan baya, babban shop mall ya kaita inda ta dinga jidar kaya kamar wacce za ta buWe ™aramin shago, daga ™arshe ta ce. ""Kai Mohan mu je a siya mini waya dan na ga 'yammata irina suna iyayi da waya gwara ni ma na ri™e tawa."" Tana magana cike da yau™i da yanga, wannan yanayin ba ™aramin kyau yake yi mata ba, hatta tafiyar ta cike da yau™i da rangaji take yin sa. ""Baby duk abin da kike so dole ma na yi, irin wannan yanayin mai Waukar hankali da"

"ake min ai dole na ma na sai waya."""

"Ko da aka saya wayar ba ta iya amfani da shi ba, dole sai shi ne ya dinga koya mata, inda ya cika mata tarkacen fina-finai lokacin da ta shiga wayar ta ga iskanci da ya cika mata ta kalle shi she™e™e tana faWin. ""Kai Mohan ba na son wannan iskanci da ka cika min waya da shi."""

"""Wai dama na saka miki ne ki ™ara cours don a dinga min style irin su."" Ri™e haSa Zinariya ta yi tare da faWin. ""Me ye kuma wani kos? Kai ba ka da wani aiki sai kallon fina-finan da ake nuno bindi kai ka ga naka ma ba irin na su ba wani Wan ™arami da shi."" ata fuska Mohan ya yi domin haushi yake ji idan ta kira kayan aikin shi da ™arami. ""Duk ranar da na yi fuc**k pussy Winki za

Please Login or Register in order to submit comment