gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading UCIYA DA KWANJI Saki Mai Daci 1 By Amierah S man Chapter 8 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fatima bakinsa cike da

"addu'a kamar akan kaya ta ke, sau biyu ya"

rankwashi kofar sai gata ta bude tana sanye da

hijabi don rainin hankali har da kit. Ya dubeta

"samada kasa, fuskar nan tata dif! Babu alamar"

ta

"taba dariya.ta miko masa hannu,sai ya ji ma"

"dariya.ya miko masa hannu, sai ya ji ma dariya"

na neman subuce masa. Kawai sai ya yi fuska ya

tureta ya wuce ciki. Ya juyo ya fuskanceta yana

"magana kamar ba ya so. ""Kinga ban shigo ba tun"

"safe ko? Ban ji dadin jikina ba ne"" Ta kyabe"

baki

"gami da gyara rikon kit din a hannunta,ta ce."

"""Allah ya sauwake,ina jinka"". Ya share abin da"

ta

"ke nufi cikin nuna kulawa ya ce. ""Kin ci wani"

"abin?"" Ta kara daure fuska,ta ce. ""Idan na"

karasa

"gida na ci"". Ya yi murmushi yana dan ja da"

baya

"yana kallonta a kaikaice. ""Fatima rigima ko? To"

anyi rashin sa'a yau gidan sun rigaki zuwan

kuwa

"da momi sun kawo mana ziyara suna falona""."

Alamun tsoro suka bayyana a fusklarta

"karara,ta"

"jefar da kit ta dafe kirji,ta ce. ""Na shiga"

"uku,yanzu"

"Abdulla tona mana asirin zaka yi?"" Ya yi saurin"

"girgiza kai. ""A'a fadima,Allah ne dai ya kawo"

"su,tun wancan satin yake min maganar zasu zo."

Ta sulale akan kujera a gajiye kamar wadda ta

yi

gudun famfalaki.ta rafka uban tagumi tana

"dubansa, sai kawai hawaye ya fara shatata a"

"idonta,ya matsa kusa da ita yana girgiza mata"

"kai. Ya ce. ""To kukan fa?"" Ta fara goge hawaye"

"wani na bullowa,ta juya hannu ta ce. ""Abdul su"

"kawu ba su iya zuwa ba, da wacce dabara zaka"

sallame ni na bar gidan nan a yau ba tare da

sun

game me ya faru ba? Ya dinga. Yi mata kallon

tsabar son kanta da bata lokacinta wajen fadin

"maganar da ba zata yi mata amfani ba, koda"

yake akan sharafinta ta ke ba ta san me ye so

"ba, tunda ba ta taba dandanar zakinsa da"

"dacinsa ba,shi yasa ta ke wasarere da irin"

wannan alakar da ke samar da shi.kuma kila ta

yi

"amanna da cewa sai ka ga dama kake so, idan"

ka ga hagu sai ka ki. Amma da yake an ce yaki

"dan zamba ne, kuma ya yi digiri a kansa sai ya"

bayyanar da fuskar alhini sosai yadda dul

"wayonta sai ta gaskata shi ya ce. ""Ni ma abin da"

ya dame ni yanzu ke nan. Ina ganin sai dai ki

kara min lokaci.... Ko kwana biyu ne Ki karbi

"girki ke nan,akwai batutuwa da nake so mu"

"tattauna kafin ki tafi, ba zan rufe ki ba fatima"

ina

shakkar dalilin da yasa kike son komawa Alh ya

"isa ki salwantar da darajarki dominsa,ban"

yarda

"gigin so ne ke dibarki ba,kuma bana yi miki"

mummunan zaton domin kudinsa kike so ki koma

din. To a amtsayina na musulmi dan uwanki

"ina son shawartarki kafin kafin tafi din,kin"

fahimce

"ni?"" Da sauri ta girgiza kai. ""Ba na so na"

fahimce.

"Ka,don ba na tsammanin shawarar taka zata yi"

"min wani amfani,koma wanne nazari ka yi akan"

dalilin komawata gidansa ai dalili ne.da na

kudin

da na soyayyar dama na wani abun daban idan

"ya gamsar da ni, ai shi ke nan babu abin da ya"

"shafe ka"" Ya amsa mata. ""Shi ke nan,yanzu"

ina

muka tsaya da maganar karin kwana biyun? Nan

"ma ta girgiza kai ta ce. ""Ko kwana. Daya ba zan"

"kara ba,idan kuwa na kara to sai ka dawo min"

da

"wayoyina"". Kawai sai ya hade rai ya nufi"

"kofa,ya"

"kuma watsa zancen da suke a kwandon shara,ya"

"ce. ""Kin zo ku gaisa da su kawu,sanuri suke"". Da"

"sauri ta sha gabansa ta rike shi,sai dai ta kasa"

magana bakinta sa motsi yake. Ya dubi fuskarta

ya dubi hannun da ta rike shi sannan ya kuma

"dubanta da shakakkiyar murya ya ce. ""Ba zan"

"jure shakar numfashinki ba,cika ni ki ban"

hanya

"na wuce"". ce. ""Ba zan jure shakar numfashinki"

"ba,cika ni ki ban hanya na wuce"". Ta hadiye"

wani

tukukin takaici ko zata sami damar

"maganar,amma ya gagara. Ya yi tunanin ya yi"

maganinta sai ya tuna su kawu da ke

"jiransu,kawai sai ya tureta ya wuce yana cewa."

"""Ya rage naki ki san da fuskar da zaki karbe"

"su,ni"

"dai na yi alkwarin kina kofa ni kuma zan yaga""."

"Ya fice ya barta,duk da cikin rudu ta ke ba ta"

"dauki lokacin nazarai mafita ba,da gudu ta bi"

"bayansa tana goge hawaye,sai ya tsaya ta a"

hanya ya dinga goge mata hawaye da rigarsa bai

damu da cewa fara ce rigar tasa ba. A karshe ya

rungumeta a kirjinsa yana fada mata kalaman

"rarrahi. ""Calm down...ki saukakawa kanki"

"damuwa fadima,duk wannan kuncin ina zatar"

"masa sauki, hakuri da rashinsa kadan ne"

"fadi""...."

Ya dago kanta idanuwanta a bushe. Babu

alamar

hawaye... Ya kara murje fuskarta... Da

"hannayensa masu taushi, sannan ya ja ..."

Hannunta suka tafi. Da nutsuwarta ta isa ga

"kawu fuskarta da walwala sosai,suka gaisa"

sannan ta koma ga momi ta harde mata da

"shagwabar nuna kewa. Ta ce. ""Amma dai ba"

"wajena kuka zo ba momi, tunda kuka sauka"

dakin

"Abdul"". Ciki jin dadi kawu ya ce. "" Ni dama ba"

wajenki na zo ba wallahi godiya na zo yiwa

abdullahi. Tana satar harara abdullahi ta ce.

"""Da"

ya yi me kawu? Bayan ya kulle ni ya hana ni

zuwa wajenku... Don Allah kawu gobe a kawo min

"motata"".Zuciya d kwanji"

.51) Don Allah kawu gobe a kawo min motata.

"Nan take dama ta samu ga Abdullahi,ya"

yunkura

"cikin ladabi ya ce. ""Don Allah kar a kawo mata"

"kawu, ni bana son yawo ita kuma na fahimci ba"

ta son zaman gida Nidan so samu ne ma ta yi

"irin wata shiddan nan ba ta fita ba"" Fatima na"

zabga masa harara kawu na karfafa masa gwiwa.

"""To don me za a kasa samun abin da ake da"

iko?

Me zata fita ta tsinta? Idan don ta mu ne na

dauki nauyin zan dinga dauko momi duk

karshen

"wata muna zuwa ganinta,'yan uwanta maza su"

"dinga zuwa"". Momi ma ta ce. ""Haka ne, ni ma"

ban goyi bayan ka barta fita barkatai ba!idan

na

ta kama ka hakura da wata sabgar taka ka kaita

"ku dawo tare, sannan ka sanya ido sosai a kan"

"masu zuwa gidanka,duk matar da tarbiyyarta"

ba

ta yi maka ba kar ka ji shakkar komai ka hanata

"zuwar maka gida"". Turkashi! An kwance min"

zani

"a kasuwa"". Fatima ta fada tana kallon"

"Abdullahi,wanda kamar ya kifa saboda gajiya."

Babu yadda ta iya dole ta hadiye maitarta ita

ma

ta bullo ta wata kofar ta rokon wayar hannun .

Mommi tare da togaciyar nata sun fata ruwan

zafi

"sun tsaya.nan ma Abdullahi ya sako baki. ""Kar"

ki

"bata wayarki momi, jiya fa aka yi abin,kuma"

yau

din nan zan kawo mata wasu. Nan ma ta kuma

"shanyewa,ta ce. ""Momi zo mu je can"". Prof ya"

"dubi agogo ya ce. ""A'a ta zo mu tafi,ya ya"

"abokan zaman naki,kuna zaune lafiya ko?"" Nan"

"ma karaf Abdullahi ya ce. ""Lafiya kalau"

"kawu,fatima kirsu su gaisa"". Wani katon abu ya"

"daki zuciyar fatima,sai ta yi sararo tana duban"

"Abdullahi,amma tana lura da yadda iyayenta"

suka

"sa mata ido, sai kawai ta tashi ta fita ba tare"

da

"ta san abin yi ba, a takaice ma ko kofar dakin"

kowaccensu ba ta sani ba. Kawai sai ta tsaya

"jikin karfen tanki tana kananan jawaye,dama"

ga

ta da arhar kuka. Shi yasan ya yi kulli babu

jimawa sai ga shi ba tare da ya girmama laifin

da

"ya yi mata ba,ya hau share mata hawaye ya ce."

"""Yi hakuri zo mu kirasu tare."". Bai jira amsarta"

"ba,ya ja hannunta suka nufi adin sadiya. Da"

sauri

sadiya ta bar jikin taga ita ma da tata kwallar

don tuni ta ke lekensu tun daga rarrashin dazu

da

"ya yi mata tana ganinsu,komai ya yi mata daci,"

don ta hango tsabar kauna da sadaukarwa a

"idanunwan Abdullahi a fatima, fiye da zaton ko"

"shaukin da ke rikita shi,ba ta taba samun shi a"

salube kamar yadda ta ganshi da fatima a yau

"ba,"

"wanda komai na sa na nuna kauna a gare ta,"

"idanunwansa,harshensa da sautinsa,wanda duk"

suna samun umarni ne daga kwakwalkwasa

bayan zuciya ta sanar da ita sun hadiye tarin

"kaunar fatima . Tana jinsa ya dinga bugu,sai da"

ta yi yaki da zuciyarta sannan ta zo ta bude

"kofar,hakurinta kuma ya gaza don suna shigowa"

"ta hau hayagaga. ""Me ye ya faru zaka kwaso"

min

wannan matar ku shigo min daki kana isa ta da

"ihu? Da sauri fatima ta kalle shi, amma da yake"

a

"kule ta ke, sai ta gaza barshi ya dauki mataki,ta"

"yi tarangahumar tsoma baki. ""Toh! Au kare ne"

shi

da yake miki iju? Kin ga kuwa ko ni da nake da

kason abinci kawain.uke kafada da kwallon

"kafa.... Ba zan ce "" Da sauri Abdullahi yasa"

"hannu ya rufe bakinta,sannan ya dora yatsansa"

"akan labbansa ya amabata ""hush!"" Nan take ta"

karbi umarnin sa cike da shakkarsa har ya

fahinci

"hakan,don haka ya dora don ta rage mata"

tsoron

"cikin zuciyarta. ""Kar ki kuma yarda wannan"

"maganar ta hada ki da wani a cikin gidan nan,ki"

barsu kawai su shafta iyakar fahimtarsu su

fassara Ba na son ki kara musawa kowa kinji?

Da abinci kawai kika tsira ranar girkinki duk da

haka muna zaune lafiya babu wanda yasan

"cikinmu,kin gane?"" Ta kada kai,kawai,sannan"

ya

"juya ga sadiya,ya ce. ""Kina da lokacin da zan ci"

gaba da yi miki ihun ko na yi gaba. A tunzure ta

"ce masa. ""Ba bi da shi"" Kai tsaye ya yafici"

fatima

"suka fice, sadiya kuma na yi musu Allaj ya isan"

kebewar da suke a kwananta. Suna fita fatima

ta

"turje ta rungume hannu, ta ce, ""Abdul,idan"

waccan ma kansa ba ka isa da ita ba kar ka fara

"kai ni wajenta wulakanta ni,don wannan"

masifar

tasu tana daya daga cikin abin da yasa na kagu

na bar gidan nan

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

53) Dama hindatu mace ce mai kara da boye

"bacin rai, don haka da ladabinta sosai ta gaishe"

"da su kawu,yayin da abdullahi ya bayar da"

uzurin

sadiya na wanka. Kawu ya hadu ya dinga yi

"musu nasiha. ""Don Allah ku rike amanar"

"junanku,babu wata rayuwa me dorewa bare"

"wayonka ya fissheka,an san dai zama ko da da"

"iyye ne ana sabawa,amma fahimtar juna ke"

hana

kullaci. To ku janye kullaci a cikin zamanku na

tabbatar zaku ci ribar hakan a gaba ko bayan

"kasa ta rufe idanunwanku,sab oda kun bar"

"iyalanku masu mutunci da zumunci"". Hakika"

hindatu ta ji dadi maganganun prof wanda ta

tabbatar abin da fatima ta ke kawai albasa ce ba

"ta yi halin ruwa ba,kuma gatan da sadiya ta"

rasa

"ke nan,don kulliyar danginta tayata kishi"

"suke,sau"

nawauwarta ke zuwa hindatu na gaishe ta tana

"sharewa? Da hindatu ta ke sallama da su,sai"

prof

ya mika mata dubu biyar ya ce ta raba da

"yar'uwarta. Ta yi godiya sosai,da suka tashi"

tafiya sai ga ta da turaren wutanta katuwar

kwalba ta kawowa momi dama sana'arta ke nan.

Fatima da Abdullahi suka yi musu rakiya har

wajen mota kafin su shiga motar ne Abdullahi

ya

"dinga nuna son su kebe da kawu,kawu na"

"fahimtar hakan ya cewa momi. ""Wai kuwa kin"

"leka dakin nata? Kar ta ce mun yi mata ""yan"

"goranci,ku je momi suka tafi. Cikin tsananin"

"ladabi Abdullahi ya ce. ""Kawu don Allah kar a ba"

"wa fatima waya, babu abin da ya sami wayoyinta"

"ni na kwashe su, ko cikin dabara ne a sanar da"

'yan uwanta kar su zo ta sanya su su siyo mata

"waya,ko ta karbi tasu ta yi amafani da ita. A"

"taimaka min da wannan kawu"". Prof ya yi"

kasake

"cikin bugun zuciya,ya ce. ""Wani abin ta yi ko?"""

"Da sauri Abdullahi ya girgiza kai, amma bai ce"

komai ba. Kawu ya kara shiru sannan ya kada

"kai. ""Nasan ba za a rasa dalili ba, sai dai ba zan"

"matsa maka inji ba, hasalima zan yaba maka a"

"matsayinka na namiji mai boye sirrin iyali,kuma"

ina tabbatar maka zan ba ka goyon baya don in

zaton alkhairi tare da kai. Ban taba ganin

mutumin da fatima ta ke shakka bayan ni

kamar

"kai ba, saboda haka zaka iya tarbiyyarta don ba"

ta lankwasuwa ga mutumin da ta rainawa

wayo.zan karantawa 'yan uwanta zuwa gidan

"nan,kai ma ka sanya ido ga kawayenta ka bi"

"shawarar momi,duk wadda tarbiyyarta ba ta yi"

maka ba runtse ido ka hanata zuwar maka

"gida,ka fahimci ni? Cike da farin ciki Abdullahi"

ya

dinga yiwa kawu godiya har momi ta fito suka

kara sallama da su suka tafi. Fatima ta yi saurin

shigewa cikin gida ba tare da ta jira shi sun jeru

kamar yadda suka fito ba. Shi ma hakan sai ya

yi

masa dadi don yana fargabar kebewar su ta hau

yi masa maganar tafiya. Yana shiga ya zira

"takalminsa ya fice, bai kara waiwayar gidan ba"

sai da sha biyun dare ta gota kowa ya kai

"bacci,kai daya idan ka dauke fatima da"

duniyar ta

"yi mata kunci,tana jinsa ya shige dakinsa ya"

garkame kofa. Sai bayan sallar asuba ya nemi

dakin hindatu domin ya wanke mata zuciya

tunda

ita ke da girki. Hindatu ta yi hakuri ne kawai

don

ta gane lallai akwai tarin abubuwa da ke damun

"zuciyarsa a cikin lamarin fatima,sannan ta"

tabbatar borenta ba zai amfane ta da komai

"ba,kamar yadda bai amfanin sadiya ba, wadda"

"yake ganin KWALLIN goshinta a da,eh a da"

mana

don a yanzu yankewa abdullahi hukuncin inda

zuciyarsa ta karkata abu ne mai wahala.idan an

zuciyarsa ta karkata abu ne mai wahala.idan an

hutar da tunani ne ma za a ce akan fatima

karka

"ta fada,wadda a yanzu karkarin dai ace ba ya"

"kwana a dakinta,ko kuma ita ba ta kwanan nasa"

"dakin,amma duk wata dawainiya da shakka"

wadda ke tasowa karkashin soyayyarsa ita ta

"mallake su. Sai ta nuna masa ba ta damu ba,"

suka yi harkokin arzikinsu tare har ya shirya

"fita,kafin ya sanya kayansa ya dubeta a"

"nuste,ya"

"ce. ""Don Allah hindau ki yi min afuwa na je na"

"nemarwa yarinyar can abinci"". Ta jima tana"

"dubansa,"

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

"""54)Abu Turab don Allah wannan wanne irin"

zama ne? Shin kasaitarta ce tasa ba zata shiga

"kicin ta yi girki ba,ko kuma don ba ta iya ba,"

saboda ta fito gidan hutu ko kuma tsabar

"soyayyarta ce ta saya ba ka so ta wahala?"" Kai"

"tsaye ya amsa mata. ""Duk cikin abin da kika"

fada

"babu dalilin Hindatu,ki yarda dai a ranki akwai"

dalilin sai dai kar ki kwadaitar da zuciyarki

"sani,domin sirrinmu ne ni da ita,fahimtar"

junan da

ke tsakanina da ke ya sa na nemi ki goyi

bayana.bana son kananan magangnun da suke

"tasowa a tsakaninmu dalilin zuwan fatima,kin"

sani hindatu ba a sanyawa namij karfi wajen

"mallakar soyayyarsa,amma ana iya mallaka ta"

"hanyar kyautatawa da biyayya,shaidar da na yi"

"miki ke nan, don Allah Hindatu kar ki canja,ki"

tayani neman abin da nake so sai ki ga Allah ya

dora ki a kaina na yi miki adalci ko raina bai so

ba. Ki daina bin yamma kina shan kida tunda ba

"ki san abin da ke fake ba, wai har ku dinga fitar"

da sirrina hindatu.ina amfanin kawayenki su zo

ki

"fada musu zaman da nake da matata, wace"

ribar

kika samu a hakan? Babu ma wanda ya fi

"bakanta min irin sanar da muftahu da kuka yi,"

raina ya yi mugun baci wallahi don dai kawai na

shanye ne. Ke kanki kuma kin san wannan ba

"dabi'ar mace ta gari ba ce, ni ina saka ku kuna"

"warwara,idan kuka korar min ita da wanne idon"

za ku dube ni? Ba zan munafubce ki ba

"Hindatu,fatima tana da muhimmanci a"

"rayuwata""."

"Hindatu ta ji ciwon maganarsa ta karshe,sai dai"

"laifinta da ya fara gabatarwa ya danne shi,don"

haka fuskarta ta nuna nadama.A sanyaye ta

ce.

"""Ka yi hakuri da yarda Allah ba za a kuma ba""."

"Suka yi shiru na wani lokaci,sannan ta kuma"

"dagowa ta dube shi. ""To ka je mana,sai ka yi"

"gaggawa kar ka makara,ga shi yau monday"". Ya"

"yi firgigit ya tashi yana cewa. ""Haka ne,na gode"

"da fahimtar da kika yi min"". Ya fice.ta bishi da"

kallo tana maimaita wasu kalamansa a fili.

.......Ki tayini neman abin da nake so. Idan

kika

korar min ita da wanne ido zaku dube ni ?

Fatima na da mahimmanci a rayuwata'.

Wadannan kalaman sun isa awon iyakar zurfin

da

"abu turab ya yi a kaunar fatima,don duk"

kaunarsa

ga sadiya bai taba fitowa a gabanta ya fada

mata

ba To yanzu ina mafita? Tambayar da ta

yiwa

kanta ke nan. Wanda ba ta yi dogon nazari ba ta

shawarci kanta rungumar hakuri da juriya.

Abdullahi ya jima a kofar fatima yana addu'a

kafin ya fara kwankwasawa.ba a jima ba ta zo

ta

"bude,gabansa ya kara faduwa da ya ganta kace"

kace da hawaye. A dan tsorace ya kawar da kai

"kamar bai gani ba ya ce. ""Kin tashi lafiya?"" Ta"

yi

"gum da bakinta, sai ya canja fuska ya ce."

"""Lafiyaki kuwa?"" A tunzure ta ce masa. ""Ni ban"

"sani ba. Ya sassauta murya ya ce. ""Allah ya ba ki"

"hakuri,ban hanya na wuce . Me kike so na girka"

"miki?"" Ta ki ba shi hanyar,sannan ta kara bata"

"rai,(a ce. ""Ba na bukatar komai,kasan"

"matsalata,"

saboda haka ita ya kamata ka magance min ba

wai ka yi ta faman tura min abin ci ba. Ya dube

"ta da kyau,ya ce. ""Na zaci mun rufe wannan"

"maganara,bana ce ki tsumaye ni zuwa gobe"

"ba ? Ta tari numfashinsa da masifa. ""Na ce"

"maka ban amince ba..."" Shi ma ya tareta da"

"kayshin murya. ""Idan kina da abin yi sai ki yi...."

"Abu daya zan cire miki a ciki shi ne, sanya kafa"

ki

"ce za ki fita daga gidan nan,yaji ko wata"

"sabgar,kina faukan wannan matakin ni ma zan"

dauki nawa wanda na tabbatar ba zai miki dadi

"ba, wato zantar da kawu. Na ce ki ba ni gobe"

"kin ishe ni da masifa haba!"" Kamar turata ya yi"

ta

"kara ruwan masifar ""Ka tafi inda ranka da"

taskar

labarai ka fada Abdul Bisa wacce hujjar

zaka

ishe ni da naka iya yin. Dama mun yi da kai

"zaka dinga kafe ni da wa""azi?. Ya amsa mata"

kai

"tsaye cikin daure fuska ""Aure ne hujjar!"

Wanda na

tabbata ko giya kika kurba kin san ba a kullo shi

da wasa kamar yadda lissafinku ya wallafa ke

da

wancan mutumin. Ki ni ni a hankali fatima

kin

"ganni nan? Ba ni da dadi ni ma"". Bai jira"

cewarta

ba ya ja kofar da karfi ya barta tsaye a gurin

"dakin na juya mata,so ta ke ta yarda abin da"

ke

"faruwa a mafarki ne, amma ta gane yaudarar"

kai

ne Wannan kalmar ta yi dai dai a wanne

nau'in

cikin masifa?. To amma ba ta son tabbatar da

ita

da nata saurin yanke kaunar bari ta yi

tsumayinsa zuwa goben tunda ya zama

kadangaren bakin tulu. Hindatu ta gansshi

ya

"dawo akan kari,kuma a birkice. Da kirkinta tare"

"shi, tana dannar kirjinsa ta ce. ""Anya ba zaka"

bi

manganar muftahuba ku kai matsalarku gu

"manya?"" Ya yi murmushin karfin hali, ya ce."

"""Babu inda zamu Hindu,wannan yakina ne ni"

"kadai, don ni kadai na zunguro sama da kara,"

"yakamata na ji a jikina ni kadai,ke dai kawai ki"

"tayani da addu'a"". ""Kana son fatima da"

"yawa""."

"Ta fada don zolaya da bugun ciki,amma bai"

tanka

ba sai ya yi mata murmushi kawai. Ta kuma

"kallonsa da wutsiyar ido,ta ce. ""Wannan karon"

malam ya yi abin a zo a gani a zabin da yake

"maka"". A nan ta samu ya amsa. ""Dama can"

"malam ba ya zabin banza"". Ta ce,""haka ne, sai"

dai a samu akasi shi ya yi zabi kalmar nan ta

"babu ruwan so da wayo ta yi aikinta"". Ya bude"

"ido sosai ya dubeta,ya ce. ""Ke duk fa lauyarki"

ba

zaki sa ni fadar abin da zan daure kaina da

kaina

"ba"". Kawai sai ta tuntsure da dariya,shi ma ya"

"tayata,sai ya ji zuciyursa tana sanyi,wato ya"

rage

"'yan adawa a cikin gida,Hindatu ta bi ko ba ta"

"taimaka da fatar baki da KWANJINTA ba, zata"

taimaka ta fannin kin tuzura masa fatima.

Amma

da ya tuno kasha di da jaye jayen bala'in da

Alh

ya yi masa a waya bayan ya kira shi da bakuwar

lamba. Ya kadu da kashedin da tsoratarwar

Alh.watsar da tsaoro bayan kaunar fatima ta

"yunkura ta nuna nata fin karfin. ""Hum, Allah"

ka

"zamo gatana"". Ya furta a fili,yayin da cikin"

sauri

"Hindatu ta dago ta sanya masa ido,shi ma sai"

ya

"yi tsuru yana kallonta,alamar hankalinsa ba ya"

"tare da ita, ko kuma fargabar Allah ya sa bai"

furta abin da zuciyarsa ke karantawa ba.

"Washegari ranar bai shigo gida da wuri ba, sai"

daba da magarinba. A gurguje ya yi wanka ya

fice masallaci

"2 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

55) .bayan sallar isha sai ya kasa barin

"masallacin,ya yi ta kaiwa Allah bukatunsa har"

da

"hawaye,tsawon lokacin sannan ya hakura ya bar"

"masallacin,ya siyo musu kaya motsa baki,sannan"

"ya nufi gida A sanyaye yake komai,yamikawa"

"sadiya da Hindatu nasu,sannan ya koma"

dakinsa

"ya shiryo kayan baccinsa set uku cikin jaka,da"

"kayan sawa set biyar,kannan kaya uku,manya"

"biyu,da duk wani abu da yasan zai bukata cikin"

"kwanaki biyun da zai yi a dakin fatima,ya hada"

da

wasu makudan kudi da cek. Ya rufo dakinsa ya

ja

jakar zuwa nata dakin bai samu kofar a rufe

"ba,"

"don haka ba ya bukatar kwakwasawa,sai kawai"

"ya shiga ya yi addu'a,sannan ya murza key."

Tun

daga nan gaban fatima da ke zaune tana

kallonsa

"ya fadi. Amma fuskarta ba ta nuna razana ba,"

kawai sai ta kawar da kai ta zubawa talabijin

ido.

"Shi ma bai dube ta ba,ya wuce kai tsaye dakin"

baccin da ya fahimci ta fi mu'amala da shi. Ya

jima a tsakiyar dakin numfashisa na neman

shidewa saboda kayatuwar dakin da ni'imar da

ya

hada da kamshi mai dadi da sanyi mai tarar da

"zuciya,amma ga ma'abociyarsa cikin kunci da"

jazawa kai tashin hankali. Ya jima zaune gefen

gado ba tare da ya yanke shawarar ta inda ma

"zai fara abin da ya kwaso ba, a karshe ya"

hakura

ya dora jakarsa kan chest of drawer ya kashe

wayoyinsa ya zira su a jakar sannan ya fito. Nan

ma bai dubeta ba ya wuce kicin sai ita ke binsa

da satar kallo kawai. Ya zubo gasassun 'yan

"shilan da ya shigo da shi a faranti,ya kawo"

fresh

"milk,lemo da ruwa yana komai cikin gumin"

fargabar tashin hankali duk kuwa da sanyin da

ke

ratsa dakin.Don haka ya zabi kum yin wani

"wankan,wanda ba ya nufin komai a wajen"

fatima

sai jan lokaci. Ya koma dakinta ya canja wasu

"kayan,ya yi amfani da turarenta,sannan ya"

fito

falon dauke da envelop Ganinsa da wannan

envelop din wani matsanancin farin ciki ya daki

"zuciyarta har sai da fuskarta ta nuna,sai nasa"

"kishin ya motsa, sai dai babu yadda zai yi, dole"

ya hadiye shi ya share. Ya ajiye envelop din kan

kujera ya zauna gaban abincin anan ya dubeta

"kai tsaye. ""Zo mu ci abinci"". Ta kawar da kai"

"tana yamustsa fuska. ""Ni fa tuni na fada"

"maka,ba"

"abinci ne a gabana ba"". Tana rufe baki ya amsa"

"cikin dakewa. ""Ashe ke nan zamu daga"

"tattaunawanmu zuwa wani lokaci,domin abin da"

na zo da shi yana bukatar nutsuwarki da

koshinki... Ko zamu daga zuwa gobe? Ni dai

"nasan akwai yunwa a tare da ke, har ma kin"

dan

rame fa! Bana bukatar mutanen gidanku su

ganki

"darama"". Ya zuba mata ido kawai sai ta"

yunkura

ta tashi zaune tana gyara riga.ta yi fuska ta ce.

"""Sai ka zubo min nawa,don babu dalilin da zai"

sa

"ka ce sai na ci abinci da kai"". Ya ce,""na"

"sani,amma tunda babu dalilin da zai hana mu ci"

"tare,ina laifi don mun ci? Ranar yau ta zame"

mana ranar tarihi mana fadima? Zo mu ci don

Allah ki yi hakuri da laifin da kike jin na yi

"miki,in"

"Allah ya so zai takaita shi"". Sai ta kasa"

tankwabe

"magiyar tasa, musamman da yake yayi mata"

magana cikin taushin harshe.Amma tana ji a

ranta shakkarsa ce kawai ke dawainiya da

"ita,kamar ba ta son bacin ransa. Ta tashi ta"

"shiga bandaki ta wanko hannu da baki,sannan"

ta

zo ta zauna gabansa ta tankwashe kafafunta

suka fara ci. Kamar dama don ita ya tashi cin

"abincin,ita ya dinga yiwa hidimar zarewa kashi"

yana tura mata tsokar gabanta abin da ya kara

faranta ransa ba ta takwabe kokarinsa har sai

da

ta gamsu sannan ya zuba mata madara ya mika

"mata, ajiye kofin ta dauki ayaba guda ta koma"

gefe tana cinyewa ta tashi zuwa kicin ta koma

gefe tana cinyewa ta tashi zuwa kicin ta wanko

"baki da hannu,sannan ta dawo ta zauna tana"

"tsumayinsa,wanda sai sannan ya mayar da"

hankalin yana cin nasa. Ya dinga yanga kamar

ba

ya so har dai ya kai ga kammalawa ya kwashe

"kwanukan ya wanke nasa bakin,sannan ya cin"

"mata, inda kai tsaye ya zarce ya dauki envelop"

"din ya mika mata,bai jira ta ce wani abu ba ya"

wuce daki ya dauko kudin da ya zubo a jaka.

Kafin ya fito ta farke envelop din ta zaro

takardar

da maimakon takardae saki uku sai ta tarar da

"taller da copy na cek din kudin na 700,000."

Wanda cikin sakanni ta gane dangantakar cek

din

da Alh. Taller ma ta shigar da wannan kudin

wani

asusun ne. Fiye da wasu sakanni masu dama

"zuciyarya ta tsaya da aiki cak! (0) ke nan,ta ki"

"gana (+) ta ki baya(-),don haka ta kasa dorar"

da

komai bare ta yi tunanin baya.tana tsaye da

takardu a hannu kamar mutum mutumi idonta

"akan kofar dakin da Abdullahi ya shiga,har"

"Abdullahi ya fito,sannan zuciyar tata ta fara"

harbawa harta aikawa kwanyarta sakon neman

dalili ita kuma ta yiwa harshenta umarnin

"furtawa. ""Ina bukatar karin bayani Abdul"". Ya"

yi

fuska ya ajiye kudin kusa da kujerar da ta ke

"zaune a hannunta,sannan ya dauki remote ya"

"nemi guri ya zauna,ba tare da ya dubeta ba ya"

"ce. ""Kudin da Alh ya ba ni ne nake nufin dawo"

muku da shi don in son na mallaki 'yancina da

"kudin ya sarayar, hakan zai ba ni damar ci gaba"

da yiwa Allah biyayyar da kuke son gotar da

"ni,ya"

kuma ba ni damar zama da abin da raina ke so

ba tare da an yi min kallonm mai ci da karfin

"ba""."

"Ta mike cikin tangadin tashin hankali, sannan"

ta

dake ta tsaya da kafafunta tana

"fuskantarsa,ta"

"ce. ""Gajarta min abin da kake nufi a kalmomi"

"goma zuwa ashirin idan zai samu"" Tana rufe"

baki

"ya amsa mata "" Na karbi tayin auren kisan"

wutar

da Alh ya yi min da zummar in kubuta da ku

zaman haramcin da kuke yiwa kanku tanadi tun

kafin a sanyaki a idona. Na dauki hakan

"jahadi,sai"

aka dace ina dora idanuna a kanki na kamu da

matsananciyar kaunarki.daga lokacin na fara

nawa acting din wanda ya sha bam ban da

"naku. "" Ta dakatar da shi cikin haki da neman"

"sarkewar numfashi,cikin kakkausar murya ta ce."

"""Ya ishe ka! Zan duddura maka zagi wallahi!"

Bai

"damu da masifarta ba,ya tari numfashinta. ""Ki"

"zage ni mana fatima,sai me? Kin

Please Login or Register in order to submit comment