gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading UCIYA DA KWANJI Saki Mai Daci 1 By Amierah S man Chapter 6 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

naka"

"yana bukatar tambihi a nawa lissafin,in hali"

fito

fili ka wanye min domin in dorar da na fahimce

"ka"". Ya girgiza kai cikin dariya. ""Duk abin da"

zan

furta a matsayin tambihi ba zai canza da wanda

kika bukaci na fassara miki ba don ni ne din dai

"ba canja ni aka yi ba"". Da ta rasa abin ce masa"

"kawai sai ta nuna masa kofa,ta ce. ""Idan ka"

"gama abin da ya kawo ka, ka fita Allah ya tsahe"

"mu kalau"". Ya dan jima yana nazari,sannan ya"

"murza yatsu ya juya ya fice yana cewa. ""Ga"

abincinki nan. ******************

***************

Dare da wuni suka dinga dauki dai dai har suka

samar da lissafin da za a kira kwanaki bakwai

na

kwanan fatima a gidan Abdullahi. Sai dai yadda

al'amura ke faruwa a gidan sun zarce akiyasta

"su,musamman a ma'auni irin na"

"ZUCIYA,zuciyar"

ma irin ta fatima da Abdullahi wadanda

dukkansu

abubuwa masu girma ke yiwa kudirinsu.baraz

ana.

"Fatima dai tana yiwa nata kallon sauki, domin"

gab ta ke da cimma buri idan mai duka ya

rayata

"sati daya a gaba,kawu dai ba zai dafata ba"

kuma

ba zai la'ance ta ba idan mai afkuwa ta riga ta

"afku.,matsalar ta daya shi ne, banjin da aka"

samu

"tare da Abdullahi,daga wani kungurmin makiyi"

zuwa wani mai sadaukar da komai a kanta ko da

kuwa bakin tsanyarsa bai mutu ba. Abdullahi ba

ya yiwa nasa kudirin kallon matsala wadda zata

"dada jarumi da kasa,amma a zahirance"

jarumtar

tasa ce kawai ta kaga hakan domin shi kadai ne

"tilonsa ba shi da mai goyon baya,kuma yana"

"yunkurin ne a inda ba a san yana yi ba,"

hasalima

"ba a damu da yunkurin nasa ba, sannan a gefe"

ga

ma sa ido da sana'ar korafi da hakkinsu ko

babu.

Cikin sati dayan nan da za a kira abdaullahi

"gwauro to zai iya amsawa,domin ko wacce ta"

zare wukarta akansa. Don me? Kwanakin fatima

uku wanda shari'a ta ba ta a matsayinrta na

bazawara ba su sauya da kwana dayan da ya

"karantu ba. Ba ta cas ba ta as,sai dai Abdullahi"

ya shigo mata da abinci daga waje ba na kudi

"kadan ba, banda kyayyakin kwadayi iri iri hatta"

ruwan sha ba ya ma dosarta da pure water sai

"dai na roba, kuma ko baki tayi abin da zasu ci ke"

"nan. Ranar da sadiya ta karbi girki,washegari"

da

safe ta jangwalo masa fitina yana shirin fita

"aiki,"

ya fita siyowa fatima karin kumallo bayan ya

"hantse ke nan da girki sadiya,ya dawo da"

abincin

ya kai wa fatima dakinta suka yi dan fadan

nasu

da ya zame masu jiki ya nufi dakinsa ya kara

kintsawa sai jin hayaniyar sadiya ya yi kuma a

bangaren fatima. Haba da sauri ya fito sai yaga

fatima tsaye a barandar kofar dakinta sanye

da

hijab ga kuma sadiya rike da zandameniyar

tsintsiya tana hayaniya. Ya tsaya daga tasa

barandar yana rike da jakar lap top dinsa

fuskarsa

"babu yabo babu fallasa ya ce. ""Me ya faru?"""

Zuciya a kule sadiya ta hau koro masa jawabi.

"""Wai ita wannan ba aure ta zo gidan nan ba ne"

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

.38) Ni ban ga wani abu daya da ta ke ko ake

"mata wanda zai sanya a kirata matar aure ba""."

"Bai ko motsa ba ya tari numfashin ta a dake "" Oh"

wannan tambayar kika kira ta ki yi mata ke

"nana?"" Cikin nufin tura haushi sadiya ta ce. Allah"

"ya tsare,kai ma da kake kwanan kallon kwallon"

kafa a honey days dinta ba ka ga asarar bata

bakinka ka yi mata wannan tambayar ba bare

ni Maganar sharar tsakar gidan na nake

"mata,kasan nura ya je auye,kwana dai dai muke"

ni da hindatu. Ita kuma na ga kamar cin abinci

"kawai ta zo yi,to mu ba bayin ta ba ne, sai ta"

shigo a yi da ita. Ya dinga nazarin

"sadiya,idanunsa da fuskarsa na bayyan tarin"

"bacin rai da suka riska,ya yi gyaran murya ya ce."

"""Yau ne za ta fara sharar?"" Cikin gadara ta gyada"

"kai,shi kuma ya ajiye jakarsa ya nufo ta yana"

"mika hannu. ""Ba ni tsintsinyar duk ranar tata"

sharar a dinga tuna min ina sharewa. Ta kankame

"tsintsiyar tana kallonsa da yanayin takaici,ta ce,"

"""Abin da ya kamata ka ce mi ke nan?"" Ya tsuke"

"ido ya ce mata. ""Dama mun yi ajandar fadin"

"kamata tsakanina da ke?"" Ta yi saroro kunnya"

"ma rufe ta saboda ta san halin Abdullahi,babu"

ruwansa sai ya tsinkata gaban fatima da ta

rungume hannu ta zuba musu ido Sadiya ta yi

"dira dira ta ce. ""Ka ga ni bana son bakar"

"magana"". Nan ma ya tsare ta da ido,ya ce."

"""Amma kika nema?"" Kamar zata saki kuka,ta ce,"

"""To bayanta zaka bi ke nan?"" Ya kada kafada"

"alamar ko in kula,ya ce. ""Ke ce za ki fada,tunda"

"watakila kin yi zaton naki bayan zan bi, sai kuma"

"aka sami akasin haka Ba ni tsintsiyar na ce""."

"Ta mika masa tana shirin barin wajen,ta ce."

"""Lallai aikin shara ya dawo hannunla don kuwa ni"

ma bazan kara saka tsintsiya a tsakar gidan nan

"ba, kullum sai ka dinga sharewa. Tana direwa ya"

"amsa. ""Ashe? Ga shi kuma ke ba cin abinci kawai"

"kika zo yi gidan ba,wanne za ki zaba ke nan?"

Idan kin zaba sai ki fada min Allah basshi yau na

yi kwannan kallon kwallo da safe na share miki

"gida"". Takaici ya lullube sadiya ta ma rasa da"

"kalamar da zata amsa,kawai sai ta wuce ta"

barshi tana jinsa ya saukaka murya ya cewa

"fatima. ""Yi hakuri don Allah,shiga ciki. Ya nade"

riga ya share gidan tas inda ya tsallake barandar

"sadiya da Hindatu,ya share ta fatima sannan ya"

wanke hannu ya fice abinsa. Kwana biyu da suka

"biyo baya bai share gida ba,amma yana ware"

"barandar fatima ya share, ba tare da ya damu da"

manya da kanana kalubalen da yake fuskanta

daga sadiya ba kai har ma da Hindatu da a

yanzu ta fara ganin kamar makancewarsa ta yi

yawa duk kuwa da iyakarsa ke nan da dare raba

makwanci suke. Kai sai abin ma ya bar tsakar

"gida, kwananta biyar ya lura komai ya yi kura a"

"falon fatima,sam bai zarge ta da kazanta ba don"

yasan ba ta saba ba.Abin da ta sani kawai ta

"wanke goma ta tsoma biyar,don haka ranar"

lahadi da safe da ya je gaishe ta sai da ya

tabbatar ya goge komai tsab sannan ya yi mata

kyakkyawar shara tana zaune tana

"kallonsa,sannan ya fice. Wannan dabi'ar tasa ta"

"son bauta mata ba tare da neman raddi ba, wani"

"lokacin ma yana yi suna fada,ta taimaka kwarai"

wajen zaba tare fiye da rabin tsatsarsa a zuciyar

"fatima. Ta fara bude ido ta kalli kalarsa,kyakkya"

"wan matashi mai akida,wanda ba ya taba sakaci"

ko sarayar da hakki ko damar sa ko a wajen da

yake da kason kaskantar da kai. Sai fadan da

suke yawan yi ya fara birgeta. Ta kuma fara

nazartarsa a matsayin na sabo kawai ba wanda

"ake yi a doron kiyayyar da ta ratsa zuciya ba, shi"

yasa hankalinta ya kwanta kamar tsumma a

"randa,ko yaushe suka yi waya da Alh ta kan"

"tabbatar masa ai Abdullahi na aiki mai kyau,ya"

dauke ta kamar 'yar uwarsa. Matsalarta daya su

"sadiya,wanda motsi kadan sai ta kwashi damin"

"habaici da dalili ko babu,wannan ya kara mata"

"tsanar su musamman sadiya,wadda ta lura"

kamar numfashinta ma neman masifa da gori ne.

Dadinta daya idan Abdullahi na kusa wanda kan

ari rigimar ya yafa ko da kuwa gorin zai fada

"kansa. Ranar lahadi girki ya zagayo kanta,a ranar"

ne kuma sam ba ta ji duriyar Abdullahi ba tunda

ya yi mata gyaran falo ya fice bai shigo mata

bankwana ba dare duk da ta ji shigowarsa gidan

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

.39) Ga mamakin sai ta ji ciwon hakan ko

saboda gorin sadiya.to mai gorin rashin

kwanansu a dakin juna ina kuma ya dauke mata

kafa kwata kwata? Da safe da ya shigo kawo

"mata karin kumallo bai gabatar mata uzuri ba, ita"

"ma ba ta nema ba,duk da ba ta so hakan ba"

saboda neman tsira da mutumci a idon sadiya a

ragowar kwanakinta a gidan. Daga wannan rana

"kuma sai hakan ya zame masa dabi'a,illa da"

yamma idan ya dawo ya kan shigo ya kawo mata

"abinci kusan kamar akan kaya sai ya fita,ko"

fadan ma ba ya saurararta su yi. Kwana sha biyu

"girki ya kuma waiwayarta,tana ta dokin. Dawowar"

Abdullahi saboda wunin da ta yi da yunwa

saboda ta yi bakin kawayenta. A ranar kuma ba

ta da sha'awar wani abu da ya danganci

gwangwani. Karfe biyar ta ji shigowar abdullahi

"gidan,ammahar shidda bai waiwayeta ba, cikin"

kuncin kanta da jona ruwa a kettle don ta sha

tea. Tana tsaye tana jirab tafasar ruwan ne

Abdullahi ya cimmata a kicin din cikin kannana

kaya da kamshin turare. Tana ganinsa ta baka

"fuska,ko sallamarsa a kicin ta amsa bai damu ba"

"ya dora. Me kike yi?"" Ta share shi, cikin zolaya"

"ya ce. ""Yauwa abinci za ki mana?"" Kawai sai ta"

kashe butar ta zare cable ta nemi ficewa daga

"kicin din,shi kuma ya babbake kofar yana kokarin"

"su hada ido. ""To me ye na fushin don Allah? Ni"

"ban ga laifin da na yi ba"". Ya fada da murya mai"

"karancin sauti,wadda kuma ana yinta ne masoyin"

"da aka kadaice. ""Wata alfarma na zo nema"". Ya"

kuma fada yana kara kaskantar da murya. Ta yi

baya rungume da hannu tana kallonsa duk ta

"takura,kasancewar ba ta sanye da hijabi, don tun"

shigowarta gidan bai taba katarin ganinta haka

"ba, hasalima kanta ko kallabi babu sai"

kwantaccen bakin gashinta da ta makale da

ribon. Shirunta ya ba shi damar karanto alfarmar.

"""Don girman Allah ki zo mu je gadon kaya ki"

"gaida su hajiya,ba ki ji fadan da malam ya yi min"

"ba yau akan hakan,har yana ganin ko don babu"

rana mahaifiyata ne sa na ki kai ki ki ga

"yan'uwa"". Har yau ta kasa dauke ido a"

"kansa,fuskarta ba ta bayyana rashin kunya ba,"

illa ta bayyana damuwa kamar a raunane ta ce.

"""Wacce irin rigima ce wannan abdul,bisa wacce"

"fuskar zaka kwaso min fita da kai?"" Ya kawar da"

"kai,ya marariraice mata. ""Ki yi hakuri,kin san"

"sha'anin iyaye,sai ka kansace mai taka tsan tsan"

a cikin lamarinsu don ka samu ku rabu kalau....

Kuma ya kamata mu yiwa malam uzuri tunda bai

san me ye akwai a tsakaninmu ba... To banda

abinki ma waye zazai yarda mun fita taren? Idan

Alh ne sai kar ki sanar da shi a waya alal akalla

dai ai ba ki taimaka na ma mahaifina ba don ban

taba yi miki irin abin da ya yi min wannan

"sakayyar ba"" Ta dan yi rau rau da ido,amma sai"

"ta hada ta motsa,ta ce. "" Ban hanya na wuce""."

"Ya ba ta hanyar na wuce"". Ya ba ta hanyar, sai"

da ta jima a falo sanyaye ya bita jiki a

sanyaye.ya same ta sanye da hijabi ta rafka

"tagumi. Ya kara kan kan da murya,ya ce. ""Ki"

"daure muje fadimatu"". Ta janye tagumin,ta ce."

"""Zan je,amma kai ma ka yi kokari salin'alin jibi"

"ka sallme ni na bar gidannan nan"". A takaice ya"

"ce. ""Toh"". Sannan ya dubi agogo ya dube ta."

"""Tea za ki sha? Bari na hada miki ki sha sai in yi"

"wanka ki shirya da kyau,don Allah ki binne"

matsalarmu a zuci kar ki bari ko kadan a san

babu jituwa a tsakaninmu kin ji? In kin yi hakan

"ma kin gama biyana"". Cikin mintuna kadan ya"

hada mata tea din tun a kicin ya hada komai.ya

zo mata falon da shi a kofi da choculate guda

"biyu,ya ajiye a coffe table ya janyo mata har"

"gabanta ya yi mata kyautar murmushi,sannan ya"

"juya yana cewa. ""Idan na dawo sallar isha sai mu"

"tafi"". Kai tsaye masallaci ya wuce,har bayan isha."

Yana dawowa ya fece ado kamar mai zuwa zance

"ya baza turare,sannan ya rufo kofarsa ko su"

sadiya bai yiwa sallama ba ya nufi dakin fatima.

Ta gaji da nata kyan cikin riga da style din zanin

atamfa super milk kala mai ratsin purple da

ruwan zuma.ta gama hadawa idon Abdullahi sai

dai iyakarsa ke nan ganin da zatawa kai haduwar

"tata,ko yabo ba shi da ikon ya yi balle abin da ya"

fi shi. Tana ganinsa ta yi saurin shigewa daki ta

"dauko mayafin da takalmi da jaka purse,ya yi"

saurin shanye kallon da yake mata lokacin da ta

"karso kusa da shi,muryarsa a dask [truncated by WhatsApp]"

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

".40) Ko gezau ba ta yi ba, sai dai ta saci kallon"

"kofar dakin,sannan ta mayar da hankali ga"

"nazartar gidan. Ya kayatu kwarai,ya sha adon"

"furanni ko'ina,ga shi makeken gaske saboda"

"yanayi shirunsa kamar babu kowa a cikinsa,sai"

karar A.C ko'ina. Sai da suka bi wani korida

"sannan suka fita harabar gidan,tana binsa a"

baya

har wajen motarsa ya bude mata kofa ta

"shiga,sannan ya zagaya ya shiga ya tashi motar"

"suka fice waje, sannan ya tsaya ya fito ya rufe"

garkamemiyar kofar gidan da key. A sannu

yake

tafiya da motar bayan gilasai da ya rufe

"kirif,ya"

"kunna A.C, ga kamshin airfreshner da ke motar"

ya gauraye da kamshin turarukan jikinsu ya

hadu

ya ya zama samfurin wani kamshin daban.

Motar

"ta yi dif! Kowa zuciyarsa na na zarin,hakurin"

"Abdullahi dai ya fara zarce awon da ya mallaka,"

kusancinsa da fatima ya dinga buga masa zuciya

yana kuma kore masa duk wani tashin hankali

da

zai iya samun kansa a ciki. Ya dinga satar

kallonta yana kallon titi.A karshe sai ya mika

hannu ya latsa sautin D.bany a wakarsa ta Fall

in

love. Fatima ta kara yin dif! Ko motsin kirki ba

ta

son yi.zuciyarsa ta kasa nutsuwa don ta

tabbatar

Abdullahi na nufin wasu abubuwa masu tsauri a

"kanta,abin da yake ba za ataba kiransa plan"

"ba,na gaske ne kuma ba yau ya soma ba tunda"

ya tsiro da aure.to amma da wanne KWANJIN

"zata kalubalance shi,mutun mai fuska biyu"

irinsa?

Sai kawai ta zabi yin bakam ta manne jikin

kofar

"motar,tare da alkawarin anyi na farko anyi na"

karshe. Har suka je salon wakokin da yake sa wa

"ke nan,daga fall in love ya fada,no one like u,"

ya

"zarce I'm in love, duk ta shanye ta yi banza da"

shi. Da ya tsayar da motar kofar gidan ma sai

ya

ki bude mata kofar ta ja mabudin ta saki ta

dube

"shi,lokacin da ya kife kai a sitiyarin,a kufule ta"

"ce. ""To ka bude ni mana!"" ""Ya dago a gajiye ya"

"dube ta,ya ce. ""Oh ba zaki barni na nutsu ba ke"

"nan?"" Sai ta kasa magana,tsawon fiye da"

mintuna goma sannan ya gaji ya dago ya dube

"ta. ""Ki yi kokari don Allah ki toshe duk wata"

"barakar da zata nuna ba kya sona fatima,ina so"

"su ganki a mace mai ilmi da tasan abin da ta ke,"

ki daure ki ba ni wannan alfarmar domin

ubangijin

"da ya halicceki"". Kai tsaye ta amsa mas. ""Na"

"ji,amma sauti,idan ba haka ba wallahi babu"

wata

alfarmar da zaka kuma neman a wajena na yi

"maka,ko da kuwa zata shafe ni"" Ya hadiye"

"dariyarsa ya ce. ""Don dai in tsargu ne,amma ni"

ba

"ke na sa wa ba, bari na bude miki kofar"". Ya"

"balle kofar sannan ya fito ya bude mata, ta"

fito

ya rufe kofar sannan ya yafuceta suka zagaya

ta

wata hanyar daban saboda cikar da kofar gidan

nasu ya yi da masu daukar karatu

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

41) Iyakar karamcin yau fatima ta je gidansa

babba da yaro kowa na farin ciki da zuwanta.

Waje waje Abdullahi ya dinga kai ta yana

gabatar

"mata da masu wajen,matan malam"

"uku,haj.zainab,haj Anisa da haj umma,ko"

wacce

"ta karrama su kwarai,turamen atamfa da"

turaruka. Haka ya kai ta wajen matan

yayyensa

wadanda ke nasa bangare su ma suka dinga

karram ta. A nan ne ya shiga kiran kannensa

yana gabatar mata su ita kuma tana yabawa da

matukar karamci babu ta inda ta bude kofar sai

suka dinga yi mata kallon mace mai kirk matuka

da son mutane. Kai har dakin da ya yi

"samartakarsa sai da ya nuna mata,sannan ya"

nuna mata dakin mahaifiyarsa wanda yanzu

"kannensa mata suka gaje ya ce. ""Kin ga dakin."

"Innata,shekararta biyu da rasuwa"". Har cikin"

zuciyarta ta tausaya masa yayin da kalamanta

"suka cika da alhini. ""Allah sarki,Allah ya ji"

"kanta,ya sada ta da annabin rahma"". Idonsa"

kwal

"kwal ya amsa mata,""Amin har karfe goma suna"

"gidan,sam Abdullahi ya tsani a tafi saboda ya"

sami damar mu'amala da fatima da kare mata

"kallo,bai kum ataba sanin tana da fara'a"

kamar

haka ba. Muryarta sassanya mai dadin

"sauraro,kalamanta a takaice masu azanci da"

"sanyaya rai,ga ta da karrama mutum ta hanyar"

ambaton sunansa a duk maganar da zata fada

"masa,shi kansa ba ta sanya shi akwandon shara"

"ba, idan magana ta biyo ta kansa ta kan ce,"

"""Abdull kaza. Karfe goma da kwata suna dakin"

kannensa. Mata ana hira ta dube shi ta ce.

"""Abdul mu tafi dare ya yi"". Ba shi da wani zabi"

"duk da ransa bai so hakan ba, suka yi sallama da"

kowa wani jikan gidan Adamu ya rako su da

kayan fatima har mota. Sun fara tafiya kun

kun

kun kamar dazu sai dai yanzu babu D.banj

tunda

ta yi hani da wannan. Da kanta ta kawar da

shirun da ke tsakaninsu ta hanyar wani raddi

da

"ta ke fatan ranar samuwarsa. ""Abdul kulliyar"

jama'ar gidanku suna da kirki da son

farantawa

"dan Adam ba kamar kai ba"". Ya dauke wuta"

"kamar bai ji ba,sai can ya muskuta ba tare da"

ya

"dubeta ba,ya ce. ""Yarinyar ni na rufe shafin"

"rigima da ke"" Kamar ba zata tanka ba,sai kuma"

"ta tanka din. ""Haka ne,gara mu yi rabuwar"

"arziki,mu sami kafar zumunci ko?"" Tana"

kallonsa

"kai tsaye shi kuma nasa kallon a titi,bai tanka"

ba

amma kuncinsa cike da murmushi. Ya dinga

tukin

cikin matukar kasala kamar masu tafiya a

keken

"da babu birki,can ya kira sunanta a kasalce.ta yi"

"dif, takaici na isarta. ""Fadima wallahi ba ni da"

"lafiya"". Ya fito fili ya fada mata.ta kuma"

share

"shi, sai ya kuma shagwabewa. ""Da gaske nake"

"fadimatu,kirjina bugawa yake, taba ki ji""."

Cikin

"tsuke ido ta fuskance shi.42) Abdul ka mayar da ahankalinka,babu irin"

wannan a tsakaninmu sai ka bari mu isa gida

akwai wadanda zasu iya daukar alhakinsa. Bai

sami damar bata amsa ba wayarta ta shiga ruri

sai ya bata damar ta amsa alhalin dukkan

hankalinsa na kanta don yana tsammanin kiran

alhaji ne. Ilai kuwa ita ma ta amsa ba tare da

"wata shakka ba,sukayi gaisuwa irinta"

"masoya,sannan yace mata ina kika shigane ina"

ta

"faman kiran wayarki baki daga ba,ta danja"

fasali

sannan ta amsa ina falo ne wayar na cikin daki

"yace mata.wlh har nashiga damuwa fati,nayi"

tsammanin ko kun hada kai da abdul. Kinsan

kuwa dazu gani ga abdullahi agidan mai

yashareni?sai yayi kamar bai ganni ba alhalin

mun hada ido.fatima ko kin bashi dama ne ya

shigo dakinki har yasan wacece ke?Da sauri ta

"dubi abdul, wanda take da yakinin zai iy jin"

abin

"da alhajin ke fada,ta daura maballin rage sauti"

sannan ta canja wayar zuwa kunneta na dama

murya na rawa tace..kai haba kila dai bai ganka

bane kawai amma har yau bai saba dangantakar

"da ke tsakannmu ba,nakanyi kwana biyu ma ban"

sa shi a ido ba.alhajin ya saki ajiyar zuciya yace

to allah yasa ya dore nidai na karaya ko jiya

"doctor ya tabbatar min B.P dina ya kai 160,cikin"

tausayawa matuka tace Ayya alhaji ka kwantar

da

"hankalinka, inshaa allah nan da kwana biyu"

mun

"fara lissafin rayuwa tare,ya kyalkyale da"

dariya

"yace inshaa allah,bari ba barki ki huta sai da"

"safe, Ta sauke waya anutse kuma tayi"

"fuska,harsukaje gida babu wanda ya tanka"

"wani,fuskar abdul.ta murde kamr wanda aka"

"aikowa sakon mutuwa ,sai huci kawai"

"yake,hakan"

bai hanashi rakata dakinta da kyaututtukan da

ta

"samo ba,sai dai baice mata kala ba yafice inda"

tabi shi da kallo tana mamakin wannan

sauyawar

tasa. Dasafe ma karfe takwas haka ya shigo

mata babu walwala da ledarsa mai hawaye zaki

"ahannu,ta bude masa kofa bai ko dubi inda"

take

ba ya wuce ya jona ruwa akettle ya fasa kwai

guda uku yasoya ya rufe afaranti.yajuye ruwan

zafi afulas ya jero mata adogon faranti cup da

"sauran kayantea,ya dora bread sannan ya ajye"

kan center table.muryarsa a cushe

"yace,breakfast"

"is ready, baijira cewarta ba ya kada kai ya"

"fice,tabi shi da kallo cikin tunanuwa iri iri,gaba"

"daya zuciyarta ta jagule,me yayi zafi haka?"

Haka

ta wuni zuciyar babu dadi gashi ranar ko kare

bai

"shigo mata ba bare ya dauke mata kewa,wannan"

damuwar ta sabbaba mata dokin ganin jibi

domin

ta sami barin wannan gidan da maabotansa suke

"ajuye,daga masiffafu sarakan gori sai"

shugabansu

tufkar hagu .

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

zuciya d kwanji

43) Sai dai duk da haka aranta bata so suyi

rabuwar tsiya da abdul ba.ta fara sabo da

"shi,kuma ta yarda da batun mahaifinsa yana"

da

kirki da tausayi ga diya mace da son ya

kyuatata

mata.To ita ma zata dorar da wannan duk da

rashin matsayinta agurinsa bai kware mata baya

ba.tana mamakin yadda damuwar yau ta ke

"saurin sanyata kuka,Dazarar ta zurfafa"

atunani

kawai sai taji hawaye. Da laasar sakaliya tana

"kwance dakin baccinta tana kanana hawaye,ta"

"jiyo abin da aka saba,wato hindatu da"

bakuwarta

suna gulmarta.tunda tazo gidan hindatu bata

taba

tararta gaba da gaba da wata magana mai daci

ba amma sau uku kenan tana zuwa mata jikin

"windo da baki suna gulmarta,yau ma ga"

gulmar.bakuwar tace kwatakwata wannan

amaryar taki ba a ganinta ne?hindatu ta mele

baki tace.ina zaki ganta?bata fitowa sai ta rako

"baki jiya dai ya kwasheta sunje gadon kaya,ina"

"jin iyayenta suka kai ma malam kara,akayi"

"kiransu akayi musu fada,ko kaca kaca malam"

yayi masa oho!Don yau a wani hagunce ya tashi

daga magana ya hau surfa min balai wai na

"barshi yaji da abin dake gabansa,cike da son jin"

tsegumin bakuwar tace.Oh me yayi zafi haka?

hindatu na daria ta amsa.hum in kika ji labarin

"sai mamaki ya dameki,kinga matar ne?"

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

"44) ""Hum in kika ji labarin sai mamaki ya"

dame k-n kinga matar ne? Wanke hannu ka

taba

wallahi kyakkywar mace iyakar saninki. Amma

"Abu Turab shakulatin bangaro yake da ita,kallo"

"ba ta ishe shi ba, ko girki fa ba ta yi kullum"

safiya ranar girkin ta.wajena yake cin

"abinci,da"

dare kuma shi yasan inda yake ci. Ita kuma ya

fita waje ya siyo mata saboda tsabar daurewa

"karya gindi "" Bakuwar ta ce. ""Allah mai"

"iko,yaya ran sadiya?"" 'E kinga yadda ta"

yakune?

Nasan kuma lamarin matar nan ke ramar da

"ita.ga kudin ga kyau,ga kuma tsabar mulki. Ga"

"sadiya da bakin kishi,yau da safe ai a kanta ya"

sauke fushin bayan ni na kama kaina. Tana fa

ganinsa a birkicen nan wai ta hau

"tuhumarsa,wai"

jiya ya fita da amarayarsa bai fada mana ba.

Kin

"san Abu Turab da bakar magana,kawai sai ya"

nemi guri ya zauna rai a bace ya yanko mai zafi

"ya ce. ""To kinga sadiya tun da ke kika auro ni"

kike kuma daukar nauyina zo ki kafa min

padlock

"kar na dinga fita da ita,sai na nemi izininki,ai"

duk

"ke kike ciyar da mu. "" Kin santa ita ma da"

dacin

"rai,sai kawai ta ara ta yafa ta ce. 'Kamar"

"gaske,idan kana sonta me yasa ka mayar da ita"

'yar gadin dakinka tana fada kuka wuni da

kwana ' Babu shiri fatima ta fice daga dakin

baccinta zuwa falo don ta gaji da wadannan

bakaken maganganun kar ta ji abin da zai balla

"mata zucita,ashe kallon da suke mata"

wulakancinsa har ya kai haka? Cikin wannan

radadin zuciyar ta yi wanka ta kasance cikin

pink

"din kananan kaya,siket din iyakar gwiwa da riga"

matsattsiya ko cibiya ba ta rufe mata ba. Ta

kishingida a kujeru tana kallo duk da

hankalinta

ba ya tare da abin da ta ke kallo. Biyar da kwata

"ta ji dirin motar Abdullahi,ta dubi agogo"

gabanta

na faduwa saboda tunanin yadda suka kwashe

yau da safe. Sam ba ta yi tsammanin shigowarsa

"a wannan lokacin ba, don haka ba ta damu da"

"kayan da ke jikinta ba, amma kwatsam sai ga"

shi

kuma ya sami majigin kallo duk da fuskarsa

babu

walwala. Ta kawar da kai tana faman jan siket

"sannan ta ja riga,a karshe ta dube shi a"

turbune

"ta ce. ""Haba malam,mene ne haka babu daukar"

"dama?"" Ya dage gira ya ce. ""A'a,kaddara ma"

"barance na zo"". Sai ya share wannan batun,ya"

nemi guri ya zauna karo na farko ke nan da ya

"zauna a dakin tunda ta zo gidan,komai ya kawo"

"shi iyakarsa tsaiwa. Muryar a saukake ya ce. ""Ba"

"ni da kudi sosai ne zan shiga kicin,me kike so na"

"girki miki?"" Har zata gwale shi,sai ta tuno dan"

"bikin da Hindatu ta gama yi mata dazu,kawai"

sai

"ta kawar dakai,ta ce. ""Ni 'yar cirani ko me ka ba"

"ni ai godiya zan yi in karba,yau da gobe ne"

"kawai,"

"jibi ya zama tarihi"". Ya hadiye duk takaicin da"

"maganarta ta sabbaba masa,ya ce. ""To za ki ci"

"dan wake? Sai ki hada da fruit salad"". Duk da"

ba

ta san ya ya dan waken yake ba sai ta kada kai

"ta ce. ""Zan ci"" Ya ce,""to bari na dan huta"". Ya"

"kara share guri ya zauan,idonsa akan talabijin"

amma a saukake ita yake more kallo.ta gama

sakwarkwata zuciyarsa da yi masa fami a

soyayyarsa wadda yake ji a ransa ba ta shafi

kyau ko iya wankanta ba. Cikin dabara ta silale

"daki,sai ga ta ta fito sanye da after dress suka"

dubi idanunwan juna kai tsaye ya tura mata

wani

"sako,ta karba amma sai ta zubar har da tare"

"gira,sai ya fito kai tsaye ya fada mata. ""Da"

dazun

"da yanzu ba ki canja a idona ba"". Ta kara bata"

"rai,ta ce. ""Wasa ka ke,amma ni dai nasan na"

"canja tunda ga shi har bakinka ya bude """

Tana

"rufe baki,ya magantu. ""Zan yi tambaya. Ganin"

da

na yi miki babu wannan after dress da matsala

ko

babu? Wai idan muka kalli hakan ta fuskar

addini

"da kuma al'adar bahaushe"". Ta jima tana jan"

"fasali sannan ta ce. ""Ni ba diyar malamai ba"

"ce,kuma ban karanta Hausa da al'adu ba"" Ya"

"kada kai,ya ce. ""Ni na ji a raina a duk"

bangarorin

"biyu,wato addinin da al'adarta babu matsala."

Abin da kuma azancina ya kasa fassarawa shi

"ne,ban ji kin canja idona da zuciyata ba, a"

ganin

da na yi miki dazu da na yanzu da ma duk

wanda

"na sha yi miki a baya tun kafin aurenmu,ko ke"

za

"ki iya fassarawa?"" Kai tsaye ta amsa masa"

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

"Zuciya d kwanji .45) ""Manta matsayin da ka ba"

"ni kawai ka yi,"

wanda shi ne dalilin da ya sa ba na canjawa a

"idonka,ko ka manta ne?"" Ya yi saurin taren"

"numfashinta. ""Ban manta ba... Amma ina"

cigiyar

wanda ya taba ba wa wani ko wata irin matsayin

da na ba ki don ya wayar min da kai akan abin

"da irin wannan matsayin ke nufi"" Ta yi"

"sugudi,sannan ta ce. ""Yanzu ka koma"

"zaurance,idan zaka iya fassara min sai lurarmu"

"ta

Please Login or Register in order to submit comment