gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading UCIYA DA KWANJI Saki Mai Daci 1 By Amierah S man Chapter 4 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da"

ita. Ba tare da ya direta ba ta tilastawa kanta

yin

magana bayan da numfashin ta ma ya karbi

nasa

"aikin na tafiya cikin sassarfa. ""Na yi nadamar"

"aurenka Abu Turab,babu wani alkhairi a ciki"

"aurenka wallahi "" Ya tashi zaune a"

"hanzarce,ya"

kuma ware ido yana kallonta sosai. Ba ya

mamakin fitowa wadannan kalaman daga

"bakinta,don ya yarda rashin arzikin sadiya ya"

"wuce nan, sai dai ya kasa sabawa,sam ya tsani"

rainin hankali.sai dai a yaunasihar malam ta yi

"masa birki,kawai sai ya sanya ido yana kallonta"

"har ta sami damar dorawa. ""Ai ko na mamajo"

ne

kai iyaka ke nan. Cikin shekaru hudu aure

"uku,ba"

"za a hada biyar ba sai ka rufe kofa,haka kawai"

da

kuruciyata ka tara min kishiyoyi? Ni ban haifa

na

kana auro 'ya'yan wasu suna neman jaza min

"ciwon zuciya,ayi magana ka ce malam ya yi"

"maka aure kamar wani dan akuya,idan haka ne"

gaba daya ma auren malantar ba shi da wani

"amfani"". Har yanzu ya kasa tanka mata,idonsa"

"dai na kallonta kai tsaye,fuskarsa kuma ta ki"

byar

da wani karatu da zai sa a fahimci matakin da

"zuciyarsa ta dauka,watakila hakan ne ya sanya"

"sadiya mikewa ta ci gaba da zazzaga masifa. ""Ni"

wallahi idan babu hali sai dai ka bani tikiti na

daware.Ba zan yi ta zaman hakuri da kai babu

"tsatso ba, amma kai kullum idonka akan mata,"

ka

tara mu ridi ridi babu wani abun arziki ko kai

har

"yau ba ka yarda kai ne ba ka haihuwa ba, ka ke"

"lilon tara mata?"" A wannan karon sai ya"

"tanka,kuma cikin murmushi wanda ke bayyana"

"walwalar zuci. ""Ya ya za a yi na ki yarda alhalin"

na riga na gada? Kin san 'ya'ya talatin din. Da

ke

cikin gidanmu a ruwa iyayenmu mata suka

"sha?"""

"Sai ta kara butsarewa cikin tsabar fitsara,ta ce."

"""To idan ma ba ka gada ba Abu Turab,babu"

"shakka an fitar da zakka,kuma babu ta inda ido"

"ya mutu kwalli ya tono shi"". Shi ma tana rufe"

baki ya amsa cikin halin ko'in kula da son tura

"haushi. ""Haihuwar kawai na rasa,amma Allah"

bai

"hana ni komai ba bayan ta,ciki har da ba ni"

"damar na auro na kuma aurowa,ko zan dace da"

mai tsarkin zuciyar da zata karbe ni

"abakararena,ba tare da ta tsangwame ni ko ta"

tsangwami kanta ba. Kinga sai kiji mu luf in

yaso

dangi sa haifar mana'ya 'yan da zasu ji

kanmu.

"Maganar ta yi masifar bakantawa sadiya rai,"

musamman da ta tuno lokacib da zai auro

hindatu irin wannan tabarar ta dinga bare

"masa,"

"amma bai taba damuwa ba,sai ya dinga nuna"

"mata shi kansa ba da son ransa zai yi auren ba,"

don da ba zai iya yiwa malam musu ba ne kawai.

To wannan ta kayatar da zuciyarsa ke nan da

yake neman cin fuskata akan aurenta? Amsar

wannan tambayar ta fara kada hantarta tun

ma

"kafin ta santa,ya ya amsar zata samu? Abu"

Turab ba shi da kirki idan bai ga dama

"ba,soyayya ba ta hana shi rashin mutuncinsa"

idan ya motso. To da wanne KWANJIN zata

kubuta daga fifita amaryarsa da zai iya yi idan

ya

fi kaunar amaryar a kanta?24) Gaba daya tashin hankali da rashin hakuri

"suka bayyana a fuskarta,sai huci take kamar in"

ta

"bude baki za aga hayaki,idonta a kansa,wannan"

yasa ya yi saurin yin fuska bayan ya dube ta

"sakarce,idonsa cikin nata,ya ce. ""Kuma ya ishe"

ki

"haka! Kishi ba hauka ba ne,kar ki nemi ki zage"

"ni"""

"Bai ba ta damar magana ba,ya daga wayarsa ya"

"kira Hindatu,yana ajiye wa sadiya ta sauke"

"fushinta cikin debe kauna. ""Wai Abu Turab idan"

na zage ka me zaka yi? Ya hadiye dariyar da ta

"cika masa ciki. ""Kin fi ni sani. Billahillazi idan"

"amaryar ta zo sai in nuna miki iyakarki,in dinga"

hada mata kwananta da naki in ga abin da zaki

"yi, za ki ce in fita in bar miki gidanki ne tunda"

ke

"kike aure na? Ba ta sami bakin magana ba,sai"

ga

Hindatu ta yi sallama ta shigo. Ta same su a

"hargitse, sadiya a tsaye tana cika da batsewa,"

Abu Turab a kwance ya hada girar sama da ta

"kasa. Tana neman gurin zama ya tare ta. ""A'a"

kar ki zauna! Mike ke ma idan kina da wandon

taki rashin kunyar ki juye min.Aure aka daura

min

"jiya,ma'ana kishiya na yi muku"". Duk da"

maganar

"ta caki zuciyar Hindatu matuka,amma sai ta"

hadiye kasancewarta mai dabarar boye fushi da

"bacin rai,muryarta a sake ta ce. ""Da gaske?"" Ya"

"saci kallon sadiya,ya kara murde fuska ya ce."

"""Akan me zan muku karya? Wallahi da gaske"

"ne,"

"kuma cikin satin nan zata tare"". Hindatu jima"

"tana dubansa,tana kuma satar kallon sadiya,ko"

zata ji zafin aurensa tana sa ran sanyinsa

saboda

"sadiya,domin mace ce mara kaunar zaman"

"lafiya,Allah kuma ya ara mata dama tauraron"

"sadiyar ya fi nata haske a idon Abu Turab,duk"

da

"munanan halayenta,ke nan Hindatu zata yi"

farin

ciki da auren Abu Turab musamman idan

amaryar

zata danne tasirin sadiya. Da murmushin da ya

"ratsa har zuci,hindatu ta dube shi ta ce. ""To"

don

me zan juye maka kwandom rashin

"kunya,alhalin"

dama nasan kana da sauran kofofin? Ka auro

"biyu ma ni yanzu na shirya,abin da ba a kaina a"

"su zauna ba?"" Haba! Sai sadiya ta kara tunzura"

ta ga yarfe kawai Hindatu ta yi mata. Ta yo

"kanm Hindatu da bala'I. ""Abin da ya fi haka"

ma

kina da lokacin ki fada tunda a dure kika

"ganshi,dama kin san da wata a ciki kika shigo"

saboda haka dole wasu su biyo bayanki. Ni ce

nasan darajarsa a sabonsa ko mijin mace dubu

"ne ba hudu ba,auren soyayya ai ba karya ba"

"ne""."

Sai da ta jima da sauke numfashi sannan

Hindatu

"ta mike tana amsa mata.. ""Allah ya yi mana"

tsari

"da soyayyar fatar baki,salon soyayyar ke nan"

kike

juye masa kwandon rashin kunya? Ni da ba na

sonsa yake tsammanin mun shula irinta a

"gidanmu? To Abu Turab ba mu da gonarta, aure"

"kuma Allah ya sanya alheri,Allah ya sa badi war"

"haka ka cike gurbi"" Babu alamun wasa da shakka"

"a fuskarsa da muryarsa,ya amsa. Ba amin ba,ai"

"wannan matsayin mace biyu zata shigo,ina"

fatan

"daga kanta in kulle kofa,babu shiga babu shiga"

babu fita Babu alamun wasa da shakka a

"fuskarsa da muryarsa,ya amsa. Ba amin ba,ai"

"wannan matsayin mace biyu zata shigo,ina"

fatan

"daga kanta in kulle kofa,babu shiga babu fita."

"Hindatu kanta ta ji ciwon maganarsa,amma"

nan

"da nan ta watsa ta kan sadiya. ""A'a wannan"

sai

"dai ka fadawa mai auren saoyayya,ni me amsa"

sunan abin da ahnnunka na dama ya rika me

zan

dorar? Duk da ka watsa mata kasa a ido ba ka

"ce ita ke amsa matsayin mace biyu ba"". Ba ta"

jira cewarsa ba bare ta saurari hayaniyar sadiya

"ta fice daga falon,shi ma ya mike ya kule a"

bedroom har da murza key yana sauraron gorin

da sadiya ke lika masa iri iri har da na sharri

sannan ta koma kan hindatu.

Hafsat

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

25) Washe garin

"ranar sai a office ya karya,don sadiya ta dauki"

"zafi sosai da shi,har ya bar gidan bai ga keyarta"

"ba,bayan ya gaji da bugun kofarta ki budewa."

Sai

wajen sha daya ya daure ya kira wayar

"fatima,sau biyu tana katsewa yana sake"

"kira,sai"

ana ukun ta daga bayan ta kusa yankewa. Ba ta

"ce masa kala ba,shi ma sai ya shiga numfashin"

"jin isa,sannan murya a bace ya ce. ""Zan shigo"

"anjim,ko kina ganin na zamana kawai?"" Ta sha"

"kamshi da kyau,kafin a kasaice ta ce. ""Don me"

"zaka yi zaman naka?"" Tana rufe baki ya amsa"

"mata. ""Don kar na zo mu aikatawa juna ba dai"

"dai ba,kina satar hararata,ni ma haka. Idan ta"

kure ki yi min tsaki mts! Idan zuwan nawa ba

"shi da. Wani muhimmanci na share kawai """

"Ranta ya yi masifar baci,ita kanta kuma ta rasa"

"abin da ya bata maya ran.tsakin da ya yi mata,"

"ko ma'anar korafinsa,ko kuma rashin ba ta"

"girmanda kima? Ya kamata duk ukun,su bata"

"mata rai, amma ta fi jin ciwon rashin ba ta"

"kimar,tasan ko makiynta na sonm kallon"

kyakkyawar fuskarta ko da tana kunshe da abin

"da ya fi harara,amma me yasa kyawunta ba ya"

dada Abdullahi a kasa? Dole ta tare wadannan

"kalubale ga zuciya ta hadiye,murya a bace"

kamar

"dole ta ce. ""Na fika kin zuwan naka, don akwai"

ciwo cikin kaskantar da kai na saurare ka Sai

dai kama iya zuwa domin zuwan naka yana

daga

"cikin biyan hakkin da muka dauke ka akai"". Ya"

"dan yi jim, tunkunna ya amsata. ""To idan haka"

ne

"zan dauki hutu akan zuwan,zan komo bakin aiki"

"ranar da akika tare "" Ta yi saurin tare shi a"

"tunzure kamar tana a gabansa. ""Za ka samar"

da

gibi ke nan... A halin yanzi jama'ar gidan nan

sun

damu da rashin zuwanka Za ka zo ne domin

"su ba don ni ba, don ni babu abin da zai amfane"

"ni a zuwanka Kashedi na karshe,idan ka zo"

"bama son takura,kar ka yi min irin zaman"

kunatar

"da ka yi min zuwanka na farko. "" Shi ma ya"

tare

"ta kamar sike. ""Shi yasa ai na ce na yi zamana"

"kar na zo,ki ga bakar fuskata"". Daga nan ne ta"

"gane zafinta ba zai ba ta ladabinsa ba, sai ta"

dan

"sassauta murya ta ce. ""Idan ba zaka yi min"

"zaman kunatar ba ke nan?"" Ya dan ja fasali"

lafin

"ya tanka ba tare da shakka ba. ""Kwarai da"

"agske,ai ban ga dalilin da zai sa ki dinga daga"

min hankali ba.ban taba yi miki kallon wata

mace

da don va rabe ta zan ji abin da kike kokarin yi

"min katanga da shi ba,watakila da na yi miki"

kallon cikkakiyar mace ba zan karbi wannan

"kwangilar ba, don na na munafunci "" Tun da"

fatima ta ke ba a taba fada mata magana mai

"munin wannan ba, abdullahi ya ci fuskarta"

matuka! Ya kuma kara sanyawa zuciyarta

kullaci

game da shi.To me ta rasa? Tambayar da

"yakanmata ta yi masa ke nan, amma shakkar"

amsar da zai iya ba ta ta yi mata birki. Ta

hadiye

"yawun takaici, a kausashe ta ce, ""Ido kayan"

wari

"ko? Inji makaho, Na tabbatar idan na rantse ba"

"zan yi kaffara ba,ba ka ajiye kyakkyawar mace"

"kamar ni a gidanka ba "" ya tari numfashin ta"

a

"dake. ""Ai ba a nan ta keba, wai an danne"

bodari a

"ka"". Ta yi dif wasu kwalla masu zafi suka fara"

"cika mata ido,ta rasa ma tunanin da zata yi"

akan

wannan mutum wanda wulakanci ya zagayewa

numfashin Dukkan KWANJINTA ba shi da tsiri a

"muhallansa.kyauta, kudinta da iya jan zaren"

mulkinta ya wasa kefa allamar su duka sai ya

hada da ta mutuncinta da fuskarta. Kuka ya

dan

"fara fixgarta,ta kashe wayar bayan ta ce masa."

"""Abdul ba ka da mutunci wallahi. Na gode"". Ya"

"jima yana kallon wayarsa,kalamanta na yawo a"

kwanyarsa. Ya dan kafa ido alamun son raba

"hankali fiye da gida biyu,har lokacin da"

jarumtarsa ta motsa ta danne komai ta ba shi

damar tabe baki ya ci gana da harkokinsaa

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

.26) Fatima ta wuni da wannan takaicin da

zarar babu idon mutane sai dai ta yi ta faman

hawaye. Ta rasa inda zata tsoma ranta ta ji

sanyi bare hanyar da zata bi ta fanshe wannan

cin mutumcin da Abdullahi ya yi mata. Wannan

"bai hanata da $omi zuwansa ba, aka yi ta"

hidimarsa kamar wancan lokacin ko m$a fiye

tunda yanzu ya zma a halin gida. Ita ce dai ba

ta

"wani shiri game da zuwan nasa,har sai da"

jama'ar gidan suka kwabeta bisa rashin wanka

"da canja tsari, sai ita da kanta ta ga beken"

kanta.To mutumin da ka yi kwalliya ma ya. Ce ba

ka da kyau ina ga ba kayi ba? Kawai sai ta

"biyewa su safiya,ta yi gayu na garari ta saka"

kaya wadanda suka lafe a jikinta suka kuma

dace

"da fatarta,ta yi fes kamar mai shirin gasar"

sauraniyar kyau.A yau babu ma rigakafin wato

"laffaya,sai yalolon mayafi ta yafa irin rufin"

'yammatan zamani. Karfe biya dai dai ya

rangada

mata waya tana ganin sunansa sai da gabanta

ya

"fadi, haka kawai abdullahi ya fara tsoratata,ga"

kuma su safiya a wajen bare ta dizga shi. Ta

"daga wayan da walwala a fuskarta,amma ta"

kasa

"tanka shi, shi ma a takaice ya ce. ""Na karaso""."

"Ta dinga zabga murmushin dole,a$$a ta kasa"

"tankawa, sai mata sauke wayar tana ajiyar"

"zuciya. Safiya da shukura suka tafa,shukura ta"

"ce, ""Tabdijam, wanna gayen ya tafi da"

"imaninki."""

Duk suka fice suka barta tana binsu da kallo

"wasu kwalla suka cika mata ido,in banda dole"

"mai Sanyawa a kwana a ido,ai babu dalilin da"

zai

kai ta inda wancan dan rainin hankalinm zai ga

inuwarta. Har wasu mintuna tana zaune sai da

ya

turo mata khalid da kira sannan ta dauro amsa

kira. Tan shiga falon suka doramata ido su

"duka,musammam Abdullahi wanda yake mata"

"kallo daga sama har kas,idanuwansa na fitar da"

wasu sakwani wanda zai sa ka tsammaci

tsantsar soyayyar amaryarsa a cikinsu bai tsaya

ga tura sakon kawai ba sai ga shi tsaye nuna

alamun girmamawa da marhabin. Su salma sun

baz amata ido sai ta rasa irin acting sin da zata

"karbe shi,don haka ta ji kafarta na"

"hardewa,shi"

kuma Abdullahi ya sami distination da nasa

"acting din, domin har ya isa gabanta bai kuma"

bata lokaci ba ya ware hanununta ya rungume

ta.

"Dakin ya fara wantsalata,kirjinta yana"

harbawa ta

fara kokarin kwacewa lokacin da ta fara jin

shewar su safina yahanata da jarumtarsa ta

namijim da ya lakanci soyayya.ya dago kanta

ya

sumbaci goshinta.sannun a hankali ya bi

kunnenta yana rada mata wasu manyan

"kalamomi masu huda zuciyar masoyi,don haka"

kwakwalwarta ta kasa fassara mata su. Face

wasu 'yab kwayoyi da zuciyarta ke fada mata

kamar sun shafeta

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

27) Wadannan sakanin da za su iya samar da

"mintoci sun yi min kama sa mafarki,sun dan"

kwatanta min ana samun aljanna a duniya....

Fadima numfashinki na da sanyi da kamshin

shaka kamar yadda jikinki ke tashin kamshi.....

Dole ki yi tasiri mai karfi a rayuwar masoyi ko da

"bai shirya hakan ba "" Ta zame tamkar"

mutum-

"mutumi,tare da shi ya ja ta zuwa kujera ya"

"zaunar da ita,sannan zauna ya zauna a"

hannun

"kujerar,ya dafa kafadarta ya kokarin su hada"

"ido,ya ce. ""Ki share su safina,don sun ga kina"

jin

"kunya suke miki wannan dan bikin"". Ya juya"

flga

"su safina yana dariya. ""Ku je abinku na gode"

da

"karramawa"". Ba su bar yi musu shegantaka ba"

"suka fice, A sakanni goma dakin ya bayar da"

dif!

Kafin kowa ya yunkura. Abdullahi ya mike

zumbur

ya bayar da baya cikin kankanin lokaci ya canja

"fuska,kamar fuskarsa ta ranar haduwa, wadda"

ta

dace da munanan kalamansa a waya. Hakan ne

yab hadar wa fatima takaici da kaicon

mu'amalar

"da ya yi mata a yanzu,a matsayinsa na baranta"

da matsayinta a gurinsa na wadda ba ta isa

hada

"kafada da sauran mata ba, kawai sai ta sami"

kanta da kuka kashirban. Ta dinga kuka kamar

ranta zai fita yana tsaye rungume da

"hanaye,ya"

juya mata baya kamar kukan nata ba ya

"damunsa,har dai ya juyo gare ta fuskarsa da"

alamu tausayawa irin na tsananin namiji mai

imani da mace mai rauni. Ya durkusa a gabanta

tare da dago fudkarta muryarsa a raunane ya

ce.

"""Abin da na yi ya fice yadda yakamata plan"

dinmu ya ajiye ko? Ki yi hakuri ban yi don na

bata ranki ba. Ba kuma wani sabon abu ba ne a

"cikin dabi'una,dama haka nake don haka ban"

ga

wata hanyar da ba ta kai wannan ba wadda zata

nuna farin cikina da kasancewarki amaryata ko

da ta a gaibu ne. Ina jin kin ji ciwon haka ne

domin kiyayyata da ke cikin zuciyarki Ama

"kuma "" Ta kwace kanta tana share"

"hawayenta,kuma ta tsayar da kukan sai dai"

zuciyarta ta kara rinewa da takaici. A kufulce

ta

"ce masa. ""Takaici na ya samu ne ta hanyar ba ni"

matsayin macen da zata iya shiga gonar

"soyayyarka ne, ko da kuwa a plan dinmu ne...."

Ko ka manta ne? Yakamata ka bi wata hanya

wadda zata ba ka damar ci gaba da jadadda

abin

da ka fada idan dai ba rikidewa na yi daga

"halittar dutse na koma mace a idonka ba """

"Muryarsa a tausashe ya tare ta da cewa.""Kin"

"kuntata fahimtarki ga magana ta fadima, idan"

babu soyayyar da zata samar da sha'awa a

tsakaninmu me yasa ba zamu samar da wadda

zata samar da zaman lafiya a tsakani mu ba?

"Dube ni a wani dan uwanki,idan ma ba zaki iya"

"hakan ba, yi min kallon baranki amma ki samar"

"da kauna ta tsakanin yaro da uwargijiyarsa""."

Ta

fara sassarfar numfashi bayan kishiyoyin

abubuwa biyu sun hadar mata lokaci guda

takaicin da maganarsa ta samar mata da tsoron

janyewar biyayyar Abdullahi da ta fara samu

idan

""" Na ji,matsa ka ba ni waje"". Ya mike yana"

"dariya,ya ce. ""Shi ke nan zo ki ba ni abinci kar"

su

"ce ban ci ba"". Ta dago ta zabga masa harara,ta"

"ce, ""Share guri ka zauna ba zan kara zuba maka"

"ba,ko kudin ka sanya ka siyo ni?"" Ya amsa cikin"

"dakewa. A'a,ni kika sa kudi kika siyo,kuma"

kanki

"za ki tsinka,don zasu yi tsammanin mun shagala"

da wasu al'amura ne shi yasa ba mu tuna abinci

"ba"". Da ta dan nutsu sai ta ga kamshin gaskiya"

a

maganarsa

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

I no see 28.... bear wit me....

"1 Like React Report May 14, 2015"

Sumaiya Ibrahim Al-hussain

wldn

"1 Like React Report May 14, 2015"

Zainab Abdulkadir Sani

Thnx

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

29) Tun daga wannan rana Abdullahi

"bai kara komawa wajen fatima ba,bai kuma kara"

"yi mata waya ba, abin mamaki sai hakan ya"

dinga yi mata ciwo. Ba don takaicin rashin

ganinsa ko kuma fassarar da jama'ar gidan

zasu

"yi mata na rashin kulawarsa a gare ta ba, sai"

don

hakan da ya yi shaida ce na bai dauke ta a

bakin

"komai ba. Kusan Alh ne ya canje shi,domin da"

shi

ta ke raba dare suna hira a waya tunda babu

hali

"da rana,sannan ya bude mata bakin aljihunsa"

da

"kyau, wato ya tura mata makudan kudade"

asusunta wanda zata yi hidiman bikin da su.ya

so ma ya tura mata kudin Abdullahi na sallama

"ta ki yarda da uzurin cewa, idan kawu ya"

ankara

"kudaden asusunta sun fice kima zai bincike ta,"

tunda bai barta sakaka ba. A ranar asabar

ma'aikata suka je suka kawata mata

dakunanta a

"gidan Abdullahi, makeken falo mai dakunan"

bacci

"biyu kowanne da bandaki,a falon ma akwai.ga"

kicin hade da sito da kuma baranda. Abdullahi

mutum ne mai kaunar kawata muhalli don haka

girman gidan sa da kawar da gidan ya kunsa bai

"yi kama da nasa ba, musamman idan aka dubi"

tilon motar da yake hawa alhalin harabar gidan

zata ci motoci hudu.haka cikin gidan ma yana

da

yalwa bayan a fitar da sashe hudu irin na

fatima

"sak! Sadiya,Hindatu,shi kuma yake zaune a"

cikin

daya.akwai wasu empty dakunan saboda baki ko

"wasu bukata na daban,kai har da karamin wurin"

shan iska mai kama da lambu.akwai rumfa gefe

"da fararen kujeru, can kuma ga bishiyu har da"

fulawoyi. Wannan ta dan kara daga darajar

"Abdullahi a idon dangin fatima,duk da cewa sai"

a

saka gidan Abdullahi bakwai a cikin na alhaji

"wanda fatima ta baro,amma ba za'a ce fatima"

ta

kastanta ba.ko kuma tsammanin mamallakin

gidan zaiyi sana uren kisan wuta. To haka ake

kashe dala wajen kawata mata nata dakunan

tamkar ta zo da niyyar zama. Ranar lahadi aka

wuni ana shagalin biki da yammaci aka kai

amarya gidanta bayan an kaita gidan iyayen

Abdullahi har gaban malam ya yi ta sheka mata

"albarka,kafin ya koma kwarzanta mata angonta"

nata da irin kyawawan halayensa. Bayan sallar

"magariba kadan kowa ya watse,aka bar fatima"

da

"halinta, niyyarta da kuma sake saken wadda"

zata

fissheta. Gidan dif! Kamar babu wani mai rai sai

ita sai gaba daya kadaici ya mamaye ta don ta

"saba gidansu gidan mutane ya mamaye ta, don"

ta saba gidansu gidan mutane ba ma ka jin

"kunne. Haka gidan Alh ma babu laifi,amma"

wannan kamar kufai! Ba ta jima tana kirga

mintunan da suka samar da awa daya da 'yan

kai

ba ta ji dirin motar Abdullahi wato bayan sallar

"isha kadan,kawai sai gabanta ya yi wani"

"mumunan faduwa. Gaba daya ta rikice,sai barin"

"jiki ta ke ta tashi ta koma falo,ta kara lullube"

"jikinta da laffayar da ta ke nade,ta fara"

duban

kofa tana tunanin darenta na farko a gidan

alh

wanda idan dai irinsa ake wa kowanne irin

"ango,to abdullahi ba shi kadai zai shigo gidansa"

ba a yau. Ta dan fara jiyomaganganu sama

sama

wanda ta tsinci muryar Abdullahi sai kuma wasu

muryoyi biyu wanda ba su yi kama da na abokan

"Abdullahi ba, domin kamarsu na karbar umarni"

daga gare shi ne. Ama abin mamaki abdullahi

bai

nemi dakinta ba har sha dayan dare ta

"motsa,wannan ya sa ta dan saki ranta,sai dai"

ta

"kasa ko motsin,wannan ya sa ta dan saki"

"ranta,sai dai ta kasa ko motsin kirki, iyakacinta"

dai falon kamar wadda ta zo ci rani. Sha daya

da

rabi sai ga alh ya kirata a waya ta daga jikinta

na

bari ko sallamarta alh bai amsa ba.ya ce. Fatima

"ya nemi shigowa wajenki?"" Da sauri ta girgiza"

kai

"kamar yana ganinta, tukunna ta ce, ""Ko"

duriyarsa

"ma ban ji ba"". Alh ya sauke wata katuwar ajiyar"

zuciya

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

"30) , ya ce. ""Haba na shiga rudani,tun karfe"

takwas nake kiran mutumin nan yana wata

kiran

"nawa a kwandon shara,ina shakkar idan bai yi"

"adding din lambobina to reject list ba, tabbas!"""

"Cikin fatima ya dauki wani kugi,ta ce. ""Ko Alh?"

Ni

"kuma sai nake shakkar zai hak*,kasan rabon da"

shi tun washegarin daurin auren? Kuma bai taba

"kiran wayata ba"". A matukar gajiya Alh ya ce."

"""Toh,Allah ya saya dore,ki sa wa dakinki key"

kinji? Kar ki yarda ki dinga barin kofarki

"bude""."

"Ta ce da shi cikin bin umarni. ""To bari na je na"

"rude"". Ta kama key zata murza ke nan"

Abdullahi

ya murda handle ya turo kofar. Da gabanta ya

yanke ya fadi kawai sai ta yi mutuwar tsaye

wajen. Bai ko dube ta ba ya wuce ta zuwa

tsakiyar falon yana kare masa kallo kamar

wanda

ya zo daga kauye. Ta silalo a mugun kasalce ta

zube kan kujera bakinta fal addu'ar neman

tsari.

Ya juyo ya dube a fuskarsa babu walwala ya ce.

"""Ina ta tunanin ki zo da kaza da kayan sayen"

"baki sai na ji shiru,shi ne na biyo baya""m Ta"

tilastawa kanta karfin hali lokacin da ta ke

"kallonsa a sakrce,ta ce. ""Dama akwai wannan"

"cikin sharudanmu?"" Ya soke hannu a aljihu ya"

"fara cije lebe, Sannan ya zaro hannu daya"

yana

"juyawa ya ce. ""Ina tsammanin tana daga cikin"

sharuda ne masu aiki irin na magani a jikin

"cuta,kin san ba ko yaushe aikinsu ke tasowa"

"ba,ko kin manta? Ba a zube sharadin zan zo"

tadi

ki ba ni kudin zance ba kike ba ni. Na rike raina

"hakan yana da alfanu kamar dai yau,idan kika"

sai

bakina sannan ki ka kawo min kaza kamar ko

"wanne mai KWANJI idan ya yi aure"". Ta rasa"

abin

"da zata ce masa saboda fargaba da takaici,sai"

"kallonsa kawai ta ke. Tana kifta idanuwa,har"

sai

da ta sami basirar da zata iya a fada da tasa

"basirar. ""Idan shi ke nan abin da ya kawo ka sai"

"ka fice na daina ganin inuwarka,ko kai zaka"

biya

ba ni ba. Ba ni da bukatar bakin naka bare ni na

yi asarar kudina... Kaza kuma ka manta illarta

a

tare. Da kai ne da kake nemanta?. Mts! Mai

"tsaurin ido kawai,ka fice ka ba ni guri idan ba"

"rainin da ka saba ka kawo min ba"". Kafin ya"

amsa kiran Alh ya shigo wayarta cikin gadara ta

"amsa wayar. ""Ina fatan kin rufe kofar?"" Inji"

Alh.

Ta dubi abdullahi wanda ya zuba mata ido a

"tsorace,sannan ta dubi kofar bakinta na rawa"

ta

"ce ""Eh, na rufe"" ""Ya ce mata murya a kwance."

"""To sai da safe"". Tana sauke wayar Abdullahi ya"

"dube ta cikin ido ya ce. ""Me yasa kika yi masa"

"karya?"" Ta kawar da kai ta ce. ""Ai wani lokacin"

"halal ce "" Ya yi saurin tarar numfashinta, ya"

ce.

"""Kin ga ni kuwa ban. Karbar halaaccin karya sai"

"ta yi matukar kure min,ko hakan nema sai na"

kan

"yi ta a bai bai"" Ta kara bata rai,ta ce. ""Ka yi"

abin

"gwaninta,idan ka yi abin da ya kawo ka sai ka"

"fice zan kwanta"". Ya dan ja fasali sannan ya"

dora

"cikin nata batun. Akwai saura da yawa"". Ya yi"

fuska sosai ya dubi tsakiyar idonta ya ce.

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

"31) ""Kar ki kara yi min tsaki balle ki fadi wata"

"kalma mai kama da zagi a kunnena,ko ba ki da"

tarbiyya ne? Ban girme ki ba? Ya kamata ki ce

min na yi miki tsaurin ido? Ko kuma ki fada min

idan kimar kudi ta zarce ta zarce ta girma da

"mutumci "" Ya dan dakata ya shaki iska"

kadan

"sannan ya dora cikin ci da zuci. "" Ba na sarayar"

"da girmana da mutumcina akan kudi,idan kina"

tunanin shi ne tazarar da ke tsaninmu har kika

fi

ni tsawo. To ki ajiye wannan tunanin zai fi miki

"kyau"". Ya ba ta damar magana,amma ta kasa"

ta

rasa ma abin da ya cukwaikwiyo

"zuciyarta,mamaki? Takaici? Ko kuma"

sallamawa?

"Sai fitar da numfashi da kyar take yi. "" Sai mu"

yi

"bakwana"". Ya katse lissfina,sai ta saka masa"

ido

"kawai. Ya yi taku kamar uku da hannu. ""Duk"

ranar girkinki zan shigo kamar wannan lokacin

in

"miki bakwana,ranar da sauran ke da girki zan"

"shigo miki da maraice,sannan duk safiya zan"

"shigo mu gaisa,sai maganat abinci kowacce na"

"girkinta daban ne,idan ina dakinta ta hada da"

"ni,"

"ke me kika gani a ranar naki girkin?"" Ta"

tattare

duk masifat da ke makogoronta akan kalmar da

"zata fitar. ""Ba na bukatar in dora wata"

tukunya a

"gidan nan, idan na ci 'yan kwalam ma sun ishe"

ni

"maneji zuwa sati biyun"". Fuskarsa ba ta sauya"

"ba, ya tambaye ta. "" Kin zo da na sati biyun da"

"zaki yi?"" ""Ina ruwanka?"" Ya kada kai, ya ce. """

"Babu,sai dai akwai sharadi "" Ta yi sauri"

"dakatar da shi da hannu,sannan ita ma ta mike"

"ya ga tsawonta. ""Ba ka da wani sharadi da zaka"

"kafa min shi a yanzu,wanda ba ka kullo shi tun"

"ranar da muka shirya ajandarmu ba, saboda"

haka

sharadinka ko wanne iri ne ba shi da muhalli a

"sha'anina"". Ya dinga kare mata kallo sama da"

"kasa, sannan ya kada kai,karon farko tun"

"shigowarsa murmushi ya bayyana a kuncinsa,ya"

janyo cofee table ya zauan. Ya zamana ita ce a

"tsayen,bai dauke ido daga kanta ba ya amsa"

"mata. "" Bayan waccan ajandar ce aka kulla min"

damar jagoranci a cikin sha'aninki da son ranki

ko babu To wai me kike wa tsoro? Ki jira ki ji

sharadin nawa mana don me za ki

Please Login or Register in order to submit comment