gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading UCIYA DA KWANJI Saki Mai Daci 1 By Amierah S man Chapter 7 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dore,idan ba zaka iya ba mu diga aya ka"

shiga

"kicin dinka"". Ya yi murmushi har kumatunsa"

suka

"lotsa,ya ce. ""Na fada miki duk abin da kika ki a"

"bakina da fassararsu suka fito,amma wannan"

bari

in gwada ko zan iya fahimtar da ke. Da ace

"maganar soyayya zata iya giftawa tsakaninmu,"

ina karrama matsayinki da karramawar da ta

zarce wadda masoya kan ba wa juna. Ga shi

kuma ban tava wani amini ba bare na hasaso

matsayin da na ba shi Kinga duk wannan

'yan

kace nace da muke? Ina jin kololuwan

muhimmancinki a zuciyata. Sai ta yi masa dif!

"Har ya gaji da kiran cewarta ya ce. ""Kin kulle"

tattaunawar tamu ke nan? Cikin rashin kula ta

"ce. ""Kwarai,saboda ba ta da wani amfani da"

zata

"yi mana"". Ya kada kai ya mike yana cewa. ""Ke"

ce

"kike ganin haka, amma ni da kwakwalkwata ta fi"

ta ki kaifi nasan ribar da tattaunawar ke ba

"ni""."

"Bai jita cewarta ba ya fice,ya wuce kai tsaye"

kicin

"din Hindatu, duk abin da zai bukata game da"

"danwake a can ya debo,Hindati na kallonsa"

kamar

zata yi magana ganin irin fuskar da ya yi sai ta

watsar da shi. Ya kai kayan kicin din

fatima.sannan ya koma dakinsa ya sanyo

singileti da wando three quater ya koma kicin

din.

Karaf sai idonsa akan wayoyin fatima biyu akan

fridge.Haba cikin zafin nama ya kwashe su ya

kashe si daya bayan daya.sannan ya tura su a

"aljihu,yana mai hamdala ga Ubangiji,sannan a"

fili

"aljihu,yana mai hamdala ga Ubangiji,sannan a"

fili

"ya ce. "" Ke da su har abada"". Cikin zafin"

naman

nishadi ya dinga aikinsa yana rera wakarsa ta

fall

in love duk ya cika mata kunne da zuciya. Yana

daba da kammalawa ya yi bako Hindatu da

kanta

"ta shiga dakin fatima domin sanar da shi, ta"

sami

"fatima kishingide,ga Abu Turab na rero wakar no"

one like u daga kicin. Hindatu ta kulle a

yangance

"ta nuno mata kicin,ta ce. ""Yana ciki,don Allah"

"karasa ki sanar da shi"". Hindatu ta same shi"

kace

kace cikin aiki yana zuba dan wake a warmer

"yana koda waka da rawa,a gefe ga kayan"

marmarinsa ya wanke. Yana ganin Hindatu ya

"dake ya maze kamar ba shi ba,ya hade rai ya ce."

"""Lafiya?"" Ta hadiye wani kududun takaici,ta"

ce.

"""Muftahu ne ya zo wai yana ta kiran wayarka"

ba

"ka dauka ba"". Ya kasa hada ido da ita,ya ce."

"""Eh,"

"na bar wayoyin a daki,mu je"". Ya ajiye cokali"

"suka fito kicin din tare, ya dan daga murya ya"

ce.

"""Don Allah zahra'u taso ki karasa"". Ta dan juyo"

a

"kaikaice,babu kunya babu tsaoron Allah ta ce."

"""Kasan Allah? Sai dai ka dawo ka sami girkinka"

"yadda ka bar shi,babu abin da zan yi"". Shi ma"

kuma ya shanye ko kadan ya ki ganin laifinta.

Da

"saurin murya ya ce. ""Kin ga Hindatu fadawa"

"muftau ya ba ni mintuna goma ina zuwa"". Bai"

jira

"cewarta ba ya koma kicin din,/urguje ya hada"

kan

"kan aikinsa,ba tare da ya hada fruit salad din"

ba

ya tura kayan marmain a fridge ya gyara kicin

din

"ya fito yana ce wa fatima. ""Ki yi min hakuri"

zuwa

bayan sallar isha na zo na karasa. Babu damuwa

"ko?"" Ta tabe baki ta kada kai,shi kuma ya fice."

A

falonsa ya tara da muftahu da su

"Hindatu,muftahu na ganinsa ya hau yi masa"

"shakiyanci. ""A'a ka ga zakaran kukun shekarar"

"2012"". Dariya kawai Abdullahi ya yi ya shige"

dakinsa ya watsa wayoyin fatima a durowa ya

"kulle,sannan ya zira jallabiya ya fita wajen"

muftahu

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

.Zuciya d kwanji

"46) Sadiya ta dinga yi masa wani kallo,kamar"

"mai shirin tashi ta shake shi,Hindatu kanta a"

yau

"irin kallon da ta ke masa ke nan, tana ma"

shakkar anya shi din ne? Ko ya gansu fuskarsa

ba ta nuna damuwa ba. Ya mikawa muftahu

"hannu suka gaida,sai muftahu ya ki sakin"

hannu

"nasa yana cewa. ""A'ah!"" Abdullahi ya fizge"

"hannunsa ya zauna ya ce. ""Kai dallah malam"

"manta wannan maganar"". A tunzure sadiya ta"

ce

"""Babu maganar ladatarwa,ni ma ga nawa girkin"

"can yana jiranka"". Muftahu na dariya ya ce."

"""Shekarar 2012"" ""Na karba"". Abin da abdullahi"

ya

"ce ke nan, ya kuma canza wata hirar inda ya"

hau

tambayar muftahu game da saurensa da za a yi

"kwanan nan. Muftahu ya ce. ""Kai aure da wuya"

"Abu Turab,wallahi kamar na daga auren nan,ku"

ne auren ba ya muku wahala kake samun

'ya'yan

"dattijai,kasan na yi mamaki wannan auren"

naka?

Ban taba zaton a gidan 'yan boko ana karbar

sadaki kawai a bashi aure ba. Sadiya da ta ke a

"wuya ta tare numfashinsa. "" To ba gara wanda"

"za a cajeka sosai a barka da KWANJINKA ba,"

yanzu don Allah ina amfanin abin da Abu Turab

yake? Shi ke nan kullum a hanyar gidan abinci

idan ba haka ba ya daura zani ya shiga kicin....

Kasan Allah Abu turab da wasa na kamaka kana

mata girki ranar girkina sai mun yi tashin

hankali

"da kai?"" Budar bakinsa sai cewa ya yi. ""To sai"

"dai kar a kuma"". Muftahu na murmushi ya ce."

"""Ba a yin haka Abu turab,ai duk matsayinsu"

daya

"a gurinka..."" Abdullahi ya tari numfashinsa,ya"

ce.

"""Babu ruwanka muftahu,ban tauyewa"

kowaccensu

"hakkinta ba, saboda haka babu ruwansu da"

dangantaka da wata ko naman jikina ta ke

yanka.wai kowa ba da halinsa zaka zauna da shi

"ba, yanzu ke ba hakuri nake da halin kaifin"

"harshen ki ba, ke kuma kullum kafarki a waje""."

Wannan karon Hindatu ce ta shiga maganar.

"""A'a"

"Abu turab, maganar ka barni unguwa fa"

"daban,maganar ka zama bawan wataina ganin"

"daban"". A fadace ya ce da ita. ""To duk ba sai"

ku

"yi abin da zaku yi ba"" Da muftahi ya ga lamarin"

zai kwabe sai ya shiga tsakani suka shiga wata

hirar daban.sai da ya fara shirin fita sannan

"muftahun ya ce. ""To ba zaka kirata mu gaisa"

"ba?"" Abdullahi ya ce. ""Ka kyle wannan yarinyar"

"muftahu,'yar rigima ce"". Cikin tsura masa ido"

"muftahu ya ce. ""Don Allah wai ba ta son auren"

"ne? Ya girgiza kai ya ce. ""Ko daya, akwai wata"

a

"kasa ne?"" Cikin zulumi muftahu ya ce. ""Kana"

ganin manya ba zasu shigo maganar nan ba Abu

"turab? Wannan rayuwar fa ba zata dore ba,"

mace

ba zata shiga kicin ta girka abin da zata ci ba

ma

"bare kai ta baka,sannan kai ba wani amfana"

kake

"da ita ba "" Abdullahi ya yi fuska,ya ce. ""Ya"

ya

zaka ajiye min wadannan kunnuwan kana yi

min

irin wadannan maganganun? Baka san mata ba

"ne rantse,sam ba a iyar musu.in ce fatima ba ta"

"soma su yi mitar na tsaya tana wulakanta ni, in"

ce in kadai nake sonta su ce abin da nake. Fice

hankali ko na hada da nasu hakkin... Don Allah

mu share wannan maganar zaka yi mamaki wata

"rana."" ""Allah ya kai mu"" Muftahu ya yanke"

"zancen,Abdullahi ya ce. ""Jira na yi wanka sai"

mu

"fita masallaci tare"". Ya shige toilet ya bar"

muftahu da su sadiya suna yi masa gutsiri

tsoma. Sai bayan sallar isha'I ya komawa

"fatima,ya karasa abin da ya rage ya shirya"

mata

kan darduma a falo inda ta ke kwance tana

kallo.

"Ya zauna a kujera yana dubanta. ""Fatima kin"

taba

"cin danwake kuwa?"" Ba tare da ta dube shi ba"

ta

"girgiza kai, ta ce. ""Ina dai jin sunansa"". Ya"

"ce,""to"

"bari na zubo miki,Allah ya sa ki iya ci"". Bai jira"

"cewarta ba, ita ma ba ta tanka ba ya zubo mata"

wanda ya tabbatar ya fi katfin cikinta ko da ta

"iya cin dan waken. Ya kawo gabanta ya ajiye, ya"

janyo tum tum ya zauna a gaban nata. Ta dan

"harare shi,sannan ta harari abincin ta ce. ""Ni"

ba

"yanzu zan ci ba"". A tausashe ya ce. ""Don Allah"

"daure ki ci fati,kinga idan ba ki iya ci ba sai na"

"nemar miki wani abincin"". Tsawon mintuna biyu"

sannan ta yunkura ta tashi ta janyo tasar

"abincin,ta tsirawa danwaken ido,sannan ta"

daga

"kai ta dube shi ta ce. ""Haka yake shi kuma?"" Ya"

"kada mata kai. ""Eh,ci ki ji"". Ta dauki fork ta"

kai

daya bakinta tana juya shi a hankali.ba zata

iya

cewa da dadi ko babu ba saboda rashin sabo.ta

kuma mayar da cokali yasar Abdullahi na

kallonta

"har ta kai loma biyar,ya ce,Abdullahi na"

kallonta

"har ta kai loma biyyr,ya ce. ""Za ki iya? Ba tare"

da ta dube shi ba ta kada kai. Cikin dakewa ta

dube shi ba ta kada kai.

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

.Zuciya d kwanji

47) Cikin dakewa ta dube shi ba ta kada kai.

Cikin dakewa ya dauki cokali ya saka a kwanon

"nata, A tausashe ya ce. ""To bari na tayaki ci""."

Ta

"bata rai ta bata fuska sosai,sai dai ba ta tanka"

"ba, kuma ba ta fasa cin abincin ba. Falon ya yi"

"tsit,a nutse suke cin abincin,shi yake"

dawainiyar

zuba mata lemo da ruwa har suka cinye dan

"waken.ya zyra mata ido ya ce. ""Ya isa?"" Ta"

kada

"kai tana janye jikinta gefe,ya zuba mata fruit"

"salad din ya mika mata,sannan ya kwashe"

kwanukan zuwa kicin.ya dawo ya dafa kujera ya

"dan sunkuya,ya ce. ""Ina tafi?"" Ta rufe ido ta"

bude

"ta dube shi,ta ce. ""Ya yi mata wani dunkulallen"

kallo gami da murmushi sannan a sanyaye ya ce.

"""To sai da safe"". Ta kokarta ta amsa. ""Allah ya"

"tashe mu lafiya"". Ya dan tsura mata"

"ido,sannan"

"ya juya ya fice. Ta sauke kai daga kallonsa,sai"

ta

ji kewarsa ta darsu a ranta.ta fara ji a jikinta

Abdullahi ya samar da shakuwa a tsakaninta da

"shi,wanda sam ba ta so hakan ba, kuma tabbas"

yanayin bautar da Abu daya ke kuntata mata

"game da shi,shi ne yadda ta ke jin shakkarsa a"

"duk wani abu da ya hado da shi,ko motsinsa ta"

ji

"sai gabanta ya fadi,shi yasa lokuta da dama ba"

"ta iya ja 'in ja da shi,sau tari karfin hali kawai"

"take yi ta ke taya shi su yi fada,amma tsoron"

"kaifin bakinsa ta ke, wanda yanzu ta fahimci"

dabi'arsa ke nan. Yau da safe da yake cikar

nan

yana batsewa ba karamin buguwa zuciyarta ta yi

"ba, shin kuwa akwai mutumin da ya taba samun"

irin wannan matsain a rayuwarta? Ta nemi

"wayoyinta babu,ba ta zargi komai a ranta ba, da"

zummar duk lokacin da aka kirata zata

"gansu,amma har lokacin bacci babu labari, duk"

da haka sai ta share ta yi kwanciyarta.

Abdullahi

"kuwa raba dare ya yi yana bude asiran wayarta,"

"musamman inbox da sent msg,in da ya gano"

"tsantsar so da kaunar da Alh ke mata,da kuma"

haukan kyautar da yake mata. Nata raddin ba

ya

wuce godiya da nuna tana kewarsa. A logs dinta

"ma, kiran Alh ya mamaye wayoyin,wanda suke"

bata mintuna har da awa akai. Duk sai ran

"Abdullahi ya jagule,wani garwashin kishi ya"

dinga

babbaka masa kirji tare da yiwa Alh kallon wani

"dan ta'adda a soyayya,tare da cewa bai fi shi"

son

"fatima ba, illa kawai ya fi shi sakaci da samun"

dama a cikin soyayyarta. Ranar da kyr ya

runtsa

"don kunan zuciya, bayan ya yi flashing"

"layukanta,ya yiwa wayoyin boyo na musamman."

Washegari da duku duku bayan ya dawo

"masallaci ya kwankwasa mata kofa,ta zo ta bude"

cikin yanayin me barci.ya dube ta a nutse ya ce.

"""Kin yi sallah?"" Ta gyada masa kai,bai ja"

magana

"a tsaninsu ba, ya ce. ""Zan miki karin kumallo ne"

"saboda in son fit da wuri"". Ta ba shi hanya ya"

"wuce kicin,ita kuma ta sake fecewa dakin bacci"

har da murza key sai farkawa ta yi ta tarar da

abinci a falo.

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

".48)Sannan falon a gyare tsab,kicin ma"

"haka,wanke wanke ne kawai Abdullahi ba ya yi."

"Sai da ta yi wanka ta shirya,ta karya kumallo"

sannan ta saka dambar neman wayoyinta.

Wasa!

Har sha biyu tana fama ita da kanta ta fara

"zargin an dauki wayoyin,to wa zai dauka? Daga"

"jiya zuwa yau ba ta yi baki ba, kuma babu mai"

"shigowa dakinta sai Abdullahi,shi ma iyakarsa"

falo wanda shi din ma jiya kawai zata dorar ya

sauya mazauni ya zauna. Sai gabanta ya fadi

da

ta tuno da wayoyin jiya ta barsu a kicin... Babu

tantama shi zai dauki wayaoyin.to bisa wanne

dalilin? Sai hoton bacin ran da ya shiga ranar

da

ta amsa wayar Alh saboda tsabar karfin hali. Ta

wuni da tanadin bala'I iri iri na taron

"Abdul,aka yi"

rashin sa'a ta shiga alwarlar sallar magariba ya

"shigo kawo mata abinci,bai kuma yi jiran"

fitowarta ba ya fice saboda sadiya mai girkin ta

"kafa ta tsare. Har karfe tara babu labarinsa,ta"

gama tanadin bala'inta har ya nemi fin

"karfinta,abincinsa kuwa ko kallonsa ba ta yi ba."

"Karfe goma ta gota,ta kuma gama zuwa wuya"

kawai sai ta zira hijabi da silifas ta tunkari

dakinsa. Lokacin yana tare da sadiya da

Hindatu

"wadanda suka balle littafin korafi,shi kuma"

yana

biye musu har suna kirarin bar masa gida. Cikin

su uku babu wanda cikinsa bai kada ba lokacin

"da fatima ta kwankwasa kofar falon,shi ya yi"

"zargin fati ce,to da me ta zo? Sadiya ta razana"

"sosai,amma da Hindatu ta ce. ""Ko waccan matar"

"ce?"" Sai sadiyar ta wartsake,kufule ta ce."

"""Shigo"". Fatima na huci ta tura kofar ta"

"shiga,sai"

ga Abdullahi zaune wanda da ya kishingida

hankali kwance Fatima ba da mu da kallon da

"kowa a falon ya zubo mata ido ba, musamman"

"abdullahi wanda gaba daya ya tsargu,wato tun"

ma kafin ya ji abin da ta zo da shi. Ta dan

tsaya

"daga nesa tana kare masa kallo,ta ce. ""Abdul"

ina

"wayoyina?"" Muryarsa na rawa ya ce. ""Wayoyinki"

"fadima? Ba ki gansu ba ne?"" Ta dakatar da shi"

da shakkiyar muryar da ta koshi da bacin rai.

"""Abdul kar ka raina min wayo don Allah, kawai"

ka

"ba ni wayoyina"". Kamar su kadai a falon,gaba"

daya Abdullahi ya ras nutsuwarsa.A rikice ya

"karaso gabanta da muryar tausasawa,ya ce."

"""Fatima maida hankalinki mana,me ye yake"

"damunki haka?"" Tana bude baki zata yi magana"

"ya yi saurin rufe bakinta da hannusa,sannan ya"

ja

"hannunta da sauri suka nufi kofa,da ta fara"

turjewa ma kawai sai ya dauketa cak! Ya nufi

dakinta har da murza keu sannan ya ajiye ta

akan kujera ya durkusa gabanta yana rike da

hannayenta cikin tarin gabanta yana rike da

"hannayenta cikin tarin damuwa,ya ce. ""Me ye"

haka fatima? Ya ya zaki nemi tona mana asiri a

wajen da za a yi mana dariya alhalin Muna

zamanmu lafiya ba tare da wani yasan

tsakaninmu ba? Da nata hucin bacin ran ta ce.

"""To wannan kusancin da ka yi min na me ye?"

Don me zaka durkushe a gabana haka? Sakar

min

"hannu"". Ya girgiza mata kai yana kokarin"

shigar

"da idonsa cikin nata. ""Abin da kika rasa ke"

"nan,"

shi yasa kike son fitinata da zafin kai. Ga shi na

ji

na gani bana son damuwarki.haba fatima me ya

"yi zafi?"" Ta nemi kwace hannunta ta kas,nema"

"yake ma ya fice haka,sai kawai ta sallama tare"

"da zafafa murya,ta ce. ""Ban gane abin da na"

rasa

"ke nan ba..."" Ya kuma tare ta da tasa muryar"

mai

"kama da rada. "". Haka na ce,ba ki san rashin"

kunsaci da masoyi yana mayar da mutum

masifaffen karfi da yaji ba tare da an ankara

ba?

"Kadaici ya yi miki yawa fatima,ina son nuna"

jarumta wajen abotakar gangar jikinki. Ba

ruhinki

kawai ba nake faman dawainiya da shi ba.....

Ina

"ganin hakan zai sanyaya zafin kanki"". Ranta"

ya yi

"mugun baci,ga shi ba ta da matakin dauka"

domin

ya kanainayeta!habarsa akan gwiwarta ya kuma

matse tafular hannunsu da juna Ita da ta

kwashi masifa da neman 'yanci ga abin da ya

fi'yanci ta zungurowa kanta. Hawaye ya fara

biyo

"kuncinta,ya bude baki yana mata kallon"

mamaki

"kamar bai san me ke akwai ba,ya ce. ""To"

wannan

"hawayen na me ye?"" Ta ce,""na wannan"

rungumar

da kake min ne. Bisa wacce alakar zaka dinga

"hada jikink da nawa?"" Kai tsaye ya magantu."

"""Kin"

duk duniya babu wanda ya isa ya hada jikinsa

da

"naki bai zama abin tir ba,duk kuwa da fuskar da"

"kika dubi aurenmu"". ""Ni maganar wayoyina"

nake

"maka ba maganar wani aure ba,kai ma ai kasan"

auren da yadda aka kullo shi babu kuma wanda

"ya isawarware wannan kullin..."" Ta fada a"

"gajiye,shi kuma ya dora cikin karsashi. ""An"

hado

da kudirorin zuciya a wancan kullin? In an hado

ki fada min zan yarda abin da nake ji a raina

game da ke yau zuciyata ta haife shi Ta taru

numfashisa cikin sartun hawaye

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

".49) ""Abdul ! Kai ka dauki wayoyina?"" Ya yi"

"zuru kawai yana kallonta,sai can ya girgiza kai"

yana murza tafin hannunta cikin nasa. Ta ga

rikici

"da yawa a idanunsa,amma sai ta dauke su"

kanana akan wanda ke cin wuta a cikin

zuciyarta.

Ta ladiye wani kududun bakin ciki sannan ta

dubi

"tsakiyar idonsa ta ce. ""Na ji ba ka dauka ba,"

"wayoyina ba,idan a yanzu ka yi min abin da ka"

aure ni a kansa wato saki. Kwana sha hudu da

sha uku ai duk daya ne. Saboda haka sallame

"ni... Sai zuciyata ta nutsu ba kai ka dauka ba""."

"Ba ta damu da sai ta ji amsarsa ba, kawai sai ta"

kwantar da kai a majinginin kujera. Ya saki

"hannunta a hankali, sannan ya koma hannun"

kujerar da ta ke zaune ya sunkuya ya fara

lasar

"labbanta har ya kai ga tsotsar,ko motsi ba ta yi"

"ba bare alamar zata hana shi,in ta gudu ina"

zata? In ta nuna masa karfi a matsayinta na

wacce jarumar? Don kansa ya zabi saurara

"mata,sannan ya mike yana dan kai komo a"

tsakiyar falon.can ya dube ta yana rike da

"dunkullalen hannunsa,ya ce. ""Ni na dauki"

"wayoyin"". Ta dage cikin sartun hawaye ta ce."

"""Abdul ina shawartarka da ka lura da zuciyarka"

"don ba ka sa ta aiki ba, to ita zata saka ka je"

ina

"tsumayinka gobe"". Ya yi mata duba na 'yan"

sakanni sannan ya kada kai ya fice yana ce

"mata. ""Godiya nake"". Ta bishi da kallo har ya"

bace lokacin da gaba daya duniyar ta yi mata

kunci da zafi. A falonsa wayam! Babu sadiya

bare

"Hindatu,sai ransa ya yi masa zaki matuka,don"

bai

ba wa kwakwalwarsa damar tanadin KWANJIN da

"zai karbi kalubalen sadiya ba, wadda ke takama"

da girki gari banza ma ina kuma ga an taba

mata

shi a irin wannan lokacin? Da sauri ya garkame

kofarsa don kar ta dawo.ya shige daki a gajiye

ya

"fada gado. Yau ya zungurowa kansa fitina,ya"

san

kuma ba zata jijiga shi da wasa ba ga sadiya ga

"Hindatu,ga kuma wadda ta ninke su a tashin"

"hankali ta shanye,wato fatima. Da yake dama"

"tuni ya shiryawa wannan yakin na fatima,sai"

jarumtarsa ta ba shi damar bacci a wannan

"daren, har ma ya sallaci karshensa tare da"

mikawa Ubangiji kokensa kamar yadda ya

saba.ya kuma roki Allah ya ba shi sa'ar cinye

jarrabawar da ya yi masa na jarrabarsa da

matsanancin son fatima duk da hatsarin da ke

tattare da nuna mata so. Da ya dawo masallaci

ma sai ya kara mayar da kofar dakinsa ya

"rufe,har karfe tara bai motsa ba. Sadiya ma da"

ta

gaji tra kwaso masifarta ta biyo shi. Yana jinta

ya yi lif ta karaci bugunta ta kuma shakar wai

kullacin ta koma. Cikin sanda ya murgina a gado

"ya ce. ""Duk abin da zaki yi na dadi ne'yar"

"nan""."

"Har sha biyu bai motsa ba,kasancewar lahadi"

"ce,tare da cewar ko su sadiyar bai sallama da"

"maganar gida ba,bare ita uwar gayyar da sai ya"

girka ya kusa bata a baki. Kwasam sai ga kiran

"wayar kawun fatima. Ya daga cikin zakuwa,suka"

"gaisa ya ce masa. ""Allah ya sa kana gida,yau na"

"dauko momi zamu kawo muku ziyara, za mu biya"

"wani guri nan da awa daya zamu karaso"". Haba"

"wani matsanancin farin ciki ya kulle shi, ya"

dinga

zubawa Allah godiya. Babu shiri ya fada

"wanka,cikin sanda ya fice daga gidan ya siyo"

"musu abin motsa baki,don neman adalci sai ya"

"hado da su sadiya,fatima kuwa dama ba ya"

maganarta yasan ta koshi da rikincin da ta

tanadar masa. Ya dinga kwankwasa kofar

sadiya

"tana sharewa,sai kawai ya rabu da ita ya koma"

"kan Hindatu don kamar akan kaya yake,tsoro"

yake kar fatima ta fito ta tsinka shi a tsakar

gida.

"Kofar hindatu a bude ta ke,yana shiga suka yi"

"kicibus,kawai sa ya mika mata ba tare da ya"

"tanka ba, fuskarsa kuma ababu walwala ta karba"

tana mamakin wannan irin mazewa. Yana fita

ya

ga sadiya a kofar dakinta tana cika tana

"batsewa,sai ya yi kamar bai san tana yi ba,ya yi"

"fuska ya nufeta yana cewa. ""Me ya faru da"

tsakar

"ranar nan kika garkame kofa,kum don neman"

fitina kina jina ina bugu kika share ni? Sai ta

rasa

ma abin da zata ce masa ta tsaya tana kallon

wannan karfin hali. Bai barta haka ba sai ya

mika

"mata nata kason yana cewa. ""Ki zo ki dan gyara"

"min falon can,baki zan yi. Ta karba a fusace ta"

"shige daki tana cewa. ""Sai ka yi kiran wadda ka"

"kawai kwanan nawa ta zo ta gyara maka,ai ba"

'yar aiki ka ajiye ba

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

"50) Ya ji wani sanyi ya ratsa zuciyarsa,"

"wani lokacin da tagagi dadi ne da shi,yanzu"

dalallabata ya yi ya yarda ya yi laifi dai ta

birkice

masa. Awa daya ba ta cika ba su kawu suka

"karaso,ya sauke su a falonsa da karramawa,ya"

yi

ta dawainiya da su har su momi ta kai ga

"zolayarsa. "" Ina zahra'un kake wannan"

dawainiya

"da kanka?"" A ladabce ya amsa mata. ""Dan"

baccin

"azahar ta kwanta,bari na tsota"". Ya fice"

gabansa

na faduwa zuwadakin fatima bakinsa cike da

"addu'a kamar akan kaya ta ke, sau biyu ya"

rankwashi kofar sai gata ta bude tana sanye da

hijabi don rainin hankali har da kit. Ya dubeta

"samada kasa, fuskar nan tata dif! Babu alamar"

ta

"taba dariya.ta miko masa hannu,sai ya ji ma"

"dariya.ya miko masa hannu, sai ya ji ma dariya"

na neman subuce masa. Kawai sai ya yi fuska ya

tureta ya wuce ciki. Ya juyo ya fuskanceta yana

"magana kamar ba ya so. ""Kinga ban shigo ba tun"

"safe ko? Ban ji dadin jikina ba ne"" Ta kyabe"

baki

"gami da gyara rikon kit din a hannunta,ta ce."

"""Allah ya sauwake,ina jinka"". Ya share abin da"

ta

"ke nufi cikin nuna kulawa ya ce. ""Kin ci wani"

"abin?"" Ta kara daure fuska,ta ce. ""Idan na"

karasa

"gida na ci"". Ya yi murmushi yana dan ja da"

baya

"yana kallonta a kaikaice. ""Fatima rigima ko? To"

anyi rashin sa'a yau gidan sun rigaki zuwan

kuwa

"da momi sun kawo mana ziyara suna falona""."

Alamun tsoro suka bayyana a fusklarta

"karara,ta"

"jefar da kit ta dafe kirji,ta ce. ""Na shiga"

"uku,yanzu"

"Abdulla tona mana asirin zaka yi?"" Ya yi saurin"

"girgiza kai. ""A'a fadima,Allah ne dai ya kawo"

"su,tun wancan satin yake min maganar zasu zo."

Ta sulale akan kujera a gajiye kamar wadda ta

yi

gudun famfalaki.ta rafka uban tagumi tana

"dubansa, sai kawai hawaye ya fara shatata a"

"idonta,ya matsa kusa da ita yana girgiza mata"

"kai. Ya ce. ""To kukan fa?"" Ta fara goge hawaye"

"wani na bullowa,ta juya hannu ta ce. ""Abdul su"

"kawu ba su iya zuwa ba, da wacce dabara zaka"

sallame ni na bar gidan nan a yau ba tare da

sun

game me ya faru ba? Ya dinga. Yi mata kallon

tsabar son kanta da bata lokacinta wajen fadin

"maganar da ba zata yi mata amfani ba, koda"

yake akan sharafinta ta ke ba ta san me ye so

"ba, tunda ba ta taba dandanar zakinsa da"

"dacinsa ba,shi yasa ta ke wasarere da irin"

wannan alakar da ke samar da shi.kuma kila ta

yi

"amanna da cewa sai ka ga dama kake so, idan"

ka ga hagu sai ka ki. Amma da yake an ce yaki

"dan zamba ne, kuma ya yi digiri a kansa sai ya"

bayyanar da fuskar alhini sosai yadda dul

"wayonta sai ta gaskata shi ya ce. ""Ni ma abin da"

ya dame ni yanzu ke nan. Ina ganin sai dai ki

kara min lokaci.... Ko kwana biyu ne Ki karbi

"girki ke nan,akwai batutuwa da nake so mu"

"tattauna kafin ki tafi, ba zan rufe ki ba fatima"

ina

shakkar dalilin da yasa kike son komawa Alh ya

"isa ki salwantar da darajarki dominsa,ban"

yarda

"gigin so ne ke dibarki ba,kuma bana yi miki"

mummunan zaton domin kudinsa kike so ki koma

din. To a amtsayina na musulmi dan uwanki

"ina son shawartarki kafin kafin tafi din,kin"

fahimce

"ni?"" Da sauri ta girgiza kai. ""Ba na so na"

fahimce.

"Ka,don ba na tsammanin shawarar taka zata yi"

"min wani amfani,koma wanne nazari ka yi akan"

dalilin komawata gidansa ai dalili ne.da na

kudin

da na soyayyar dama na wani abun daban idan

"ya gamsar da ni, ai shi ke nan babu abin da ya"

"shafe ka"" Ya amsa mata. ""Shi ke nan,yanzu"

ina

muka tsaya da maganar karin kwana biyun? Nan

"ma ta girgiza kai ta ce. ""Ko kwana. Daya ba zan"

"kara ba,idan kuwa na kara to sai ka dawo min"

da

"wayoyina"". Kawai sai ya hade rai ya nufi"

"kofa,ya"

"kuma watsa zancen da suke a kwandon shara,ya"

"ce. ""Kin zo ku gaisa da su kawu,sanuri suke"". Da"

"sauri ta sha gabansa ta rike shi,sai dai ta kasa"

magana bakinta sa motsi yake. Ya dubi fuskarta

ya dubi hannun da ta rike shi sannan ya kuma

"dubanta da shakakkiyar murya ya ce. ""Ba zan"

"jure shakar numfashinki ba,cika ni ki ban"

hanya

"na wuce"". ce. ""Ba zan jure shakar numfashinki"

"ba,cika ni ki ban hanya na wuce"". Ta hadiye"

wani

tukukin takaici ko zata sami damar

"maganar,amma ya gagara. Ya yi tunanin ya yi"

maganinta sai ya tuna su kawu da ke

"jiransu,kawai sai ya tureta ya wuce yana cewa."

"""Ya rage naki ki san da fuskar da zaki karbe"

"su,ni"

"dai na yi alkwarin kina kofa ni kuma zan yaga""."

"Ya fice ya barta,duk da cikin rudu ta ke ba ta"

"dauki lokacin nazarai mafita ba,da gudu ta bi"

"bayansa tana goge hawaye,sai ya tsaya ta a"

hanya ya dinga goge mata hawaye da rigarsa bai

damu da cewa fara ce rigar tasa ba. A karshe ya

rungumeta a kirjinsa yana fada mata kalaman

"rarrahi. ""Calm down...ki saukakawa kanki"

"damuwa fadima,duk wannan kuncin ina zatar"

"masa sauki, hakuri da rashinsa kadan ne"

"fadi""...."

Ya dago kanta idanuwanta a bushe. Babu

alamar

hawaye... Ya kara murje fuskarta... Da

"hannayensa masu taushi, sannan ya ja ..."

Hannunta suka tafi. Da nutsuwarta ta isa ga

"kawu fuskarta da walwala sosai,suka gaisa"

sannan ta koma ga momi ta harde mata da

"shagwabar nuna kewa. Ta ce. ""Amma dai ba"

"wajena kuka zo ba momi, tunda kuka sauka"

dakin

"Abdul"". Ciki jin dadi kawu ya ce. "" Ni dama ba"

wajenki na zo ba wallahi godiya na zo yiwa

abdullahi. Tana satar harara abdullahi ta ce.

"""Da"

ya yi me kawu? Bayan ya kulle ni ya hana ni

zuwa wajenku... Don Allah kawu gobe a kawo min

"motata""."

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

"50) Ya ji wani sanyi ya ratsa zuciyarsa,"

"wani lokacin da tagagi dadi ne da shi,yanzu"

dalallabata ya yi ya yarda ya yi laifi dai ta

birkice

masa. Awa daya ba ta cika ba su kawu suka

"karaso,ya sauke su a falonsa da karramawa,ya"

yi

ta dawainiya da su har su momi ta kai ga

"zolayarsa. "" Ina zahra'un kake wannan"

dawainiya

"da kanka?"" A ladabce ya amsa mata. ""Dan"

baccin

"azahar ta kwanta,bari na tsota"". Ya fice"

gabansa

na faduwa zuwadakin

Please Login or Register in order to submit comment