gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading UCIYA DA KWANJI Saki Mai Daci 1 By Amierah S man Chapter 3 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Ya"

"hadiye dariyar da ke damunsa,ya ce. ""Don me ba"

zaki kawo min nan ba? Ta zabga masa harara

"kamar idonta zai fado,ta ce. ""Don ni ba baiwarka"

"ba ce,idan ma ba zaka ci ba,ka bar shi"". Ta dauki"

lemon kwakwa ta wuce kujera ta harde ta fara

"kurba,shi ma sai ya mike ya je ya dauki lemon"

kwakwar.yana tsaye ya dire gwangwanin sannan

ya zauna ya fara cin naman cikin gwaninta da

kwarewa yana amfanin da wuka da fork. Ta saci

"kallonsa ta yi tsaki cikin ranta ta ce, duk yadda"

aka yi ya lakanci barin matansa da gabza shi ya

zagaya restaurant ya barje. Duk sai haushinsa ya

kara kumeta. Yana gamawa ya koma muhallin da

"ya tashi, wato na kusa da ita.Bai dubeta ba,sai"

"ya dubi a gogonsa ya ce. ""To ni zan wuce"". Tq yi"

tsaki kawai ba ta tanka ba. Ya dube ta da

"kyau,fuskarsa na rinewa da bacin rai, kawai shi"

ma sai ya zabga tsaki. Ta dago da sauri ta dube

"shi. Ya murza hannu rai a bace,idonsa cikin nata"

"ya ce. ""Ji nan malama, neman kudi fa ba bariki"

ba ne.mene ne za ki dinga yi min tsaki ke ba

"tsaka ba,wai ba ku kuka gayyato ni ba,ni ban"

"miki ba ku karbi kudinku in san na yi,ina fatan ya"

sanar da ke ba daudar talauci ya kankare min ya

dauko ni ba Uzurinsa kawai na kalla na karbi

"tayin"". Maganunsa suka ci gaba da kona mata"

"zuciya.amma ta rasa kalaman raddi, sallamarsa"

zata yi ya yi gaba su koma fafutukar neman wani

"tunda shi tsaurin idonsa ya yi yawa,ko kuma"

shiru zata yi masa ya ci garin? Dole shirun ta yi

"masa tunda shi ma yana da tasa darajar,idan an"

"rasa shi da wuya asami kamar shi,sai ta ta buge"

da kallon talabijin shi kuma ya. Mike cikin

"sassauta murya ya ce. ""Kamar yadda na fada"

"miki dazun,ba na son fada da masifa, kuma bana"

"son tsaki,ke ni gaba daya ma bana son rainin"

"hankali da na wayo, idan kinga in daina zuwa"

gidanku ne kawai sai na dauke kafata ni ma

"lokaci na ya huta wucewa a wofi,in yaso sai"

"manya su yi maganar auren kawai"". Ya yi shiru"

yana kallonta. Ta dade cikin jan numfashi tana

"daure fuska,sannan cikin huci ta ce. ""Shi ke nan"

"zan kiyaye, ni ma bana son yawan magana,kuma"

idan ka zo ka dinga zama a muhallinka daban ina

zama a nawa ko daya bana son wannan zaman

kunatar ba na son wata mu'amala ta kirki ta

shiga tsakaninmu

"1 Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

18). Sannan kar ka dinga kiran wayata a cikin

"abin da bai zama dole ba"". Ya fara tafiya,yana"

"cewa cikin basarwa. ""Zan kiyaye"". Ta janyo"

jakarta don ta fanshe muntukus din da ya yi

"mata,cikin dakewa ta ce. ""A'a tsaya ka karbi"

"kudin zance mana"". Ya tsaya cak ba tare da ya"

"juyo ba, sai da ya hadiye dariyar da ta kama shi"

"tsab,sannan ya juyo cikin,mazewa ya ce. ""To na"

"gode,na manta ma in gaya miki za'a yi bikin wani"

"abokina sati mai zuwa ki ba ni kudin anko,shadda"

"ce 'yar dubu bakwai da kudin dinki dubu uku"". Sai"

"ta rasa abin da zata ce masa,kuma don kar ta"

bayar da kanta sai ta zaro dubu biyar ta mika

"masa tana cewa. ""Aka ce kyauta tukwacin so ko?"

"To tsakaninmu ba haka ba ne,na baka kudin"

zance ne da ya zama al'ada kuma don in nuna

"maka ni ce fa mai umarni da hani,kar ka je"

"bikin. "" Ya yi saurin tare ta da cewa. ""To in"

"haka ne kin gaza,tunda dubu goma ta fi"

"karfinki,saboda haka kar wani lokacin ki ga rashin"

"biyayya ta idan kika yi umarni na ki karba"". Ya"

karbi dubu biyar din ya zira a aljihu ya juya zai

"fita,ba tare da ya bata damara magana ba. Dole"

ta mike ta biyo shi da sauri har tana hadawa da

gudu ta cimmasa suka fito tare a salon tayi masa

rakiya. Ya dinga sallama da yaran gidan yana

"raba musu kudi,ya ba su sama da dubu"

"ashirin,sannan suka jera har wajen motarsa da"

"fatima suna 'yar hirar ganin idon mutane,wanda"

yarfe kawai suke wa juna. Ta ce masa cikin

"gatsali. ""Ka fa yi kokari,kamar ka yi abin a zo a"

"gani"". Shi ma cikin gatsali ya ansa mata ""Kin san"

"ai ba shi din na yi ba, saboda haka bai kamata aji"

"a bakinki ba,ko kuwa kuna son kalato maganar"

"da kika ce ba kya so? Ta ce,""Rashin so na da ita"

ba zai hana in yi sharhi akan abin da na gani a

"baude ba "" Shi ma ya ansa. ""Ba ki ba mara"

"danki kunya ba, don dama na yi miki kallon"

"rashin alkibla"". Yana shirin tashin motarsa ke"

"nan,ita kuma ya barta da tabo a zuciya. Dai dai"

"lokacin da kawu ya shigo,sai ta buge da ce masa."

"""To mara mutunci,ga kawu nan sai ka tsaya ku"

"gaisa"". Ba ta jira cewarsa ba ta juya ta yi"

"tafiyarta, amma ta labe tana hangensu da"

"kawi,yadda Abdullahi ya zube kasa yana gaishe"

da kawu sai ka rantse dan limanin garin ne. Tana

kallo kawu ya dago shi ya dan rungume

"kafadarsa yana cewa. ""Abdullahi ko? A ladabce"

Abdullahi ya gyada kai cikin bayyana jin

"dadi,kawu ya ce. ""Da kyau! Yanzu uwargidan ta"

yi min maganarka a waya.don kai na saki

sabgogina na taho. Ka ba ni aron lokacin ka

"mana zuwa bayan magariba"". Abdullahi ya kara"

"kan kan da kai ya ce ""Babu komai"". Yana rike da"

kafadar abdullahi suka shiga gidan.

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

19) Bayana sallar isha'I kawu ya gana da

"Abdullahi, babu wani dogon bincike don ya yiwa"

"mahaifin Abdullahi farin sani,ba tare da wani"

"shakku ba ya ce masa. ""Na ba ka auren fatima"

"tun daga yau, ka turo waliyanka da sadaki su"

"shaida,ina fatan zaka rike amanarta,musammam"

saboda maraicinta Sannan ina yi maka nasiha

kar ka bari soyayyar fatima ta runtse maka ido ka

barta ta kangare maka kamar yadda suka yi da

mijinta na farko. Ya canja mata tarbiyya gaba

daya kuma yanzu ya zo yana son jefa su masifar

zaman haram. Tun daga nan zuciyar Abdullahi ta

"fara bugawa,ya kasa rufe baki yana kallon"

"kawuhar ya dure maganarsa,sannan ya dora cikin"

"bayyana murna. ""Fatima ta zama matata kawu?"

Da me zan bayyana maka godiyata? A nutse

"kawu ya ce. ""Ba godiyar na fi bukata ba, amanar"

"na fi kaunar ka rike,kuma ina horonka da hakuri a"

"cikin sha'aninta,tana da murdadden hali,amma"

"tana da sauki kai idan an fahimce ta,saboda haka"

"mu'amala da ita na bukatar hankali da azanci,kar"

"ka ba ni kunya don Allah,saboda ko kadan ba na"

"son damuwar fatima,yadda ka ji ina jaddada"

"maka amanar nan tata,haka mahaifinta ya yi min"

"satin da zai rasu,kamar dama yasan rasuwar zai"

"yi, shi yasa kullum nake addu'ar Allah kar ya"

"jarrabe ni a cikin lamarinta,kai ma ina horonka da"

wannan addu'ar don ba zam rufeka ba. Nasa

"fatima kyakkywa ce matuka,wadda sai jarumin"

"namiji zai iya tsallake shu'umancinta,ko ba ka"

"san kyakkyawan mace na da hatsari ba?"" A nutse"

"Abdullahi ke gyada kai. ""Na sani kawu,na sani."

"Duk na gane karatun da kake min,insha'allahu"

zan yi bita. Karfe goma da rabi na washe garin

"ranar da dare,yana gurfane a gaban mahaifinsa"

"wanda ya nemi izinin gani tun safitar ranar,shi ne"

ya ba shi wannan lokacin saboda yawan jama'a.

"""Ina fatan babu matsala Abu Turab"".(Alkunyarsa"

"ke nan) Abdullahi ya kara rusunawa ya ce. ""Allah"

"gafarta malam babu matsala"". Sai kuma ya yi"

shiru ya shiga sosa kai. Uban ya gama nazarinsa

"tsab,sai kawai ya zuba masa ido, suka dauki"

"wani lokacin a haka,sannan malama ya nuna"

"masa agogo ya ce. ""Ba ka lura da dare ne? Ga"

"lokaci na tafiya a matsayinka na mai iyali,ba dai"

"dai ba ne ka je kana buga musu kofa"". Abdullahi"

"ya kara lankwashe kafa,kansa a sunkuye ya fara"

"magana. ""Allah gafarta malam.wata kyauta aka yi"

"min,shi ne na zo in sanar da kai"". Kallonsa kawai"

"malam yake ba tare da ya tanka ba,har ya dora."

"""Wani bawan Allah ne ya kirani,ya ce ya aure min"

"'yarsa"". Sai malam ya kara dubansa cikin tattare"

"ido ya ce. ""Saboda ya tsammaci ba ka da mata?"""

Abdullahi ya girgiza kai a sunkuye. Mala ya ci

"gaba da cewa. ""Uhum bude baki ka bani"

"labari,kai ka fara nuna sha'awarka akan yarinyar"

ko kuma sai da ya baka ita sannan ka ji a ranka

dama kana da bukatar kara aure a irin wannan

"lokacin?"" Abdullahi ya girgiza kai, amma ya kasa"

"amsawa da fatar bakinsa,har malam ya gaji ya"

"dora. ""Wane ne wannan mutumin,kuma me ye"

"dangantakarka da shi?"" Numfashin Abdullahi ya"

"kai gwauro da mari,sannan ya kokarta ya amsa."

"""Prof ne a nan jami'ar bayero,yana karantar da"

"tattali sunansa,prof,alkasim Najib,kuma ba ni da"

wata dangantaka da shi kawai na je gidan ne shi

"ne ya yi kirana ya ce ya bani auren'yarsa"" Malam"

"ya ci gaba da kura masa ido fuska a bace,ya ce."

"""Me ya kai ka gidan?"" Abdullahi ya"

"muskuta,amma ya kasa magana. Can malam ya"

"kara gyara zama ya dube shi da kyau,ya ce. ""Abu"

"turab saurare ni da kyau,ina da bukatar amsar"

dukkan tambayar da na yi maka saboda kar in

"yanke maka hukunci bisa rashin adalci,ka gane"

ko? Kai ka kai kanka gidan prof bisa nuna kana

"son 'yarsa?"" Kan abdullahi a sunkuye ya gyada"

"kai, ba tare da fuskar malam ta canja ba ya ce."

"""Yanzu Abu Turab kana matsayin almajiri zaka"

kai kanka gidan 'yan boko neman aure? Tafiyar

ku zata zo daya Abu Turab? Anya?

"Tarangahumarka fa ta fara isa ta,duk shekarunka"

nawa da zaka hadawa kanka wannan zafin? Mata

"uku a lokacin guda,biyu ma ya ya ka iya da su?"

Abdullahi ya kara kan kan da kai ya fara bayar da

"hakuri, malam ya tare shi a fusace. ""Wai don me"

zaka ba ni hakuri? Bude baki zaka yi mu

"tattauna,ina son sanin alkiblarka akab wannan"

aure auren.Aure uku cikin shekara hudu idan na

ga kana da hujja m [truncated by WhatsApp]

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

.20) Me kake tunani game da mata da kake

"son cusa kanka cikin lamarinsu?"" Kai tsaye kuma"

"a nutse Abdullahi ya amsa. ""Neman ilimi nake a"

"cikin lamarinsa,don ina so dacewa da"

"alkhairinsu,kuma ina neman tsarin ubangiji daga"

dukkan sharrinsu. Ban taba mafarkin zalunci a

"gar su ba,don haka nake neman toshe duk wata"

kofa da zan iya zaluntar da su ko da bisa

"kuskure,idan ka tuna,aurena na farko zabin kai na"

"ne,amma ban yi dace tana da tarbiyya ba. Na"

"biyu kuma ku kuka zaba min malam,amma Allah"

"ya sani bana kawar auren mace irinta,don haka"

har yau a cikin rudu nake. Don haka na nemi

wannan auren saboda ta dace da irin matar da

"nake wa kaina fata,sannan 'yar mutanen kirki"

ce.ina hasashen zata dinke duk wata baraka a

"cikin sakokin zuciyata"". ""Me ka tanadar wa"

"adalci?"" Tambayar da malam ya yi masa ke nan"

"bayan ya dire,shi ma ya kuma amsawa a takaice."

"""Niyya da kyakkyawan fata"". Malam ya jima cikin"

"nazari cikin kada kai, sannan ya nisa ya ce. ""Abu"

Turab ina maka fatan aikinka ya yi dai dai da

"hikimar zancenka,amma ka sani bayan wannan"

zan bibiyi matar da aka ba ka don sanin irin

gidan da ta fito. Idan na ga zaka iya tafiya a

"turban daya zan bar maku aurenku,sharudana a"

nan su ne. Kar na kuma jin ka da neam aure nan

"kusa, sannan duk wani hukunci da zaka yanke a"

gidanka ya zamana da sanina kafin ka yanke

"shi,kar na kara jin ka tura 'yar wani gidansu. Ina"

fatan ka. Fahimce ni Abdullahi ya gyada kai yana

"mai godiya sannan mahaifinsa ya ce. ""Allah ya yi"

"maka albarka,Allah ya jagoranceka, ya ba ka ikon"

"yin adalci a tsakanin matanka"". Cike da farin ciki"

"Abdullahi ya dinga amsawa""amin amin. Fiye da"

sati daya abdullahi bai kuma waiwayar gidan su

"fatima ba,gaba daya a tsorace yake,kar binciken"

mahaifinsa ya cafko komarsa ya wargaza masa

"shiri,saboda haka nutsuwa ta kaurace masa har"

ya fara yardarwa kansa taranguhumar da

mahaifinsa ke masa kirari ta dace da shi. Rashin

"zuwa nasa dan dami fatima,don ta fara zargin ko"

"ya janye,har ta kasa daurewa sai da ta sanar da"

"Alh a waya,shi kuma ya nemi Abdullahi ya nemi"

"ba'asi inda ya amsa masa cewa ""Babu komai"

sabgogi ne suka sha kaina amma zan yi kokarin

samun lokaci na je ko da bazan same ta ba. Allah

"bashi jama'ar gidan sun gannin"". Cikin muryar"

"bayyana damuwa Alh ya ce ""Yauwa ka kokarta"

"don Allah,kar ka wargaza mana shiri,kasan"

"kawun nata wani bahagon mutun ne, idan ba a yi"

"da gaske ba sai ya shawo kanmu,kusan mutane"

hudu na tura kamar kai yana cafko su? Kai kanka

"na tabbatar dalilin mahaifinka ya karbe ka"" A"

"takaice Abdullahi ya ce "" Na sani"". Da haka suka"

yi sallama. Bayan kwana uku da wannan wayar

mahaifinsa ya kira shi a waya ya karbi lambar

"prof a wajensa,wannan ma ya kara kada cikin"

"abdullahi kwarai,kwanaki biyun da suka biyo baya"

ya yi su ne cikin damuwa da dar dar. Zahirin

"maganar shi ne, malam ya nemi izinin ne na"

"zuwa neman wa abdullahi auren fatima, prof ya yi"

murna kwarai don shi ma ya shiga fargabar

"dauke kafar Abdullahi,jiya haka ya dinga surfa"

fatima da fadan cewar ita ta kore shi. Cikin farin

ciki ya yiwa 'yan uwa da abokan da suka kamata

"taya shi karbar wadannan manyan baki waya,"

ranar kuwa duk suka hallara. A takaice a wannan

zuwan nasu suka kawo sadakinsu dubu

"hamsin,ba a tashi wannan zaman ba sai da aka"

kulla auren fatima da abdullahi da shaidun da ba

"su haura sha biyu ba,aka yi musu fatan alkhairi"

da fatan samun zuria'a ta gari. Tirkashi! Fatima

"ba labari,Abdullahi ma haka, sun zama ma'aurata"

"a wani irin yanayi mai shayar da mamaki,to balle"

kuma Alhaji. Su kawu suka raka su motocinsu

cikin karrama juna da yiwa juna godiya.sannan

aka rabu duk suna ganin mutumcin juna. Bayan

"sallar isha'I kawu ya shigo gida, momi ta shigo"

"ta same shi,ko zama bai barta ta yi ba ya yi"

mata umarni da kiran fatima. Ba tare da ta nemi

ba'asi ba ta fita sai ga ta tare da fatima.Ta

durkusa ta gaishe shi.sannan ta koma gefe ta

zauna. Ya dube su gaba daya cikin raha ya ce.

"""Sai na ba ku albishir din tare ko?"" Bai jira"

"cewarsu ba,ya dora da cewa. ""Dattawan Abdullahi"

"sun zo,cikin ikon Allah har an daura auren,ungo"

"sadakinta ba ta"". Ya mikawa momi kudin. Momi"

"ta rafka guda,amma fatima sai ta yi mutuwar"

"zaune,d [truncated by WhatsApp]"

"zaune,d [truncated by WhatsApp"

Zuciya d kwanji

21) Fatima ba ta sami

kebe kanta ba saboda dan bikin da jama'ar

gidan

"suke mata,sai ta yi kiran wayar Alh. Yana jinta"

"cikin kuka sai hankalinsa ya tashi,ya hau"

"tambayarta cikin rudewa, da rarraunar murya"

ta

"amsa masa. ""Wai me ya karfafa maka gwiwar"

hada ni da aure da Abdullahi ne? Me ya saka

"tsammatar masa kyautata muradanmu?"" A"

birkice

"ya hau amsa mata. ""Kanin abokina ne, mutum"

ne

"mara wargi, sannan yana da tausayi,ya nuna"

kulawarsa game da mu da nuna damuwarsa

akan

"matsalarmu,don haka na mika masa kokon"

bararmu tare da hikimar kawu ba zai yarda zaki

yi auren kisa wuta da shi ba Wai me ya faru?

"Ta tsayar da kukanta tana goge hawaye, ta ce."

"""To Allah ya takaita"". Ya ji kamar ta doki kolin"

"kansa da tabarya, ya ce. ""Ki fada min abin da"

ya

"yi miki"". Ta fari numfashinsa da cewa. "" Babu"

abun da ya yi min. An daura auren ne yau da

"magariba"". Shi ma ya ji labarin a wani"

"hagunce,bakinsa na rawa ya ce. ""Ban gane ba?"

"Sam bai sanar da ni ba,alhalin dazu ma mun yi"

"waya da shi"". Fatima ta hadiye wani kututun"

"takaici ta ce, ""To waya sani ko shi bai sani"

"ba,don ni ma ba ni da labarin sai bayan daurin"

"auren,shi yasa na fara tsoron lamarin. Alh ka yi"

ganganci da ka dauko dan malamai ka hada ni

da

"shi, ina shakkar idan Abdullahi bai zame min"

"matsala a numfashi na ba"". Nan take shi ma"

"tsoron ya cika shi,ya ce. ""Me yasa kika yi"

"hasashen haka?"" Cikin karaji ta ce. ""Haba!"

Kana

ganin yadda aka yi min aure shigen na lokacin

"sahabbai, ranar da kawu ya fara ganinsa. Fa,"

"washegari da safe. Ya yi kirana ya ce min. "" Na"

"ga Abdullahi jiya, har na ma ba shi aurenki,"

"saboda. Haka sai ki kiyaye, a yanzu dai dai kike"

"da. Matar aure,sadaki kawai kike. Jira. Da"

"shaidu"". Yau kuwa suka kawo sadaki aka kulla"

"auren su I su, sai dazun aka sanar da ni""."

"""Dakata! Ka daina maganar adalcin nan don"

"Allah,ka san duk adalci da zai maka bai kai"

"wanda zai yiwa kansa ba, da me ka shirya"

"kalubalantar adalcinsa idan ya ki sakina?"""

"""Kinga"

"zan kira shi a waya yanzu. "" Ya tari"

"numfashinta ba cikin hayyacin sa ba,ita ma ta"

tare shi cikin sheshekar kuka.

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

".22) ""Kar ka kira shi,kasan yana da iyali, zasu"

iya. Sauraron abin da za ku tattauna Kawai

"mu zubawa sarautar Allah idon,ni dai rayuwata"

"tana cikin wani hali "" Duk suka rude,ita"

kuka

"Alh kuka,soyayya ke nan ruwan zuma."

*************** ************** Abdullahi

ba shi da

"labarin auren, sai washegari ranar da ya doka"

"sammakon amsa kiran mahaifinsa,wanda ya ce"

masa ya biyo kafin ya wuce wajen aiki. Tunda ya

shiga gidan gabansa ke faduwa saboda yadda ya

"ga jama'ar gidan na masa wani irin kallo,har"

aka

yi masa iso ya isa falon mahaifinsa. Bayan 'yan

gaishe gaishe malam ya ba shi albishir.

"Numfashin Alh ya kai gwauro ya kai mari,amma"

"sai ya hadiye ya ce. ""Har yau ban gano inda aka"

"haifi matsalar da kike mana hasashe ba"". Kai"

"tsaye ta amsa masa. ""Ka rayawa ranka hujjar"

da

Abdullahi zai gabatarwa mahaifinsa kafin ya

saki

aurena a cikin sati biyu? Labarin da na samu

wajen momi duk 'ya'yan gidan su Abdullahi na

yin abu ne bisa jagorancin mahaufinsu. Sannan

idan ma zai sake ni na tabbatar a matsayinsa

na

"dan malamai zai yi min saki ne na sunnah,wato"

"saki daya wanda yana iya sakina a yau,gobe"

"mahaifinsa ya sa shi lallai ya mayar da ni, na"

"mayu fa Alh? Idan ma ba a yi haka ba,ni kuma"

in

"zo gida na riski tashin hankalin kawa,kila silar"

da

"zai haramta mana komawa aurenmu ke nan, dul"

ba ka yi wannan tunanin ba Alh? Me yasa ba ka

hada ni da wanda ba shi da wata kyakkyawar

"nasabar da za a duba ba?"". Sai numfashin alh"

ya

"shiga sassarfa,ya ce. ""Duk ban taba wannan"

"hasashen ba, na fi la'akari da adalcinsa """

Yana

"rufe baki ta amsa. ""Dama na kiraka ne don na"

sanar da kai jiya ni da iyayenka muka je gidan

"prof cikin lamarinsu,ka sanar musu da taushin"

"harshe, ka yi kokari ka fita hakkinsu ka ji? Ni"

kaina na yaba da gidan da ka nemo aurenka irin

"su prof a wannan zamanin sun yi karanci""."

"Abdullahi ya yi shiru kawai,shi kadai yasan abin"

"da ransa ke zakka a wannan iyali. ""Ka je ka"

fara

"shiri daha yanzu,ni ma bana son a dauki lokaci"

ba

"ta tare ba,don kar mu zama kananan mutane""."

"Abdullahi ya jima cikin shiru,sannan a kunyace"

ya

"ce. ""Nan da sati daya ya yi malam?"" Malama ya"

"dan murmusa,ya ce. ""Allah ya nuna mana""."

Abdullahi ya wuni ne cikin nazarin yadda

rayuwar

"aurensa na sati biyu kasance,wai ya ya zai"

tunkuri wannan rayuwar ne? Da me zai yi

tunkahon da zuciyarsa ke raya masa a auren

fadimatu? Da wacce hikimar zai tari kalubalen

da

zai dinga shigo masa dalilin auren a cikin gidan

da waje?.

"Like React Report May 14, 2015"

Amierah S-Man

Zuciya d kwanji

.23) Wannan lissafin ne ya hana shi sukuni a

"wunin wannan ranar,har bayan sallar isha'I"

inda

ya hallara a gidansa. Girki uwargida sadiya

"ne,ita"

ke ta dawainiya da shi a katafaren falon inda

ya

"langwabe yana bayyana gajiya,yana kishingide"

a

"kujera idonsa lumshe,kana kallonsa zaka gane"

ba

a fata gajiyarsa ta tsaya ba har ma da zuciya.

"Sadiya ta dinga nazarinsa,sai ranta ya raya"

mata

"kawai miskilancin nasa ne ya motsa,domin tun"

shigowarsa bai mata maganar da ida an jera

zata

cika layi hudu ba. Duk da haka ba ta yi zuciya ta

"bar masa dakinsa ba,sai ta kame ta ci gaba da"

kallon talabijin. Dai dai wannan lopkacin kiran

Alh

"ya shigo wayarsa,ya daga wayar sannan ya"

gyara

"kishingida,a kasaice ya yi sallama. Kawai sai Alh"

"ya fara da tuhumarsa. ""Sashe har an daura"

auren

"tun jiya,amma jiya da na kiraka ba ka sanar da"

ni

"ba?"" Kai tsaye Abdullahi ya amsa masa ""Haka"

"ne,"

"an daura tun jiya,sai dai ni ma ba ni da labarin"

sai yau da safe malam ya yi kirana ya ce da ni

"an daura min aure"". Hantar sadiya ta yi"

masifar

"kadawa,ta dora masa ido babu ko kakkautawa"

"tana kallonsa yana yamutsa fuska,yana"

sauraron

"kashedin da alh ke masa. ""To sai ka yi kokarin"

"cika alkwari,kuma in son ka ci gaba da dauke"

"kafa a wajenta tunda an yi mai wuyar,kar ka"

sake

"ka taba min mata ka ji ko?"" A takaice"

Abdullahi

"ya amsa,""To"". Alh ya ce masa. ""Yaushe ne"

"tariyar?"" Abdullahi ya mayar masa da amsa."

"""Na"

sanar da malam nan da sati daya nake son ta

"tare,ya kuma amince min, don haka zan yi"

kokarin

ganinta a gobe Ka dai tsumaye ni nan da

sati

"uku"". Jikin Alh a sanyaye ya yi masa sallama ya"

"ajiye wayar,shi ma ya fara shan jinin jikinsa"

cikin

"lamari,ya fara jiyo kashin gaskiya a cikin"

hasshen

"fatima,me yasa komai sai da malam za a yi?"

Abdullahi na ajiye waya sai ya lumshe ido don

"haka sadiya ta yi mugun kuluwa,a kuntace ta"

ce.

"""Abu Turab wa aka daurawa aure?"" Ya yi"

firgigit

ya tashi zaune kamar wanda ya ko daga bacci ya

"ce. ""Oh yi hakuri,dazu na yi ta kiran wayarki na"

ji

"ta a kashe,zan sanar da ke an ba ni aure har an"

"daura shi a jiya,yau malam ke sanar da ni""."

"Maganar da a zane ba ta fi sadara uku ba,"

amma

girmanta ya zarce na gwaron dutse a

kwakwalwar

"sadiya,sai ta rasa abin da zata ce, kallonsa"

kawai

"ta ke kirjinta na bugawa,dakin na zagayawa

Please Login or Register in order to submit comment