google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi aciki,Shi kuma Wayan Ya jefa bomb acikin motar,Yana barin wurin,Gingimarin Motar nan Ta shararo da gudu,Dama already sun kira wayarshi yana akan layi suna sanar dashi cewa Babu Yaron acikin motar,Atsiyace Yabi takan motar Junaid Ya rugurguzata,Yana sauka ya antaya da gudun gaske,Nan take Bomb Win cikin motar Ya fashe,Dama sun Wibar mashi adadin mintunan da zai tashi,To masu karatu Kunji yadda akai Junaid Ya tsira,Baya acikin motar lokacin da suka take motar,Ko lokacin da Jahad ke ihu tana kuka,Duk a kunnanshi bawan Allah,Yana acikin motarsu sun rufe shi,Sam baya acikin hayyacinshi sai faman shafa glass Win motar yake yi yana kallonta,A haka har suka tashi motar da gudu suka bar wurin bayan sun dauki vedion motar naci da wuta"

"wanda suka tura ma haroon,"

"Yadda akai Sgr yasan game da abubuwan daya fadi ma haroon kuwa,dama tun farko,ya dawo Nigeria ne da niyyar yin bincike,don Mommynsa tasha fadi masa cewa akwae abubuwan dake faruwa ba daidai ba acikin gidan,kuma ta sanar dashi ita bata yarda da azmee ba,wannan dalilinne yasa yazo da shirinshi,a 6oye ya fara yin bincikenshi ba tare da kowa ya sani ba,ana haka kuma Mommynsu ta kirashi ta sanar dashi game da makudan kudin dasu twins suka bukata awurinta,ta tabbatar mashi akwae abunda yake faruwa dasu wanda suka 6oye don a yadda suka bukaci kudin sam hankalinsu ba'a kwance yake ba,gashi itama ta bukaci sai sun shirya tsakaninta da Junaid wanda tana ganin hakan ba mai yuwuwa bane cikin sauki,amman sai gashi sun aikata hakan duk don ta basu kudin,hakan yasa mata zarginsu,jin hakan yasa Sgr yin amfani da Surveillance Cameras wadanda yasa a wasu bangarori na gidan ba tare da kowa ya sani ba don bai barsu a bayyane ba wasu har a cikin chandeliers(fitilun sama) na parlon gidan aka sa,ta nan yake ganin duk abunda ke faruwa har lokacin dasu twins din suka kaima haroon kudin wanda daga baya yabi ya daukesu,koda ace asirin Azmee bai tonu ba ta hanyar ya Mu'allim ba,Sgr na gab da ganota,atakaice ma kusan ya gane bata da gaskia shiyasa ko lokacin da Abu ta sanar dashi dalilin ciwon Sehrish da kuma inda tasan Azmee yayi murmushin takaici,haka lokacin da Marshal Omar ke lallaba haroon akan ya sanar dasu wanda ke bashi umarni yace Sgr yasan komae,wannan"

kenan.

"Azmee taci gaba da bayani ""Tunkafin Afkuwar wannan Lamarin,Akwai sihiri ajikin Junaid,Wanda mukayi mashi turenshi,a duk daren duniya,dun™ulen jini na fita daga hancinshi batare da sanin kowa ba,Saboda bai sanar daku ba,bayan Faruwar Accident Win nan ni nasa aka killace mun Junaid,kuma na hana kowa Ya cutar mun dashi,Lokacin da kuka sanar cewa Junaid Anyi kidnapping dinshi,Nayi mamaki sosai,Yarda kuka tsara hakan bayan a iya saninku mutuwa Yayi,Sai kuma nayi tunanin cewa Kun 6oye mutuwar Junaid ne saboda mahaifinku gudun kada ku rasa shi,bakowa ya fara Zargina ba,Sae Sehrish da ta tsinci zoben Junaid a cikin wardrobe W ina,tundaga nan ta fara sanya mun ido,ni kuma nayi kokarin rikitar da ita har ta fara ´an gane"

"gane. """

"Tunkan takai ™arshen Maganar,Omar ya katse ta da cewa""Yanzu ina Junaid Yake,""?yayi tambayar"

"tamkar baisan inda yake ba,"

"Shuru Azmee Ta Wanyi kafin tace""daga bayan nan Nasa an kaishi gidan Hajiya saratu,Šiyar wan mahaifina wadda ke acikin garin nan,"".."

"Innalallahi wa'inna ilahirraji'un!!"" Amrish ce ta ambaci hakan tare da Waura hannunta asaman """

",kanta,Tana kuka"

"Hankalin kowa Ya koma kanta,Muryarta na kerma ta nuna Azmee da hannunta tana faWin""Dama ke kikasa aka kaishi gidanmu dan ba™in zalunci?Wacece ke?Ni bansan meya haWani da ku ba,Wlh duk na tsani kaina,In har abunda nake zargi ya tabbata,wlh saina kashe kaina,""sosai ta fashe da kuka"

"Tunda Azmee taji hakan nan ta gane cewa wani abu ya faru acan gidan,tabbas Junaid Ya ku6uta daga wurinsu,."

"Gyaran murya Ya Mu'allim yayi,hankalinsu ya dawo kanshi,Anan Yake labarta masu duk abunda"

"ya faru kamar yarda Amrish ta sanar dashi,Har zuwa kaishi asibiti da su kayi,"

"Yana kai ™arshen maganar,Azeemi tace""Naji daWi da Junaid ya dawo hannunku,Amrish ke bakowa bace face W iyar saratu matar ™anina Ya Sayyadi,Da saratu dani ´ a' ´an wa da kanine,Don haka ke jininmu ce gaba da baya,babu yarda zakiyi haka Allah Ya ™addaro maki,Ki gode ma Allah da baki Waukko irin mugayen Wabi'un mahaifinki da mahaifiyarki ba wanda hakan"

"ne ma yasa ba'a bayyana maki mahaifin naki ba,"""

"Waro ido waje Amrish tayi,idanuwanta sunyi jawur dasu,a fujajan ta watsa da gudu ta nufi Glass cups Win da suka faffashe a wurin,ta Wauko ta daddage zata Caka shi a ™ahon zuciyarta da sauri Kanal Yusuf yayi hanzarin dam™ar hannunta,™o™arin kwacewa tadinga yi don ta Caka ma kanta,Amma ya hana hakan,Fisge glass Win yayi tare da jefar dashi ™asa,Ya ruko kafaWunta ya jinjigata""baki da hankali ne?Saboda me zaki kashe kanki?saboda Iyayenki sun kasance Gur6atattu!Laifinki ne?ko kin manta da ayar da Allah subhanahu wata Allah ke cewa""Yana fitar da mai rai daga matacce kuma yana fitar da matacce daga mai rai,kuma yana rayar da ™asa a bayan mutuwarta,Kuma haka ake fitar daku,acikin suratul rum Ayata 20,Bayan ita akwai surar da tayi magana makamancin wannan acikin suratul Ahli'emran Aya ta 28,don haka ki kwantar da hankalinki,Ki rungumi ™addararki,Bakanki farau ba,Sau nawa cikakken malami ke haihuwar 6arawo ko kasurgumin dan fashi?Ba yadda Allah bai ikonshi,kuma bawai don baya sonku ba face don Ya jaraba imaninku,Sannan Laifin da iyayenki suka aikata bazai ta6a shafarki ba,ki gode ma Allah da baki Wauko irin Wabi'unsu ba,Ke tsarkakkiyace,Allah ya tsarkake ki daga faWawa halaka.......'jikinta ba ™aramin Sanyi yayi ba,Kalaman kanal Yusuf ba ™aramin sanyaya mata zuciyarta su kayi ba,Har taji ta ha™ura da kashe kanta da tace zata yi,Jiki asanyaye ta juya ta koma wurin Sehrish,rungumeta Sehrish tayi ajikinta,gaba Waya suka fashe da kuka maicin rai,dole Amrish taji ba da W i,very heart touching ace iyayenka su dukansu gur6atattune kuma"

"6atattu,dayawa mutane zasu dinga yi maka wani mummunan kallo,Ya Allah kasa mu dace,"

"Nasan bazaku ta6a yafe mun ba,Ku yanke mun duk hukuncin da ya dace dani,wlh zan kar6eshi hannu "" bibbiyu,Amma dan Allah ina neman wata alfarma Waya agare ku,""Azmee ce tayi maganar,yayin da"

",kwalla ke cigaba da zubowa akan fuskarta"

"Kasa kunne su kayi suna sauraronta,"

"Dan Allah,Kada ku ta6a Haroon,Duk hukuncin da zaku yi mashi,Ni kuyi mun saboda ba laifin shi "" bane,tursasa mashi akayi,Bayan tafiyarku asibiti,Na same shi acikin mawuyacin hali Wakin da kuka kwantar dashi,Na kwanceshi sannan na fitar dashi daga cikin gidan nan,Saboda gudun kada ku kashe ""shi nasan bazaku ™yaleshi ba"

"Azmee kin bani mamaki,Kin karya mana zuciyoyinmu,Bakisan irin raWaWin da kika sanya mana acikin"" Zuciyoyinmu ba,Why Azmee?Duk don saboda daukar fansa Yasa kika shiga jikinmu!Ina iliminki ya tafi ne?Ke fa musulmace,bakiyi imani da ™addara bane?Meyasa Laifin wani zai shafe mu ?ballantana ma Ba wani abu akayi maku ba,Komai ya faru da family dinku laifinku ne,Saboda kun kashe ne shiyasa aka kashe naku,Da baku ta6a kowa ba,babu wanda zai ta6a naku,Kuskure Wayane na kashe mijinki da akayi wanda shima don ya taka sahun 6arawo ne,Tsautsayine ya rutsa dashi. ""da™yar yake"

"magana,sauke ajiyar zuciya yayi kafin yaci gaba da cewa""Almost 20 years Azmee kina tare damu ashe ba don Allah bane,Wlh tausayinki nake ji,Kin 6ata wayonki,kuma kinyi asarar Rayuwarki,Yanzu komai da kikayi ya tashi abanza,hatta ibadar da kikeyi itama ta tashi abanza,Idan yanzu kika faWi kika mutu me zaki ce ma Allah?ya ™arasa maganar yana kallonta,Sosai Azmee ta fashe da kuka kamar ranta zai fita"

"Da ace kinyi hakuri,kin rungumi ™addara,Yaya kike tunanin Rayuwarki zata kasance?yadda kowa ke "" sonki,Kina da farin jini sosai,Ko abokanaina in suka zo gidan nan har santin girkinki suke yi,Kowa yabonki yake yi,Why Azmee?Kin Wauki alhakin mutane dayawa,Kin cuce mu kin yaudare mu,kin"

",kuma zalunce mu,Amma inaso ki sani,Wlh duk kanki kikayi mawa!""abun ya ™ona mashi rai sosai"

"Ni wlh da tun farko kin sanar dani cewa kina sona,a yadda na yaba da kyawun halayanki a wannan "" ""!lokacin,Da ba abunda zai hana in aure ki"

",Šagowa tayi da idanuwanta waWanda su kayi jawur dasu,tana kallon Abba dake magana"

"Rai a6ace Mommy tace""Ni bansan me kuke jira da ita ba,Banason ganin matar nan,Rayuwarta bata da "",amfani,ta mutu kowa ya huta"

"Gaba daya sun fusata,ganin suna ™okarin zame belt Win wandonsu don su jibgeta,Abba yayi saurin dakatar dasu""Innallaha ma'assabirin!Kubarta da Allah Shiyasan yarda zaiyi da ita,ban amince Waya daga cikinku Ya ta6a lafiyar jikinta ba,Azmee bata kashe mun kowa ba,Iya cuta dai ta cutar damu,Ina neman alfarma a wurinku,daku mi™ata wurin hukuma su yanke mata hukuncin daya dace da ita,Sannan kuma Ina umartarku da ku hanzarta Ruguza ™ungiyarsu,Da duk wani wanda ke cikinta,Kamar yarda kakanku salahudeen yayi,haka nakeso kuma Kuyi,Kada ku raga masu,banaso daya daga cikinsu Yasha,gawawwakinsu kawai nakeson Gani,""Yana kai ™arshen maganar,Ya juya tare da barin wurin Ya koma bedroom Winshi,Idanuwanshi cike tab da kwalla,a ™opar Wakin ya tsaya yayin da idonshi ke akan Junaid dake kwance saman gadonshi Yana ta sharar bacci abunshi,Har cikin ranshi baiso Azmee Ta kasance haka ba,Koma miye ita taja ma"

"kanta,Ya Allah kakare mu daga aikata Aikin dana Sani,"

"Bayan tafiyar Abba,Ya Mu'allim Yace""Shawarar da zan baku shine,Kuyi amfani da Azmee wurin kama sauran masu aikata laifin,saboda tasan komai,Tasan inda ™ungiyarsu take Inyaso daga"

"bisani Sai a mi™ata ga hukuma,zamu tayaku da Addu'a akan Allah ya baku nasara,"""

"Sosai sukayi ma Ya mu'allim Godiya,domin kuwa ya basu shawara mai kyau kuma Ya taimakesu,batare da 6ata Lokaci ba,suka tasa ™eyar Azmee zuwa Šakin horonsu,Tambayoyi suka shiga jero mata,tana amsa masu,In tayi kuskuren yi masu taurin kai kuwa,zazzafan Mari take sha,Anan suka samu bayanin inda Ya sayyadi Yake,Ashe baya ™asar tun Lokacin da abu ta kashe mashi idanuwanshi,Suka fiddashi ™asar waje,Don a duba lafiyarshi,Da wayar Azmee sukayi amfani wurin gano Duk wani mugun abu da suke aikatawa,A ranar suka shirya tsaf cikin kakin Sojojinsu gaba dayansu domin fara ya™ar ™ungiyarsu,Manya manyan makamai suka Wauka,Sai da Abba ya fara sanya masu Albarka,Yayi masu addu'a,Mommy ma tayi masu tare da sauran Mutanan gidan Kafin Su kayi masu sallama,A tare da Azmee suka tafi Asaman Helicopter kusan"

"guda shida Ya Waga dasu,"

"Kasa samun natsuwa su Sehrish su kayi,kowa zullumin yake yi game da tafiyarsu Babban"

"Yaya,wurine mai matukar haWarin gaske acikin wani ™urmamin daji,inda suka kafa ™ungiyarsu ta matsafa,kodai su kashe ko akashe su,Allah kaWai yasan wanda zaiyi nasara,"

"Abu kamar wasa har goma sha W ayan dare basu dawo ba,babu wani labari dangane dasu,Wayoyinsu kuma duk in aka kira bata shiga,Hakan Ya ™ara tayar masu da hankalinsu,shi kanshi Abba sai daga baya ya fara danasanin turasu,Mommy kuwa tuni ta fara zubda"

"kwalla,tsoranta kada ta rasa ³a'´anta,"

"A 6angaren su Sehrish kuwa,Babu wanda ya runtsa acikinsu,kwana su kayi saman darduma sunayin sallah akan Allah ya basu nasara ya kuma dawo dasu Lafiya,abu kamar wasa Tsawon kwana biyu kenan su Sgr basu dawo ba,lamarin ya fara tsoratar dasu,Gashi ba'a samun Layinsu"

"balle asan awani hali suke Ciki,"

"Sai adaren Rana ta biyu ne,Allah yayi suka dawo,Sunyi nasara sai dai sunyi babban rashi na mutun Waya acikinsu,Irfan Allah yayi mashi rasuwa,sunji mutuwar nan kamar kamar me,tare da gawarshi suka dawo,wasu daga cikinsu kuma sun raunata sosai,Dan Fawan Allah ne yayi zai rayu,Twins kuwa sun jigata sosai,kowa Yaji ajikinshi,Nasarorin da suka samu sune sun ruguza ˜ ungiyar matsafan,sun lalata masu komai,Sun kuma kashe mutanan cikinta gaba Wayansu,don sunyi masu zuwan bazata,kuma sunci sa'a adai dai lokacin suna kan yin meeting ne,kowa Ya hallara,Hada shugaban nasu Ghali,Da taimakon Azmee suka kashe shi,Yanzu mutun Waya ya rage"

"masu su kamashi Wato Ya Sayyadi,"

"A washe garin ranar akayi jana'izar Irfan,Abba Yafi kowa jin mutuwar nan,Abubuwa sunyi mashi"

"yawa,Ga Junaid dake kwance yana jinya,Ga kuma fawan shima Yana ™arkashin kulawar likitoci,"

"Bayan kammala Jana'izar Ifran,Batare da 6ata Lokaci ba,Sgr Ya tura Armstrong tare da wasu daga cikin sojojinshi,Suka hau jirgi zuwa ™asar Malaysia,Don bala'e har asibitin da aka kwantar da Ya sayyadi suka Cafko shi,idanuwanshi Na manne da uban bandegi,da Alama aiki akayi mashi a wurin,Cikin jirgi suka sanyoshi,Sannan Suka dawo dashi Nigeria,har cikin gidan suka taso ™ eyarshi gaba,a garden Win gidan Sgr ya sanyasu suka Kwantar mashi dashi,kafin ya yanke mashi"

"hukunci,Sai da Ya fara kiran Abusufyan tare dasu Jahad,da oummansu gaba Wayansu suka hallara"


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment