gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Gidan Asali Complete Hausa Novel by Boss Bature Chapter 20 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da masifa""Bazan ta6a yadda da kalamanka ba,karka kuskura ka ™ara cewa ta hanyar aure ka same su,in ba haka ba saina ci maka mutunci a wurin nan!dama najima ina zarginka abusufyan,banta6a tunanin zakayi mun haka ba,ka cuce ni,bazan ta6a yafe maka ba,rashin jin maganarka har yakai ka kawo mun Shaggu acikin zuri'ata,bazan ta6a lamun ta ' ba"

"Rai a6ace gwaggon katsina ta katse mata hanzarinta da cewa""Ya isa haka,babu laifin abusufyan acikin wannan lamarin,Nice na aura mashi yarinyar da ta haifa mashi waWannan ดa'ดan,don haka kidaina ambaton sunansu da shaggu saboda baki da hujjar yin hakan,bazan ta6a yarda a tozarta ดa'ดan abusufyan Wina a gabana ba ehe,"" kowa yayi mamakin yadda gwaggon katsina ta mayar ma Ammi"

",martani,tamkar wata mai cikakken hankali"

"Dan Allah Ammi ki daure ki fahimce shi,rashin sanar maki da basuyi ba,shine babban kuskuren da "" Abusufyan da gwaggo suka yi,Gwaggo ta aikata hakanne saboda son da takeyi ma abusufyan wannan dalilin ne yasa ta aura mashi mahaifiyarsu batare da saninki ba,saboda tasan halinki,kin tsani auren bare,gashi shi kuma abusufyan ya kwallafa rai akan yarinyar,wannan ne yasa ta aura mashi ita,saboda"

"gudun karya faWa halaka..... ""Wani irin kallo da Ammi ta jefa mashi ne yasa shi dakatawa da yin"

",maganar da yake,wato Abbansu junaid"

"Aunty babba dake la6e ita da hayaam suna sauraronsu,saboda tsabar farin ciki kamar su zuba ruwa a"

",™asa su sha,burinsu kawai Ammi ta koresu Jahad"

"Kowa saida ranshi ya 6aci a wurin nan,saboda yadda ammi ta ha™i™ance akan cewar bazata kar6i shaggu ba acikin zuri'arta,a ™arshe tace""na riga da na yanke hukuncin korarsu daga cikin zuri'ata,banason ganinsu,kuma duk wanda yayi yun™urin binsu acikinku wlh saina tsine mashi yabi"

",duniya,kuma zan yafe shine acikin ดa'ดa Na"

"Wani irin matsanancin kuka su jahad suka fashe dashi,haka abusufyan ma kuka yake yi tamkar"

"™aramin yaro,™iri kiri za'a rabashi da ดa'ดanshi,su Abba kuwa gaba Waya jikinsu yayi mugun"

",sanyi,Hankalin Omar ba ™aramin tashi yayi ba,haka zalika sauran kowa hankalinshi yayi mugun tashi Su aunty babba kuwa dake la6e,jin an kori su sehrish,yasa suka daka uban tsallen farin ciki,saboda"

",tsabar dariyar mugunta,hada hawaye,da gudu suka koma cikin Waki,suna faman dariya,burinsu ya cika"

"Ku tashi ku fuce daga cikin gidan nan tunkafin insa ayi waje daku,""jiki asanyaye suka mi™e tsaye "" jahad ta ru™o hannun sehrish da jahad acikin nata,tafiya sukeyi kamar wanda aka zarewa laka,yayin da hawaye ke gangarowa daga idanuwansu,yun™urawa abusufyan yayi da sauri zaibi bayansu,aikuwa abba yayi hanzarin dam™o rigarshi ya janyoshi,ya dawo da shi saman sofa din,a haukace ya shiga kiciniyar kwace kanshi yana fadin""Ka barni yaya hossein wlh sai dai ta tsinemun amma bazan bari rayuwar ดa'ดana ta wulakanta ba,duk inda zasu je ™afata kafarsu,""ganin abusufyan na ™o™arin zaucewa yasa su Marshal Omar dasu ishaq da abbas suka rurrukeshi,sai faman hargowa yakeyi,yana kokarin kwacewa"

",don yabi bayansu sehrish"

"bazasu iya jurar ganin halin da mahaifinsu ke ciki ba,hakan ne yasa suka fuce waje da gudu suna"

"kuka,tamkar ransu zai fita,sae faman shesshe™ar kuka sukeyi,"

"Suna cikin wannan yanayin Motar SGR,ta shararo da gudu cikin gidan,a tsiyace su kayi parking W in motar,tunkan Amstrong ya buWe mashi motar,ya sanya kafarshi tare da harba murfin motar,ya fito daga ciki,kai tsaye ya nufi wurinsu Sehrish dake a tsaye suna kuka,kwata kwata basu lura dashi ba,sae dai suka ji an ruko hannayensu,Jahad da hosana,a firgice suka W ago suna kallonshi,""ku wuce mu shiga ciki,""yayi maganar tare da jan hannunsu,sehrish ma tabi bayansu suka koma cikin falon,jin sallamar Sgr yasa hankalin kowa komawa kansu,ganin ya dawo dasu sehrish yasa kowa ya shiga sauke ajiyar zuciya,Zuba mashi ido Ammi tayi tana kallon ikon Allah, ™arasawa cikin falon yayi tare ce masu sehrish""Ku samu wuri ku zauna,""jiki asanyaye suka samu wuri"

",™asa suka zauna,suna faman sauke ajiyar zuciya"

"Zama sgr yayi asaman sofa,tare da aza ™afarshi Waya bisa Waya,yayin da yake fuskantar Ammi wadda"

",ta zuba ma sarautar Allah ido"

Sai da ya mula yasha iska sannan ya soma magana

"dama saida raina ya bani cewa hakan zata iya faruwa,that's the reason why na tanadin hujja Waya "" "",kuma kwakkwara wadda zata wanke zargin da kikeyi akan abusufyan da kuma waWannan triplet Win ˜arasa maganar yayi tare da sanya hannunshi cikin aljihun wandon jeans Win dake ajikinshi,ya zaro"

",wayar shi"

"*,mu haWu On monday don jin yadda zata kaya*"

"har yanzu wasu basu gode mun akan long page Win da nake sawa,in banda ma rashin godiyar Allah _ irinta Wan adam,a ™alla yawan one page da nake sawa Yayi fiye da 3 page na wasu masu rubutan,Allah har mamaki nakeyi in naga page Win wasu writers din,duk read More 3 ne amma ni kaga page mai read more 9 har 12 ina sakawa,™aramin page Wina shine zaka ga read more 6,zama nakeyi inyi rubutu kamar zan kashe kaina,amma wasu saboda rashin godiyar Allah suna zuwa sunayi mun complain Win wai adinga posting sau biyu?a iya sanina Vip ne ma ake sanya 2 page,amma ni ina sanya maku kusan 3"

"page a hade duk da hakan baiyi maku,idan so kuke sai in dinga raba maku shi uku,saboda na lura hakan"

"yafi maku,kunfiso ku ganshi arabe,bakomai ne yasa ma nakeyin page masu tsayi ba face don in samu intakaita labarin saboda yana da tsayi,idan kuma aka cigaba da raina abunda nake sanyawa wlh zan"

_ mayar dashi ne read more uku in tafi dai dai da kowa

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Saman Gadon ta haye ta kwanta tare da jan bargo ta lullu6e,zuciyarta cike da wani irin farin"

"ciki,sai faman sakin kayataccen murmushi take,da™yar bacci 6arawo yayi awon gaba da ita,d'"

"Wuraren sallar asuba,jahad ta farka tare da tashin su hosana,atare bayan sunyi alwala su kayi"

"salla,bayan sun kammala suka koma saman gadon suka dasa wani sabon baccin don bai ishe su ba,"

"˜arasowa hafsat tayi ™opar bedroom Win nasu,jikinta sanye da dogon hijabi,hannu tasa ta Wan bubbuga ™ opar W akin,shiru ba'a bu W e ba, ™ ara bugawa tayi,bugun ya isa cikin kunnan sehrish,cikin bacci tace""Wanene""?"

"Hafsat tace""Ni ce,"""

"Kece wa""? Sehrish ta tambaya a yayin da ta mi™e tare da tunkarar ™opar ta buWe,Tun daga ™asa har "" sama sehrish ke bin ta da kallo don batasan wacece ita ba,amma tabbas ta ta6a ganin fuskarta,kuma jiya"

",taga gifcinta acikin gidan,ga kuma kamannin fuskar Yaya ishaq a fuskarta"

"ดan kame kame hafsat ta shiga yi,muryarta na inda inda tace""am...um..jahad.."" katse ta sehrish tayi da "",cewa""ba ita bace,Ni sunana sehrish,jahad tana ciki tana bacci"

""",In ba damuwa inason ganinta"""

"Matsa mata hanya sehrish tayi,ta shiga cikin Wakin nasu,rufe ™opar sehrish tayi sannan ta koma ciki itama,sae faman kallon kallo suke ita da hafsat,duk tabi ta kama kanta,kana ganin fuskarta zaka fahimci cewar bata da gaskiya,"

",Wuri ta samu gefen gadonsu ta zauna,idanunta na akan su jahad da hosana dake ta sharar bacci"

"Muryarta a sanyaye tace""in ba damuwa,dan Allah ki tashe su daga baccin inason yin wata magana"

""",dasu mai mahimmanci"

"Batare da musu ba,Sehrish tace toh,sannan ta haye saman gadon tana ambatan sunayensu,gami da "",bubbuga ™afafuwansu""jahad!hosana!ku tashi ana son ganinku"

""",cikin bacci hosana ta buga tsoki tana fadin""dan Allah a ™yale ni,kar a takuramin"

"Jahad kuwa tuni ta farka,tana faman mutsustsuka idanuwanta,wurga idanunta tayi kan sehrish"

"?""tace""Wai lafiya"

",Wannan ce ke son magana daku,""tayi maganar tana nuna hafsat dake zaune"""

"Juyawa jahad tayi tana kallonta,cike da mamaki ta ambaci sunanta""Aunty hafsat!"" sunnar dakai ™asa hafsat tayi,fuskarta dauke da matsananciyar damuwa,da™yar ta iya amsa mata""Na'am jahad,""tashi "",zaune jahad tayi,suna fuskantar juna ta sake ambatar sunanta""Aunty hafsat"

"Kinsanta ne""? Sehrish ce tayi tambayar,jahad tace""Niko na santa,itace Wiyar wannan matar da nake "" faWa maki wadda ta azabtar da rayuwarmu,kuma wannan itace ta Wauke mu acikin motarta,ni da Hosana "",ta kai mu hannun wannan mugun mutumin wanda ya kai mu daji har yayi ™o™arin cutar da Hosana Jin wannan maganar yasa ran sehrish ya 6aci,harara ta wurga ma hafsat tare da nuna mata hanyar fita daga Wakin tace""Dan Allah malama tashi ki fita ki bamu wuri!bamu son ganinki!mugaye kawai Azzalumai,kun cutar da rayuwar ดan uwana,saboda son zuciya irin naku,basuyi maku laifin komai ba,Amma kuka tsangwamesu,saboda kunga basu da gata,Insha Allah sai kunga sakayyar da Allah zaiyi "",masu,kuma sai kun WanWana irin u™ubar da kukayi masu"

",Hawaye ne suka shiga zarya a fuskar hafsat,dama saida ranta ya bata cewar dakyar ne su yafe mata Janye idanunta tayi daga kan sehrish ta mayar dasu kan Jahad,cikin shesshe™ar kuka tace""dan Allah ku yafe mun Jahad,nasan mun cutar daku,amma inaso ku sani bada son raina ba,na kaiku wurin wannan mutumin,Mommy ce ta sanar dani cewa Gidan marayu za'a kaiku,shiyasa har na Wauke ku,kuma nayi hakan ne saboda tsoran karta halakar daku acikin gidan nan don ba yadda banyi ba akan ta kyale ku ',amman ta kiya,shiyasa ma na amince da akaiku gidan marayun ashe zubar daku tasa ayi"

"Ba zamu ta6a yarda da kalamanki ba,saboda tun farko baki nuna kina son mu zauna acikin gidan "" ba,ke da mommynki,shiyasa kuka haWa baki ke da ita,kika fara yaudararmu kina nuna kamar kina son mu ashe,so kuke ku fitar damu daga cikin gidan,saboda rashin Imani Aunty hafsat kika dam™a mu a"

"!!hannun wannan mutumin,to bari kiji Ya Omar ya kashe shi har lahira"

"""!Gabanta ne ya faWi rassss!hankalinta yayi mugun tashi,a kiWime tace""Ya kashe shi"

"Jahad tace""kwarai kuwa Ya Omar shi ne ya kama shi da hannun shi acikin gidan gonarsa,lokacin da ',yake ™o™arin keta haddin hosana,aikuwa ya fasa mashi kai,anan wurin ya zama gawa"

"Tana kai ™arshen maganarta sehrish ta Waura da cewar""tun yanzu kwara kusan inda dare yayi maku!don wlh Ya Omar bazai sassauta maku ba!muddin yaji cewar kune kukayi silar da har wannan mutumin ya Wauki su jahad ya kaisu daji,sannan ku fara tunanin irin hukuncin da kuma zaku fuskanta a ""!wurinshi"

"Wani irin wahalallan yawu hafsat ta haWiya,tsananin tsoro ne ya bayyana akan fuskarta,ba don komai ba sai don jin cewa An kashe mutumin nan!tun da har Omar zai iya kashe rai akan su hosana,tabbas ba"

"?™aramin so yake masu ba,kuma akansu zai iya hukunta kowa,yanzu su menene sakamakonsu"

"Baku da wata mafita,shawara nake baku tun kafin hosana tayi maku tonan asiri,kwara kusan """

",abunyi,don tace saita sanar ma Daddy da Ya Omar abunda kukayi mana!"" jahad ce tayi maganar Gaba Waya duk sun bi sun tsoratar da ita,la66anta har kerma suke wurin rokonsu tana cewa""Dan Allah"

"ku yafe mun,wlh nayi dana sanin duk wani abu da mu kayi maku,har ga Allah ni bada sanina"

",ba,mommy ce ta shirya duk wannan,Allah shine shaidata,bazan yi maku ™arya ba,""sosai hafsat ke kuka"

"Ruko hannun jahad tayi acikin nata tana fadin""jahad nasan kina da sau™in kai,dan Allah ki yafe"

"mun,wlh nayi nadamar abunda mu kayi maku ni da mommyna,nasan na™i ku da farko amma daga baya naso ku sosai,kuma nayi kukan rashinku atare dani,lokacin da nagane cewa Mommy ba gidan marayu tasa akaiku ba,har faWa sai da mu kayi da ita,ko isasshen bacci bana samu a lokacin saboda tunanin wani hali kuke ciki......""™arasa maganar tayi tare da sanya hannu tana share hawayen dake zuba a kan fuskarta,"

"Shiru su kayi da alama jikinsu ya Wanyi sanyi,Sehrish tace""Jahad,idan kinyi niyya ki yafe mata,'jinjina kai jahad tayi tare da cewa""Ni dama ban ru™e ki araina ba Aunty hafsat,na yafe maki Allah ya yafe "",mana gaba Waya"

""",Amsawa tayi da ""Amin,sannan tace""Hosana fa?dan Allah ku tashe ta inaso in nemi yafiyarta"

",Hannu Sehrish takai tare da bubbuga ™afarta,farkawa hosana tayi,idanunta sunyi suntum saboda bacci Hosana ki tashi,ga Aunty hafsat nan tana son magana dake,""jin an ambaci sunan Aunty hafsat yasa ta "" wartsakewa ta mi™e daga zaune,koda idanunta su kayi arba da fuskar hafsat,nan take ta murtuke fuska rai a6ace tace""Ni bana son ganinta,na tsaneta kamar yadda suka tsane mu ita da Mommynta,Aunty hafsat muguwace bata tsoron Allah,itace takai mu wurin wannan mummunan mutumin wanda yakusa kashe ""katse ta jahad tayi da cewa""pls hosana just forget about the past,forgive her pls,Aunty hafsat"

""",tayi nadama,kuma bada son ranta ba ta kaimu wurin mutumin nan ba,Mommynta ce ta shirya wannan Ma™e kafaWa hosana tayi alamar bata yarda ba,harara ta wurga ma hafsat Win tana murguWa mata baki tace""Allah saina faWama Ya Omar da daddy,ko kukan jini zatayi sai dai tayi,amma saina faWa,saboda rashin Imani kamar wasu dabbobi haka kuka rufe mu acikin store babu abinci ga ™ishin ruwa,ko iska babu,amma ko ajikin ku mu rayu ko mu mutu wannan ba matsalarku bace,zafi kamar zai kashe mu,adaren ranar da muka kwana a store,ba don jahad tayi mun fifita ba da Allah kaWae yasan me zai biyo baya don rashin imani ku kuna can kuna shan A.c,wlh saina faWama daddy ""fashewa hosana tayi"

",da kuka,hada bubbuga ™afarta,daga gani abun ba ™aramin ciwo yake yi mata ba,ya tsaya mata arai Gaba Waya jikinsu yayi wani irin sanyi,musamman hafsat,duk yadda taso ta shawo kanta amma abun yaci tura,hosana ta rantse ta maya akan cewar saita faWa ma Ya Omar,hatta jahad sai da taso ta"

",lallasheta,amma ina ™arshe sai ta dinga ™o™arin bugun jahad din"

"Ganin haka yasa sehrish kallon hafsat tare da cewa""dan Allah kiyi ha™uri ki tafi kawai,hosana batasan "",ganinki,idan tana kallonki haukanta zai iya tashi"

"Jiki asanyaye Hafsat ta mike,tana tafiya tana waiwayonsu yayin da idanunta ke cike tab da kwalla,a"

",haka har ta isa ™opar Wakin ta buWe ta fuce da gudu tana kuka"

"Hannu Sehrish tasa tare da janyo hosana ta rungumeta sosai ajikinta tana lallashinta,da ™yar ta samu hosana tayi shiru,sai faman sauke ajiyar zuciya take yi,komawa su kayi suka kwanta kowa da abunda"

",yake sa™awa aranshi"

*Aunty Babba*

"Suna kwance ita da hayaam sai faman sharar bacci sukeyi suna jan minshari yadda kasan bijimayen sa,sun cika gadon su biyu kawai,babu wanda ya farka acikinsu balle suyi tunanin yin sallar asuba,can cikin bacci Hayaam ta dinga jin ana bugun ™opar Wakin nasu tamkar za'a balle ta,dogon tsoki taja tana faman yatsina fuska alamar an takurata,a ™ule tace""Wai dallah wanene ke buga ™opar Wakin nan""!?"

""",Muryar hafsat tajiyo daga waje cikin shesshe™ar kuka tace""Ni ce,ki zo ki buWe mun ™opa"

"Jiki na rawa hayaam ta saukko daga saman gadon ta ™arasa tare da buWe ™opar,gabanta ba ™aramin"

"?""faduwa yayi ba ganin fuskar hafsat sharkaf da hawaye,hankali atashe tace""Meya faru ne kike kuka"

"A tsiwace hafsat tace""Ba dole inyi kuka ba!kun jefani cikin masifa!ki bani hanya na wuce,Da Mommy nake so inyi magana,""tana faWin hakan ta bangaje hayaam tare da wuce wa ciki,duk tabi ta ruWe,wani irin ™ululun ba™in ciki ne ya tokare ma hafsat ma™oshinta,lokacin da tayi arba da Aunty babba,baje"

",saman gadon tana sharar bacci,wato hankalinta kwance ita,batasan wainar da ake toyawa ba"

"!Da karfi ta ambaci sunanta""Mommy!Mommyyyyyyyy"

"A firgice Aunty babba ta farka,agigice ta tashi zaune tana faWin""Lafiya hafsat kike mun irin wannan"

"?""kiran"

"Ina fa lafiya mommy!ashe ke kina nan kina sharar bacci,ni kin barni cikin tashin hankali,jiya ko "" ""...isasshen bacci ban samu ba,saboda tunanin hukuncin da Ya Omar da daddy zasu yanke mana"

",Jin wannan maganar yasa Aunty babba fashewa da dariya tana tafa hannu"

"?""Hakan ba ™aramin fusata hafsat yayi ba,muryarta na rawa tace""Mom...my dariya ma kike yi"

"Aunty babba tace""to me kikeso inyi in banda dariya,ke bakisan meya faru ba jiya""?"

",Zuba mata ido hafsat tayi tana kallonta"

"Hayaam zo ki faWa mata da alama batasan meya faru ba,ae mu yanzu bamu da sauran """

"damuwa,hankalinmu a"

",washe baki"

"kwance yake kamar muna cikin jirgi gobara ta kama,"" tana magana tana faman"

"˜arasowa inda hafsat take a tsaye,hayaam tayi fuskarta Wauke da murmushi ta kalli hafsat tare da cewa""ke bakisan cewa jiya Ammi ta kori su Jahad daga gidan nan ba?korar ma korar wula™anci,ae shiyasa kika ga mun saki baki muna bacci hankalinmu kwance,saboda bamu da sauran damuwa "",yanzu"

"?""Wani irin kallo hafsat ta wurga mata tare da cewa""Amma dae a mafarki hakan ya faru ko"

"Aunty babba tace""Wani mafarki,jiya agabanmu Ammi ta korasu,da gudu suka fita daga gidan nan "",suna kuka"

",Tsabar takaici ya hana hafsat cewa komai"

"Hayaam tace""Ae kawai ki kwantar da hankalin ki kema,babu mai tuhumarki akansu,Yaran da yanzu "",ba'asan ma inda suke ba"

"""Mommy!dama tunanin da kuke kenan?shiyasa baku damu ba,ko kaWan"""

"?""Kwarai kuwa akan me zamu damu"""""

"Hannu hafsat tasa tare da dafe kanta,tana faWin""Ya salam!Wlh Mommy idan mafarki kike toh ki farka!domin kuwa jahad da hosana suna acikin Gidan nan!babu inda suka je!!"

"?""Wani irin bugu zuciyar Aunty babba tayi ji kake daraam,a ruWe tace""Kamar ya kenan"

"Mommy Jahad da hosana suna nan!Yanzu haka daga bedroom Winsu nake,naje ne domin in nemi "" "",yafiyarsu akan laifin da muka aikata masu"

"Saboda tsabar tashin hankali har suna haWa baki Ita da hayaam wurin cewa""Jahad da hosana suna ""!!!acikin gidan nan"

"Jinjina kai Hafsat tayi kafin ta Waura da cewar""mun shiga uku mommy,mun ja ma kanmu bala'e da masifa!Ashe Ya Omar shine ya taimake su hosana acikin gidan Gonar mutumin nan,kuma a dai dai"

!lokacin da yake ™o™arin yin raping Win hosana

"""!Hannu Aunty babba ta aza aka tana fadin""innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"

",Hayaam kuwa sai faman zazzare ido take"

"Mommy,bugu da ™ari,a nan wurin Ya Omar ya tarwatsa kan mutumin nan ya mutu har "" Lahira,""tunkan hafsat ta ™arasa maganar Aunty babba ta saukko daga saman gadon,hannayenta asaman kanta take fadin""Nashiga ukuna,Na bani na lalace,na ru6e!hafsat dan Allah ki faWamun gaskiya,!dagaske baba alamu ya mutu!kuma Omar ne ya kashe shi saboda su Hosana!ashe shiyasa"

",!kenan naita neman number wayansa daga baya ban samu,wannan wata irin masifa ce"

"Zarya tashiga yi acikin Wakin tana faman cizon yatsa,Hayaam tace""Aunty laila don Allah ki kwantar "". da hanlinki"

"Hankali tashe Aunty babba tace""taya zaki ce in kwantar da hankalina?bayan ga kashi cike a wandona,ni bansan wani irin hukunci Omar zai yanke mun ba"" tana magana zufa na gangarowa a"

",fuskarta"

"Ita kanta hayaam,duk a tsorace take duk da ba ita ta aikata laifin ba,amma ta razana da jin cewar Omar"

",ya kashe mutumin da Aunty babba tasa ya zubar mata da yaran"

",Yanzu hafsat menene mafita""!tayi maganar muryarta tamkar zata fashe da kuka"""

"Kafin hafsat tace wani abu hayaam ta rigata cewa""Ni ina ganin kawai Aunty laila,ku tattara kawai "",kubar gidan nan ke da hafsat"

"Wani irin kallon rainin wayau hafsat tayi mata tare da cewa""Mu tattara mubar gidan nan fa kika ce?ke kuma fa?ko kina tunanin cewa In asirin mu ya tonu,ke bazai shafe ki bane?tun wuri kusan inda dare yayi maku ke da Mommy!saboda kune baku da ala™a da gidan nan!Ni kuwa ba inda zanje saboda nasan cewa duk hukuncin da daddy zai yanke mun bazai ta6a korata ba a gidan nan,saboda Ni ดarsa ce,nan "",kuma gidan kakana ne"

"Zuru zuru hayaam tayi jin abunda Hafsat tace,Aunty babba kuwa batasan ma me suke magana akai"

",ba,saboda kanta ya Wau chargy,sae faman zagaye Wakin takeyi,ta rasa inda zata tsoma ranta taji daWi Wlh da nasan yaran nan suna acikin gidan nan,da tun jiya da daddare zanbi dare,in taushe masu "" ""!hanci da pillow har sai sun bar duniya don ubansu,yara sun zame man bala'e"

",Girgiza kai hafsat tayi tana kallonta,har yanzu dae babu alamun dana sani atattare da ita"

"Tunda nake ban ta6a shiga tashin hankali ba arayuwata sai akan waWannan yaran!komai nasa agaba "" sai naci nasara akanshi,amma waWannan tsinannun yaran sun tarwatsa mun duk wani plan Wina,Ba kowa nafi jin haushi ba,face Ubansu,duk shine silar daya auri uwarsu a 6oye harta haifo mana mugun ',abu,Allah danasan da zaman yaran tun suna cikin ciki zansa a markaWe munsu,don karsu duniya Mommy dan Allah kidaina wannan soki burutsin!kin ishemu da surutu kamar wata zautacciya,duk "" waye ya jefa mu cikin halin nan in ba ke ba?maimakon ma kiyi tunanin sama mana mafita,Sai wasu sambatu kike marasa kan gado,ni bazan iya jurar jin waWannan munanen kalaman da kike jifar su jahad "",dashi ba,inaso ki sani su Win ดan uwana ne"

"Juyowa Aunty babba tayi tamkar zata rufe hafsat da bugu,""Don Ubanki Har ni zaki faWama cewar ดan"

?uwanki ne!sun fini kusanci dake ne?Ko ciki Waya kuka fito tare dasu ne

"Wlh mommy da ace ciki Waya na fito dasu dana fi kowa farin ciki,tun daga kan halayansu da "" Wabi'unsu zai tabbatar maka da cewar mahaifiyarsu ta basu tarbiyyar daya dace,kuma ita mai kyakkyawar zuciyace shiyasa ดa'ดanta ma suka kasance masu kamar yadda take,Ni ce dai nayi babbar asara,dana fito daga jikin ki!gashi nan yanzu sai danasani nake. ""kasa ™arasa maganar tayi,a hanzarce"

"ta watsa da gudu tabar Wakin,saboda yadda taga Aunty babba ta tunkarota azafafe,yadda ranta ya 6aci"

",Winnan komai zata iya aikatawa"

"™afafunta ne suka fara yi mata raWaWi ba arzi™i ta koma daga gefen gadon ta zauna,idanunta sunyi jawur saboda tsabar 6acin rai,zuciyarta sae

Please Login or Register in order to submit comment