gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Gidan Asali Complete Hausa Novel by Boss Bature Chapter 66 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a hannunta Da gudu ta rufe Wakin,Ta nufi kitchen,iris Ya rage ta shiga kitchen Win,Muryar Hajiya sarat ta katse mata hanzarinta"

"AMRISH""!a gigice Amrish Ta juya tana kallonta,Material ne ajikinta,Ta kashe Waurin kallabin nan na """

",rashin mutunci,hannunta rue da hand bag Winta"

"Wani irin fitsari ne ya matsi amrish,Sai faman haWiyar yawu take yi,idanuwan nan wuri wuri dasu na"

",mara gaskiya"

"?""Naga kamar bakiyi farin ciki da dawowata ba ko"""

",Shiru bata amsa mata ba"

"Ko har yanzu fushin kike yi dani ne""?nan ma shiru Amrish bata Amsa mata ba"""

"Sai lokacin Hajiya sarat ta lura da wuqar dake hannunta,cike da mamaki tace""Ke!me kikeyi da wuqa a"

"?""hannunki?Ya akai naga hawaye sharkaf akan fuskarki?wai meke faruwa ne"

"Ajiyar Zuciya Amrish ta sauke,Dayar ta iya buWe baki tace""Albasa nake yankawa a kitchen,ina girka"

",abinci ne,saboda Yunwa nake ji,""ta arasa maganar tana shafa cikinta"

"Dariya Saratu Tayi""Manya Na girki,kinga yarda kika canza kamanni?Sai kace bada Gass kike girki ba?Yo wanna ae koda murhu kike girki baza ki yi irin wannan galabaitar ba,Fuskarki ta ca6e sosai kamar ma hada kwalliya kikayi ga janbaki nan dama dama har akan kumatunki""Tana magana tana dariya,"

"Murmushin yae Amrish tayi tareda sanya hannu tana goge zufar goshinta,Ba aramin daWi taji"

",ba,Ganin bata Ganota ba"

"Nasan ban kyauta maki ba,Nayi maki alawarin zamu fita shopping,Banji daWi ba daughter,Wani "" "",emergency call ne aka yi mun Shiyasa na fita batare dana sanar maki ba"

""",Kada ki damu mommy,Ni yanzu ma ta cikina nake yi,bari na shiga na arasa Yanka Albasar"" Okey,Zan shiga ciki na Wan watsa ruwa,inaso na kwanta na huta,don wlh na gaji,Amma idan na "" ""tashi,Zuwa anjima kaWan sai mu fita Shopping Win"

",Toh mommy,A huta Lafiya,""daga haka ta shiga kitchen Win,Hajiya Sarat kuwa Upstairs ta wuce"""

"Ajiyar zuciya Amrish ta sauke,A dole ta Wauko albasa ta shiga yayyankata,can kuma ta ajiye yankar albasar,ta soma zarya acikin kitchen Win tana tunanin Ta yadda za'ae Ta taimaki Junaid Ya koma wurin Iyayenshi,In ba haka ba kashe shi zasu yi,in ma basu kashe shi ba,Wannan dayar zai"

"kai labari,"

"Tunanin kiran Sehrish Tayi a waya,Domin kuwa Ta haddace numberta,Babbar matsalar shi ne Babu wayar da zata Kirata,Wayar Junaid akwai security,duk ta gaza samun natsuwa,a arshe ta ajiye yankar Albasar,ta fito daga kitchen Win ta nufi upstairs,A bakin opar Wakin mommy ta tsaya,tura opar Wakin tayi a hankali ta lea,bata same ta aciki ba,amma taji saukar ruwa alamar"

"wanka Take yi,"

"Jiki na rawa ta shiga cikin Wakin cike da fargabar karta kamata,handbag Winta ta buWe anan ta samu wayoyinta guda biyu,aramar nokia da kuma Infinix,duka ta haWa wayoyin,Sannan ta Wauki key Win Wakin data gani saman side drawer,fitowa tayi daga cikin Wakin,Ta garame Hajiya Saratu da mukulli,gudu gudu sauri sauri ta sauko downstairs,tana oarin kunna aramar wayar kenan,Infinix Win hannunta ta soma ringing,ura ido tayi tana kallon Sunan daya bayyana akan screen Win wayar,Daddyn Amrish,"

",Maimaita sunan Tayi""daddyn Amrish!""da mamaki akan fuskarta"

"Dama amrish nada uba,""ta tambayi kanta sai kace ba ita bace Amrish Winba"""

",Picking call Win tayi tare da kara wayar akan kunnanta"

"Kina jina saratu,Wlh karki kuskura kibar yaron nan araye,Don na lura Yaya bazata ta6a bari A Wauki "" fansa akanshi ba,Abunda nakeso dake shine,ki waule mashi idanuwanshi nasan zaki iya,Sannan ki "",binne mun shi da ranshi in bai mutu ba"

"Wata irin zufa ce ta wanke mata fuskarta,Lokaci guda tsananin tsoro ya bayyana akan"

",fuskarta,mutumin bai jira amsarta ba,Yaci gaba da magana duk a tunaninshi da Saratun Yake magana Banaso Ya wuce Yau araye,Kawai ki aiwatar da abunda nace maki,""a gigice Amrish tayi rejecting Win "" kiran,don bazata juri bata lokaci ba wurin sauraron munanan kalaman mutun daya kira wayar,Amma fa tajima tana nanata sunan da Mommynta tayi mashi saving a wayarta,wai daddyn Amrish,A rasa wa za'a"

",sanya ma suna daddyn Amrish sai wannan Mugun,me kashe a'an mutane"

"Dogon tsoki Taja,taso ace zata Iya buWe infinix Win don tayi bincike akan wayar,Sae dai kash akwai security ajikin wayar,aramar wayarce kaWai babu security ajikinta,Call log ta shiga tare da dialling number Win Sehrish ta danna mata kira,Sai faman tsuma take yi,don ta qagara Sehrish ta"

"Waga kiran ta sanar da ita cewa Yayanta na a gidansu,Suzo su dauke shi,"

"Almost 3 times Kiran nashiga,amma Sehrish bata Waga ba,sakamakon Wayarta dake a silent,tana cikin aljihun doguwar rigar Jikinta,"

"A ruWe amrish ta shiga faWin""Nashiga Uku!Sehrish dan Allah ki Waga kiran!Ya zanyi in bata Waga"

",ba,Yanzu idan suka kashe shi fa,Wayyo Allah na,""tana cikin wannan zullumin"

"A can Wakin Hajiya saratu kuwa,tana fitowa daga toilet,daga ita sai towel Waure a chest W inta,kaitsaye ta nufi handbag Winta donta Wauki wayarta,tana zura hannu taji wayamm babu wayoyinta,Zazzage kayan cikin jakar tayi nan ma wayaam babu su dagaske dai an Wauke mata wayoyinta,da farko tayi tunanin cewa ko a wurin meeting Win da taje ne aka dauke mata waya,Amma daga baya kuma sae ta tuna cewa tayi waya acikin mota lokacin da take shigowa cikin gidan,kodai Amrish ce ta Wauke su!Nan take gabanta Ya faWi rass,Sae lokacin ta tuna da wayar Junaid data bari asaman gadon,itama wayar babu ita,tun lokacin da tashigo Wakin tayi noticing Win hakan amma bata kawo komai aranta ba,saboda ranta ya bata cewa ko ba anan ta"

"ajiye wayar tashi ba,"

"A hargitse ta nufi opar da dukkan arfinta tasa hannu ta tura opar,aikuwa taji an rufeta da mukulli,bubbuga opar tashiga yi tana wala mata kira"

"Amrish!Amrish!wlh karki kuskura kice zakiyi mun bincike acikin wayata!kizo ki buWe opa tunkafin "" "",in buWeta dakaina"

"an hanjin cikinta ne suka kaWa lokacin da tajiyo Muryar Mommynta,."

",Tabbas in bata yi hanzarin kawar da junaid daga cikin ba,su duka biyun zasu iya rasa ransu"

".,Duk da halin da take ciki hakan bai hanata mayar ma mommynta martani ba "",Wlh bazan buWe ba mommy,Allah ya kamaki,Yau saina tona maki asiri"""

",Kamar ar dambe haka Hajiya saratu ta dinga bubbuga opar"

"Amrish wlh idan har kika kuskura kika tona mun asiri,Saina kashe shi acikin gidan nan,""ita duk a """

",tunaninta Amrish a iya binciken wayarta ta tsaya batasan cewa ta gano inda suka 6oye shi ba"

"Ganin tai zuwa ta buWe mata opa yasa ta nufi cikin Wakin tana neman Wayan key Win Wakin,Gaba"

",Waya ta hargitsa ko'ina"

"Amrish kuwa yatsun hannunta na kerma Ta shiga oarun rubuta ma Sehrish sao,Bayan ta tura mata text message Win,ta jefar da wayoyin saman Sofa,dabara ce ta fado mata,In har ta shiga ta cikin tagar"

",dakin nan data cire ragarta,Zata Iya oarin ku6utar dashi"

"Da gudun gaske ta koma Store W in nan,Ta janyo jarkar man zuwa saitin tagar,ta haye samanta,hannuwanta ta sanya da dukka arfinta ta arasa yayyaga ragar jikin tagar,dama ta tsufa sosai daga taja saita kece,gaba Waya ta yakice ta,saukowa tayi daga saman jarkar ta dauko wayarshi da tayi wurgi da ita a asa Wakin,ta kunna torchlight Winta,Sannan ta koma saman jarkar,Da arfin gaske ta kutsa kanta Cikin tagar,ba aramar wahala tasha ba,Saboda girman jikinta don ma Allah yasa Tagar tana da girma,tana jin sauran ragar dake agefe da gefen tagar tana kartar jikinta amma haka ta jure,gaba Waya ta rubza cikin Wakin,ta faWo asa timmm cikin urar nan,duk ta 6ata mata fuska,A galabaice ta Wago tare da sanya hannunta,Tana kakka6e urar dake akan fuskarta,Wago da wayar hannunta tayi tana haska Wakin,Ga tsoro ga furgici,miewa tayi tana haska asan Wakin har Allah yasa ta gano inda yake kwance,numfashinshi na fita sama sama,zubewa tayi saman guiwowinta,Ta sanya dukkan hannayenta tare da Wago dashi,yayi buWu buWu dashi,urar duk ta rufe fuskarshi,har cikin hancinshi,baka iya ganin komai daga fatar jikinshi,fashewa amrish tayi da matsanancin kuka,kamar ranta zai fita,ya raunata sosai,Alamun sun nuna cewa yana akan hanyar gangara,dayar zai iya rayuwa,rungumeshi tayi ajikinta yayin da zuciyarta ke bugawa,Tunawa da Mommynta yasa Ta yunura tare da Waukarshi asaman kafaW"

"arta,Yayin da hannunta ke rue da wayarshi,miewar da zatayi kenan hasken fitilar hannunta ya"

"hasko mata Wayarta dake dadda6e da ura,bata bi ta kanta ba,don a halin yanzu tafi buatar Rayuwar Junaid,Ita dai koda gawarshi ce takai masu su ganshi,dole ta tagar ta fara turashi kamar tsumma haka ya faWo asan Wakin,ita ma ta biyo ta window Win, a hanzarce ta Wauke shi,saman kafadarta ta kama hanya,fitowa tayi daga cikin Wakin Wauke dashi,ura duk ta buWesu,musamman"

"shi,kamar dodo haka ya koma,ya rame ya shanye ya bushe Ya anjame bawan Allah"

"Adai dai Lokacin Hajiya saratu ta samu Wayan mukullin Wakin dake a cikin drawer chest,jinjina"

"kai tayi tana huci tamkar zakanya haka ta Nufi bakin opar,Ta murza key Win........."

Masu buatar karanta Abban Sojoji har zuwa Takun arshe yayi mun magana Ta Layina whatsapp *

*kawai 08103884440

*Ayi hakuri da wannan*



*_MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI_*

*DOMIN. DAWO DA MARTABAN NONONKI*

"Shin ko kinsan nono yanada matukar muhimmanci a wajan mai gida ,? Shin ko kinsan babu abunda namiji yafiso yafi daukar hankalinahi kamar cikar k'irji , ? To nono shine babban Martaban mace a wajan mijinta , don babu namijin da zaiso mace mai yakunannen nono kamar silifas ,wannan yasa Nazo maku da sahihi kuma ingantaccen maganin nono Wanda bashida wata matsala hadin gargajiya ne , acikin lokaci kalilan zakisha mamakin yadda nononki zai ciko sosai Wanda wannan cikowar ita zata bashi damar da zai tashi sosai ta yadda kema zaki Shiga cikin jerin mata masu aji agaban mazajensu kedai hanzarta ki nemi mmn Yusuf mai kayan mata yar"

mutan sokoto zaki samu ingantattun kayan mata masu tafiyar da hankalin maigida. don neman

Karin bayani 07069711327 ......

" 234 810 388 4440: 595`5d5d 595R5e5f5c5V+ ]PM 2:57 ,19/3["

5W5\5V5[ 5a5؉5V5` 5Y5V5[5X 5a5\ 5S5\5Y5Y5\5d 5Z5f 5G5V5X5a5\5X 545P5P5\5b5[5a

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

595N5a5؉5R5_ 5B5S 5F5\5Y5Q5V5N5_5`

* 5K5R5\5f5_ 5B5R5c5d5Y5V *

"Har ta kusa Fita palourn ta tuna da wayar Mommyn nan Nokia,Sehrish zata iya kira Kuma in har tabar wayar za'a samu matsala,Juyawa tayi Wauke dashi ta koma saman Sofa Win ta Wauki nokia Win ga wayar Junaid duka ta haWasu Sae faman nishi takeyi,tana oarin kama Hanya ta fuce,Hajiya Sarat ta bude opar A fujajan ta fito,waro ido waje Amrish tayi a wani irin Firgice ta watsa da gudu tamkar ba mutun ta Wauko a kafaWarta ba,Lokacin Da Hajiya Sarat ta ankare da Junaid dake sa6e a kafaWar Amrish,Wani irin kukan Kura tayi da dukkan arfinta ta watso a guje irin gudun nan na fitar hayyaci,Cikin Rashin sa'a tana Sanya afarta saman benen,Tamkar an ja  afarta gaba W aya ta burkice,a jirkice ta sulalo daga saman benen,kanta yayi Mugun"

"buguwa,Qugunta kuwa sae dai muce Allah ya kyauta,"

"Amrish kuwa tsabar tsoro ko waiwaye batayi ba,lokacin data faWo entry hall na gidan,Da gudu ta nufi gate,A lokacin baba mai gadi yana yin alwalar sallar Azhar da aka fara kira,Koda yayi arba da Su Amrish Baiyi tsammanin mutane bane,Wurgi yayi da butar hannunshi ya watsa da gudu zai shige Wan Wakinshi Ya Wauko sandar shi,"

"Dayar Amrish ta iya buWe baki tace""Baba Mai gadi ni ce,Dan Allah kataimake ni,Ka tsaida mana Taxi mu kaishi asibiti kada ya mutu,""dakatawa baba mai gadi Yayi a sukwane ya juyo yana kallonta,Sae lokacin Ya gane ta,kuma ya gane yaron nan ne na jiya ta Wauko,ganin zai 6ata mata lokaci "",yasa ta fashe da kuka tana faWin""Baba mai gadi kashe mu zatayi,In har bamu bar gidan nan ba"

"A hanzarce Baba mai gadi ya buWe mata opa suka fita,har zai tsaya ya tuna cewa Shine yaba Amrish Labarin Yaron,kenan shima Yana cikin hatsari,aikuwa da gudu ya bi bayan Amrish suka mii hanya suna neman Abun hawa,A arshe daya ga ta jigata shi ya kar6i Junaid ya Waura shi a kafaWarshi,Babban tashin hankalin tunda suka fito Unguwar babu kowa wayaam dama haka unguwannin an gayun nan suke,Da ace irin geto ne da tuni jama'a sun agaza masu,WaiWaikun mutanan dake wucewa duk wanda"

",yayi arba dasu Amrish saiya watsa da gudu kamar sunga Aljanu,saboda urar da ta 6ata masu jiki"

"Da iya arfinta Na arshe ta daddage ta mie,Wago kan da zatayi keda Wuya haorinta Waya ya 6allo jaga jaga da jini,qugunta ya rue sosai,wani irin azababben raWaWi,dayar ta samu ta fara jan jiki a galabaice ta nufi wayarta dake ajiye saman sofa,jikinta sai tsuma yake yi,dayar ta iya cire password Win wayar,Call log ta shiga ta kira wani layi da akayi mashi saving da are kukanka,Da yar take magana saboda ciwon bakinta,"

"Duk yarda za'ae karku bari yarinyar nan tabar cikin unguwar nan,Nasan zaiyi wuya su samu abun "" hawa,da ita da yaron Gawarsu kawai nakeso ku kawo mun ""tana magana tana goge zufar goshinta,ga"

".,wani irin huci dake fita abakinta"

"Akwai aramar nokia Wita a hannunta,Zan tura maku Lambar wayar kuyi tracking Winta,""ta arasa "" maganar tare da yin rejecting Win kiran,Gaba Waya Amrish ta Waure mata kai,saboda ta Wauketa"

"Shashasha,A irin rainon da tayi ma Amrish irin sangartattun nan ne,bata da wayau haka,Sai gashi yau ta"

"?bata mamaki,wai har tasan ma inda suka 6oye shi,koya akai duk tasan wannan"

"Lokacin da Su Amrish suka haura saman titi,suna neman abun hawa,duk mai motar da suka tsaida"

"sai yai tsayawa,Baiwar Allah duk tabi ta ruWe gashi sam tai tunanin yarda nokia Win Hajiya sarat data Wauko,kuma ta hanyar bin diddigin layinne kaWai za'a san Location Win da suke,"

"Suna cikin wannan tsayuwar,wata danareriyar mota ta shawo kwana da gudu,bata tsaya a ko'ina ba sai agabansu Amrish,mutuwar tsaye tayi lokacin,shi kanshi baba maigadi ya firgita da ganin motar,Jim ka W an mamallakin Motar ya fito jikinshi sanye da fararen kaya hatta"

"takalmanshi,Facemask Win fuskarshi Ya hana Amrish ta gane shi,"

"Yayi mamakin ganinsu cikin wannan halin,bai tsaya tambayarsu Lafiya ba Kawai ya buWe masu bayan motar,badon ta yarda dashi ba hakanan dai kawai suka shiga cikin Motar tunda ba yarda zasu yi,a back seat na motar ta shiga baba mai gadi ya jinginar da junaid a tsakiya kafin shima ya shiga,Mai motar ya fusgi motar da gudu,a dai dai Lokacin motoci guda uku masu blank tunted  irar Range rover suka bi bayan motar shi,da wani irin mahaukacin gudu mutumin ke tua"

"motarshi,yarda kasan filin ar tseral haka motocin nan suke gudu asaman titi,"

"Amrish sai kuka takeyi tunda take a rayuwarta bata ta6a ganin tashin hankali ba irin na ranar,ba komai ya ara tsoratar da ita ba fa ce Harbin bindiga da taji a bayan motarsu,Ya salam!gashi"

"hanyar da suka biyo babu an sanda balle su samu taimako,"

"aya daga cikin an ta'addan da suka biyosu wanda ya buWe murfin motar ya mie a tsaye hannunshi rue da irin wannan bingidar mai fitar da bullet kamar bomb,kwakkwaran Saiti Yayi ma Motarsu,Yana sakin Bullet Win mai girman gaske nan take Ya hau saman motarsu Ya fashe gaba Waya Wuta ta kama ci a bayan boot Win Motar,Hakan yasa motar ta dakata da tafiya,ganin sun ci nasara akansu yasa suka tsayar da motocinsu,Suka diddiro daga cikinta kusan Su takwas ne, irar jikinsu gwanin ban tsoro,babu Wigon imani akan fuskarsu,kowanne hannunshi rue da"

"manyan makamai,"

"Suna arasowa gaban motar,Waya daga cikin samudawan nan ya dami murfin motar ya 6alleshi,hannu yakai tare da damo rigar mutumin dake acikin motar ya wurgoshi waje,basu tashi ankara ba,Sae da Mai tuin motar ya fito yana faman ambaton Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una,Le a cikin motar sukayi Wayaam basu ga Amrish da yaron ba,Ashe Ba motarsu bace,Sunyi mistake"

"Saboda mai wannan motar da suka kama iri Waya ce da motar da suka bi su Amrish,"

"Da sauri Suka koma cikin motocinsu,A guje suka ja motar,Sunbar bayin Allah da aikin neman"

"taimakon kashe masu wutar motarsu,don ma Allah yasa babu wanda ya raunata acikinsu,"

"A 6angaren Su Amrish kuwa,mutumin dake tua motarsu ne ya umarce ta data jefar da wayoyin"

"hannunta gaba Wayansu,nan take ta zuge glass Win motar ta wurgar dasu waje,Bayan ta jefar dasu sai ya Canza hanya da wani irin gudu yabar titin,Su kuma waWannan miyagun da suka fara yin"

"tracking Win Layin wayar Hajiya sarat na aramar nokia Win da aka basu,Ta hanyar laptop Win dake a hannun wani kwararre acikinsu,Sae location Win ya dinga nuna masu hanyar da Amrish ta jefar da wayoyin,Nan fa suka mii hanyar cike da sa ran zasu kamasu,Lokacin da motarsu are kukanka ta arasa inda Location Win Ya basu,Sai suka tsayar da motocinsu,A zafafe suka fito suna waige waigen neman inda suka ajiye motarsu,Sai da suka gama shan wahalar nemansu a Area Win wurin abun takaici sai ga wayoyin sun tsinta yashe a asa,Rai a matuar 6ace suka hanzarta komawa cikin motocinsu batare da sun Wauki wayoyin ba,Nan fa suka ruWe saboda hanyoyi ne guda uku,Ta hannun dama da kuma ta hannun hagu,Ga kuma wadda ta mike straight,To fa sun ruWe a wannan lokacin,Basu san ta wace hanya su Amrish suka bi ba,A arshe kawai suka raba motocinsu dama guda uku ne Waya tabi straight,Waya tabi Left Wayar kuma tabi"

"Right,Don sunsan Dole a Waya daga cikin hanyoyin suka bi,"

*Boss Bature*

"Wuraren arfe 2 na rana,"

"Wayar Ishaq ta soma ringing,A lokacin dawowarshi kenan daga wurin aiki,BuWe mashi mota sergeant Yayi Ya fito daga cikin motar hannunshi rue da wayarshi,picking call Win Yayi tare da"

"kara wayar a kunnanshi,"

"Fuskarshi Wauke da murmushi ya soma magana""Mutanan Damaturu,Sai yau ake jinku""? On the other hand Hafsat tace""Wlh Daddy fushi nake dakai,you forgot about me,"""

"Nima ae fushi nake dake,tunda na baro damaturu kin ara kirana ne?Ko irin Morning message Win "" nan babu ko,Yanzu da ace ban kiraki ba da shikenan bazaki neme ni ba,""ya Wanyi maganar yana Waure"

",fuska kamar tana agabanshi"

"Shikenan na Wauki laifin,Am so sorry,Amma daddy meyasa ka canza Layinka?in na kira wancen "" ""Mtn Win bana samun shi"

""",Kinga yanzu na dawo daga wurin aiki,Agajiye nake,bari na Wan samu natsuwa I will call u later"""

"A Wan shagwa6e tace""dan Allah Daddy,idan ka huta kada ka manta ka kirani akwai maganar da nakeso nayi dakai,"""

"Toh,""ya amsa tare da kashe kiran Ya nufi cikin gidan aranshi yana faWin""yanzu haka saboda "" Mommynta ne yasa ta kira ni,lokacin daya shiga gidan ya yi mamakin yarda aka gyara mashi ko'ina"

",fess,murmushi ya dinga saki don ya san cewa aikin hajjaju ne,wani irin amshi ke tashi acikin palourn"

"Ga lafiyayyen abinci An jera mashi asaman dining,Dama da wata matsiyaciyar yunwa ya dawo,A hanzarce ya haura upstairs ya shige Bedroom Winshi,Bayan ya rage kayan jikinshi ya faWa cikin toilet,Within mins Ya fito Ya kimtsa kanshi cikin jallabiya,Saukowa Downstairs Yayi kaitsaye ya nufi dining ya zauna,Da kanshi Yayi serving Win abincin ya zauna yana ci yana murmushi kamar wani zautacce,Sai da ya kammala cin abinci,tukunna ya koma saman Sofa ya zauna tare da aza "

"afarshi Waya bisa Waya,"

"Wayarshi ya Wauko ya lalubo Layin Hafsat ya danna mata kira,Kamar jira takeyi ta Waga kiran,"

"?""Daughter ina sauraronki!maganar menene kikeson Yi dani"""

"Daddy dan Allah ka taimaka,Nasan zaiyi wuya ka fahimceni,wlh Mommy tana cikin mawuyacin "" hali,Ta zama abun tausayi,ta kira ni da wani layi jiya tana kuka tana rokona cewa inyi maka magana ka yafe mata,Ta gane kuskurenta,Rayuwarta ta wulakanta Daddy a gefen bishiya take kwana zaune ba "". bacci,dare da rana a wurin nan take Yini"

"Tunkan Hafsat takai  arshen Maganarta,Ishaq ya katse ta""ke

Please Login or Register in order to submit comment