gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Gidan Asali Complete Hausa Novel by Boss Bature Chapter 29 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sanyata,"

""",Jahad tace""gaskiya abun zai bada citta,yau kam zamu sha hotuna"

"."",Har ma video idan kunaso zaku iyayi,Ni bari na wuce kitchen wurin Azmee"""

"Tana ™o™arin fita,ta tuna da hosana da sauri ta juyo tare da kallonsu tace""Ya jikin hosana?naga sae"

"?""bacci take tayi tunda nashigo,da alama jikin yayi sau™i kenan "",Jahad tace""eh,taji sau™i sosai"

"?""To,ku ya jikin naku"""

",Ae mu munji sau™i,""suka haWa baki wurin bata amsa"""

""",Jinjina kai tayi tare da kama hanyar fita tana cewa""Allah ya ™aro sau™i"

"Suka amsa mata da cewa""Ameen,"""

"A saman gado sehrish ta ajiye shopping bag Win,sannan ta kar6i kayan da jahad,ta Wauko mata batare da 6ata lokaci ba ta zura riga da wandon ajikinta Red colour ne ba ™aramin kyau suka yi mata ba,gaban dressing mirror taje wurin da ta ajiye ribbom Winta before ta shiga wanka Waukarsa tayi tare da zura shi"

",acikin hannunta,sai da tafara tattara gashin kafin ta sanya ribbom Win ta Waure shi tamau"

",Ko dai in tashi hosana,tayi wanka itama?kin ga ko sallah batayi ba,""acewar jahad"""

"Sehrish tace""ko baki tasheta ba,Yunwa zata tayar da ita,kibarta kawai,kada ki tado mana "",jangwamgwam"

"Baiwar Allah ni tausayi take bani,duk in na tuna yadda ta samu ciwon haukanta,sai inji idanuna sun """

",cika tab da kwalla,""acewar jahad"

"Sehrish tace""Ni kaina ina tausaya mata sosai,Amma inaji araina cewa,Wata rana hosana zata dawo"

",cikin hankalinta ne,sannu a hankali,Haka muke fata in sha Allah"

"Suna cikin magana,Jiniyar motocin dake shigowa cikin gidan ta karaWe kunnuwansu,da ™arar gaske"

",har cikin dodon kunnuwansu"

"""!,Su babban yaya ne suka dawo daga sallar juma'a,bari in le™a inga wankan daya Wauka yau"""

"Cike da farin ciki sehrish tayi maganar tare da juyawa ta nufi window,jahad ma tabi bayanta,janye labulan sukayi sannan ta zuge masu glass Win,Baza idanunsu sukayi suna kallon abunda ke wakana a"

",farfajiyar gidan"

Da gudun gaske motocinsu ke shararowa saman titin da zai kawo ka har wurin parking space na

",gidan,tun daga bakin gate titin ya fara"

",Wlh abun kamar a shirin film"" jahad ce tayi maganar,abun ba ™aramin burgesu yayi ba"""

",Lokacin da motocin suka ™araso ciki,a wani slow suka tsaya a jere"

",Ko wanene zai fara fitowa,bari mu zuba ido muga wankan su babban yaya,""acewar sehrish"" "",Jahad tace""Ni har na ™osa,in ga wankan da daddynmu ya dauka yau da kuma wankan Baby junaid"

"Suna cikin magana,wani gabjejen soja mai ™irar samudawa,ya buWe motar farko,Abbansu junaid ne ya fito,other side Win kuma Uncle Abusufyan ne,fuskokinsu Wauke da murmushi,yadda kasan Gonar"

",auduga"

"Bayansu kuma sae motar da ke bin bayan tasu,Abokin Abbansu ne Tafeeda tare da abokin Omar,Adams da kuma shattima,daga motarsu sae motar Marshal Omar,zuba ido su Sehrish su kayi suna kallon Ya Omar dinsu,ganin ya fito daga cikin motar ya kuma zura hannayenshi acikin motar,jimm kaWan sae gashi ya kinkimo junaid tare da aza shi asaman kafaWarshi,"

"Waro ido waje su sehrish sukayi Jahad tace""Mun shiga uku!meya faru da baby junaid Winmu?kodai "",bashi da lafiya ne?kalli fa yadda ya Omar ya Waukoshi asaman kafaWarshi"

"Yanzu haka rigimarshi ce,nasan junaid sarai,har goyashi zai iya cewa ayi,yadda yake jin kanshi """

",kamar jinjiri,""Sehrish ce tayi maganar fuskarta Wauke da dariya"

"Jahad tace""wannan fa ba abun dariya bane,tunda kika ga an Waukoshi asaman kafaWa to tabbas akwai"

",abunda ya faru dashi,nidai Allah yasa kafiyarshi ™alau"

"Sehrish na ™o™arin buWe baki tayi magana,ta hango Amstrong ya fito daga cikin motar Sgr,da sauri ya"

",zagaya tare da buWe mashi motar,zuba ido tayi tana jiran fitowarshi"

"A hankali ya zuro ™afarsa Waya waje,almost 5 mins,tukunna ya ™arasa fitowa daga cikin motar gaba"

",Waya"

"Gabanta ne taji ya faWi rass!ba ita kaWae ba hatta jahad ya tafi da imaninta,a rude sehrish ta shiga yarfa"

",hannu tama rasa abunda zata ce,just speechless"

"Jahad ce tayi ™o™arin cewa""Tabarakallahu Ahsanul khaliqin!gaskiya babban yayanmu duniya ne!Irin wannan Waukar wanka haka!Ni tunda nake a rayuwata ban ta6a ganin mutumin da shadda tayima kyau sosai irin Babban yayanmu sae kuma Ya Omar,Wankan shadda ba ™aramin kyau yake yi masu ba,ko don suna da ™irar jiki mai kyau ne,!koda yake shima fa Ya yusouf ba ™aramin kyau shadda takeyi mashi ba,kinsan shi wani irin sanyin kyau ne dashi na miskilai,hatta su twins da fawan kowa ma yana yin kyau idan suka sanya shadda amma ba kamar yaya Rafayet ba,da ya Omar,junaid kuwa na dabanne "",shi"

"Jahad sae faman zuzuta su takeyi,duk a tunaninta Sehrish na sauraronta,batasan cewa sehrish ta lula wata duniyar ba,gaba Waya Sgr ya tafi da Imaninta,ya janye hankalinta,babban farin cikinta shaddar daya sanya ajikinsa,saboda tana kwaWayin son tagan shi sanye cikin kayan hausawa,kuma ta gane cewa shaddar nan ce wadda ta ta6a dauko mashi a kwanakin baya,Ya ™i sanyawa saboda baya sanya kayan"

",hausawa sai nasu na turawa"

"Yadda kasan tauraro acikin taurari haka ya bayyana,fuskar nan babu annuri,ya tamketa tamau,kamar wanda aka Waura ma aure da Mutuwa,hannunshi na ru™e da hular da abbansu ya sanya mashi kafin su shiga masallaci,don a ganshi da mutunci,amma Wan tahalikin nan kamar jira yakeyi a kammala sallar,suna fitowa daga masallacin bayan Waurin auren ya tumbu™e hular,don shi arayuwarshi ya tsani duk wani abu da zai rufe mashi sumar kanshi,ba ™aramin ji yake da ita ba,zaiyi wuya kaga Sgr da hula akanshi,sai dai Facing cap ko kuma in ya sanya jacket mai hula ajikinta shine zakaga ya sanya hula,hatta shaddar dake ajikinshi atakure yake da ita duk da shi kanshi ya shaida irin kyan da yayi acikinta,ya saba da kayansu marasa nauyi shiyasa yake jinshi duk atakure,ณan uwanshi kowa farin ciki yake yi gashi ya hana kowa ya furta kalmar nan Wato ango kasha kamshi,ya tsani yaji an ambaci hakan,ko kuma a kirashi da sunan Ango,kowa so yake ya Wanyi mashi wasa da dariyar nan da ดar"

",zolayar nan da akeyi ma angwaye amma rafayet ya hana hakan!ya™i jinin akirashi da sunan ango"

"Gaba Waya suka tunkari ™opar da zata sadaka da babban palourn gidan,"""

",Jiki asanyaye sehrish ta zuge glass Win windown,ta gyara labulen"

"Zuba mata ido jahad tayi tana kallonta,ganin yadda ta sauya lokaci guda kamar wadda aka zarewa"

",lakar jikinta"

"Gefen gadon ta koma ta zauna,sam tagaza samun natsuwa acikin zuciyarta,ganin rafayet da tayi ya"

",fama mata ciwon dake acikin zuciyarta"

"Sehrish wai meya faru ne?Yanzun nan fa muke raha dake,amma lokaci guda kin canza,ko baki lafiya """

",ne""? Ta ™arasa maganar,tare da samun wuri gefen sehrish Win ta zauna"

""",Muryarta tamkar zata yi kuka tace""bakomai,kawai zuciyata ce har yanzu bana jin daWinta"

"Dan Allah ki kwantar da hankalinki rishi,Ki saki jikinki,ko zaki kwanta ne?ki Wan samu bacci may """

",be Ki samu natsuwa acikin zuciyarki,""cike da kulawa jahad keyi mata maganar"

",Sehrish na ™o™arin buWe baki tayi magana,suka ji an kwankwaso ™opar Wakin nasu.."

",Da sauri Jahad ta mi™e tare da tunkarar ™opar tana tambayar wanene ""Daga waje taji ance""Daddynku ne"

"Jin haka yasa jahad yin saurin buWe mashi ™opar,"

"Shigowa ciki Abusufyan yayi fuskarshi Wauke da ™ayataccen murmushi,zuba mashi ido jahad tayi"

",tana kallonshi baki asake,from head to toe,irin kallon ™urullar nan ""!A ruWe tace""daddy!kaine"

"""Dariya ya Wan saki tare da cewa""Ni ne mana,me kika gani"

""",A susuce tace""Wow daddy kayi kyau Over,kamar matashin saurayi Wan shekara ashirin da biyar Wannan maganar ta jahad,ba ™aramin dariya ta bashi ba,ta wani 6angaren yaji daWin yabon da tayi"

",mashi"

"Mi™ewa Sehrish tayi jin maganar daddynsu nufo wurinsu tayi fuskarta Wauke da murmushi tace""Masha Allah,daddy kayi kyau sosai Allah,kamar irin sabbin ดan dubu dubu Win nan,kasan yadda "",suke da Waukar ido,ga kyau,gasu da burgewa"

",Fashewa da dariya Abusufyan ya kuma yi bakin shi ya™i rufuwa sai faman hura mashi kai sukeyi da™yar ya samu ya tsagaita da dariyar yace""har kun tuna mun da mommyn ku,duk in naje Waukarta daga islamiyya in aka tashe su,˜awayenta suyi ta santin wankan da na Wauka,Har le™ena akeyi ta cikin mota ana nuna ni ga mijin abu nan yazo,Ya iya Waukar wanka,ya haWu sosai,Mommynku ta tsani taji suna yabona,abun haushi yake bata,idan na kuskura na fito daga mota ina jiranta,haka zasu zagaye ni suna kallona,harma suyi mun magana mu gaisa,da zarar abu tazo fuskarta a Waure,a fusace take ru™o hannuna ta tura ni cikin mota,mu tafi,hakan ba ™aramin dariya yake bani ba Inajin daWin kishina da takeyi sosai,amma kishin da takeyi mun yajawo rabuwarmu da ita ba don naso ba......""kasa ™arasa maganar yayi,saboda wani abu da yaji ya taso mashi mara daWin ji acikin zuciyarshi,tuni idanunshi sun"

",cicciko da kwalla"

"tsananin tausayin Abbansu ne ya kamasu duk jikinsu yayi sanyi,da™yar jahad ta iya buWe baki tace""daddy,dan Allah kayi ha™uri da duk abunda ya faru tsakaninka da Oumman mu,nasan cewa abun yana yi maka ciwo acikin zuciyarka,Oumman mu bata kyauta maka ba,gashi sanadin hakan ta jefa rayuwarta cikin haWari da kuma rayuwarmu,sau dayawa takan zauna tayi ta kuka,musamman da daddare ko runtsawa bata iya yi,kullum cikin ambaton sunanka takeyi tana cewa ha™™in Abusufyan ne yake bibiyar rayuwarta,na cutar dashi sosai,Mijina yana so na amma na butulce mashi,saboda ba™in kishi na,nayi danasanin rabuwa dashi sosai,Ya Allah ka yafemun,mu lokacin duk bamu san abunda take nufi ba. ""tuni hawaye sun shiga wanke mata fuskarta,itama sehrish hawayen ne suka soma shararowa"

"daga cikin idanunta,Hannu Abusufyan ya sanya tare da janyo su ya rungumesu sosai ajikinshi,sae"

"lokacin ™wallar dake cike taf cikin idanunshi ta shiga wanke mashi fuskarshi,muryarshi a kasalance ya"

"soma magana""Oummanku yarinya ce sosai,Ko a lokacin ban ru™e ta a raina ba,saboda akwai ™uruciya sosai atattare da ita,Nasha wahala sosai akanta,saboda Allah ya jarabce ni da tsananin sonta,ina sonta sosai,har yanzu soyayyar da nake yi mata na nan yadda take,babu abunda ya canza,Nayi kukan zuciya a lokacin dana rasa ta,kamar in zauce,lokacin dana ji zancen aurenta da sayyadi,Allah kaWae yasan ™uncin dana ji acikin zuciyata,bakomai nake tunawa ba,fa ce Amanarta da mahaifinta ya dam™a mun,ya yarda dani sosai baba buzu,yasan cewa banajin magana,ga ™uruciya dake Wibana amma a haka ya toshe"

",kunnuwansa Ya aura mun ดarsa,Naji daWi sosai,A lokacin kamar kamar me,Allah ya ji™anshi"

"Atare suka amsa mashi da Ameen,Wagowa dasu yayi daga jikinshi yana ™o™arin kai hannu ya share hawayen dake zuba akan fuskarshi,da sauri suka riga shi sanya tafukan hannyensu suna goge mashi"

",hawayenshi"

",Murmushi ya saki,don ba ™aramin daWin hakan yaji ba"

"Dama nasani wata rana zaku share mun hawaye na,gashi Allah ya nuna mun ranar da raina kuma da "" "",lafiyata"

"Yayi maganar tare da sanya hannayenshi duka biyu,asaman fuskokinsu yana share masu hawayensu,bayan ya kammala goge masu hawayen,yace""oh namanta,ban baku tsarabar masallaci"

",ba,""da sauri ya zura hannunshi cikin aljihun wandon jikinshi"

",Farar leda ce ya curo mai Wauke da dabino da goro"

"Mi™a masu yayi tare da cewa""hada aya da kwakwa nasiyo maku amma ta hosana ce ita kaWae zan "",bamawa,wannan dai gashi ku raba a tsakaninku"

""",Kar6ar ladar jahad tayi fuskarta Wauke da murmushi,sehrish tace""dama na lura kafi ji da hosana "",Abusufyan yace""eh mana,saboda itace autarku a yanzu,nafi sonta,kuma nafi ji da ita"

"?Zumbura baki sehrish tayi tare da cewa""yanzu duk irin cizon da tayi mana a jikinmu baka gani ba Nagani mana,ae gwaggo ta tabbatar mun da cewar ba yin kanta bane,Ya sayyadi ne yazo da suffar "" kura yayi maku wannan aika aikar ""karasa maganar yayi tare da fashewa da dariya,suma dariyarce ta"

",kufce masu"

"Wucewa cikin Wakin nasu,yayi tare da zama daga gefen gadon yana kallon hosana dake kwance tana"

",bacci,baki a buWe"

"Da sauri ya sanya hannunshi,a cikin aljihun ya curo ledar dake Wauke da yankakkar kwakwa da ™ullin"

",aya acikinta"

"Kwakwar ya ciro,cike da tsokana ya zurata cikin bakin hosana,cikin bacci hosana ta kama kwakwar"

",ta shiga taunarta abakinta"

",Dariya sosai sukayi abun ba ™aramin nishaWi ya basu ba"

",Wuri suka samu suka zauna,suna kallon tsokanar da Daddynsu ke yi ma Hosana"

"gaba Waya ta cinye kwakwar daya sanya mata abakinta,wata kwakwar ya kuma curowa,tare da zura"

",mata abakinta,kamar wata kura haka ta kama kwakwar tana gartsa,tana taunewa acikin bakinta"

",Daddy,Wan janye kwakwar mu gani ya zatayi,""acewar jahad"""

"A hankali ya shiga ™o™arin janye kwakwar daga cikin bakinta,ta cije ta da ha™oranta,yana ja tana"

",rurru™eta,dariya sosai Abusufyan yake yi abun ba ™aramin nishaWi yake sanyashi ba"

"Da ™arfi ya janye kwakwar aikuwa a firgice hosana ta farka,fuskarta a yamutse,zuba mashi ido tayi ""!tana kallonshi,muryarta a kasalance ta ambaci sunanshi""daddy"

"Na'am,hosana,""ya amsa mata,yun™urawa tayi dakyar ta mi™e daga zaune tana ™are mashi kallo kafin """

",ta kwantar da kanta asaman kafaWarshi,tana faman lumshe ido saboda baccin da tasha"

"?Kin tashi lafiya?ko baccin bai isheki bane"""

"A shagwa6e tace""Ya isheni,yunwa ma nake ji,Cikina babu komai,gashi ko wanka banyi ba,Su jahad"

"duk sunyi wanka basu tashe ni ba,balle inyi nima,""ta ™arasa maganar tana kallonsu sehrish dake a bakin"

",gadon,murguWa masu baki tayi tare da harararsu"

"?""Shikenan,bari in na fita yanzu zanyi ma azmee magana,sae ta shirya maki lunch ko"""

",Waga mashi kai tayi alamar eh.."

"?""Mi™a mata ledar kwakwar yayi""kar6i nan,tsarabarki ce,ta masallaci kada ki Wanma kowa kinji ko Fuskarta Wauke da murmushi ta kar6i ledar daga hannunshi"

""",Nagode sosai daddyna,kuma bazan Wan masu ba"""

"Wurga mata harara jahad tayi tare da cewa""Sannu ko?daddynmu zakice ba daddyna ba,ae bake kaWae "",bace a wurinshi ba"

"Gatsina mata hanci hosana tayi tare da ™ara rungumo Abusufyan ajikinta don suji haushi,hakan ba"

",™aramin dariya ya bashi ba"

"Daddy,™amshin turaren jikinka akwai daWi sosai Allah,""tayi maganar tare da sanya hancinta ajikin """

",rigar shaddar jikinshi tana sha™ar ™amshin turaren kamar wata mayya"

"Idan kinaso ma,zan Wauko maki kwalbar turaren gaba Waya,sae ki dinga shafawa kema hakan yayi """

"?""maki"

"Girgiza kai tayi""a'a daddy,kabarshi kawai,Ya Omar ya hanani shafa turare,idan na shafa wannan turaren zaiyi ™amshi sosai,kuma idan Yaji bazaiji daWi ba,zaice hosana bakijin maganata ko?to daga yau ',babu ni babu ke,ni bazan zauna da mai kunnan 6era ba"

"Fashewa da dariya su jahad sukayi,tuni hosana ta Waure fuskarta tana harararsu,Abusufyan yace""yayi "",kyau babyn Omar,yana da kyau ki dinga jin maganarshi,kina yi mashi biyayya,kada ranshi ya 6aci"

",Cike da jin kunya hosana ta janye jikinta daga na Daddynsu,ta janyo pillow ta rufe fuskarta dashi Wayar Abusufyan ce ta shiga yin ringing,har lokacin fuskarshi Wauke da murmushi,yace""Bari na "",shiga ciki,zansa azmee ta shirya maku launch"

",To daddy,""suka amsa mashi da sauri ya fuce"""

*JUNAID ROMEO*

"Tashin hankalin da ba'a sama shi date,Tun wurin Waurin aure da junaid yaji sanarwar Waurin auren"

"Babban yayansu,tare da Rishi Winsa,acikin masallacin ya yanke jiki ya faWi a sume,saboda baisan da zancen Waurin auren ba,kwatsam yaji ana sanarwar,"

"A bedroom Winsa Omar ya kwantar dashi,bayan sun yayyafa mashi ruwa ya farfaWo,koda ya buWe idanunshi yaga Abbansu ga kuma yayyansu Isha da Abbas,ga Marshal Omar da sauran matasan duk suna tsaye akanshi,Fashewa yayi da matsanancin kuka mai cin rai,Cikin shesshekar kuka yace""Wayyo Allah na!Wlh an cuce ni,Abba kana sane da cewar ni ke son sehrish amma ka aura ma babban yayan mu ita,wlh bazan yarda ba,Ae ni na fara sonta,don me za'a aura mashi ita!ashe baku sona,hakanan kuke nuna mun soyayya,Wlh nidai bazan yarda ba,abba ka cuce ni sau nawa ina faWa maka cewar inasonta,Ita nake da burin in aura amma....."" bai ™arasa maganar ba,Omar ya daka mashi tsawa wadda ta gigitar dashi,"

"Rufe ma mutane baki junaid!shashasha kawai!Abban ne kaka cewa ya cuce ka?kai ko kunyar yin "" zancen aure agaban mu baka ji?ubanwa zaiyi maka aure da ™ananun shekarunka?kai da ita waye zai"

"?""raini wani in anyi maku auren"

"Tafin hannayensa ya sanya tare da rufe fuskarshi,yana cigaba da kukan kuma hakan baisa ya daina"

",sambatun da yake yi ba"

"Ya omar ba zaka gane bane,Abun da ciwo,wlh ina sonta sosai,ina son rishi,kuma itama tana "" ""...sona,wlh ba babban yayanmu take so ba,Ni take so,don me za'a aura mata shi"

"A zafafe Omar ya zabura zai kai mashi mari a kan fuskarshi,da sauri Abba ya ru™o hannunshi tare da cewa""Kuyi mashi uziri,wlh nasan yana sonta sosai,banta6a tunanin cewa junaid ya san so ba,ni duk a tunani na wasa yake yi mun,ashe dagaske yakeyi,dole yaji ciwo acikin zuciyarshi saboda ya saba da ita sosai,"" muryarshi a sanyaye yayi maganar,Abun ya ta6a mashi zuciyarshi,tsananin tausayin junaid ne"

",ya kamashi"

"Shi kanshi marshal Omar jikinshi ba ™aramin sanyi yayi ba,kowa yasan da irin shakuwar dake"

",atsakaninshi da sehrish amma ba suyi tsammanin cewar dagaske sonta yakeyi ba"

"Hatta su ishaq dake tsaitsaiye cirko cirko agaban gadon nashi ba ™aramin tausayi ya basu ba,duk yabi"

",ya burkice,fuskar nan tayi jawur da ita,jijiyoyin jikinshi duk sun bayyana"

"Adai dai lokacin da Abusufyan ya ™araso kopar Wakin junaid Win,kasa shiga ciki yayi saboda jin maganganun da sukeyi aciki,hankalinshi ba ™aramin tashi yayi ba,jin cewar junaid sehrish yake"

",so,kuma adalilinta ne ya suma a masallaci"

"Duk yadda suka so su shawo kan junaid da lallashi don yayi shiru abun ya faskara,hancinsa har ya"

",fara bleeding,hankalinsu yayi mugun tashi"

"Matsawa sukayi kusa dashi suna lallashinsa,Ja da baya ya dinga yi asaman gadon har ya ™ure ma"

",head board Win gadon,sautin muryarshi ashake saboda tsabar kukan daya sha"

"Ku rabu dani,bana son ganin kowa!ba kunfi so na mutu ba!to zan mutu ne yanzun nan sae "" "",hankalinku ya kwanta"

",Hawaye ne suka cicciko tab a idanuwan kowannansu"

"Junaid dan Allah kayi ha™uri,Allah ya riga daya ™addara faruwan hakan,dama can ita ba matarka """

",bace,"" Acewar Abbas"

"Girgiza kai ya shiga yi yana cewa""yaya abbas,bazaku gane bane,bakusan yadda nake ji acikin zuciyata bane,tafarfasa take yi mun,wlh bazan iya jurewa ba,inason rishi sosai,idan har kuna so kuga farin ciki na,to akwance Waurin aurenta da babban yayanmu a aura mun ita shine kawai,in ba haka ba"

",mutuwa zanyi,Wayyo Allah rishi Wina,""yana magana yana shesshe™ar kuka"

"Abbas yace""Calm down ur mind junaid,akwai mata da yawa agari suna yawo kyawawan gaske,ga ™anwar matata nan Amal,baka ganta ba ดar ™arama dai dai kai,idan kayi hakuri zaka samu wadda tafi ta "",ma"

"Bubbuga kafafunshi yayi asaman gadon tare da cewa""Ya Abbas wlh banson kowace mace in ba ita ba,Sehrish itace juliet Wina ita kawai nakeso,kodai aban rishi ko kuma in haWiyi zuciya in mutu,""to"

",fa,!junaid ya tashi hankalin kowa,ya™i saurarar kowa,yau an ta6a romeo shugaban ดan soyayya "",Cikin lallashi Abbansu ya ambaci sunanshi""Babyn Abbanshi"

",Wani irin kallo ya wurga ma abban nasu idanuwan nan sunyi luhu luhu saboda tsabar kukan daya sha Ni ba babynka bane,Romeo Win mommynsa ne,saboda baka sona Abba,""ya karasa maganar yana """

",faman matse kwallar dake sharara daga cikin idanuwanshi"

"Shiru Abbansu yayi bai ™arasa maganar tashi ba,junaid yafi jin haushinshi akan kowa,saboda yasan da cewar yana sonta amma ya Waura mata aure,duk da shi bai Wauki maganar tashi serious ba,sae yau daya"

",haukace masu"

",Turo ™opar Abusufyan yayi jikinshi duk ya mutu,tsabar tausayin junaid ne ya kamashi"

",Juyowa suka yi suna kallonshi,matsa mashi hanya sukayi ya wuce,har izuwa gaban gadon junaid din Zuba mashi ido yayi yana kallonshi,duk ya fita cikin hayyacinshi ya zama abun ban tausayi,wannan"

",ya tabbatar mashi da cewar ba ™aramin son sehrish yake yi ba"

"Wagowa junaid yayi tare da kallon Uncle Win nasu,Cikin shesshe™ar kuka yace""Un..cle!hada kai aka "",Waura ma rishi Wina aure da babban yayan mu,bayan kunsan cewa ina sonta sosai"

"Hawa saman gadon abusufyan yayi tare da janyo junaid ya rungumoshi ajikinshi yana Wan bubbuga bayanshi da hannunshi,cikin lallashi yace""Junaid,Ni bansan cewa kana sonta ba,da banyi kuskuren aura ma rafayet ita ba,kasan cewa inason ka sosai,kowa ma yana sonka,kuma zamu iya yin komai saboda farin cikinka,hatta rayukan mu ma zamu iya badawa domin ceto rayuwarka,balle kuma ดar uwarka?sae ""?ita zata gagara"

"Amma..uncle..meyasa ku ka Waura mata aure da babban yayan mu?maimakon ni""?da™yar yake """

",magana"

""",Kayi ha™uri junaid,dama Allah ya ™addara cewar ita ba matarka bace,Matar babban yayanku ce"" Wagowa yayi daga jikin Abusufyan din fuskarshi jaga jaga da hawaye hada majina,yana kallon uncle"

"?""Win yace""yanzu kuna nufin cewa,babu ni babu rishi?in ha™ura da ita kawai?kun za6i ku rasa ni kenan ru™o hannunshi abusufyan yayi tare da sassauta muryarshi yace""haba junaid,in sha Allah ba zamu rasa ka ba saboda sehrish,ae ba ita kaWai bace ba,Ko ka manta cewar su ดan ukune?kuma kamanninsu "",Waya,Idan kayi ha™uri zan baka auren Waya daga cikinsu"

"?"",Da sauri Marshal Omar ya katse mashi hanzarinshi da cewar""Wacce acikinsu"

",dariya abbansu yayi ganin yadda omar ya Wan tashi hankalinshi"

"Abbas yace""Uncle,kada fa kayi mashi al™awarin auren Waya daga cikinsu,saboda junaid bai da wayau baisan wasa ba,kuma koda za'ayi mashi aure ba yanzu ba,sae yayi hankali nan da in ya kai shekara talatin,""yana kai ™arshen maganarshi,Ishaq ya Waura da cewar""Bazai yiwu ba ayi ma junaid aure a yanzu,bayan ga yayyensa nan duk sun manyanta kowa na bukatar aure,yayi ha™uri dai akwai matar abokina na nan,yanzu haka tana dauke da ciki,idan ta haifi jinjirin muka ga mace ce,sae ayi masu "",magana,su ajiye mashi ita,in ta girma lokacin yayi hankali sai a aura mashi ita"

"Suna cikin maganar nan,Junaid ya sume,a jikin Abusufyan,a ruWe abusufyan ya shiga jijjiga shi yana ""!!kiran sunanshi""Junaid!Junaid"

"Hankalin Abbansu atashe yace""Duk laifinku ne!meyasa bazakuyi shiru da bakinku ba,gashi nan ya "",™ara sumewa,kuma ina da tabbacin cewar maganganun da kuke gaya masa ne suka ™ona mashi rai Hannu Omar yasa tare da Wauko bottle water Win dake ajiye saman side drawer dinsa,ya cire murfin"

",tare da mika ma abusufyan,A hannu ya tar6o ruwan sannan ya watsa mashi a fuskarshi"

",Dogon numfashi yaja tare da sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya "",Shafa fuskarshi Abusufyan yayi tare da cewa""Junaid "",Tunkafin ya buWe idanunshi yace""Uncle mutuwa zanyi"

"Junaid dan Allah kadaina kira mana mutuwa,Indai kan sehrish ne,NI NAYI MAKA AL˜AWARIN "" "",CEWA ZAN AURA MAKA ŠAYA DAGA CIKINSU IN HAR TANA SONKA"

"Muryarshi a kasalance yace""Uncle nasan wasa kake yi mun,kada kayi mun al™warin da bazaka iya"

"_"",cika mun ba,Zan ha™ura kawai in rungumi ™addarata"

",Wannan maganar da junaid yayi ba ™aramin kashe masu jiki tayi ba"

"Tuni hawaye suka cicciko a idanuwan Abusufyan,muryarshi na kerma yace""meyasa kace haka junaid""?"

"Uncle,bani da wayau,ni yaro ne har yanzu,kowa yana yi mun kallon sakarai,kuma bani da aikin yi,a """

"?""""haka zaka bani auren ดarka"

"A hankali wasu siraran hawaye suka shiga gangarowa a saman fuskar Abusufyan,da™yar ya iya buWe baki yace""Junaid!duk rashin wayonka baka kaini ba lokacin da ina yaro,bana jin magana har sa'insa nake yi da Mahaifiyata,na iya rashin kunya saboda ni bana jin kunyar kowa,ni ina mu'amala da mata"

"?muje party,muje night club,Ka faWamun Waya daga cikinsu wanne kake yi"

",Ko Waya bana yi""ya bashi amsa"""

"Murmushi abusufyan yayi kafin ya cigaba da cewa""kana da

Please Login or Register in order to submit comment