gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Gidan Asali Complete Hausa Novel by Boss Bature Chapter 64 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita kuma abun ta manta bata sanar dashi ba,"

"?""Kin gane me take nufi"""

"Jinjina kai abu tayi kafin ta Waura da bayani""Ta sanar dani komai daya faru dangane da mutuwar"

"aninku Junaid!""tunda sgr yaji ta ambaci junaid,hankalinshi gaba Waya ya koma kanta,"

"Akwai wata rana da ta shiga Wakin Azmee,zatayi sallah tana oarin Wauko hijabi acikin wardrobe "" Win ita azmeen,Sai ga zoben aninku na Diamond ya faWo daga cikin wardrobe Win,A binciken da sehrish tayi ta gano cewa tare da zoben nan Shi Yaron ya fita aranar da al'amarin ya faru kuma abun ""!mamaki Zoben nan nashi baiyi komai ba!babu alamar wuta taci shi"

"Gaban Sgr ne ya faWi rasss!ya ware idanuwanshi gaba Wayansu,Abun ba aramin girgiza shi Yayi ba,jikinshi har kerma yake yi,aruWe yace""Taya akai Ita reesh Win tasan cewa tare da zoben Ya fita"

?'aranar

""",Ta hanyar hotunan da suka Wauka tare da Junaid a wayar Jahad"""

",A hanzarce Sgr ya Wauki wayarshi tare da dannawa Fawan kira,tana fara ringing ya Waga kiran"

"?""Fawan Am sorry na takura ka ko"""

""",On ther hand fawan yace""A'a babban Yaya,baka takuramin ba"

"Idan kana kusa,pls inaso ka kira mun Jahad,ka sanar da ita cewa tazo mun tare da wayarta da kuma "" "",wayar Sehrish ina buatar ganinsu"

"Toh babban Yaya""yana kai arshen maganar ya ajiye wayar,zuciyarshi sai faman tafarfasa take yi,ita "" kanta daurewa kawai takeyi saboda maoshinta da ake oarin shaewa ta dage sai ta faWi"

",gaskiya,koda kuwa Rai zaiyi halinsa"

"Bayan wasu mintuna,Jahad ta faWo Wakin da sallama a bakinta,jikinta sanye da dogon hijabi,yayin da"

",hannunta ke rue da wayarta da kuma wayar sehrish"

"Atare suka amsa mata sallamar,shiga cikin Wakin tayi,gaba daya idanuwanta na akan Sehrish zaune"

",tana ta murmushi,wani irin farin ciki ne ya lullu6e Jahad ""Sehrish Ya jikin naki?na damu sosai akan halin da kika shiga"""

",Jahad Rishi bazata iya magana ba a yanzu,ki tayata da addu'a,""acewar Oummansu"""

"Jikin Jahad ba aramin sanyi yayi ba,mia mashi wayoyin tayi,Yasa hannu ya kar6a,danna wayar"

",Jahad ya shiga yi,direct ya shiga Gallery Winta"

"Wagowa yayi tare da kallon Jahad""Ina hotunan da kukayi keda junaid aranar da kuka fita shan ice"

"?""cream"

""",Suna acikin Gallery Wina,daga ka shiga zaka gansu"""

"?""I did not see anything,ko kin gogesu ne"""

",Gaban abu ne ya faWi rass,Ita kanta Sehrish saida hankalinta ya tashi"

"Jahad tace""Wlh ya rafayet ban gogesu ba suna acikin wayata,ko yanzu haka kafin nazo nan hotunan ""nake kallo"

""",Mia mata wayar yayi""nuna mun su"

"Bayan Jahad ta kar6i wayar,ta shiga neman pictures Win gaba Waya an goge mata su har vedios din"

",daga cikin wayarta"

""",Tamkar zata fashe da kuka,""Ya rafayet wlh an goge munsu,bansan ya akai ba"

"?""Wani ya amsa wayarki ne"""

""",Girgiza kai tayi""a'a,duk yinin yau wayata tana a hannu na"

"Mayar da idanuwanshi yayi kan abu""taya zan gane cewa,Junaid ya fita da zoben a hannunshi?ina yin "",amfani da shaida ne,kafin na yanke hukunci"

"Gaba Waya sunyi shiru,jikin kowa yayi la'asar musamman Sehrish domin kuwa harta fara zubar da kwalla,Azmee tayi masu tsiya suna oarin fallasa ta ita kuma ta hana hakan,Shi kuma Sgr bai yarda da"

",sihiri ba,koda zasu fada mashi cewa tana amfani da sihiri zaiyi wuya ya yarda"

"Hannu Sehrish tasa tare da ta6o shi,juyawa Sgr yayi yana kallonta,Nuna mashi wayarta tayi da"

",yatsanta alamar tana buatarta"

",Mia mata wayar yayi,tasa hannu ta kar6a"

"!Tana kunna Power din wayar ta kawo haske,Sai ga text message Ya shigo ta layin AMRISH"

"Yaushe rabon da ta samu layin Amrish harta manta,kullum in ta kira kashe take samun wayar,Yanzu"

",haka da ta kar6i wayar Amrish take so Ta tura ma sao akan ta nemo mata number Ya mu'allim Winsu Shiga message Win tayi,ta ura ido tana kallon jagwalgwalon Rubutun da aka turo mata,Na haruffan"

"!da aka cakuWesu,abun ya Waure mata kai!Nikaina Boss Ya Waure mun kai"

Duk maison Karanta Littafin Abban sojoji Yayi mun magana ta Layina amma whatsapp kawai

banda kira 08103884440

" 234 810 388 4440: 595`5d5d 595R5e5f5c5V+ ]PM 2:57 ,19/3["

5W5\5V5[ 5a5؉5V5` 5Y5V5[5X 5a5\ 5S5\5Y5Y5\5d 5Z5f 5G5V5X5a5\5X 545P5P5\5b5[5a

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

595N5a5؉5R5_ 5B5S 5F5\5Y5Q5V5N5_5`

* 5K5R5\5f5_ 5B5R5c5d5Y5V *

"Ta jima tana kallon haruffan nan bata fahimci me aka rubuta a saon ba,layin Amrish ta kira nan take aka sanar da ita cewa wayar a kashe take!sam bata so haka ba,Wagowa tayi tare da kallon Sgr dake magana da Oummansu,"

"Nagode sosai da bayanin da kika bani,duk da ban samu evidence Win da nake buata ba,but i wll try "" my best wurin ganin nayi investigation akanta,Zaku iya tafiya,""cikin girmamawa Yayi mata maganar,miewa Abu tayi""mun gode sosai Allah Ya taimaka,Ya baku sa'a...""sosai ta shiga yi masu "",Addu'a yana amsa mata da Ameen"

"Ruo hannun Jahad tayi atare suka fuce daga Wakin,Sae da suka fito palour sannan Oumma tace""Jahad"

"?""ya akai ba'a ga hotunan a wayarki ba?ko kin gogesu ne batare da kin sani ba "",Wlh Oumma ban gogesu ba,Nikaina abun ya Waure mun kai"""

"Jinjina kai Abu tayi""bakomai akwai Allah,Amma Sehrish Win fa?Anan zata kwana?ba Wakin shi"

",bane""?dama abun ya tsaya mata aranta shiyasa ta tambayeta"

""",Bedroom dinshi ne Oumma,kada ki damu mu tafi kawae"""

"Bayan fitarsu Wakin,Sgr ya mayar da hankalinshi kan Sehrish,har lokacin hannunta rue da wayarta yayin da idanunta ke kallon Screen Win wayar,"

",What are u looking at""jin muryarshi yasa ta Wago da kyawawan idanuwanta tana kallon fuskarshi"""

"If u need something pls lemme know""cike da kulawa yayi maganar,miewa tsaye yayi sai da ya fara """

",Waukar Laptop Winshi sannan ya fita palour,Ji take kamar ta dakatar dashi,Saboda tsoran da take ji"

"Yatsun hannunta na kerma Ta shiga danna wayar call log ta shiga ta kara dannawa Amrish kira,Nan take aka kara sanar da ita cewa Layin akashe yake,tamkar ta fasa ihu haka taji,runtse idanuwanta tayi tare da Wan buWesu kadan,yanke shawarar zuwa whatsapp group Winsu tayi Na Classmates Winta,Akwai kuma Na general wanda kowa ke aciki students Win da kuma malamansu ne aciki,A Group Win teachers kaWaine zasu Iya tura sao banda students,tana fatan Allah yasa Ya Mu'allim yana acikin group Win,profile ta shiga daga asa wurin da List Win Malaman dake group Win suke ta fara duba sunayensu tundaga kan Admins,Gasu nan sunayen birjik amma bata ga Numbar Ya mu'allim ba,Sai dai wasu numbobi da aka rubuta sunansu da harshen Larabci,shiru tayi tana tunanin kowanne ne aciki nashi,A arshe dae duka numbobin masu Wauke da rubutun"

"Larabci ta turama Saon,bayan ta kammala rubuta saon ta ajiye wayar a saman bedside drawer,"

"Wuraren arfe 2:30 na dare Lokacin masu bacci sunyi nisa a baccinsu,kamar yarda suka saba kwanciya a saman gadonsu su ukku,Hosana na a tsakiyarsu Abu na a ta 6angaren hannun dama inda yake fuskantar opa,Jahad nata Can 6angaren hannun hagu,kwatsam Suna cikin Baccin nan,Abu ta soma jin wani irin gurnani gurnani asaman Gadonsu,a hankali ta buWe idanuwanta tana oarin ganin menene,har sai da gabanta ya faWi rass,Wata Mummunar mage ce baa wulik mai Uban gashi ajikinta Hakoranta dogaye irin na Vam pires,Kafin abu tayi wani Yunuri Magen nan ta daddage ta kai Mata suka ta dira akan wuyan Abu,wasu Manyan umbuna ta fiddo a hannunta tana oarin Caccaka ma Abu akan fuskarta,A firgice Abu ta dami wuyan magen,Kokawa ta 6arke a tsakaninsu,duk yarda baar magen nan taso ta cutar da abu amma abun ya faskara,Domin kuwa Allah yaba Abu sa'a tunda ta dami wuyan magen nan ta dinga Jibgarta batare da jin shakkun wani abu ba,A jikin side drawer abu ta dinga buga kan magen nan bugu bana wasa ba,Har sai da magen ta fara kuka tana faman ambaton Miyau miyau,A faWace Abu tace""Zaki ci ubanki ne,Baki ga komai ba,Nasan cewa ke ce Azmee,kika zo mun da suffar mage don ki kashe ni,Saboda"

kinga Asirinki na shirin Tonuwa ko?

"Tunda abu ta ambaci hakan sai Magen nan ta bace 6aaat babu ita tamkar bata ta6a bayyana ba,ajiyar Zuciya abu ta sauke tana mai godiya ga Allah,daya bata nasara Akan Azmeee,"

"Saukowa tayi daga saman gadon,ba aramin daWi taji ba dasu Hosana basu farka ba,duk wannan"

"badaalar da akayi suna ta shan baccinsu,"

"Toilet ta shiga,Bayan wasu mintuna ta fito Waure da alwala,Hijabi ta Wauko tare da darduma ta"

shimfiWa ta kabbara Sallah

"A 6angaren Sehrish kuwa kasa samun natsuwa tayi acikin Wakin,har sai da Sgr ya shigo sannan"

"hankalinta Ya kwanta,ruwa tace mashi zata sha don duk yadda taso kin sa wani abu a bakinta ta kasa yunwa take ji sosae,bayan ya kawo mata bottle water cike da zullumi ta kafa baki,sai da tasha kusan rabi sannan ta cire roban ta mika masa ya amsa ya rufe ya ajeta saman side drawer,saman"

"gadon ya hau tare da janyota jikinshi ya rungumeta sosai har bacci ya Waukesu,"

"Wuraren Sallar Asuba da suka fita masallaci,Ya rage ita kaWai acikin Wakin,cikin bargo ta shige"

"tana ta addu'a,tana jin motsin wasu abubuwa acikin kunnanta amma tai yarda ta buWe bargon,Sai dai komai zai faru ya faru,"

"Lokacin da Sgr ya dawo daga masallaci,tare da fresh milk Win da ya Wauko mata acikin Fridge ya shigo bedroom Win,abakin gadon ya tsaya yana kallonta ta cikin bargon sai kerma take yi kamar wadda sanyi ya kama,Saboda ita har A.c Win Wakin ya kashe gaba Waya don ya lura tana da jin"

"sanyi,"

"Zama yayi daga gefen gadon,Ya ajiye fresh milk Win asaman drawer sannan ya sanya hannunshi tare da yaye bargon jikinta,duka hannayenshi ya sanya wurin Waukkota ya Waurata asaman laps W inshi kamar wata jinjira,tunda taji amshin turarenshi ta shaida cewa shine ya dawo,ba aramin daWi taji ba,kwantar da kanta yayi asaman irjinshi,A hankali yake shafa sumar kanta yayin da idanuwanshi ke kallon long eyelashes Winta, ta rufe idanuwan sosai tai buWesu,"

"?""Ya jikin naki"""

",Da saui,""ta amsa mashi dayar,bakin nata ya Wan lafa"""

"?""Kina jin yunwa"""

"jinjina mashi kai tayi alamar eh,"

"Dogon yatsan hannunshi ya zura mata abakinta,sai gashi ta buWe Small mouth Win tare da kama yatsan hannun nashi,wani shock yaji da sauri ya zame yatsan don baiso ya shiga wani yanayi a wannan halin da take ciki na jinya,"

"Fresh milk Win Ya Wauko tare da cire murfin ya Wan kafa mata robar abakinta,a hankali ta shiga shan madarar,natsuwa yayi yana kallonta shi kanshi mamakin yanda ya damu da ita sosai ya ke yi,Yadda take shan fresh milk Win ba aramin sha'awa ta bashi ba,Sai da ta shanyeta tass,Sannan ya janye robar"

",daga bakinta"

"?""kin oshi"".."

",aga mashi kai tayi alamar eh,ba don ta oshi ba,Amma taji sauin cikinta"

"Zaki yi wanka,""?Waga mashi kai tayi alamar eh,Tayi tunanin zaice ta tashi ta tafi bedroom Winsu,Ba "" zato ba tsammani taji ya Wauketa asaman kafadarshi Ya wuce da ita toilet,wata irin kunyace ta rufe ta,musamman Lokacin da ya cire rigar jikinta yayi mata naked,batasan meke wakana ba amman taji ya kwantar da ita cikin jacuzzi,da sunan wanka Sgr ya shiga da ita cikin kwamin amma sai da ya gama shafe jikinta da hannunshi,da sunan yana goga mata Sabulu,ga soap Win nashi wani irin amshi tamkar turare haka sabulun yake,zuba mata ido yayi yana kallon fuskarta,ganin tana oarin buWe idanuwanta yasa shi yin saurin goga mata sabulu saman idanuwan,hakan yasa ta fasa buWe idon,baison ta raina shi ne shiyasa yayi mata hakan,Wani irin ruwa ne mai Wumi ga daWi yayi mata amfani dashi,kamar karta"

",fito daga cikin Jacuzzin nan hake ta dinga ji"

"Bayan wasu mintuna Sgr ya fito Wauke da Sehrish saman kafaWarshi ya Waura mata towel,zaunar"

"da ita yayi saman front chair ta gaban madubinshi,"

"Saitin kunnanta ya duo a hankali yace""in shafa maki ne ko zaki iya shafawa,""?da sauri ta Waga mashi"

",kai Alamar eh"

"Okey,""ya mie tare da juyawa ya shige toilet Win don ya samu yayi wankan shima,Tana jin ya rufe "" opa ta buWe idanuwanta,Sae faman zabga uban murmushi takeyi,bata ta6a tunanin Sgr zai iya caring Win mace ba irin Yarda yayi mata a yau,Ko jinjira albarka,bakomai yafi burgeta ba fa ce Yarda yake Waukarta asaman kafadarshi,daWi take ji sosai,Ajiyar zuciya ta Wan sauke tare da kai hannu ta Wauki Waya daga cikin body oils Winshi ta soma shafawa ajikinta,Bayan ta kammala ta feshe ko'ina da"

",turarenshi ita ma yau ta WanWana turaren Babban Yaya,Zasu yi amshi iri Waya"

"Miewa tayi daga saman kujerar ta nufi gadon tana oarin ta gyara mashi,zanin gadon ta cire ta musanya da wani sabon da ta Wauko ta jera pillows Win,Tana cikin gyaran nan tajiyo alamun motsin opa tasan shine zai fito,A hanzarce ta haye saman gadon ta zauna tare da jingina bayanta"

"ta kuma rufe idanuwanta saboda kunyarshi da take ji,Ya gama gane mata jiki sao da lungu,"""

"Sako fararen afafunshi yayi masu sanye da slippers,A saman aramin carpet Win dake bakin  opar toilet ya cire slippers Win,towel ya Waura asaman waist Winshi,Slowly ya Wago da blue eyes Win shi yana kallon Sehrish,takawa yayi izuwa gaban dressing mirror Win ya tsaya don ya gyara jikinshi,satar kallonshi Sehrish ta dinga yi ta wutsiyar idonta,ba aramin kyau yayi mata ba,ya saki kwantacciyar sumar kanshi ta baya,natsuwa tayi tana kallonshi,Ashe Sgr ya gane tana satar"

"kallonshi,"

"Da gangan ya sanya hannunshi asaman ugunshi ya warware towel Win jikinshi,Aikuwa a ruWe"

"Sehrish ta kifa kanta saman pillow Jiki na kerma,duk a tunaninta babu short ajikinshi,ayataccen murmushi Sgr ya saki,Shi kanshi baisan ya kubce mashi ba,razanar da tayi ne yaso bashi dariya,"

"Wago da kanta tayi daga jikin pillow Win don ta saci kallonshi,karaf suka haWa ido dashi,wani irin"

"kallo taga yanayi mata,murmushi ta saki tare da mayar da fuskarta jikin pillow Win ta rufe,"

"Suna cikin wannan Yanayin na shaui Hosana ta kwala Sallama da arfi,da sauri Sehrish taja bargon ta lullu6e kanta gaba Waya,Wucewa can cikin Wakin yayi wurin closet Winshi,Jallabiya Ya"

"zura ajikinshi kafin ya dawo ya zauna daga gefen gadon,"

"Jin Anyi shiru ba'a bata izinin shiga ba yasa tace""In shigo""?tayi tambayar tana lea kanta cikin W"

akin

"Come in""ya bata permission din shiga,a tare da Jahad suka zo Wakin tana la6e abayan Hosana,dama "" tun kafin su Shigo taja kunnan Hosana akan karta kuskura ta faWa masu Waki batare da an basu izinin"

",shiga ba,don tasan halinta,Wan kaine da ita"

"A tsanake suka shigo cikin Wakin hannunsu rue dana juna,"

"?""Yaya Rafayet ina kwana,kun tashi lafiya?Ya mai jiki"""

"Alhamdulillah""bayan ya amsa masu ya mie tare da kallon Jahad a lokacin Hosana ta koma bakin """

",gadon tana kallon Sehrish dake kudundune cikin bargo kamar mai bacci "",Ki Wauko mata kayan da zata sanya ajikinta"""

"Toh""ta ambaci hakan tare da juyawa ta nufi kopar fita daga Wakin,fitowa palour yayi tare da samun """

",wuri saman Sofa ya zauna"

"Rishi ya jiki?kinji saui""?a hankali Sehrish ta Wan zame bargon data lullu6e fuskarta dashi,kamar "" wadda ta tashi daga bacci haka tashiga mutsustsuka idanuwanta,kallon Hosana tayi dayar ta iya buWe "",baki tace""da sauki"

"Allah ya baki lafiya rishi,jiya fa ko bacci banyi ba saboda tunaninki. ""murmushi kawai Sehrish tayi """

",mata don tasan cewa aryane,ba aramin abu bane zai hana hosana yin bacci ba"

"Cigaba da magana Hosana tayi""nasha kuka Allah,Oumma tayi tayi dani akan in kwanta inyi bacci,Naiya nace nidai bazan iya bacci ba,har sai kin samu saui,""ta arasa maganar,hada Wan kwa6e"

",fuska"

",Murmushi Sehrish taci gaba da yi tana kallonta"

"Dawowa Jahad tayi hannunta rue da rigar da ta Wauko ma Sehrish,turkey gown mara nauyi red colour mai maWaurin igiya daga tsakiyarta,atare da mayafinta ta Waurosu asaman hannunta,Shigowa"

",palourn ta yi da sallama abakinta,Amsa mata sallamar yayi kafin ta wuce bedroom Win"

"Anan ta samu Hosana tana ta shirga mata arya,da alama ba aramin nishaWi take sanyata ba,agaban gadon ta tsaya tare da kallon hosana""ki sauka down Oumma na kiranki zaku ci abinci ne An kammala shirya breakfast,""jin haka yasa Hosana ta juya da gudu ta fita daga bedroom W in,dama wayau Jahad tayi mata don tabar Wakin ko Sehrish ta samu ta shirya,ta lura babu kaya"

"ajikinta,"

""",Ya jikin naki My own sis,""fuskarta Wauke da murmushi ta amsa mata da yar""Am feeling better now"" Allah ya aro lafiya,Ga wannan Ya rafayet ne yace in kawo maki,""tayi maganar tana mia mata "" kayan,yunkurawa tayi tare da miewa daga zaune takai hannu ta kar6i kayan,kafin ta sauko daga saman"

",gadon,Waure da Wan towel Winta"

"Bari na jiraki a palour,""da sauri Sehrish ta dakatar da ita""A'a,zan shiga daga cikin Wakin na sanya "" kayan,Idan na kammala sai mu fita tare,""ba aramar wahala take shaba idan zatayi magana,kamar ana tsaga bakinta haka take jin raWaWin,juya baya jahad tayi tana arewa Bedroom Win kallo,a can asan zuciyar kuwa tsabar farin ciki ne,Saboda ta gano wani abu game da Babban Yayansu,Da alama Ya fara faWawa tarkon rishi Winsu,ashe da Rabon mafarkinta ya zama gaskiya,Wato na ganin Sehrish da aton ciki ga kuma kwaWayin Son Ganin a'ansu da take yi,lokaci guda kuma Yanayinta Ya canza,matsananciyar damuwa ta bayyana akan fuskarta,Bakomai Yasa ta shiga wannan Halin ba,Fa ce Masoyinta da ta tuna,tayi babban rashi wanda har arshen rayuwarta bazata ta6a manta raWaWin rasa shi da tayi ba,a duk lokacin da suke waya dashi haka zai addabeta da tambaya wai Idan sunyi Aure A daren farko me zasuyi,duk in ta tuna wannan tambayar ta Junaid sai Murmushi Ya bayyana akan"

",fuskarta,wasu siraran Hawayene suka soma saukowa saman cheeks Winta"

"Jahad,na shirya zamu iya tafiya,""jin muryar Sehrish yasa tayi saurin goge hawayenta,sannan ta juya "" tana kallonta,Ba aramin kyau rigar tayi mata ba,kamar wanda zata gasar kyau,Hannunta na a ruqe da"

",wayarta da ta Wauko"

",Masha Allah""tayi maganar tare da ruo hannun Sehrish tana murmushin dole"""

"Atare suka shigo cikin palourn,har zasu fita ta Wan dakata tare da juyawa ta kalli Sgr dake zaune"

"saman sofa,ya jinginar da bayanshi,yayin da ya lumshe idanuwanshi tamkar wanda Bacci bai ishe shi ba,"

""",Sakin hannun Jahad tayi""ina zuwa"

"Fita daga wajen palourn Jahad tayi tana jiran dawowarta,"

"A hankali ta arasa wurin sofan dayake zaune ta tsaya,Cikin sanyin murya ta soma magana""bansan da wasu kalmomi zanyi amfani dasu ba wurin yi maka godiya,saboda irin kyakkyawar kulawar daka bani,Thank You So much Ya Rafayet""tunda ta soma magana,Ya natsu yana sauraronta,daWin voice Winta"

",yake ji kamar kamar me ba kaman da take maganar a hankali"

"Never mind,""yayi maganar batare da ya buWe idanuwanshi ba,Juyawa Sehrish tayi da sauri ta nufi "" hanyar fita falon,Sai da ya tabbatar tabar wurin tukunna ya Wan buWe idanuwanshi tare da waigawa"

",yana kallon bayanta,har sai da ta fuce daga falon"

"A 6angarensu Hayaam da Abra waWanda tun jiya suka bar Abuja,Abun da ya faru lokacin da suka isa unguwarsu,wuraren marece tunkafin Su shiga gidansu suka lura da yadda mutane ke kallonsu,tun daga nan suka sha jinin jikinsu,Har nunasu akeyi da hannu ana cewa gasu can sune  a'anta,Sun dawo daga yawon biWiWin nasu,Wlh anyi asarar Rayuwa,wasu kuma na cewa,Ae laifin uwar tasu ne da bata basu tarbiya ba ita ta lalatasu,Lokacin da suka arasa opar gidansu,A buWe suka samu gidan,Da sallama suka shiga sunyi tunanin za'a amsa masu amma sai suka ji shiru,gidan babu kowa,komai na gidan babu,An kwashe komai,hatta butoci da bokatai babu,Har"

"kan fanfonsu an 6alleshi,"

"Nan fa hankalinsu yayi mugun tashi,Tun a tsakar gidan Abra ta saki trolley Win hannunta,da gudun gaske suka shiga cikin W akunan suna kwalawa Mammynsu kira,Mammy! Mammy!!gabansu ne ya faWi ganin Wakin mammynsu babu komai wayam hatta katifarta,yanke"

"shawarar zuwa makwabtansu Suka yi donsu tambayi Ina mammynsu taje ne,"

"Suna zuwa zauren gidan suka fara jiyo hayaniyar mutane,kasa kunne suka yi suna sauraran Surutun mutanen da sukayi masu dandazo a opar gidan,"

"Kuna ina la'anannu!waWanda basu son ciwon kansu ba,Ku fito muci ubanku inba haka ba Mu ona "" gidan da fetur,kun tafi kun barmu da bala'e acikin unguwa,Yau sai mun fanshe haushinmu akanku,Jinin ""ku ya halatta"

"Jin wannan yasa tsoro ya kamasu,da gudu suka Koma cikin gidan,A Waki suka datse opa,Hankalinsu Yayi mugun tashi,Sun rasa gane zunubin da suka aikata har mutane ke neman bugunsu,Suna Cikin wannan halin ne suka ji anyi masu Sallama,muryar Limamin Unguwarsu ce,in fitowa su kayi har saida suka ji yace""Kada kuji tsoron komai,ku fito inason magana daku ne,Naba mutanen anguwar hauri Sun tafi,""jin wannan maganar yasa suka buWe opar Wakin suka fito,Bayin Allah kowacce jikinta"

",sai kerma Yakeyi,hawaye sharkaf akan fuskarsu"

"Nasiha yayi masu sosai,A arshe ya sanar dasu laifin da suka aikata wanda yasa mutanan unguwar ke neman kashe su,Abunda Ya faru Bayan tafiyar Abra,tabar Mammynsu ita kaWai kwance tana jinya ta kwana ta yini cikin mawuyacin hali a lokacinne makwabciyarta tsigai wadda suke zuwa yin gulma a kuma gidanta ne ake kulle Amal,ta shigo ta sameta a wannan halin da kyar"

"ta taimaka mata alokacin tana ta sababi tana fadin ina ma amfanin haihuwar yara irin nata,uwarsu"

"ba lpy sun haura kafa sun tafi gantali,a washe gari tsigai tafiya

Please Login or Register in order to submit comment