gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Gidan Asali Complete Hausa Novel by Boss Bature Chapter 24 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"" a fusace Aunty babba ta"

"jefa ma hafsat wayar hannunta cikin sa'a tasamu gefen goshinta,dafe wurin hafsat tayi saboda zafin da"

",taji"

"Rai a6ace tace""Hafsat ki fita daga idona in rufe!kina yimun shisshigi acikin lamurrana,Ina ruwanki da"

"?""zaman su Abra acikin gidan nan?ke zaki ciyar dasu ne?ko saman kanki zasu zauna ne"

"Shiru hafsat tayi batare da ta tanka mata ba,hayaam dae bata sanya masu baki ba,saboda gudun rashin"

",kunyar hafsat don bata raga ma kowa acikinsu"

"Wuraren ™arfe tara,Azmee da Saude suka kammala girke girken breakfast na gidan,yanzu ta samu sau™i wurin yin aiki don Saude ba ™aramin taimaka mata takeyi ba,dayake itama kwararriyace wurin iya girki tana son yin girki,bayan sun kammala,Azmee ta shiga jera mata Warmers acikin"

"tray tana kaiwa saman dining table,cikin lokaci ™an™ani suka kammala jera abincin,"

"Waya bayan Waya matasan gidan suka shiga fitowa daga bedroom Winsu,su Kanal yousouf,Irfan jabeer khaleed twins,fawan,sune wa W anda suka fara hallara daga baya,Abbansu tare da Mommynsu junaid suka fito,kafin wani lokaci kowa ya fito,hadasu Dr haris su Captain"

"adam,najeeb talal da kuma junaid,da sauransu duka dai,Mutun Waya ne bai fito ba,bakowa bane fa"

"ce Surgeon general Rafayet,"

"Bayan matasan sun hallara Azmee taje Wakinsu Sehrish ta taso su daga bacci,atare suka fito bayan sunyi brush su uku kowacce sanye da hijabi ajikinta,tun ta sallar asuba ce da suka sanya ajikinsu basu cireta ba,bacci yayi awon gaba dasu,"

"Gaishe dasu Abba suka fara yi,fuskar kowannansu Wauke da murmushi haka suka shiga amsa masu gaisuwar,daga bisani suka shiga gaisar da yayyensu,kowa da irin yadda yake amsa masu gaisuwar cike"

",da zolaya,don wasu ma hada kwaikwayon Muryarsu,hakan ba ™aramin nishaWi ya sanyasu ba"

"Komawa su kayi tare da samun wuri suka zauna a dining chairs Win da Abusufyan ke zaune,atare suka haWa baki wurin cewa""Daddy ina kwana?ka tashi lafiya,"""

"Wagowa yayi tare da kallon fuskokinsu Waya bayan Waya kafin yace""Lafiyalou Alhamdulillah!"""

"Natsuwa kowa yayi,yayin da Azmee da saude suka shiga zuzzuba masu abincin,kowa na faWin abunda yake so yaci,"

"?!""Gyaran murya Abba yayi tare da kallon azmee yace""An kai ma Ammi nata breakfast Win "",azmee tace""Eh nakai masu,a Wakin gwaggo don acan tace mun zatayi kalacinta,ita da ดar uwarta"

",Murmushi ya Wan yi don ba ™aramin daWi yaji ba"

",Azeema fa""? Ya kuma tambayarta"""

""",Itama tana atare dasu,can Wakin gwaggon"""

"Jinjina kai abba yayi kafin ya kuma cewa""Aunty saratu fa?da ดanmatan ta suma ankai masu nasu""?"

""",Saude ce ta kar6e da cewa""Ni nakai masu a Wakinsu"

"Abba yace""Aikin ku yayi kyau,""ya ™arasa maganar tare da kai hannu ya Wauki plate Win dake"

",hannunsa yaci gaba da cin abincinsa da azmee ta zuba mashi"

"Abbas yace""Azmee banga su Amal ba?ko ankai masu nasu ne""?yayi maganar ayayin da yake ™o™arin"

"?,ajiye spoon Win dake hannunshi"

",Na kai masu a bedroom Winsu,"" ta bashi amsa"""

"Ganin Abbas ya tambayi iyalinsa ne yasa Ishaq yin gyaran murya yace""Azmee wai ni ina ดata hafsat"

?!ne?ko an manta dasu ne?naga ban gansu ba

"Ni kaina inata so in tambayesu,tun shekaran jiya rabon da in Sanya su a cikin idona,tamkar basa a """

",cikin gidan nan""!Acewar Abbansu"

",Bari na kirasu,""Azmee ta faWi hakan tare da juyawa ta nufi Wakinsu laila"""

"abinci take ci,amma hankalinta ba akwance yake ba,Yau tunda ta tashi daga bacci gabanta ke ta faWuwa rasss!rasss!mafi yawancin lokutta in taji gabanta na yawan faWuwa to tabbas wani abune zai faru da ita!mai kyau ko mara kyau,sam takasa cin abincinta,sae faman jujjuya cokalin hannunta takeyi"

",acikin plate Win dake agabanta"

"A hankali ta Wago da idanunta tare da azasu akan Hosana dake ta faman cunkusa Burger acikin bakinta,yadda kasan zata 6ara bakin ko gajiya da Ci ba tayi,Allah sarki rayuwa kenan,Allah mai yadda yaso,kamar basu bane waWannan yaran ba,masu yawo babu takalmi a ™afafunsu,kawunansu babu Wan kwali,Kayan jikinsu duk a yayyage,babu mai son su,rayuwarsu a wula™ance kowa gudunsu yakeyi,Amma yanzu komai ya canza!Yanzu gasu acikin danginsu,kowa sonsu yakeyi,suci mai kyau su sha mai kyau,su kwana a mai kyau,suturar sawa ma sai sun za6i wadda suke so su sanya ajikinsu,duk mai yajawo wannan, ha™uri!sun rungumi ™addararsu sun cinye jarabawar da Allah yayi masu,basuyi"

"gajan ha™uri ba,kullum cikin kai kukan su wurin Allah suke,saboda sun san cewa shi kaWai ne zai iya share masu hawayensu,duk irin ™uncin rayuwar dasu Sehrish suka shiga,basu ta6a ™as™antar da kansu"

",ba don suyi bara,ko su siyar da mutuncinsu don su samu kuWi,kamar yadda wasu mutanen keyi"

"Janye idanunta tayi daga kan hosana ta mayar dasu kan jahad,wadda ke ru™e da bread a hannunta,tana goga mashi butter,abun ya Waure mata kai kowa sai cin abinci yake yi hankali kwance,amma ita takasa Cin nata,to ko dai bata da lafiya ne? ta ™arasa zancen zucin tare da juyawa,karaf idanunta suka sauka akan Fuskar Abusufyan wanda ke kallonta,har sai da ta Wan razana kaWan,sunanshi ta ambata abakinta a hankali""daddy,"""

"murmushi ya Wan sakar mata tare da cewa""Daughter,tun Wazu ina kallonki,kin ™i cin abincinki,kin tasa .."

"?'ดan uwanki gaba kinata kallonsu Waya bayan Waya,faWamun meke damunki ne"

"Daddy am not feeling well,gabana sai faWuwa yakeyi,bansan meyasa ba,shiyasa ma nagaza cin """

",abincin""muryarta akasalance tayi maganar"

""",Jahad tace""Daddy,jiya ma batayi wani isasshen bacci ba"

",Saboda me""?yayi tambayar yana kallonta"" "",Nikaina bansan meyasa ba,kawai bana jin daWi ne"""

"Jinjina kai yayi tare da cewa""Kada ki damu in sha Allah wannan faWuwar gaban da kikeji Alkhairi ne "",zai faru dake"

"Allah yasa haka ne daddy"" ta ™arasa maganar tare da kai hannu ta Wauki cup of tea Win dake """

",agabanta,ta shiga kur6arsa a hankali,ba don tana jin daWinsa ba"

"Suna cikin cin abincin nan,sae ga Azmee tare da hafsat,sun shigo dining area Win,Aunty babba na a bayansu ta sanya Niqab a fuskarta,hayaam dai bata fito ba,saboda gudun karsu haWu da Sgr a wurin,da hannu Azmee tayi masu nuni da su zauna a inda su Jahad suke,saboda nan ke akwai empty chairs guda biyu da suka rage,da yake table Win mai mazaunin mutun Shida ne,"

"Tunda suka zo wurin,idon kowa ya koma akan Aunty babba dake sanye da niqabi,abun ba ™aramin Waure masu kai yayi ba,sai da suka fara gaishe dasu Abba,sannan suka samu wuri suka zauna,hankalin Aunty babba sam ba'a kwance yake ba,bata so fitowa ba,Azmee ce ta sanar da ita cewa Ishaq yace su"

",fito dining suci abinci,tayi mata hakan ne saboda ta rama Wula™ancin da sukayi mata"

"Da™ yar ta iya gaishe da Abusufyan,batare daya Wago ya kalleta ba ya amsa mata,hafsat tace""Uncle ina kwana,""?"

""",Lafiya lou hafsat,ashe kuna acikin gidan,ae nayi tunanin kun koma Kaduna ne"""

"Murmushin ya™e tayi,sae faman zazzare ido takeyi,duk sunbi sun tsargu,ita da mommynta,ita dai Sehrish ta zuba ma sarautar Allah ido,so take taga ta yadda Aunty babba zataci abinci da niqabi a fuskarta,ba ita kaWae ba hatta jahad abunda take jira kenan,Ishaq kuwa tuni ranshi yayi mugun 6aci,sarai yasan cewa da gangan ta zura niqabi a fuskarta bayan tasan cewar abinci zata ci,alamun"

",rashin gaskiya duk sun bayyana atattare dasu,ita da hafsat"

"Serving Winsu Aunty azmee tayi,ta tura masu plate Win abincin agabansu,hafsat dai tayi kokarin cin abincin,kaWan kaWan take tura chips abakinta,Aunty babba kuwa kamar gunki haka ta ™ame saman"

",kujerar ta™i motsi,fargabarta kada hosana ta gane cewa itace"

"Murmushin mugunta sehrish ta saki,tare da yin gyaran Murya tace""Aunty,ki cire niqabin mana,in ba "",haka ba,bazaki ji daWin cin abincin ba,gashi yana ta hucewa,bazaiyi maki daWin ci ba inya salafce Mazurai Aunty babba tashiga yi ta cikin niqabin,™ululun ba™in ciki kamar ta shaqo sehrish ta rufe ta"

"da bugu,™in magana tayi saboda gudun kar Hosana taji Muryarta,ta kara tona mata asiri,hakan yasa Jahad cewa""Na ji tayi shiru,kodai bacci ne bai isheta ba""?tayi maganar tana faman ™umshe dariya abakinta,sehrish tace""inaji tayi bacci ne a zaune,bari na cire mata niqabin don tasha iska kada numfashinta ya sar™e,"" yun™urawa Sehrish tayi tare da kai hannu zata zame niqabin dake a fuskar Aunty babba,ae kuwa a firgice Aunty babba ta zabura ta mi™e tsaye tana faWin""Karki kuskura ki ta6amun niqabi na,"" rai a6ace tayi maganar,aikuwa Hosana najin Muryarta,ta daddage ta fasa uwar ™ara,tare da yin wurgi da kofin dake a hannunta,a gigice ta mi™e tana ™okarin guduwa,gaba daya"

",hankalin kowa ya dawo kanta,Omar ne ya mi™e da sauri ya ru™o hannunta yana tambayarta lafiya"

"A tsorace tashiga fadin""Banason ta!na tsane ta!wlh ya Omar muguwace matar nan,tazo nan ne don ta kashe mu,dan Allah ku koreta daga gidan nan,wayyo Allah na. ""ta fashe da matsanancin kuka,tashin"

"hankalin da ba'a samashi date!nan fa kowa ya mi™e tsaye yana bin Aunty babba da kallo,saboda tsabar ruWu muryarta na kerma tashiga cewa""wa. wallahi Billahil azimu Ni bansanta ba!bansan laifin me na"

"aikata mata ba,yarinyar nan fa mahaukaciya ce tana da ta6in hankali,shiyasa take wannan sambatun ""tunkan ta ™arasa maganar Abusufyan ya daka mata tsawa tare da cewa""karki kuskura ki"

"™ara kiran ดata da sunan mahaukaciya!in ba haka ba ranki zai 6aci a wurin nan ne!hosana bazata ta6a tsangwamar mutun hakanan ba batare daya aikata mata wani mugun abun ba,"" ya karasa maganar tare"

",da jan dogon tsoki"

"Ya Omar dan Allah ku sakar mata karnuka su fiddata daga cikin gidan nan,wlh babu Allah aranta!so "" take takashe maka hosanarka,""cikin shesshekar kuka take maganar,Marshal sai ™okarin rufe mata bakinta yakeyi don ta daina amma ina hosana ta™i rufe bakin,don har cizon hannunshi takeyi,in yayi ™o™arin toshe mata baki,Aunty babba kuwa sae faman zabga salati takeyi,jikinta sae kerma yakeyi,tuni zufa ta jika ta sharkaf,ดan hanjin cikinta kuwa sae faman kaWawa sukeyi,hankalin General ishaq ba ™aramin tashi yayi ba,tsoranshi kada ace wani mugun abunne laila ta aikata ma yarinyar da har take"

",tsoron ganinta"

"Lalla6awa Aunty babba tayi da gudu tabar dining area Win ta koma cikin dakinsu,tana shiga ciki ta aza hannayenta asaman kanta tana faWin""Na shiga uku!Na bani!na lalace!Waccen mahaukaciyar yarinyar tana son taja mun bala'e ina zaman zaman lafiyata,""tana magana tana cizon yatsan"

",hannunta,""Aunty laila meya faru,""hayaam ce tayi mata tambayar"

"Hayaam ta faru ta ™are!yarinyar can ta gama dani!""muryarta tamkar zatayi kuka tayi maganar,hannu "" tasa tare da zame niqabin fuskarta,tayi wurgi dashi ™asa,sannan tashiga zagaye Wakin tana faman cizon"

",yatsanta"

"Dan Allah kowa yayi ha™uri ya koma ya zauna,ina tunanin ciwon hosana ne ya motsa,ba wani abu ba """

",shiyasa take ta sambatu,""Omar ne yayi maganar don ya kwantar masu da hankalinsu"

"Fashewa da wani sabon kukan hosana tayi tana faWin ""Wlh ya Omar Ni da hankalina,da tunani na!nasan me nakeyi,wannan matar itace ta. ""kasa ™arasa maganar tayi saboda tsawar da Omar ya daka"

"mata ""Shut up hosana!bana son na ™ara jin maganarki a wurin nan!in ba haka ba saina sa6a maki,"" tafin"

",hannunta tasa tare da toshe bakinta,tana yin kuka ™asa kasa"

"Ka daina yi mata tsawa Omar,tabbas akwai abunda akayi ma yarinyar nan,wanda ya ™ona mata "" zuciya shiyasa take wannan sambatun,ya kamata mu lallasheta,muji menene matsalarta""? Acewar"

",Abba"

""",Ishaq yace""hakane,In ba damuwa Inason ganinka Omar tare kuma da yaran"

"Ya ™arasa maganar tare da shigewa gaba,Omar yabi bayansa hannunshi ru™e dana hosana,jahad kuma"

",na abayansu"

"Bayan tafiyarsu,kowa ya koma ya zauna,wasu suka cigaba da cin abincinsu,wasu kuma suka bar dining Win waWanda suka ™oshi da abincin kenan,wurin yayi tsit kowa da abunda yake sa™awa"

"aranshi,"

"A 6angarensu General ishaq kuwa,a farfajiyar gidan suka zauna saman wasu ™ayatattun kujeru na shakatawa,kowa ya zauna,Hosana da jahad suna fuskantar Ya Omar da kuma ya ishaq,"

"Gyaran murya ya Wan yi tare da kallonsu yace""dalilin dayasa na bu™aci ganinku,saboda inason jin menene ala™ar dake atsakaninku da Laila matata?shin taya akai hosana ta santa da har take tsoran"

"?""ganinta"

"Kafin su bashi amsa Omar yayi hanzarin cewa""Ae farko sun ta6a zama a wurinta,Ni na kaisu gidanka,a lokacin kayi tafiya,na dam™a amanarsu a wurin laila,saboda ina da tabbacin cewar zasu samu "",kyakkyawar kulawa a wurinta,tun da ita mace ce,zasu fi sakewa a wurinta"

"Tunda ishaq yaji hakan gabanshi ya fadi,saboda yasan halin laila sarai,bata da mutunci,saboda mugun halinta yasa masu aiki suke gudun gidan,duk ดar aikin da sukayi ™arshe guduwa takeyi daga gidan"

",saboda masifarta"

"janye idonshi yayi daga kan Omar dake magana,ya mayar dasu kansu jahad da hosana,yace""Ina"

?sauraronku?A zaman da kukayi tare da laila me ya faru

"Jahad tace""babu komai,munyi zaman lafiya tare da ita,""tana rufe bakinta hosana tace""wlh ™aryane!jahad ™arya takeyi maku,batason ta faWi gaskiya ne,""ta ™arasa maganar tana matse kwallar data"

",zubo mata a idanunta"

"Jahad!kinsan banason wasa!faWamun gaskiyar abunda ya faru acikin gidan,bayan na barku,"" Marshal "" ne yayi maganar fuskarshi a Waure babu alamun wasa tattare dashi,hakan ne yasa jahad ta natsu ta shiga"

",kora masu bayani"

"Ya Omar,tun lokacin da ka tafi kabarmu a gidan,Aunty laila ta rufe mu acikin wani tsohon store,babu "" ci babu sha,iska kanta da™yar muke sha™arta saboda wurin a ™untace yake,babu window,ga ™wari dake yawo acikin store Win,ranar acikinsa muka kwana,hosana ko bacci bata samu ba ""gaba Waya jahad ta"

"kwashe duk abunda ya faru dasu agidan Aunty babba,tun daga A har Z ta sanar masu,a ™arshe ta fashe"

",da kuka"

"Ishaq kuwa ba abunda ke fitowa daga bakinshi sai kalmar innalillahi'wa inna ilaihirraji'un,'Muryarshi har kerma takeyi wurin cewa""Omar meyasa ka kaisu gidana ne?wlh da ace ka sanar dani tunda farko,da banbari ka kaisu wurin laila ba,saboda nasan halinta,hakanan nake zaune da ita,matar nan bata da imani!muguwace!yanzu ni bansan ya zanyi ba!da wani ido zan kalli Abusufyan da sauran ดan uwana"

!!idan sukaji wannan Zaluncin da laila ta aikata ma Yaran nan

",Yana magana,huci na fitowa daga bakinshi,ranshi yayi mugun 6aci idanuwanshi sunyi jawur"

"Marshal Omar kuwa saboda tsabar 6acin rai,ya gaza buWe baki yayi magana,tamkar ya haWiyi zuciya ya mutu saboda takaicin abunda laila ta aikata ma su jahad,yaran da ya dam™a mata amanarsu,sai yanzu ya gane dalilin da yasa duk in yaje gidan a lokacin da suke wurinta,sai yaga fuskokinsu babu walwala"

",ashe bayin Allah azabtar dasu takeyi"

"Da™yar ya iya buWe baki yace""Amma Laila ta cuce Ni!ban ta6a tunanin zatayi mun haka ba,Meyasa zatayi mun haka?laifin me kuka aikata mata?kawai saboda taga baku da gata ne,don nace mata marayu ne ku shine ta ™untata rayuwarku?Ashe itace ta sanya wannan fasi™in mutumin ya Wauke ku acikin motarshi don ya zubar mata daku acikin dajin,har yayi ™o™arin Yima hosana fyaWe acikin gidan gonarshi. "" sai yanzu ya gane dalilin da yasa Major ya™i sanar dashi gaskiyar lamarin daya afku,koda"

ya tambayeshi a lokacin baya sai cewa yayi yalla6ai banso in shiga tsakaninka da Matar yayanka

",ne,Ashe mugun abu ta aikata masu"

"A fusace Ishaq ya daki table Win dake agabansu,ya mi™e azabure yana ™okarin zame belt Win"

",wandonshi,a ™o™arinshi na ya shiga cikin gidan yayi ma Aunty babba bugun tsiya"

"Da sauri Omar ya ru™o hannunshi,""Ya ishaq,ba anan yakamata ka yanke mata hukunci ba,koba komai ita uwar ดa'ดanka ce,mutuncinta zai zube agaban kannenmu,da sauran mutanen gidan,inaso taci "",albarkacin wannan"

"Runtse ido ishaq yayi wani irin huci ke fita daga bakinsa,dam™ar hannun Omar yayi tare da janye shi"

",daga ru™on da yayi mashi,ko waiwayenshi baiyi ba ya shige cikin gidan"

"Jiki ansayaye Omar ya mayar da idanunshi kan su hosana dake tsaye,wani irin tausayinsu ne ya lullu6eshi,matsawa yayi tare da janyosu ya rungumesu ajikinshi,tamkar ya zubar masu da hawaye haka yake ji,Yayi danasanin kaisu wurin laila,bakomai ne yaja hakan ba fa ce rashin sani,cikin sanyin Murya yace""kuyi ha™uri ku yafe mun,duk laifina ne dana kaiku wurinta,wlh danasani kai tsaye Abuja na kawoku gidanmu,Ni duk atunanina zaku fi samun kulawa a wurinta,™addarace kawai ta riga fata,Amma wlh da ace kun sanar dani tun lokacin da nake zuwa gidan,da saita WanW ani kuWarta,"" ya ™arasa maganar a lokacin da yake ™o™arin raba jikinshi daga nasu,"

"Jahad tace""Ya Omar kadaina Waura ma kanka laifi,dama can Allah ya ruga da ya ™addara faruwar hakan,kuma yanzu ae komai ya wuce,ni wlh ba don hosana ta fara tona mata asiri ba,da babu wanda zaiji wannan maganar abakina,don har gargaWin hosana nayi akan kada ta sanarma kowa amma bataji "",ba"

"Murmushi Omar ya Wan yi tare da kallon hosana dake ta faman sauke ajiyar zuciya,ru™o hannunta yayi cikin nashi sannan yace""Hosana tayi mun dai dai jahad!idan har aka biye ta taki,bazaki ta6a bari a hukunta mara gaskiya ba,saboda tausayinki,abunda nakeso ki gane jahad,Irin waWannan mutanen masu ba™ar zuciya,idan har ba'a dinga hukunta su ba,to basu ta6a gane kuskurensu,balle har suyi nadamar abunda suke aikatawa su daina,"" jinjina kai jahad tayi fuskarta Wauke da murmushi tace""Hakane ya Omar,kayi gaskiya,Sehrish ma ta ta6a fadamun hakan,lokacin da nayi ™okarin hukunta hosana akan tonan asirin da taso tayi ma matar Ya ishaq,' sun jima atsaye suna magana kafin daga bisani Omar ya"

",ru™o hannayensu tare da shigowa dasu cikin gidan"

"Hankalin aunty babba fa ya™i kwanciya,babban abunda takeyi ma fargaba shine kada Hosana ta tona mata asiri agaban surukansu,kusan sau uku tana shiga toilet saboda cikinta daya katsa,har wurin ™arfe 2:30,bata daina safa da marwar nan ba,acikin Wakin,™afafunta har sai da suka fara yi mata raWaWi sannan ta samu wuri ta zauna daga gefen gadon tana faman sakin huci,shigowa hafsat tayi cikin Wakin,fuskarta jawur sae faman kuka takeyi,aunty babba na ganinta ta mi™e hankalinta a matu™ar tashe ta shiga tambayarta Meya faru,Cikin shesshe™ar kuka hafsat tace""daddy ne,Yayi mun faWa sosai akan abunda muka aikata masu hosana,har mari na sai da yayi,kuma yace daga yanzu babu ni babu shi,In nemi wani uban,!"""

"Hannu aunty babba ta aza asaman kanta tana ambaton""Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un!wayyo!nashiga uku!shikenan Hosana ta gama dani ta tona mun asiri wurinsu ishaq,Wayyo Ni laila,Zawarci ba fashi,"" tana magana tana cizon yatsanta,"

"Fitowar hayaam kenan daga cikin toilet taji suna wannan maganar,jikinta ba ™aramin sanyi yayi"

"ba,babban abunda take ji ma tsoro shine Ishaq ya saki Laila,saboda tasan cewa muddin ya saki aunty"

"babba,to zamanta a gidan ya qare!!tunda bata da wata a™ala dasu,!Tashin hankali,ishaq bai ta6a gigin ta6a jikin hafsat ba,duk irin girman laifin da take aikatawa,amma yau akansu hosana Tasha mari,idan har hakane menene hukuncin aunty babba?ita da ta Wauki nauyin shirin gaba daya,OMG!! Rungumota"

",hayaam tayi ajikinta tana lallashinta,da™yar ta samu hafsat tayi shiru"

*Boss Bature*

d'

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Wuraren ™arfe shida na marece,ta fito daga cikin toilet,jikinta na sanye da towel fari ta Waure shi a saman ™irjinta,da alama wanka tayi aciki,jahad ta samu zaune saman gadonsu,hannunta Wauke da wayarta tana Wan daddanawa,tsayawa tayi a ™opar toilet Win ta ruqe ™ugunta tare da Wan W aure fuskarta tace""Jahad!bana hanaki Waukarmin waya ba?kin manta abunda ya faru ran nan?kika kusa kashe mun waya gaba Waya!,yanzu da ace ta lalace dashi kenan wa zai siyamun wata""?"

"Fuskar jahad Wauke da murmushi tace""Daddy mana!ae yace zai siya mana Phones gaba Wayanmu,hada "",ke ma zai canza maki wata,hada ma laptop xai siya mana"

"?""Washe baki Sehrish tayi tare da cewa""Wai dagaske"

"Eh,mana,shi da kanshi ya faWi hakan,Kuma yace next week zamu koma school da kanshi zai mayar "" damu,don kada wani ya Waga mana yatsa,""ta ™arasa maganar fuskarta dauke da dariya,sehrish kuwa tunda jahad tayi maganar school ba kowa ya faWo mata aranta ba,face ™awarta AMRISH,lokaci guda ta"

",faWo mata acikin ranta,nan take kuma taji gabanta ya faWi rass"

"Ganin fuskarta da alamun damuwa atattare da ita,yasa jahad kiran sunanta""Sehrish,meya faru ne?maimakon inga kina farin ciki?ko baki son komawa school ne?baki gaji da zaman kashe wando ba"

?acikin gida

"Muryarta asanyaye tace""ba haka bane jahad,kawai na tuna da wata school friend Wita ne,Nayi missing Winta sosai,Yarinyar tana sona sosai,itace take ™arfafa mun guiwa akan in ringa yin karatu,in daina bacci a class,Gaskiya banyi mata adalci ba,sam na manta da

Please Login or Register in order to submit comment