google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamar mutuwarshi,Saboda Shi ke son Azmee,duk da ba son Allah da"

"Annabi yake yi mata ba,Yasha yin kokarin Keta haddinta amma Allah bai bashi iko ba,"

"Bayan sun Waura auren Azmee da jabeer,Mahaifinta da kanshi Ya basu kyautar gidan da zasu"

"zauna,Saboda Jabeer baida komai,Talaka ne shi gaba da baya,"

"A ranar da aka kai Azmee gidan Jabeer wani mummunan abu ya faru,lokacin da kowa yabar gidan Amarya Ya kasance su biyu ne acikin gidan,Bayan sunyi al'wala sun gabatar da sallah,jabeer ya Wauketa zuwa saman gadonsu,sai da yafara karanta addu'ar saduwa da iyali kafin suka soma"

"biyan bu™atar junansu,Ita dai a wannan lokacin tasan da jabeer suka kwanta,Amma a washe garin"

"Ranar da ta farka cikin mawuyacin hali,Hamma gali ta gani kwance saman gadonta babu kaya ajikinshi,ta fasa wata irin gigitacciyar kara ta soma ™o™arin mayar da kayan jikinta,Da gudu ta shige bandaki tana kuka,Bata fito daga toilet Win ba har saida taji Muryar Jabeer yana ambaton sunanta,"

"Sannan ta fito tana kuka,A gefen gadonsu ta same shi zaune,Hawaye wasu na bin wasu akan fuskarshi,Jikinshi sai kerma yake yi,Zu™unnawa tayi agabanshi tana kuka,"

"Cikin shesshe™ar kuka take tambayar meya faru dasu a daren jiya?ina ya tafi yabarta har Hamma Gali ya shigo cikin Wakinsu,ta rikice ta rasa gane waye ya kusanceta a cikinsu,A lokacin Jabeer Ya amsa mata da cewa shine ya kusance ta,Bata yarda da kalamanshi ba,Hakan yasa ta soma tambayarshi Idan har dagaske shi ya kusanceta meyasa da ta farka da safe bata ganshi ba,Sai dai Hamma Gali ta gani kwance Saman gadonsu,Sannan meyasa yake kuka?""ganin halin da ta shiga ne yasa bai sanar da ita ainihin abunda ya faru ba,Shi dai A iya saninshi a daren jiya bashi kaWai ya kusanceta ba,An gusar mashi da hankalinshi,Ya mike a wani irin yanayi yabar Wakin bai ™ara sanin inda kanshi yake ba,A wannan lokacinne Gali ya shiga ya ™arasa aikin,shi kanshi kokwanto Yake yi Anya Shine ya kawar da budurcinta ko kuwa Gali ne?kamar yarda tace Gali ta gani kwance saman gadonsu,Allah kaWai yasan ˜uncin da jabeer yaji acikin Zuciyarshi,Iya cuta dai an cutar dasu,Hakanan ya daure Ya rungumi"

",matarshi suka ci gaba da rayuwa da ita"

"Ana haka,Azmee ta fara ganin sauyi atattare da jabeer,Ya canza mata sosai,kwata kwata babu kwanciyar hankali atare dashi,Ko magana baisan yi,abinci ma baya ci,idan dare Yayi baya bacci sai dai ta farka ta same shi saman darduma Yana sallah yana kuka,Duk in ta tambayeshi meke damunshi sai yace mata,tayi ma mahaifinta magana,Yadaina yi mashi abunda baiso,Ta rasa gane me jabeer ke nufi,ita dai a iya saninta Mahaifinta mutumin kirki ne,babban malamine shi,ko maiyasa jabeer ke ™orafi akanshi,duk yarda taso ya sanar da ita,ainihin abunda Iyayenta keyi"

"mashi amma Ya™i sanar da ita,tun tana tambayarshi har ta gaji ta ™yaleshi,"

"Wata Waya da yin auransu,Azmee ta fara laulayin samun ciki,A lokacinne suka shiga ruWani ita da jabeer,Ga ciki Ya bayyana ajikinta,Amma basu da tabbacin Cikin Shi ne kona Hamma Gali,A wannan time Win Jabeer Ya bata kyakkyawar kulawa,ya rage nuna damuwarshi,don kawai farin"

"cikinta,"

"Ranar da Azmee bazata ta6a mantawa ba,Shine ranar da cikinta Ya shiga wata Tara ta fara"

"nakuda,Dayake ™a'idar family Win kaka in mace zata haihu,a gida suke kar6ar haihuwarta,"

"Cikin Wakin mahaifiyarsu Dije aka shigar da ita saman gadon karfe,Su biyu ne akanta zasu kar6i haihuwarta,Hada matar wan mahaifinsu Ubaid,mahaifiyarsu Gali,Inno bata da mutunci matar nan,Halinta sak ´a'´anta suka biyo,Duk acikin gidan suke,Dayake babban gidane na iyali,zumuW"

"inta akan jaririn da za'a haifa ne saboda gali ya sanar da ita cewa Wanshi ne,"

"Azmee bata haihu ba Sae daren Ranar Allah yayi zata haifi santalelen Wanta Namiji,Ko wanke"

"jikin jaririn ba'a kaiga Yi ba,Kwatsam Ba zato ba tsammani Sojoji Su kayi masu dirar Mikiya,A fusace sojojin nan suka shigo,Kuma sunci sa'a Gaba Waya family Win sun taru a gidan suna jiran"

"Haihuwar Azmee,Bisa umarnin Salahuddeen A lokacin shine shugaban sojoji na Nigeria,Umarni aka basu kai tsaye su kashe duk wanda suka Gani acikin Family house Winsu,amma banda mata da ™ananun Yara,Nan fa sojojin nan suka buWe masu wuta,ta ko'ina sautin bindigu kake ji,Sunga tashin hankalin da basu ta6a gani ba,Anan Suka kashe ubaid da kuma Uba,Daga ciki hada iyayensu mata,domin sunyi ™o™arin Šauko makamai a cikin Wakunansu da niyyar su taimaki Mazajensu,wannan ya tabbatar masu da cewa suma matan suna da sa hannu a aikata ta'addanci tunda har sunsan suyi harbi da bindiga,aikuwa suka kashesu gaba Wayansu,A ranar an zubda jini kamar kamar mi,Daga cikin waWanda tsautsayi Ya ritsa dasu,Hada Jabeer bawan Allah baiji ba bai gani ba,Suka kashe shi,A lokacin yazo duba jikin Azmee yaga in ta sauka lafiya,Shigowarshi keda"

"Wuya,Sojojin suka harbeshi saitin zuciyarshi,Anan Ya yanke jiki ya faWi matacce,"

"A ™arshe mutun uku suka tsira,Azmee data 6oye a ™arkashin gadon mahaifiyarsu,hannunta ruke"

"da jaririnta, itama Saratu Ta tsira a wannan Lokacin,Sae kuma Gali tare da Ya sayyadi da basa acikin gidan abun Ya faru,"

"Azmee bata tashi sanin Jabeer ya rasu ba,Sae a washe garin ranar,ta fito daga ™arkashin gadon hannunta ru™e da jaririnta,jini duk ajikinshi domin ba'ayi mashi wanka ba,haka ta fito dashi rungume a hannunta,ta tsorata da ganin yadda sojoji suka wanke gidan da jinin Iyayenta,Tasha kuka kamar ranta zai fita,A lokacin Allah ne kawai Yayi zata rayu,A nan tsakar gidan taga gawar Jabeer yashe a ™asa,ga gawawwakin Sauran ³an uwanta,nan take ta yanke jiki ta faWi kasa a"

"sume,jaririn hannunta ma Ya faWi wanwar yana ta tsala kuka,"

"Bayan wasu kwanaki da yin wannan Tashin tashinar,Azmee ta farka a gadon asibiti,bayan ta shafe"

"sati biyu kwance bata acikin hayyacinta,"

"Tasha kuka kamar ranta zai fita,ita sam bata damu da iyayenta da aka kashe mata ba,Mijinta tafi"

"ji,shi da baisan komai ba,Bai aikata laifin komai ba,Amma an haWa dashi an kashe,"

"Hamma Ghali ne Ya kawo ta asibitin,Lokacin data farka tare da sayyadi da saratu tagani tsaye akanta,sune ke jinyarta tun daga wannan lokacin rayuwarsu ta tagayyara,mutane suka ™yamace su,kowa gudunsu yake yi,saboda sanin Abunda iyayensu suka aikata,Idan suka biyo hanya har jifarsu"

",akeyi da duwatsu ma,Dole suka daina shiga cikin jama'a"

"Tundaga wannan Lokacinne,Hamma ghali Ya tunzurasu akan su Wauki fansar kisan wulakancin da Family W in SALAHUDEEEN HOSSEIN suka Yi masu,Kunji silar shigar Azmee ™ ungiyarsu,Wadda bayan Su salahuddeen sun ruguzata a karo na biyu,Ghali kuma Ya tada ™ ungiyar ta hanyar wasu abokanan Iyayensu da suka rage ba'a kamasu ba,A lokacin ne kuma Salahuddeen yabar duniya,Saboda Waukar fansa Azmee ta jefa kanta cikin halaka,duk don saboda Mijinta da aka kashe,ko lokacin bataso shiga ™ungiyar ba,Hamma ghali ne Ya tunzurata sosai har saida ta amince Ta tsunduma tsulundum,Da ita da Ya Sayyadi da saratun dukkansu,Jinjirin da"

"Azmee ta haifa ba kowa bane,Face Haroon shine Wanta da take dashi Waya tilo,"

"Shiri na musamman sukayi domin ganin sun tarwatsa Family Win salahuddeen,Wannan yasa suka"

"raba kansu,Ya sayyadi yabi Ta 6angaren Abusufyan dake zaune a kano,Da biyu ya shiga rayuwar abu saboda kawai Ya cimma burinshi na ˜untata rayuwar Abusufyan,Azmee kuma ta hanyar hajjaju ta biyo masu,Sai da tayi bincike sosai ta gano cewa hajjaju tana da kusanci sosai da mutanan gidan kuma itace ke kai masu ´an aiki duk in suka bu™ata,Wannan dalilin ne yasa taje har gidan hajjaju ta nemi da ta taimaka mata ta samo mata aiki a gidan Abban sojoji,"

"Ganin yarda take ro™onta,Ga ™aramin yaro yasa hajjaju ta tausaya mata,har dai ta amince zata sama"

"mata aiki a gidan,kuma cikin sa'a Batare da ta sha wahala ba,ta samu aiki agidan duk da dama sai da "". tayi ma hakan shiri"

"Masu cewa Basu son littafin abban sojoji na kuWi bane,Littafina na kuWi ne,Book one ne kawai nayi * shi kyauta,Amma 2 da 3 Na kuWi ne,Dukansu 300 ne duk maiso yayi mun magana kaitsaye Amma"

*message ta whatsapp 08103884440

"Masu cewa Basu son littafin abban sojoji na kuWi bane,Littafina na kuWi ne,Book one ne kawai nayi * shi kyauta,Amma 2 da 3 Na kuWi ne,Dukansu 300 ne duk maiso yayi mun magana kaitsaye Amma"

*message ta whatsapp 08103884440

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

"Ga masu karanbanin haWa mun document,koda gigin wasa kada wanda ya kuskura Ya ™ara haWamun _"

"document,kuma bazaku ta6a samun Complete document na takun ™arshe ba,saboda ba yanzu zan haWa"

"shi ba koda na kammala littafin,Dole sai a wurina za'a same shi from page one to the end,if not babu"

"_wanda zai baku shi cikakken shi,Sannan Zan canza Lokacin posting"

"Lokacin dana fara aiki acikin gidan nan,mahaifinku ya mayar dani tamkar ba ´ar aiki ba don alokacin ya tambayeni game da mahaifin yarona,na sanar dashi cewa ya rasu dalilin hadarin mota,daga haka kuma na kulle bakinshi don kar ya nemi jin wani bayani agame da dangina,Ya W auki Haroon Wansa,Kuma Ya nuna yana so inbar mashi haroon ya kasance acikinku,baya son Ya"

"taso a matsayin bare,Ba ™aramin daWi naji ba,Duk da mummunan ™udirin da nake dashi,"

"Tsawon Lokaci da fara aikina cikin gidan nan,na fara shirya maku ma™ar™ashiya,da niyyar tarwatsa farin cikin gidan nan,Amma silar kyautatawar da mahaifinku keyi mun da kuma wasu daga cikinku yasa na W an dakata,Akwai wani hadithi da manzon Allah (SAW) yake cewa""Jubilatul ™ulubu ala hubbi man ahsana ilaiha,Wabugudi man Asa'a ilaiha,(An halicci zuciya da Son mai kyautata mata da kuma ™in mai munana mata),Wannan kyautatawar da kuke Yi mun ita ta Jani har izuwa tsawon lokacin nan Batare dana Aiwatar da abunda ya kawoni cikinku ba,a lokacin banyi tsammanin zan faWa tarkon son wani acikinku ba,Sai gashi na kamu da tsananin Son mahaifinku,Saboda yafi kowa kyautatamun,Ya yarda dani sosai Kuma ya damu dani akan kowa na cikin gidannan,Da yake ita zuciya ba ™ashi ne da ita ba,bansan lokacin dana afkawa Sonshi ba,sai kuma na fara kishi da Alexandra,don nasan cewa muddin tana acikin gidan bazan ta6a samun soyayyar mahaifinku ba,Wannan dalilinne Yasa nayi Amfani da sihirina wurin ˜untata mata,ta fara jin ™unci acikin ranta,Zaman Nigeria ya gagareta,babu arzi™i ta tattara tabar ™asar nan,batare"

"da ta ™arasa shayar da Junaid ba,ta barshi cikin tsummanshi yana Wan jinjirinshi """

"Bata ™arasa maganar ba,Sakamakon wani irin kukan Kura Da Mommy tayi takai mata dam™a a wuyanta,Muryarta adisashe take magana hawaye na zuba""Amma kin cutar dani Azmee,Kin cuci rayuwata,Da kuma rayuwar Junaid,Ashe kece silar dana tafi nabar mijina da ´a'´ana,I will neva forgive you.....""kasa ™arasa maganar tayi,nan take ta fashe da kuka,Da™yar Abba ya samu ta saki wuyan Azmee,har tangal tangal tayi zata faWi da sauri Jahan ya ru™ota,Ya taimaka mata ta zauna saman hannun kujera tana kuka""matar nan tajima tana cutar da rayuwarmu,Dama ance makashinka Yana tare dakai""Sosai take kuka,Ita kanta Azmeen kukan takeyi,Su Sehrish da Jahad dukkansu kuka sukeyi,Oummansu ma idanuwanta cike tab da kwalla,"

"Bayan ta tsagaita da yin kukan taci gaba da cewa""A lokacin mahaifinku Ya Wauki Junaid ya bani shi don inci gaba da shayar dashi,babu yarda Hajiya azeema batayi ba akan Ya bata Junaid ta shayar dashi,Amma ya nuna cewa yafison na shayar dashi,Ba don komai ba Sae don baison Junaid Yayi nisa dashi,tunda ita a lagos take zaune,bayan ya dam™amun Amanar Junaid,naci gaba da shayar dashi,Allah shine shaidata,Inason Junaid sosai,Fiye da son da nake yi ma haroon,Sai na dinga ji kamar ni na haifeshi,har banso su Fawan suzo Waukarshi,gashi lokacin haushina suke Ji saboda ina ´ar aiki ™as™antacciya an bani ˜aninsu ina shayarwa,ni kuwa daWi na dinga Ji,Saboda ina tunanin ta hanyar Junaid zan samu soyayyar mahaifinku don tsakani da Allah nike"

"sonshi hakan yasa banyi mashi wani sihiri ba wai don ya so ni,babu wanda yasan Inasonshi,Sae"

"Laila matar Ishaq da yake ™awatace duk da ba wani shiri nake da ita ba,Amma ina neman shawara awurinta,haka Hajjaju ma muna mutunci da ita,Dukkansu babu wanda yasan Ainihin wacece Ni,Duk irin son da nake yi ma Abbanku bai ta6a lura ba,Naso na sanar dashi amma ina tsoron Yace baiso na,bansan wani hali zanshiga ba,Lokacin da Junaid Ya fara tasawa,abunda Ya bani tsoro dashi irin wayon dake gare shi,Kullum agabanshi nake yin waya cikin harshen fulatanci,kwatsam wata rana,bayan na kammala waya,sai yake ce mun ae Yaji duk abunda nace,A lokacin na Wauka da wasa yake yi don nasan baijin fulatanci,Sai cewa nayi toh ya faWamun me nake cewa acikin wayar,ba zato ba tsammani Yaron nan Ya fassara mun maganganun da nayi acikin wayar,hankalina yayi mugun tashi,Ko makaranta ba'a sanyashi ba,na ru ™e shi ina tambayarshi a ina ya koyi harshen fulatanci,Sae ce mun yayi a wurina yaji ina yi,duk in zanyi waya,tunda naji haka saina tsorata dashi,tabbas wata rana zai iya tona mun asiri,tunda har ya iya yaren da nake yi wanda a waya kawai nake magana da harshen,Kawai na yanke shawarar In juye mashi tunaninshi ta yadda bazai ta6a fahimtar komai ba,Tun daga wannan lokacin Junaid Ya zama soko,Bai Waukar karatu ko mis'™ala zarratin,Nasan na cuci Junaid,Da ace Yayi ilimi da ina da tabbacin cewa zai kasance Waya daga cikin ´aran da duniya zatayi alfahari dasu saboda baiwarsu,A kwana a tashi,Rana ta farko dana fara Yin tozali da Rafayet,Bazan ta6a mantawa da wannan Lokacin ba,dawowarshi kenan daga U.S,Ya soma tambayar ina Babyn da Mommynsu ta bari,Su fawan ke sanar dashi cewa Yana a wurin mai aikinsu har suke bashi labarin cewa ni na shayar dashi,Ranshi yayi mugun 6aci Yasa su kirani,Na fito Wauke da Junaid a hannuna,ya rufesu da faWa don me za'a ba mai aiki ta shayar da ™aninsu,sun tabbatar da tsaftar jikina ne,A karshe ya"

"kar6e Junaid daga hannuna,Ya wuce dashi dakinshi,"

"Tunda na koma Waki,na kasa runtsawa saboda tunanin Rafayet,Kyawun fuskarshi dana surarshi suka Webeni har na Fara kamuwa da sonshi,Maimakon da yayi mun faWa inji haushinshi,Sai ma sonshi da nake kara Yi,na kasa samun natsuwa kullum in naje kai mashi abinci,ban iya kawar da idanuwana daga kallonshi,shi kuwa bai ta6a Wago da idonshi ya kalleni ba a wannan lokacin balle insa ran zan same shi.........""dakatawa ta Wanyi da yin maganar,Yayin da hawaye ke cigaba da"

"wanke fuskarta,"

"Hankalin Sehrish ba ™aramin tashi yayi ba,Kallon Sgr kawai take yi,Shi kanshi abun ya Waure"

"mashi kai,bai ta6a sanin wannan zancen ba,Mommy kuwa wani irin kallo take binta dashi,"

"Da™yar na samu Sgr ya fara tanka mun in na gaishe shi,Ba ™aramin daWi nake ji ba idan na kai mashi "" abinci yaci,ni kaWai nayita haukan soyayyata don shi baisan ma inayi ba,A kwana a tashi Ya koma U.s A ranar kamar nayi hauka,bayan tafiyarshi na soma tunanin Me ya kawoni gidan?Me nake jira da ban aiwatar da mummunan ™udurin daya kawoni ba,Saboda jin daWin da nake ciki,Na manta cewa Waukar fansa ta kawoni gidan,Komai na more rayuwa ina samu,Inci me kyau in sha me kyau in kwana a me kyau,ga Albashin da Abba ke bani harya zarce na wani likitan,ko lokacin bani albashina baiyi ba,Yana yawan dun™ulo kuWi ya dam™a mun,Yace ga wannan in ina bu™atar wani abu,Insa driver yakaini kasuwa inyi siyayya,Wani irin daWi nake ji,koba shi ba da yawan lokutta Yusuf Yana bani kuWi hakanan kyauta yace mun ga wannan Inyi amfani dasu,Ganin irin ™aunar da suke nuna mun saina fara tunanin kodai in janye batun Waukar fansar nan tawa,Tabbas a lokacin na fara tunanin yin tuba in koma Ga Allah,Amma sai Dangina suka taso ni gaba,Musamman Hamma Ghali barazana Ya soma yi mun akan"

"kodai na aiwatar da abunda ya kawoni cikinku ko kuma zai Wauki mataki akaina,na tsorata"

"sosai,Saboda mugune shi,nasan shi sarai,kuma shine Shugaban ™ungiyarmu ta matsafa,komai nake Yi acikin gidan nan akan idonshi nake yi,Duk da bamu atare amma Yana da madubin tsafinshi wanda yake kallon duk wani motsina,Ba don naso ba haka naci gaba da bin umarninshi,A lokacin Haroon na soma ™o™arin janyowa Jikina,Na nuna mashi cewa ku ba jininshi bane,Ya daina shige maku,Fansa muka zo Wauka acikinku,Amma sai ya kangaremun,Yace shi bazai yarda a haWa baki dashi ba,Wurin cutar daku ba,Saboda Abba yana sonshi,kuma Yanayi mashi duk abunda Yake so,Don haka inma naci gaba dayi mashi magana zai tona mun asiri ne,Jin wannan magana ta haroon Yasa na fara tunanin ta yadda zan juye mashi tunaninshi,Don na lura Wabi'unsa da halayyarsa ba irin ta dangina bace,Duk da dama ina kokwanto akanshi,Banda tabbacin wanene mahaifinshi,Ganin yana nema yafi ™arfina sai na sanar ma Hamma ghali abunda Haroon Yace,aikuwa tun daga wannan Lokacin da mukayi waya dashi,Ya sanar dani cewa In kawar dakaina akanshi zanga me zai biyo baya,tofa aikoda yace haka,cikin ´an kwanaki ™alilan Haroon ya canza,Ya zama mugun ™arfi da yaji,Wata muguntar ma ba saina sanar dashi ba,dakanshi yake yi,Ga bin mata da bin maza,Shaye shaye duk wani aiki na shaiWanci Haroon ya iyashi,nikaina banji daWin Sauyawar Haroon ba,Iya Cuta dai Mun cutar dashi,Duk da bani bace silar jefa shi cikin halin da yake ciki ba,Amma ni mahaifiyarshi ce,dani akayi amfani wurin Canza mashi tunaninshi,su kuma Su twins Rashin kunyar da suke yi mun ne Yasa nayi masu turen shaiWanin Aljanu ajikinsu,WaWanda ke sanyasu suna Neman junansu wanda in har basuyi ba,Aljanun nan ke jibgarsu da"

",bulala, ""sosai Azmee ta fashe da kuka"

"Gaba Waya jikinsu yayi sanyi,wasu ma gaza cigaba da tsayuwa suka yi dole suka zauna,"

",About Junaid!Ke da Haroon Waye ya shirya Mutuwarshi""?Sgr ne yayi mata tambayar"""

"Da™yar ta tsagaita da Yin kukan ta soma kora mashi bayani,"

"Haroon ne Ya shirya mutuwar Junaid,A lokacin Kun fusata shi sosai,dama a ™ule yake daku,saboda "" bambancin da kuke nuna mashi don ba ahankalinshi yake duk abubuwan da yakeyi ba,Duk da ni naso In kashe Junaid,ko dan in fanshe haushin kisan Mijina da akayi,Nasha Sanya Haroon ya kashe Junaid,Amma sai ya ce mun bazai Iya kashe shi ba,Junaid yana sonshi sosai,Kuma bai aikata mashi laifin da zai kasheshi ba,Har ce mun yakeyi zai iya kashe kowa acikin gidan nan koda kuwa Abbane,Amma banda Junaid,Ni gaskiya aranar bansan maiya ™ona mashi rai ba,Har ya bada Umarnin"

",akashe mashi Junaid"

"a ™a'ida Miyagun dake yi mana aiki,basa Yanke hukunci in ba sun sanar dani ba,Dole sai in ni na basu umarni kaitsaye suke aiwatar da abu,Haroon ya basu Umarni su kashe Junaid su kuma Sun kirani a waya sun sanar dani cewa Haroon Ya basu Umarnin su kashe Junaid,Shin da sanina koba da sani na ba,""!nan take nace masu karsu kuskura su kashe shi,Su san yarda za'ae su Wauke Junaid daga cikin motar sannan su ™onata yarda kowa zaiyi tunanin ya mutu,Nayi hakanne saboda banaso Haroon yaji cewa Na hana su bi umarninshi don zai canja wata hanyarne,sannan Kuma"

"Don Junaid Ya zame mun makamin da zan Ya™e ku dashi,"

"˜arin bayani,"

"Lokacin da Jahad ta fita daga cikin motar ta tsallaka zata siya masu ice cream,Junaid Ya dinga ™"

"wala mata kira,Ta dinga juyowa tana kallonshi Yana yi mata bye bye,bayan mai ice cream Win ya"

"sallami mutanan dake gabanshi,Yace ma Jahad madam guda nawa za'a baki,Ta juya ta bashi Amsa,A cikin wannan Lokacin kafin Jahad ta lalubo kuWi acikin jakarta ta mi™a mashi,adai dai lokacin,waWannan miyagun suka buWe motar,kafin Junaid ya ankara suka sha™a mashi cocaine a hancinshi gaba Waya ya fita hayyacinshi,janyoshi su kayi daga cikin motar da hanzari suka fitar dashi,wanda ya Wauki Junaid a kafaWarshi ya juya dashi ta baya inda suka ajiye motarsu ya tura

Please Login or Register in order to submit comment