ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rumaisa."

"Harabar gidan suka fito, hannunta na cikin na takawa, in da wasu za su raka adam gidan turaki."

"Sai dai ya ga Mahmud ri™e da mukulli a tsaye a jikin motar da za a ja shi a ciki, nan aka tsaya kallon kallo."

"Rumaisa a hankali ta ce ""Papa"" ya kalleta."

"Tayi ™asa da murya ta ce ""Dan Allah kar ka watsa mini ™asa a ido, na yi iya ™o™ari, kan a kawo wannan"

"mataki, dan Allah kar ka watsa mini ™asa a ido, ko dan ammi ta ji daWi, sau Waya ta ganku tare, shi ya"

"yarda ya ja ka a mota, dan Allah papa Please, kar ka yi wani abu da zaka sa ma™iya su ji daWi"""

"Kallonta yake yadda take yi masa magiya, Mummy kuwa kanta yayi bala'in Waurewa, ta tsaya ta ga ikon"

"Allah, kawai ta ga takawa ya ja rumaisa sun shiga motar, Mahmud ya karSi sabir, ya saka shi a gaban motar, ya shiga ya kunna."

"Motar da ammi suka hau ita da laila, kuka ammi take, tana ""Laila, kin ga Mahmud da Adam tare a wuri"

"Waya, Allah na gode maka, Allah ka ™ara haWa mini kan iyalina""."


Downloaded From https://arewanovels.com


Please Login or Register in order to submit comment