ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne ba gaskiya bane,"

ya tsatstsare ammi da ido.

"""Ba ka ji me nace bane kake kallona?"""

"""Amm..mmm wai wace rumaisa?"""

"""Rumaisa dai ta zo da sabir, ita nake nufi"""

"""Amma ammi nan da shekara nawa?"""

"Ammi ta ce ""Nan da abun da bai fi watanni uku ba in Allah ya kaimu"""

"Adam ya ma rasa me zai ce, ""Amma ammi yarinya ce ™arama, me ta sani a kan rayuwar aure? Ta yaya"

"zan yi rayuwar aure da ita"""

"""Saboda kai abu Waya ka saka a gaba a zamantakewar aure ko?"""

"Da sauri cike da jin kunya ya ce ""No, ammi ba abun da nake nufi ba kenan, amma meye manufar yin"

"hakan?"""

"Ammi ta numfasa ta ce ""Šazu muka je gidan su, mahaifiyarta babu lafiya a dalilin jita-jitar da ake yaWawa,"

"wai ciki ta yi aka kaita ta haihu, ni uwa ce na san raWaWin irin wannan abun. Abu na biyu kuma a duniya"

"na san babu wata mace da zaka aura ta ri™e sabir da imani da amana kamar rumaisa, ba zan so sabir ya"

"yi rayuwa irin wadda mahaifiyarsa ta yi"""

"""Amma, Ammi yarinyar nan ta daWe a hannun ΄an bindiga, Allah ne kaWai ya san abun da suka yi mata"

"tsawon wannan lokaci"""

"""Ko sun yi mata wani abu, kai yakamata ka yi shahadar aurenta, ko dan albarkacin abun da ta yi maka."

"Sannan ka san dole za a saka mana ido, a fara zancen ka yi aure, ko ma ace gashi an baka mata, wanda idan aka baka bamu isa mu ce a'a ba. Dan haka kafin su motsa mu zamu motsa, idan ya so ko wani auren ne ka yi daga baya, amma ina son ka auri rumaisa ka inganta rayuwarta, ta yi karatu mai kyau mai zurfi, ka ciyar da ita abinci mai kyau, ta kwana a muhalli mai kyau, ba zamu biyata abun da ta yi mana ba,"

"amma zamu iya kyautata mata""."

"Adam ya ja wani irin gwauron numfashi, dan ya san akwai ™ura, ita kanta rumaisan ba lallai ta amince"

dan ta ce a duniya ba wanda ta tsana kamarsa.

"""Ka yi shiru ba ka ce komai ba"""

"""Shikenan, Allah ya tabbatar mana da alkhairi""."

"""Amin ya Allah, Ubangiji Allah ya yi maka albarka, Allah ya sanya ta zame maka alkhairi a cikin"

"rayuwarku"" jinjina kai kawai ya yi, bai iya amsawa ba ya tashi tafi."

"Tun da ya fita kansa har wani zafi yake yi masa, saboda tsabar caji da zafi, kamar shi ya auri wannan"

"fitsararriyar yarinyar da take i™irarin ta tsane shi. Lokaci Waya ya tuna yadda ΄an bindiga ke cin zarafin mata a hannunsu, Allah ne kaWai ya san meyafaru da ita, duk da likita bai faWi wani abu da ya shafi hakan a kanta ba lokacin tana asibiti, amma duk da haka ba shi da tabbas."

"Har lokacin kwanciya baccinsa yayi, ya nemi wuri ya kwanta, bacci ya gagare shi, tunani kawai yake yi,"

"tayaya zai zauna zaman aure da wannan fitsararriyar yarinyar mara kunya, wadda ko magana ba ta iya ba, shi ga saurin fushi da zuciya tsaf zai Sallata wataran. Baya son bijirewa ammi, sai dai har ga Allah amsa matan da ya yi ba har zuciyarsa bane ba, dan shi auren rumaisa a wurinsa zai ™waru da yawa."

"Shi a rayuwarsa ba shi da sha'awar zama da mace sama da Waya, sakamakon irin zaman da ya tashi ya ga"

"yana yi a gidansu, ba ya son Wan sa Waya ya tashi a irin yanayin da suka tashi na makircin matar uba."

"Hakazalika ba zai so ya zauna da mata biyu ya ™wari Waya ba, ga uwa uba kishi da tashin hankalin mata shi ba zai iya ba, abubuwan kansa sun isheshi."

"Auren rumaisa kuma a yanzu gara zamansa a haka ba mace, ina amfanin yayi aure da matar da babu duk"

"Waya, sai ma da yayi raino, dan wannan raino ammi za ta Wauko masa, tun da ta ce ya kula da cin ta shan ta da makarantar ta, ban da haka shi bai ga mai rumaisa za ta tsinana a gidan aure ba."

"A hankali ya lumshe idanunsa ya na son bacci ya Wauke shi, saboda tarin matsalolin da suke kansa, sun"

sanya har wani zafi cikin kansa yake yi masa.

"Yayi ta karanto adduoi, a hankali bacci ya fara ™o™arin Waukarsa, cikin barcin ya ji muryar rumaisa da kan"

"yi masa gizo tana faWin ""Sarki mai koriyar alkyabba ka Wanani a kan doki"" da ire-iren maganganun ta, suka dinga kai komo a kunnensa."

"A hankali ya buWe ido, haryanzu ya kasa daina mamakin yadda rumaisa take yawan yi masa gizo. Ya"

"canza bugiren da yake kwance yana karanto adduoi, a take wani baccin yayi awon gaba da shi, sai dai a"

"wannan karon aisha ya din ga mafarki, mafarkin ™arshe da yayi da ita ya Wan razana shi, aisha ya gani tana ce masa."

"""Takawa, dan Allah ka bawa rumaisa Wan ta, kar ka Wau hakkinta, bana son wata damuwa ta sameta, ita"

"ce maganin damuwowinka, ko ba ka aureta ba kar ka rabata da Wanta"" a razane ya sake farkawa yana"

"wani irin gumi, ™irjinsa na bugawa da sauri."

"Da sauri ya saukko daga kan gadon, ya buWe tagar Wakinsa, ya zubawa harabar gidan ido, ya tuna"

"abubuwa da dama da suka wakana, shekarun da suka gabata."

"Ganin bashi da wata mafita, ya sanya ya shiga banWaki yayi alwala ya fito ya Wau al™ur'ani."

"angaren ammi ma tsayuwar dare take yi, tana kaiwa Allah kukanta a kan iyalanta, dan addu'arta bayan"

"nemawa kanta gafarar ubangiji, ΄a΄anta kawai take yi addu'a."

"Ta haWa da ro™on Allah ya Worata a kan iyayen rumaisa su yarda da auren nan da take son haWawa, dan a"

jikinta take jin rumaisa alkairi ce ga Wan ta.

"Yau jikin mama da Wan sau™i, ruma sai shirin tafiya tahfiz take yi, su Huzaifa sun goge mata uniform Win,"

ta cika tsakar gida da wa™e-wa™e kamar an yi mata bushara da wani abu mai muhimmanci.

"""Ruma ki rufe mini baki da wa™e-wa™en nan, ki yawaita tasbihi, wannan surutan da wa™e-wa™en ba in da"

"za su kai ki"""

"""Mama ina tasbihin nan fa""."

"""A'a, ni wasu lokutan ina raina ibadar da ki ke yi, ki na da ™arancin ibada rumaisa, idan kina cikin farinciki"

"ki yawaita ambaton Allah, dan wasu lokutan idan kana cikin matsala ko damuwa sai addu'a ma ta"

"gagareka, ki din ga yawaita ambaton Allah ba wa™a ba"""

"Cikin mamaki rumaisa ta ce ""Mama yanzu sai damuwa ta yi wa mutum yawa ya kasa ambaton Allah, to"

"ko a hannun 'yan bindiga, addu'a na yi ta yi musu, Allah ya ™watoni, amma ni mai zai dami mutum ya"

"kasa addu'a """

"Mama ta yi murmushi ta ce ""Rumaisa kenan, lokaci yana nan zaki gane abun da nake nufi""."

"""Au fata ki ke yi mini"" tayi maganar cikin tura baki."

"""Ya za ayi in yi miki fata, faWa nake yi miki, ki ™ara nutsuwa""."

"""To hajiya mama, yanzu dai ki bani kuWin makaranta zan tafi"""

"""Ke idan babu kuWin makarantar ba zaki ba kenan?"" Huzaifa ya tambayeta yana ™o™arin Waukar agogonsa."

"""Ni fa ba na son katsalandan ina ruwanka"""

"""Ni kar ku yi mini faWa, ki Wauka ki tafi""."

"Rumaisa ta Wau kuWin, ta fice tana hararar Huzaifa."

"Ammi ta din ga lissafin ta ina za ta Sullowa wannan al'amari, turaki zata fara gayawa, ko kuwa ta fara"

nemo iznin majaifiyar rumaisa tukuna?

"Daga bisani ta yanke za ta fara tuntubar Sangaren rumaisa, idan sun amince shikenan, sai dai tana fatan"

su amince Win ma.

"Takawa har garin Allah ya waye bai samu ya rintsa ba, abubuwa da yawa sun dame shi, kasancewar yau"

"weekends ne, ya sanya karyawa ma a Wakinsa yayi bai fita ko ina ba. Dama shi ba wasu abokai ne da shi ba, daga abokan aikinsa sai su jabir."

"Wayarsa ta cika masa kunne, duk da gandar da yake ji, da ya gaji da jin rurin wayar, sai da ya tashi ya"

Wauko wayar ya duba.

"Kakin rundur ΄an sanda ne cp baba habu yake kiransa, adam ya Waga wayar tare da yin sallama."

"Cp ya amsa masa suka gaisa sannan ya Wora da cewa ""Adam kana garin nan kuwa? Wai ba zaka fito ka yi"

"magana a kan abun da yake faruwa ba, sai sharri ake yi maka kala-kala kai kuma ka ™i magana"""

"Adam ya yi ajiyar zuciya ya ce ""Me zan ce? Ko na faWa ba za a yarda da ni ba, ™anin mahaifina ya fito ya"

"wanke ni, amma ba a fasa surutu ba, me zan ce? Su yi ta yi idan sun gaji za su daina ne"""

"""Kana nufin ba zaka ce komai ba?"""

"""Ko na ce ba za a daina ba, ka ga maganar ba ta da amfani"""

"Cp ya ce ""Ai shikenan, Wazu mun yi magana da commissioner, saboda sabon posting Win da gidan jaridar"

"nan ke cigaba da fitarwa, na yi magana da manema labarai, na sanar musu hukumar ΄an sanda mun san"

"da case Win, sai dai abu ne na sirri da ba ya bu™atar a fito ayi ta yayatawa, shi ya sanya muka yi shiru"

"muka yi ta bincike, kuma haryanzu muna kan yi ma."""

"Adam ya nemi wuri ya zauna a gefen gadonsa ya ce ""To shikenan yallaSai, na gode sosai da sosai"""

"""Kar ka damu, ai hakkinmu ne baka kariya, kuma abun da muka faWa hakan yake ai, Allah ya tsare,"

"wannan ba wani abu bane ba duk aikin ma™iya ne, kuma ba za su yi nasara ba"""

"Adam ya ce ""Haka ne, na gode sosai"""

"""Masha Allah, Allah Ya ™ara tsarewa"""

"""Amin ya rabb sir, na gode"" daga haka ya kashe wayar. Yana gama wayar ya ji zaman Wakin ya ishe shi,"

dan haka ya fita domin ya gaida ammi ya Wan fita.

"Duk a falon sashen ammi ya tarar da su, har ammin, ana koyawa Sabir zama an shiryashi cikin wasu kaya"

"masu kyau, an zaunar da shi a gefen kujera, cikin dabara iman tana taje masa sumar kansa, sai kai hannu yake yana turewa alamar ba ya so."

"Adam ya fara gaida ammi, sannan ya Wau sabir ya zauna da shi a jikinsa."

"Adam ya karSi brush Win hannun iman, ya cigaba da taje masa kai, amma ya cigaba da kai hannu yana"

turewa yana son yin kuka.

"""Kai rigimamme, baka son gayu?"" Adam yayi maganar yana murmushi tare da kallon Wan nasa cike da"

™auna.

Sabir yayi shiru yana kallonsa.

"""Yi mini dariya mana, an ce kana dariya amma ba ka taSa yi mini ba"""

"Ammi ta ce ""Kai ai wannan Wan naka kai ya yo, babarsa kawai yake washewa baki gaba Waya yayi mata"

"dariya, har mamakin irin soyayyar da ke tsakaninsa da ita nake yi, da ya ganta har wani ™ara nutsuwa"

"yake yi""."

"A ransa ya ce 'Aikuwa ba zan ba ta ri™onsa ba, ya tashi a sangarce da rashin kunya kamarta ba' ya Waga"

"kai yana kallon ™wayar idon sabir, take aisha ta sake faWo masa a rai, dan suna Winar kama da sabir, duk da ya fi kama da shi."

"Ammi ta ce ""Ina ta magana ka yi shiru, tunanin me ka ke yi ne?"" Yana Wago ido Ammi ta ga hawaye"

kwance a idonsa.

"Cikin damuwa ta ce ""Lafiya kuwa?"""

"Yayi murmushi ya ce ""Lafiya lau ammi"""

"Ammi za ta yi magana, hadimarta ta shigo, ta dur™usa ta ce su Samha ne suke neman iso."

"Ammi ta ce, ace su shigo."

"Samha ce da ru™ayya, suka shigo tare tana ganin adam sai da ta yi hamdala a zuciyarta, ta wani lumshe"

"ido, wata irin ™aunarsa da soyayyarsa na sake ratsata."

"Suka ™arasa, suka gaida ammi ta amsa musu cikin fuska, samha ta kalli adam ta ce ""Yaya ina kwana?"" Ta"

yi maganar cikin rausaya.

"""Lafiya ™alau, kuna lafiya?"""

"""Lafiya ™alau, sabir na zo gani, ammi yaushe za'a kai mana shi ne? Na gaji da jiran na kasa jurewa""."

"Ammi ta ce ""Banda abunki samha, yaron ai haryanzu jariri ne, ba a haWaku da jego ba""."

"""Haba ammi, tun da muka rasa fulani ai shi ne madadinta"""

"Ta matsa kusa da adam, za ta Wau sabir a hannunsa, sai da ta taSa shi, wani irin kallo take masa ji take"

"kamar ta rungume shi, ko ta samu sassauci a kan abun da take ji game da shi."

"Ta Wauki sabir tana yi masa murmushi, wanda a ™asan zuciyarta ji take kamar ta buga shi da ™asa, dan"

yadda ba ta ™aunar uwarsa shi ma ba son sa take yi ba.

"Mi™a sabir yayi ya hau kuka, duk yadda ta so ta rarrashe shi ya™i yin shiru, ya cigaba da kuka ba shiri"

"adam ya karSe Wan sa, ta ji tamkar ta dun™ule hannu ta daki kan yaron ko ta huce."

"Cikin iya siyasa ta ce ""Ammi wai har ya iya ™yuya ne?"""

"""To gashi dai ya yi miki, Wan na ku ne Wan ganin dama, ko dariyarsa babarsa kawai yake yi wa"""

"Da sauri samha ta ce ""Wace babar ta sa?"""

"""Rumaisa, yarinyar da ta zo da shi"""

"Jin an ambaci labarin da Mummy ke son ji ya sanya ru™ayya cewa ""Ai ammi haryanzu tana nan?"""

"""Tana nan mana, ina za ta je?"""

"""To ammi zuwa take ta ganshi?"""

"Kan ammin ta bata amsa samha ta ce ""Ai an ce mini an kai ta wurin turaki rannan ko?"""

"Ammi ta ce ""Eh"""

"Ru™ayya ta sake cewa ""To ammi gidan nan take zuwa?"""

"Maimakon ammi ta ba ta amsa sai ta ce ""Ru™ayya an ce mini Mahmud ya zo gari ko?"""

"""Eh ya dawo"""

"Ammi ta ce ""To masha Allah"""

"Iman ta Wauko baby carrier ta ce ""Yaya kawo na saka shi a Carrier ko zai koma barci, na ga yana ta rigima"

"dama yau da wuri ya tashi"""

"Adam ya ce ""Zo ki Wau abunki iman, na fuskanci duk abin da na yi iman sai kin nuna mini ban iya ba, ni"

"ban san a ina ki ka koyi raino ba, tun da mu dai ba jariri ne da mu ba"""

"Iman ta yi dariya ta ce ""Ni na isa?"""

"""Gashi nan kuwa"" yayi maganar cikin sigar wasa. Ya bawa iman sabir ya tashi ya bar falon, a rayuwar"

"duniya samha ba ta kishi da aisha kamar yadda take yi da iman, saboda akwai ala™a mai kyau a tsakanin"

"takawa da iman, ga iman da kyau tamkar ita ta yi kanta."

"Suka gama zamansu, daga bisani suka tashi za su tafi, Samha ta ajiye wata leda cike da kayan sawa da na"

"wasa, wai sabir ta kawowa, ammi ta yi mata godiya sannan suka tafi."

***

"Ba kowa a gidansu rumaisa, kowa ya fita da masu makaranta da sauransu, sai mama itakaWai,"

"kasancewar ta ji sau™i, ya sanya ta Wora abincin rana, dan ba ta son su dawo ba ta kammala abinci ba,"

yanzu ™aramarsu babbarsu za ta zo ta fara kwanciya da tura baki ita yunwa.

Sai dai babu tsammani ta ga kiran ammi a waya.

"Ta Waga wayar suka gaisa, ammi ta kuna yi wa mama ya jiki."

"Sun Wan taSa hira sannan ammi ta ce ""Yauwwa maman rumaisa wata magana nake son mu tattauna da"

"ke, duk da kamata ya yi na zo ™afa da ™afa, ina da wasu ba™i ne da zan yi yau, kuma maganar yakamata"

"mu yi ta"""

"Mama ta nutsu ta ce ""To ina jin ki, Allah ya sa lafiya""."

"""Yauwwa, zuwa wannan lokaci tun da Allah ya riga ya haWamu, mun riga mun zama Waya, tun bayan da"

"na baro ku, nake ta tunani a kan maganar da ki ka yi mini a kan rumaisa, da kuma wasu dalilai na makomar jaririn nan, shine na yanke shawarar mai zai hana adam ya auri rumaisa, kin ga maganar wata gulma da Sacin suna ya ™are, kuma kin ga za ta samu cikakkiyar damar kula da sabir kamar yadda take"

"bu™ata, amma me ki ka ce?"""

"Jiki a sanyaye mama ta ce ""Aure kuma rumaisan? Shekararta goma sha uku fa, kina ganin yadda ake"

"fama da ita, ga kuma karatunta""."

"Ammi ta ce ""Maman rumaisa ba zai gagara ba, mu ma duk da ™uruciyar aka yi mana aure, kuma ba abun"

"da zai samu karatunta, za ta cigaba idan aka yi auren nan ni da adam za a yi wa alfarma kuma ina tabattar miki in Allah ya yarda zai zama alkhairi, yanzu amsarki nake jira, zan kai maganar ga magabatansa, tun kan ace za a bashi wata matar, ban san wa za a bashi ba, ko dan makomar rayuwar"

"marayan nan""."

"Mama ta yi ajiyar zuciya ta ce ""Haka ne, amma gani nake rumaisa ba za ta iya raino ba, ita ma ba hankali"

"ta cika ba"""

"Ammi ta yi murmushi ta ce ""Babu damuwa, ai ba sakar mata rainon za a yi ba, ya zamana dai ta samu"

"kusanci da shi sosai yadda take so""."

"""To, bari yayyenta su zo mu tattauna, abun da suka yanke shikenan"""

"Ammi ta ce ""To, Allah ya sanya mu ji alkhairi, ina saurarenku dan da wuri nake son ayi komai a gama"""

"""To shikenan, duk yadda muka yi zaki ji ni"" tun da suka yi sallama mama ta kashe wayar take zullumi. Ayi"

wa rumaisa aure ta je ta yi me a gidan auren? Yarinyar da ban da zunzurutun ™uruciya da wauta ba abun

da yake damunta.

"A haka mama ta Wora girkin nan, take aikin jikinta duk a sanyaye."

"Rumaisa ce ta yi sallama, ta shigo da jakar makarantarta a ka, tana yamutsa fuska."

"Mama ta kalleta ta amsa mata, rumaisa ta jefa jakarta Wa™i, ta cire hijjabinta ta kalli mama ta ce ""Mama"

"ki aika aje a yi wa mai ice warning ba ruwansa da ni, me na yi masa da idan na zo wucewa zai din ga cewa gata can, sau biyu yana yi mini, kar na yi abun da ba shikenan ba a zo ace na yi tom"" tana gama"

maganar ta Wau buta ya wuce banWaki.

"Bayan ta fito ta kalli mama a taSare ta ce ""Mama wai ba a gama abincin ba, ni fa yunwa nake ji"" mama ta"

bi ta da kallo tana hango rumaisa da aure.

"Ta gama taSararta mama ta kammala girki, ta ci ta tafi makaranta, sai da yamma da mai sunan baba ya"

"dawo, mama ta yi masa zancen."

"Aikuwa ya haWe rai ya ce ""Dama na san Wawainiyar da suke yi da ita, dole a ™arshe su nemi wani abu,"

"wane irin aure yaushe aka haifi rumaisan da har za a wani ce a aureta, mutumin da faWa suke yi ba sa"

"shiri, kawai ki ce musu ba zai yiwu ba su yi ha™uri""."

"Kasancewar usman yana nan ya ce ""A'a fa ayi tunani, yarinyar nan kuna ganin abun da take yi a kan"

"yaron nan, me ake nema a aure ne ba mutum na gari ba, kuma in da za a iya ri™eta ba, idan ta amince"

"kawai ayi musu fatan alkhairi a nawa ganin, mussaman yanzu da ΄an unguwa suke ta ™ananan maganganu a kanta, wata™ila ana yi mata auren ta nutsu"""

"Wani mugun kallo mai sunan baba yayi masa, dan haka yayi shiru, kuma tun da ya kafe a kan ba ya so,"

ba zai canza magana ba.

"Gaba Waya hankalin mama ya rabu biyu, kowannensu yana da gaskiya, ita kanta ba ta shirya rabuwa da"

"rumaisa yanzu ba, dan Allah ya sani rumaisa ba za ta iya Waukar Wawainiyar aure a yanzu ba, dan a"

"sangarce take, sai dai kuma tana matu™ar jin nauyin ammi ta ce mata ba zata basu auren rumaisa ba."

Ayshercool.

08081012143

"*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*"

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*

*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI

"TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ˜URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE˜I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT"

"DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*"

*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE

"AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO"

"YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA"

"YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU"

"KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA"

KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

"*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen"

"na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*"

*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

"*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*"

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya

matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

"*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*"

"*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*"

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

"*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki"

"karfi, etc*"

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*

*14. Supplement na whitening/glowing skin*

"*15. Supplement for Acne, dark spots remover*"

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku

"muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu"

ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

"*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba"

"anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*"

"Maganar ta yi ta damun mama, ta fara tunanin ko Abubakar za ta kira a waya, dan neman shawarar sa,"

dan ya fi sau™in kai da fahimta.

"Har zuwa dare mama kallon rumaisa kawai take yi, gashi yau Win kamar rumaisan ta san abun da ake ciki,"

sai taSara take kala-kala da ™uruciya.

"Da daddare ta gama shimfiWarta za ta kwanta, ta Waga ido suka yi ido huWu da mama."

"""Mama wai na ga kina ta kallona?"""

"Mama ta ce ""Mhmm, babu komai""."

"""Ko kin ga na ™ara girma ne?"""

"Mama ta ce ""Girman ne dai yake tinkaro ki""."

"""A ina?"""

"""Ba ko ina, yi kwanciyarki""."

"Rumaisa ta yi mi™a, ta shige cikin net Win ta."

"Cikin hanzari mama ta ce ""Ke meye haka?"""

"Rumaisa ta yi zumbur ta tashi ta ce ""Mama a ina?"""

"""Meye haka, daga ke sai wando da vest, ba zaki Waura zani ko ki saka underwear ba?"""

"""Kaii mama, kin tsorata ni wallahi, zafi fa nake ji"""

"""To kuma sai ki kwana tsirara dan shirme, tashi ki saka zani ko kunya ba kya ji sai yayyenki sun shigo sun"

"ganki a haka, ba kya jin kunya ma"""

"""To mama ba yayyena bane ba"""

"Haushi ne ya kama mama ta ce ""Ke ubanki, kin tashi ko sai na zo?"" Ba dan ta so ba, ta tashi ta Waura zani"

ta nemi wuri ta kwanta.

"Washegari da safe bayan tafiyar runaisa makaranta, suka yi waya da Abubakar, ya tabattarwa da mama"

cewa da azahar zai zo gida.

"Mama ta ji daWin zuwan Abubakar sosai da sosai, saboda ya fi mai sunan baba sau™in kai, da sau™in"

"fahimta. Bayan ya ci abinci ya huta, mama ta gabatar wa da Abubakar halin da ake ciki na batun son auran rumaisa."

"Abubakar ya nisa ya ce ""To mama ai babu wani laifi a ciki, wata™ila a dalilin auren ki ga ta nutsu, ni kaina"

"ba wai ina son a aurar da ita ba ne, amma bamu san mai Allah ya Soye a lamarin ba."

"Dan haka mama ki yi ta Addu'a tare da istikhara, sannan kuma a nemi amincewar ta, idan ta yarda"

"shikenan"""

"""Nima abun da nake tunani kenan, bana son takurawa a lamarin nan, mussaman yadda ake surutu a kan"

"ta, kuma ina jin nauyin matar sosai. Amma dan Allah ka shawo kan Wan uwanka, dan shi ba ya son sabgar""."

"Abubakar ya ce ""Karki damu mama, ki rabu da shi ki yi ta addu'a, idan da alkhairi Allah ya tabbatar"

"mana"""

Mama ta amsa da Amin.

"Ammi ta

Please Login or Register in order to submit comment