ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

call or chat 08039437158*"

"*Paid book ne, ¦ 500 via 0009450228"

"Aishs adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143"

"A hankali ya rufe datarsa, ya yi shiruu yana tunanin mai ya yi wa mutane haka, da har wasu suka sanya"

rayuwarsa a gaba suka mayar da ita hanyar su ta neman abinci.

A hankali ya ajiye wayar ya kunna motarsa ya tafi.

"Baba uwani ce dur™ushe a gaban Mummy, jikinta sai rawa yake yi, Mummy ta dubi baba uwani ta ce"

"""Uwani me ki ke nufi ne? ³an kwanakin nan duk wasu ayyuka da na sakaki ba kya iya yi mini, sannan"

"babu wani rahoto da ki ke kawo mini"""

"""Tuba nake ranki ya daWe, ayi mini afuwa, ayi mini aikin gafara""."

"Ta Wan ja numfashi ta ce ""Yarinyar da aka ce ta zo da Wan wurin Adam an ce ta na zuwa gidan nan haka"

"ne?"""

"Baba uwani ta Wan yi jimm sannan ta ce ""Wallahi ba na ce ba uwar Wakina, kin san yaron ko fito da shi"

"daga sashin giwa ba ayi, babu wata hadima da aka amincewa zuwa in da yaron yake, ciki har da ni, dan haka ba na ce ba, amma akwai wata yarinya da take yawan zuwa, ban san ala™arsu ba, amma zan iya cewa ita ce dan kuwa kwanaki na ji an ce za a kaita wurin mai girma turaki, amma abun da ya sa ban"

"gazgata ita ce ba, yarinya ce fa sosai bana tunanin ita ce""."

"""Ba tunaninki nake son ji ba, abu Waya zan saka ki, daga yau idan ki ka sake ganin ta zo, ki yi gaggawar"

"zuwa ki sanar da ni, bana son ta zo ta bar gidan nan ba tare da na sani ba""."

"""An gama ranki ya daWe, in sha Allah zan sanar da ke"""

"""Saura wannan karon ma ki tsaya shashanci, tashi ki bani wuri "" jiki na rawa baba uwani ta tashi ta bar"

Wakin.

***

"Jamil ne zaune a turakar turaki, bayan sun gaisa, ya Wan gyara zama ya ce ""Allah ya taimake ka, wata"

"magana nake son mu tattauna idan babu damuwa"""

"Turaki ya jinjina masa kai ya ce ""Ina sauraronka""."

"""Dama na ce game da ri™on Wan wurin aisha, a hannun giwa yaron zai zauna kenan su cigaba da"

"ri™onsa?""."

"Turaki ya ce ""Eh, wannan hukunci in da zai zauna mahaifinsa ne yakamata ya yanke, ya rasa matarsa bai"

"kamata Wan kuma a saka masa ido a kan sa ba"""

"""Amma, ba kwa tunanin yana da kyau a sanya ido, idan maganar aure ta taso ya auri wadda za ta ri™e"

"yaron da amana ta kula da shi?"""

"""Adam ba ™aramin yaro bane ba, na san zai samo mace mai mutunci da kirki, ba zai auri wadda za ta"

"cutar da yaron ba""."

"Jamil ya sake gyara zamansa ya ce ""Amma ina ganin ku yakamata ku zaSo wadda za ta maye gurbin aisha,"

"kuma a ganina Samha ita yakamata ta maye gurbin aisha, a wannan karon yakamata a ba ta wannan damar"""

"Turaki ya Wan yi shiru yana nazarin maganarsa, ya Wago ya ce ""Ka zo da magana kai ma, amma ka bari"

"zan yi tunani a kai, kuma zan yi magana da shi in sha Allah, Allah Ya sanya hakan ya zama alkhairi"""

"""Amin ya rabb, Allah ya saka da alkhairi, Allah ya ™ara maka lafiya da nisan kwana"""

Turaki ya jinjina masa kai tare da Wan yin murmushi.

"Duk wani ™o™ari da dagewa, rumaisa tana yi wurin ganin ta kawar da tunanin sabir daga zuciyarta, amma"

"abu ya ci tura, kullum sake jin ™aunarsa take da tunanin sa a cikin zuciyarta."

"Idan ta tuno da maganganun adam sai ta ji ina ma za ta iya zuciya, ace ko kallon sabir ba zata sake yi ba,"

"balle ta Wauke shi, amma ina sai ta ji ba zata iya ba, yanzu ma kawai daurewa take yi."

"Gashi yanzu an ™ara mata tsaro, wataran mai sunan baba da kansa yake makaranta, islamiyya kuma tare"

da su huzaifa suke tafiya dan haka ba damar satar hanya. Haka za ta Soye ta yi kuka wasu lokutan dan tana kewar sabir sosai da sosai.

"Yau asabar tana ta shirin tahafiz, mama ta ™wala mata kira tana daga Waki."

"Rumaisa ta shiga Wakin, mama ta mi™a mata waya ta ce ""Gashi Gwaggo ce za ta yi magana da ke""."

Rumaisa ta karSi wayar ta kara a kunnenta ta yi shiru.

"""Hello rumaisa"""

"""Na'am""."

"""Ja'ira ki na ji na ba zaki yi magana ba"""

"Rumaisa ta ce ""Ina kwana"""

"""Lafiya ™alau, ya ki ke ya ™arfin jiki?"""

"""Na ji sau™i ai, har na koma makaranta ma"""

"""Ahh to Alhamdilillah, ya firgitar da ki ke yi fa cikin dare kin daina?"""

"""A'a ina yi wataran"""

"Gwaggo ta ce ""Subhanallah, ki din ga addu'a sosai da sosai, dama zama a cikin wannan dajin ai dole ki yi"

"gamo, wata™ila ma kin kwaso makarai. Zan saka a haWo miki magunguna, a haWo miki da kayanki a kawo miki""."

"Da sauri rumaisa ta tari numfashin Gwaggo ta ce ""A'a gwaggo, kar a kawo mini kayan nan yanzu, ki Waure"

"mini su, ki Soye su sosai, kar ki bari wani abu ya same su, zan gaya miki lokacin da za'a kawo mini"""

"""To shikenan babu damuwa in sha Allah, zuwa sati mai zuwa zan aiko miki da magunguna"""

"""Ni fa lafiyata ™alau, ba wasu aljanu da na kwaso"""

"""Idan ma kin kwaso ai ke ba zaki sani ba, kuma idan aka kawo magani ki ka ™i yi, da kaina zan zo har"

"kanon na zane miki jikinki"""

"Rumaisa ta yi shiru, gwaggo ta gama maganganunta, ta mi™awa mama wayarta ta Wau jakarta ta fice"

zuwa makaranta.

***

"Ringing Win da wayarsa take yi ne ya sanya shi farkawa daga baccin da yake yi, a hankali ya yi mi™a ya"

"buWe idonsa, Wan guntun tsaki ya ja, dan ya ji haushin katse masa barcin da aka yi."

"Ya mi™a hannu ya Wau wayar, ya Waga ya saka a kunnensa."

"""Assalamu alaikum warahmatullah, barka da safiya"""

"""Yauwa barka"" ya amsa murya can ™asa."

"""Ya gida ya ™o™ari"""

"Cikin ™osawa ya amsa da ""Alhamdilillah, waye?""."

"""Khalifa Usman wakili ne, na kiraka ne domin yi maka ta'aziyya tare da jajanta maka abun da ya faru da"

"kai""."

"""To ka saSa lamba, ba wanda yakamata ka kira Win ka kira ba"""

"Khalifa ya ce ""Na sani, ba Mahmud Sharif Galadima ba ne?"""

"""Eh, Adam sharif galadima yakamata ka kira"""

"""Ba laifi bane idan kai ma an yi maka ta'aziyya ai, abun da ya shafi adam ya shafeka"""

"""Kai ka ga, abun da ya shafe shi shi ya shafa, ku je can ku yi abun ku, don't ever involves me, ba na son"

"fuska biyu, wata™ila da har zuciyarka da gaske ka ke ka kirani ka yi mini ta'aziyya sai in amsa maka, amma kowa ya san abun da yake tsakaninsa da mahaifinkaa da kai kanka, jiya mahaifinka yayi masa ta'aziyya a kafafen watsa labarai, kai kuma yau ka kirani wai kana yi mini ta'aziyya bana son munafuncinku na ΄an"

"siyasa, kar ka sake kirana"" ya yi tsaki ya kashe wayar ya ajiye."

"Ya tashi zaune yana mamakin tsabar rashin kunya na wasu ΄an siyasar, ya san da biyu ya kira shi, ba dan"

Allah ba.

Ya mi™e ya shiga banWaki domin ya yi wanka.

"Ya gama abun da yake yi, ya fito ya shirya, ya fita falo domin karya, a falon ya tarar da Samha da"

"Fauziyya ga ruky da Mummy sai hira suke yi, kuma da alama hirar ta su na da ala™a da takawa."

"""Wai ku ba ku da wata magana sai ta mutum Waya? Look for something else mana, kowa adam adam ku"

"bar shi ya ji da abubuwan da suka dame shi""."

"Gaban Mummy ne ya faWi, yaushe Mahmud ya fara damuwa da lamarin adam?."

"Fauziyya ta ce ""Kawai muna Wan yin hira ne a kan yadda abubuwa ke ta faruwa da shi, social media ma"

"sai zancen ake yi""."

"""Ni ma yanzu wannan yaron ya kirani, Wan gidan wakili wai yana yi mini ta'aziyya, na ce kar ya sake"

"kirana bana son munafunci da fuska biyu""."

"Waro ido Samha ta yi ta ce ""Khalifa wakili kuma?""."

"""Shi fa, kar ma ya kuskura ya sakani a shirmensu ni buWe masa aiki zan yi, rukky kawon breakfast zan"

"karya"""

'Mai wakili yake nufi da kiran Mahmud a waya wai zai yi masa ta'aziyya?' Samha ta tambayi kanta.

"Tashi ta yi da sauri ta ce ta na zuwa, ta fice ta bar sashin zuwa harabar gidan, ta kira Khalifa a waya."

Sai da ta kira shi sau biyu sannan ya Waga.

"""Wai me kake aikatawa ne da ka ke Soyewa?"""

"""Kamar me fa?"" Ya tambaye ta cikin ko in kula."

"""Kai ka ke sponsoring ake Satawa adam suna a gidajen jaridu ko?"""

"""Meye shaidarki na ni nake hakan?"""

"Cikin fushi Samha ta ce ""Waye idan ba kai ba?"""

"""A tunaninki ni kaWai ne ma™iyin adam? Ai ba mahaifina kaWai yake da burin tozartawa ba, dan haka bani"

"da lokacin sponsoring Win wasu gidajen jaridu su Sata masa suna""."

"""To me kake nufi da kiran ™aninsa wai kana yi masa ta'aziyya, shi ma janyo shi zaka yi cikin tsiyar ta ka?"""

"""Wow, kuna tare kenan few hours da kiransa har kin samu labari"""

"""Ka ga, kashedi zan yi maka, kar ka kuskura ka sanya Mahmud cikin shirmenka, na san ba zai wuce an ce"

"maka baya shiri da shi da adam ba, amma ka sani har abada jini ya fi ruwa kauri, adam jininsa ne kuma ko ba jininsa bane ba, Mahmud ba irin wanda zaka yi wasa da su ba ne ka cimma burinka""."

"Khalifa ya yi dariya ya ce ""Jini ya fi ruwa kauri, wane irin jini ne tsakanin ki adam da har ke ake wasan da"

"ke? Ko daa yake wata kusan ta fi wata ai, and ba ke zaki gaya mini abun da yakamata na yi ba da wands ba zan yi ba, ina da abun yi yanzu, see you later"" ya kashe wayar sa."

Ajiyar zuciya Samha ta yi ajiyar zuciya cike da takaicin biye wa Khalifa tun a farko.

***

"Rumaisa ce zaune da wandon uniform Win islamiyya a jikinta, sai vest tana suyar wainar fulawa ita da"

Abdallah.

"Ta ce ""Yaya Abdallah ka san me nake sha'awa?""."

"""A'a sai kin faWa"" yayi maganar yana zuba ™ullin wainar a kasko."

"""Ina so in ji na ce basir ne da ni, ya tayar mini"""

"Tsaki ya ja ya ce ""Mahaukaciya ba zaki yi hankali ba, kin san meye basir ciwo ne fa""."

"""Eh, kawai dai burgeni yake yi, idan na ji an ce ina da basir"""

"""Sai ki yi ta yi ai, ba ki san masifar da ke cikin sa ba, ki je ki ji da yawon gudawarki da ki ka saba ba yau ba"

"gobe, ya fiye miki alkhairi a kan ace basir ne da ke"""

"Tura baki ta yi, ta saka hannu ta gutsuri gefen wainar fulawa ta saka a baki, Abdallah ya ce ""Kin ci a taki"""

"""³ar wannan Win?"""

"""Eh, uban wa ya ce ki ci ba a raba ba?"""

"Ta mi™a hannu ta ce""To bari na cinye guda Wayan na ci a tawa"" ya buge mata hannu ya ce ""Baki isa ba"

"uwar son zuciya"""

"Sallama suka ji, suka amsa gaba Waya, maman habiba ce, rumaisa ta gaisheta ta amsa mata cikin sakin"

"fuska, tare da tambayarta ina mama."

"Rumaisa ta ce ""Mama tana cikin Waki ki shiga"""

"Bayan ta shige, Abdallah ya kalli rumaisa ya ce ""Ina fatan ba wani laifin ki ka aikata ba?"""

"""Ni ba abun da na yi""."

"""Wallahi idan ™ararki ta kawo sai kin daku?"""

Shiru ta yi masa ta hau lasar yaji.

"Maman su habiba ta Wan daWe, sannan ta fito, mama ta rakota sai dai fuskar mama babu walwala, ruma"

"sai da ta Wan tsorata ta yi zaton ko ™arar ta ta maman su habiba ta kawo, amma bayan tafiyarta ta ji"

shiru mama ba ta yi mata faWa ba.

"Amma gaba Waya maman ta sauya, damuwa sosai ta bayyana a kan fuskarta."

"Rumaisa ta ce ""Mama ™arata a ka kawo miki ne? Wallahi ban yi wa kowa komai ba"""

"Mama ta ce ""A'a ba ™ararki aka kawo ba"""

"""To menene, na ga ba kya son yin magana"""

"""Bakomai""."

"Gaba Waya suka lura da yadda mama ba ta walwala, duk wanda ya tambayeta menene sai ta ce bakomai,"

mai sunan baba kawai ta iya gayawa abun da yake damunta.

"Washegari da safe, bayan tafiyar rumaisa makaranta, jikin mama ya tashi, sai da aka kai ta asibiti likita ya"

"dubata, sannan suka dawo gida."

"Kusan kwanaki biyu kenan mama babu lafiya, babu walwala har rumaisa ta fara koke-koke."

"Cikin ™arfin hali mama ta ce ""Ba zaki yi mini Addu'a ba sai ki sakani a gaba kina kuka?"""

"""To ba kin ™i gaya mini abun da ya same ki ba?"""

"Mama ta ce ""Ai na ce miki bakomai, amma shikenan tun da ba zaki yi mini Addu'a ba""."

"Rumaisa ta cigaba da kukanta, yayin da mama ta samu bacci. Wayar mama ce ta fara ringing rumaisa ta"

Waga sai ta ji muryar ammi.

"Suka gaisa ammi ta ce ""Rumaisa ina maman taki?"""

"""Bacci take ba ta da lafiya"""

"""Subhanallah, meya sameta?"""

"""Ta™i gaya mini"" Rumaisa ta yi maganar tana fashewa da kuka."

"""Ya salam, yi ha™uri ki kwantar da hankalinki in sha Allah za ta ji sau™i, ki daina kuka kin ji ko?"""

"Rumaisa ta amsa da ""To""."

"Lokacin islamiyya ya yi aka gama girki, rumaisa ta ga abincin ba nama ba kifi, ba salak, ta ™i ci, ta je ta"

shanye youghurt Win da aka sai wa mama ta kasa sha. Ta saka uniform ta tafi islamiyya.

"Da yamma ta yi suka dawo daga islamiyya, mai wanke-wanke ya kama, mai Wora girki ya Wora."

"Rumaisa na yin sallama ta tsaya a tsakar gida ta ce ""Me nake ji haka kamar warin daddawa?"""

"Huzaifa ya ce ""Mama ce ta ce tuwo take sha'awa, shi za ayi yau""."

"""TaS mama ba ta da lafiya amma ta rasa mai za ta ci sai tuwo?"""

"Abdallah ya fito daga kitchen ya ce ""Uban me ya hana ki cin abincin rana?"""

"""Abinci ba kifi ba nama, ba salak kawai tsuransa ni ba na ci"""

"""Iyeee ashe da gaske Huzaifa yake, Wazu mai sunan baba ya tambayi abincin waye Huzaifa ya ce naki ne"

"kin ce ba zaki ci ba ba kifi ba nama, ya ce zai gamu da ke idan ya dawo"""

"""Ku dai kullum burinku ku ga mai sunan baba yana tagayyara ni, ai shikenan"""

"Ta shiga Wakin mama da sallama, ""Mama ya jikin?"""

"""Da sau™i, shi ne ki ka ™i cin abinci ko ruma, ke idan baki samu abun da ki ke so ba ba zaki ci ba ko?"""

Rumaisa ta girgiza kai ta fara cire kayanta.

"Sallama aka yi mama ta amsa, rumaisa ta shiga uwar Wakin mama da gudu, dan ta tuSe daga ita sai"

phant za ta canza kaya.

"Ammi ce ita da iman da Nusaiba, iman na rungume da Sabir."

A gurguje rumaisa ta canza kayan ta fito tana tsalle.

"""Oyoyo yau ammi ta zo gidanmu"""

"Murmushi ammi ta yi tana faWin ""³ar gidan ammi, maman sabir"""

"Ta dur™usa ta gaida ammi, ta amsa mata cikin sakin fuska."

"Mama ta ce ""Bisimillah ku zauna"""

"Suka zauna su Nusaiba suka gaida mama, mama ta amsa musu cikin sakin fuska."

"Ruma ta ce ""Ammi ya aka yi ki ka san gidan nan?"""

"""Baban sabir ne ya saka yaronsa ya kawo mu, na ce bari mu zo duba mara lafiya"""

"Ruma ta fita da sauri, ta samu plate ta zubo musu ruwa, ta kawo musu tana ta murna."

"Mama ta bi ta da kallo, ta tuna iskancin da ta yi da adam ya zo gidan."

"Ammi ta ce ""Ke maman sabir ya ki ka bar ΄an maza da aikin gida?"""

"Ruma ta ce ""Idan na yi gwaleni za su yi su ce bai fita ba, shiyasa nake bar musu aikin su. Ammi wannan"

"wacece?"" Ta yi maganar tana nuna iman."

"""˜anwar takawa ce, ita ce ΄ar autana"""

"""Tubarkallah mai kyau da ita"" iman ta yi murmushi ta ce wa ruma ""Ina wuni?"""

"Ruma ta zaro ido ta ce ""Kai ki ka gaishe ni, ni fa yarinya ce, kin ma fini tsawo"". Dariya suka yi mata ammi"

"ta ce ""Ki daina gaya musu kar su raina ki, ai kin girma tun da ke maman sabir ce"" ruma ta yi dariya ta ce ""Eh kuma haka ne, ai kunya na ji da ta gaishe ni""."

"Ammi ta ce ""Yau ba zaki Wau sabir Win ba?"""

"""Hmm, ai da ni na yi zuciya na ce ba zan sake Waukar sabir ba, baki san me babansa ya yi mini ba ne"""

"Ammi ta ce ""Subhanallah, me ya yi miki?"""

"""˜yaleshi kawai ammi, ai ba zan iya zuciya da sabir ba, a bani masoyina na ganshi"" ta Wauke shi a hannun"

"iman, ya cika hannu, suma ba™a ™irin ta cika masa kai. Suna cikin magana mai sunan baba ya yi sallama."

"Wata irin razana iman ta yi da ya shigo Wakin, wanda ita kanta ba ta san dalilin razanar ba."

"Ya risuna ya gaida ammi, sannan ya tunkari rumaisa, ya dur™usa ya ri™e mata kunne ya ce ""Abinci ba kifi"

"ba nama ba zaki ci ba ko?"" Ya ajiye mata leda a gabanta ya ce ""Ki kai musu su dafa miki wani abun, dan yanzu ma sai ki ce yayi sanyi ba zaki ci ba, tuwo ma ki ce ba zaki ci ba, ki yi ta wahalar da mutane babu dalili"". Ta sunkuyar da kai ta ™i magana. Ya dungurar mata da ledar ya sanya hannu ya Wau sabir a kan"

cinyarta ya yi waje.

"Ammi ta din ga murmushi, gaba Waya rayuwar rumaisa burge ammi take yi."

"Kifi ne manya ya kai na dubu, mai sunan baba ya kawo wa rumaisa, ta tashi cikin murna ta tafi kai wa su"

yasir su yi mata wani girkin bisa umarnin mai sunan baba.

"Ammi ta dubi mama ta ce ""Amma dai kamar akwai wani abu da yake damunki, bayan rashin lafiya ma"""

"Mama ta ce ""A'a, jinina ne ya hau"""

"""A tunanina zuwa yanzu mun zama Waya, dukkanninmu iyayene, masu fuskantar matsalar iyali kala-kala,"

"dan Allah idan wani abu ne ke faruwa kar ki Soye mini ko ba zan yi wani abu a kai na yi addu'a"""

"Mama ta nisa ta ce ""Babar ™awar rumaisa ce ta zo, take gaya mini ma™wabtana na ta yaWa jita-jita, wai"

"rumaisa ciki ta yi, na kaita garinmu ta haihu, muka ce wai saceta aka yi, wai Allah ne kaWai ya san yadda muka yi da Wan"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ma™wabta kuma?"""

"""Wallahi kuwa shi ne abun ya dameni, wai abun ya cika unguwa, sun Sata mini sunan ΄a, na san rumaisa"

"ba ta ji, amma ko kusa komai zaki yi wa rumaisa ba ta san hanyar lalacewa ba, balle ta yi ciki""."

"Ammi ta ce ""Wallahi ba sai kin faWa ba, duk wanda ya ji maganar nan ya san son rai ce, ki yi ha™uri basu"

"isa su Sata mata suna ba, duk wanda yake son ta da gaske jita-jita ba zata hana shi aurenta ba, ki kwantar da hankalinki kuma kar ki bari ta sani, tun da da bakinta ta ce mini duk wanda yayi mata abu sai"

"ta rama"" shigowar rumaisa Wakin ce ya sanya ammi sauya maganar."

"Suka mi™e zasu tafi, rumaisa ta ce ""Ammi, an Wora mana abinci fa, ku tsaya a gama"""

"Ammi ta ce ""Tuba muke, muna sauri ne, ayi ha™uri"" rumaisa dai ba haka ta so ba."

"Suka fito zasu tafi, mama ta ce ina ga mai sunan baba yana waje da sabir."

"Suka fito aikuwa yana wajen, ammi ta ce ""Iman karSo sabir"""

"Jikinta har rawa yake yi, saboda gaba Waya mai sunan baba tsoro yake bata."

"Kamar munafuka sai sunkuyar da kai take, ta mi™a hannu za ta karSe shi, amma shiru bai bata shi ba."

"Sai da ta Waga kai suka yi ido huWu, gabanta ya sake faWuwa, har numfashinta ya tsaya na wucin gadi."

"Ganin yadda ta tsorata ta rikice, sai da ya bawa mai sunan baba haushi, shi ba dodo ba meye na wani"

tsorata.

"Ammi ta saka sidi ya buWe booth, ya Webo cartons na lemo da kayan marmari, na dubiyar mama."

"Ammi ba ta tsaya ba, dan ta san mama cewa za ta yi yayi yawa, suka shiga mota suna Waga musu hannu."

"Tun da suka tafi ammi take sa™awa da warwarewa a zuciyarta, dole mama ta shiga damuwa, babu uwar"

da za ta ji daWin a Sata sunan ΄a a cikin unguwa dan wannan kawai sai ya hanata auruwa.

"Suna tafe Nusaiba da iman na ta yi wa rumaisa dariya, yadda take gudanar da al'amuranta da yadda"

yayyenta ke kula da ita.

"Tun a hanya ammi ta kira adam a waya, ta ce idan an yi sallar magariba tana son ganinsa."

"Kamar yadda ta bu™ata ya je ya sameta, ta idar da salla tana lazumi, bayan ta kammala ta dube shi ta ce"

"""Mai ka yi wa rumaisa ne? Take cewa da tana da zuciya ba zata sake Waukar sabir ba?"""

"Ya kalli ammi ya ce ""Wani abun ta ce na yi mata ne?"""

"""Ba ta ce ba, amma abun da ta faWa ya tabattar mini da wani abun ka yi mata"""

"""Ba wani abu bane ammi, na mata gargaWi a kan zuwa gidan nan ne? Idan aka fuskanci wacece, za'a iya"

"™o™arin citar da ita ko cutar da sabir ta hanyar ta""."

"""Na ji, yanzu ba wannan ba ma, wata shawara na yanke a matsayina na uwa na kira ka na sanar da kai,"

"ba dan kana da hakki a kan abun ba ma sai dai ka ji na zartar""."

"""Wane hukunci kenan?"""

"""Ina son ka auri rumaisa!!!"""

Ayshercool.

"*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*"

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*

*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI

"TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ˜URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE˜I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT"

"DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*"

*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE

"AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA"

"YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU"

"KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA"

"KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*"

"*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen"

"na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*"

*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

"*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*"

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya

matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

"*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*"

"*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*"

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

"*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi,"

etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*

*14. Supplement na whitening/glowing skin*

"*15. Supplement for Acne, dark spots remover*"

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku

"muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu"

ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

"*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba"

"anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*"

"*Littafin kuWi ne, ¦ 500 ne via 0009450228 sai shaidar biya ta 08081012143, aisha adam jaiz bank, masu"

"bu™atar vip kuma, zasu iya zuwa arewabooks su yi searching sunan littafin*"

"Waro ido adam yayi yana kallon ammi, yana tunanin ko haluccinations Win da ya saba

Please Login or Register in order to submit comment