ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya sanya na zuba miki"

"ido na ga iya gudun ruwanki, ba shakka giwa wata irin murWaWWiyar mace ce, mara al™ibla, dan haka dole"

"ki zage ki san abun yi"""

"Cikin damuwa ta ce ""To ni yanzu Mummy ya zan yi?"""

"""Duk abun da ya kama ki yi, ko dai a kan Iman Win, ko kuma a kan giwa ko ma adam Win. A baya babu"

"abun da ba mu yi ba a kan yarinyar nan, wanda hakan ya sanya duk ta rasa manemanta manyan mutane da suke zuwa wurinta, dan haka yanzu shine giwa ta yanke shawarar ™arshe na aura mata adam, shawara ta rage gareki, ko dai ki bari ayi auren daga baya ki san abun yi, ko kuma dai ki Wau wani"

"matakin"""

"""TaS, ai wallahi da na bari ya aureta, gara uban kowa ma ya rasa, ni Mummy a cikin malamanki nake son"

"ki haWani da wani, a watsa komai ko da kuwa yana nufin in rasa ta rasa kowa ma ya huta ne"""

"Mummy ta jinjina kai tana murmushi ta ce ""To shikenan, zan yi tunani a kai kar ki damu"""

"""Mummy ba ni da dogon lokacin da zaki yi dogon tunani, dan Allah ki taimaka""."

"""Na ji zamu yi waya, ko zuwa sunday ne, akwia wani ™auye da nake zuwa, sai mu tafi tare"""

"Samha ta ce ""To shikenan, na gode sosai Mummy""."

"Kusan sati guda da dawowar mai girma turaki, giwa har ta fara ™osawa, tana tunanin ko magana za ta yi"

"masa, babu tsammanni ya kirata a waya ya ce zai zo."

"Hakan yayi mata daWi, sai dai ta shiga fargabar da wacce zai zo, da nasara ko kuma babu?"""

"Kasancewar baba uwani na wurin, ammi ta yi waya da turaki, baba uwani ta saci hanya, ta je ta kira"

"mummy a waya, ta kai mata rahoton cewar turaki zai zo, kuma da alama magana mai muhimmanci zasu tattauna, dan haka Mummy tace lallai ta sanya mata ido, ta naWo mata duk wani rahoto na abun da zai wakana."

"Bayan sallar azahar, mai girma turaki ya iso gidan, kai tsaye ya sauka a sashin giwar da."

"Hadimai suka shiga hidimar kawo kayan ciye-ciye, sai dai turaki ya™i magana a kan ha™i™anin abun da ya"

"kawo shi, a lokacin da hadiman ke kaiwa suna komowa."

"Dama tuni ammi ta hana Adam fita, ta ce lallai koma menene ya zauna ayi a gabansa, dan haka shima"

yana nan.

"Ammi ta sallami hadimanta, Sannan ta nutsu ta fuskanci turaki."

"Hakan ba ™aramin Satawa baba uwani rai yayi ba, dan babu damar samun rahoton da take son samu."

"Ammi ta dubi turaki ta ce ""Ranka ya daWe an dawo lafiya ya hanya? Ban samu shigowa ba, saboda ba na"

"son zuwan nawa ya zama takura ko matsi a gareka, shiyasa ban yi maka sannu da dawowa ba"""

"Turaki ya ce ""Kar ko damu, da ke da abun ya shafi zuriyar marigayi, dolenmu ne, kuma babu yadda za ayi"

ku zama takura a garemu.

"Toh! Na zo da sa™onki, a can saudiyya ma na je gidan Wan uwanki mahadi, mun tattauna da shi sosai,"

"kuma ya bayar da amanna sosai. Sai dai da muka dawo gida da kwanaki uku, mun sami wambai, in da ya nuna rashin amincewarsa da nuna za a sake zubar da darajar masarauta, ta hanyar auro wadda ba jinin sarauta ko tushen arziki ba, sai dai na yi iya yina na nuna masa ΄ar gidan daraja ce da kuma gudunmawar"

da ta bayar.

"Har ila yau ya gaya mana zancen da bamu ji daWinsa ba, ya kawo ™orafi sosai a kan ka takawa, ciki har da"

"yin™urin taka Wan uwanka da mota, wannan lamari bai yi mana daWi ba, ya ce ya bayar da sa™o ka je, nan ma ka yi burus. Abun bai yi mana daWi ba, har yayi i™irarin babu shi babu kai, sai dai mun yi ™o™arin kwantar masa da hankali, in da har mai Wakinsa ta sanya baki, ta hanyar nuna masa tsaurinsa a gareka yayi yawa, shiyasa ba kwa shiri, amma dai duk da haka yakamata a din ga lura ana kiyaye wasu"

"abubuwan, yanzu idon duniya a kan ka yake""."

"Ammi ta ce ""Wallahi ranka ya daWe, abun da nake yawan gaya masa kenan, amma dai a cigaba da"

"jaddada masa"""

"Turaki ya ce ""Haka ne, akwai bu™atar a din ga kai zuciya nesa, akwai abun da yarinyar nan ta faWa mini a"

"kan ka, wanda kuma tabbas haka ne ba ta yi ™arya ba, yana daga dalilan da ya sanya na yi amanna da"

"auren nan sosai, nake yi muku fatan alkhairi""."

"Ammi ta ce ""Allah sarki, Adam kuma ya sunkuyar da kai, yana murza zoben hannunsa."

"""To, mun dai yi ™o™arin shawo kan wambai da ™yar, duk da yana nuna ba da yawunsa ba, amma ba wani"

"abun damuwa bane ba zai sakko, illa iyaka kai takawa ka je ka same shi ka bashi ha™uri."

"Magana ta gaba kuma, a sanar da iyayen Yarinyar nan, ranar juma'a zamu kai kuWin aure, kuma wata"

"biyu zamu sanya rak, Allah ya tabbatar mana da alkhairi dan ba ma fatan a jinkirta wani abun ya zo ya gilma""."

"Ammi ta faWaWa murmushin ta tana faWin ""Alhamdilillah, Allah ya sanya alkhairi ya nuna mana da rai da"

"lafiya"""

"Yayin da adam wata irin mummunar faWuwar gaba ta same shi, kansa ya sara da ™arfin gaske, ya ji"

tamkar Wakin yana juya masa!

Ayshercool

08081012143

"*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*"

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*

*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI

"TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ˜URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE˜I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT"

"DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*"

*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE

"AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA"

KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

"*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen"

"na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*"

*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

"*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*"

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya

matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

"*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*"

"*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*"

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

"*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki"

"karfi, etc*"

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*

*14. Supplement na whitening/glowing skin*

"*15. Supplement for Acne, dark spots remover*"

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku

"muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu"

ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

"*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba"

"anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*"

"*PAID BOOK NE, ¦ 500 ME VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK, SAI SHAIDAR BIYA TA"

08081012143*

"Gaba Waya Adam bai san yadda aka ™are zaman ba, da ™yar ya tashi ya nufi Wakinsa, yana neman yayi"

"karo da bango, dan ko gabansa ba ya gani sosai, saboda matsanancin ciwo da kansa yake yi, ga juya masa da duniyar take yi, ga wata irin kururuwa da yake ji a kunnensa."

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, yake ta maimaitawa."

"Gadonsa ya laluba ya kwanta, yana ta sauke numfashi, yana addu'a, sai dai kamar a hayaniyar yake jin"

"muryar rumaisa, duk da baya gane me take faWa, daga haka bai kuma sanin in da kansa yake ba."

"Bai san iya adadin lokacin da ya shafe a haka ba, ya ji ™amshin turaren ammi, tana taSa shi ta ce ""Adam"

"wai lafiya kuwa?"" Ya buWe idonsa a hankali yana kallon ammi."

"""Wa meyafaru da kai ne? Tun da turaki ya zo aka yi maganar nan, daga yi masa rakiya, na dawo na tarar"

"baka nan, tun Wazu kake bacci sallar magariba fa ake yi yanzu"""

"Haryanzu kansa bai daina ciwo ba, ya dubi ammi ya ce ""Bacci ne yayi mini nauyi, bari na tashi"""

"""Ka hanzarta ka rama sallolinka, kar ka sake bari lokaci ya ™ure maka ba ka yi salla ba, sonake mu je"

"gidansu rumaisa, mu sanar musu, yau asabar ka ga nan da kwanaki shida kenan za a kai kuWin"""

"Magana yake son yi, amma ammi ta ce ""Bana son musu, ka hanzarta bana son Sata lokaci"""

"Kawai ya jinjina mata kai, dan shikaWai ya san abun da yake ji, cikin dakiya ya tashi ya shiga yayi alwala,"

ammi kuma ta koma falo.

"Iman kuwa tausayin rumaisa take ji sosai da sosai, ji take kamar ta sanar musu da abun da yake faruwa,"

da irin furucin da Samha ta yi.

"Sai dai tana tsoron abun da ka iya biyo baya, mussaman yadda Samhan ta ™ware a iya fuska biyu da"

"masifa, dan ita ba ta tausayawa kanta, yadda Samha ta yi zaton ita adam zai aura, kamar yadda take tausayawa rumaisa."

"Adam saboda yanayin jikinsa, ya ce wa yaronsa sidi ya kaisu gidansu rumaisa, yayi iya ™o™arinsa da"

"jarumta ya danne yanayin da yake ciki, sai dai jirin ya kasa barinsa."

"Rumaisa kuwa, tana gida jikin mama tana ™un™uni, ta yi wa Huzaifa da Yasir rashin kunya, sun ce wannan"

"satin ba za su wanke mata kaya su goge ba sai dai ta yi abun ta. Mama ta goya musu baya, ta ce ""Kar ku wanke mata, tun da ba ta da ta ido, ai yakamata ta fara wanke kayanta da kanta yanzu, ke zaki wanke"

"abunki yau"""

"Cikin shagwaSa ta ce ""Dan Allah mama ki ce su wanke mini, idan na yi wanki rashin lafiya zan yi"""

"Mama ta kalleta baki buWe ta ce ""Sangarta mai sanya kifi kukan wanka, samun wuri ne ya sanya ki ke"

"wannan maganganun ma, ke ba dan Allah ya sa da su Win ba, ai shekara tara kin fara wankin ki, ko yaushe su suke yi miki, ba kuma dan baki iya ba, dole ki karSi abunki"""

"Rumaisa ta sake langaSe kai ta ce ""Dan Allah mama ki ce su wanke mini, ni fa yarinya ce"""

"""Eh nono ma ki ke sha"" ta kwanta a jikin mama tana cewa ""Mama dan Allah"" mama na shirin ture"

"rumaisa, ruman ta tashi zaune da sauri, ta Wan tsuke fuska."

"Mama ta ce ""Lafiya kuwa?"""

"""Kamar baban Sabir zai zo gidan nan, yana hanya"""

"""Baban Sabir kuma?"" Ruma ta jinjina kai ta ce ""Haka nake ji a jikina"""

"Huzaifa ya ce ""Iyeee soyayya da ™auna, bari zamu gani ai"""

"Rumaisa ba ta iya yi wa Huzaifa martani ba, saboda ji ta yi ™irjinta ya yi nauyi, jikinta kuma yayi sanyi"

™alau.

"A hankali ta zame ta kwanta a jikin mama, ta lumshe idonta."

"""Ki tashi bana son barcin la'asar, ki yi shi ki tashi da fushi ki hanamu sukuni da koke-koke da Sacin rai"""

"Maimakon ta tashi, sai ta sake langaSewa, ta ri™e hannun mama."

"Mama ta kalli rumaisa ta ce ""Ke! Lafiya kuwa?"""

Ruma ta jinjinawa mama kai alamar eh.

"Mintuna ashirin, sai ga sallamar ammi, mamaki ne ya kama mama, dan ba su yi waya ammi za ta zo ba."

"Ta Soye mamakinta, ta amsa mata cikin mutuntawa."

"Suka gaisa da mama, ammi ta ce ""Maman sabir bacci take yi ne?"""

"Mama ta ce ""Rigima dai take ji, wai sai an yi mata wanki, na ce ma ta tashi kar ta yi mini barcin la'asar, ta"

"tashi ta ishi mutane da kukan banza"""

"Ammi ta yi murmushi ta ce ""Haba maman rumaisa, kamar rumaisa idan ba ayi mata wanki ba, ai ba zata"

"iya ba, kar a ramar mini da ita kan ta zo fa"""

"Suka yi dariya, ruma daga kwancen ta ce ""Ammi ina wuni"""

"""Lafiya ™alau rumaisa, kina lafiya?"""

"""Lafiya ™alau"""

"Ammi ta ce ""To masha Allah, tare muke da takawa fa"""

"Mama ta ce ""Ahh kuma ki ka bar shi a waje, Yasir ka ce ya shigo mana"""

"oye mamakinsu suka yi, dan rumaisa ta ce ta ji a jikinta yana hanya."

"Tun da yayi sallama jikinta ya kuma sanyi, ta rasa menene yake yi mata daWi."

"Ya shigo Wakin mama, suka gaisa, mama ta ce wa rumaisa ""Ba zaki tashi ki gaishe shi ba?"" A hankali ta"

"tashi zaune, ta kalli Adam sau Waya, ta kawar da kai ta sake kallonsa na biyu amma ta kasa magana."

"Mama ta ce ""Ba magana nake yi miki ba rumaisa?"""

"Ammi ta ce ""Wannan ΄ar tsamar ta su, idan da sabo sun saba""."

"Mama ta ce ""wannan rashin Wa'a ne, ya girmeta, kuma mutumin da zaka aura ka din ga yi masa haka,"

"iskanci ne kawai, ai ba haka take yi wa sauran mutane ba"""

"Rirri™e mama ta yi cikin kuka ta Soye fuskarta ta ce ""Mama baki san me nake gani ba ne"""

"A rikice ammi ta ce ""Me ki ke gani rumaisa, yi mini bayani?"""

"""Hararata yake yi, idan ya harareni ni tsoro yake bani"" haka kawai mama ta ji rumaisa ™arya take yi, dan"

"ta sha faWa ita fa ban da fuskar mai sunan baba, babu wata fuska da take bata tsoro."

"A zahiri kuwa, a karo na biyu yau ta ga abun da ta gani a tare da adam, kamar yadda ta taSa gani, lokacin"

suna asibiti.

"Idonsa gaba Waya ya koma ba™i ™irin, babu wannan farin, sai haya™i da yake fita, kamar ana kunna itace,"

a wannan karon har da kamar harshen wuta daga idanun nasa.

"Shi kansa adam, cikin jikinsa wata irin rawa yake yi, amma a zahiri yana zaune normal, jikinsa ji yake"

"tamkar ana sassra shi, ba bu wani abu da yake muradi, banda ya sha™e ruma ko ya ri™e ta, ya samu"

sassauci.

"Ya sunkuyar da kai, mama kuma ™uluwa ta fara yi, da lamarin rumaisa, dan a ganinta rashin mutunci ne"

kawai.

"Ammi ta ce ""Haba rumaisa, shi ne har da kuka, ba hararki yake yi ba, haka yake dai bai fiye fara'a ba, ku"

"da kun kusa zama abu guda ma. Maman rumaisa dama zuwa na yi na gaya muku, a sanar da dangin mahaifinta, ranar Juma'a za a kawo kuWin aure"""

"Mama jikinta yayi sanyi ta ce ""Da wuri haka?"""

"""Kar ki ce haka maman rumaisa, jinkirin ba shi da wani amfani, kin san mu masaurata ba sa son jira, ayi"

"musu addu'a dan Allah, in sha Allah za a kawo kuWin aure"""

"Har mama da ammi da suka gama tattaunawar su, babu wani ™warin gwiwar cewa wani abu, a tsakanin"

"adam da rumaisa, kowannensu shi ya san halin da suke ciki."

"Bayan sun gama magana, suna fita rumaisa ta tubure da kuka ta ce ita fa ba ta so, ba zata aure shi ba, da"

"fari mama ta fara rarrashin ta, ta zaci abun na ta na hankali ne, amma ta ga ba ta da niyyar nutsuwa, ita dai ba ta gaya wa mama, me take gani ba, amma ta ce ba zata aure shi ba."

"Shihowar mai sunan baba ce, ta sanya ta Wan nutsu, Aikuwa tambayar da ya fara yi, shi ne meya sameta"

take kuka.

"Mama ta sanar masa da duk abun da ya faru, rumaisa ta zaci yanzu ma zai turje, sai ji ta yi ya ce ""Allah ya"

"tabattar mana da alkhairi, nan kano zasu kai, ko can katsina?"""

"Mama ta ce ""Wai da su kai wa kawunku na mandawari, ba sai an wahalr da su ba"""

"Mai sunan baba ya ce ""Babu laifi, Allah ya kaimu"""

"Cikin kuka rumaisa ta ce ""Mai sunan baba ni fa na fasa bana son shi""."

"Wani mugun kallo ya yi mata ya ce ""Suwa zaki mayar ΄an iska, ko yau suka ce a Waura, sai an Waura, ki"

"bari na fita na dawo na tarar kina wannan kukan, ki ga yadda zan yi ™asa-™asa da ke""."

"Haka nan rumaisa ta tsinci kanta da kasa gaya musu abun da take gani a tare da adam, da alamu suka"

"nuna mata su basa gani, ita kaWai kawai take gani."

"Usman kuwa cewa yake ""Wallahi ba zaki yi mana ba™in ciki ba dan ubanki, haka kurum ke fa ki ke son"

"auren mai kuWi, kuma Allah ya kawo, ki ce ke ba kya so, kin yi kaWan yarinya, dole ayi auren nan, ko ba"

"komai ma hau doki, kina kallo albarkacinsa aka fito da Aliyu, yanzu malam shamsu har gaisheni yake, saboda yadda ya kankaro mana mutunci, sai kin je""."

"Cikin kuka ta ce ""To ni bana son shi"""

"""Uban da ya sanya, ki ka amince tun da fari, shi zai sa ki ha™ura ma a yanzu"" gaba Waya aka ™i goya mata"

"baya, ta din ga surutai da koke-koke suka ™i kulata."

"Ammi da suka tafi gida, jikinta sanyi yayi, da ganin yadda rumaisa duk ta rikice lokaci Waya, kuma ta ga"

"bai kamata ta Soye musu wasu abubuwan a kan Adam ba, amma tana ji a jikinta rashin lafiyar ta sa abu"

"ne da ya shafe shi, da shi da ita rumaisan, ta din ga fatan Allah ya sanya hakan ba zai zama cutarwa ga rumaisa ba."

Nusaiba ta din ga tambayar ammi yadda suka yi.

"Ammi ta ce ""Sun amince, rumaisa ce dai take nema ta ce ta fasa, amma ina ganin rigima ce kawai irin ta"

"ta, kuma kai takawa, kamar yadda na gaya maka a baya, dole ka sassauta ka mayar da kanka dai-dai da"

"™uriciyarta, bana son ayi auren nan ya zaman tana jin tsoronka, ko tana ganin kamar ba ka da imani"""

"Adam bai iya fahimtar abun da ammi take faWa sosai, ya kwanta a kan 3seater, ya lumshe tabbas."

"Iman kuwa tausayinsa da na ita kanta rumaisan ya kamata, mussaman da ta ji cewar nan kurkusa sosai"

za ayi auren.

"Har dare yayi, ko abincin kirki rumaisa ta ™i ci, sai koke-koke, suka shareta suka cigaba da harkokinsa,"

usman sai tsara yadda abubuwa za su kasance yake yi.

"Mama ta kira yaya Abubakar a waya, ta sanar masa da batun, ya ce zai shigo kano, Yakamata tun wuri su"

"san me suke ciki, su san mai yakamata a fara tanada na auren rumaisa."

"Jin abun da yaya Abubakar ya faWa, ya sanya rumaisa jin kome za ayi mata ba zata iya barin gidan nan ba,"

"sai dai idan an yi auren ya dawo gidan ya zauna, ko ya barta a gida ya bata sabir kamar yadda aka yi mata"

al™awari.

"Tashi ta yi ta nemi wuri ta yi kwanciyarta, saboda hirarrakin Sata mata rai suke yi."

"Daga nesa take hango shi cikin haya™i, a hankali haya™in yake bajewa, yana ™ara kusantota, ganinsa ta yi"

"cikin sar™a hannu da ™afa, ga idonsa na ci da wuta a wannan karon ba haya™i kawai yake yi ba, fi™arsa duk ta fito daga bakinsa, ga faratansa sun yi za™o-za™o. Tunkarota yake yi, yayin da ita kuma take ja da"

"baya, cikin tsoro da razani."

"Duk iya ™o™arin ta na addu'a, ta kasa dan ji ta yi tamkar an danne mata masarrafar tunaninta, zuwa"

"ma™oshinta, ta kasa Addu'a."

"Tun tana ja da baya, har ta kai bango, fizgota yayi da ™arfi, ya danna mata faratansa a ma™oshinta."

"""Wayyo Allahana mama na shiga uku, Innalillahi wa Innalillahi raji'un"""

"Ko sallame sallar da take mama ba ta yi ba, ta yo kan rumaisa jin tana ihu, kamar wadda za a kashe."

"Mama ta fizge net Win rumaisa, ta ri™ota tana tambayarta ""Lafiyarki kuwa? Menene?"""

"Rirri™e mama ta yi tana mayar da numfashi, hannu Waya kuma ta ri™e wuyanta, da take jin kamar yana yi"

mata zafi.

"Tuni Aliyu da mai sunan Baba suka taso da gudu suka yo Wakin mama, saboda yadda kururwar rumaisa ta"

cika gidan.

"Mama ta jijjigata ta ce ""Rumaisa menene ki yi magana mana"""

"""Mama baban Sabir ne, shine"""

"""Me yayi miki?"" Numfashi take saukwa, amma ta kasa gayawa mama abun da ta gani."

"A fusace mai sunan baba ya ce ""Wula™ancin naki da iskancin har ya kai ki din ga yi mana ihu cikin daren"

"nan? Kar ki kuskura ki kaini bango, na kuma jin bakinki sai na zaneki, ki yi addu'a ki kwanta, idan ma kina yi ne saboda ba kya son auren, to kin yi kaWan"""

"Mama gaba Waya jikinta yayi sanyi ta kuma cewa ""Me ki gani ya razanaki haka?"" Rumaisa ta yi shiru."

"Mai sunan baba ya ce ""Ba wani abu da ya razanata, shirmenta da take yi ne yake zuwar mata har a"

"mafarki"""

"Aliyu ya yi tsaki ya ce ""Rigimarki ba ta ™arewa, har tausaya bawan Allah nan nake faman da zai sha"" ya"

"fice daga Wakin, mai sunan baba ma ya fice."

"Duk iya rarrashin mama, da lallaSa yaro a matsayin ta na uwa, ta yi, amma rumaisa ta ™i gayawa mama"

"ainihin abun da ya faru, haka mama ta ™yaleta ta sake tayar da salla."

"Tsoro ya hana rumaisa ko rufe idonta, dan haka ta tashi ta je ta yi alwala, ta zo ta tayar da salla ita ma,"

"sai dai tana yin raka'a biyu, wani nannauyan bacci ya Wauke ta."

"Mama tana jin yadda rumaisa ke ta surutai a baccin, kamar tana hannun ΄an bindiga."

"Sai da mama ta sanyata a gaba tana ta tofa mata adduoi, har mama ta fara tunanin, ko rumaisa na da"

"aljanu ne, maganar aure ta taso za su fara motsawa."

"Dan haka ta ™udurce a ranta, dole ta nema mata maganin sheWanu."

"Ta cigaba da sallolinta, tare da tsananta addu'a a kan lamarin auren nan da yake tunkarosu."

***

"Mamaki Samha take ba Wan kaWan ba, ganin irin sur™u™in ™auyen da suke kurWawa, ita da Mummy da"

kuma Hajiya Lubabatu.

"Kasa Soye mamakin ta yi ta ce ""Wai yanzu Mummy har nan ku ke zuwa? Ni fa ma fara jin tsoro"""

"Mummy ta yi murmushi ta ce ""Yaro yaro ne, ke ranar biyan bu™ata, rai ba a bakin komai yake, tafiya duk"

"nisanta da sur™u™inta, in dai da biyan bu™ata ai shikenan, tafiya Wazu ce""."

"Hajiya Lubabatu ta ce ""Ke idan babu wannan ΄an biye-biyen mutum ya zauna lafiya, mussaman a irin"

"gidajen sarautar nan, ai ni tun da Allah ya taimakeni, na kaWa duk wata mata da ta raSi gidana, na ga"

"tsuguno ba ta ™are mini ba, sai na dangana da mallakawa Jabir kujerar galadima,"""

"Samha ta ce ""Takawan fa? Ba gidansu sarautar za ta koma ba""."

"Mummy ta zunguri Hajiya Lubabatu, sannan ta Wora da cewa ""Yauwwa, mun kusa ™arasawa, daWinta"

"kowa yake gani, idan muka je sai ya katse ya sauraremu""."

"Samha ta ce ""Ni fa idan za a kasheni, ban san hanyar komawa ainihin titi ba, gaba Waya kaina ya juye""."

"Hajiya Lubabatu ta ce ""Zaki zama ΄ar gari ne da zarar kin waye""."

"A cikin sur™u™in ™auye sosai mutumin yake, dan an fita daga gari sosai wurin kamar daji, a nan aka yi"

"masa wani shinge, suka tarar da tarin mata da maza a wurin, da masu zubin hannu da shuni, da masu saffa-saffa, ga marasa lafiya kuma, wasu abun nasu ma dai ba kyawun gani."

"Ba tare da Sata wani dogon lokaci ba, bayan an sallami na ciki, suka shiga, wurin duk an kafe ™ahuhuna"

"da ™warangwal Win dabbobi, ga wani irin wari da tsamin turaruka da magunguna da Wakin yake yi. Mutumin yana zaune cikin wasu tsummokaran kaya, ga wasu irin kayan tsubbu a gabansa shi kansa du™un-du™un da shi, kamar ba Wan Adam ba, ga idonsa Waya hakiya ta rufe, Wayan kuma a juye ga idon"

jawur.

"Sai da kan Samha ya sara, ta

Please Login or Register in order to submit comment