ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

amanar mu?"""

"Rumaisa ta ce ""Ai ban ce ka yarda ba dama, amma zan tabattar maka da hakan, yanzu dai zo mu ci abinci,"

"mu yi wasan gudu a backyard, in anjima in je wurin Mummy""."

"Ya ce ""Am not in mood, je ki yi wasanki"""

"""To buWe mini wayarka na yi game"" shiru yayi mata, ya tsunduma kogin tunani."

"Ta Wau wayar, ta kama yatsansa ta buWe, ta jingina da jikinsa tana dannawa."

"Shi muma ya bita da ido, kamar mai kallon abun al'ajabi."

"Ta gama danne-danne wayarta, ya ajiye masa ta tafi nata shagali."

"Sai dai da ta sauka ™asa, ta tarar baba uwani bata nan, ta tambayi su Asiya, suka ce mata tun safe ta fita"

ba ta dawo ba.

"Ta tafi backyard, ta samu ball ta yi tayi, kamar ba matar ba sarake ba, ta window takawa yake hangota,"

yadda take sarrafa ball Win a ™afarta ka san ™anwar maza ce.

"Da la'asar bisa kasada, takawa ya Wau ruma suka tafi gida, suna tafe yana sake tambayar ta, me za ta"

"cewa Mummy, ita kuma ta™i faWa masa."

"Ko da suka je, ya ce sai dai su shiga tare, ita kuma ta ce idan tare suka shiga, abun ba zai yiwu ba."

A falo ta tarar da ru™ayya tana danna remote.

"Rumaisa cikin fara'a ta ce ""Mummy tana nan ne?""."

"Ru™ayya tayi tsaki ta ce ""Wace Mummy?""."

"""Jamila babarku"""

"""Sunan Mummyn ki ke faWa haka?"""

"""Kin ji abun da na ji, ranar da ki ka faWi sunan Ammi gatsal""."

"Mummyn ce ta fito tana waya, tana ganin rumaisa ta yi turus."

"Ruma ta gaisheta, cike da duniyanci, ta yi murmushi ta ce ""Amarya ba kya laifi, yau ke ce a sashina?"""

"Ruma ta ce ""Eh Mummy wurinki na zo""."

"""To gani"""

"Ruma ta ce ""Sirri zamu yi"""

"""Ba damuwa Bismillah"" suka shiga wani Wakin na daban."

"Ruma ta ce ""Mummy, na ji kin kai ™arar papa ne, shi ne na zo na baki ha™uri, dan Allah ki janye, kar ki"

"saka ayi taron nan, ni nayi laifin ba shi ba""."

"Mummy ta yi murmushi ta ce ""Turo ki aka yi kenan? Gara na kai ™ararku ai, dan ban san laifin da na yi"

"muku ba, kuma taro babu fashi, dole ku je ku wanke ni""."

"""Mummy, tayaya zan san kina yi wa papa asiri, sharri aka yi mini, baba uwani ce fa ta gaya mini, kina yi"

"wa papa asiri"""

"A firgice ta ce ""Baba uwani kuma?""."

"""Ita, kuma ba ™arya take yi ba, tun da na kamata da wannan Wazu da safe"" rumaisa ta yi maganar tana"

"Wagawa Mummy, wasu layoyi, da wasu irin abu a cikin leda."

"""Yanzu ko dai ki janye maganganun ki, ko kuma idan aka je gaban mai martabar, zan gaya masa komai,"

"kuma mu ma muna da CID a sashinki, wadda take kawo mana rahoto. Abun da baku sani ba shi ne, na"

"sanku tun kan na shigo cikinku, ina kuma sake maimaita muku, tunanin maza bakwai ne a cikin kaina, da kuma nawa na takwas."

"Mummy ina ro™onki, da ki jingine makaman nan, ki sassautawa mijina haka, wallahi a dalilinsa nima bani"

"da kwanciyar hankali, muraran nake ganin abun da mutane ba sa gani a kansa, dan Allah ki bari ya huta haka."

Ayshercool.

"Paid book ne, ¦ 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu"

"bu™atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na"

"sauraro, ciki har da ™anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*"

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please

"Mummy ji tayi, tamkar an sanya mata dabaibayin ™arfe an Waure mata ™afafuwanta, ta kasa motsi,"

"jikinta kuma yayi wani irin mugun sanyi, ta kasa motsa ko ina. Har rumaisa ta gama yi mata maganar, ba ta iya cewa uffan ba, mussaman ganin wannan layoyin a hannun rumaisa, kuma rumaisan ta Sare fatar"

tsaf.

"A tsakiyar garden Win gidan, ta bawa baba uwani ta binne mata, shi ne cigaban aikin da ake yi mata a kan"

"Adam, akwai irin layoyin a gidansu, akwai a gidan da ya zauna da aisha, wannan karon ma an yi ta saka a gidansa, saboda ana son ya din ga shige da fice a kai a kai, a in da layoyin suke."

"Kuma wannan laya ta bawa baba uwani jinin mage, da za ta din ga zubawa a ™asar wurin sa'ai da lokaci."

"Da safe rumaisa na ta sauri, ta kammala abun da za ta yi kar ta makara, dan haka ana idar da sallar asuba"

"ta hau ayyukanta, sai dai kanta ya din ga sara mata, ta din ga kamar wani sauti, daga bayan Wakinta, kawai ta sauka ta zagaya, wanda a nan ta iske baba uwani, ta gama binnewa, ta jira ta bar wurin, ita kuma ta tone ba ta sani ba."

"""Ina sake ro™onki Mummy, mu rabu cikin mutunci da kwanciyar hankali, abun da aka yi a baya, Ubangiji"

"Allah ya yafe, amma idan aka cigaba a haka zaku ji babu daWi, na san ni yarinya ce a kan ku, da ku ke yi mini kallon mara hankali, amma zan iya abun da tunaninku bai taSa kaiwa kai ba, kamar. Na kama baba uwani, kuma ta yi mini bayanin komai, wanda kafin in dawo daga makaranta ta bar gidanmu, amma kar ki damu, ban gayawa kowa ba, daga ni sai ita muka sani, idan kin so, sirrin zai zauna daga ni sai ke, idan"

"kuma aka matsa mini, ki tambayi takawa yadda nake"" ta mayar da ledar cikin hijjabinta, ta fita."

Sai da ta fita sannan Mummy ta ji ta dawo hayyacinta.

"Jikin Mummy ya fara tsuma, tana zazzare ido, gaba Waya ta kasa tunani ma, neman wuri ta yi ta zauna"

"daSas a kan gado, wani irin gumi ya din ga tsatstsafo mata, har ta tsakanin cinyoyinta."

"""Lallai wannan uwani an yi ΄ar. , ni zata tonawa asiri, mutuniyar banza da ta wofi?"""

"Jiki na rawa ta janyo wayarta, ta kira baba uwani."

"Baba uwani ta fara koWata, ta ce ""Ke dalla saurara mini, ashe baki da hankali? Shi ne ki ka bari yarinyar"

"nan ta kama ki, kina binne-binne a gidan?""."

"""Ni kuma? Ai ba ta kamani ba, wallahi ba ta gani ba"""

"""˜arya ki ke uwani, yanzu ta bar shashina, da ™ullin layoyin a hannunta, ni zaki munafunta? Ashe baki da"

"mutunci? Tun yaushe na baki aikin, ki ka ajiye baki yi ba, har ta gani, kenan ma ke ki ka gaya mata ina yi wa Adam asiri""."

"Kamar baba uwani ta saka kuka, ya ce ""Wallahi, wallahi hajiya ba haka aka yi ba, ina iya ™o™arina dan"

"Allah kiyi ha™uri""."

"Kashe wayar mummy ta yi, tana fifita da hannunta, gaba Waya ta gigice."

"Ru™ayya ta shigo Wakin, tana duban Mummy ta ce ""Mummy ya aka yi ne, wai me ta ce miki?"""

"""Bakomai, jeki hutawa zan yi"" Ru™ayya ta Wage kafaWa ta fice."

"Rumaisa ba ta tarar da takawa a in da ta bar shi ba, dan haka ta wuce sashin Ammi."

"Ta tarar da shi a zaune a gaban ammi suna hira, sabir sai hawa yake wuyan takawa yana saukowa."

"""Ammi sannu da gida"""

"Ammi ta ce ""Yauwwa ΄ar auta ta, ina ya baro mini ke ya shigo shikaWai? Ai ban san tare ku ka zo ba"""

"Ta zauna ta ja yatsan takawa da ™arfi ta ce ""Tafiya yayi ya barni""."

"""Ke baki san da zafi bane"" ruma ta harare shi ta ce ""To waye ya ce ka tafi ka bar ni?"" Ta mayar da idonta"

"kan Ammi ta ce ""Ammi ina Anty Iman ne?""."

"Ammi ta ce ""Kin san ta sarkin Waki, tana can ko tana bacci ko tana karatu""."

"Rumaisa ta tashi ta nufi Wakin Iman, Sabir ya biyota, ta tsaya ta Wauke shi suka tafi tare."

"Ammi ta ce ""Yaya ake ciki, ai yanzu rigimar ta ta da sau™i ko? Kuna sabawa a hankali na ga ta rage daru"

"sosai""."

"Yayi murmushi ya ce ""Ba zata sauya hali ba, kawai na koyi zama da ita ne kawai. She's simple at times"

"wasu lokutan kuma ba a gane kanta"""

"Ammi ta yi dariya ta ce ""Tun da ka iya zama da ita ai Alhamdilillah, Allah ya ™ara haWa kanku"""

"Ya ce ""Amin, sai dai Ammi akwai wani abu""."

"""To, Allah ya sa ba matsala ba ce"""

"""Ba matsala ba ce ba, ta ce zata gaya wa mummy abun da zai saka a fasa kirana wurin mai martaba, ban"

"san me ta ce mata ba"""

"Ammi ta ce ""Wai yanzu daga can take?"""

"Ya ce ""Eh""."

"""Takawa meyasa ka barta? Idan kuma ta je sake hargitsa lamuran fa?""."

"""Ammi, am testing her thinking capacity, tama Sharp brain fiye da tunani, kuma na fara yadda da abun"

"da ta gaya mini a kan Jamil, idan har tayi nasarar sanya Mummy, ta janye ™arata data kai wurin su mai"

"girma wambai, duk abubuwan da rumaisa take faWa gaskiya ne""."

"Ammi ta numfasa ta ce ""Takawa, kaifin basirar yarinyar da tarbiyyarta, su ne suka saka na zaSa maka ita,"

"ni na san tana da kaifin tunani tun kan ku yi aure, tana da basira. Dan haka a ™ara ha™uri, ka bi komai a"

"hankali, bari mu ga zuwa gobe in Allah ya kaimu zuwa kafin ka yi tafiyar nan, abun da hali zai yi"""

"""To shikenan Ammi, in sha Allah""."

"Ammi ta ce ""Amma zan so sanin me za ta gaya wa Jamila, da har zai sanya ta janye abun da ta je ta faWa""."

"Takawa ya ce ""Nima na so sani ta™i faWa, kuma mun yi da ita ba zan gayawa kowa ba. Idan na cigaba da"

"matsa mata ba zata faWa ba""."

"""To Ubangiji Allah ya iya mana, ya sanya ita ce sanadiyyar warwarewar matsalolin nan"""

"""Amin Ammi""."

"Ruma kuwa a kwance a ™asa ta tarar da iman, a Wan razane ta ™arasa ta taSa jikinta, ta ji yayi Wumi."

"""Anty iman, lafiya ko baki da lafiya ne? Ciwon kan ne ya dawo?x ta jero mata tambayoyin."

"Iman ta tashi zaune, tare da yin ya™e ta ce ""Maman sabir, saukar yaushe?"""

"""Ba wani saukar yaushe, baki da lafiya ne?""."

"""A'a lafiyata ™alau, kawai dai kwanciya nayi""."

"Rumaisa ta zaune sosai ta ce ""Ke da papa wasu lokutan halinku Waya ma, idan ba rashin lafiya ba, akwai"

"damuwa fuskarki ta nuna, dan Allah anty iman menene, bana son in ga damuwa a fuskarki, gaba Waya raina Saci yake yi. Ko wani ne yayi miki wani abun? zan iya rama miki""."

"Cikin dauriya, Iman ta ce ""Maman sabir, bana son Sacin ranki nima, kasancewarki a tare da ni, yana bani"

™warin gwiwa.

"Zan gaya miki menene, amma dan Allah kar ki bari ammi ta sani, kin san bana son damuwarta""."

"""Anty iman, duk surutun nan nawa, ina Soye sirri, gaya mini ko bani da maganin zan tayaki da addu'a""."

"""Ammi ce ta ce mini, wai uncle J yayi mata maganar yana so na, wai zai je ya sanar da mai girma turaki, a"

"zo a nema masa aurena, naga ammi tana murna, amma. "" Sai kuma tayi shiru."

"Rumaisa ta ce ""Amma ke ba kya son sa ko?"""

Iman ta zubawa rumaisa ido.

"""To wa ki ke so, dan ni ma bana son wannan jabir Win, babarsa ba ta da mutunci, wahalar da ke zata din"

"ga yi"""

"""Ba na son kowa maman sabir, bana son sake yin Soyayya, na barwa Allah lamarina, amma wallahi bana"

"son jabir""."

"""Kin tabattar babu wanda ki ke so, tuna dai"" ruma ta yi maganar tana basarwa."

"Sai da gaban iman ya faWi, tayi fatan, Allah ya sa ba ganota rumaisa ta yi ba."

"""Na tabattar bana son kowa ni yanzu"""

"""Amma ya san ba kya son sa ya nace, kar ki damu ki yi ta addu'a, wannan masifaffiyar babar ta sa ma, ba"

"bari za ta yi ba. Ko kina son wani a yayyena, amma su talakawa ne?"""

"Iman kallon rumaisa take yi, tana son gano gaskiya, ko dai ruma ta gano ta ne. Ganin sun gaza haWa ido,"

"ya sanya ta ce ""Kin manta nima talaka ce, ΄ar fulanin tashi da aka tsinta a dokar daji, ai mutane masu"

"asali kamar yayyenk. """

"""Iman bana son wannan maganar wallahi, raina Saci yake idan kina gayawa kanki haka"""

"""Shikenan na daina""."

"Ruma ta ce ""Da dai yafi, yauwwa da muka je gida ranar, mai sunan baba ya tamabayeni kina ina? Na ce"

"masa kina nan ™alau"""

"Murmushi ne ya bayyana a fuskar iman ta ce ""Allah sarki yaya umar"" ruma murmushi kawai tayi, dan"

tuni ta harbo jirginsu.

"""Kar ki damu anty iman, ba zan gayawa ammi ba kya son sa ba, amma in sha Allah ba za ki aure shi ba,"

"dan nima haushin sa nake ji. Bari na je wurin papa"" ta tashi ta koma falo, ta tarar ammi ta tashi."

"Ta je ta zauna a kusa da adam, ta yi ™asa da murya ta ce ""Done, na gama aiki, ka zuba ido ka gani""."

"Adam ya ce ""Amma baki gaya mini me ki ka ce mata ba""."

"""Zan gaya maka, amma sai ta fasa Win tukuna"""

"Ya ce ""Shikenan, mu tafi ne, kin gama?"""

"Ta ce ""A'a sai da daddare"""

"""Aliyu ya kirani, ya ce mini mama ta za ta yo miki aike, wannan yayan naki mara fara'a zai zo"""

"Ruma ta ce ""Da mai sunan baba ka ke ko?"""

"""To waye mara fara'a idan ba shi ba"""

"""Hmmm, ai kusan halinku Waya, ina kallonku fa ko magana ba kwa yi, kowa yana ji da kansa ko, zan gani"

"dai """

"""Ke waye ya ce miki bama ma magana"""

"Ta kai bakinta kunnensa, ta kare da hannunta ta ce ""Ina kallon duk abun da ku ke yi fa, idan ku ga juna ku"

"wani din ga basarwa, shiyasa duk na iya zama da ku, amma gara kai ka fi sau™in kai wataran, kai baka"

"sakani punishment kamar mai sunan baba, tsakar dare zai sani kneeldown idan na yi laifi fa""."

"Dariya Adam yake, hannu Waya yana danna wayarsa."

"""Banbancinku, shi bai fiye magana ba, kai kuma idan ka ga dama, kana magana, wasu lokutan kana da"

"wasa kamar yaya usy, jin kai kamar da son girma kamar yaya Aliyu, wataran sau™in kai kamar yaya"

"Abubakar, idan nayi wani laifin sai na zata zaka dakeni ne, amma sai na ga ka mini banza. Shiyasa wataran nake jin kunyar yi maka rashin kunya""."

"""Ashe kina sane ki ke duk abun da ki ke mini""."

"""Mama ta ce hali zanen dutse, ai ka ga bana tsokanarka sosai, kuma zuwa yanzu ba shiryu ba dan Allah,"

"a makaranta fa ko ™awaye bani da su, saboda kar a Sata mini rai, a kawo maka ™arata, bana son ka din ga Sacin rai sosai, tausayinka nake ji"" jiki a sanyaye ya Wago ya kalli rumaisa, har cikin zuciyarta, take"

maganar.

"Ta cigaba da yi masa raWa ta ce ""Amma duk da haka fa, ban manta abun da ka yi mini ba, kuma zan"

"rama"". Jabir ne yayi sallama a falon, sai zuba ™amshi yake. Ya Wan tsaya yana kallon yadda rumaisa ta"

"daddane kafaWar Adam, ta dafa kafaWarsa take yi masa raWa, a tsakiyar falo ma'aikata na kaiwa suna komawa."

"Ya ™araso ba tare da rumaisa ta tashi ba, dan ba ta da niyya ma."

"""Takawa barka da yamma"""

"Adam ya kalli Jabir ya ce ""Barkanmu dai"""

"Rumaisa ta yi saurin cewa ""Papa zan ™arasa maka idan mun je gida, bari na kira anty iman mu tafi, da"

"daddare sai mu rako su gida ko papa?"" Ta yi maganar kamar ™aramar yarinya tana kallon fuskar sa."

"Ya Wan ja hancinta ya ce ""To mimi"" ta tashi ta nufi Wakin iman."

"Tana shiga ta ga iman na Soye wayarta, kasancewar hoton mai sunan baba take kallo."

"""Anty iman ta so mu je gidanmu, da daddare sai ku dawo"""

"""Maman sabir kiyi ha™uri, gobe in Allah ya kaimu sai mu zo""."

"""Mai sunan baba ne zai zo, yana son zai ga sabir idan ya zo, shiyasa na ce mu tafi tare, sai papa ya dawo"

"da ku, kuma ga wancan jabir Win ya zo, idan kuma zaki zauna ne shikenan"""

"Ba shiri iman ta tashi, ta shiga toilet, ta wanke fuskarta ta shirya a gurguje, suka fito tare har da Sabir."

Jabir ya ™are ta da ido.

"Ammi ta ce ""Iman sai ina?"""

"Adam ya ce ""Da ita zamu tafi, anjima zamu dawo"""

"Suka fita, Jabir ya biyo bayansu yana ™walawa iman kira."

"Adam ya waiwaya ya ce masa ""Ya aka yi?"""

"""Adam meyasa ka ke yi mini haka ne? Ka san wurinta fa na zo"""

"""Ai ka san yadda muka yi da kai Jabir, tun da ku ka nuna mini iyakata da kai da Jamil, nima dole na tauna"

"tsakuwa, aya ta ji tsoro. Ka fara nemo yardar mahaifiyarka tukuna, dan ba zaka auri iman ka ta"

"wula™anta ba"""

"Rumaisa kuwa tuni sun yi gaba, Adam ya biyo bayansu, suka tafi."

"Shiru Jabir ya yi ya tsaya yabi bayansu da kallo, ya jinjina kai tare da yin ™wafa."

***

"Iman har ta Wan wartsake, suka cigaba da sabgoginsu tare da ruma."

"Ta ce ""Maman sabir, amma yaya umar zai ci abinci idan ya zo ko? Me za a dafa?"""

"Ruma ta ce ""To, nima dai ban sani ba, sai dai idan ki ka saka shi wata™ila ya ci"""

"Gumm iman ta yi da bakinta, tare da gudun kar ta sake wata maganar da rumaisa za ta fahimci wani abu."

"Mai sunan baba bai tashi zuwa ba, sai bayan sallar magariba."

"Duk da ba sakin jiki zai yi ba, amma rumaisa ta yi murnar ganin sa sosai."

"Babban abun da ya saka shi farinciki, bai wuce ganin iman ba, sai dai kallo Waya yayi mata ya san tana"

cikin damuwa.

"Cikin sanyin halinta ta ce ""Yaya Umar sannu da zuwa, ya mama?""."

"""Alhamdilillah"" ya bata amsa, a ganinsa yayi ™o™ari ya amsa mata a sake, ba tare da sanin amsar ta sa ta"

ta™aice da yawa ba.

"Ya kalli rumaisa ya ce ""Ga sa™onki nan, na je katsina shekaranjiya, gwaggo ta bani kaya na kawo miki iya"

"ma haka, zaku yi waya da mama""."

"Ruma ta kalli kayan a manyan ledar viva, ta ce ""Amma na gode sosai da sosai, amma mai sunan baba ba"

"yanzu zaka tafi ba ko?""."

"""Me zan zauna na yi miki?"" Yayi maganar yana ™o™arin tashi."

"Iman ta mi™e ta ce ""Na ga kamar ni nake hana shi sakewa, maman sabir, bari in kira sidi a waya kawai,"

"tun da takawa bai dawo ba""."

"Umar ya ™ure ta da ido, da sai da ta kusa rasa nutsuwarta, duk da da mayafin abaya a kanta, wuyanta sai"

"da ya fito, kuma ya nuna ramar da tayi."

"""Na taSa cewa zuwanki yana hanani zama? Gidan yayanki ne, ni kuma ™anwata me zan zauna na yi"

"mata?"""

Iman ta girgiza kai alamar a'a.

"""Mai sunan baba, har gida na taho da ita, ina murna ta tayani muka yi girki, kuma ka ce zaka tafi ba"

"zamu ji daWi ba, dan Allah ka zauna ka ci"""

"""In zauna in ci abinci a gidanki, Allah ya kiyaye"" yayi maganar yana kallon agogon hannunsa."

"Ruma ta ce ""To bari na baka ka kaiwa mama"""

"""Saboda ni Wan aikenki ne?"""

"Iman ma ta saka baki ""Dan Allah yaya umar, ko ba yawa ka ci"" ta faWa a Wan raunane."

"Ji yayi idan har bai ci ba ta ji ba daWi, babu lallai ya iya yafewa kansa."

"Ya kalli rumaisa ya ce ""Spoon biyu kawai""."

"Iman ta mi™e da sauri, ya ce ""Ba ke ba ita"""

Yayi maganar yana kallon rumaisa.

Ruma ta tashi a zuciyarta tana cewa son kai.

"A zahiri wasa yake da sabir, amma a Soye iman yake kallo, yana jin ina ma ta zama mallakin sa, ace"

kullum gata yana kallonta.

"""Ina Mahmud"" yayi mata maganar ba tare da tayi tsammanni ba."

"""Yana gida"" ta bashi amsa duk da ba ta Wago ba, dan ta san da ita yake."

"""Bai koma school ba kenan?"""

"Iman ta ce ""Eh, ina ga ya gama ai"""

"Bai kuma ce mata komai ba, Ya cigaba da wasa da Sabir, kamar ba shi ba."

"Ruma ta dawo da kwano a hannunta, ta ajiye a gabansa, alkubus da miyar taushe, favorite food Win mai"

sunan baba.

"""Zuba na tafi da shi kawai"""

"Rumaisa kamar ta fasa ihu, mai sunan baba akwai wula™anci, ba yadda ta ita, ta kwashi kwanukan, ta"

"sake komawa kitchen, ta sake bashi damar kaWaicewa da iman."

"Ya samu ya kalleta sosai yadda yake so, sannan ya yi musu sallama ya tafi. Ita kanta iman tana cikin"

"farinciki, atleast sun yi doguwar magana da shi yau."

"Tafiyarsa babu daWewa, takawa ya kira iman, ya ce su fito ya mayar da su gida. A kayan da mai sunan"

"baba ya kawo wa rumaisa, har da uban fura da nono, kaya guda da su mazar™waila, sai addu'oi a rubuce, da wasu saiwoyi da ba ta san ko na menene ba. Ga su ™uli da man ja da fari, kayan kuka da kuSewa har da su wake abun ka da mutanen karkara."

"Haka ta keta kayan biyu, ta ce wa Iman ta kaiwa Ammi."

"A lokacin da Adam ya dawo daga kai su iman gida, ya tarar tuni ruma ta yi bacci."

"Ya ci abincinsa, da ya tarar a kan dining, dan yanzu idan ba makaranta ta tafi ba, shine su barira suke"

dafo abinci.

"Ya le™a Wakinta, ya tarar tana kwance a Wakinta da kayan baccinta, Wan mini skirt, da riga vest, ga jigidar"

da ke ™ugunta tayi mata cif.

"Ya taka ya ™arasa ya tsaya a kanta, amma baccinta kawai take yi, ya zauna a kusa da ita, ya zubawa"

"™afafuwanta ido, daga ™asa dai ga ta da hips, amma sama kam, yanzu ne ma dai suka Wan tasa."

"Murmushi yayi da ya tuna wasi™ar da ta aika masa, da ya yi ta yi wa Allah godiya babu wanda ya ga"

takardar ya karanta.

"Ya kai hannunsa kan jigidar, yana Wan ja a hankali, yana zancen zuci, abu kamar wasa ya koma shafa"

cinyoyinta.

"Duk da nauyin baccinta, caraf ta ri™e hannunsa, ta buWe ido ""Meye haka?"""

"Ko a jikinsa ya ce ""A ina?"""

"""Papa bana so"" tayi maganar tana tura baki."

"""Ni ina so ai"" yayi maganar yana janyota ya haWata da jikinsa yana kallon idonta."

"Mutsu-mutsu take tana hararsa za ta ™wace, amma ya saka hannunsa ya Waya ya Wago haSarta ya ce"

"""Can we try it now?"" Tayi masa ™uri da ido tana kallonsa."

"""Are you ready for it? I want kiss you mimi""."

"Girgiza masa kai ta yi ta ce ""Dan Allah bana so"" tayi maganar idonta na cikowa da hawaye."

"Bai kuma ce mata uffan ba, yayi abun da rumaisa ko da wasan wasa, ba ta taSa kawo hakan ba. Kissing"

Win ta yake yi sannu a hankali.

"Ta rirri™e jikinta, tare da jin abun wani banbarakwai a duniyar ta, abun da aka ginata a kan cewa abu ne"

"da bai kamata ba, yau ta tsinci kanta dumu-dumu a cikin sa."

"Ba ta tsinke da lamarin ba, sai da ta ji Adam yana ™o™arin yin wani abu daban da ya tayar mata da"

hankali.

"Ihu ta din ga yi, tana ri™e rigarta, har da kiran su baba uwani su zo su rabata da Adam, zai yi mata abun"

da bai dace ba.

"Ba ihun rumaisa ne ya tayar masa da hankali ba, illa jin sa da yake yi kamar ba shi ba, kamar an canza shi."

'Me hakan yake nufi?' ya tambayi kansa a Wan tsorace.

"Jikinsa ne yayi sanyi sosai da sosai, ga rumaisa a hannunsa na ta ™o™arin ™wacewa."

"Kwantar da kanta yayi a ™irjinsa, ya Wora kansa a nata, a ransa yana maimaita Innalillahi wa Innalillahi"

"raji'un, wace irin masifa ce kuma wannan ya sake tsintar kansa a ciki?"

"Yana jin yadda rumaisa ke ta zubar da hawaye, tana alwashin sai ta gaya wa kowa na duniyar nan, ya"

saka mata hannu a riga.

"""Yi mini shiru, ni ki ke yi wa wannan ihun ko?""."

"""To waye ya ce ka yi mini abun da ka yi mini, bayan ni a gidanmu an ce mini ba kyau. Wasan banza fa"

"kenan, kuma saboda a daina ce mini ΄ar iska na ™ara yadda muka yi aure""."

"Halin da yake ciki bai hana shi yin murmushi ba, ya ce ""Duk wani mai aure Wan iska ne ai, wannan"

"sirrinmu ne, ba a faWa"""

"Rumaisa ta tashi zaune ta ce ""Sai na faWa, kuma kowa na duniyar nan, duk wanda na sani sai na gaya"

"masa"""

"""Idan ki ka faWa, cewa zan yi ke ki ka ce ayi, gara ma ki yi shiru""."

"Share hawaye take ta ce ""Wallahi ni ba ΄ar iska ba ce, bani na ce ayi ba""."

"Takawa ya ce ""Oho dai, idan ki ka faWa abun da zan ce kenan, yarinya ki adana hawayenki ma, ba yanzu"

"yakamata ki yi kuka ba. Sai an zo making baby"""

"Ba ta gane me yake nufi ba, ta cigaba da kuka."

"""Gobe in Allah ya kaimu zan fara shirin tafiya, in dai Mummy ta janye maganar ta, ina son zuwa wurin"

"mai girma turaki ma"""

"""Kai ta tafiya, ni ba sake shiga harkar zan yi ba, kuma sai na tambayi mama, in dai duk mai aure kallon"

"Wan iska ake yi masa, sai na koma gida"""

"""To ki tambayo, idan kin tambayo sai ki bani amsa. Banda tsiwa ina abun yake, meye a rigar da ki ke mini"

"wannan bankaWar, da kururwar, abun

Please Login or Register in order to submit comment