ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce ""Jamil lafiya kuwa? Tun da ka kaini gida, na ce ka Waukko rumaisa, ban sake ganinka ba"""

"""Me zan zo na yi maka? Dama kana sane ka tura ni Waukko fitsararriyar matarka, ta yi mini rashin kunya,"

"tun da ka gama zubar mana da mutunci a idonta, ni zata kalla ta ce wai ba ™aunar aisha muke ba, ka je ka gama zazzage mata sirrinmu, meye amfanin dawo da abun da ya wuce? Adam turaki ya™i gaya mini komai a kan abun da ta gaya masa, dole na cigaba da bibiyarka da tuhumar ka akan dalilin Satan aisha"

"bamu sani ba""."

"""Kuma ni ta ce maka na gaya mata?"""

"""Idan ba kai ba waye ya gaya mata? A ina zata sani ko ta ji? Kuma dole ka gaya mini abun da kake"

"Soyewa, dan na fika kusanci da Aisha, ai jini ya fi ruwa kauri. Kuma zan cigaba da bibiyar yarinyar nan, sai na san gaskiyar abun da yake faruwa."

"Adam ya haWiyi yawu ya ce ""To shikenan, ai matata ce, na gaya mata Win, kuma Jamil kar ka fasa"

"tuhumata da bibiyata, ka yi duk abun da zaka yi"""

"Ya daki tebur da ™arfin gaske ya ce ""Kuma ina yi maka rantsuwa da Allah, idan wani abu ya samu matata,"

"sai dai ayi mutuwar kasko da ni da kai, ka je ka cigaba da bincike a kaina, amma idan har zaka bibiyi matata ita za ta gaya maka abun da ya faru, ka shirya cewa watan faWuwarka ya tsaya, dan tana da"

"™wa™walwa fiye da lissafinka, kuma gaskiya ta faWa, a da baku damu da ita ba, kun cutar da ita meye na"

"tayar da jijiyoyin wuya a yanzu? Idan ka matsa za ta saka ka a sar™a, kuma muddin ka faWo cikin suspect"

"Wina, aikina zai bi ta kan ka"""

Ayshercool

08081012143

"Paid book ne, ¦ 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu"

"bu™atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na"

"sauraro, ciki har da ™anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*"

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please

"A rikice Jamil ya kalli takawa ya ce ""Kana nufin ni ne ke da alhakin yin garkuwa da aisha, kai ba a zargeka"

"ba sai ni?"""

"Adam ya ce ""Ni dama a can a cikin zargi nake, ban ce kai kayi garkuwa da aisha ba, amma abun da ka yi"

"ya jefa ka cikin zargi, madalla da yarinya mai kaifin tunani kamar rumaisa"" yana gama maganar ya fice daga office Win."

"Wani irin gumi Jamil ya yakice, yana wani irin huci."

"""Da ni ka ke zancen Adam, zaka gane ba ka da wayo, daga kai har wannan shegiyar yarinyar mai ™ulla"

"mini jakar tsaba, saboda kaji su bini""."

"A daren jiya kuwa, Mahmud yawonsa ya din ga yi da Sabir, har da zuwa yawon ciye-ciye, ya sayawa Sabir"

"kaya ba kaWan ba, soyayyar da yakamata ya ji game da Wan uwansa Adam, shi yake ji a Sabir, koma ya ce fiye ."

"Ammi tana nan tana dakon dawowarsu, Nusaiba da Iman ma, duk suna tare da ammi, suna jiran"

dawowar Mahmud.

"Wajen ™arfe tara da rabi, sai ga Mahmud, sidi ya biyo shi, da uban faggon kaya ni™i-ni™i, zuwa shashin"

"Ammi, da da yake ji kamar wata ba™uwar duniya, amma yanzu the more yake shiga, the more yake zama"

familiar da wurin.

"Mahmud ya nuna masa wuri ya ajiye kayan, ba tare da ya kula kowa ba, ya ™arasa kan kujera, ya kwantar"

"da Sabir da yake bacci, ya dur™usa a gabansa yana ta shafa gashinsa, kamar ya tafi da shi, ya kwana a"

wurinsa.

"Ya mi™e a hankali ya juya zai fita, Ammi ta ce ""Wannan kayan fa?""."

"""Nasa ne"" ya faWa a ta™aice ya fice."

"A sashin Mummy ya tarar da Mummy ta rako Samha, tana ta rarrashinta, idonta yayi jawur, alamar ta"

"sha kuka, ya san ba zai wuce ta gaya mata sa™on Adam ne ba, shiyasa take wannan kukan."

"Sai da Mummy ta rakata har mota, sannan ta koma sashinta."

"""Ina ka je ne? Tun sallar magariba baka dawo ba, baka kirani ba kuma, na san baka yawo da daddare""."

"""Na fita da Sabir ne"""

"A Wan razane ta ce ""Waye Sabir?"""

"""Šan mu da Adam ya haifa"""

"""Au yanzu dan rashin zuciya, har Wan sa ka je ka Wauka kana yawo da shi? Wurin giwar ka je kenan?""."

"""Sirikarta na saka ta Waukko mini shi, ina ™aunar yaron nan sosai da sosai"""

"Mummy a ranta ta ce ""Lallai tsuguno ba ta ™are mini ba, akwai sauran rina a kaba, aikin malam na kan"

"dutse ya fara sanyi"""

"Ya ce ""Mummy, ya dai na ganki wani iri, akwai damuwa ne?""."

"""Damuwa akwaita Mahmud, ban gane maka bane kwana biyun nan, ka san dai a duniya bamu da ma™iya"

"sama da giwa da Adam, yanzu kuma naga kamar ala™a ce tsakanin ka da matarsa, ko ka san yarinyar nan"

"cewa ta yi wai ina yi wa Adam asiri?"""

"A ransa ya ce ""Tom, hasashena ya tabbata, matar nan ta faWa tarkonmu"""

"""Na gaji da wannan rashin albarkar, nan ya zo ya gama yi mini rashin mutunci, a gabana ya ci mutuncin"

"΄a΄ana, saboda wannan hatsabibibiyar yarinyar, kuma ta ce wai ina yi masa asiri, a gidan ubanta ta ga"

"asirin, zai maimaita a gaban mai girma wambai, dole ayi mini iyaka da ita""."

"Cikin ko in kula Mahmud ya ce ""Amma dai idan ki ka kai ™arar wannan Yarinyar, za ace girma ya faWi,"

"ra™umi da shanye ruwan ΄an tsaki""."

"""Ba ita zan kai ™ara ba, shi Adam Win ita a wa, ina ruwana da ita, amma dole ayi mini iyaka da su""."

***

"Daf da la'asar, rumaisa ta shiga Wakin takawa, tana dudduba abun da za ta gyara."

"Daga toilet ta ji ya ce ""Waye a nan?"""

"Ta amsa masa da ""Ni ce nan"""

"""Rumaisa duba drowern mirror, ki bani shaver""."

"Ta yamutsa fuska ta ce ""Rumaisa kuma?"""

"Ya ce ""Eh"""

"""Ba cewa ka yi mimi zaka din ga ce mini ba?"""

"""An™i ace mimin, mi™o mini da sauri"""

"Ta Waukko shaver Waya, ta tsaya a ™ofar banWakin ta ce ""To shigowa zan yi?""."

"Ya ce ""Eh mi™o mini"""

"""Au kai ba ka jin kunya, to ni ba zan shigo ba, zuro hannu ka karSa""."

"Ya ce ""To ai ba tsirara nake ba, mi™o mini abu nake yi"""

"Ta tura ™ofar a hankali, ta Wan le™a, yana tsaye a gaban mudubin toilet Win, ya shafa wani cream a"

"fuskarsa, da wata shaver a gabansa, ga wani towel Win a wuyansa."

"Duk da haka sai ta ji wani iri, ta ™arasa a hankali, ta tsaya tana kallonsa."

"Ba tare da ya kalleta ba ya ce ""Ya dai?"""

"""Bakomai, so nake naga me ake yi da shaver"""

"Ya Wan waro ido ya ce ""Baki san me ake yi da ita ba?"""

Ta jinjina masa kai alamar eh.

"""Ba kya aski kenan?"""

"Rumaisa ta ce ""Ni namiji ce da zan yi aske kaina"""

"Ya girgiza kai ya kerSi shavern ya ce ""To tsaya ki ga me ake askewa da ita""."

"Aikuwa ta tsaya, ta zuba masa ido."

"Ya kammala gyaran fuskarsa da ita, sannan ya Webo cream a wata container, ya shafa a hammatarsa da"

"ta fara fitar da gashi, ba sosai ba."

"A hankali ya sanya shaver yana cire gashin. Ta ce ""Innalillahi, dama abun da ake yi kenan, to ni ya aka yi"

"bani da shi, sai yaushe zai fito mini?"""

"Ya ce ""Da gaske baki da shi?"""

"Rumaisa ta ce ""Bai fito mini ba, kuma ina so, in ga ya fito mini da yawa, idan na Waga hannuna a din ga"

"gano shi""."

"Adam ya ce ""Saboda ™azama ce ke? Waye yake ado da gashin hammata, ™azanta ne to"""

"""Eh, amma dai ina son ya fito mini"""

"""Duk ranar da ya fito, ki ka bar shi, ni da ke ne, idan kin ga ya fara fitowa ya taru, ki yi mini magana in"

"sake koya miki yadda zaki aske shi. Amma gashin hannta ba abun so bane, ba abun ado bane. I even wonder kin fara period but still a child"""

"Rumaisa ta ce ""To ni dai Allah ya sa ya fito da wuri, sai ka sai mini shavern nima ko?""."

"Ya ce ""To, jeki zan aske Wayan"""

"""Me?""."

"""Gashin"" ya bata amsa kai tsaye."

"""A ina yake shi kuma, ko na ™afarka, ga hannunka ma"""

"""A'a towel Win ™uguna zan kwance, nan ma akwai wani, shima ba a barinsa cirewa ake yi, idan ba haka ba"

"mutum ya din ga wari, idan ya fito shima ki gaya mini a sayo shavern, sai in koya miki"""

"Yatsunta ta saka, ta toshe kunnunwata ta bar toilet Win, saboda ta daina jin abun da yake faWa, a"

tunaninta ai wannan abun kunya ne.

"Ta fice daga Wakin sa, ta sauka ™asan bene."

"Asiya da barira, suna ta yi mata sannu da gida, ta amsa musu tana gaishe su, sai dai ta lura da yadda"

baba Uwani ke ta wani kumbura fuska.

"Ruma ta ce ""Baba uwani, me nayi miki ne?"""

"Ta kalleta ta ce ""Hmm tambayata ma ki ke yi?"""

"""Papa yayi mini faWa, ya ce kar na sake ai, ranar ma dan raina a Sace yake ne""."

"Asiya ta ce ""Ranki ya daWe, wata jita-jita na jiyo, da na je karSo miki sa™o a wurin Ammi""."

"Ruma ta ce ""Wace jita-jitar kuma?""."

"""Wai sa™o ya iske cewa, kin ce hajiya jamila, babar YallaSai Mahmud, wai tana yi wa maigida takawa"

"asiri"""

"Rumaisa na jin haka, ta san mahmud ne ya bayar da wannan sa™on, yana nufin baba uwani ta kai"

"tsegumin, kuma shi ya saka ta faWa a gaban baba uwani."

"Rumaisa ta waro ido ta ce ""Ni Win, waye ya faWa? Ni harkar wa ma na shiga balle na faWi wannan"

"maganar?"" Ta Wan yi shiru sannan ta ce ""Anya babu munafuki a sashin ammi? Idan ma na faWa, ai ba a"

"gaban wasu bare na faWa ba, balle ma ban faWa ba. Amma ai ba ™arya nayi ba, idan ma na faWa, idan ta san ba ta yi, ai ba zata tsargu ba, idan kuma yin take, A'uzu bi kalaimatillahi tammat."

"Tsuru-tsuru baba uwani tayi, tana ta ya™e baki ta ce ""Ai uwar Wakina, asirin ma ba za a rasa yi ba, saboda"

"abu ne na gidan sarauta, kowa kansa kawai ya sani, galibi ba Allah a ransu"""

"Ruma ta ce ""Yauwwa, Aisya kin ji ko, barira ma kin ji, ga baba uwani ma ta faWa, mummy na yi wa takawa"

"asiri, ashe bani kaWai na fuskanci hakan ba""."

"A rikice baba uwani ta ce ""Ba haka nake nufi ba, ki yi wa Allah da ma'aiki kar ki ™ulla mini sharri""."

"""Ba sharri bane, ai ke ki ka faWa"""

"Rumaisa ta nufi hanyar satairs, cikin tashin hankali, da mamakin yadda jikar cikinta, take yi mata wayo,"

"ta bi bayan rumaisa. Ruma ta tsaya ta waiwayo ta ce ""Idan ki ka biyoni sai na gaya masa"" ta juya ta cigaba da hawa."

"Ta koma a sukwane kitchen, ta ce ""Aisya, da ku za a haWu a ™ulla mini sharri ko?"""

"Barira ta ce ""Ba wani sharri baba uwani, mu ba butulu ne irinki ba, idan baki yi wasa ba, an ™ulla miki"

"kyakykyawan tarko kema, kamar yadda ake haWa baki da ke, ake cin dudduniyar giwa""."

"""In ji uban wa? Waye ya haWa bakin da ni?""."

"Asiya ta ce ""Oho, a juri zuwa rafi da tulu...""."

"Barira ta ce ""Wataran zai fashe""."

"Ruma kuwa daWi take ji, ta san tana daf da tonawa baba Uwani asiri. Ta shiga kitchen ta duba fridge, taga"

"takawa ya kawo kaji, amma bai gaya mata ba. Ga kayan miya duk ya ajiye bai gaya mata ba, balle ta yi aikin su."

"Tana aikin tana mita, ya zo ya tarar da ita a kitchen."

"""To uwar ™orafi, menene kuma?""."

"""To ba kaine ka kawo aiki ba, kuma ba ka gaya mini ba""."

"Ya ce ""No, su Aisya na ce idan sun gama aiki, su zo su gyara miki, sai ki Wibi naki, ki basu na gida""."

"Rumaisa ta ce ""Saboda ni ban iya aiki ba ko? To Wallahi ina ΄ar ™aramata, na iya gyara nama, ko kaza ko"

"kofi, ni fa tun ina shekara uku mama ta ce nake kuka, a bani Sare maggi, da daka, na iya aiki sosai da kake ganina""."

"""To Allah ya baki ha™uri, idan kin gama, ki dafawa mama wani abun, ko mu saya a waje, mu je ki gaishe"

"ta, dan ni ina zuwa mu gaisa""."

"Tsalle tayi a kitchen Win ""Yeeee, zan ga mama, amma shine ka yi mini wayo, ka ke zauwa kai kaWai?""."

"""Eh, ai da yake maman tawa ce, ba taki ba, kuma a kyauta zan kai ki ba, da sharaWi""."

"Cikin mamaki ta ce ""SharaWi kuma?"""

"""Eh sharaWi mana."

"Ta ce ""Na me?"""

"""Kiss zamu yi"""

"Ta kwaSe fuska ta ce ""Kiss, iskanci fa kenan""."

"Ko a jikinsa ya ce ""Eh, shi zamu yi""."

"""TaS wallahi a'a, ™azantar?"""

"Matsawa ya yi kusa da ita, ya sunkuyar da fuskarsa dai-dai tata, ta rintse ido ta kame jikinta."

"Ya ce ""Wai ke haryanzu kamar robot ki ke, ba kya jin komai ne?"""

"Ta sake kawar da kanta gefe, tana rintse ido."

"Ya rungumota a jikinsa, ya kai fuskarsa tata."

"""Wallahi idan ka yi mini zan yi ihu, kuma ma ba kullum nake yin brush ba, bakina wari yake"" ba ™aramar"

"dariya ta bashi ba, gaba Waya ta tsorata sosai."

"Ya girgiza kai ya ce ""Ki yi girki mu tafi da shi, idan an yi sallar magariba zamu tafi"" yana fita, tayi ajiyar"

"zuciya, tana ta sauke numfashi."

***

"Iman ce zaune a gaban Ammi, ta tattara mata hankalinta, jin ta ce mata, akwai maganar da take son su"

yi mai muhimmancin.

"Ammi ta ce ""Iman, Jabir ne yazo mini da wata magana, wai yana sonki, kuma nan kusa yake son ayi"

"komai a gama, baki ji daWin da na ji ba, kin ga shi na gida ne, kuma ya san duk halin da ake ciki"""

"Ras! Gaban Iman ya faWi, mussaman ganin yadda ammi ke murna da al'amarin."

"""Ya ki ka yi shiru, ba ki ce komai ba?"""

"Iman ta ce ""Ammi tsoro nake ji, kin san mamansa ba za ta amince ba"""

"Ammi ta ce ""Iman addu'a zamu yi, Allah ya sa ta amince ya shige mana gaba, na san babu yadda za ayi"""

"Jiki a sanyaye Iman ta ce ""To Ammi"" daga haka ta tashi ta tafi Wakinta, ammi ta nuna goyon bayanta a"

"kan lamarin, gashi ita ko kaWan, ba ta ra'ayin Jabir, hasali ma zuciyarta na tare da wani daban, da bai san tana yi ba."

"Mai sunan baba yana Wakinsu yana cin abinci, yana jiyo tsalle-tsallen ruma a tsakar gida, takawa kuma"

yana tare da mama suna hira.

"Haka kurum ya ji gabansa ya faWi, har sai da ya ji tamkar abincin da ya haWiya ba zai wuce ba."

"A take tunaninsa ya kai kan iman, ya janyo wayarsa, ya shiga What's app Win sa, sai dai ba ta online, to"

idan tana online ma me zai ce mata?.

"Ya taso ya fito tsakar gida, rumaisa ta zauna ta saka Yasir a gaba, suna magana ™asa-™asa."

"""Yasir, kai ka san ta kan waya, na san kai gwani ne, hacker ne kai, hacking nake so ka yi mini"""

"Ya harareta ya ce ""Ni ne hacker?"""

"""Yi ha™uri, wani abu zaka yi mini, wayarka zaka ara mini, zan haWaka da wanda zaku yi aikin tare, sirri"

"muke so""."

"""Ke, bana son iskancin banza, haka kurum ki ja mini masifa, ke idan kin nemo magana mijinki zai fitar da"

"ke, ni kuwa fa?"""

"Ruma ta ce ""Ba irin wannan aikin bane, yaya usy ya san komai, tare muke shawara ma, papa zaku tayani"

"mu taimakawa, amma bana son ya san halin da ake ciki, bari ya usy ya dawo, zan baka lambar Mahmud"

"Win, ™anin mijina ne"" gyaran murya suka ji a bayansu. Ruma ta waiwaya taga mai sunan baba a tsaye."

"Da sauri ta tashi ta ce ""Laa mai sunan baba ina wuni, ban san kana nan ba ai"""

"Alama yayi mata da ta je, ta ™arasa zuwa cikin Wakinsu, ya kalleta ya ce ""Ina yarinyar nan, ta warke?"""

"Cikin rashin fahimta ta ce ""Wace yarinyar?"""

"""˜anwar mijinki?"""

"Ruma ta ce ""Auu, Anty Iman, dama ba ta da lafiya ne?""."

"Ya ce ""Never mind, je ki kawai""."

"""Tana lafiya ™alau, shekaranjiya ma mun je gidan, kusan kullum idan muka je, sai ta ce mini ina yaya"

"Umar, ko ta bani wayarta ta ce...."

"""Fita ki bani wuri"" ya katseta, saboda yadda ta fara zuba."

"Sum-sum ta fice, ya nemi wuri ya zauna, yana tuhumar kansa meye ma na tambayar rumaisa."

"Tamkar mata, haka suka din ga shewa da Usman ya dawo, ta baje musu abincin da ta zo da shi, ta haWu a"

"cikinsu, suna ci."

"Idan da sabo, takawa ya riga ya saba, dan haka ba ya damuwa ma yanzu, ya riga ya fuskanci irin ala™ar da"

"ke tsakanin su, shiyasa a rashin su, take sauke masa duk wani kwandon rashin ji da take yi musu."

"Sai ™arfe goma suka bar gidan, suka tafi gida."

***

"""Jamila ina cikin damuwa, wai ni Jabir zai tunkara, ba tsoro ba kunya wai yana so in bashi dama ya auri"

"΄ar da giwa ta tsinto iman?"""

"Mummy ta ce ""Ni na san wannan maganar tuni, ba wannan ne ya dameni ba, lamari ya fara jagulewa, na"

"fuskanci kamar aikin malam na kan dutse ya fara sanyi"""

"Cikin mamaki ta kalli Mummy ta ce ""Kin sani fa ki ka ce? Amma baki gaya mini ba"""

"""Ban zaci abun har zai kai haka ba, ban Wauka da gaske zai yi maganar aure ba, amma na san ba wata"

"matsala ba ce ba, zaki iya jajircewa a kan hana faruwar hakan""."

"""Lallai ma jamila, ke kin fi kowa sanin, ba zan haWa ala™a da giwa ba, ya auri ΄ar ta idan Allah ya sa ya"

"samu sarauta, su mallake mini Wa?"""

"""Lubabatu naki fa mai sau™i ne, nifa abubuwa sun fara sakwarkwacewa, dole a nemo sabon boka, duk da"

"na bayar da aikin da aka bani na ™arshen nan, amma dole na nemi abun yi, akwai matsala""."

"Hajiya Lubabatu ta ce ""Kin ga ni yanzu bana gane komai, sai anjima ma yi magana daga baya kawai"""

"Mummy ta ce ""Dole in motsa in sauya taku, ban taSa samun matsala a abubuwan da nake ba sai a"

"wannan karon, saboda zuwan wannan matsiyaciyar yarinyar, ΄ar wannan abar daga zuwanta za ta"

"hargitsa komai, Allah ya sa uwani ta yi abun da na sakata, yadda yakamata""."

"Wayar Mummy ta fara ringing, ta duba taga baba Uwani ce, ta Waga ta ce ""Ya aka yi?""."

"Cikin kuka baba uwani ta ce ""Ina cikin bala'i ranki ya daWe, yarinyar nan wai ashe tana sane ta ce kina yi"

"wa takawa asiri, dan ta gane idan ina kai miki maganar giwa, wallahi a sashinki ma akwai munafukinta, wallahi yarinyar nan ba yarinya ba ce aljana ce ranki ya daWe, dan Allah kiyi wani abu a kai""."

A fusace Mummy ta ce 'Kuma ki ka samu ™warin gwiwar kirana ki gaya mini wannan shirmen? Yayi miki

"kyau, ki mayar da hankali ki yi mini aikin da na saka ki, na san matakin da zan Wauka a kanki"""

"""Na shiga uku, hajiya wani irin mataki?"" Katse wayar Mummy ta yi, ta jefar a kan gado ta ce ""Aikin"

"banza"""

**

"Kamar kullum takawa ya je gaida ammi, ya tarar da kaya a Wakinta, har da ™aramin keke na yara."

"Ya ce ""Ammi, wannan kayan fa?"""

"""Mahmud ne ya saya wa takwaransa"""

"Har zai yi magana, da ya kalli fuskar ammi sai ya fasa."

"Ammi ta ce ""Yauwwa, ban gaya maka wani abun arziki ba""."

"""Wane abun arzikin?""."

"""Ina ranar da jabir ya zo, muka fita ka ke tambayata fara'ar me nake yi?"""

Ya jinjina kai alamar ya tuna.

"""Wata magana ya zo mini da ita, da ta faranta mini rai"""

"""Maganar me kenan?"""

"""Cewa yayi ya na son Iman, kuma aurenta zai yi"""

"Adam ya yi Jimmmm sannan ya ce ""Yaushe kuma ya fara sonta?"""

"Ammi ta ce ""Ban sani ba, ya ce mini dai zai je ya lallaSa hajiya Lubabatu, ba ka ji daWin da na ji ba, idan ta"

"amince ai na ji daWi, tun da Wan gida ne, kuma na yaba da shi, jabir Wa ne a wurina"""

"Adam jinjina kai kawai yayi, ya tashi ya ce ""Bari na je wurin aiki, ina da idan na taso zan biyo, sai na"

"dawo"""

"Ammi ta ce ""Allah ya tsare""."

"Abun ya din ga damun Adam, baya son tonawa Jabir asiri, amma sam bai dace da auren Iman ba, salihar"

"yarinya kamar wannan, duk da kashedi da gargaWin da yayi masa, bai ji ba, bai kuma janye maganar son auren Iman ba."

"Ga wanccan batu da rumaisa ta Waukko masa a kan Jamil, gaba Waya sai abubuwan suka ™ara rikice masa."

"Sosai yake son saka pressure a kan Jamil, dan har yayi maganar da Bashir ma, sai dai gefe Waya yana tunanin anya haka zai yiwu kuwa? Kar ya Sata zumuncinsu, tayaya Jamil zai saka hannu a Satan aisha, bayan babu wanda ya san ma ta zo ™asar sai shi, kar ya biyewa shirirtar rumaisa ta rufta shi, amma duk"

da haka akwai ™amshin gaskiya a maganganunta.

"˜arfe sha biyu ya kira sidi a waya, ya ce ya je ya Wauki rumaisa, ya mayar da ita gida."

"˜arfe biyu ya tashi, daga wurin aiki, ya tafi wurin aikin su Jabir."

"Fuskar Jabir babu yabo babu fallasa, suka gaisa."

"""Jabir, zuwa na yi na ji dalilin da ya sanya ka je ka samu ammi, ka ce mata kana son iman, baya ka san"

"yadda muka yi da kai?""."

"""Tambayar da ka zo ka yi mini kenan Adam? Ka watsa komai kana neman ka Sata zumunci, saboda kana"

"auren wannan ΄ar yarinyar, gaba Waya kanka ya juye, abun da ta ce kawai shi kake yi babu bincike? Ka je ka cewa Jamil yana da saka hannu a Satan matarka, ta yaya ΄ar uwassa ce fa, ta yaya zai yi hakan? Ta ce Mummy tana yi maka asiri, magana ta koma kunnenta, ka je ka yi wa ™annenka wula™anci dan su je gidanka duba ka, dan rashin ta ido, a gaban Mummy, yanzu kuma ka zo kana maganganu dan na ce zan auri Iman, kai ka san aurena da iman shine rufin asirinta, kuma ka sani Mummy sun kai ™ararka wurin mai girma wambai, dan yau da safe ya kira Ammi a waya, lallai yana nemanka, kuma zama za ayi na mussaman a kanka da matarka, dan da yiwuwar har gaban mai martaba, ba zai yiwu dan ka yi aure, ka"

hargitsa mana family ba.

"Duk da gaban takawa ya faWi, amma cikin jarumta ya ce ""Jabir, gaban mai martaba ba gaban Ubangiji"

"bane ba, daga nan a kaini duk in da aka ga dama, shi ciki da gaskiya, wu™a ba ta taSa huda shi"" ya fita ya bar office Win."

"Yanayin yadda ya zo ya wuceta a falo, ya sanya ta gane, akwai damuwa, har zata basar da shi, sai ta ji ba"

"zata iya ba, ta bi bayansa."

"""Papa, yau ba cin abinci, ba magana, iya sanina ban yi wani laifi ba"""

"Ya Wan lumshe ido ya ce ""Bakomai, ki je bacci zan yi""."

"""Ba bacci ka ke ji ba, wani abu ne yake damunka"", ta yi maganar tana murza zoben hannunsa. A hankali"

ya buWe idonsa ya kalleta.

"Ta zauna a kusa da shi, ta ce ""Bari na yi maka ta Yaya usy, ya ce gist me masoyiya ya ake ciki, to gist me"

"aboki ya ake ciki?"""

"Ita duk tsananin situation, ba ka rabata da wasa."

Sai ya samu kansa da gaya mata halin da ake ciki.

"Ta kwashe da dariya ta ce ""Ohh, ni ΄a su, yaro bai san wuta ba sai ya taka, to kar a fasa kaini wurin mai"

"martaban mana, idan ban warware kowa a gabansa ba me nake, ni fa bana tsoron kowa sai Allah, kuma wallahi duk abun da na faWa gaskiya na faWa. Sai in faWi komai a gaban mai martaban""."

"Cikin rashin fahimta ya ce ""Me zaki faWa?"""

"""Ba zan gaya maka ba, daga gaya maka abu a kan Jamil ka je ka gaya masa, dama na san zuciyarka ba"

"zata bari ka danne ba, shiyasa bana gaya maka wasu abubuwan, sai ka Sata mini aiki, ni bana ™waina sai"

"da zakara, ka san wanda ya gaya wa Mummy na ce tana yi maka asiri?"""

"Ya ce ""A'a"""

"""To baba uwani ce, kuma ina sane na faWa, dan daga ita sai ammi da iman a wurin na faWa, baba uwani"

"na kwasar sirrin ammi, ta je ta gaya wa Mummy. Saura kuma ka faWa so muke mu kama ta red handed, Daddy ya tabbatar mini da ya ganta sau biyu a sashin Mummy cikin dare""."

"A sukwane ya tashi zaune, yana kallon rumaisa kamar ya ga abun tsoro, ya fara tsorata da lamarin"

"rumaisa, kamar wata mai rauhanai."

"Ta tura baki ta ce ""Meye kuma? Saura ka gayawa wani, idan ka faWa ba zan sake gaya maka abu ba,"

"yanzu in anjima mu je gida, ina son in ga Mummy, na tabattar maka da babu wanda zai wani kira ka ya tuhume ka""."

"""Kin fara bani tsoro ne, don't make things complicated, tayaya za ki ce baba uwani tana cin

Please Login or Register in order to submit comment