gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZZEE BABYZ Dawowar ’Yar Tawaye By Real Ladingo Chapter 34 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai kuka take kai ya girgiza ya ajiye spoon d'in isowa tayi tayi tsaye tana kuka tana kallonsa cikin sanyin murya yace""my kanwas waye ya taboki zauna kici abunci lokacin shan magani ya wuce. hannunta ya kamo ya zaunar da ita Kara sautin kukan tayi harda ihu Dole ya janyota jikinsa ya rungumeta yana buga bayanta"" yi shiru bari kukan kinji my babyna? kai ta daga ta rungumeshi sosai tana sabke ajiyar zuciya Dan tayi kewar jikinsa idanunta ta lumshe tana tura kanta kirjinshi tayi luf abinta shima matseta yayi jikinsa ya lumshe idanunsa ya kifa kansa abayanta yana sabke ajiyar zuciya yana Kara shigar da ita jikinsa kamar za'akwace masa ita shiru kakeji babu mai motsi cikinsu kusan minti goma Dan zainab tuni tayi"

bacci sabkar numfashinta yaji.

"idanunsa ya bude ya d'ago da kansa ya kalleta baccinta take ajikinsa cikin nutsuwa d'ago da kanta yayi ""my baby tashi kici abunci ya fadi yana shafa fuskarta idanu ta bude ta kallesa ta lumshe Dan bacci yazo mata sosai zaunar da ita yayi saman cinyasa ya dauki spoon d'in ya dauko abuncin yakai bakinta"" amshi maza ci muje ki kwanta baki ta bude ya bata tana ci shima yana ci anutse har suka koshi ya bata dambun naman taci kadan ya bata fruit Tasha shima yasha ya goge mata bakinta ya bata maguguna Tasha ta Dora kanta kirjinsa ta lumshe idanunta"" tashi muje ki kanwta bacci ko? Kai ta daga ya sabketa ya Mike ta dauki ledar maganinta ya kama hannunta suka nufi bedroom da kallo suka bisu zuciyoyinsu cike da farin ciki Nisha Allah kadai yasan bakin cikin da yake cinta dakewa kawai takeyi suna shiga ya dauketa cak ya kwantar da ita ya lulubeta kuka tasaka masa ta riko hannunsa zama yayi ya rankwafo yakai bakinsa kunnenta"" my babyna menene kiyi bacci Nima baccin zani nayi wlh banajin dadin jikina tunda taji bakinsa akunneta yana mata rada tayi shiru ta lumshe idanunta ta sakalo hannayenta ta wuyansa tana murmushi tana shafa wuyansa itama takai bakinta saitin kunnesa ta ta zura harshanta akunnesa tana lasa, cikin nutsuwa har ta fara tsotsa Sardauna suman zaune yayi Dan wani mugun dadi yakeji shima tsintar kansa yayi ya zura harshnsa akunnata yana lasa cikin nutsuwa yana shafa lalausan gashin kanta yana tsotsar kunnenta"

jiyayi tana masa wata irin shasheka cikin kunne tana mimmik'ewa da Sauri ya saketa ya zauna

"kuka ta saka masa ta tashi zaune ta rungumeshi tana kiran"" my babyna? rungumeta yayi"""

Na'am my babyna yi hakuri zan jiyar dake dadi amma bayanzu ba da komai aka miki sai kin

"fadawa mutane nafiso kiji dadin Sardauna ki kina cikin haiyacinki bayanta ya shiga bugawa yana lallashinta har tayi shiru ta lafe jikinsa yana shafa bayanta. ko cikaken 4 minute batayi ba bacci ya dauketa idanu ya tsuramata cike da tausayinta da tsantsar kaunarta baisan lokacin da hawaye ya wanke masa fuska ya kifa kansa bayanta yana kuka yarasa ko na menene saida yayi mai isarsa. ya kwantar da ita yamata kiss agoshi ya lulubeta ya Mike ya shiga bathroom ya wanko fuskarsa ya saita nutsuwarsa ya fito. yana fitowa yace da Nisha ta tashi su tafi gida ba yada ta iya ta Mike ta shirya Sardauna yace da ghaisha"" momyna ina su Daddy.?yana bacci hutawa yakeyi murmushi Sardauna yayi yamusu sallama suka fito maijidda da maryama suna tsokanarsa bai kulasuba suka fice daga parlon umma hauwa ta Mike""khadijah nima zan leka gunsu daddah na wuce gida maryama ta Mike tace"" Nima bari na shiga gidan daddah. hafeeza tace"" antyna yau gudanki zani gobe ba school.?"" ki shirya kafin nazo ghaisha tace"" Hauwa kicewa salma zainab na jiranta ta zubar da ruwa tazo tayi mata kunshi jibi zata koma.?"" ai da Aisha kika gayama yanzu da tuni takirata awaya gashi sun tafi. Zainab tace"" ghaisha nifa banson kunshi da safema munyi magana da ita tace zazzabi keda munta shiyasa batazo gun Arba'in ba. Maijidda tace"" bari zuwa gobe zamuzo da wacce zata miki salma laulayi ke damunta ummi Raiyan tace ""Allah ya bata lfy umma ficewa sukayi da maryama ummi ta Mike"" to Nima dai zanje na dan kwanta na huta. ghaisha tace ""ai Nima abinda zanyi kenan kafin la'asar atare suka tashi kowa ya nufi bedroom d'insa ghaisha gun mijinta ta gudu. zainab tana shayar da danta maijidda tace"" Nima fah nayi missing din yarana kamar na fece. da kallo zainab ta bita tana dariya. ummi tana shiga daki ta haura gado ta rungume yarta tausayinta ya cika mata"

"zuciya saida tayi kukanta ta gaji har bacci ya daukete,"

"Bangaran Sardauna da Nisha suna zuwa gida kowa yayi part d'insa yayi wanka Nisha rigar bacci tasaka tayi kwanciyarta saman gado tana shawarwarin abinda zai fisheta yanzu tayi alkawalin watsar da komai har taga warkewar zainab taga wane irin karba zatawa mijinta gashi shima taga alamun baya son zainab din murmushi ta Saki tana juyi saman gado taji mutum ya rungumota da sauri ta zabura zata zauna ya sakar mata nauyinsa cikin wata irin murya yace""my Neesher kibani inyi kinji matata"

"Babynmu yana bukatar daddy ya fada ashagwab'e yana yamutsata cikin wani shegen salo yanayin yada ya mata magana da yada yake mata wani irin salonsa na musamman yasa ta kasa koda motsi cikin shaukin sonsa tace"" my sweetheart kana tafiya da imanina. inajin dadin salonka Sonka karshene. azuciyata. bakinta ya kame yana mata wata irin tsotsa yana mulmula breast dinta biye masa tayi suna haukata junansu Dan yau wani irin salo yake mata ta zauce sai kalamai take fada masa kwanci ya gyara mata yayi Addu'a ya shiga inda yafi bukata yau ni'ima take fitarwa saboda irin abubuwan da salma tasata tanaci ba dare ba rana Sardauna yanaji dadinta sosai zagewa yayi yana aiki babu wasa yana mata yan hirarakin da ya saba mata na tambayoyi tana amsawa cikin kukan dadi har wucin awa daya Nisha ta jure duk tayi release ga azabar zafin da, takeji Dan sukuwa yake susai ba dawasaba iya jigatuwa ta jigatu hawaye kawai take fitarwa ta kamkameshi Dan azaba, saida ya kwashe awa da minti Hamsin da uku cif cif yayi release zufa tana keto masa yana jikinta har yanzu ya sakar mata nauyinsa kusan minti biyu ya dagata ya mirgina gefe ya lumshe idanunsa shame shame tayi taja blanket ta rufe"

fuskarta tana danne kukanta ta goge hawayen fuskarta tana maida numfashi zaune ya tashi ya

"sabko k'asa ya nufi bathroom ruwan gumi ya hada mata ya, dawo ya janye blanket ya dauketa"" my Neeshr yau wlh kinsani farin Allah ya miki Albarka murmushi ta kakalo ta Shafi fuskarsa"" mijina barimun godiya kaida abunka idanma baka gamsuba musake. kiss ya sakar mata yana"

murmushi ya

"shige toilet da ita ya nasata cikin bahon ruwan ya kunna shower yayi wankan tsarki ya daura towel ya fice ai yana fita ta fashe da kuka"" wayyo ni Aisha wannan jarabar ta isheni gaba gaba kasheni zaiyi kakama cin Abu ba gajiya ina dalili haka ta Mike tayi wankan tsarki tana rusar kuka gabanta sai zugi yake mata ta daura towel ta fito Sardauna baya dakin baki ta tab'e ta kalli agogon bango taga biyar Saura basuyi sallah la'asar ba agaguce tasa kaya ta shimfida darduma ta tayar da sallah. Sardauna na fita shima mai ya shafa ya zura jallabiya ya shimfida Dadduma ya tayar da sallah. bayan yagama saida ya nemi yafiyar Allah Akan makara da yayi yin sallah yakai goshinsa k'asa yana Sujada yajima sosai kafin ya dago yana Addu'a ya Mike ya cire jallabiyar ya saka 3quarter da short ya fesa turare ya dauki wayoyinsa ya fito parlo Nisha tana zaune da cinyar kaza ahannunta tanaci kusanta ya zauna. ""my Neesher babu bismillah ma.? murmushi ta Saki ta yago ta kai masa bakinsa kai ya kauda jikinsa ta kwanto"" my Dr kayi kyau sosai murmushi ya Saki ya tura hannunsa cikin rigarta ya shafo cikinta ya dawo kirjinta ya shafarsu ahankali shigewa jikinsa tayi ta lumshe idanunta yana murza mata breast d'inta jin tana amsar sakonsa ya janye rigarta da Sauri ta janye jikinta tana dariya ta Mike tana, yagar cinyar kazar"" my Dr bari na hadoma coffee mai dadi murmushi yayi ya Mike. da gudu ta shiga kitchen kai ya girgiza ya koma ya zauna wayarsa ta dauki ringing screen d'in wayar ya kalla yaga Dr Nabeel da Sauri ya dauki wayar yay picking ya Kara akunne. "" hello Dr ya dai"" Dr kayi Sauri jikin Ameer Hafizu ne yayi tsanani akidime Sardauna ya tashi yana tsinke kiran. ""Nisha na fita sai na dawo ya kwashe wayoyinsa ya fice da ta fito har yakai kofar parlo"" Allah maidoka lfy"

zama tayi tana shan coffeen.

"Sardauna yana fita ya shiga mota ya kama hanyar hospital. hankalinsa atashe Dan yana tausayin yaron da iyayansa yaron yakai matakin karshe ba lallai bane ya rayu dandai komai daga Allah ne. shine mai rayawa shine mai kashewa. yana zuwa yayi parking ya fito ya rufe motar yayi cikin asibitin direct room din da yaron yake ya nufa yana shiga yaga mahaifiyar yaron na rusar kuka da gudu ya isa yaron na bulbula aman jini Sardauna ya shiga bashi temakon gagawa amma ina shakuwa biyu yayi cak numfashinsa ya tsaya idanu Sardauna ya rumtse da karfi ya bude ya kalli nabeel mahaifin yaron yace"" ya mutu ko? Sardauna yace"" saide Allah ya Baku hakuri Ameer ya cika tayaya yaro karami ya kamu da ciwon zuciya kuma Baku dauki matakiba tun da wuri Nan take mahaifiyar yaron ta fadi asume mijinta ya dauketa ya shimfide kan gado Sardauna ya shiga bata temakon gagawa tana farkawa Sardauna ya musu gaisuwa ya fice Dan wani irin tausayi suke bashi ga mutuwar yaron ta tsaya masa arai Office d'insa yaje ya zauna ya kunna sigari yanasha Sam yau yarasa irin yanayin da yake ciki dadi ko akasin haka.mik'ewa yayi ya fito ya nufi harabar hospital d'in. bangaran zee baby bata tashi ba sai kusan karfe biyar na yamma ummi tayi ta tashinta taki tashi wanka tayi sallah la'asar ta saka Riga da siket na atamfa ta fesa turare ta daure gashinta da ribbon ta fito parlo ba kowa ummi da ghaisha sun tafi gidan daddah sai nanah da nawwara suna kallon Tv tashar MBC 3 Zee ta"

"zauna saman kujera tace"" nawwara ina""ummi Raiyan da ghaisha babyna yazo.?"" Anty zainab"

"suna gidan daddah. baki ta turo "" ni bansan gidanba dariya suka mata. ""Kai anty gashinan da kin fita mik'ewa tayi tsaye tace"" to bari naje. ta nufi hanyar da taga kowa na shigowa ta bude ta fito ta fara tafiya kanta babu ko Dan kwali kuma ba'ayi katari ba ta hadu da kowa ma'aikatan gidan babu Wanda ya ganta wata yar karamr kofa ta hango can ta nufa dan naciki zai bude ya fita amma nawaje bazai budeba sai an bude masa ko yanada key da gudu tayi gun gun kofar lambu ta tsinkayo amma rashin sanin meye taki isa ita tsoroma gurin ya bata ta bude yar karamar kofar ta wuce kawai sai gata kofar gida motoci nata ficewa dariya tayi ganin motane nata wucewa tace"" yanzu ina zanga ummi da ghaisha Anan jama'a sai kallon zukekiyar kyakyawar yar balarabiya sukeyi itako dariya take tana hirata ta nufo saman titin wata bakar mota ta tsaya gabanta ya janye glass d'in motar ya Saki murmushi idanu ta tsura masa tanaja da baya "" zainab ina zaki zo muje na kaiki gun babynki yana kiranki jin yace haka ta, dawo jikin motar tana dariya"" to muje can gurin magani yake ko yana ina.? "" muje kigani. ya fadi yana"

murmushi ya bude mata motar ta shiga ya rufo yaja motar aguje yabar gurin

*ZEE BABY*

*¢48*

"....kallon mutumin da yake kusanta zaune tayi taga yana kama da ummi Raiyan sosai gemunsa ta kama tana dariya.shikuma idanunsa Akan kofar katafareran gidan da zainab ta fito yar kofar da ta fito irin tasu ta larabawa ce. mamaki yakeyi dama Faisal din masu arzikine haka. zee ta dawo dashi daga tunanin da ya tafi Dan har sunyi nisa bai saniba yaji tana cewa ""kaima D'an ummi Raiyan ne ko. kaima my babyna zai baka abunci abaki ni shine yake bani mahbeer mijina ya mutu amma har yanzu basu kaina naga mutuwar ba bare tabani mijina mahbeer mudawo ko zamu yanzu. ta kalli balaraban mai tuka motar tace"" kai ka kamu gun mutuwa ta bamu mahbeer mijina sai mu bar mata wannan ta Nuna Fahad Abu Rahaman burki mutimun ya taka da karfi yana dariya Dan yasan abunda zainab ta fadi da Abu Rahman najin Hausa da tuni ya matsa kusanta ""zainab ai bayajin Hausa kekuma yanzu bazaki gane Arabic ba sai kin dawo normal. da harshan larabci ya fadama Abu Rahman abinda zainab ta fadi idanu yazaro ya matsa gefe dariya tayi tace""meye kake matsawa muji to kaga babyna yanada kirki daddy yace shima mijinane fah kuma ni bansa ma inda zanga mijin ba. Abu Rahman yace""Turki metace ne.?duk abinda ta fadi ya zaiyane masa tun shigarta motar.gabaki daya tausayinta ya kamashi Sam bai taba tunanin abun haka tazama ba bai taba son zainaba ba kullum burinsa yaga karshanta Dan"

yasan itace kezuga

umminta ta bujire masa har tabaro k'asar haihuwarta amma tunda yaganta cikin wannan halin

"yaji ya fasa cutar da ita ya kalli Turk yace""abinda za'ayi yanzu muje muyi shirin tafiya nayi alkawalin kaita amata magani har"

"ta warke zan bawa mahaifiyarta farin ciki duk nasan yanzu sai sunshiga damuwa ina anfanin dukiyar da aka Tara babu temako gashi suna babban gidan an hada jin dadin duniya amma sun kasa fitar da ita k'asar waje Dan haka muje yanzu mu kama hanyar kano. ""to shikenan Allah bata lfy shiyasa ai bayan nagama bincike na kiraka nasanar dakai komai kuma kaga ta yada nayi bincike na cikin sirri har muka gama babu Wanda yasanmu shima Najib din kaga bayan muntafi kano zai fadi ga yada akayi ko tsoro ya hanashi fadin gaskiya tunda kaga bazai taba tunanin daga gareka bane. ""insha Allahu nagama cutar da yarinyata zan bata farin ciki sosai Allah yaba zainaba lafiya. ""Amin zee baby da idanu take binsu da batasan me suke cewa ba sai dariya takeyi kai Abu Rahman ya girgiza cike da tausayinta yana mai nadamar abun da yama mahaifiyarta da mahaifinta tabbas yasan idan zainaba tasan shine yasa aka kashe mata mahaifinta kasheshi zatayi Dan yarinyar akwai bakar zuciya ahaka har suka isa masaukinsu hotel Turk ya shiga da motar ya yayi parking yana budewa zee ta fara kuka sai tabishi Abu Rahman ya riketa ""tsaya yazo chocolate zai kawomiki. yo ita ba larabci ta saniba shiyasa bata"

ganeba dukansa ta fara harda cizo tana ihu

"ya saketa Turk bai jimaba sai tashi da akwatinsu ya bude bayan mota ya nasa ya shiga""ah yadai kuka taso dawo gaba yi shiru. tashi tayi ta tsalaka ta zauna ah gaba gun Turk yaja motar yabar cikin hotel d'in zee ta kalleshi tana goge hawayenta. ""gun babyna zaka kaini ko.? eh can zamu amma sai kun hau jirgin saman keda kakanki. dariya tayi ta juyo tana kallon Abu Rahman yacema Turk ""amma ina zamu samu abaya ta suturta jikinta.? ""wannan ba matsala bace muje kano tunda jirgin sai gobe ma zaizo wlh abun yayi mutikar bani mamaki da Al'ajabi yada kace insha Allahu yau tsakanin Raiyan da zainaba sai kaci nasara samun daya acikinsu gobe dasu zaka saudiya wlh ban yarda ba amma sai gashi cikin hukuncin Allah kasamu daya kamu naji dadin yada kacanza shawara. "" ai nacema kafin nazo nasaka amun Addu'a Akan Allah yabani nasara akansu kuma Nima kwanana uku ina Addu'a nasan hakan araina jikina ne yabani zansamu daya daga cikinsu shiyasa tun shekaran jiya nacema muyi ta zurganiya har muyi masara. haka sukayi ta hira zee sai kallonsu takeyi sosai Turk yake sharara gudu na uban mamaki Ana kiran magarib lokacin sunyima katsina nisa sosai awani dan kauye suka tsaya sukayi sallah zee sai hiramin Abu Rahman ya bata ta nada akanta tayi sallah lokacin ta fara musu kuka tana kiran baby dinta daket Turk ya lallabata tayi shiru yaja motar suka dauki hanyar"

Kano.

"can gidan kuwa su ghaisha da su minata basu tashi dawowa ba saida aka fara kiran sallah magarib suka dawo kowa shiga yayi sallah ummi tana shigowa d'akin taga babu zainab ta duba bathroom batana Alwalla tayi ta fito tayi sallah zatonta tana dakin hafeeza bayan tayi sallah taje taga ko tayi sallah taga wayam batanan parlo ta fito ba kowa su nawwara ghaisha ta jasu suyi sallah dakin ghaisha ta nufa akofa, suka hadu. "" khadijah baby tana gunki.?"" wlh batanan ina take. nawwara tace"" momy ai mun turata gunku gidan daddah tunda yamma. idanu suka zaro"

"hankalinsu atashe ghaisha ta wankawa nawwara Mari""Dan gidanku yaushe kika taba ganin"

"anbarta ta fita ko hospital Sardauna idan zai kaita sai an rufe mata fuska duk Dan karta koyi fita waje. ummi da hankalinta yayi kololuwar tashi ta rike ghaisha"" kiyi hakuri bari dukanta. ghaisha taja hannunta suka fita gidan daddah suka nufa. babu inda basu subaba lungu da Sako babu zee gabaki dayansu suka fito ghaisha ta kira dadday ta fada masa hankalinsa atashe yabaro masallacin ummi har ta fara kuka Sardauna daddy ya kira yana tambayarsa ko yana tare da momy ai basai lokacin da ya tsinke wayarba ya baro masallacin yazo ya shiga mota ya nufi gidan. lokacin da yazo kaf girman gidan babu inda ba'a nemi zee baby babu Sardauna hankalinsa atashe yace"" yo duk kuna inane saboda Allah kuka barta ta fito ina anfani masu gadi da ma'aikatan gidan har zainab ta fita babu Wanda yaganta to wlh duk sai kunbar gidan kuma"

duk wani mai aiki

"na gidanan wlh ya fita tun ban ilatakuba. Daddy ya rikeshi"" haba Dr meye nasu aciki kaga mai aikinmu sabuwa ce ba wacce kasani bace tana kitchen batasan abunda ya faruba megadi yace wlh bata nan ta wuceba to me wanki ma bai ganta ba haka mai ba shifkoki ruwama bai gantaba su ghaisha suna gidan daddah. jikinsa ya janye ya nufi Swimming pool saida ya zagaye ko"

"ina suka biyoshi suna kara dubawa babu ita cikin ruwan ya fada yayi nema har yagaji babu zainab fitowa yayi hankalinsa atashe jikinsa sai rawa yakeyi ga ummi da ghaisha na kuka daddy na basu hakuri part d'insa yaje ya canza kaya ya fito ya shiga mota ya fizgeta ai tun kafin ya isu megadi ya bude masa, kofa ya fice aguje. Kai tsaye gidansu hayatu ya nufa gudu yake shararawa ikon Allah ne ya kaishi gidan akofar gidan yayi parking ya fito Kenan hayatu ya dawo daga masallaci aguje ya nufi gunsa ya harba masa Kafa saida ya fadi ya damkoshi ya rika wanka masa Mari kafin me ya hada masa jini da majina ya damki wuyansa ya wurgashi cikin"

mota yashiga ya fizgi motar

"Yabar gun aguje iya tashin hankali hayatu ya shiga tambayar Sardauna meye yayi ko kala baice ba. har ya iso gidansu lokacin daddy da nuhu da kawu saminu da Najib sun tafi gidajan Radio da Tv da gun yan Sanda sanar da hoto nanta duk an baza iya tashin hankali sun shiga daddah sai kuka takeyi haka ummi da ghaisha hankalinsu ba karamin tashi yayi ba. Sardauna ya fito da hayatu ya makoreshi har parlo sai su ghaisha tashi tayi"" haba Dr sakeshi Kara shakeshi yayi"" momy Dan ubanshi ya fitomun da matata ko nakasheshi. Amshe hayatun tayi tace""don Allah hayatu idan kasan inda zainab take ka fada mana.?"" Narantse da Allah ban saniba ta yaya zan dauki matar aure na farkoma tsautsayine wlh bansan inda take ba. daddah ta rike Sardauna tana bashi hakuri. Su daddy suka dawo ya kama hannun Sardauna suka zauna"" Faisal kayi hakuri insha Allah duk inda momy take Allah zai kareta kuma zata fito lafiya rungume daddy yayi jikinsa na kerrrma yama rasa meke yimasa dadi aduniya mairan karfe gun ummi yaje Dan tafi bashi tausayi ya zauna yana mata nasiya da jadadda mata zata fito haka suka zauna har shabiyun dare sun kurawa Tv idanu suna jiran ko sa samu wani labari amma shiru iya tashin hankali sun shiga daket daddy ya lallaba Sardauna ya tafi gida. suko kowa ya tafi gidansa"

alwalla kowa ya dauro aka kama Allah.

Lokacin da Sardauna ya isa gidansa karfe daya na dare nisha na zaune hankalinta a tashe Sardauna bai dawo ba yana shigowa ta nufi gunsa amma ganin yanayin da yake ciki ta tsorata

ta fashe da kuka ta rungumeshi tana tambarsa nan ya fada mata zainab ta bace tayi mutikar

tsorata da lamarin. Alwalla yayi ya fara sallah Nisha dakinsa ta bishi ganin yana sallah itama tayi alwalla take tadako abaya ta bishi sunayi. Bangaran zee baby kuwa karfe takwas bata yiba su isa Kano gidan Turk suka nufa masha Allah kallo daya zakama gidan kasan balarabene ya hadu sosai. saide zee ta Kafa musu rigima akaita gun baby daket suka shawo kanta taci abunci suka bata maganin bacci matar Turk nada kirki ita tayi ta kula da ita har tayi bacci Turk ya zaboma zee abaya mai kyau da tsada wacce zatasa gobe sun gama shirya tafiyar gobe karfe shabiyu na rana jirginsu zai tashi dama passport biyu yasa aka masa da na ummi da na zainab yazo dasu cikin farin ciki ya kwanta shima Dan yasan maganin baccin da tashi bazata farka ba sai washe gari burinsa ya kaita babbar hospital ta saudiya tasamu sauki ta dalilinsa yasan zata daina fushi dashi zai janyo diyarsa jikinsa ya zabama zee miji ya kashe auran da dangin ubanta suka mata Dan yanzu yana bukatar jikokinsa ahaka har bacci ya dauke sa. Family su Sardauna yanda sukaga rana haka sukaga dare babu Wanda yayi bacci sun dage da sallah suna rokon Allah ya baiyana zainab yasa tana cikin koshin lafiya aduk inda take har asubah tayi

ba Wanda ya rumtsa wlh kallo daya zakama ummi Raiyan taba ka tausayi.

"Ana sallah Asubah Sardauna yayi shirin tafiya gida Nisha ta fara kuka ya tafi da ita Dole ya tafi da ita Dan Sam shi maganar ma bayason yi sai Dole. aparlo duk suka samesu ana jimami Nisha ta nufi gun ummi ta rungumeta tana kuka. "" Aisha kiyi hakuri Allah zai biyanata insha Allah Sardauna ya gaishesu yaje ya rungume dadinsa ya lumshe idanunsa bayansa yake bugawa tuwusai da minata sai kuka sukeyi kawu Saminu na basu hakuri daddy yana shafa bayan Sardauna yana lallashinsa shiru yayi baiyi magana ba daddah tace""don Allah Sardauna kayi hakuri kar ciwo ya kamaka zainab zata fito insha Allahu. Aisha kema kiyi shiru ba ason mai ciki tana damuwa sosai ya kamata ku karfafawa Raiyan kwarin gwiwa ba kusata tana yawan kuka ba. haka sukayi jigum jigum har rana ta fara babu Wanda yayi yinkurin sakama cikinsa"

wani abu.

***

"Da misalin karfe 11:50.am su zee suna Airport sanye take cikin abaya mai masifar kyau tayane kanta da mayafi sai murna takeyi saboda sun mata wayo sunce babyna na cikin jirgi yana jiransu zasu tafi gun mahbeer Turk na tare dasu sun bata waya wai ta babynta ce yana ciki da sun shiga ta bashi sai dariya take. Shabiyu daidai aka fara sanarwa matafiya su shiga jirgi Abu Rahman ya kama hannun zee suka nufi gun jirgi tana waiwayar Turk da Sauri yabar gun Dan yarinyar tabashi tausayi kuma yaji sonta ya kamashi zee baby tunda suka hau matatakalar jirgi kanta ya fara juyawa har suka shige ma'aikatan jirgi suka nuna musu kujerasu Dan alayin manya Abu Rahman ya saya zama sukayi zee tana ta zaro idanu inda zataga babynta ganin haka ya kalli wayarsa ya karanta abunda Turk ya rubuta masa yace"" yana toilet bari zai fito kai ta daga tana hawaye ahaka har jama'a suka gama shigowa jirgi ya fara shirye shiryen tashi."

Bayan minti goma jirgi ya fara tafi asannu sannun har yakai gunda zai cira da karfi yayi sama aikuwa yana cirawa zee wata irin hajijiya ta dauketa ta rinka ganin jiri tana ganin motar da ta bugesu da mahbeer Abu ya

Please Login or Register in order to submit comment