gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZZEE BABYZ Dawowar ’Yar Tawaye By Real Ladingo Chapter 13 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zubo ya rufe mata fuska gurin kauda kanta"

daga kallon Dr Sardauna Mahabeer ya shiga gyara mata ya daure mata kallon Mahabeer tayi

"gashagwab'e tace "" my heart kace kar ya iso garemu wallahi dukana zai yi kuma ni insha Allah"

na fita daga zabgarsa dan haka kamana tsakani dashi wai kawai fah dan na

* ZZEE BABYZ  *

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*¢17*

"....zuba masa ruwa ban ganiba ba fah jiya shine kara sowa yayi ya zauna ya saki fuskarsa wasai""bro barka da dare? "" murmushi Mahabeer yayi "" barka ango ya aiki yau ya kayi da cida da tsawa kana ina na duba d'akinki arufe atare suka kalli juna shida zee baby baki ta murguda masa ta hararesa ta kauda kanta taja tsaki ta kwantar da da kanta kafadar mahabeer murmushi Dr Sardauna ya saki ya tura hannusa cikin kwantacciyar sumar kansa yana shafawa"" bro ina cikin mota ai kasan bana iya fita a mota ba lokacin zee tace ""karyar banza da ta hofi kawai afadi gaskiyar magana ehe Mahabeer ya rufe mata baki "" my babyna dan Allah kibar shiga abin da bai shafeki ba kukan shagwab'a tasaka masa Dole ya fara lallabata takaicine ya sa Sardauna mik'ewa ya nufi kan dining ya barmusu gurin yana mamakin yada Mahabeer ya maida kansa mijin tace sai yada zee tayi dashi abunci ya zuba kadan yaci ya kwalama ma'aria mai aiki kira ta kawo masa drinks mai sanyi yasha har yanzu sai sangarta take masa ""zeena tashi muje kici abunci mik'ewa tayi suka nufi kan dining Dr Sardauna na zaune yana shan drinks yana waya sai murmushi yake saki ""haba sweet baby wlh ruwa bai dokar miki mijiba kujera yaja mun na zauna yayi serving dinmu a plate daya munaci hira Dr ta gundireni daurewa kawai nakeyi amma zuciyata kamar tayi bindiga saboda irin kalaman da yake fadawa budurwasa raina ya gama baci bansan daliliba amma azahiri ban nuna bacin rainaba jikina nima nasaki inaba Mahabeer labarin maharaz danaje gidansa buya lokacin da zaije saudiya"" my Heart wlh ina fah cikin bacci adakin da, ya waremun kawai naji kato samana zai min iskanci aikuwa nasaka masa, Yar ilu awandoxMahabeer me zaiyi idan ba dariya ba har yana kwarewa"" my heart katsaya kaji sai kuma Majeed tsohon saurayina wlh nasosa wata irin tsawa, Dr Sardauna ya bugamun idanunsa jajir saida na fada jikin mahabeer ""wai bro mai zai same kane kanajin matar da zaka aura tana zancan wani dan iska ya tabata da ta son wani amma kake dariya wlh duk ta qarema sauran takaru da larabawa zaka kwasa"" eh yayi ina ruwanka da shiga hira mata da miji tsegumi kawai gadan gadan yayo kanta ransa amugun bace mik'ewa tayi da gudu tayi hanyar bedroom ai kuwa ya bita Mahabeer na kiransa amma ina kafin Mahabeer yayi yinkura tashima ya damko ta jikinsa ya mannata ya yashafo wuyanta itako ta riko k'ugunshi suna kallon junansu Dan ya mata Mayen kyau sosai kanta ta kauda cikin tsiwa tace ina ruwanka dani ko Dan kaci zalina mugu ka isa ka shiga tsakanin mata da mijine?? baki ya buge mata da karfi can k'asan"

"makoshi yayi magana "" Dan ubanki wlh ki guji haduwarmu sai na koya miki hankali shegiya"

"uwar jaraba Mara's kunya wlh sai nayi maganinki tunda shi bazai iyaba ya fada cikin tsawa""to sakeni ko? ""kema sakarmun k'uguna ai kema rike kike dani inajan tsaki na hararesa zai shakemun wuya Mahabeer ya iso gun su ""Dr please saketa kashetane zakayi ka kake neman shaketa wlh zan nunama iyakarka kafita sabgar matata ku daina wannan rigimar banaso yima wani Abu ace Dan saboda macane Dan Allah kubar kiyayar nan sakin juna sukayi ta nufo gun"

Mahabeer

"yanzu yi hakuri kaima kabar shiga harakarta ihu nayi da tsane "" yauwa my Heart na fada ina masa gwalo ina rawa da juyi "" saini zee baby Dole abi matar yaya wlh na fada na zuba da gudu na rike kofar bedroom Ya Mahabeer zamu hadu anjima da dare ilove u ransa Ab'ace yabar gurin akofar parlo sukaci karo da Nisha ta fada samansa dan tafe take tana danna waya wanketa yayi da mari ya hankadata"" Dan ubanki ni sa'ankine wannan yar iskar ta koya miki iskanci da raina mutane jikinta na kerrrma ta duka k'asa "" yayamu yi hakuri wlh ban gankaba tsaki yaja yabar gurin ya fice daga parlon Mahabeer ya nufota yana boye dariya ya mikar da ita tsaye tana share hawaye ""kinga Aisha karki bata hawayenki zeena yaje bugo na Hana shine ya huce a kanki yi hakuri ""bro Dr ya tsaneni kullum idan nayi Abu kadan ai ya dokeni wlh yanzu zan tafi gidanmu? "" yi hakuri ai bake dayaba da zee ma basu shiri to ita batajine keko kina biye matane shiyasa yi hakuri jeki ki sha ruwan sanyi zan masa fada tafiya tayi shiko yabar parlon, ruwan ya tsaya saboda kiran sallah la'asar da akeyi Mahabeer part dinsu ya nufa a parlo ya isko Dr Sardauna yana shan sigari yana waya ya kurawa Tv idanu jin kiran sallah yasa sukayi sallama da Ahmed Mahabeer ya zauna kusan Dr Sardauna"" Dr namu Dan Allah kafita sabgar yaranan wai ina ruwanka dasu ne kawai tsana to agaskiya banaso ""yi hakuri ko zagina zatayi bazan sake magana ba zan bata girmanta matsayinta na matar yayana ko ba shikenan ba?? "" ai zuciyarce bazata barkaba Ahmed ya fadama yada mukayi ""dariya Dr yayi ya Mike "" ni na tafi masallaci dama saida nace masa ba lalleba ka yarda""ai wlh dan ma yana abokinka ne tare sukayo Alwalla suka tafi masallaci zee na shiga ta fada saman gado ta lumshe idanuta tana"

maida lumshi kamshin Dr Sardauna yana ratsa gabobinta

"shi take gani a idanunta lokacin da suke kallon juna yayi mata mugun kyau mimmik'ewa ta fara tana sabke ajiyar zuciya ta rasa me hakan ke nufi duk lokacin da zasu hadu sai taji wani iri"" wlh Dole na kwaracewa ganin makiyina Sam bazan iya wannan masifar ba Nisha ce ta fada kanta da Sauri ta bude idanunta "" my dear da kin karyani ai bara ma nayi alwalla Ana kiran sallah meye kike matsar idanu?? "" ba Dr bane ya manmareni ""kibarshi da Allah mugun banza ta fada tana mik'ewa dariya Hafeeza tayi "" wlh sai nafada masa kunayi dashi zee baby tace "" kin ki Allah idan baki fadaba khalisat da ido take binsu Dan ita tanason abinda zai hadasu ko marinta yayi ko taji sanyi yanzu abinda zata shirya na yamata magana take so Alwalla zee ta dauro tayi sallah suma tashi sukayi suka dauro alwalla sukayi sallah suna gamawa suka fito parlo ghaisha na zaune suna hira da Aunty amarya zee kusan ghaisha taje ta kwanta jikinta""ummina? "" momy nayi missing dinki tun safe kin buya gidan Daddah ko dariya tayi ""ummina ina Daddy? "" yanzu bayan sallah ya fita Nisha tazo kusan momy ta zauna""ghaisha gida zani nayi kewar umma? "" lah my dear tare zamu wlh nima na kwana biyu acan""OK to Mahabeer ya kaiku zuwa dare Aisha Monday akwai makaranta ko? "" eh ghaisha haka sukaci gaba da hirasu cikin wasa da"

"dariya,"

"unguwar malali Zaune suke a parlo ita da hajiya hafsat mahafiyarta tana kwance saman jikinta itako waya takeyi na irin kayan da za'ama mashakurah odarsu daga China itako sai dariya takeyi har ta gama""wayyo hajiyarmu duk ni daya? ""bikin auta ai Dole mu burge ta kema fa babban gida zaki shiga dariya tayi Laila ce ta shigo da sallama mashakurah ta Mike ta rumgumeta ""oyoyo kawata dukawa tayi ta gaishe da hajiya""Laila ya gida ina su ummaki? "" suna lfy ""to tashi mushiga ciki mik'ewa tayi suka shiga bedroom d'in hajiya na mush dariya mashakurah ""wlh nasha wuya robobine guda uku ta bata""sannu kawata to ya zan masa""kaji amare iyayan gyara wannan a ruwan zafi zaki rika zubawa kina shiga tsawon minti 20 shiko wannan sai zaki kwanta zaki saka gabanki insha Allah komai zaiyi daidai wannan kuwa sha zaki rikayi wlh sai ya sume asamanki Dan dadi ba kuka bama tunda kince kina bukatar yamiki kuka wlh sai Kim gaji ihu mashakurah tayi ta rumgume Lailah ""nagode kwata bari na fara tun yau inason Dr Sardauna banason abinda zai rabani dashi Dole na kashe kudi akansa domin gyara kaina ""wlh ina bayanki maza sai da gyara barema ke da kaddara ta gifbta miki hawaye ya"

"tarun mata cikin idanu""please Laila bari maganar ta fada cikin shashekar kuka rumgumeta Lailah tayi itama kukan ya kufcemata ""Dan Allah kibar kukan wlh ina mugun tausaya mikine amma Allah zai dubeki kawata ""Lailah na gode da kaunarki gareni inason Dr nah banason abinda zai rabamu ""wlh babu abinda zai rabaku insha Allah shima fa saurayine baisan komai ba wayar mashakurah ta dauki ringing ganin Dr ne yasa ta dauka da Sauri tana goge fuskarta""hello my Dr ""sweet baby nazo ya fada yana tsinke kiran kallon Laila tayi ""kawata mijina yazo bari na ganshi ni nace yazo inason ganinsa wlh yau data muguwar sha'awa nakeji duk ba halina bane amma tunda nadawo nakejin sha'awa fiye da tunaninki Dole zani gun Dr na rabu da jikinsa ko zanji sauki ""to kibi asannu fah? "" to zan kiyaye tare suka fito tama hajiya sallama suka fito harabar gida dama amota tazo ta shige motarta ta tafi get ta bude yana cikin mota azaune ta"

bude ta shigo

"""aslm my Dr "",wslm amaryata wow kinyi kyau amma na hanaki fitowa haka Ana kallemun ke""yi hakuri mai gidana ""to gani nace kibari ayi sallah nazo zance kince kedai yanzu sweet baby kin cika rigima idanu ta zuba masa yadan yayi kyau iskar bakinsa ya hura mata saman idanunta ta Saki dan ihu ""wayyo My Dr idona ta fada samansa ta Saki kuka rikota yayi yana kokarin jinyeta ta Kara shiga jikinsa ta rumgumesa tana kuka "" oh my God my sweet menene ah idanunki mugani kanta ya tallabo a kirjinsa ya bude idanu yana dubawa yana bushemata ""wayyo Dr ka Kara mun zafi wlh abun katone sai yawo yakemun a idanu "" to tsaya baby bari kukan na duba miki harshansa yasa a idanu yana lalubawa wani irin dadi taji ta kara rumgumesa ta tura hannuta cikin sumar kansa tana shafawa ""my Dr inajin zafi ya gaji da lalube baiji komaiba ya cire bakinsa ""my sweet babu komai fah ko kinyi tsuna ne shiru tayi ta kara shigewa jikinsa tana sabke ajiyar zuciya kallonta yaga sai lumshewa takeyi tana mimmik'ewa idanu yazaro dan ya tabatar ya dora, hannusa sama kirjinta kamar zai gyara mata kwanciya jikinsa sai yaji wani Abu mai tauri shahada yayi ya zura hannusa cikin rigarta wata uwar brezia ce mai ciko abin kamar katuwar albasa idanu ya zaro ya janye breziyar ya shafo breast dinta lakwai yaji ba girma kuma"

ya saki itako ajinta matsa mata zaiyi ta kara shigewa jikinsa tana nishi har wata zufa take keto

"masa ya janyeta ya zaunar da ita kan kujera idanunta sunyi jajir sai lumshewa takeyi""baby yau kuma jaraba kikeji daga hawa samana ya fada yana gyara mata gashinta to wlh ki farka ni ba dan iskan namiji bane maza ki hadiye jarabarki har ki ISO gidana wlh daga yau ko kusana kika matsu sai na bata miki rai zan baki mamaki zan Nuna miki waye Dr Sardauna kuma karki kuskura ki sake saka wannan shegiyar abar Ashe duk tulin banzane ba jikinki bane abun naki yan yarane kuma sun fara saki ya fada cikin tsawa nutsuwarta ta dawo cike da tsoronsa da nadamar abun da tayi "" Dr yi hakuri bazan sake sawaba""kima sa idan kinaso kuka ta fara tana bashi hakuri""baby kinci sa'a ina sonki wlh da fasa auranki zanyi da fatan cikakiyar mace. kike dan wallahi idan kinsan da Martsala tun wuri kima kanki nema tsari da hada inuwa da Sardauna yada naga nonoki na tsorata da lamarin mace"" wlh babu abunda na sani My Dr""ok naji bari kukan shiga gida zamuyi waya zuwa dare kiss ya mata agoshi motar ta bude ta fice jikinta yayi sanyi kai ya kada ya fizgi motar ya harbata kan titi yana sharara uban gudu ransa amugun bace sai tsaki yakeja ya kunna sigari yana zuga baki da hanci yake fitar da haki ya murza kan motar cikin kwarewa ""baby badan ina Dan sonki ba da banason tozarta Dan Adam wlh da na fasa auran mace breast yawa dumniya tsaki yaja yaci gaba da fesa gudu har ya isu gida a bakin get suka hadu da motar Mahabeer sun fito shikuma zai shiga shigewa yayi sukuma sun tafi Nisha"

da zee baby tana gaban mota kusan Mahabeer

"gudu yake sosai saboda magarib ta kusa "" my heart ai karika zauwa muna hira ko? "" sosai ma my zee ba wani dadewa zakiyiba ranar monday zaki dawo dariya Nisha tayi""kai brother kabari tamana wata mana ""wlh bazan bariba ""my heart karabu da my dear nima bazan yadaba ""kunga kunsani zanyi sallah acikin gari daide lokacin suka ISO kofar gidansu Nisha dake goruba road akofar gida yayi Parking Nisha ta fito zee ta kalli mahabeer ""my heart ka dawo da dare ""muje ai ina nan sai nayi sallah dariya tayi ta bude motar suka shigo cikin lokacin Nisha har ta shige parlo da sallama suka shigo parlon hayatu na tsaye yayan Nisha yace "" oyoyo matata tazo har gida ya fada yana ma zee baby wani Mayan kallo saboda Riga da siket din atamfane sun kamata kirjinan nata masha Allah dam sai Dan guntun gyale Wanda daket ta yafoshi saida Mahabeer yace wlh zai kurawo Sardauna awaya yazo zata fita ba gyale tunkun ta dauko cikin rawar jiki ta yafa suka taho face mahabeer ya hade"" yaro nemi matarka tun wuri dariya yayi ya nufo gun zee wani Dan iskan kallo tamasa ta dauke kanta Aunty hauwa ta amsa""lallai yau munada baki su uwatace hassan ya tari zee ya riko hannuta suka zauna kusan hauwa mahabeer ya gaisheta""ango bakada dama dariya yayi ya Sosa kansa hassan yace""umma ni zan masa kwace ga yaro me zatayi da tsoho ""ai gatanan yaro idan zaka iya kwacewa mik'ewa yayi jin Ana kiran sallah ""umma natafi masallaci daga can na wuce gida ""to ka gaishe da su ghaisha mik'ewa zee tayi ta bishi har kofar get ya shiga mota ta shagwab'e ""my heart kadawo ""to shiga ciki bari naje nasamu sallah daket ya lallabata ta shiga gida akofa ta hadu da hayatu kanta ta dauke Dan taga bashida kunya kallon kurilla gareshi ta shige tana wata irin shegiyar tafiya kirjinta da hips dinta kawai ya zubama idanu Mahabeer ko yaja motar ya nufi masallaci Dr Sardauna na shiga cikin da mota parking space ya nufa yayi parking ya fito part dinsu yana tafiya cike da jarumta da karfi karfi yake takunsa wayarsa ta dauki ruri amma bai dagaba jin ansake kira yasa ya cirota aljihu ya kalli screen d'in wayar yaga yayansa nuhu ne picking yayi ya Kara akunnesa ""babban yayamu barka da dare"" Dr Sardauna please kazo yanzu? "" OK har"

"ayi sallah ko?? "" No Mara lafiyace kazo yanzu ka dubata kayi sallahr anan jin yanayin maganar"

yayan NASA yasa ya amsa badan ransa yaso ba ya kalli wandon jikinsa 3quarter ne baki ya tab'e ya juya ya nufi gun motarsa ya shiga ya fizgeta da karfi ya nufo get Daddy da shigowarsa kenan ya bishi da kallo yana dariya wai ko wa ya tabo masa Dr oho mai gadi ya bude masa get

a guje ya fizgi motar ya fice daga gidan ransa duk ab'ace

Yar ilu ce\

* ZZEE BABYZ  *

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*¢18*

"....gudu yayi sosai bai jimaba sai gashi kofar gidan Nuhu honr yayi aka bude masa get ya shige nan kusa da get yayi parking ya fito gun mai gadi yaje yayi Alwalla sai ga Nuhu zashi masallaci ""Dr ka ISO rumgimeshi yayi ""babban yaya waye ba lfy wai?? ""Muje masallaci mu fito suna rike da hannu juna suka tafi masallaci, can ciki ko a parlo kwance take saman kujera maryama na mata sannu ta kalli hafeeza ""ya akayi kinsan bata lfy kukazo tare? "" Aunty maryam wlh lfy lau muka fito khalisat ko dama bakida lafiya ne baki nunama dan karmubar ki ke daya? ""wlh lfy ta lau yanzune ana maryama tace""ya kikeji yanzu?""da sauki Aunty ta fada tana lumshe idanu sallah su hafeeza suka tafi suyi sai ita da yara meerah na mata surutu ita da mai sunan Daddy Sharifa ta Mike ""aunty na tafi nayi sallah kar Allah ya kamani dariya ta kama khalisat ta cije ""jeki kiyi kam gaskiya da sallama suka shigo da sauri ta rufe idanunta tana fitar da numfashi da sauri sauri meerah ta tafi gun Dr Sardauna da gudu daukarta yayi yana mata kiss"" meerah uwar rigima ina sharifa"" tana sallah ""brother itako wannan me yakawota har rashin lfy ya"

"kamata""yanzu dai dubata ita da hafeeza sukazo weekend ne baki ya tab'e"

"ya matsa kusanta ""ke tashi fadi inda yake miki ciwo da sauri ta tashi zaune tana matse baki kuma karya ce take lfy ta lau "" cikina ne yake ciwo Nuhu yace ""d'azu har suma tayi "" ya kikeji?? "" murdawa yakeyi meerah ya ajiye ya kalli Nuhu ""bro muje na baka magani ni bazan dawoba murmushi yayi"" hakanma mun gode maryam ce da hafeeza suka fito"" Aunty barka da dare"" ango ni amarya rowanta akemun tunda ta amshemun kai ko""hmm Aunty kibari kawai zan kawota ya harari hafeeza ""ke dan ubanki yawo da, mara lfy idanu ta fara zarowa ta koma bayan"

"maryam ta lab'e Nuhu yace"" muje kabani maganin sallama ya ma maryama suka fito khalisat"

"tabishi da idanu kamar ta lasheshi taji dadin magana dashi taso ya tarairayeta ya kaita hospital yada taga, yanama zee baby maryam tace""daure kiyi sallah hafeeza ta kamata suka shiga tayi sallah Dr suna fita kowa motarsa ya shiga hospital suka tafi yaba Nuhu maganin da ya dace ya nufi gida yau ransa ab'ace yake, zee bay bayan sunyi sallah isha zaune suke a parlo anata hira sai surutu zee take zuba musu anashan dariya Nisha cikinta har kullewa yayi da ta basu labarin tsiyar da tawa Abbu Rahaman kakanta lokacin da yazo yanacin fuskar ummi Raiyan hauwa tace""momy dan Allah kibar maganar dariyar ta ishemu Abban su Nisha ne ya shigo da sallama"

"""ah yau mamarmuce agidan dariya tayi""Abba sannu"

"""Yauwa hajiya dariya tasake hauwa ta Mike ta amshi ledar hannusa tana masa sannu suka nufi bedroom hayatu ya kalli zee baby""kanwata wlh mahabeer yamun shigar sauri Nisha tace""wai yaya meyasa kake hakane""ke zan ci ubanki mace dan namiji daya akayita cikin tsiwa zee baby tace"" wlh dan my heart akayini hayata kake kowa wlh kar mufara yar rashin mutumci dakai nafika iyawa ta fada tana mik'ewa ta nufi bedroom Nisha ta bita acan sukaci gaba da hirasu har hussaina yazo kiransu cin abuncin dare, ko akan dining sai harara hayatu takeyi saboda irin kallon da yake mata ana gamawa ta Mike bata tsaya hiraba, kiran mahabeer tayi suke hirasu, Dr Sardauna yana zuwa gida wanka yayi yayi sallah isha ya nufi part d'insu ghaisha duk suna zaune a parlo har mahabeer da sallama ya shigo kusan ghaisha yaje ya dora kansa cinyarta ya rufo idanunsa kansa ta shafa""Dr lfy kuwa fuska ya yamutsa ya shagwab'e mata Daddy yace""Dr wa ya taboka ne""Daddy babu kowa kawai dai banajin dadin jikina ne dariya mahabeer yayi ""Dr namu fadi gaskiya banza yamasa ghaisha tace""tashi muje kaci abunci nawwara tace""yayamu sai karika Abu irin na yara idanunsa ya bude ya watsa mata mugun kallo da gudu tabar gurin ta nufi Daddy jikinta yana tsuma Aunty amarya tace""Dr karka firgitamun diya ghaisha ta kamashi ya Mike suka nufi dining sai dariya suke musu dan idan tana tatalinsa ko nawwara auta bata"

samun haka

"serving dinsa tayi ta zauna itace take bashi abaki sai yamutsa fuska yakeyi dan sam yau bayajin dadin zuciyarsa daket ta lallabashi ya dan ci farfesun nama rago kadan dan dama tasan halinsa bayacin abunci da dare mai yauni zaide ci nama kadan yasha frut kadan sai coffee kallonsa tayi cikin sigar lallashi""autana waye ya tabamun kai shagwab'e mata yayi""ghaisha ni auran ne ya fita araina Allah da sauri ta rufe masa baki ""haba bokan turai Namijin duniya karkasa azagi mahaifinku mana a garin Katsina meye tamaka yarinya mai hankali dan Allah kayi hakuri mata sai ana hakuri dasu haka tayi ta lallabashi da maganganu masu dadi akan cewa karma yakuma tasa maganar ta janyosa suka dawo parlo lokacin mahabeer na hira da zee baby Dr ya musu sallama ya nufi part d'insu yana shiga yayi zamansa a parlo yana kallon TV yana busa sigari sweet baby ce ta kirasa tsaki yaja saida ta kira sau ukku ya daga cikin masifa ya fara magana""wai uban me zaki bani da wannan daran kibarni zan nemeki haba dan Allah kitt ya tsinke Kiran yaci gaba da kallonsa yanajan tsaki haka mahabeer ya iskoshi yana masa hira sama sama yake amsawa dan yau haushin kowa yakeji neman inda zai huce haushinsa yake, mashakurah tunda ya mata tsawa tayi kwance tana kuka sai kiran sunansa take tana Kiran sunan wani mutum sai tsine masa, albarka take tana masa Allah ya isa duk"

tafice haiyacinta

"su zee suna uwar daka akwance sai hirasu suke ita da Nisha suna dariya har karfe kusan daya na dare bacci ya dauki Nisha zee baby sai juyi takeyi tana lumshe idanu da ta tuno yada ta riko k'ugun Dr Sardauna da yada yasata cikin jikinsa yana mata masifa da kuma da rana yada ya tsotsi bakinta da yada yake murza mata breast yana mata magana cikin zazakar muryasa komai NASA cikin kwarewa ahankali ta furta""Dr Sardauna Jarumin maza ta fada tana lasar baki ta fara matsar kafafunta tana mimmik'ewa har bacci ya dauketa cike da mafarkin Sardauna suna wata irin rayuwa mai dadi, Dr Sardauna kwance yake saman makeken gadonsa sai juyi yake yanajan tsaki yana rike da cikinsa yana cizon lips d'insa na k'asa har karfe biyun dare Dole ya Mike ya sabko daga kan bed d'in yana tangadi ya nemo magani yasha sai zufa take keto"

"masa ta ko ina ya rarafa ya kwanta daket bacci ya sa cesa, Asubah ta gari,"

*********************************

*bayan kwana ukku*

"tunda zee baby ta dawo gidansu Nisha rayuwarta take hankali kwance babu takura sai hayatu da ya tisata GABA duk inda tayi idanunsa na kanta ko ya rika neman zama kusanta ko yace zai tabata ko kusa bata yada akwai ranar da ta wankeshi da mari

Please Login or Register in order to submit comment