gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ZZEE BABYZ Dawowar ’Yar Tawaye By Real Ladingo Chapter 46 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cinta ta k'asa magana nishi kawai take tana Kiransa cikin sanyin murya""Babyna Sardauna dadi woshhhh."""

Sardauna numfashi yake saukewa daki daki yana yana wani uban gurnani yana cacakarta sosai yake danna mata kayan aikinsa cikin kuzari da kwarewa da iya aikin saboda kwanciyar da yamata yana mugun jin dadin hakan bakajin komai sai gurnanin Sardauna da nishi zeey da

tafiya tayi tafiya suka fara kukan dadi atare ya juyo da ita gabansa suna fuskantar juna ya had'e

"bakinsu yana cacakarta suna ihu bakinsu ahad'e, kuyi komai ba komai|Asuba ta gari."

***********************************

*Agurguje bayan wata uku*

"Lokacin na gudu kwanakin mu suna kara ragewa mutuwa na kusanto mu ba yau ba gobe amma wasu basu tunanin duniya ba gidan zama bace ba alokacin da kwanakin ka suke kara ragewa aduniya alokacin kake kara kusanto kanka da duniya da neman jin dadin duniya baka k'ok'arin neman lahiraka domin tsira a gobe kiyama, saidai shirya yada zaka cutar da wani da kuntata masa da neman rabashi da duniyar baki daya baka tunanin meye makomarka baka tunanin ba lallai bane Ubangiji ya baka nasara kan mugun abinda kake shiryawa ba baka tunanin abinda zaije yazo idan kishi ya rufe maki idanu gani kike komai zaki iya mutikar za'a bar miki mijinki kamar yada nisha ta dauki damarar batar da zeey daga doron duniya nan da kwanaki biyu saidai muce to Allah ya tsare mana zuciyoyinmu Allah yasa mudace amin"

"Bayan wata uku. abubuwa dayawa sun faru ciki harda tarewar ummi Raiyan gidan mijinta Saminu Wanda suke zuba soyayya wlh idan ka gansu baza kace ba ummi ta haifi kamar su zeey yan 18 year har su uku dan ta koma yarinya sosai ga kulawar da yake bata yana nuna mata so na fitar hankali ga salonta na shagwaba da kula da miji ga baiwar dadi da Allah ya bata,nan gidan zeey na wajan mahbeer shi taba ummi kyauta tace tayi zamanta ana gata kusan"

uwarta haka ko akayi

daddy yace ta tare bazai hanaba tunda yarta ta makalaka mata shi kansa kawun yaji dadin hakan yaransa bazasu samusu ido ba wajan shan love. Zeey kullum sai ta shiga gidan umminta su Hassan daddy yace bazasu masa nisaba yana tare dasu dole suka hakura saidai duk kwana biyu suke zuwa gidan ummi Abu Rahman yana samu sauki yazo Nigeria wlh sai ka tausaya masa yayi nadama mutika yana kuka yake rokar ummi Raiyan ta yafe masa tana kuka ta yafe masa harda su zee duk sun yafe masa amma koda wasa baice shine yasa aka kashe musu mahaifi ba dan yana tsoron zee kuma ya nuna murnar auran ummi da kanin mijinta Ammi fur taki ta bisa saida Abu Rahman ya kwashe wata daya cur a Nigeria daket su daddy suka saka

baki ta yarda suka koma saudiya tare da Hassan hussaini ya

kiya Hassan dinma saida ummi tayi ta kuka tana rokonsa ya yarda da sharadin duk lokacin da yaso zaizo ummi taba Abu dukiyarsa ta yaranta kuwa suna hannun daddy ana juyawa yanzu

haka ansaya musu wasu maka makan gidaje guda biyu da fili an fara Gina company.

Zee tasha uwar azabar laukayi ba da wasaba dan ta azabtu sosai akwai lokacin da Sardauna da kansa ya kaita gun ghaisha saida ta kwashe sati biyu nisha murna kamar ta zubar da ruwa ak'asa tasha.

Zeey a yanzu laulayi ya barta sai abun da ba'a rasa ba saboda cikinta yayi girma baza ka taba cewa watansa biyar ba saboda yada ya fito.

Zee ayanzu jitake babu Wanda yafita gata ga ita ga umminta makota ga kawu saminu ya dauki

son duniya ya dorma zee sai sangarta ta takeyi ga uwa ga uba ga miji sun maidata yar lele.

"Soyayya tsakanin zee da Sardauna wlh bata faduwa abaki dan wani irin so sukewa junansu basa iya boyewa ko gaban waye saidai kai kaji kunya, abinda ya hadasawa nisha ciwon zuciya aboye ta rame tayi baki ga son tayi ciki kullum cikin ma Sardauna kuka take ya mata ciki tausayi take bashi shiyasa yake mata wani irin tatali da nuna so gashi tana masa wani mahaukacin so Wanda idan ta ganshi da zee yanzu ciwonta zai motsa Sardauna ya shiga tashin hankali zee tayi ta kukan tausaya mata koda zeey ta gano nisha kishine take yasa ta fasa rabar Sardauna gaban nisha saidai shine baya iya control din kansa idan zee na kusansa ga wani mugun son cikin zee da yakeyi barinma da ya duba yaga 'ya mace zata haifa masa dan yar gidan mashakura ta tafi dashi barin ma yanzu da tayi wayo duk kwana biyu Bandar sai yasa mashakura tayi ma Amatullahi kwalliya ya kaima Sardauna ita Office shiko ya lalace gun mata"

wasa Bandar yayi ta musu dariya.

Abinda yake kara ma Sardauna kaunar zee dinsa bata gajiya da larura Sardauna a duk lokacin da ya nemeta indai girkinta ne zata daga masa kafa yayi yada yakeso gashi dama cikin son sex gareshi amma ba can ba.

Nisha kuwa wannan shakuwar tasu yasa ta sake zage dantsen ta na kawar da zeey yanzu haka ta shirya komai jibi ranar daurin auran hafeeza zata aiwatar da kodirinta cikin ruwan sanyi dan babu yada batayi cikin zeey ya zubeba yaki zubewa dan tana bakin cikin yada Sardauna ya dauki son duniya ya dora ma diyar da zeey zata haifa har an sayan mata sunan Khadijah sunan

ghaisha amma yace zai rika kirta da ummi Nadeen.

"Bangaran Mashakura an d'aura auransu da Bandar tun ranar sunah yarta taci suna Amatullahi bayan,arba'in akasha biki ta tare iyayanta babu abinda basu mata komai na dakinta daga k'asar waje akayo oda wlh idan kaga yada suke zuba love bazaka taba cewa sun gama watsewa awaje ba saboda yasan shine ya bude ta aledarta yarta tayi wayo masha Allah abota kuwa tsakanin Sardauna da Bandar da Ahmed sai abinda yaci gaba komai tare sukeyin sa yanzu haka shirye shiryan auran Hafeeza da Ahmed su uku suke komai yau aure ya rage sauran kwana biyu ba laifi Ahmed yama hafeeza kaya na kece raini akwatina 12 shake da kaya babu abinda babu har kukan shagwaba ta masa sunyi yawa yayi ta lallashinta. Haka bangaran intisar ma ita da Dr Yakub abokin Sardauna na Kano."

"bikin duk rana dayane daddy yace ahadu ayi shi anan gidansa su wanke yaransu biyu kawu saminu yaji dadin hakan. Su zee kirjin biki sune suka fito da anko ita da nisha da zainab da anty Maijidda kala uku akayi masu masifar kyau da tsada,ansha dinkuna ba karya material less"

"atamfa,sai muce Allah kaimu jibin da rai da lfy"

"Zeey ce zaune cikin katoton parlonsu na nan k'asa taci uwar kwalliya mini siket ne baki a jikinta sai wata yar Riga pink,colour mai wasu irin igiyoyi agaban rigar sune suka fito da kyan rigar tayi mata kyau sosai bata da hannu amma ta rufe mata cikinta da ya fito ta saki gashinta har gadon bayanta sai baza kamshi take."

kwalin fresh milk a hannunta tana sha tana waya sai dariya take ta kurawa Tv idanu tana kallon

shirin akushi da rufi tashar Arewa 24.

"""Wayyo Allah!! My Jannat kizo idan na haihu pls keda my habibiya Manal pls ina jiranku kuzo zan muku miji a hausa wlh akwai dadi.""Sardauna na ne ya fito daga bedroom din nisha yana waya ya zauna kusan zeey ya rungumota jikinsa yana shafa cikinta.""Bandar wlh nagaji sosai ban jima da zuwa ba na tardo uwar gidana babu lfy na dubata ta samu bacci yanzu.""OK gobe zamuyi magana ku sameni Office da safe Yakub ma so yake naje Kano.""ya fada yana dafe kansa."

"Daga can Bandar yayi dariya""OK naji bye"" ya tsinke Kiran."

"Sardauna ya ciccibi zeey ya dorata cinyarsa""Qalbina zaki zautani irin wannan kyau haka.""ya fada yana tura kansa tsakanin wuyanta yana shakar kamshinta yana kissing dinta ya dago yana tatara mata dogon gashinta suna kallon kwayar idanun juna ta zumburo baki GABA tana amsa wata."

Sunyar da kansa yay saman cikinta ya janye rigarta.

"Cikin sai motsi yake""wayyo dadi my ummi Nadeen har kinsan dady yazo kin fara masa oyoyo.""ya fada ya zura hannunsa duka biyu yana shafar cikin zuwa tsayayun breast dinta. Duk abin da ake zeey hira take da,Jannat""wayyo my Jannat ki kashe zan kiraki Abban ummi Nadeen yazo yana rikitani.""kitt ta tsinke Kiran."

"Kallonsa nayi cikin fushi nace""dallah malam sakeni ashe kana gidan shine sai yanzu zan ganka ai kun cinye lokacin ku yanzu kun shiga lokacina.""oh my Baby Qalbina kiyi hakuri antynki babu lfy tace tayi ta kiranki bata samunki ciwon ciki take shine nazo kusan magarib sai yanzu ta sami sauki tayi bacci."""

"""Ayya wlh ban saniba ashagwabe nace"" Babyna Sardauna yo Ba Nadeen dinka bace take takurani bansan ya akayi ba na kashe wayar wlh sai yanzu da na sauko na kunnata nidai sanina wayata akunne take amma baby Nadeen ta rikitani bansan na kashe ba.""na fada ina shigewa jikinsa na tallabo kansa na dora bakina saman kunnesa""My baby Sardauna pls gobe gida zan kwana inaso amun kitso da kunshi pls Abban Nadeen kabarni yanzu muje kayi yada kakeso da ummun Nadeen.""ta fada tana zura harshanta cikin kunnesa tana tsotsa ta zura hannunta cikin rigarsa tana shafo jikinsa da marasa zuwa cibinsa tana kwankwalawa da kirjinshi tana murza nipples dinsa."

"Lumshe idanu yayi""oh my Baby Qalbina i love u more muje nayi bugun farko sai mu fito naba ummi Nadeen abinci."""

"Cak ya dauketa ahakan tana tsotsarsa suka nufi saman bene,ya fara taka step sukaji wani uban ihu Nisha tana Kiran Sardauna arikice ya juyo ya fara saukowa yana kiranta""my"

Nishar Ummu Fareesa ce}

No EditingR

*11/February/2020*

* ZZEE BABYZ  *

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*Book 2 ¢15*

"...Yana saukowa ya nufi kujeron parlon ya zaunar da zee""Baby bari na dubo yar uwaki.""ya fada yana nufar dakin Nisha wacce ta fito tana kuka."

"Da gudu ya kara sa gurinta ta fada jikinsa ya rungumeta yana tambayarta""nisha meye kuma cikin ne? wlh kin tsorata ni kinji irin ihun da kika kwarara daka dakinki meye cikin naki ne..?""cikin kuka tace wlh tsoratani akayi ban san ko su waye ba wlh tsoro nakeji my Dr.""ta fada tana kara rukumkumeshi tana kuka."

"""Yi hakuri Addu'a zakiyi da kikaji tsoron ba ihu ba,zo zauna ki nutsu my nisha""ya kamo hannuta suka nufo gun kujerun."

zee na zaune ta kura musu idanu dan haka kawai taji bata yarda da ciwon Nisha ba saboda

d'azu suka gama hira da yamma.

Kusan zee Sardauna ya zaunar da nisha shima ya zauna jikinsa ta shige tana sabke ajiyar zuciya tayi luf jikinsa.

"Zee ta kalleta tana yamutsa fuska tace""my dear sannu ya jiki.?""kai nisha ta daga sai kara shiga jikin Sardauna take ya wani tarairayota yana mata sannu yana shafa cikinta."

"Gani nayi abin akwai rainin hankali sun wani shanyani alhalin miji nawane,shagwab'ewa nayi na kirasa""My Baby Sardauna nah bacci nakeji yau da wuri tunda my dear abin tsoron ya barta da ta ganka ta tashi taje tayi Addu'a ta kwanta mana muma muje mu kwanta.""Nisha tari ta fara tana"

"rirrike Sardauna,shikuma ya wani manne mata yana mata sunan""Baby kawo mata ruwa."

Mik'ewa zeey tayi kamar zata kawai sai ta duke ta dafe hannun kujera.

"""Wayyo cikina.""amugun kidime Sardauna ya ture nisha daga jikinsa ya kamo zeee""wayyo na shiga uku babyna sannu.""ya fada ya ciccibar zeey tana kukan sangarta tana kiransa""my Baby Sardauna nah cikina.""pls Babyna yi hakuri""saman bene ya nufa da ita tana masa kukan shagwaba yana lallashinta ta kalli bangaran nisha da ta saki baki da hancin tana kallonsu bakin ciki ya ciki mata zuciya."

Idanu suka hada da zee ta kashe mata ido ta nunu mata yatsa ta sakar mata murmushi ta kawar da kanta ta dora kirjin Sardauna ta boye taci gaba da kukan sangarta yana bata hakuri. Bedroom dinsa ya kaita Wanda nan ne yaza ma dakin zeey sai tayi kwana biyu bata leka

dakinta ba dan kusan kayanta ma Sardauna ya maido dakinsa.

"Saman bed ya dorata ya kwantar da ita ya mata rumfa da faffadan kirjinshi amma bai sakar mata nauyinsa ba,ya cire rigarta baki daya ya kurama cikinta idanu yana shafawa""Babyna pls"

"meya sami cikin ki.""wayyo ummi kizo mijina baya sona 'yarsa yakeso wai ni baya tambayata sai"

"baby Nadeen.""pls Baby Qalbina inji waye wlh nafi sonki fiye da baby Nadeen sonki ne ya shafeta yi hakuri Sweet baby zainabu Abulena i love u bani mama nasha pls Mrs Sardauna karki kiya kinji Baby Qalbina.""yada yayi maganar ne ya sakani cikin shaukinsa.""my heartbeat to ba gashi kuna hada idanu ba amshi to.""na tallabo kansa na dora bakinsa saman breast dina, harshensa yasa ya rika zagaya nipples din."

"Idanu zee ta lumshe tana shafa sumar kansa,wata irin cafka ya masa ya fara tsotsa cikin wani Salo mai tafiyar da zuciyar duk wacce akayima irinshi,hannusa ya dora saman dayan yana murzawa dayan abakinsa yana tsotsa ya lumshe idanunsa shi dai yanajin mugun dadin tsotsar"

nono zeee dinsa.

"Zee sosai abin yake ratsata sai nishi take tana shashafasa saida ya jima, sosai ya cire bakinsa ya had'e bakinsu suna shan yawu wani irin kissing Sardauna yake ma zee ko ince sukewa junansu sunfi 1 hours suna romance babu inda bash tsotsa na junaba kowa nuna jarumtarsa da kwarewa wajan love kafin Sardauna ya fara kokarin shiga gidan dadisa ina ganin haka na"

fece na daina Sardauna ya hanani daukan rahoto.I

"Bangaran Nisha ganin iskancin da zee baby ta mata ta mike ta shiga dakinta ta fada saman gado tana rusar kuka tana zagin zee da tsine mata albarka,saida tayi mai isarta ta mike tana dariya kamar zarara tana cewa""kici lokacinki zainab kwanaki biyu suka rage miki aduniya dake da tsinanan cikin wannan na jikinki."

Bedroom ta shiga tayi wanka ta fito ta shirya ta dawo parlo ta zauna tana kallon Tv tana sakin

murmushin farin ciki.

"Karfe goma shadaya na dare daidai suka sauko k'asa yunwa ta korosu Sardauna na rungume da zee baby yana dan mintsininta sai ta fashe da dariya""wlh Baby Sardauna kana tsumani da soyayyar ka.""nisha ta mike tana murmushi ta tarbesu""wayyo naji dadi wlh my dear damuwa tasa na kasa kwanciya ya jikin..? Murmushi Sardauna yayi ya sauko zee tana dariya tace""nayi sauki dama ba yayana bane ya tabani.""dariya sukayi baki dayansu."

"Nisha tace""to muje kan dining muyi lunch ko.""jerawa sukayi ya kama hannun ko wacce har kan dining suka zauna sukayi lunch atare suna hirasu sosai zee taci sinasir da miyar ganye taji naman rago da man shanu tasha fruit Sardauna bai wani ci sosai ba dan ba abincin dare yake"

ci ba.

Bayan sun gama suka dawo parlo suna hira ganin nisha ta sake yasa zee bata shigema Sardauna ba ta zauna kusan nisha suna hira Sardauna yana aiki a laptop yana sakin murmushi sosai yau suka cika dare sai kusan karfe daya sukayi sallama da nisha ta shige bedroom dinta shima ya kashe laptop ya dauki zee suka Haye sama.

"Dama da kayan bacci jikinsu kwanciya kawai sukayi rungume da juna Sardauna na murza mata breast dinta""Yayana kabari muyi bacci.""ashagwabe yace ni ni Baby Qalbina to ina ruwanki dani kiyi baccin ki mana ni nayi wasana da kayana."" shiru zee tayi tana kara shigewa jikinsa tanajin salon na shigarta tun tana jinsa har bacci ya dauketa."

Nonota daya saka abakinsa yana tsotsa yana sabke ajiyar zuciya yana kara manneta breast din

abakinsa har bacci ya daukesa yana shan abinsa Asuab ta gari.

*********** ****** ***********

Washe gari tare suka fita daga gida Sardauna yana kaisu gida ya wuce gurin aiki kasancewar juma'ah ce yau da wuri yake dawowa ga zeey ta kafa masa rigima acan zata kwana dole ya barta.

Da misalin karfe biyar na yamma parlon su ghaisha cike yake da yan uwa da abokan arziki kasancewar auran yan mata biyu ghaisha ansha kitso da kunshi abin sha'awa ummi Raiyan sai kalli take tayi jiki masha Allah kana kallonta kaga kwanciyar hankali atare da ita parlon ya kacame da hayaniya saboda anjima za'ayi kamu. Intisar ce ta fito da gudu zeey na biye da ita da wayar chaji ahannunta.

"Gurin ummi ta nufa ta boye,tana ihu ""ummi zainab zata dokeni wai kawai dan nace ta tsufa"

"meye na kitso da kunsh."""

"""Saudatu kishiyar ummi mmn intisar,tace""kici gidanku ai nata yafi kyau akan naki ga 'yata nan kamar itace amaryar ma.""zee k'ok'arin isa gaban ummi take tana hawaye."

"saudatu tace""ki doketa da kyau momy.""ummi tace""Baby karki iso nan gurin ki dokarmun diyata agabana.""kuka zeey ta saki,ghaisha ce tazo ta kamata , ""momy taho ki rabu dasu zaki fadama Sardaunanki sun taba mishi Amaryarsa ko..?""kai ta daga tana shashekar kuka,ghaisha ta rungumeta tana lallashinta jama'ar parlon dariya zeey ta basu saboda basu ga abin kuka ba. Maryama dan tsokana tace""ghaisha ai gaskiya intisar ta fada ta tsufa meye na wani kwaliya."" Saudatu tace""wlh zan bata muku rai ai ga ja'ira amaryanan Raiyan kece kika daurema Intisar"

gindi takema Amaryar Sardauna shegantaka.

"Zeee jikin ghaisha ta shige tana kallonsu ta cika tayi fam , ta kalli ghaisha""ummina ai ban tsufa ba ko..?""wane mutum kibarsu wlh kinyi ma yarinya sosai kibarsu duk haushine sukeji kin fisu kyau.""dariya tayi ta kara rungume ghaisha."

Nisha da take kofar dakinsu Hafeeza atsaye tana kallon duk abinda yake faru tana ciza baki ta koma dakin gunsu Hfeeeza.

Wow nace ganin Hafeeza anci ubansu kunshi da kitso tayi kyau ba kadan ba kasancewarta kamarsu daya da Sardauna saidai bata da farinsa ita irin fatar mahbeer gareta.

"Hafeeza ta kalli Nisha tana dariya""Aunty Nisha ina mutuniyar.""ke kibari gatacan ghaisha ta lallabata daket."""

"Nadiya tayi dariya tace""yo ai gaskiyarta tanacin kuruciyarta acemata tsohuwa dan ciki ya bultso.""Salam da take shayar da yarta tayi dariya,tace""zee Sardauna rigima aikuwa tayi kyau abinta masha Allah."""

Bayan magarib akayi kamun amare biyu Hafeeza da intisar abin gwanin burgewa gidan ya

kacame sai hayaniya akeyi.

"Gidansu Ahmed canma sai hayaniya ake da shiga da fice tamkar yanzu ne daurin auran. na hango Ahmed cikin wata hadadiyar shada fara kal tamkar yaune daurin auran Sardauna yana sanye da wani yadi baki shara shara mai masifar kyau da tsada yayi kyau sosai , Bandar shiko"

kananun kayane jikinsa suna zaune a parlo suna tsara yada dinner din zai tafi dan sunyi gaiyya

ba kadan ba.

"Sardauna ya duba tsadaddan agogon hannunsa na zallar fata yaga karfe takwas na dare,manyan idanunsa ya waro ya shafi sajansa."

"""Agaskiya ni na ware inba iskanci ba babban yaya ace dashi za'ayi shagalin biki wai Bandar kasan me.?""ni ban saniba uban son girma sai kace yafi mutane.""harara Sardauna ya zabga masa""to na fasa fadi ma.""Ahmed ya rungumoshi""sorry babban yaya pls fada mana.""dariya Sardauna yayi""dama Yakubu ne ya matsa idan sunzo daurin aure na bisu Kano na rasa ya zanyi abubuwan sunmun yawa.""ya fada yana dafe goshinsa."

"Ahmed yace gaskiya bazaka,ba muma muna bukatar ka ai dadin ya musu yawa basu diya kuma yayanta ya bishi nima naki.""murmushi Sardauna yay ya Mike yana sosa kai""so ni zan fice zani naga Baby da ummi Nadeen na dauki uwar gidana mu wuce gida wlh yau ban zauna ba na huta a hospital gashi kuma baku bari na hutaba da yamma.""ya kai karshan maganar yana yamutsa fuska."

"Dariya sukayi,tare suka fito Ahmed yana tsaye saida suka tafiya ya koma ciki fuskarsa dauke da"

murmushi.

Nisha ce zaune saman bed din Sardauna a part d'insu Najib ta murza key daga ciki sanin ba Wanda zai shigo tunda ta rufe daga ciki ta zare key din ta bararaje saman gado tana waya tana tikar dariya har da rike ciki yada gazaguri yake mata bayanin yada zai ma zainab kisan gilla

yada zai take cikinta sai abin cikin ya fito.

"""dan Allah Gazaguri kabar sani dariya inaso komai ya tafi yada muka tsara kayi k'ok'arin yin shigarsa komai yada na tsarama insha Allahu zainab zata bar duniya tana kallon fuskar Sardauna ne ya kasheta so nake Kafin ta mutu muyi idanu hudu da ita na fada mata yada na tsaneta bana son zainab bana kaunarta na tsaneta fiye da mutuwata na fada mata Sardauna malakina ne ni daya ba itaba duk macan da tayi yunkurin rabar Sardauna wlh sai na kasheta bazan taba barin wata ta rabi mijina ba Aisha humaira ta Sardauna ce inaso zan fada mata irin tugun da nayi nasha magani da akina na zubar da cikin Sardauna domin na saka ya saketa amma bancin nasara ba shegun Aljanunta suka shigo lamarin suka kareta amma da yake su Daddy har Sardauna jakaine suka yarda aljanin zainab ne,so ka ga yanzu ma idan mun kasheta zasuce Aljanine naci bulus ga Sardauna zai dawo na ni daya ya rasa wannan jarababban cikin da yake Adabar mutane saboda shi wai ummi Nadeen kuji yan kutumar buro uba kai.""ta karasa"

tana bushewa da dariya.

"Shima Gazaguri dariya yakeyi,daga can yace""Hajiya Aisha wlh bakida mutumci fuska biyu gareki shegiya kice kin kusa zama ta Sardauna ke daya.""ai dole kasan fa fada da aljani ba riba ai gobe ya war haka ka kashemun shegiya kaidai kayi k'ok'arin yin duk abubuwan da nabaka jiya can gidan ka na bayan university zan rigaku zuwa karfe hudu daidai saboda lokacin za'a fara dinner kaga kowa zaiyi zaton tana can saboda yar iskar rawar kai gareta,inaso ka taka cikinta har sai tabar duniya naga kayan cikinta awaje da shegiyar diyar cikinta.""OK hajiya an gama insha Allah.""dariya tayi ta tsinke Kiran ta Mike ta bude kofar dakin Sardauna ta fito ta"

saka key ta bude kofar parlon ta fito tana yar wakarta ta nufi part dinsu daddah

Da sallama ta shigo parlon daddah ta amsa tana shan shayi.

"Nisha ta zauna kusanta tana dariya""tsohu wlh sai sukari ya miki yawa sai kwadayi mairan karfe kai dai ka rage shan shayi wollah idan cutar sukari ta kamaka ba ruwana.""dadah ta doketa abaya""me kuke jira har yanzu baku tafi gida ba ja'irin mijin naku bai zoba ko.?""wlh bai zoba inajin zainab anan zata kwana amma ban dai saniba."""

"Mairan karfe ya dan buga mata sanda""Aisha sai nasaka zainab ta casa mun ke kwana biyu kin"

"takura mun.""dariya tayi ta amshe shayin hannunsa tanasha suna hira."

Can part dinsu ghaisha jama'a sun fara ragewa su ummi duk sun tafi gida.

"Su zainab suna zaune a bedroom tana gyarawa Hafeeza kitsonta suna hira dasu intisar zeey sai dariya take jin shirman da intisar take zee dariya take sosai tace"" wallahi intisar ba ruwana ni bazan ce miki komai ba zaki sani nifa intisar wlh sai naje Kano gobe dani za'a kaiki nisha Allah shiyasa zanbi Yayana gida yanzu dan na lallabashi ya yarda natafi.""hafiza tace""wlh zainab ban yarda ba Allah kina tare dani wai ina anty nisha ne tazo ayita ita taje kuma wlh nasan Yaya bazai barki kina fama da katon ciki haka tsohuwa. ""Cikin jin haushi zee ta murde kitson Hafeeza saida ta saki ihu""pls yi hakru Anty zeey akwai zafi.""sallamar Sardauna sukaji yayi tsaye ya harde hannayensa akirjinsa ya kurama zeey idanu."

"Intisar da Hafeeza suka hada baki wajan cewa""my brother barka da dare.""harara ya zabga"

"musu""uban waye cikin ku yakecewa matata tsohuwa."""

"Mik'ewa zeey tayi tana matse idanu tayi narai narai da idanu tana yarfa hannunta , ashagwab'e tace""Oyayo Yayana wai kaji abin da Hafeeza take fadamun take cewa wai na tsufa.""hannayensa ya ware mata ta karaso da sassarfa ta fada jikinsa ya maida hannaunsa ya rungumeta kam kam yana sabke ajiyar yana shafa bayanta.""zee babyna I love u ina tare dake."" Su intisar tashi sukayi suka fice daga dakin."

"Bakinsa ya dora saman kunneta,cikin sanyi murya yace""Baby Qalbina zaki bini gida muyi kwanciyarmu pls banaso barin ki sam.""ajiyar zuciya na sauke ina kara shigewa jikinsa,ashagwab'e nace""Baby Sardauna nah wlh nima bazan iya kwana babu kaiba na fasa mutafi gidanmu amma ka kawoni tun Asubah ko..?""Babyna i love u zeena ina miki kauna mai zafi bazan kawoki da Asubah sai hantsi yayi.""kukan sangarta na saka

Please Login or Register in order to submit comment