You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

iya zama dashi ba saisa nasa su tsoratashi sabida yarabu dani”ihu Baba yayi
yace “so kike na ninke hannu ina kallonki kikai shekara hamsin agidana baki aure
ba? Me kike nema ajikin da namiji da Alhaji Kabiru baidashi? Bakimaji dadi
kinsameshi ba keda kikai kwantai agida” lumshe idanu Hawwa tayi maganan Baba na
mata zafi azuciya, Baba yayi ihu da kusan duka yan anguwan na jiyosu yace “nagaji
da zamanki agidan nan nagaji Hawwa ki tattara ki barmin gıdana idan kinsan baki
shirya aure ba gwara nasan eh zaman kanki kike da ki zaunamin agida ahaka” bude
idanu Hawwa tayi takalli Baba idanunta sunyi ja ahankali tace “Baba ni kake kora
daga gida?” Azuciye Baba yace “Abinda kikeso kenan tuntuni ban barkiba yanzu nabaki
dama kije kiyi zaman kanki” hawaye masu dumi suka zubomata dasauri tashare su
takalli Baba tace “Baba tunda nataso arayuwana bantaba nayi wani abin kunya dazai
jamaka abin magana agariba, nakare mutunci na, nayi karatu nadage nazama wani abu
sabida na taimakama mahaifina, na dauke maka duk wani wahala da tunani dazakayi da
damuwa, Baba kadauka banson aure ne? Kadauka ban gaji da maganganun dakakemin
kullum ba? But ya zanyi banda mai sona banda mai nemana titi kakeso naje natare
hanya nace sai anzo an aureni dole eh Baba? Yakakeso nayi da raina Baba? Umma ta
tasani agaba, kaima haka, yan anguwa haka ina zansa kaina naji dadi Baba yakakeso
nayi da raina? Banda me aurena” Baba yace “karya kike Malam Kabiru dakikasa aka
dakeshi fa? Shibamai son aurenki bane”? Hawaye Hawwa ta goge tace “bana sonshi
bazan aureshi ba” cikin fushi Baba yace “nikuma idan bazaki aureshi ba ki tattara
kibarmin gidana nasan banda y’a Hauwa nahuta” Hauwa zatai magana Baba yace “fita
kibarmin gida” kallon Baba Hawwa tayi sai kawai ta share hawaye ta tajuya tana huci
sosai takoma dakinta, tanada zuciya fa babban akwatinta ta sauko dashi kasa tabude
sip tashiga kwashe kayanta tana zubawa ciki tana goge hawaye masu zafi da bayan
hannunta taje gaban madubi ta kwashe kayan shafanta tasa tahade akwatin ta rufe
taduki wuyanta tasa ajakan goyon ayanta tafito tanajan jakan da karfi Umma ranta
kaman an wanke da ruwan zamzam ta taho da sauri tace “au da gaske Hawwa tafiya
zakiyi eh? Bazaki bama Babanki hakuri ba ki yarda zaki auri wanda yakeso ki aura
ba? Tafiya zakiyi yanzu da daddaren nan” ihu Hawwa tayi. “Tashin mini daga gaba
Umma!” Dasauri Umma ta tashi ko kallonsu Hawwa batayiba taja akwatinta tafito waje
ga mutane a kofar gidansu ko kallonsu batayiba tadinga jan akwatin tana tafiya
ranta yayi masifan baci, wlh da za’a tareta ace ina zataje batasani ba kawai dai
tasan bazata taba zuwa gidan Ni’ima ba, batason tana burdening Ni’ima da problem
nata, tana fitowa ta tare keke tashiga ciki tama rasa mema zata gayama keken inama
motanta na tareda ita, samin kanta tayi da gayama keken yakaita layinsu Excellency
tun kafin su shiga wajajen aka taresu ahankali ta kalli keken tace “dan Allah
kajirani anan zan biyaka inason na shiga gidan nan nadauko motana ne” da dan
saurinsa yace “kai Hajiya, da akwai inda zani gaskiya bazan iya jiranki ba”
gyadamai kai tayi tace “ba matsala nawa zan baka”? “Dubu biyu” kirga kudin tayi ta
bashi yatayata sauko da akwatin security dake maingate din yace “Hajiya daga ina
kekuma? Wakikazo nema anan”? ID card nata ta nunamai tace “I’m officer Hawwa, dazu
i came for work nabar motana anan” gyadamata kai yayi yace “hold on” tana tsaye
awajen yawuce yashiga office nasu yana waya kusan 10mins tana tsaye sannan yafito
yace “kibar akwatin ki anan u can go inside” gyadamai kai tayi tawuce ciki, almost
kowani gate taje sai an tareta haka dai at last tashiga compound din ga ma’aikata
babu wanda yace mata wani abu tawuce wajen motarta tana sauke jakanta na baya tana
ciro car key dinta hakanan taji ajikinta ana kallonta samin kanta tayi da dago
kanta sama Khaleel ta hango tsayi a balcony dakinshi asaman bene yana huro hayaki
daga bakinshi ga wata ta rungumeshi da bataga fuskanta ba dan macen ta bata baya.

Chak Hawwa ta tsaya tanamai kallon kaman tazo wajen ta kasheshi tana tuna abinda
yamata dazu, shima haka comfortably yake kallonta bayako kyafta idanu yana zukan
shisha daya daga cikin matayen sa da aka kawomai yau na shafashi tana manmannamai
kiss ajiki tana sanye da arnen kayan bacci abinda yakirata kawai tamai kenan he
just want mace ta matse shi, faduwa gaban Hawwa tayi ganin macen na mannamai kiss a
wuya da sauri ta daukekai jikinta na wani iri tawuce wajen motanta tabude kawai ta
shiga taja motan tafito daga parking space saikuma ta tsaya ta sauke glass na motan
tareda dan leko da kanta ta kallo saman still kallonta Khaleel yake kur yana busa
hayaki da yatsu Hawwa tamai alamun f*ck you sannan takoma cikin motan taja motan
tai gaba abinta, hakanan Khaleel yasami kanshi da dan sakin murmushi kadan, the
first ever gurl datamai f*ck u aduniya, yarda pipe na shishan yayi kawai yajuya
yarinyar yasa ta rike glass na benen wajen, yaja zip din wandonshi kawai yaciro
abin ya caka mata babu tsoro ko kunyan ma’aikatan su ko yan aikinsu dudda suna sama
ana ganin fuskokinsu da movement nasu bai damuba, yafara yi yanadan murmushi yana
kallon gate har saida yadaina ganin motanta yana nishi sama sama yana dan sumbatu
about 20min yayi sannan yatureta tafadi awajen tajuyo tana kallonshi maida dick
dinshi yayi cikin wandon yaja zip sama sannan yajuya yawuce ciki abinshi yafada
gado sai bacci.
[9/18, 9:48 AM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR



2️⃣
3️⃣
EPISODE 2️⃣3️⃣

FOLLOW MY ACCOUNT ON AREWABOOKS GUYS BANDA FOLLOWERS AWAJEN😭

IDAN LINK DIN BAIYIBA KU SHIGA AREWABOOKS KUYI SEARCHING SUNANA MSHAKUR ZAKU GANNI
SAI KUYI FOLLOWING THANK YOU❤️

GARGADAN SO:: https://arewabooks.com/book?id=66e1430aa85339246a463225
Tana fita ta tsaya ta dauki box ta loda a boot sannan taja motan tana danna waya ta
turama DIG message kan bazata iya zuwa aiki gobe ba, tunda dama gobe Friday zataje
zaria wajen Sister Mom dinta batada lafiya, baidauki lokaci ba yace permission
granted, agidan mai ta tsaya ta cika motanta kawai tafada titi da daddaren nan tayi
zaria daga Abuja.

Wasa wasa fa Hawwa ta tafi, da farko Baba ya dauka zai iya daurewa amman ya kasa
wayanshi yadaga yashiga neman number Baban Yaseer, da kyar ya gane number yayi
dialing, Baban Yaseer na zaune a falo yana aiki da system dinshi Ni’ima na gefenshi
tana kallo a Zee world su Yaseer kuma na wasa da IPad dinsu wayanshi yahau ringing
kallon wayan yayi ganin Baba yasa yakalli Ni’ima da hankalinta ke tv yace “Baba is
calling me wife” dan faduwa gabanta yayi cus ba kasafai Baba ke kiran Aliyu ba,
katse wayan yayi yakira Baba da kanshi Baba yadaga yana gaishesa ma bai tsaya ya
amsa ba yace “Aliyuu unnn nace ba mutuniyan taku na wajenku ne”? Yana kallon Ni’ima
yace “Baba meke faruwa?” Cus baiso yace “eh ko a’a batare dayasan abinda ke faruwa
ba” ahankali Ni’ima tace “sa wayan a speaker” wayan yasa a speaker yace “Baba wani
abu ya faru ne?” Da dan damuwa kan muryan Baba yace “eh to kusan hakan, daman na
sanar da aminina Malam Sama’ila cewa yadan sakamin sanarwa ina nemawa Hawwa miji,
kowa yafito yanuna yanaso zan bayar” haderai tamau Baban Yaseer yayi Baba yashiga
bada labarin har karshe, hannun Ni’ima har rawa yake ta shiga kiran Hawwa amman
bata dagawa, Baba yace “kawai so nake naji inda take hankalina ya kwanta amman dai
inhar bata yarda da auren Alhaji Kabiru ba kam saidai tabar gidan nawa tayi zaman
kanta” adan fusace Baban Yaseer yace “Baba wai mesa kake haka? Idan kaje ka jefa
Hawwa cikin wani hali fa? Ita yarinya ce dazaka mata dolen dole saita auri wanda
kakeso Baba, bazaka bata dama ta kawo wanda takeso ba, Baba an gayamaka batada mai
sonta ne”? Ranshi ya bala’in bacci harya nuna akan fuskanshi yakalli Ni’ima dake
kallonshi still tana dialing number Hawwa yace “did she answer your call wife? I
need to know inda take” daga ta dayan bangaren yace “saida safe Baba bata gidanmu
zamu gwada kiranta idan mun gano intda take zamu sanar da kai” ya katse wayan ya
ijiye laptop yatashi da dan zafi yasa hannu ya karbi wayan Ni’ima yayi dialing
number nata da kanshi Ni’ima na kallonshi luckily Hawwa tadauka tace “Best ina
driving ne, I know Baba ya kiraki don’t tell me anything” dasauri Ni’ima ta tashi
takarbi wayan tace “naji I don’t want you to tell me anything and nima I will not
tell u anything Hawwa, but just tell me kina Ina yanzu naji kina hanya, ina zaki”?
Shiru tayi kaman bazatai magana ba tace “wajen Ammi zani a zaria” faduwa sosai
gaban Ni’ima yayi tace “Hawwa going to zaria da daddaren nan ke kadai a mota are
you okay? Kin manta yanda ake kidnapping ne a hanyan” ahankali Hawwa tace “I will
be fine karki damu” cikeda damuwa Ni’ima tace “Hawwa why can’t you come to me eh
kika kama kik……” key mota dataga Baban Yaseer yadauka yayi kofa yasa dasauri tazare
wayan daga kunnenta ta katse tace “Baby ina zaka”? Slippers yashiga sawa yace
“zaria” tahowa wajen tayi dasauri tace “zaria this night”? “if anything happens to
Hawwa wani abu zai iya samuna!” Yafadi da karfi dayasa chak Ni’ima ta tsaya shima
ya tsaya yana kallonta jin abinda yafito daga bakinshi saikuma yadan dafe kanshi
yace “just stay with the kids, text me her aunt home address” yana maganan yafice
tana tsaye awajen taji ana budemai gate, hannunta da aka rike yasa tai firgigit
tajuyo tab dinta Yasmeen tabata tace “Mommy I want to sleep” dan murmushi ta kakalo
ta mata ta kalli Yaseer ma tace “okay muje ku kwanta” kama hannunsu tayi tawuce
dakinsu dasu bayi ya kaisu sukai fitsari sannan tahau gado dasu tace “addu’an
bacci” addu’a sukayi taja bargo ta rufesu tana kashe musu wuta ta rungume su, wasu
hot tears taji sunabin kuncinta hannu takai ta share amman sun kasa daina fitowa
jin alamun sunyi bacci yasa ta tashi tafito daga dakin tazo falon ta zauna tana
kallon system nashi very important aiki yake da Oganshi yasashi yayi yaturomai by
11 na daren nan, gashi yanzu 11 saura, zama tayi tasake fuzar da ijiyan zuciya
sannan tadauki wayan nata hannu tasa ta goge fuskanta tass sannan ta shiga turamai
address din, kafin tai dialing number Hawwa amman harya katse bata dagaba message
ta shiga ta turamata. “Be safe Hawwa, I’m worried about you, Allah tsare hanya”
kusan 2min saiga reply na Hawwa tace “I know you are worried, don’t be nakai zan
kiraki, love you Best” love you best din takalla sai taji wasu hawaye masu zafi sun
sake zubomata tashi kawai tayi tafada dakinta iPad dinshi dake saman drawer side
nashi na bed ta kalla yawanci yana daukanshi da daddare yadanyi karence karance,
samin kanta tayi da dauka, hoton family portrait nasune ne as wall paper, tadade
tana kallon Baban Yaseer a hoton sannan tai kokarin duba wayan taga password shiru
tayi tana tunani sai kawai tasaka birthday na su Yaseer taga yabude tashiga cikin
wayan, tana dube dube chan ta shiga gallery wayan, hotunan Hawwa taci karo dasu a
gallery, dasauri ta shiga ciki hotunan duka na wayanta ne wanda ko Hawwa batadasu
dan ita ke snapping nata, tun hotunan su na primary and secondary school, da
hotunan datake mata occasionally, da hotuna datama Hawwa adakinta tana sanye da
rigan bacci mai kyau ga boobs nata da sukai showing dasauri takai hannu tai
deleting wannan, saikuma hotunan datagani wayanda Hawwa nafitowa daga gidansu da
hotunanta in different places kaman stalking dinta ma yake yana bibiyanta batare
data sani bama ita Hawwan, ganin zuciyanta zai buga yasa tashiga marking pictures
din tai deleting everything ta maida iPad din ta ijiye tana sauke ijiyan zuciya
saikuma tafashe da kuka sosai na tausayin kanta.

Sosai Hawwa ke gudu akan titi da daddaren nan zuciyanta gabaki daya yazo mata wuya,
bini bini take goge hawaye, she can’t even explain d kind of pain datake ciki today
has been a bad day for her, daidai ta shigo kaduna around 12 tayanta ya faci
gangarawa gefen hanya tayi kawai tai parking tadaura hannayenta asaman fuskanta
tafashe da kuka sosai tace “Ya Allah maisa ban sami mijiba? Nayi imani da kaddara
mai kyau da mara kyau, I accept whatever you choose for me Ya Allah, ina salla, ina
azumi, ina nafilfilu, ina karatun Al Qur’ani, bantaba fasikanci ba, bantaba shan
giya ko wani abu na maye ba, inama iyayena biyayi, ina taimakon mutane, daidai
gwargwado ina bautamaka Allah” cikin murya mai rauni sosai tace “Ya Allah kaji
tausayina kaji Ya Allah, Ya Allah kabani mijina nima, Ya Allah ka kawomin mijina
nima, Ya Allah ka aurar dani da gaggawa banson yanda hankalin Babana yake atashe
sabida ni, nazaman mishi abin kunya, dani ake kwatancen shi, Ya Allah ka tausaya
mini kaji” tafashe da kuka sosai she missed mamanta she missed her, kusan 1hr ita
kadai a motan nan babu tsoro ko fargaba aranta koma yatakama takama din kawai,
idanunta a lumshe bawai bacci takeba but jikinta duk ya saki taji ana bubbuga
marfin motanta “Hawwa Hawwa, Hawwa talk to me, Hawwa” kaman ana kiranta daga nesa
hakan yasa tadan bude idanunta kadan, ganin hasken flash na haskota yasa gently
tajuyo da rinannun idanunta ta kallo glass na motan shima ganin haka yasa Baban
Yaseer ya haska mata fuskanshi sabida taga shine, wani irin kafeshi da idanu Hawwa
tayi batun yauba taga soyayyanta a idanun Baban Yaseer but koda mistake bata taba
saran zamata bashi chance ba saisa bata cika zuwa gidansu ba saidai ta sami kawarta
awajen aiki kosuyi outing tare, She will never ever betray her friend koda baban
Yaseer ne d last man aduniya, but yau for the first time ganinshi cikin tsakiyan
daren nan yazo yabi wannan hanyan tundaga Abuja yazo nemanta bayan he came to her
rescue earlier today yasa ta tsareshi da idanu tana tambayan zuciyanta could Baban
Yaseer be the man she just finished asking God for? Is Allah testing her? Mijin
best friend dinta? She rather hakura da auren gabaki daya aduniya tayi alahira,
sosai take kallonshi hankalinshi amugun tashe yake buga kofan ganin yanda take
kallonshi yana Hawwa open, kusan 2min tadauka tana kallonshi kafin gently ta danna
lock motan yayi unlocking kanshi yabude motan da sauri yaduko yana kawo fuskanshi
daidai nata cikeda tsantsan so da kulawa da damuwa yace “Hauwa’u! Are you okay?”
Tsare shi da idanu tayi sai kawai hawaye ya gangaro daga idanunta dasauri yashiga
ciro handky daga aljihunshi jikinsa har rawa yake yace “don’t cry and don’t be
afraid I’m right here, Aliyu is here”.
[9/18, 5:27 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


2️⃣
4️⃣
EPISODE 2️⃣4️⃣
LUKUKU GENERAL ENTERPRISE gidan spices kenan da abubuwa daban daban, babu kalan
spices din da basuda shi, tundagakan su ginger, garlic, tea different kind da
sauransu, this is tasted and trusted brand, chat them up kisai spices now!!!!!


wa.me/+2348095660030

2️⃣
4️⃣
EPISODE 2️⃣4️⃣


Kawai tausayi taji tabama kanta saisa takasa rike hawayen dan tana cikin jarabawan
rayuwa, she’s 30 batai aure ba babu miji, kowa is pressuring her, her biggest
support, her biggest fan is her best friend Ni’ima da tun suna yara suke tare,
kawancen amana da iyayensu sun zama daya ma, she’s not a small girl when she sees
love she knows love, wani irin kaddarane wannan? Baban Yaseer can never be her amsa
nooo please Ya Allah not my best friend’s husband, ganin hawaye yakasa tsayawa daga
idanunta asanyaye Aliyu yace “I’m here for you, I will forever be right here! Ina
taredake Hawwa in good times and bad times, dare da rana, I’m right here” ahankali
yadaura hanky kan fuskanta wani sanyi taji dayasa ta lumshe idanunta da sauri takai
hannunta i ta karbi handky tana goge fuskanta, tadanja majina dadan ragowan karfin
zuciya tace “maisa kabiyoni Baban Yaseer? Nace kabiyoni ne must u follow me
everywhere? Must you get involved in my issues? An gayamaka I can’t take care of
myself ne ko I need your protection”? Ataushashe yana kallonta ganin ranta abace,
cikida zazzafan kauna yace “sabida bazan taba iya bacci ba bayan nasan kina irin
wannan hanyan, I care for you” ahankali Hawwa tace “wat if something happens to
you”? Asanyaye yace “I don’t care koma menene yasameni I just wanna keep u safe”
abu tahadiye a wuyanta sai kawai ta juyo ta yunkuro tace “I need to change my tire,
spare tire na booth” matsamata yayi tafito tai booth yabi bayanta tana bude booth
din takai hannunta zata dauki tayan yarigata dauka yace “let’s go muje motana ki
zauna” tsayawa tayi tana kallonshi, “muje dan Allah Hawwa dare ne mu kadai a titi”
batai musu ba yayi wajen motanshi da ita yabude mata gaba ta shiga ta zauna ya
maida yarufe sannan yadawo booth nata yaciro supanu yaje gaban motan yana kwance
tayan dayay less, sosai Hawwa take kallonshi kaman yauta fara ganinshi abubuwa da
dama suna yawo aranta, tana zaune awajen saiga yan sanda sunzo wajen fitowa tayi ta
nuna musu ID card dinta tayasu gyara tayan sukayi, suna gamawa Baban Yaseer yabar
musu motanshi yabasu kudi su tsaremai sannan yashiga na Hawwa, hakan yasa ta
zagayo ta zauna ya kunna motan yaja waje tajuyar da kanta tana kallo ahankali yace
“do you think is right kije kidan Anty ki middle of the night? Kodai idan mukaje
zaria namiki booking hotel, idan gari yawaye saikije”? Tana kallon waje batare data
juyoba tace “zan iya zuwa wajen Ammi na anytime anyday” gyadamata kai yayi bai sake
magana kusan 30min sai chan yace “Hawwa it’s okay not to be okay” lumshe idanu tayi
tabude anatse yace “you got this! Karki bari kalaman Baba natabaki, karki karaya, I
hate seeing you like this” yadan kalleta yanda take kallon waje yace “kinji”
gyadamai kai tayi daganan basu sake magana ba harsukakai zaria, nunamai hanya
tadingayi har zuwa wani gida a wani anguwa mai dan kyau da mutunci, saukowa tayi ta
zagayo tadan kalli Baban Yaseer dake kallonta tace “dan bani car key” zare key
motan yayi yabata yana kallonta, a gate tasaka wani key dake jikin motan tabude
kofan tashiga ciki tana sallama tsakar gida ne mai fadin gaske, tourchlight taga an
haskewa taji muryan yan dattijuwa na “waye awajen gate din nan” ana bude kofa da
gudu Hawwa tai wajen kofa matan na bude kofa dadan charbi a hannu Hawwa ta
rungumeta da karfi tace “Ammiiii na” ririketa matan tayi tace “Hasbunallahu wa
ni’imal wakeelu Hawwa kece da daddaren nan, ke tashi kiga na ganki lafiya Hawwa”
tadago Hawwa daga jikinta murmushi Hawwa tayi tace “Ammi baban Naseer na waje bani
key gate na bude ya shigo da mota saiya dan zauna zuwa safiya yakoma Abuja” wani
dan kallo Ammi tamata tace “Baban Yaseer kuma? Aliyun Ni’ima”? Gyadamata kai Hawwa
tayi Ammi tabata key fita tayi Ammi itama tafito tana haskawa bude gate din Hawwa
tayi yashigo da motan ta maida gate din tarufe Ammi tace “maraba da Baban Yaseer,
sannunku sauko sauko” Saukowa yayi kanshi akasa cikeda kunya yace “Ammi mun sameku
lpy” cikeda fara’a tace “Alhamdulillah ina jikokina? Da y’ata Ni’ima hope duk suna
lpy”? Akunyace ya gyadamata kai yace “Alhamdulillah” murmushi tayi tace “muje
nakaika side din su Baffa ka kwanta bazakabi hanya da tsakar daren nan ba sai idan
Allah ya kaimu da safe akawo maka abinci ne”? Dasauri yace “a’a Ammi dare nayi bana
iya kara cin abinci” satan kallon Hawwa yayi dake gefen Ammi tana wasa da hannunta
yamika mata car key ta yace “take” dan dagokai tayi kafin tasa hannu ta karba Ammi
tace “muje” suka wuce suna hira itakuma tawuce wajen motar ta booth taciro
akwatinta ta gu huri ta shiga dashi ciki, bayin Ammi tafada tana cikin wanka Ammi
tashigo tasami waje ta zauna yanda ta ganta haka tasan dawani abu.
Towel din Ammi ta dauro tafito Ammi ta kalleta tace “zonan Jidda” kayan shafanta
tadauka tazo kusada Ammi ta zauna tana bata cream dinta a hannu Ammi ta karba tana
sauke ijiyan zuciya tace “meya faru?” Dan shiru tayi sabida kawai taji komi yadawo
mata sabo, hannunta Ammi takama tana shafa mata mai kafin takalleta strictly tace
“ya akayi kike tare da mijin kawarki at this type of time and day Hauwa’u”? Baki
tabude zatai magana saikuma tadan sauke ijiyan zuciya Ammi tace “speak” anatse tace
“Ammi wlh I don’t know cus ni ko kiran Ni’ima ma banyi da abun yafaru ba, probably
Baba ne yakirasu to check ko ina gidansu, saita kirani daga gayamata ina hanya
zanzo wajenki hala to shine ta turoshi” Ammi na kallonta ta sauke ijiyan zuciya
tace “Hawwa babu wani naki dabaisan relationship dinki da Ni’ima ba, yarinyar nan
kawar amana ce, yanda kika daukeni haka tadaukeni, don’t ruin friendship naku under
no circumstances, you know maganan danake” gyadamata kai Hawwa tayi tace “nasani
Ammi” saikuma ya tashi daga gadon ahankali zuwa akwatin nata tadauki dogon riga na
bacci tasaka ta zare zanin wankan ta shanya ta dawo gadon tahau ta daura kanta kan
cinyan Ammi tareda sauke ijiyan zuciya tabude watsapp tama Ni’ima chat “Just got to
Ammi’s place, Ni’ima why did you send Baban Yaseer? Why” tura chat din tayi taga
yayi layi biyu alamun datan ta a kunne amman ba’a budeba jira tayi ta amsata but
shiru ijiye wayan tayi ahankali tana lumshe ido kafin kaceme bacci yayi awon gaba
da ita dan tagaji yau.
Yanda bacci ya shigeta yasa Ammi bata tadataba ta shiga dakin yammatan ta su biyu
Amina da Ramla ta tadasu don salla itama tayi sannan tasa suka shiga kitchen cus
taji Baban Yaseer yafice salla.

Wuraren 7 yashigo gidan a tsakar gida yaga Ammi tareda Ramla datake gwadama yanda
ake buga kosai sun hada gawayi dan basu soya kosai a gas, ganinshi yasa Ramla tace
“ina kwana Baban Yaseer” murmushi yamata yace “lpy lau” yace “ina kwana Ammi”
murmushi tamai tace “an tashi lpy sannu da kokari fa Aliyu, Allah ya maka albarka,
bari yanzun nan zan kawoma kosai nariga an dama kamu saina kawoma kayi karo kafin
kashiga hanya” girgixakai yayi yace “no Ammi bazanyi kari ba bana kari da wuri yan
sanda na barma motana chan hanyan kaduna dole nafita yanzu Ammi” yayi maganan yana
ciro kudi daga aljihunsa daya samo a ATM fitan nan nasa a kujeran tsakar gida dake
gefen Ammi ya ijiye kudin yace “aba Hawwa idan ta tashi, wannan kuma aba su mai
girki” cus baisan sunan Ramla ba, hade fuska Ammi tayi tace “kaga dauki kudaden nan
karna saba maka Baban Yaseer” dasauri yajuya yayi gate yace “Ammi nagode” yafice
dasauri dudda har ranshi yaso yaga Hawwa kuma sarai ta tashi tun dazu har salla ma
tayi kawai bataso ta ganshi ne kawai yasa bata fitoba, tanajin fitanshi tafito falo
Amina dake gyaran falo na ganinta tai ihu sosai “Ramla Ya Hawwa ta tashi” tawani zo
dagudu tai tsalle tafada jikinta Hawwa tai dariya sosai Ramla tasaki kosan datake
ta rugo dakin aguje itama tai tsalle kawai Hawwa tai kasa suna kanta, Ammi ta shigo
dakin ta kwadamusu duka abaya tace “Oya ku dagamin ita bance ku karyamin diya ba”
kankamesu Hawwa tayi tace “Ammi I missed my babies” hararansu Ammi tayi tawucewarta
tafito tashiga soya kosan da kanta tunda taga shirme suke Hawwa tafito tareda su
tana Ammi wai ina su Hamza da Ahmadu? “Hamza na school, Ahmadu yace anjima zaizo da
matarsa su gaidake, Baffan ku na dayan gidan sai gobe zai dawo nan amman hala
anjima ki gansa” murmushi tayi ta karbi kosan tana soyawa su Ramla nabata labari
she looks so happy Ammi tayi murmushi ganin ayanda idanunta sukadan kumbura jiya
sabida kuka sun sauka sosai yanzu kaman batayiba.


Wuraren 12 Ni’ima taji ana bude gate, tunda tasan Hawwa bata taba taga miss call na
Hawwa taki kiranta back ba sai yau, nor tai replying message nata, jiya tamata
message shiru, da safen nan takirata sau biyu ba amsa sai tamata magana tace “call
me idan kin dawo daga hospital Best, su Ramla nata tambayanki”.

Jin ana bude gate yasa ta tashi dagakan kujeran tawuce da sauri tashiga kitchen,
ita kadaine agidan su Yaseer na school sai though 1 suke tashi on Friday, sallama
taji yayo yashigo abu kawai taji yatokare mata zuciya tama kasa amsa sallaman,
kofan bedroom nasu taji yabude ya shiga sannan tasauke ijiyan zuciya tashiga fito
da flasks da plates tana ijiyewa a dinning tazauna a dinning din saikuma chan
tamike tawuce bedroom din nasu ta zauna bakin gado tanajin karan zubam ruwa ba’a
wani jimaba yafito daure da towel a waist yadan kalleta hada idanu sukayi tana
kallonshi kaman yau tafara ganinshi dauke kai yayi da sauri yawuce wajen wardrobe
nasu yace “wife ya gida? Su Yaseer basu dawo daga school ba”? Tana kallonshi kaman
gunki tace “basu dawo ba tukunna” gyadamata kai yayi ya tsaya gaban mirror yadau
mai yana shafawa yakasa wani maganan, kalulu ta hadiye a wuya tadan bude bakinta
kadan saikuma tarufe sai chan kuma tace “ka kuwa sanar da Hawwa kana sonta?!” Dum!
Haka maganan yadaki kunnenshi man daya diba zaikai jikinshi yashafa kasa shafawa
yayi yajuyo yakalleta suka hada ido yace “wace irin magana haka kikeyi Ni’ima”?
Mikewa tayi a fusace ta nunashi da hannu tace “don’t you dare lie to me, nasan son
Hawwa kawata kake why are you hiding it? Eh maisa kake boyewa bayan ka kamu da
mugun sonta” hade giran sama dana kasa yayi yadan dafe kanshi yace “kinsan mene? I
don’t want your drama this afternoon I had a long journey I just want to sleep
peacefully, dan Allah ki kyaleni I don’t know wat you are talking about” yajuya zai
wuce yanda abu kecin zuciyan Ni’ima batasan sanda tai ihu ba tace “Namiji munafuki,
namiji mara amana, namiji butulu!

Please Login or Register in order to submit comment