You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daga bodyguards din har Khaleel saida yajuyo yamata wani irin
kallo dayasa tace “Noor see you another time okay and take care and be a good girl”
Kaman Noor zatai kuka tai kwabekwabe da fuska dan bataso ta tafi Hawwa ta mata a
very calming smile ta girgiza mata kai alamun kartai kuka sannan ta mike ta juya
zata wuce taga bodyguard sun tareta gabaki dayansu, hakan yasa chak ta tsaya
saikuma ta juyo tareda folding hands dinta a kirji ta zubama Khaleel kallo, daukan
Noor Khaleel yayi yasa a mota yace “stay in the car princess” maida kofan yayi
yarufe batare daya jira takara magana ba sannan yajuyo ya jingina da motan ya tsaya
yana kallon Hawwa kaman yanda take kallonshi batare data cemai uppan ba, dan
murmushi Hawwa tayi ta kadakai yaron nan baisan ita gogaggiyar yar iska bace ta
hadu da yara ire irensu ajebon garin abujan nan and he’s no different from them,
hakan yasa gently ta tako tafara tafiya tana tahowa gabanshi Khaleel na kallonta
mata tsoranshi sukeji but ita bata tsoranshi, har tazo wajen dayake dan distance na
tsakaninsu baiyi 4-5 feets ba takalleshi right in the eyes sannan tace “lemme give
you a small analysis” tadan lumshe idanu tace “da mutumin da kullum yake tashi
yafita nema and collect his salary da mutumin da live up under wealth na parents
nashi waye beggar?” Wani irin kallo Khaleel yamata dayasa tadan tabe baki saitadan
kalli kafansa tadago har zuwa kanshi kaman dai kallon daya mata dazu tace “tundaga
samana to kasa na is my work and effort I can for a fact say tundaga kan this
designers sneakers of yours zuwa duka kayan dake jikin ka da motan nan da this
security are your Dad’s wealth who is the beggar”? Idanun Khaleel yayi ja dake nuna
maganganun sun tabashi, Hawwa tace “the only thing dake naka mamallakin ka is that
little princess in the car!” Yunkurowa Khaleel yayi kaman zai kai mata bugu dudda
gabanta yayi mahaukacin fadi dan kaman zaki haka yazo amman chak Hawwa ta tsaya
batare data ja bayaba dudda taji kafafunta na rawa, dab da ita ya tsaya kaman zai
shiga jikinta tanajin saukan numfashinsa akan fuskanta dake kamshin mint and lemon,
nunata Khaleel yayi da yatsa yanadan huci yace “nida kaina nakan yima kaina addu’a
kar wani yayi making dina his enemy koyasa nayi making nasa my enemy cus zanyi
making life living hell for that person, the person will be begging to die daya
cigaba da rayuwa akasan nan but today I will tell you this you’ve made an enemy out
of IBRAHIM KHALEEL MANGAL!”Dudda yanda kirjinta ke bugawa bai hanata cewa. “HAWWA
MAMMAN HASSAN always thrash her enemies! You can’t bully me sabida nice maganan
yara kalanku da kuke gani kunada komi” dab da ita Khaleel yakara matsowa ranshi na
kuna sabida yanda ta gasamai magana abinda babu wata diya mace data tabamai haka
yanunata da finger yana nishi kaman zaki yace “I will make you one promise! Sai
nasa kinyi dana sanin duk wani kadarra daya taba sa kika sanni, you will regret all
maganganun dakika fadamin yau!” yana maganan yajuya yabude motan ya shiga batare
daya jira ama budemai ba Noor na murmushi tana waving nata bodyguards suka shishiga
itakuma Hawwa tawuce dasauri takoma cikin supermarket din gabanta na faduwa bana
wasaba.
[9/16, 7:35 PM] Halima KW: 💫 GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


1️⃣
8️⃣
EPISODE 1️⃣8️⃣


A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA
ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS


AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya
gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
1️⃣
8️⃣
EPISODE 1️⃣8️⃣



Yes she makes trouble here and there ayi agama but this man, this Khaleel is
different hakanan kawai taji duk tsoro yakamata, wani strange aura take feeling
acikin jikinta, idan yasa aka koreta a aiki fa?cus taga yanda suke controlling DIG
ranan, saikuma wani zuciya yace mata bazaiyi hakaba but tarasa mesa tun ranan
dasuka je gidansu yaketa yan abubuwa kawai jininsu bai haduba har ga Allah ta
tsaneshi sabida halinshi na auri saki, rashin sannin darajan dan adam, rashin sanin
darajan mace, so itama she spoke with lot of emotions sabida haushinsa da tsanansa
dake zuciyanta which was so unprofessional sabida tamusu aiki opportunity yasa ta
sansu batada right to judge his life or his affairs ballema tarikesa arai.
Biyan kudin kayayyakin tayi tafito tashiga mota tazauna har lokacin bata dawo
daidai ba chan ta sauke ijiyan zuciya ahankali tace “ya Allah maybe I over reacted
nima narikesa zuciya sabida halinsa dana gani na wulakanta mutane but Ya Allah pls
protect me ka tsareni, kada ka bashi damar cutar dani” dan fuzar da iska tayi ta
tada motan tabar wajen daidai ana kiran magrib takai gida Baba yasa aka tayata
shigan da kayan ciki tayi alwala tawuce daki.

*
Noor suka ijiye a gida kofita daga motan baiyiba suka fito har lokacin kirjinsa
tafarfasa yake, sunyi nisa ya dunkule hannu ya daki kujera yace “Salman” Dasauri
Babban bodyguard din nashi yace “yes Sir” rai abace yace “I need every details na
info on that girl” dasauri yace “yes sir” cikin murmuring ya dunkule hannu yace
“whoever you are! I will mess your life up, I will show you what Khaleel is capable
of! I will make you miserable da bazaki kwadayin ganina ba ballema ki iya gayamin
duk maganan dakikeso”. Around 6 suka shigo compound din da tundaga gate kana iyajin
music ga arnayen motoci pake agidan budemai baya akayi ya sauko yana kallon gidan
sannan yawuce security dake gaban entrance na shiga falon suka budemai kofa da gudu
yashiga ciki a kasaitacce maza ne dayawa dan sunkai 10 da yanmata a tsaitsaye a
falon some a zaune, ga drinks a hannunsu while some na shan shisha ana rawa, some
na playing cards, yana shigowa mazan dakin suka fara tafi suna ihu Sam ya ijiye
shishan dake hannunshi yataho yace “sannu late comer kazo a daidai we are having XX
competition” bata fuska yayi yana karban drink a wine glass da Moh ke bashi,
sounding so angry and harsh yace “what’s at stake”? Duka ragowan mazan zuwa sukayi
Moh yace “ni I drop all expenses paid trip to European countries” yatsine fuska
yayi yace “not juicy” dasauri Sam yace “i drop 10 Lexus 2024 models” dan tabe baki
yayi yace “not bad” ya kurbi alcoholic wine sauran duk suna fadin abinda suka ijiye
dayake dukansu wajen yaran manya ne duk tare suka taso suka kalleshi Moh yace “drop
your bet Khaleel” dan rolling idanu yayi ya shiga tafiya zuwa inda pot na shisha
yake yadauki sabon pipe dake leda yabude yasa sannan yakai bakinshi ya zuka kafin
ya dagakai yawani feso hayakin ta hanci sannan ya kallesu yace “I dropped 2
refineries paper work to be done after anga winner” kowa zaro idanu yayi ansan tsaf
zai aika Sam yace “to bakazo da babe ba ai” wayanshi yaciro text kawai yatura
yamaida wayan aljihu yace “za’a kawomin” sannan yakoma baya yarike gaban wandonshi
yafara wani kalan dan iskan rawa dukdan kawai yadena ganin fuskan Hawwa yanashan
shisha yana shan wine duka biyun, abokanenshi na ihu suna hyping nashi cus Khaleel
can dance wani irin classy attention seeking erotic dance dake kashe zuciyan mata
din nan, matan wajen duk sun mutu akanshi rawa yake kaman baisan suna dakin ba
danko kallo daya baima wata awajenba, hayaki yake fitarwa in circles ta baki yana
rawa kaman yana s*x, kusan 20min suna abu daya sannan aka danna door bell Sam yayi
wajen bodyguard dinshi ne tareda wata hadaddiyan babe dazatai 27-28 haka, one of
the 4wives din da aka aikomai ne tasa english wears on Order Mommy sabida tasan
danta na party, dasauri yana kallon yarinyar yana dariyan yan iska Moh yace “your
package is here Leo” dayake yadan soma zama high ahankali yace “put her in the
room” yacigaba da rawa abinsa yana juyakai, Sam yayi hanyar stairs yace “follow me
girls” Basira tashigo tana kallon Khaleel dake rawa abinsa hannunshi rike da pipe
na shisha, akai sama da ita, kawai ansa ta shiga daki ta shiga tazauna dakin yahadu
tana mamakin wai masu kudi haka suke rayuwa sunakai matansu na aure party? Is that
normal? Kasa Sam yadawo saiga wasu device kaman agogo da Moh yazubo daga Leda kowa
ya dauki daya yace “our sex tracker if you stop it stop” Sam yadauki na Khaleel
yana samai a hannu sannan sukace let’s go suka wuce sama fadawa dakin Khaleel yayi
Sam yajamai kofa danhar tangadi yake yakalle Basira dake zaune bakin gado da hannu
yayi pointing nata yace “take off your clothes” dan faduwa gabanta yayi ta gyadamai
kai dan batason tai abinda zai saketa har sallan dare take akan auren nan, tahowa
yayi yana kallonta tashiga cire kaya duk ta ijiye yabi jikinta da kallo idanunshi
na layi kafin yacire wandon sa gabaki daya ya yar yazo gadon gadan gadan kawai ya
shigeta yana ihu ahhhhh kawai yafara, ihu Basira keji kala kala agidan na mata dana
maza, har communicating suke between them from dakunan dasuke ciki, Moh da
muryanshi ke rawa yace “Leo” dasauri Sam yace “kabar wannan kawai trust me baisan
inda kanshi yake ba yanzu cin yar package dinsa kawai yake” some of them cikin
20mins suka fito, some one hour saida dukansu suka fito amman banda Khaleel dukansu
sunajin kukan yarinyar dayakeci da kukansa saima kara volume dasukayi na waka suka
cigaba da party abinsu Sam yace “dan iska nasan dama shine zaici this competition”
kusan 3hrs Khaleel yayi yana kanta sannan yakawo yanda yake ihu kaman zai sauke
gadon ya hankade Basira kasa kaman banziya yahau gadon sai bacci yayi rub da ciki
ba wando.


Bin bayansa Basira tayi da kallo da sauri yanada bombom fa bawai shafumulera bane,
ass din looks so firm and hard real definition of ass din namiji, ga skin na wajen
so dark and even yana glowing kaman anamai skin care routine, dayake kafafunshi a
ware yayi rub da cikin she could see abin nashi da baifi one or 2 inch yakai knees
dinsa ba ga kan na diddiga da ragowan semen har lokacin, ijiyan zuciya tasauke tana
kara mutun mishi, wai me wasu sukema Allah ne yabasu komi? Wlh arayuwanta bata taba
ganin namiji mai kyan Khaleel ba, dashi mace ne daba karamin samari zatai ba, ga
kyau ga shagwaba saima yana tareda iyayenshi kaman wani a babyman doll, he’s so
cute and adorable barinma yanzu da he’s high he looks even cuter and sweeter, ga
kudi ga gayu, ga iya kwanciya da mace, gashi Allah yabashi abin zankalakokiya, to
meya rasa? Well to maybe shaye shayen nan da aure aure, da abokan banzan nan shine
nashi ukuban other than that kam Allah yabashi komi da komi dakowani d’a namiji ke
bukata na living a comfortably healthy life, wlh bataso yarabu da ita Allah yasa
karya saketa soon.

kusan 2min tana ahaka taji anyi knocking ance “kifito amaidaki inda aka daukoki”
tashi tayi tashiga sa kaya sannan tabude kofa tafito a waware take tafiya suna
ganin ta suka bushe da dariya kawai saitaji kuka yazomata tafashe da kuka sosai Moh
yace “awwwn she’s such a cry Baby package” cikin iskanci Sam yace “wat do you
expect tasami darajan dahar ta mutu bazata kara samu ba she just slept with the
richest boy in Nigeria awwwn cutie, Don’t worry if you’re lucky zai kara raba gado
dake” suka wani bushe da dariya harda yammatan su, da kyar Basira takai kofa tabude
tafita.

Ahankali yake bude ido kanshi nadan sarawa sannan yatashi ya zauna wuraren 1 nadare
wandonshi yaja yasaka yafito yanadan layi duk suna kallonshi Sam ma sex yake
abinshi a falo shikuma Moh yanayi a dinning some of abokanen sun tafi hararansu
yayi yace “I’m off” dudda yanajinsu sunamai magana baibi takansu ba yabude kofa
bodyguards nashi da duka security su na nan da sauri Babban bodyguard nashi
yarikeshi zuwa mota dan baya tafiya da kyau yasashi abaya yarufe yakoma gaba driver
yaja motan mopol suka shiga nasu akaja motan suka fita daga gidan, bini bini
bodyguard din na kallonshi aikin sa kenan Khaleel baya komi banda shaye shaye da
cin mata da yawon banza a kasashe, ahakama yadan rage wasu halayen sabida Noor, and
parents dinsa are in full support, cikeda maye yace “Sal……man” dasauri Salman yace
“Yes Sir” turobaki yayi kaman dan baby ya nunashi da dan yatsa yace “how dare she,
I will fiiii……nish her” gyadamai kai Salman yayi yace “angama yallabai” ijiyan
zuciya Khaleel ya sauke yayi folding hannuwanshi a kirji yana hararan cikin motan
yace “nooooo body should beg me, I will crush that police girllllll” yana maganan
yafada kujeran flat a kwance bacci yasake kwashesa ahaka sukakai gida, Momy na
zaune a falo dan bata taba iya bacci sai yaronta yadawo gida ka’ida ne unless idan
baya gari side dinshi sukai dashi suna kaishi dama suka sauko suka fito, yana shiga
ciki as usual Mommy ta ijiyemai wata matan kawai kan yarinyar yahau yayi abunda
yaga dama da ita ya juye sannan yadagata yashiga turata har kofa tafito sannan
yarufe kofanshi yace “nasakeki saki biyu” dan yau ranshi abace kawai yake yakoma
ciki ya kwanta akan kujera yana kallon babban tv dake dakin dayake a kashe ya
natsu cus Hawwa kawai yake gani tana gayamai duka maganganun datamai dazu turo baki
yayi yana lumshe idanu ahaka bacci yayi gaba dashi.
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels



Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

[9/16, 7:35 PM] Halima KW: 💫 GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


1️⃣
9️⃣
EPISODE 1️⃣9️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA
ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS


AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya
gabaki daya

WATSAPP ME wa.me/+2347012181461
1️⃣
9️⃣
EPISODE 1️⃣9️⃣



Salla Hawwa tayi sai alokacin ma taji yunwa takeji tashi tayi tasa hijabi tafito
kitchen nasu ta shiga tabude tukunya luckily taga shinkafa da miyan stew diba tayi
tadawo daki tazauna tafaraci tadauki wayanta tana replying chats taga Abraham
yamata magana ta amsashi wanda yawanci gaisuwan ya jiki ne itama tamai hakama
Hayatu ta amsa sai chatting take da Ni’ima dake bata labarin wata a office nasu
dasukai fada yau tana dariya, haka tagamaci ta tashi ta kuskure baki tai isha’i tai
nafila wayanta yahau ringing dayake tanada Truecaller Kabiru Musa tagani na
kiranta, abu taji ya tsayamata arai ta tashi kawai tacire kaya ta daura zani a
kirji tasa hula tana kallon kitson kanta dake bukatan saloon sannan tadauki kwandon
soson wanka tafito ruwa ta tara a famfo tashiga bayi dan bata iya bacci idan batai
wanka ba, tadawo tazauna tayi shafe shafenta tasa kayan bacci ta kwanta tana lumshe
idanu tamika hannu takashe wutan dakin, dan juyawa tayi gadon yamata fadi, most
times da daddare anytime tazo bacci saitai yan tunane tunanen nan unless randa tai
aiki tagaji ko idan Mims tadawo gida sabida adakinta take kwana tana debe mata
kewa, wayanta ta dauka ta danna sai kawai ta shiga dial calls nata batada wani me
kiranta banda Baba sai Ni’ima ko yan aikinsu ba waya take dasu ba saita kama, dan
fuzar da iska tayi tana shiga contact list she is just craving tasami wanda zasuyi
hiran soyayya dashi like kowace yammata wanda zai kira yaji muryanta yamata
goodnight kafin tai bacci, watsapp ta shiga tashiga account na Ni’ima tasan ta
kwanta yanzu, dan runtse idanu tayi ta ijiye wayan tajuya tareda kifa kanta a filo
wlh wlh tanason aure, tana mugun so itama tai aure taje gidan mijinta tabar gidan
mahaifinta but batada mijin, yazatayi shi wannan Kabir din baimata ba at all
bazatama taba zama dashi ba, ahankali tace “Ya Allah kabani mijina nima, Ya Allah
banso nakoma gareka banyi aure ba, nima inaso nai aure kaman kowace diya mace” ta
sauke ijiyan zuciya ahaka bacci yayi awon gaba da ita.
Koda ta farka da asuba taga miss calls na Kabiru Musa yafi sau goma, wanka tayi tai
brush dan yau akwai office, salla tayi tana zaune kan dadduma tayi azkar nata da
karatun Qur’ani har zuwa seven sannan ta tashi ta linke komi tazo gaban mirror tayi
morning routine nata na skincare yau yawanci uniform sawa suke last Thursday of the
month sabida suna meeting da ake kira da Intelligent Briefing, wanda harda chef of
staff da manya manyan mutane na kasa dai, tundaga kan yan military da other
security personnel, zama tayi tana kallon kayan makeup na gaban madubin Baba
pressure her so much da yanzu gani take kaman ita mummuna ce batada kyau maybe
saisa babu mai nemanta, hannunta tamika ahankali tadauki powder zata shafa a
fuskanta saikuma ta ijiye, makeup bashine zaisa a sota ba, and abin will look
somehow dan bata sabayi taje wajen aikiba, murya chan ciki tace “Ya Allah kasa wani
yace yana sona, na burge wani awajen meeting din” tadanyi murmushin kunya tadauki
kwalli tasaka tasa lipgloss dayama lips nata kyau yafito baby pink yir abinshi,
tawuce ta bude sip tana ciro uniform nata, singlet tafara sawa fari kafin tasaka
rigan police din mai dogon hannu, daman akwai skin tight short one black datasa
tazauna ta saka safa sannan tadauki dogon wandon uniform din tasa tayi zanzaro da
rigan ciki tadauki bakin belt nasu ta saka kayan sun mata kyau bana wasaba, wandon
nada fadi bai wani nunata sosai ba, bakin veil tadauka tai rolling akanta ta tura
gyalen cikin riganta sannan tasake maida boturan rigan, tadauki boot nata tasaka
baki dake shinning yaji shoe polish.
Komawa wajen madubi tayi ta feffesa turaruka sannan takara kallon kanta a madubi
takoma baya tace “Hawwa kinyi kyau” sannan tadauki handbag dinta ta tarkata yan
tarkacen ta cikinsu tafito tarufe kofan dakinta tayi hanyan waje Baba na zaune a
kofar gida yabita da kallo dukawa tayi tace “ina kwana Baba” anatse yace “kintashi
lpy ya hannunki”? Smiling tayi tace “dasauki” “Alhaji Kabiru yace yanata kiranki
baki dagawa mesa baki daga wayanshi”? Dauke kanta tayi tafara kokarin mikewa tace
“bansan shi bane” shiru Baba yayi yana kallonta saikuma yahade rai yace “idanba
kinaso nayi mummunan sabamiki ba makesure kin kirashi sannan kidawo dawuri dan
zaizo anjima da yamma ya ganki” murya ciki ciki tace “to” tawuce tadan dudduba
motanta tayi warming sannan taja motar tabar unguwan.
Parking motarta tayi tafito bayan tadauki duk abinda zata dauka tawuce ciki direct
office din Hayatu tawuce knocking tayi tareda bude kofan yana cikin office din
tareda Abraham duk suna sanye da uniform gani ta yasa Abraham yatashi da sauri yana
murmushi yace “welcome back Miss Hawwa, how is your hand”? Smiling kadan tayi tace
“fine ya jiki? Hope you guys are good”? Gyadamata kai dukansu sukayi saikuma tai
shiru saikuma tajuya zata fita Hayatu yace “Miss Hawwa” juyowa tayi ta kalleshi duk
kallonta suke yace “kina bukatan wani abu ne?” Dan shiru tayi kaman mai tunani sai
kuma ta shigo office din da kyau tazo gabanshi ta tsaya tace “uhmm actually I kinda
need your help dukanku biyun banda wanda zan tunkara sai ku” Hayatu na kallonta
yace “whatever you need we are here” gyadamai kai Abraham yayi yace “yes Miss
Hawwa” cus bata taba zuwa da sunan tana neman su mata wani abuba, sakeyin jimm tayi
sai chan tace “wani mutumi nakeso kudan tsoratamin shi ya rabu dani” tasake shiru
kaman maijin nauyin maganan dazata yi tace “arrhhhhh daga ta bangaren Babana yafito
yanason ya aure ni and and…uhmm bana sonshi i just want him to leave me, so please
can you scare him off”? Calmly Hayatu yace “we got you” anatse Abraham yace
“always! Give me his number ta track him” dan murmushi tayi tabude wayanta tashiga
kiramai number sannan tace “thank you guys” tawuce tafito hankalinta ya kwanta
office nata tashiga ta zauna tadan fara paper work, she needs to write detailed
report na abinda yafaru a field takai office na DIG, karfe 10 suke shiga meeting
din, 10 daidai akai knocking kofan office nata Abraham ne rike da two cup of coffee
yashigo ciki ya ijiye daya agabanta yace “let’s go” mikewa tayi tadauki coffee din
tace “thanks” suka fito tare zuwa meeting din wanda 12 suke gamawa.

12:15 suka gama tafito DIG yace “meet me in my office” gyadamai kai tayi tace “yes
sir” tai discarding cup na coffee a trash na wajen tawuce Abraham yabita da kallo
kawai yasan he doesn’t stand a chance ne but Miss Hawwa na burgeshi, she will
forever be his crush.

Knocking kofan tayi aka bata izini ta shigo, DIG ne kadai a office din yana duba
some files yasa glasses a idanu yace “yauwa Miss Hawwa” saramai tayi tace “Sir”
ijiye file din yayi tareda zare glasses dinsa yace “ease please” sauke hannunta
tayi yace “you solved that case brilliantly Officer kudos” dan murmushi kadan tayi
tace “thank you Sir, you trained me after all” murmushi yamata ba karya bane yana
alfahari da Hawwa in this task force yace “yanzuma I have another case for you” kai
tsaye tace “nakira su Hayatu ne Sir?” Hannu ya girgixamata yace “no ke kadai sukai
requesting for” kallonshi tayi alamun bata gane meyake nufi ba, yace “I got a call
from Excellency they can’t find wani bodyguard nasu and they want you to look into
it suna tunanin anyi kidnapping dinsa shima so they want you for the job” kawai
jitayi ranta yabaci gabanta kuma yafadi, tadai daure tana kallonshi batare datai
magana ba, DIG yace “please kije and investigate, Hawwa bance kije kifara fada da
yan gidanba, rayuwansu da namu ba dayaba, this people ba’a Nigeria aka haifesu ba a
kasan waje sukafi rayuwa so don’t expect them to act like us, masu kudi basa tunani
kaman yaku bayi irinmu, just do your work without interfering in affairs nasu, be
professional about it and keep me posted, am I clear?” “yes Sir” Hawwa tafadi ranta
ba dadi, hannu yakai aljihunshi yadan zaro kudi yan 1k kusan na 15k yace “gashi
kisa fuel a car naki” hannu tasa ta karba tace “thank you Sir” kofa yanuna mata
yace “zaki iya tafiya” juyawa tayi tafice, babu yanda zatayi harkan police dama duk
wani harka daya danganci hukuma ba’ama Oga gardama koda yace ka fada cikin wuta ne
dole you must obey, obey before complain yana daga cikin slogan nasu, office nata
tawuce zama tayi kan kujera tareda dafekanta tadan fuzar da iska taja drawer
tadauki wayanta da car key tamike tafito tawuce wajen motanta tabude tashiga taja
tafita saida ko ta tsaya tasha fuel cus gidansu da nisa ahaka har takai gidan
tsayar da motanta akayi security suka leko yace “Hello Miss wakike nema”? Anatse
tace “DIG sent me here” magana yashigayi awaya kusan 5min sannan yace “booth
please” booth tabude musu suka duba akai scanning motan sannan aka bude mata gate
din da sauran gates din daidai tana shiga gidan kawai taji gabanta yafadi hakanan,
wani arnen Lexus jeep tagani black a compound din tinted ga security awajen daidai
yarufe back seat din yajuyo yanabin motan Hawwa da kallo, parking tayi itama tadan
fuzar da iska tareda kashe motan ta kashe AC tadauki wayanta tana kokarin kiran DIG
ta sanar dashi ta iso akai knocking glass na motan hakan yasa ta dagokai ganin
security da uniform yasa ta sauke glass na window cikeda girmamawa yace “afternoon
Ma’am, Yallabai yace kishigo mota he will brief you aciki meeting gareshi and he’s
running late” the thing is batasan Baban ne ko yaron ke nementa ba dudda tasan
yawanci manyan mutanen nan haka suke basuda time amman saita bisu yanzu haka?
Motanta ta kalla hakan yasa security yace “you don’t have to worry about motanki
Ma’am ko ina kike za’a iya kawomiki kokuma adawo dake har nan kidauki motan ki
wuce” dan ijiyan zuciya ta sauke tace “okay” hakanan she’s feeling so uneasy, bude
motan tayi security ya matsa gefe tadauki wayanta da jotter tanada pen makale a
aljihu already ta maida kofan tarufe tamai key tasa key a aljihu, Salman sai
kallonta yake baitaba ganin police mace da uniform yama kyau kaman itaba, she’s
damn beautiful, gashi tai rolling gyale akanta abinta sai tai kaman balarabiya, dan
kallonshi tayi, cikeda good etiquette yanuna mata jeep nasu yace “after you Ma’am”
gaba tayi yana biyeda ita har sukai wajen motan daidai takai wajen motan ta tsaya
Salman yataho yasa hannu ya bude mata motan kamshi mai bala’in dadi yafara mata
sallama da sanyi kafin idanunta su sauka kan Khaleel dake zaune cikin motan yayi
crossing legs yana sanye da Ralph Lauren polo custom fit

Please Login or Register in order to submit comment