You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Aliyu I know everything! I know about hotunan
Hawwa dake wayana da duk ka sace suna wayanka, I know kana stalking friend dina
kana biye biyenta kana mata hotuna without her knowledge, how dare you kana karyata
cewa sonta kake don’t be a coward, kaji be a man for once mayaudari kawai”
“Ni’eematullah!” Baban Yaseer yakirata azafafe idanunshi sun kada sunyi ja, yace
“yes yes yes I love Hawwa! Yes inason kawarki! Yes I love your best friend Ni’ima
and so what!?” Hannu Ni’ima takai tadaura kan bakinta tana kallonshi completely
heart broken hawaye masu jarababben zafi na saukowa daga idanunta, yace “do you
think I’m happy with the fact that I’ve fallen in love with your friend? Kin dauka
choice dina ne? Kokin dauka son Hawwa ya tambayi izinina? Why are you insulting me
calling me names mena miki? Tayaya na yaudareki? Kinga na sanar da ita ina sonta
ne? Ko kinga nayi wani abu ne? I love Hawwa yes and I also love you! Sabida I don’t
wanna hurt you saisa all this years ban auri Hawwa ba, I can’t bring kaina into to
hurting u that much, nasan yanda zakiji, I know wat kishi is! Yes I love Hawwa, and
I also love Ni’ima, nima I don’t know mesa Allah zai dauramin soyayyan kawaye biyu
kuma best friends, I know this same reaction kikeyi maybe na gayama Hawwa ina sonta
zatamin more than yours, so just let me be, ban miki komiba ban yaudareki ba, and
bance zan auri Hawwa ba cus nasan bazata yardaba, but all I know is harna mutu
bazan taba daina son Hawwa ba, son danake mata yawuce tunani na, when it comes to
Hawwa banmasan me nakeyi ba, I just want her to always be happy, I want to protect
her, and always be there for her and make her happy, that’s just it” yayi maganan
yana komawa wardrobe yadauki kayan dazaisa yafice daga dakin, Ni’ima tafashe da
kuka bana wasaba gwanin ban tausayi tana zubewa akasan dakin…….

TOH JAMA’A IMAGINE MIJINKI NA SON BEST FRIEND DINKI, YAYA ZAKIJI???

HOW WOULD YOU HANDLE THE SITUATION???

KAI YAYA ZAKIYI NE????

IDAN KECE NI’IMA MEZAKAYI KO YAYA ZAKIYI DA HAWWA???

THINK AND TELL ME🥰
[9/18, 5:27 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR



2️⃣
5️⃣
EPISODE 2️⃣5️⃣


FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT AKWAI FREE COMPLETE NOVELS DAYAWA AWAJEN KUSHA KARATU💃

https://www.wattpad.com/user/MSHAKURworld?
utm_source=ios&utm_medium=link&utm_content=share_profile&utm_campaign=invitefriends
&wp_page=home&wp_uname=MSHAKURworld


Ni’ima kuka kawai take bana wasaba, tana ganin tunda aka haifeta bata taba feeling
wannan kalan zafin da zuciyanta kemata yauba, for years sunyi aure itada Baban
Yaseer basu taba having issues ba like babban issue haka, batada wani complain
akanshi but yau yayi hurting nata kwarai, kalan soyayyan datagani a idanun Aliyu ko
ita baitaba mata shi ba, duk soyayyan dazaisa kafara stalking mace kana bibiyan
hotunanta harda na kusan tsiraici ma dan kayan bacci ne ba karaman soyayya bane,
soyayya ce ma dakana bukatan kaga therapist, he is sickly in love with Hawwa that’s
idan akwai word din, ciwon son Hawwa yake, yanzu Hawwan ta Baban Yaseer zaiso?
They’ve been through so much together with Hawwa, Hawwa is her biggest support
bazata taba manta sanda Hawwa tasayo mata form na school of Nursing takawo mata ba,
sabida lokacin Babanta baida lpy basuda kudin daza’a saimata form agida haka Hawwa
tadinga dinki tahada kudin tasayo mata form 5k takawo mata that day was the
happiest day of her life, Hawwa tarakata taje tai entrance exam na shiga school of
nursing din, dataci Hawwa was happier than her ma datai jarabawan, bayan 2days aka
kirata zuwa interview still Hawwa tabita sukaje tajirata awajen tayi tafito suka
tafi gida dagabaya aka saki admission taci an bata admission, babu kudin
registration Hawwa tadinga dinki day and night, tasaida babban wayanta alokacin
tasa sim nata akaramin waya takawo mata 30k itama Maman Ni’ima tasaida sarkanta da
dankunne aka hada 20k daga wajenta aka hada mata taje tai registration da 50k, the
first ever book da pen datai rubutu dashi a school of nursing Hawwa ta siyamata su,
hawaye ta share tana tuna rayuwansu da Hawwa duk yanda mutum zaiyi tunanin
friendship, kawancenta dana Hawwa yawuce haka, sabida kawance ne mai asalin amana,
Hawwa harda Maman Ni’ima take fada akanta just like yanda take fada da Baba akan
Hawwa tanajin haushinsa kan Hawwa haka sukema junansu wajen iyayensu, they
supported each other like better half, kawance su babu ha’inci, babu kyashi ko
rowa, babu bakinciki, they’re always happy for each other, dudda tayi aure Hawwa
bata taba mata bakincikin wani abuba, datana da ciki wlh wlh ko Baban Yaseer mai
cikin baikai Hawwa kula da ita ba, idan tana craving wani abu Hawwa zata iya barin
aiki taje ta nemo takawo mata, yanzu haka yaranta su Yaseer sun fison Hawwa kan
mahaifiyarta grandmother su sabida aminci da kaunan dake tsakaninsu, she’s just
crying bitterly bamatasan ina zata saka kanta ba, kawai taji ta bama kanta tausayi
bamatasan inda zatasa kanta ba wannan wani irin intertwine situation ne haka? Wani
irin kaddara ne wannan? Ita da Hawwa started friendship ana maganan tun suna around
6yrs old cus primary one suka hadu, yanzu suna 30yrs, 20yrs plus friendship kifa
kanta tayi akafanta tana shesheka tajiyoshi an budemai gate yafita tasan mosque
zashi yau juma’a.

**
Har yamma na rannan Friday din nan shiru ba kiran Ni’ima which is so unlike her,
dudda su Ramla dake damunta da labarai but still binibini Hawwa na duba wayanta ko
Ni’ima tamata watsapp message ko kira ko wani abun amman shiru, tasake kira but
still ba amsa dan damunta abin yafarayi sosai.
Bayan sallan magrib suna zaune sunacin abinci duka tare harda Hamza wayan Ammi
yahau ringing wayan ta kalla taga Baba ne hakan yasa tadauki wayan tafito daga
dakin dan bataso yaran especially su Ramla susan maisa Hawwa tazo tawuce ta shiga
side nasu Hamza zama tayi kan katifarsu tayi dialing number Baban ringing daya
yadaga ya buga mata sallama yace “ya wajen naku Rukayya” Ammi tace “Alhamdulillah”
ijiyan zuciya Baba yasauke yace “Baban Yaseer ya sanar dani Hawwa na wajenki kice
mata ni ban koreta ba ta tattaro tadawo gidan nan” anatse Ammi tace “sabida
kacigaba da tallatata a masallaci kana neman kai da ita” dan shiru Baba yayi
saikuma chan yace “kinga Rukayya ni ba kira nayi fada dake nayi ba, tun fadanmu na
farko bayan rasuwan mahaifiyan yarinyar nan kikaso tafiya da ita nace a’a kika
dinga bala’i dani nasan ba kaunata kikeba da akwai yanda zakiyi ma da rabani zakiyi
da yarinyar, ni duk wannan ba itace matsalata ba kawaidai kice mata tadawo gida kar
fushina yabita” dan sauke ijiyan zuciya Ammi tayi tace “yarinyar nan kawai sabida
kaine mahaifinta saisa muka barmaka, wlh na sanar da Baffan ta saidai duk abinda
zai faru yafaru, aure na Allah ne ba nakaba, da iyaye ke aurar da yara da tuni kowa
yayi, Allah shine komi ke hannunsa, kaida yakamata ka godema Allah dayabaka irin
wannan yarinya a’a sai tsalle tsalle kake” katse wayan Baba yayi danshi dama da
Ammi basa jituwa kona sakan daya.


Around 8 nadare Hawwa taga Ni’ima na online ta karanta duka messeges nata amman
bata kulata ba, watsapp call ta danna mata but harya katse bata dauka ba abin ya
bala’in damunta voice note ta danna tace “Ni’imyyyyy sorry please kidena fushi, wlh
I know kema na sanar dake abinda yafaru ni da Baba you will not be happy with
abinda yayi, banson na tadamiki da hankali koki hanani zuwa wajen Ammi saisa ban
sanar dake ba sorry, ina Yass dina da Meen” ta aika mata voice note din tarike
wayan tana kallo ganin yaje but still ba asaurara ba kuma tana online abin yafara
damun Hawwa sosai bahaka Ni’ima ke fushi da ita ba saidai tai masifa dukansu basu
iya gababa saidai suyi fada ayi zage zage da baki a shirya, dukji tayi ba dadi haka
ta tasa wayan agaba tana kallo kusan 20min kuma tana online chan saita sauka ijiye
wayan Hawwa tayi ta kwanta kan gadon Ammi tana sauke ijiyan zuciya.

Yau Saturday Baffa (mijin Ammi) na gidan tun goma dayazo baibarta tahuta ba da
labarai da surutai dan yana mutuwan son Hawwa, tana yawan turamai kudi akai akai
kaman yanda takema Ammi ta, surutunsa yasa tadan manta da damuwanta sai dare kuma
tashiga kiran Ni’ima harsaida Ammi talura tace “banji kinyi waya da Ni’ima tunda
kikazo ba da tuni tace abani waya tai magana dani, Ni’ima dana sani da saita kawo
karinki kin shiga hanya da daddare” dan murmushi Hawwa tayi tace “tana hospital ne
Ammi shift take covering, chatting mukafiyi this days Ammi” dan murmushi kawai Ammi
tayi bata sake magana ba tace “bari nakaima Baffan ku shayi” tafice.



Washegari Sunday around 11 tafito su Hamza na samata komi a booth, Baffa yace
“Hawwa ayi tuki ahankali kinjini” murmushi tayi tace “toh Baffa na” Ammi tace
“Allah kiyaye hanya, dan Allah banda gudu” Gyadamata kai Hawwa tayi su Ramla suka
rungumeta tamusu sallama tafito, text tama Ni’ima tace “gani nashiga hanya zan dawo
office gobe”.

Karfe biyu dawani abu anadai neman karfe uku Hawwa ta shigo Abuja hanyan hospital
din su Ni’ima tawuce direct ta shiga tai parking ta kashe motan, wayanta tadauka
tafito abayane ajikinta baki tawuce ciki office din Ni’ima tawuce tareda knocking
tana budewa wata nurse ce aciki tana ganin Hawwa tai murmushi tace “wajen Ni’ima
kikezo? Bakuyi wayaba ai batanan yau is her off” amutunce Hawwa tace “okay okay
nagode” tajuyo tafito motanta tashiga tafita daga hospital din wlh she’s so worried
rabon datai magana da Ni’ima tun Friday wani irin fushi Ni’ima keyi da ita haka,
hanyar gidansu Ni’ima tayi har zuwa layinsu mai kyau, gaban gidansu ta tsaya tai
horn maidaidaicin gidane mai kyau ga babban bakin gate nasu, lekowa mai gadin yayi
Hawwa tadanmai murmushi tana jiran taga yabude gate saitaga yabude karamin gate da
fara’a kan fuskanshi yace “Hajiya barka da yamma” gyadamai kai tayi tace “ya kuke”
yace “Alhamdulillah” saikuma ya tsaya sakaka yana kallonta Hawwa tace “budemin gate
ko basanan ne”? Bazai taba iya maimaita abinda Ni’ima tacemai ma hakan yasa dasauri
yace “eh basanan tun safe suka fita” danjimm Hawwa tayi kaman daga sama sukaji
muryan Yasmeen ta tsandala ihu tana kuka wayyo kafanta dasauri maigadin yakalli
gate saikuma yajuyo yasauke kanshi kasa, Hawwa dake juyo muryan yaran tace “kace
basanan ba muryan Mims naji na kuka ba” dan sosa kai yayi da hannu kanshi na kasa
yakasa kallonta yace “ahhhmm Madam tacemini duk randa nakara barinki kika shiga
gidan abakin aikina kiyakuri Hajiya” dasauri da kunya yajuya ya shiga gidan tareda
maida gate din yarufe Hawwa tai shiru tana wajen she don’t even know wat to think,
her mind just went blank wlh takai minti ashirin awajen kafin tadan fuzar da iska
taja motan tabar wajen.
[9/18, 5:27 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR



2️⃣
6️⃣
EPISODE 2️⃣6️⃣

☹️
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥

RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE,
UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I
RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461



DIG na ganin Hawwa yace “are you done? Any progress? What is the result of your
findings”? Dan shiru Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace “Sir can I
talk to you in private”? Dasauri Excellency yace “talk koma menene anan” kallon DIG
Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada anan din hakan yasa ta
sauke ijiyan zuciya tace “I have a suspect!” Kowa kallonta yake barinma Khaleel da
gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake
tsaye, adan birkice Momy tace “Suspect? In this our house? Who? Tell us waye?” Abu
Hawwa ta hadiye awuya anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba,
dasauri Excellency yace “Miss Hawwa tell us” iska ta fuzar ahankali sannan tace
“the girl’s Mom! Noor’s Mother is my suspect!” Zumbur Khaleel yamike kaman zaki,
hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce
Excellency yabiyoshi da sauri yana kiranshi Momy ma haka tace “Khaleel Khaleel ina
zaka?” Chak Hawwa ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi tace “if
you try anything you might jeopardize chances namu na ganin yarka” wani irin
waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki yamata wani irin ihu!
“Who do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady?” Yanda yake
tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa
dasauri su DIG suka tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai
kafada Mommy takamamai hannu suna janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana
kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin hali batare data nuna tsoro ba Hawwa
tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace komiba cus yazo
gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency
yajashi yace “enough mana Khaleel muje ka zauna” yatsu yanuna Hawwa yace “careful
Lady! Dont overstep your boundary” sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza
mata kai alamun kartai wani abu, yakalli Excellency yamai alamun yacire Khaleel
daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda Mommy yace “calm down Son
please kaji, dan Allah, don’t take it out on this poor woman she’s just trying to
help us find Noor that’s her work, calm down Khaleely na” Mommy ta shiga mannamai
kiss a hannu tace “calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying,
so mu barsu ayi agama kowama yahuta, calm down she’s not worth your anger” zuciyan
Hawwa har wani makyarkyatan baci yake tadai daure batace komiba.


Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace “young lady ban
haifo d’ana sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful
and cautious of kalaman dazaki dinga fadama d’ana, inba hakaba zan….” Dasauri
Excellency yace “just let her be please na lallashi Khaleel I don’t want another
drama” yakalli Hawwa yace “wat do you suggest now ayi Miss Hawwa”? Sosai Abraham ke
kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da
kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace “wat about last phone dana ce
kaduba kagama?” Dasauri yana taba system dake cinyansa yace “give me few seconds”
kafin chan yace “done” yatashi yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata
yace “so nashiga wayan and this particular contact happens to be most recent calls
nata and it’s not saved, so na dauka and track it down” duba takardan Hawwa tayi
sannan da sauri takalli Excellency tace “Sir can I know awani waje kukakai kudin?”
Dasauri Excellency yace “kwarbai” dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a
office din kaman mai neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria
tagani a bango dasauri takai hannu taciro map din tazo gaban table na dakin ta
shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel tana kallon map din tace
“Hayatu pen” dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace “this
is inda kukakai kudin kuka ijiye” sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake
circling wani waje a map din tace “this is location na cellphone datake waya dashi”
saikuma ta mike da sauri tana kallon map din kowa na kallonta kaman TV, tace “gps
location na wayan yana cikin mall ne” saikuma ta sake dukawa tanabin hanyan map din
da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan distance
kadan da location na wayan tace “got them!” Dasauri kowa na dakin yace “uhmm”?
Dasauri Hawwa tace “Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this
mall, kidnappers hardly keep victims nasu a wajen mutane sabida fear of being
caught, victim can shout, scream or sick for help, so the nearest place I think
zasukai little Noor is Dajin Dawa, this place” ta nuna inda tai circling da pen
tace “I’m 💯 sure suna wajen, let’s go” dasauri Excellency yace “Alhamdulillah,
Alhamdulillah” juyawa Hawwa tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma
Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel
yayi yace “I’m coming along too” Juyowa duk sukayi suna kallonshi banda Hawwa dake
duba wayanta data dauka, anatse DIG yace “Yallabai it’s dangerous, su kansu basusan
outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe” tsawa Khaleel
yamai yace “I said I’m coming along, and I’m coming along” wani shegen kallo Hawwa
tadago kanta tamai kawai tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an
fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din yabiyosu, tsayawa wajen motansu
Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba
tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta
sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta,
dauke kai tayi abinta tabude bayan motan tashiga tai zamanta.
[9/18, 5:27 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


2️⃣
7️⃣
EPISODE 2️⃣7️⃣


☹️
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥

RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE,
UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I
RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461



Mikewa da bala’in sauri Hawwa tayi tana kallon Ni’ima cus yanzu take understanding
the whole reason na shareta da Ni’ima tayi tama kasa magana sai kallon Ni’ima take
dake kallonta itama idanunta sun kada sunyi ja tace “kibani amsa I want to know
zaki aure Baban Yaseer ohh zaki aure Aliyu ko bazaki taba aure ba”? Kai tsaye Hawwa
adan zafafe tace “da yanzu this instant Allah zai karbi duka ran mazan duniyan nan
yarage Baban Yaseer tal kuma kwal aduniya bazan taba auren sa ba saidai nakoma ga
Allah haka!” Tafadi da zafi sabida tambayan ya bata mata rai barinma data gane it
has something to do with fushin da Ni’ima keyi, with so much sincerity tace
“bantabama Baban Yaseer kallon abinda zan aura ba saidai kallon Babban Yaya
agareni, mijin kawata kuma” sosai Ni’ima ke kallonta batako kyafta idanu, Hawwa
tace “I will never, ever, marry mijinki koda ranki ko ba ranki cus I consider it
cin amanan kawance! Ni’ima kada ki karamin irin maganan nan, bazan taba auren
mijinki ba” dan tuntsurewa da dariya Ni’ima tayi kaman mahaukaciya mai ciwo tana
kallon Hawwa saikuma tai shiru cikin wani kalan siga da ita kanta Hawwa bata gane
ba Ni’ima tace “nima bazan taba so naraba mijina dake ba Hawwa!” Takalli Hawwa
sosai tace “namiki tambayan nan ne kawai sabida na sauke hakkin ki da hakkin Aliyu”
tasauke ijiyan zuciya kafin ahankali tamike tsaye itama tana kallon Hawwa kaman
yanda Hawwa ke tsaye tana kallonta tace “I have few things to say to you Hawwa” ta
sauke ijiyan zuciya tace “Hawwa mun taso tare, no one knows me better than you do,
I am always honest with my feelings kinsani” tai dan shiru sannan tace “Hawwa ke
babban kawata ce, haka mijina ma mijina ne! Mijina daban yake akan kowa da komi!
Thinking of sharing him with you ma is shattering me, Hawwa bazan iya baki aron
Aliyu kona kwana daya ba ballema na ana maganan rayuwa har mutuwa that’s aure, I
can’t ke I don’t even wanna picture you as matar Aliyu, matar mijina!” tasakeyin
shiru sannan tasauke kanta kasa kafin chan tadago takalli Hawwa dake kallonta
looking confuse and scared and everything ma, Ni’ima tace “ni da ke ba yara bane,
we are not more teenagers, I don’t wanna end up fighting you over man, ni da ke
munsan wats good for us, inhar Baban Yaseer yayi developing feelings for you
relationship dina dake have to come to an end!” Dasauri Hawwa ta kalleta kirjinta
na girgiza lips nata narawa magana ma baya fitowa sabida yanda maganganun Ni’ima ke
dakan kunnenta abazata, gyadamata kai Ni’ima tayi tace “Hawwa stay away from me
kifita daga rayuwana dan Allah!” Bugawa kirjin Hawwa yafara kaman zai fashe, Ni’ima
tace “baki bani Hawwa!” Sake bugawa zuciyan Hawwa tayi, Ni’ima tace “karki kara
tako kafanki zuwa gidana!” Shaking at this point zuciyan Hawwa yafara, Ni’ima tace
“kada ki kara zuwa nemana a asibiti!” Hawaye fara tsatsowa daga idanun Hawwa
sukayi, Ni’ima tace “delete number mijina daga wayanki, koda wasa kada ki sake ki
kira mijina for anything, delete my number also!” Ni’ima tace “don’t ever call me
again or watsapp me ko message me, I’m blocking you anyway!” Tasauke ijiyan zuciya
tace “amutunce nakeso muyi parting ways with dignity and honor like the matured
girls we are saisa ma harna kiraki to tell you to your face” Ni’ima tai shiru tace
“Allah baice dole sai anyi kawance har karshen duniya ba, haduwan school, ba dangin
iya bare na kaka, kawancen mu muka daurama kanmu ba wani yadaura mana ba mumukaga
zamu iya, yanzu kuma naga bazan iyaba is that simple Hawwa, dan haka stay away from
me! It’s OVER!”
Yanda kalaman Ni’ima ke hitting kan Hawwa kaman ana daukan guduma ana bugamata aka,
she’s feeling like she’s dreaming this is not real, ba Ni’ima ke mata all this
maganganu ba, Ni’iman ta dake sonta, Ni’ima dake tayata kuka idan she’s sad, Ni’ima
dake lallashinta, Ni’ima dake kula da ita, is this Ni’ima ko watace tasaka facemask
takoma Ni’ima? Best dinta ke cewa su rabu?
Juyawa Ni’ima tayi tasa hannu tadauki jakanta tace “kinfi kowa sanin yanda nakeson
Aliyu, mijina is a no no! Akan Aliyu zan iya jama kowa layi!” Tai shiru sannan tace
“Hawwa najamiki layi kema yau get out of my life” daukan jakan tayi tajuyo takalli
Hawwa da idanunta suka cika tap da hawaye da basu riga sun zuboba tasa tace
“Ma’assalam Hauwa’u” tajuya tayi tafiya one two zata wuce tafita Hawwa tasha
gabanta daidai hawayen na zubowa daga idanunta tasa hannu ta gogesu da sauri,
asanyaye tace “Ni’ima!” Haderai Ni’ima tayi idanunta sunyi jajir hakanan kawai yau
for the first time saitaji tafin hannun Hawwan ma taushin tsiya kaman na Baby so
that means har taushin hannu Hawwa tafita, kishi ne ya turnuke Ni’ima sosai sai
kawai take ganin so many many things da Hawwa kedashi that are better than hers,
kabar da hannun Hawwa tayi daga jikinta da sauri dan har zafi taji kaman Hawwa
tasamata garwashi ajiki Ni’ima tace “karki sake tabani” tabi ta gefenta ta wuce
tsayuwa Hawwa tayi kaman gunki idanunta sun cika da hawaye bazata iya decribing
yanda takeji ba yanzu, juyawa tayi da sauri gudu gudu tashiga sauka daga bene
hawaye na fitowa daga idanunta tayi waje tana kallon Ni’ima dahar takai parking
space dasauri tafito wajen bata damu da manya manyan motocin dake wajen ba dan
manyan mutane na zuwa restaurant din sosai Ni’ima na kokarin ciro key a handbag
dinta tabude mota Hawwa tazo wajen da gudu ta rungume Ni’ima tabaya tabude baki
tana kokarin magana kawai emotions got her wlh tafashe da kuka! She can’t describe
it but tanason Ni’ima so sosai! Bawai irin son da akema namiji ba dan some people
think maza kawai akeso no, tanama Ni’ima wani so da kauna na jini dan Ni’ima ta
taka rawan gani arayuwanta sosai.


Tama kasa magana sabida kuka she’s not even thinking of inda suke, ko mutane ko
jam’an wajen, she’s strong, she’s hard, kowama yasani but akan Ni’ima she’s not,
she even forgot wat strong is dataji Ni’ima nacewa zata rabu da ita, kusan
30seconds tayi abayanta tariketa tana kuka, yau kawai kaman Allah nabama Ni’ima
revelation kan Hawwa dan kawai jitayi komi na jikin Hawwa taushi kaman ba jikin yar
30yrs ba kaman jikin new born baby haka taji fatanta, juyowa Ni’ima tayi a fusace
ta hankadeta saida Hawwa tai flying ta bugu da wani mota dake wajen next to na
Ni’ima, tai kara awahale ta kalli Ni’ima idanunta sunyi jajur tana kokarin tashi
daga jikin motan dan kaman bayanta ya karye haka taji, Ni’ima tanunata da yatsa da
zafi sosai kan tone nata tace “Hawwa ke na tsaneki yanzu don’t you get it? Narike
inata holding nashi in banaso na gayamiki but kin nace, I hate you Hawwa! I hate
you! Jikinki da hannunki feels like garwashin wuta ajikina, karki kara tabani”
daidai lokacin taga key motanta ta ciro tajuya tabude motan zata shiga Hawwa ta
tashi daga jikin motan da kyar bata damu da ciwon da jikinta keyi ba kawai saitai
kneeling tareda rike rigan Ni’ima muryanta na rawa same thing da jikinta rawa suke
sosai tana kuka wiwi tace “Ni’ima I don’t know ta yanda zanzo na fara rayuwana
without you, ke kadai gareni, rayuwana yariga yasaba dake, ke kadai gareni, I

Please Login or Register in order to submit comment