You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaga screen din da kyau, ta gefen
idanu Hawwa ta kalleshi batare datai motsi ba ko magana dan batason tama kulashi
daidai guy din na zuwa Hayatu ya kwasheshi ya bugamai kan bindiga a keya ya sume
warwas yafadi, karan dasukaji yasa sauran suka jujuyo daya yadauke katuwar security
torchlight ya hasko wajen ganin dayansu a kwance yasa da sauri suka taho wajen suna
kokarin daga bindiga Hayatu ya kwashesu ya barar dasu ya sumar dasu duka within a
blink of an eye yasa tape ya kulle musu hannu sannan yawuce ciki dasauri sauri gudu
gudu shiga cikin container yayi zuwa inda yarinyar take kwance baiyi wata wata ba
ya duka zai dauketa yaji an bugamai kai ashe dawani adakin but drone baiyi
capturing ba sabida daga window suka leka dakin, dasauri gayen yafito yana kalle
kalle ganin they’re under attack, ganin wani yafito daga container ba Hayatu ba
yasa Hawwa tace “oh no, Hayatu, Hayatu, talk to me” tashiga kiranshi but shiru
arude Abraham yace “what happened Miss Hawwa? Meya sami Hayatu”? Kafin Hawwa tai
magana taji mutumin yayi blowing whistle sannan yadaga kanshi yana kalle kelle
kaman ance ya kalli sama, ganin drone yasa yaciro bindigar shi Hawwa na gudu da
drone din but yayi shooting drone din yayi crashing suka daina ganin komi a screen
na controller Hawwa tace “shit!” Dasauri Abraham yace “what happened? Miss Hawwa
gasunan they’re leavin……..” shiru Hawwa taji hakan yasa tace “Abraham, Abraham”
adan rude Khaleel yace “wat wat…..wat happened”? Cikeda damuwa Hawwa tace “my team
are down” tayi maganan tana tashi tamika hannunta tadauko katuwar jakan Abraham
dake front sit tashiga neme neme a jakan luckily taga grenade, da sauri tasaka a
pocket na vest nata, ta zaro bindigarta tana kokarin fita, asanyaye Khaleel yace
“where are you going?” Dan juyowa tayi takalleshi ba yabo ba fallasa tace “going to
rescue your daughter”? Dasauri Khaleel yace “maza ne u can’t go alone sun miki
yawa, call for backup mana” tana kallonshi ganin damuwa kan fuskansa sosai tace “I
can’t wait for backup kafin suzo an tafi da yarka sun gudu cus they know we are
here, before we track them again it will take time, maybe muma sun kashemu before
back up yazo, if I leave now I might be able to save your daughter so I have to go”
takai hannu zata bude motan karaf taji yarike mata bakin gyale hakan yasa gently
Hawwa tajuyo tazubamai mayun idanunta, shi kansa Khaleel baimasan mesa ya riketa
ba, cikeda damuwa sosai yace “I can’t let you go alone it’s too risky, you’re just
a gurl, zan biki and protect you” duk yanda Hawwa kejin haushinsa saida tai
smirking tace “I’m not just a girl, I’m police officer!” Ganin yaki sakinta sai
kallonta yake cikeda damuwa yasa ahankali tace “kataba rike bindiga”? Girgiza mata
kai yayi alamun no, juya idanu Hawwa tayi irin na raini din nan tace “how can you
protect me kenan u can’t shoot? Just stay here I don’t want to be looking after an
adult when my mission is your daughter, stay here ina zuwa don’t jeopardize my
work” wannan karan bata jira amsanshi ba ta karbe gyalenta tafito da sauri Khaleel
ya sauko shima Hawwa ta kalleshi zatai magana saita fasa kawai ta wuce tana tafiya
ahankali without making a sound, Khaleel na binta abaya sukai wajen, har zuwa bayan
bishiyan da Hayatu ya tsaya dazu ta duka ta leka tana kirgasu tajuyo ta kalli
Khaleel dake kallonta looking damn scared cikin whispering tace “if you stay here u
might be alive, I’m going to rescue yarka now” cikin yar karaman murya Khaleel yace
“kefa?” Sounding like a bad ass bitch tace “uhmm, I don’t think yau zan mutu” sosai
Khaleel ke kallonta yanajin wani adrenaline na bin jikinshi ganin suna filin daga
and she seems to be having fun, shiko zuciyansa kaman zai fito ta baki, Hawwa tasa
hannu taciro grenade daga aljihun vest din dake jikinta, takalli Khaleel dake
kallonta tace “wanna see magic Pops Boy”? Sosai Khaleel yamata wani irin kallo jin
sunan data kirashi dashi, Hawwa tasake smirking tadauke kai ta cire pin din grenade
din sannan ta leka ahankali ta wurga musu grenade din awajen tajuyo takalli Khaleel
tace “booom!!” Mahaukacin tashi bomb yayi da Khaleel baisan yayi hugging Hawwa ta
gefe ba ya manna fuskanshi a kafadanta jikinshi na rawa ba cus baitaba experiencing
something like this ba, ko harbin bindiga baitaba ji ba saidai a movie, he has
never experienced crime world so he panicked.
[9/12, 1:41 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫

✍🏻M SHAKUR


8️⃣
EPISODE

JOIN GARGADAN SO GROUP

https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE
Mahaukacin faduwa gaban Hawwa yayi jin yanda Khaleel yariketa fuskanshi manne a
kafadanta jikinshi na rawa kana gani kasan this is the first time yataba jin karan
ko ganin bomb ma, da dan sauri ta tureshi yakoma baya yana kalle kalle kunnenshi
sunmai dummm baiji ko kadan, yana kokarin kunnenshi yadawo daidai yaga Hawwa tai
wani irin super tai wajen aguje tana shooting nasu, wow! Dabadan he knows this is
real ba and he’s present a live location dinba dayace action movie yake kallo,
she’s so fast in harbi, and wayanci he notice ba shoot to kill take ba, cus baiga
wanda ta harba akai ko zuciya ko ciki ba, she mostly target legs and hands, da gudu
ta shige cikin container yarinyar Hawwa tagani tana kuka sosai tana ihu ta kankame
kunnenta sabida karan bomb ga wuta data gani, ahankali Hawwa ta duka gabanta tasa
yatsanta akan lips nata tace “shiiiiiiu I’m fairy Angel Anty I come to rescue you
from bad guys,, dena kuka” juya mata baya tayi tace “hop on my back, hau baya”
takai yatsunta biyu tana taba wuyan Hayatu ganin yana numfashi yasa tashiga
kiransa “Hayatu Hayatu, wake up” ahankali Noor tahau bayanta ta kankameta, dasauri
Hawwa ta tashi she will come back for Hayatu, Noor first fitowa tayi ahankali goye
da Noor ganinsu yasa Khaleel yatashi yataho wajen su da sauri yazo ta bayanta yana
murmushi sosai looking and sounding so emotional ganin little baby shi that looks
so scared and terrified a bayan Hawwa yace “Noory” dasauri yarinyar tace “Dadyyyyy”
karban ta yake shirin yi daya daga cikin criminals din data harba a kafa dake wajen
yadauki sandan dake wajen yadaga zai bugama Khaleel dake kokarin karbe Noor daga
bayanta, karaf Hawwa tagani dawani irin sauri tai pushing Khaleel yafadi a side
nata sandan ya sameta a hannu da karfi ya yagi skin nata sai jini, kafa tasa ta
daki kan thug din ya sume dasauri Khaleel yatashi yana kallon hannunta da jini
yabata hannun rigan already yace “you are bleeding” ahankali tace “it’s fine, leave
Noor help me pick Hayatu” gyadamata kai yayi tawuce dajin goye da Noor neman
Abraham taganshi a sume akasa, dagashi tayi sukai mota tasashi abaya tasauke Noor
ta sata a baya itama daidai Khaleel na zuwa da Hayatu a sheme ya ijiyesa abaya yasa
hannu ya dauki Noor ya kankame ajikinshi yarufe kofan baya yadawo gaba yashiga ya
zauna Hawwa taja motan da mugun gudu tana calling DIG office waya for backup. “I
repeat my team are down, goons are also down seriously injured calling for backup,
code 22028IV” Khaleel ya kankame Noor data kankameshi dukansu suna kallon Hawwa
dake tuki around 11 nadare tana magana har saida DIG yadaga wayan dan da farko
voicemail ne, ahankali Khaleel yakalli hannunta dudda baya ganin ciwon but hannun
riganta was bloody.
Kusan around 1:13AM na tsakar dare sukakai gidan sharp sharp aka bude musu gate cus
DIG yarıga ya sanar da zuwansu, tun kafin su karasa tsakar compound din Excellency
da Momy da mutanensu ke tsaitsaye suna jiransu, tun kafin tai parking Excellency da
Momy suka shiga gudu suna tahowa wajen motan, tana parking mota Excellency yabude
gaba Mommy tafashe da kuka tana kallon Noor datai bacci yarinyar ta rame tace “look
at my Noor oh no no” takai hannunta tana karban Noor daga hannun Khaleel, shikuma
Excellency yasa hannu yana fito dashi Khaleel yasauko yace “Dad did you call her
Dr”? Dasauri yace “yes yes everything is set, yana clinic” Mommy tashiga shafa
Khaleel da hannu daya tace “hope babu abinda yasameka Khaleely na welcome
Alhamdulillah, babu abinda yasame ka”? girgiza mata kai yayi ahankali, Hawwa tadan
matso taja kofan motan duk suka juyo suka kalleta takoma driving sit, Excellency
yace “you guys did a great job Miss Hawwa welldone, dare yayi kuzauna anan zuwa
safiya” calmly and politely tace “my team are down zan kaisu clinic dinmu” dasauri
Excellency yace “ai da kin bari Dr ya gansu anan we have clinic anan” anatse tace
“DIG yariga yace na kaisu clinic dinmu” dan ijiyan zuciya Excellency yace “okay but
drive safe, bari nakara muku mopol su biku for extra security is night” dan
gyadamai kai tayi cus batason ta kara gardama tai reverse da motan sannan tai kwana
hakanan Khaleel samin kanshi da kallonta yayi daidai tana figar motan da gudu
Excellency yace “ayi gudu a sannu” Khaleel yajuya ahankali yayi ciki.
[9/12, 1:41 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


9️⃣
EPISODE


https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE

Har clinic dinsu ta kaisu tajuya zata wuce Abraham daya bude idanu cikeda ciwon kai
yace “kefa i think you need to see Doctor kema” yayi maganan yana kallon hannunta,
yatsine fuska tayi takalli hannun tace “no I’m fine is not that serious, office
zanje nacire vest din nan na wuce gida” tayi maganan tawuce tafita da sauri, office
nata taje tadauko jakanta tafito tazo parking space nasu tashiga motarta kiran
corolla na 2006, taja motan sannan taciro wayanta tai dialing number da tai saving
da Best N, ringing daya ta daga ahankali tace “kina clinic dinku ne? Wannan dakika
dauka u must be on night duty, kina nan”? Daga ta dayan bangaren wata murya mai
dadi tace “yes inanan but inadai shirin tafiya around 5 nadau permission, kaman
kina driving me kikayi da kikakai ware haka an office? Anyways just come I know u
will tell me, Yau kwana nawa bamu hadu ba? Please come ko 1minutes ne kiganni” dan
murmushi kadan Hawwa tayi tace “bribe me” dasauri tace “I will not beat Yasmeen da
Yaseer all through this month I promise” murmushi Hawwa tayi sosai tace “good girl”
dan tsuki tayi tace “you’re just lucky I’ve missed you ne da dagake har yaran naki
nayi biji biji daku” tabe baki tayi tace “shege kafasa sabida kinga ina gate,
barima najuya” da sauri tace “yakuri mana Hawwa” dan dariya kadan tayi tashigo
asibitin tai parking motanta tadanyi jimm sannan tabude tafito tafara tafiya tawuce
ciki, direct wani office tawuce daidai takai hannu zata bude aka rigata budewa wata
mata ce aciki fara ce tsawonsu daya da Hawwa kawai dai tafi Hawwa jiki ne saidai
itama bawai irin kiba sosai din nan ba ne kawai dai tadan ciko ne, tana sanye da
kayan nurses dark blue riga da wando, wani irin rungume Hawwa tayi da sauri tace
“oyoyoooo” “asssshh Ni’ima My Hand” Hawwa tafada ahankali dayasa Ni’ima ta saketa
da sauri takalli hannun tace “wat happened to your hand kikaji ciwo haka eh?”
Dasauri tajata suka shiga office din ta maida kofan tarufe tawuce ta daurata akan
kujera tana kwaso abubuwan dressing tace “wat happened ya akayi kikaji ciwo?” Dan
yatsine fuska Hawwa tayi tace “banmasan tayaya naji ciwon ba ni karan kaina Best,
na manta” zama Ni’ima tayi akujeran dake facing nata takama hannun tana wankewa da
ruwan spirit tace “I thought we had agreement cewa bazaki dinga involving kanki in
field work ba saidai office work” ahankali Hawwa tace “and it has always been like
that, koda naje field ma bana shiga aikinsu, yau ne kawai and its circumstances
saisa but ai I’m fine ba zafi sosai ma ciwon” kallonta Ni’ima take fuskanta duk ya
nuna damuwa da rashin jin dadi hakan yasa Hawwa tace “common I’m fine it’s just a
scratch” anatse Ni’ima tace “da inada wata kawa daban damu ba, but you’re all I got
tun ina yar yarinya” murmushi Hawwa tayi tace “tun zamanın primary school” ahankali
Ni’ima tace “please take care of yourself kinji Hawwa” gyadamata kai Hawwa tayi
tana dan yarfe hannu da style cus shegen zafi yake mata and bataso Ni’ima tagane ta
damu, hannun Ni’ima ta karba tadauki wata paper daga kan table tashiga fifita mata
ciwon tana kallon ciwon ahankali tace “Hawwa I was never against kinason ki zama
police sabida I know yanda kikeson justice, da kare hakkin dan adam but deep down
Allah yasani banason aikin, my worst fear arayuwana shine wani nawa wanda nakeso
yazama soja ko dan sanda cus I always believe mutum yazama police ko soja kaman ya
yanki automatic ticket na mutuwa ne” taidan shiru tace “dakika fadamin anyi
promoting naki bayan kinyi solving that kidnapping case an saki under special
kidnapping task force u are not even in shi asalin police station I was happy, very
happy sabida i know talent dinki is identifying, profiling criminals and knowing
criminal minds kina taimakawa wajen kamasu da relating dasu da gane abinda zasuyi
ko suke shirin yi, understanding zukatansu nasan that is basicially your work ba
aikin dazakije filin daga ba kina combat da maza ba” dan murmushi kadan Hawwa tayi
tace “kai Best is just a scratch kike surutan nan randa za’a kawo miki ni kiciremin
bullet f…..” “Hawwa!” Ni’ima takirata adan fusace tace “will you stop joking around
I’m serious, Hawwa I will always support you kinsani but not in this” tanuna ciwon
hannunta tace “kodai kidena zuwa filin daga and stick to office paper work helping
to solve crime behind the mask ko kibar aikin” Dasauri Hawwa ta kalleta, hawaye
taruwa yayi a idanun Ni’ima tace “akanme kina mace zaki dinga fada da maza duk abi
ajijjimiki ciwo amiki tabo ajiki” dan turomata baki Hawwa tayi looking damn sexy
tace “ni bance kimin kuka ba sarkin kuka, I swear Ni’ima circumstance yasa dole na
shiga field, shima ciwon is a mistake, don’t forget I got training fa a police
academy, na iya fada, nasan how to attack and how to defend myself, I can shoot and
so much more, this was just a mistake trust me and I promise you bazan kara barin
kaina naji ciwo ba” gyadamata kai Ni’ima tayi tadauki tissue tana goge idanunta kar
hawayen su fito, Hawwa tai dan murmushi cikeda tsokana tace “yan Nigeria da ganin
mace musulma police as wani abu hmmmm” ballamata harara Ni’ima tayi dayasa tai
shiru tasa hannunta a lips, Ni’ima ta karbi hannunta tacigaba da fifitawa cikeda
masifa tace “naga kin kara jima kanki ciwo kiga abinda zan miki wlh” dariya sosai
Hawwa tayi tana cire hannunta dagakan lips cikeda tsokana tace “I’m sorry Maman
Hawwa” zabura Ni’ima tayi da sauri Hawwa ta tashi tana dariya tayi gadon office din
tahau tana zare gyalenta ta ijiye a gefe tasa kanta akan filo tana sauke ijiyan
zuciyan gajiya, shiku ne akanta dayayi mata kyau gashinta so black ga tsayi, tasaka
stud gold earring dan karami dashi tace “bari nai bacci kadan, kitasheni by 5
natafi gida” ta lumshe idanu Ni’ima ta kalleta saikuma takoma ta zauna.
[9/12, 1:41 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫



✍🏻M SHAKUR


EPISODE 🔟

JOIN INTIMACY CLASS WITH 5k ONLY
CHAT ME UP KISHIGA +2347012181461


Tabuga tagumi, a girl is a girl and will always be a girl, while a Man is a man
kawai, daga gani kasan tagaji bacci kawai take.


Ahankali Hawwa ke bude idanu ta saukesu kan agogon dakin ganin 7 yasa da sauri ta
tashi zaune babu kowa a office din, ahankali ta sauka daga gado tawuce bayi bata
wani dade ba tafito daidai Ni’ima na shigowa tace “kin tashi”? Ahankali Hawwa tace
“maisa baki tadani ba nasa kin dade” murmushi Ni’ima tamata tace “muje kiyi
breakfast a canteen” dasauri Hawwa tace “not now banyi brush ba sainaje gida”
hararanta Ni’ima tayi tace “brush idan kin koma gida kindaisan that woman ba baki
abincin zatayi ba ko, don’t tell me zaki girki idan kin koma gida you can’t cook,
kin gaji and kinada ciwo a hannu let’s just go na saya miki” tana maganan tazo
gaban gadon tadauki gyalen Hawwa ta yafa mata saman kai batare data mata rolling ba
takama hannunta suka fito suka shiga canteen abinci tamusu order sukaci still
tamata takeaway wanda zataci da rana sannan suka fito tace “wai kinsan tun dazu
Baban Yaseer na nan”? Dasauri Hawwa ta kalleta tana haderai, Ni’ima tace “ai daman
nasan dana gayamiki bazaki tsaya kici ba, wlh tun kina bacci yazo ya daukeni, kuma
shima yace makesure na tsaya kinci abincin, muje ku gaisa” taja hannun Hawwa batare
data jira tai magana ba, yadade zaune cikin mota cus tun around 6:30 yazo daukanta,
kallonsu yake kyar bayako kyafta idanu, yanda Ni’ima ke jan Hawwa itakuma tadan
haderai kana gani kasan bataso tazo har zuwa wajen motan dayake nan Lexus na 2022
hadaddiya baka, ahankali yabude motan yafito


Bakin dogon gaye ne kyakkyawa gashi da tabon salla a goshinsa, duka duka bazai wuce
36yrs ba yana sanye da farin jallabiya mai kyau yasa faran hula akai sai zuba
kamshi yake, a kunyace Hawwa tasauke kanta kasa dan tanajin kunya da nauyin Baban
su Yaseer aduniyan nan, she always regard him as Yayanta, sabida shida Ni’ima su
dauketa yar uwarsu tajini sun tsayamata, adan kunyace tace “ai dakai zamanka aciki
Baban Yaseer Ina kwana, dan Allah kayakuri munbata maka lokaci” kafin yayi magana
Ni’ima tarikemai hannu tace “Baby kaga kamata fada, niko na mata fada batajin tawa
amman kai nasan zataji naka tunda tana kunyarka, field taje yau harda injury a
hannu kalli hannun” tanunama Baban Yaseer hannun dayake tai folding hannun riganta
sama, anatse yana kallon hannun sounding serious and caring yace “Hawwa why did
you go to the field eh”? Adan kunyace tace “kidnapping jikan senate president akayi
shine Oganmu ya aikamu I have no option saisa” dan ijiyan zuciya yasauke yana
kallonta yace “but yaya hannun yanzu? Are you sure you’re fine? Babu wani abu dake
miki ciwo kuma? Tayaya kikaji ciwo haka eh Hawwa”? Ahankali tace “wlh I’m fine is
just a minor injury I can’t even remember ta yanda na samu” anatse yace “Hawwa!”
Ahankali tadago kanta ta kalleshi kasa jure kallon dayake mata tayi da sauri ta
sauke kanta Baban Yaseer kwarjini yake mata sosai ahankali tace “karki kara wani
aiki dazaisa kiji ciwo haka, ni da Mom Yasmeen will support akoma mekikeso but we
will never support something dazaiyi harming lafiyanki ba, you’re a criminologist
not a fighter am I clear” cikeda jin dadi Ni’ima tace “yauwa bada amsa muji” Baban
Yaseer cikin dan kakkausan murya yace “kada ki kara bari something yayi tampering
da lafiyarki kinji” gyadamai kai Hawwa tayi tace “naji” dan murmushi kadan tayi
tace “thank you” tafi Ni’ima tafara tace “Baby kome kakeyi da wannan mai taurin kan
kejin maganan ka nima zan koya sabida tadingajin maganata” dan hararanta Hawwa
tayi, kallon Ni’ima yayi yace “tana tareda motarta ne komu kaita gida wife?”
Dasauri Hawwa tace “zan iya tuki” strictly Baban Yaseer yamika mata hannu yace
“bani your keys zansa akawo miki motan gida muje mu kaiki” wlh kawai dan tanajin
nauyin Baban su Yaseer ne saisa, jakanta tadauke daga kafada tasa hannu taciro key
motar ahankali tabashi ya karba Ni’ima tabude mata bayan motansu tace “zoki zauna”
zuwa tayi tana ballamata harara Ni’ima tai mata gwalo tai kwafa ta zauna tarufe
mata kofan takoma gaba ta zauna sannan shima ya shiga gaba yaja motan.



Sosai Ni’ima keta musu hira a motan Baban Yaseer na amsata jefi jefi, bini bini
yana kallon Hawwa ta mirror datai shiru tana hamma once in a while cus harda gajiya
ke damunta, har unguwansu, unguwa ce dake cikeda mutane da dama yara anata wasa, ga
manya haka yan anguwa da samari, mahaifinta ta hango kofar gidansu zaune, kana
ganinshi kaga mahaifinta don tayi kama da Babanta ya manyanta sosai, yana zaune
akan wata yar tsohuwar kujera 2sitter dake wajen ga crutches dinsa guda biyu a gefe
a jinginasu dan kafansa ta haggu an guntule daidai wajen guiwan sabida wani hatsari
daya tabayi da dadewa, tunda molar ta shigo anguwan yake kallonta, dan layin nan
kakap idan kana neman wanda yasan yaro da babba da jika da duk wani labari na
anguwan da dangin kowa to aka sami Baba an gama danshi kofar gidane wajen zamansa,
to baya aiki the only abu dake shigar dashi gida shine idan lokacin bacci yayi ko
zai zaga bayan gida. Parking Baban Yaseer yayi yabude motan yafito hakama Ni’ima
itama Hawwa tafito, Baba naganin Baban Yaseer da Ni’ima fuskansa ya yalwatu da
murmushi shiga rumfar sukayi yana nuna musu tabarma yace “maraba maraba yau Baban
Yan biyu da Maman yan biyu ne agidan namu ga waje bismillanku, ku zazzauna yan
albarka” hannu Baban Yaseer yabasa suka gaisa yace “ina yaran mesa baku kawominsu
ba” daidai lokacin Hawwa takaraso wajen ahankali tace “Baba ina kwana” kallonta
yayi saikuma ya dauke kai yakalli Ni’ima yana nunata da hannu yace “kalli kawarki
ke bakijin kunya kinama binsu zindimemiya dake ba aure ba miji sai kwana awajen
aiki, kap layin nan yaran dakuka taso tare sunyi aure, kannensu sunyi aure, kannin
kannensu ma sunyi aure banda ke” sosai Ni’ima kirjinta yahau zafi cus Baba irin
mutanen nan ne masu katon murya sai kallonsu ake sabida duk anajin maganan sa,
juyawa Baba yayi ya kalli Baban Yaseer da kansa ke kasa yace “Aliyu” ahankali Baban
Yaseer yadago kanshi yace “na’am Baba” nuna Hawwa da kanta ke kasa Baba yayi yace
“cikin Abokanenka babu me neman mata? Koda yake karnaje da nisa ni wlh ko bakaniken
ka ne ma idan zai aureta zan bashi, kannin Hawwa biyar hudu sunyi aure, Miemie ma
datake sha hudu yanzu inamai tabbatar maka tsaf zata iya gama makaranta tazo tai
aure wannan batayi ba, wlh wlh nagaji, Hawwa taxame mini abun kunya arayuwata nine
mai kai karan yaran wasu kan amusu aure nagansu suna zance da samari sunyi girma
yau gatawa diyar taki aure, nagaji da Hawwa agidan nan, nadauke ka amatsayin d’ana
Aliyu kaganta nan da iyalinka tun suna yan kankanu yan dugul dugul dasu suke
kawance, jibi Ni’ima tayi aure abinta ga yan biyunku sun girma dabadan barin
datayiba dakuma wanda ta haifa last year ya mutu da yanzu yaranku hudu ni tawa
diyar taki aure sai operation din dare” tashi Ni’ima tayi dan bazata iya daurewa ba
tayi wajen Hawwa dake tsaye tace “mushiga ciki, kinji ciwo a hannu Baba na magana
da Baban Yaseer” tayi ciki da ita dasauri dudda haka suna jiyo maganganun Baba
daga cikin gidan ma, tsakar gidan tsaf ko ina yasha fenti flat ne Babba saiga wani
daki dake facing flat din sukai wajen, Ni’ima ta karbi jakanta taciro key tabude
dakin suka shiga daidai lokacin hawaye na saukowa daga idanun Hawwa dasauri ta
share but saida Ni’ima tagani.

EPISODE 10


Wait ni kadai ne kejin some type of chemistry from Baban Yaseer to Hawwa??🔥

I have a question for parents, IDAN YARANKU SUKA DADE BASUYI AURE BA, BA MIJI,
PRESSURING NASU SHINE THE BEST OPTION?
IDAN KENE MAHAIFIYA KO MAHAIFIN HAWWA WAT WOULD YOU DO???
[9/14, 2:07 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫



✍🏻M SHAKUR



1️⃣
1️⃣
EPISODE 1️⃣1️⃣

A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA
ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS


AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya
gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461




Daki ne kwara daya yanada girma ga window da akasa curtains mai kyau pink dakeda
zanen flower dayawa, katifa ne number one mai tudu akasa shima an shimfidamai pink
bedsheet yayi kyau sosai, ga dan table data jera Kayan shafa da kwalliya gwanin ban
sha’awa dasu turaruka da stool na zama awajen, sai kuma dan wardrobe mai 2 rack
wanda daga gani kayanta ne aciki sai kuma gefe daya da keken dinki ne mai bala’in
kyau ga basket a gefen keken dinkin wanda da alamu abubuwan dinki ne aciki,
tsakiyan dakin akwai carpet mai laushi bakin gado, Hawwa tawuce dasauri tazauna
tana kokarin danne hawayenta itakuma Ni’ima ta tsaya jawo net na kofan tasa sakata
tana sauke labule sannan tajuyo ta taho bakin gadon da sauri tazauna kusada Hawwa
dake bude jakanta tana kokarin ciro wayanta tana kallonta, ahankali takai hannunta
zata tabata sai kawai Hawwa ta rungumeta da sauri tareda fashewa da kuka, wani irin
tsinkewa zuciyan Ni’ima yayi sabida da wuya Hawwa ke kuka, it’s being years bataga
kukan Hawwa ba, tariga takoyama kanta dauriya dan taga rayuwa, banda haka duk
duniya ita kadai ke ganin kukan Hawwa wanda idan tayishi kasan ta tara abu dayawa
aranta ne, cikeda damuwa Ni’ima tai patting back dinta tace “wlh Hawwa idan kina
kuka sani kike inaji kaman tawa takare aduniya cus you are the strongest woman dana
sani aduniya, please kidena minding maganganun Baba inda sabo yaci ace kin saba,
wlh harda tsufa ke damunshi cus make it make sense for me idan kika barsu haka
wazai iya ciyarwa agidan nan? Dagashi har matar nasa da yaransa wazai ciyar dasu?
Ba aikin dayake zagi kullum ke ciyar dasu ba? Kece cinsu, shansu, suturansu, da
kudinki aka aurar da yaransa hudu, kene school din Aminu, kene school din Maryama,
still kece magungunan sa, I’m sorry to say baida aiki sai zaman kofar gida baya
taba fahimtanki, an gayamai kene kika hana kanki aure? Ni wlh iyayen dake takurama
yaransu kan zancen aure na bani mamaki aduniya bayan sune yakamata su dinga bawa
yaran nasu karfin guiwa suna gayamusu cewa aure lokaci ne, suna

Please Login or Register in order to submit comment