You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tabude net, karan bude net din yaji
dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace “mace har
mace wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni
Babanta yabada sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba”


in reality yahade fuska cus bayason ta rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema
mata miji tayi kwantai dole yanuna mata shi mai tsada ne sabida tadinga binshi, dük
yanda yaso yajaye idanunshi karya kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo
har ka,

Kallon dayake mata kaman zai tashi ya lasheta yasa Hawwa ta dauke kai har takai
gaban tabarman taja ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama kusada shi ba,
agogon hannunshi yashiga kallo yace “da fitan Babanki zuwa yanzu kimanin minti sha
biyar, haka kikaga babar ki na batama mahaifinki lokaci”? Dasauri Hawwa ta zubamata
shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi dahar hakan yasa bakinshi
ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace “nan da kwana uku dan kawo kudin
auranki dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin nan kafin nazo” yashiga
saka takalmi zai wuce Hawwa ta mike hannunta taya ta tarasa da kakkausan murya tace
“Kai!”

Dan rage murya Baba yayi dudda haka babu wanda zai shigo gidan bazaijisa ba yace
“Hawwa baki tunanin aikin nan naki nasa maza na tsoron tunkaran ki? Kin taba zama
kinyi tunanin ko dalilin haka yasa suke guduwa? Ta iya yuwa kuma iyayensu na nuna
bazasu dansu ya auro musu yar sanda ba iyye? Hawwa!” Baba yadan rage murya yasake
kiranta kaman zaiyi kuka yace “gashi baki murmushi kullum fuskan nan taki ahade
kaman kinga yan ta’adda” Baba yadan sauke ijiyan zuciya yace “nasan aikin nan ke
ciyar damu, sune kudin makarantan Aminu da Maryam, amman ni wlh banki naji yunwa
inhar hakan zaisa kisami mijiba, nagaji da zuba miki ido” yayi shiru yace “maganan
danakeso nayi dake itace nama Malam Sama’ila magana ya sanar a masallaci ina
nemamiki miji tun satın daya gabata, ya sanar ina nema miki miji” ahankali Hawwa
tadago kai takalli Baba zuciyanta yamata badadi sosai Baba yace “dazu da asuba
yasanar dani zai kawo wani anjima, kowaye yafito yace yana sonki zan bada ke banson
ki kara wata biyu agidan nan, banso ki cikashe talatin agidan nan Hawwa, naga alamu
idan nacigaba da linke hannu ina kallonki Maryama dake shakara sha hudu zatazo
tagama sakandire tasami miji tai aure ke baki auren ba, lamarinki naga alamu saina
shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina ko”? Kasa magana
Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, Baba
yacigaba. “Idan akai nasara Malam Sama’ila wanda ya samo yanada dan abinyi ko cikin
dalibansane zan badake” dasauri Hawwa takalli Baba tace “amman kisani saikinbar
aikin nan gaskiya zakibar aikin” dasauri Hawwa ta kalli Baba, Baba shima kallonta
yake yace “kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin addinin diya mace, aure bautan
Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito yanuna
baison aiki zaki barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina
saida mu dinga cin abinci, Hawwa idan bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa
zaita guduwa kinajina ko”? Sauke kanta Hawwa tayi kasa batare datai magana ba,
daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar gidan yace “wai Malam
Sama’ila yace nayi sallama da mai gidan” annuri ne ya fadada a fuskan Baba yashiga
kokarin tashi yana daukan crutches dinsa yace “Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya
samawa Hawwa na miji zanyi azumi tasami miji” da sauri yafita Hawwa tabi Baba da
kallo kafin ta sa hannu ta dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko abin wuyanta zai
sauka takai baki Umma tafito ranta abace tasami waje tazauna tace “ai alhakina
bazai taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake” ijiye cup din
Hawwa tayi ta kalli Umma still abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace “ni da
mahaifinku tun muna yara aka mana alkawarin aure, muntaso tiryan tiryan munason
juna rana daya ya hadu da mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi yajuya yace sam
bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu
wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri uwarki nakasa wani auren, sai
bayan shekaru goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma haka sannan
yazo ya aureni yadauramin wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi
ni na sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin daidai ba” dan murmushi kadan Hawwa tayi
kaman bazatace komiba saikuma tasa hannu tadauki cup tasha ruwan tass ta ijiye ta
kalli Umma tace “Umma kenan ai ko azaban dakika azabtar dani yabiya koma wani kalan
laifi Mamana tamiki, kibar tunanin dakikeyi, lokaci kawai baiyi bane, duk sanda
lokaci yayi zanyi aure Umma, bakece dalilin ba” tayi maganan tana mikewa Umma tace
“sai ayi mugani, mara kunya kwantai kawai”.


Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira yana shigowa
gidan da saurinshi. “Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah” tsayawa tayi chak tace “na’am
Baba” cikeda farin ciki Baba yataho yace “maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi
baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar gida” yana maganan ya
shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada
dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam
Sama’ila gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu
dan mutunci da hula akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar
gemunsa siririya da gashin duk yayi fari fari Baba yace “bismillah ku bismillah ku”
zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace “Zainabu kawo musu
ruwa”Malam Sama’ila yayi gyaran murya yace “to Malam Hamisu bayan maganan damukayi
dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d’a dakake gani
nakowa ne” Baba yace “kwarai!” Malam yace “Hawwa yarinya ce mai hankali datai boko
tana aiki a matsayin yar sanda, maza da dama sun fito but gaskiya yawancinsu
gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu rike ba balle su kara da Hawwa, shi Kabiru
daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi”
Yanuna mutumin yace “dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa
anan yataso marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha
daya, Alhaji ne yasauke farali, yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan
gwamnati ta cikin Bwari” Baba jikinsa har rawa yake yace “uhmm Masha Allah da kyau”
Malam yace “yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada gidan kansa, danamai
magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta,
baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin,
sharadinsa kenan saiya kawo kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso
adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji Kabiru”? Anatse ya gyadakai yace
“kwarai Allah gafarta Malam hakane” dariya Baba yayi irin na manya yace “indai aiki
ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai
kasan irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana
iya zuwa a kamaka koba hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi
signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba”? Kabiru yace “hakane, indai wannan ne
ba matsala Abba zata iya zuwa” washe baki Baba yayi kaman an basa kujeran makka
Baba yace “Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa” ba musu Malam Sama’ila
yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace “maza
kifito kinada bako Hawwa” sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda
suka tattauna a kunnen Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba cus
Baba akwai katuwar murya, she’s feeling so sad and so angry with Baba, like akanme
zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is wrong with Baba? Why is
he so blind and obsess with tayi aure da he’s not seeing clearly, she’s regretting
abinda yasa bataje aiki bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle
amata wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi
mahaifine hakan yasa tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala’in kyau
tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko compound din, amai taji yazo mata wuya
cus this is not the man datai imagining living life with, he’s too old for her!
He’s not handsome at all, he’s too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani dogon
baki dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman kaman wanda yazo
wa’azi, itafa tanada taste, she loves fine classy men dasuka iya gayu not this
types, ijiyan zuciya tasauke tace “Hawwa calm down” lumshe ido tayi tabude sannan
ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net din yaji
dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace “mace har
mace wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni
Babanta yabada sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba” in reality
yahade fuska cus bayason ta rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema mata miji
tayi kwantai dole yanuna mata shi mai tsada ne infact she’s lucky ma yazo, jahadi
yazoyi sabida tadinga binshi sau da kafa sabida karya gudu shima, duk yanda yaso
yajaye idanunshi karya kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo har ka,
kallon dayake mata kaman zai tashi ya lasheta, abin yakara tunxura Hawwa ta dauke
kai har takai gaban tabarman taja ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama
kusada shi ba, agogon hannunshi yashiga kallo yace “da fitan Babanki zuwa yanzu
kimanin minti sha biyar, haka kikaga babar ki na batama Babanki lokaci”? Dasauri
Hawwa ta zubamai shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi rasss
dahar hakan yasa bakinshi ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace “nan da
kwana uku zan kawo kudin aurenki dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin
nan kafin nazo, and kuskuren dakikai na yau kada ki saka gwada kwatankwacin irinsa”
yashiga saka takalmansa zai wuce Hawwa ta mike hannunta daya ta taresa kaman irin
ta tare dan cikinta dinnan da kakkausan murya tace “Kai!”.


Bala’in faduwa gaban Alhaji Kabiru yayi yabi hannunta dake dab da tabashi a saitin
kirjinta da kallo that’s so milky yana shinning da fararen kumbanta dasuke nan
dogaye a gyare sosai yadai daure da kyar dan hakanan yaji kawai yana shakkanta wlh
tsoro ma yaji tana bashi, sauke hanunta Hawwa tayi tadan tako ta tsaya agabanshi
daidai kusan tsawonsu daya dan Hawwa nada tsayi, cikin wata kalan sansanyar
lalatacciyar voice na cikakkiyan mara kunya tace “kasan what I do to men like you a
office dina?” Tayi maganan slowly tana kallon kwayar idanunshi kaman yanda yake
kallon nata, yatsanta ta daga tayi pointing goshinsa sannan tashiga sauke yatsan
kasa yana bin yatsan da idanunshi hartakai yatsan wajen gefen gabansa tace “i
thrash men like you!” Dum dum dum gabanshi ke fadi yana kallonta dan she could see
fear a idanunsa batasan wani kalan baiwa Allah yamata ba but maza na dan tsoronta
saidai idan bata zuba musu idanu ba, dan duko da fuskanta tayi takawo dan da nashi
tace “Idan you don’t want to end up akan table dina nayi thrashing naka! Avoid
Hawwa! Bazan taba aurenka ba! Ka kama kanka da sharadinka kabar gidan nan” dan
komawa baya tayi tana kallonshi sannan tajuya abinta yabita da kallo zuciyanshi na
bugawa dum dum dum har lokacin kaman zai fito sannan yayi hanyar zaure da sauri.
[9/16, 7:35 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


1️⃣7️⃣EPISODE 1️⃣7️⃣


A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA
ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM
14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS


AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya
gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461

Fadawa dakinta tayi tacire hijabinta ta yarda ta zauna kan gadon tayi tsaki, ba’a
wani jimaba Baba yayi sallama yana bude kofan abinda baicika yiba da wuya yazo
dakinta saidai ya aiko akirata da sauri ta tashi zaune shigowa yayi yana murmushi
sosai kana ganinsa kasan yana cikin farin ciki yace “Hawwa kinga Alhaji Kabiru ko
ai sai yanzu Malam kemin kwatancen mahaifinsa da kyau wlh nima naganesa aminin mu
ne” yayi maganan yanajan kujeran wajen kayan kwalliyanta ya zauna yana ijiye
crutches nasa a gefe dasauri Hawwa ta tasauka kasa ta zauna Baba yace
“Alhamdulillah nagode ma Allah Hawwa, to yanzu yace yanason kibar aikin jibi zai
aiko da magabatansa da kudin aure kinji”Abu tahadiye daya tsaya mata awuya she
respects Babanta so much and she loves him alot sabida ko ba komi duk wuya duk
runtse yariketa ta taso a hannunshi ai bai bari Umma ta azabtar da itaba, sai dai
wanda bada saninsa ba, yayi makesure tai makaranta yabiya mata WAEC dudda anan ya
tsaya da biyan komi ita tasa kanta a university da kudin dinki datakeyi tun tana
yar 3yrs ta taso taga Mamanta na dinki wlh bata taba koyan dinki ba samin kanta
tayi ta iyawa dan Baba yabata keken dinkin Mamanta as shine gadonta ahaka tayi
school, Baba supported school nata tunda babu miji while sauran kanninta daga sunyi
WAEC Baba ya aurar dasu, bayan tagama criminologist kawai taji tanaso tashiga
police nan fa saida aukai fada da Baba but daga baya ya yarda taje police school a
Kano tafito tafara masters kafin ta sami aiki, she loves Baba and tanaso tarabu
dashi lafiya, but this she can’t do, tabar aiki wazai rike gidan bataso suyi fada
hakan yasa tace “shikenan Baba amman bansan sanda zasuyi approving resignation
later na ba” Baba sosai yayita murmushi ganin batamai gardama ba yasa yace “inhar
sunyi signing kafin auren da sauki zan iyama Kabiru magana ya barki kicigaba da
zuwa ai naganshi mutumin arziki ne mai saukin kai, Allah miki Albarka kinji Mamana”
gyadama Baba kai tayi takalleshi jin sunan daya kirata dashi, Kafin yatashi yafita
yana kwalama Umma kira dan yabata labari.
Lumshe idanu tayi, aduk fadin duniyan nan da Baba da Umma kawai take tolerating
itama Umma darajan Baba takeci forget suna fadansu but Baba he deeply cares for
her, batason wani abu dazai dagamai hankali tariga ta girma yanzu tundadai ba
dukanta Umma zata iyayiba tariga ta shafe chapter ta cus she’s her least problem.

Wayanta ta dauka dan kiran Ni’ima taga Alert 1.5Million ya shigo account dinta
dasauri tashiga taga DIG ne yatura musu da sauri ta kunna data taga yayi magana a
group din dasuke just su hudu yace “the vice president appreciate efforts namu with
some token, i sent kowa his share, Weldone guys get some rest i will see you
tomorrow at work” taga su Hayatu da Abraham sunyi godiya itama tai typing thank you
Sir, she’s happy with the money, bude account nata tayi tasama Ni’ima 100k, ta
turama Aminu 50k, Asiya 50k, Rahma 50k sai Nanah 50k, ahankali tace “I will keep
50k for Mims” tadanyi murmushi daidai kiran na shigowa wayanta datai saving da
Aminu Bro, katse wayan tayi dan she always act like the big sis to kanninta
takirashi back, ringing daya yadaga da so much excitement yace “Ya Hawwa you are
the best big Sis ever thank you” murmushi tayi tace “ya school din? Ya project
kagama?” Da murna akan muryansa yace “yau zankai chapter 4” gyadakai tayi tace
“okay” adan natse yace “hope you’re fine ko Baba da Umma basu damunki, hope you are
okay?” Dan murmushi tayi tace “I’m very okay babu mai damuna just study well if you
need anything ka kira” gyadamata kai yayi yanda Ya Hawwa ke kulada su ko Umma
mahaifiyarsu bata kula dasu haka, ahankali yace “thank you Ya Hawwa” anatse tace
“bye” tana katse wayan kiran Asiya na shigowa ta katse ta kirata dasauri Asiya tace
“Ya Hawwa naga sako nagode nagode Allah amfana” batason ana mata godiya hakan yasa
dasauri tace “Ya Akram yana cin abinci yanzu”? “Eh yafara ci, har tuwo ina bashi
but da miyan yauki yakeci” murmushi tayi tace “okay a gaida Baban su bye” bye all
sisters nata saida suka kirata, dudda duk sunsan mahaifiyarsu batason Hawwa su suna
kaunanta cus she takes care of them, tanada very good and matured relationship da
siblings dinta, tana gama wayan saiga na Ni’ima ta daga, tana dagawa Ni’ima tace
“wai dawa kike waya haka?” Murmushi tayi tace “kishi kike nayi sabuwan kawa ne”?
Dariya Ni’ima tayi tace “akwai invincible name dina a goshinki babu wacce ta isa
tai kawance da kawata, naga kinsamin kudi I’m refunding it right now” kai tsaye
Hawwa tace “ba naki bane Hajiyata calm down na Yaseer ne da Yasmeen, an bani bonus
na aikin damukayi, so I wanted to spoil them idan ke ba evil spirits bane kidawo da
kudin mugani” dan shiruuu Ni’ima tayi chan tabude baki zatai magana cikeda tsokana
Hawwa tace “toh Mamana zata faramin wa’azi kan kashe kudi yanzu zatace kayan daki
yakamata nadinga siya ina tari” dan murmushi Ni’ima tayi da dan damuwa tace “Hawwa
idan aka tashi aurenki bakida mai miki, Baba bayida karfi shima adan albashin naki
yake surviving, u will be the one to do everything ga gyaran jiki so many things”
dan tabe baki Hawwa tayi tajuya idanu alamun tagaji da zancen tace “zanhau keke
nayi dinki anjima zanje kasuwa nadan sayo kayan abinci bye” Ni’ima zatai magana
Hawwa ta katse wayan da sauri chan saiga messege tace “thank u Best, I love you,
yaranki suma sunce Allah amfana”.


Murmushi Hawwa tayi batare datayi replying message dinba ta tashi tawuce wajen
basket din tabude tana ciro wasu materials datariga ta yanka ta warwaresu akasa
sannan tadauki wani ta hau kan keken tana saita zare tahau dinki, yawanci dinki
yanasa tana mantawa da damuwanta, tana cikin dinkin akai sallama wani yaro yakawo
mata makullin mota inji Baba ta leko ta amsa.

Sai bayan tayi la’asar sannan ta shirya cikin wani black abaya mai kyau sosai ta
daura gyalen asaman kanta batare datai rolling ba, tadauki handbag da wayanta da
car key tafito kaganta zaka dauka yar mai kudi ce tanada expensive body, fitowa
waje tayi Baba yace “ina zaki”? Ahankali tace “zandan karo kayan abincin gidan ne
Baba an biyani bonus, zan kuma siyo landing da zaren dinki ina dinka wasu kaya ne
banda abubuwan dinki” jinjina mata kai yayi yace “to saikin dawo Baban Yaseer ya
aiko da motan ki dazu” gyadamai kai tayi tawuce wajen motan nata dataga an wanke
har ciki yayi tsaf tsaf yana kyalli tabude ta shiga tanabin motan da kallo dataga
an samata turarukan mota masu bala’in kamshi harda wani expensive car diffuser,
murmushi tasakeyi ta shiga tada motan yan anguwa sai kallonta suke inda sabo ta
saba tai reverse ta juyo sannan tafice daga anguwan kasuwa tafara shiga tasayo
buhun abinci dasu jarkan mai akasa mata a boot sannan taja motan zuwa wani super
market dake wuse 2 mai shegen kyau yawanci anan take samin wani botura masu kyau
foreign datake sawa gaban shirts dinta na zuwa office.

Parking tayi tabude motan tafito tana rike jakanta a hannu tanajan gyalen gaba
sabida yanda gashinta ke fitowa gashi kitson yadanyi tsufa, maida kofan tayi tarufe
tama motan key sannan tai ciki tana tafiya ahankali one step at a time harta shiga
tafara duba wajen supplies din kayan dinki duk abinda take bukata saida ta dauka
sannan tabar wajen tana tafiya ahankali rikeda basket din datasa abinda tasayo
ciki, wajen shelves na books ta tsaya tana daukan novels tana duba authors din cus
tana karanta English novels sosai kamshi mai bala’in dadi ne ya daki hancinta
daidai ta dauki wani novel abin har saida yasa takai novel din hancinta cus she was
curious an fara scented novels ne? Jin ba novel din ke kamshi ba yasa ta janyeshi
daga hancinta, she don’t want to look stupid but wlh kaman tajuya ta nemi mai
kamshin and ask sunan turaren cus she loves the scent, tana tsaye awajen kaman daga
sama taji an rungumeta ta baya. “FAA yayyyy!” Adan tsorace Hawwa ta juyo dan har
saida gabanta yafadi jin yanda muryan little girl an kuma riketa atare, da sauri ta
juyo daidai Noor ta saketa tana dagowa tana wani irin murmushi tana kallonta,
kyakkyawan yarinya ce tana sanye dawani half gown, kallon yarinya Hawwa tayi sosai
from facial expression dinta kasan bata ganeta ba saikuma tabi gabanta da kallon ko
zataga iyayen yarinyar, ganin maza tayi su hudu wanda tana ganinsu tasan bodyguards
ne, hannunta taji an kama dasauri Hawwa tadauke kanta daga kallon bodyguards din
takalli yarinyar dake murmushi sosai tana washe baki tace “I can never ever and
ever forget your face Anty, Anty you don’t remember my face”? Ahankali Hawwa ta
duka tana kallon yarinyar that is so beautiful and the way she talks is so adorable
tace “Hi cutie” still trying tagane yarinyar dasauri Noor takai hannunta goshi tace
“oh noo, I’m Noor Ibrahim Khaleel Mangal, and you saved me, your are my fairy angel
Anty FAA” zaro daradaran idanunta Hawwa tayi tace “Ohhh Noor I’m sorr……” bata
karasa magana ba Noor ta matso tareda manna mata peck a goshi tace “Noor loves
Fairy Angel Anty, come and see my Dady” yarinyar tayi maganan tana kama hannun
Hawwa data tashi da sauri awkwardly tace “uhm Noor, no….” jan hannunta da karfi
Noor tayi tace “please, please please FAA, yanzun nan Dady na yafita yayi waya”
yanda bodyguards din suka wani bude musu hanya yasa ba yanda ta iya tabar basket na
abubuwan dazata saya awajen tabiyota suka fito waje Noor tarike hannunta gam gam
kaman za’a kwace zuwa wajen wata arniyan customize Maybach dake pake a tsakiyan
motocin mopol guda biyu gawani lafiyayyen bodyguard tsaye gaban motan dayana ganin
Noor yabude bayan motan, tana zuwa wajen motan batai wata wata ba tasaki hannun
Hawwa data tsaya awkwardly tana kallon yanda yarinyar tashiga motan ko 1min
batayiba tafito tana jawo black hand waje da karfinta kaman yanda taja Hawwa dazu
tace “Dadyyyy” rasa yanda zatayi Hawwa tayi Noor tajuyo tana kallon Hawwa tana
dariya sosai kaman mara lafiya nan ko tsabagen murna ne tace “Dady see my Fairy
Angel Anty she saved me that day from those bad people, Dady comeeeee” tai maganan
ashagwabe kaman zata fashe da kuka dayasa gently ya sauko da kafafunshi kasa
hakanan Hawwa taji gabanta yafadi dayasa dasauri tace “Noor Dear, Dady don’t have
to see……” Kasa karasa maganan Hawwa tayi sabida yanda Khaleel yafito daga motan
yana sanye da 3quater wando daya tsayamai a knee, yasaka wani black sneakers na
givency mai tsinannen kyau, yana sanye da shirt lilac color shirt da butura ukun
sama duka a bude kana hango black huge chest dinsa cus babu singlet aciki, waya na
kunnensa yana yatsine fuska a wulakance amman yayi wani irin mahaukacin kyau,
gashin kansa na sheki kaman yayi barin hair butter akai, ko kallon inda Hawwa take
baiyiba, kallo daya Hawwa tamai tadauke kai da sauri, from his dressing kasan irin
yaran nan ne marasa ji, Noor tana rike da hannun Baban nata, dayan hannun nata that
is free takama hannun Hawwa dashi da sauri tarike tana washe mata baki dan bala’in
son Hawwa taji tanayi tace “My Dady is on call FAA he will finish now kinji, saiki
gaisa da Dady na ko” azuciyan Hawwa tace “wannan wace irin yarinya mai naci ne
haka”? Azahiri tadanyi yake tana mamakin yanda yanzu daga fitowanshi tafarajin
kamshin data jiyo dazu, Noor dake kallonta har lokacin tace “FAA you look very very
beautiful, and you are tall like my Dady” kallonta Hawwa tayi, Noor tamata wani
sweet smile tace “kusan tsawonki daya da Dadyna” dan murmushi kadan Hawwa tama
yarinyar tanajin yanda yake magana comfortably one one kaman ba jiran sa akeba, ita
kanta small Noor kallonshi tayi kaman zatai kuka tace “Dadyyyyyy” dan juyodakai
yayi yakalleta ganin zatamai kuka yasa ahankali yace “hold on Sam” sannan ya zare
wayan daga kunnenshi dasauri Noor tai murmushi tace “Dady see Fairy Angel Anty she
saved me that day katuna? Dady she’s so nice and she’s so beautiful, Dady kalli
she’s tall like you, Dady I love her abaya banda irinshi zaka saimin? Dady look at
her she’s so beautiful ko Dady”? Tai wani tsallen farin ciki, ahankali Khaleel
yadago wild eyes nashi ya daura kan Hawwa da daidai itama tadago nata idanun ta
daura akanshi, wani kallon kallo sukama junansu yana tuna abinda tamai ranan,
tundaga head zuwa flat sandals na kafanta Khaleel ya kalla irin kallon rainin nan
dayasa Hawwa taji wani iri, cikin muryan nan nashi kaman wanda tun safe yake aiki
yace “Princess I’ve seen her can I go back inside now?” Wani iri Hawwa taji kaman
ya taka mata zuciya hakan yasa softly itama tace “Noor I have to go now” gamgam
Noor tarike mata hannu tace “wait wait FAA” sannan tajuya takalli Babanta da idanu
shima yana kallonta batare dayayi magana ba yadan bata fuska yakalli Babban
bodyguard nashi yace “settle the girl please, bunch of government beggars!” Kaman
an watsa mata kasa a kirji haka Hawwa taji sai kawai ta duka gaban Noor tana
murmushi tana zare hannunta kaman tana magana da Noor tace “I wish you have enough
to settle me with! Seems to me you guys were the beggars 2days ago haha” tadanyi
yar dariya dayasa

Please Login or Register in order to submit comment