ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shekara Waya da rabi sannan suka dawo Nigeria, sosai ΄an uwa da abokan arzi™i waWanda ke kusa sukai murnanar dawowarsu tare da tarin nasarori, Waya bayan Waya suka dinga zaga gidajen ΄an uwa na kusa dana nesa, a lokacin Halima na Wauke da tsohon ciki haihuwa yau ko"

"gobe, Usman sai nan nan ya ke da cikin dan kuwa yanzo baya jin nauyi ko junyar kowa wajen bata"

"kulawa, ko da gidan Malam Sa'idu suka je haka zai manne ma ta babu ruwanshi da ganin idon surukai."

"Wa ta rana bayan dawowarsu daga gidan Abubakar da daddare na™uda ta tasowa Halima, wanda ya"

"saka Usman ya kira gida ya sanar sannan ya tashi ya Wauki mota ya tado me aikin da ya samo ma ta suka nufi asibiti, sai dai basu samu isa ba Allah yai nashi ikon, a daidai lokacin da wa ta ™atuwar mota wacce akayo lodin shanu burkinta ya kwanta ta daki motar Usman, a lokacin ne Halima ta samu nasarar sauke abin da ke cikinta zuwa wannan duniyar me cike da tarin al'amurra masu kyau da maras kyau, a lokacin da jinjirar ta saki kukan godiya ga Ubangiji, a lokacin ne numfashin Usman na ™arshe ya fice daga ™irjinshi"

bayan ya yi nasarar karanto kalmatusha shahada a rarrabe.

Halima bata san abin da ya faru ba dan tsoro da firgicin abin da ya faru ne ya saka ta haihu ba tare da ta

"sa ni ba, sai farfaWowa ta yi ta tsinci kanta akan gadon asibiti ™ar™ashin kulawar likitoci, tun da ta farfaWo ba ta cewa kowa komi ba sai kallon likitocin da ke ta aikin bincike akanta ko akwai wa ta matsala, amma"

"cikin ikon Allah babu matsalar komi, hakan ya saka suka sallameta kawai."

"Lokacin da suka koma gida babu wanda ta kula dan sam batai magana ba, amma duk wanda ya ambaci"

sunan Usman ko hatsari tofa za ta kafe shi da ido ta na kallo babu ™a™™autawa.

"Halima bata dawo daidai ba sai da ta kwashi tsawon watanni uku, babu irin maganin da ba'a nemo ma ta"

"ba amma ko ina maganar Waya ce lafiyarta ™alau kawai ta shiga halin ruWu ne wanda ya mantar da ita komi, amma za ta dawo daidai da yardar Allah, hakanan iyayenta suka zubawa sarautar Allah ido su na taya ta da Addu'ar samul lafiya."

"A wata rana Mama da Zulaha suka Wauki Halima da jinjirarta wacce ta ci suna Fatima, zasu kaita asibiti"

"saboda zazzaSin da ta ke fama da shi, akan hanyarsu ta dawowa sun tsaya jiran go slow ya rage wani Wan ™aramin gatsari ya auku, inda mashina guda biyu suka yi karo da junansu suka faWi, wa ni tartsatsi ne ya gifta ta cikin kan Halima, yayinda aka tariyo ma ta yanda sukai hatsari ita da Usman, nan take ta fasa"

™ara tare da kwalla kiran sunan Usman ta ™arfi sai kuma ta faWi a sume.

CIGABAN LABARI.

"Saurin ta shi Mama ta yi jin amfara kiran sallar asubahi, ta na jinjina irin daWewar da ta yi ta na tunanin"

"rayuwarta ta baya, sake tashi ta yi ta je ta Wauro alwala ta sake jero wasu sallolin kafin a tada asubahi."

"Zarya ya ke ta faman yi a cikin makeken Wakinshi, yayinda ya ke dun™ule annayenshi duka biyun ya na"

"saiwa iska naushi a haukace, sai faman huci ya ke kamar kumurcin maciji."

"""Waye wannan wanda ke wasa da rayuwarshi ta hanyar shiga gonata, wallahi ko wanene sai naga"

"bayanshi tunda har yai gangancin shiga hurumin da ba nashi ba, dole ko waye zai biya wannan bashin da rayuwarsa."""

"Ya na gama faWin gakan ya juya da sauri ya nufi wajen wasu manyan lokoki ya buWe, ya janyo wa ta jaka,"

"buWe jakar ya yi ya shiga fito da wasu ™ullin abubuwa ΄an ™ananu, zuwa ya yi bakin door ya kulle tare da"

"batin key Win a jiki, sai ya nufi wajen labulaye ya sakesu duka, kashe wutar Wakin ya yi sannan ya kunna"

"haya™i tare da yin tsirara haihuwar uwarshi, sannan ya shiga kirari ya na kwalla kiran sunan ZUKA."

"Duk abin da ya ke Zuka na tsaye jikin gini ya na kallonshi, sai da ya galabaita da sosai wajen kiranshi"

sannan ya buso wani Sakin haya™i me wari sannan ya bayanna a sufar jegare me amon wuta.

Sauke numfashi ya yi tare da Wagowa ya na haki kamar wanda ya ti™i uban gudu sannan ya ce a galabaice.

"""Ya zakai min haka! ba haka mukai da kai ba Zuka ba haka mukai yarjejeniya ba, na riga da na gama yi"

"maka dukanin abin da kake so, na sadaukar maka da jinin waWanda suke da muhimanci a rayuwata ta yaya zaka yi haka, waye wa warware aikin, da idona na ga anzuba ma shi magani, kuma yanzu har iyayenshi na can zaune tare da shi su na hira su na raha, bama wannan ne babban abin da ya dameni ba,"

shin ko kasan har yanzu babu wani ci gaba a company har yanzu banga alamar wancan tsohon banzar zai

"mi™a ragamar komi a hannuna ba, na gaji! na gaji!!! na gajiiiiiiiiiiiii."""

Yai maganar da ™arfi jijiyoyin jikinshi na firfitowa yayin da idanuwanshi suka koma launin jah.

Cikin amo marar daWin saurare gami da firgitawarta Zuka ya fara magana a suffar dabbah.

"""BA DAGA NI BA NE, SU NE SUKA LALATA AIKIN DAGA WAJENSU, YANZU HAKA TASIRINA YA RAUNATA"

"SABODA SUN ˜ONANI DA RUWAN KOGIN HUKUNCI, A HALIN YANZU BA ZAN IYA KOMI BA DOLE SAI NA YI JINYA ME TSAWO, SAI DAI KA SA NI BA KOWA NE ZAI IYA IRIN AIKIN DA NA YI MAKA, MUSAMMAN YANZU DA SUKE DA DANGANTAKA DA SARAUNIYA ZUBIDIYYA ³AR SARKIN RUWA, KUNE KUKA JEFANI A HALIN DA NIKE CIKI YANZU, SABODA HAKA ZAN RABA JINYAR TARE DA KU."""

"Ya na gama faWin haka ya huro iska me ™arfi daga bakinshi zuwa jikin matashin, sai da ya suma dan azaba,"

"ya na suma Zuka ya saka hannunshi ya dafa bayan matashin, nan take wasu abubuwa suka shiga fitowa daga jikin Zuka da ke a suffar Jegare ya na sauka akan bayan matashi."

"Bayan ya gama juye ma shi cutar ya tashi ya fice da sama ba tare da ya sake bi takan matashin ba, sai dai"

ya tattara kayan ya maida a ma'ajiyarsu tare da buWe Wakin.

"Barci nike ina juyi cike da nishaWi, sanyi AC da lallausar katifarda aka shimfiWe akan gadon na sake"

"taimaka wajen saka ni nannauyan barci me cike da nishaWi, tun bayan da na yi sallar asubahi na koma na sake kwanciya, dan Allah na gani ina mutuwar son yin barcin safe amma sam bana samun damar yi lokacin da nike gida."

"Ba ni na farka ba sai wajen sha Waya na safe, shima Hajjo ce ta tada ni dan tare muka kwana da ita a"

Wakin sai dai kowa gadonshi daban.

"Hajjo dattijuwa ce me tsananin kirki da sanin darajar Wan Adam, sam banyi tunanin samun karSuwa a"

"wajen mutanen gidan har haka ba, iya jiya kaWai sun nuna min gata, kulawa gami da godiya akan bajintar da nayi wajen kulawa da lafiyar Wansu, yanda suke nan nan da ni kaWai ya tabbatar min da su Win na daban ne ko a cikin masu kuWi, kuma na ji zan iya jure ko wace iri wahala wajen ganin na hidimta musu da gangar jikina, na Waura Wamarar bautata musu ba tare da gajiyawa ba, indai har zasu dawwama su na nuna min kulawa kamar wanda sukai jiya, na taso cikin rashin kulawa a gidanmu, babu me kukawa da ni sai Mama ita kaWai, to itama wani lokacin ba cikakkiyar lafiyace da ita ba, ina daga cikin mutane masu son kulawa koda ba za'ayi min duka abin da nike so ba matsawar za'a kula da ni to ambiya ni duniya da"

lahira

LITTAFIDAI PAID BOOK NE ZA KI BIYA 500 NAIRA.

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY.

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR

KE MUKU FATAN ALKAIRI

5Ψά5Ψά5Ψά5Ψά5Ψ
ά 5Ψά5Ψά5Ψά5Ψά

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 8

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Tashi na yi na shiga toilet Win Waki wanda ya gaji da haWuwa, Allah na gani toilet Win ya tashi kaina,"

"™auyanci ko ba'a magana, sai dai intaSa nan in taSSa can inata jin daWi, ni kaina nasan banada yawan fara'a bare murmushi, idan kaga murmushi ko dariyata to ina gaban Mama ne muna fira, amma wallahi zuwana gidannan jiya na yi murmushi sau babu adadi, iya kalon kayan ™awar da aka ™awata gidan kawai"

ya isa ya saka ni murmusawa bare kuma yanda aketa ririta ni.

FAUZAN

"Tun bayan da muka gama firar dare muka yi ma shi sallama tare da fatan samun lafiya, kallona kawai ya"

"ke, ga amsa kuwar muryata da ke ta faman yi ma shi gizo a kunnuwa, maganata biyu tun da Hajjo ta ja ni zuwa Wakin, duk da su na ta saka ni a firar amma sam na ™i sakin jiki inyi firar, ganin yanda fuskokinsu suka washe da fara'a kawai ya isheni farin ciki, ga Mommy da duk motsin da zanyi sai ta tambayeni ko ina bu™atar wani abu ne, ko ta sakar min murmushi tare da yimin godiya, yanda naga su na ji da Fauzan"

sai abin ya burge ni na ji inama ace nima haka nawa Iyayen sa dangi ke so na.

"Fauzan tun da muka tafi ya ke ta tunanina, kuma ya lura idan ina waje to wannan sanyin wanda ke sakar"

"ma shi da kasala ya kuma saka ma shi nutsuwa yana wajen, amma da zarar na tafi sai ya dainajin sanyi, ji ya yi kamar ya tsaida ni duk da ba magana ni ke ma shi ba, amma kuma sai ya kasa yin hakan, ya na ji ya"

na gani na fice banko waiwayeshi ba.

"Bayan na gama ™auyancin na tara ruwa a baho na tuSe kayana na afka ciki, wani mugun daWin ruwan ne"

"ya baibaye ni, aiko na sake nutsewa ina lumshe ido gami da wasa da hannuna da ruwan cike da nishaWi, na Wauki tsawon lokaci a haka kafin daga bisani na yi wankan na fito ina zuba ™amshin turaren wanka,"

banga towel ba dan haka na maida kayanda na saka na zumbula hijabina na fito.

"Sulaima ce zaune a bakin gado su na gaisawa da Hajjo cikin harshen turanci, mamaki ne ya kama ni jin"

yanda Hajjo ta lamkwashe harshe kamar baturiya ta na zayyano turanci tiryan-tiryan a bakinta.

Jin sallamata ne ya saka su duka suka juyo su na kallona fuskokinsu da murmushi.

"""˜anwata harkin fito kenan, tun Wazu na shigo Hajjo ta ce min kin shiga wanka ba ki fito ba."""

Sulaima tai maganar ta na tashi tsaye cike da kulawa ta mi™o min jakar hannunta ΄ar madaidaiciya me

kyau.

"""Ih wallahi na shiga wanka ne shi yasa na daWe ban fito ba."""

Na bata amsa tare da mi™a hannu na karmi jakar.

"""Kayan da za ki saka ne, kiyi sauri muna jiranki a main parloun zamuyi breack."""

Tai maganar ta na duba tsadadiyar agogon diamond Win da ke Waure bisa tsintsiyar hannunta.

"Kallonta na sake yi cike da burgewa, dan Allah ya sa ni ina matu™ar son mace me gayu da ado, shi yasa"

"ko a gida tamu bata zo Waya data Umma ba, dan ™azama ce ta bugawa ajarida, yayinda Mama kuma ta kasance mace me tsananin tsafta, gashidai bata da kayan ™awa da ada irin na Umma, amma idan ta yi wanka ta caSa ado kai ka ce ba matar Abba ba ce, dan sam Mama bata yi kala da matar da Abba zai aura"

"ba, kalar matan Alhazawan masu kuWi ne."

"Har na aje jakar nufina inje mu karya sannan in dawo in saka, sai kuma na yi gudun kar ace dokar"

"gidance haka, tun da ΄an gayu ne ™ila sai anyi ado da kwalliya sannan ake zama cin abinci, Waukar jakar na yi ina buWewa sai naga atamfa ce Winkakkiya wacce ta sha guga a linke tsaf, fito sa ita na yi dan insaka, ban san lokacin da n doka tsallen murna ba, Allah ya sa ni ina natu™ar son inyi gayu musamman ace sababin kaya na samu, amma ba damar hakan dan Abba bai damu da yimin Winki ba daga sheka sai shekara, haka zanga Yaya Sumayya na caSa ado abinta, ni ko inta sha'awarta ina binta da kallon burgewa,"

idan na isheta da kallo kuma tayi ta hantarata ta na zagina wai na isheta da kallo sai kace mayya.

"Šas Winkin goduwar rigar ya zauna a jikina, yayinda gaba da bayan rigar ya ci ado da stons masu she™i da"

"walwali, wani ™arin abin burgewa shine atamfar da Winkin sun amshi jikina sun zauna Wass, da ya ke atamfar me Wan duhu ce sai ta sake fito da ainahin hasken fatata wanda rashin kyara ke barazanar"

"disashewa, ban iya stayle na Waurin kallabi ba hakan ya saka na kama gashina na gyara na Waure shi da"

Wan ™aramin ribon wanda na siyo a shagon kusa da shagon Abba wanda ni ke tsarewa.

"Da kyar na tattare gashin saboda silSi da tsawonshi sai de bai cika irin yawannan cinkus ba, yafi tsawo"

sosai amma babu yawa.

Ganin yanda gashin gaban goshina ya kwanta luf ya saka na Wauki wani mai gaban miro wanda nike

"tunanin na gashi ne na zuwa a hannuna sannan na shafe goshin nawa, aiko sai gashin ya sake kwanciya ya lafe tare da yin ™yalli gwanin burgewa, ban shafa komi ba sai iya turare da na malala saboda ina son ™amshi, sai na shafa lips glow me dan™o wansa ya taimaka wajen fito da ainahin pink lips Wina, sake Wauko jakar da Sulaima ta bani na yi na zazzage, saiga mayafi me shara-shara marar nauyi ya faWo, tare sa takalma plate masu kyau, Wuka na yi na safa a saman kai tare da gyala shi ta kafaWata sai na zura"

takalmin wanda ya zauna a ™afata Was gwanin sha'awa.

"Juyi na yi tare da ™ara juyawa ina ganin yanda na yi bala'in kyau, ni kaina nasan yau na yi kyan da ban"

"taSa yin irinshi ba tun tasowata, wani sassanyan murmushi ne ke fitowa a fuskata na tsananin murna da jin daWi, yayin da a zuciyata nike ta yiwa su Pahpah da Mommy addu'a dan wallahi na ji daWi sosai da sosai."

"""Ma sha Allah la™uwwata illabillah, wallahi kinyi azabar kyau Mubeenah."""

"Sulaima da ban san lokacin da ta shigo Wakinba na ji ta faWa gami da takowa inda nike, ban ce komi ba"

"sai murmushi da na yi najin daWin yabon da tai min, kama hannuna ta yi muka fice tare da haurawa sama mukai wajen dinning ta na ta yaba kyawun da na yi."

Fuskarsu a sake suke kallona yayinda muka isa wajen na zame hannuna daga cikin na Sulaima na

"tsugunna ina gaidasu a jimlace, cikin kulawa suka amsa min tare da tambaya ya ba™unta, bance moki ba"

"sai murmushi da na yi, wajen Hajjo da aka shimfiWa ™aton lallausan carpet, ancija gabanta da kayan kari"

"na nufa, zaunawa na yi tare yi ma ta tata gaisuwar cike da bata girma."

"""Hajjo barka da safiya, antashi lafiya, ya gajiya."""

"""Lafiya ™alau Mubaraka ya gajiyarki, ai kece da gajiya ΄arnan, sannu jiya kinsha fama da marar lafiya,"

"mun gode sosai Allah yayi albarka."""

Hajjo ta faWi ta na janyo ni zuwa gabanta.

"""Hajjo ki kyaleta hakanan ta samu ta karya za ta bawa Yaya Fauzan magani."""

Sulaima ta faWi ta na dire plate Win hannunta wanda ta zubo soyayyar doya wacce ta yi caSa-caSa da

"kwai da vegetables da yanyanka ™anana a cikin kwan, sai Waukar ido soyayyar doyar ta ke, ga sous da aka zuba agefe da kechop harda yankaken carbege, yanda aka jere komi a cikin farantin kwanin sha'awa, sai kunun cous-cous wanda ya wadatu da madara sai ™amshin flavor ya ke, ajiyewa ta yi a gabana sannan ta"

tashi ta Wauko tea flask ta ajemin tare da janyo min kwankwanayen kayan tea.

"""Bisimillah, ki yi ki ci kar surutun Hajjo ya cika miki ciki."""

Sulaima ta faWi tare da zama itama ta haWa nata kayan garin.

"Murmushi kawai na yi ina hasaso inama ace tare da su Mama zanci wannan kayan alfarmar, duk sai na ji"

"jikina ya yi sanyi, kewar Mama na sake bijiromin ina tunanin yanzu ko mi ta ke yi, ko wane hali take ciki."

"LITTAFIN ZAFIN WUTA PAID BOOK NE, ZA KI BIYA 500 KACAL DOMIN KI MALLAKI NAKI."

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR KE MUKU FATAN ALKIRI .

5Ψά5Ψά5Ψά5Ψά5Ψ
ά 5Ψά5Ψά5Ψά5Ψά

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 9

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Da ™yar na kawar da tunanin Mama na wajen ya Wauka da haka har muka gama karyawa a tsanake cikin

tsari da burgewa.

"Bayan kowa ya gama ne muka Wunguma zuwa wajen duba jikin Fauzan, sai da kowa ya gama shiga"

sannan na shiga daga ™arshe ina Suya bayan Hajjo.

Idanuwansa a kulle suke amma jin wannan sanyin me saka ma shi nutsuwa ya saka shi saurin buWe

"rinannun idanuwanshi, ha™i™a wannan sanyi rahama ne a gareshi, wannan sanyi ya na taka muhimmiyar rawa cikin rayuwarshi, sannan bugu da ™ari tun daga jiya bai huta ba koda na second Waya daga tunanin tsari da zubin halitar wacce ta taryeshi hannu biyu a matsayin mijin aurenta wanda ya ke a mawuyacin hali, ha™i™a ya yabawa jarumta, ha™uri gami da tawassali irin nata, a halin da yake ciki yanzu haka shi"

yasan ba kowa zai so shi ba sai dai aji tausayinshi.

"Šaya bayan Waya suka shiga gaisheshi su na yi ma shi ya jiki, ya na amsa su da kai, da haka har aka zo"

"kaina, yayinda a sanyaye na matsa kusa da shi ina kin wani abu da ba daidai ba a wajen, cikin sanyin murya na buWe baki na ba tare da na kalleshi ba na ce."

"""Barka da safiya, ya ™arfin jikin, Allah ya bada lafiya."""

"Bai amsa ba kuma bai daina kallona ba, a hankali na yi niyyar matsawa, amma sai naji saukar hannu me"

"Wumi ya ri™o nawa hannun, wani irin tsale duka ™irjina ya yi, yayinda na Waga idona ahankali na sauke"

"akan na shi hannun wanda babu komi sai ™asusuwa da fata, amma sosai na yi mamakin yanda ya ri™e ni"

da ™arfi sosai.

"""Kai Fauzan cika ma ta hannu manah, baka ganin aikin zuba maka magani za ta yi."" Mommy ta faWi ganin"

yanda nike ta kiciniyar janye hannuna amma na kasa.

"Da wani irin sauri na juya tare da sakin baki galala, ba ni kaWai ba harsa su Hajjo sun cika da mamakin jin"

abin da na ji.

"""Uhumm, Mommy ina son Wumin jikinta, pleasw ki ce ma ta karta tafi ta barni.""Fauzan ya faWi cikin wata"

"iriyar haWaWiyar murya me daWin amo, nutsuwa, kamala gami da shagwaSa duka muryar tasa ta haWa,"

"nan take na ji wani abu ya tsaga ta cikin jinin jikina, yayinda sautin bugun zuciyata ya sauya ta koma dokawa a hankali cikin sanyi."

Da sauri Mommy ta taso tazo gabana ta kama hannuna tare da matsawa kusa da Fauzan idonta na

tsiyayarda hawayen farin ciki ta dam™a hannuna a cikin nashi ta na faWin.

"""My lovely son, indai har zaka samu lafiya ka dawo cikin farin ciki kamar yanda muke a baya, to ga"

"Mubaraka nan na dam™a ma ka ita amana, ka ™arfafa zuciya da gangar jikinka wajen hana ciwo yin galaba akanka, ga kwarara zuciyarka ta hanyar sakawa wannan baiwar Allar me zuciyar zinare da mafificin alkairi kamar yanda ta sadaukar da farin ciki da ™uruciyarta ta amince da aurenka sannan ta amince da jinyarka alhalin ko mu da muke makusantanka bamuyi maka wannan sadaukarwar ba, tabar ΄an uwanta da danginta harma da rayuwarda ta saba ta zo cikinmu ta zauna dan kawai ta faranta mana rai ta hanyar kulawa da kai, ga Mubaraka nan na dam™a maka ita Win matarka ce kuma amana a wajenka"

"da mu baki Waya."""

"Mommy ba ta ™arashe faWin abin da za ta faWa ba wani irin raunananen kuka ya ci ™arfinta, wanda hakan"

"ya saka ta ™an™ame hannuna da nashi wajen Waya hawayenta na sauka akan hannuwan namu, Phapha ne ya taso cikin sanyi jiki ya janyeta daga wajen tare da rungumeta ya fice fuskarshi da damuwa, Hajjo ma jan hannun Sulaima da bakinta ya mutu murus dan tsabar murna ta yi suka bar wajen, ficewa sukai"

suka barni daga ni sai Fauzan wanda ke ™an™ame da hannuna kamar wani zai kwace ma sa ni.

Cikin sassanyan sauti me taushi na kalleshi tare da falin.

"""Ammm,,, Wan cika min hannu zan haWa magani."""

Na faWi ina ™ifta manyan idanuwana dan kuka ne ke neman kwace min.

"""Ni bazan cika ki ba gaskiya .""Fauzan ya faWi a shagwaSe ya na janyo ni gaba Waya, saura kaWan in faWa"

"jikinsa amma na hana hakan faruwa ta hanyar dafe ™asa da hannunawa, fuskata na fuskantar ta shi fuskar wacce tai ba™i saboda maganin da na shafa masa jiya."

Bazan iya banbance halitar fuskarshi ba amma yanayin yanda naga gashin kanshi ya kwanta luf ba™i

wuluk sai hakan ya saka nike tunanin ko yayane zai kasance cikin sahum maza ΄an kwalisa.

"Sauke fararena na yi a cikin nasa, wani irin abu me ™arfi ne ya ke haWuwa a cikin idanuwanmu, saurin"

sauke kaina ™asa ™irjina na luguden duka.

"Zare jikina na yi na ja baya tare da tashi cikin rashin kwarin jiki, tashi na yi tare da zuwa wajenda aka"

"ajiye waWannan ledojin da ba™in jiya suka kawo jayan dubiya, raWau nike ganin shatin yatsun wanda ya ri™e ledar na fitar da ba™in haya™i, sannan wani irin wari marar daWi na tashi, gabana na faWuwa haka na buWe ledar ina le™en abin da ke ciki, sai naga kayan fruit ne wasu duk sun ruSe wasu kuma nunanun sai wal™iya suke da Waukar ido, waWanda suka ruSe kuma sai wari suke fitarwa tare da wannan ba™in hayaki, saurin Waukar ledar na yi na fitar da ita daga Wakin, a bakin ™ofa na ajiye ta ina jin tsikar jikina na tashi, juyowa na yi na koma Wakin sai naji yanzu yamin daidai, ajiyar zuciya na sauke sannan na shiga gyara Wakin duk da ba wani datti yai ba, kuma yau da sau™in ™arnin ba kamar jiya ba, bayan na gama na koma wajen Fauzan Wauke da ruwan magani wanda Phapha ya bani akan agoge ma shi jiki da shi, ruwa na haWa masu sanyi sannan na Wauki tsaftatacen towel fari ™ar na saka a cikin ruwan maganin, ba tare da na ce da shi komi ba na matsa kusa da shi na fara aikina, idonshi ™ur a kaina ya na kallona kamar wanda zai haddace kamanin fuskata, bayan na gama goge ma shi fuska da hannuwa na koma kan wuyanshi zuwa cikinshi, duk inda na Waura towel Win sai wajen ya kwalje amma banji komi ba haka na ci gaba sa goge ma shi jiki, yau ba kamar jiya ba dan yau ko ina sai da na goge ma shi a jikinshi da maganin sannan na na barbaWa wanda na barbaWa ma shi jiya, abin gwanin ban tausayi dan kuda fatar jikinshi ta saSule tai jajir, ban gaji ba na sake kaWa ma shi na sha, nai bisimilla tare da kaina saikin bakinshi, kamar me jira haka ya buWe bakin na shiga zuba ma shi maganin, sai da ya shanye tas sannan ya lumshe ido, ina tsaka da tattare kayan wajen zan tashi naji ya ri™o hannuna da ™arfi, kafin inyi wani yun™uri tuni ya shiga kelaya amai kamar dai jiya, sai dai na yau harda jini da wani abu kamar saSa, duk dauriyata sai da nai kuka dan ba kaWanba ya bani tausayi, a hankali na dafa kafaWarshi gudun kar in fama ma shi ™unar na samu na

Please Login or Register in order to submit comment