You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

iya nata, Sadiya bata damu da hakan ba dan tanada fahimta sosai kuma"

bata damuwa da abin da ba'a saka ta ba.

"Daga ranar Fateema Abbas ta daina shigewa Sadiya sai ya zama dole, yanzu komi da suke yi tare"

Fateema Abbas ta ware kanta gefe ita da sabbin ™awayenta su Zee baby da Ayush ´ar wanka.

"Wa ta rana Sadiya na zaune a bakin bishiya ta na karatu gabanta lemo da ruwa ne ta na kurSa a hankali,"

"Sir Umar ne ya gifto ta wajen sai ya hangeta zaune ita kaWai, bai yi wata-wata ba ya isa wajen tare sa sallamarshi a baki, amsawa Sadiya ta yi tare da Wago ido ta kalli mamallakin wannan muryar, karaf idonta ya sar™e a ciki nashi idon, inda ya hanata janye nata yayi amfani da damar ya fara aika mata da sakonin da ke cikin zuciyarshi ta idon, cike da kunya Sadiya ta sauke kanta ™asa tana jin wani yanayi haWi da faWuwar gaba a lokac Waya, a ta™aice dai ranar Sir Umar yai nasarar jefa kwallon soyayyarshi a zuciyar Sadiya bai yarda ya bar wajen ba sai da ya Sata lokaci ya kuma tabbatar da ya samu karSuwa sannan ya"

rabu da ita cikin shau™in ™aunarta.

"Soyayya me tsafta ce ta shiga tsakanin Sir Umar da Sadiya, yayinda Fateema Abbas ta koma gefe ta na"

"jinyar zuciyarta tare da Waukar shawarar su Zee ta nesanta kanta da Sadiya, sai de kuma hakan ya bawa Sadiya damar sakewa da Sir Umar, babu me takura ma ta, sannan yanzu tafi jin daWin karatun saboda"

"kusan duk weekend su na zama ita da Sir Umar su yi lesson, yayinda kaidin basirarta ya daWa ™ara"

soyayyarta a zuciyar Umar dan ya fahimci ita Win daban take da sauran mata.

Lokacinda aka yi hutu ne Sir Umar yabi Sadiya har gida Kano ya gaisa da Alaji Abbas tare sa gabatar

"mashi da kanshi a matsayin siriki, anan ne Alhaji Abbas ya fahimci Sir Umar Wan gidan Babban Wan kasuwa ne wanda ake ji da shi a lokacin, bai yi wata-wata ba ya amince tare da bashi damar turo magabatanshi dan a tsaida magana tunda yanzu Sadiya na ajin ™arshe."

"Babu Sata lokaci Sir Umar ya sanar da mahaifinshi komi da kuma yanda sukai da Alhaji Abbas, bincike"

"Alhaji Ibrahim ya saka akai ma shi akan Sadiya sa mahaifinta, ya ji daWin sakamakon bincike inda anan ne ya fahimci Sadiya Wiyar Abbas me siminti ce, babu Sata lokaci manya suka shiga maganar aka tsaida lokacin aure bayan Sadiya sun yi candy, bayan Sadiya ta koma makaranta bata sanar sa kowa saka ranarta ba, amma ta kusan dayawa sun fahimci soyayya suke ita da sir Umar, hakan sam baiyiwa wasu dayawa daWi ba, ana cikin haka kwatsam wani mutum ya shigo rayuwar sir Umar, inda ya fara da bin diddiginshi, ananne ya gane ansaka mashi rana da Walibarsa, baiyi wata-wata ba ya tsananta bincike akan Sadiya da waWanda take mu'amala da su, Fateema Abbas ita kaWaice ™awa ga Sadiya hakan ya saka ya je"

ya sanar sa me gidanshi ansamu mutum Waya da take da kusanci da matar da sir Umar zai aura.

Sosai Muhammad Dikko ya jinjina ™o™arin sabon yaron da ya taimaka ya kuSutar da rayuwarshi daga

hannun ´an fashi da makami wato Lawan.

"Lawan dai almajiri ne wanda tun yana shekara shidda mahaifinsa ya kawoshi almajiranci, amma tunda"

"ya dire shi a Kano bai sake waiwayarshi ba, Lawan ya taso cikin matsi da ™yara daga sauran ´an uwanshi almajirai, da yawa kanyi ma shi gori akan rashin sanin asalin garinshi ko ´an uwanshi, tun yana damuwa harya daina damuwa dakanshi ya sanar da su cewa shi Wan shege ne baida uba, hakan ya taka rawar gani sosai wajen sake ™yamatarshi, babu me raSarshi bare yayi abota da shi, ana cikin haka ne wata raba bayan ya girma ya zama tantirin Sarawo kuma marar ji ya fita sata cikin wata unguwar masu kuWi, akan hanya ´an fashi suka tareshi, har sun sait harsashi akanshi zasu tarwatsa ma shi kwanya saiga Muhammad Bello ya zo wajen tare da jami'an tsaro, nan take ´an fashin suka watse kowa ya shiga gudun ceton rai, saboda ruWewa sai da Lawan ya suma a wajen, amma sai Muhammad Bello ya bawa securty umurnin su Wauke shi, nan aka Waukeshi aka kaishi asibiti aka duba lafiyarsa, washe gari ya dawo"

daidai dama kawai ya shiga ruWu ne amma babu abin da ya sameshi.

"Muhammad Bello ya nemi jin tarihin Lawan, nan lawan ya faWa ma shi komi, aiko Muhammad Bello"

"ya Waukeshi aiki, aka bashi wajen zama a gidan aka kuma wadatashi da komi, har malamin da zai dinga yi"

"mashi lesson aka samo ma sho, cikin shekara Waya ya waye ya goge ya zama gaye, ahankali Muhammas"

"Bello ya fara janshi cikin ´an kasuwa da kuma ´an siyasa, duk da cewa Muhammad Bello yana gaba da sir Umar a wajen kasuwanci, kuma yafi bada ™arfi a siyasa, amma da yaga yanda tauraron sir Umar ke haskawa, mutane kuma na yinshi sosai duk da baWan siyasa bane sai hakan ya tsayawa Muhammad Bello a yuwa, ya dinga shege-shigen malamai akan a dur™usar da sir Umar amma sai aka tabbatar ma shi yaron yanada baiwa me ™arfi kuma farin jininshi daga Allah ne, sannan kuma bazai yuwu ya koma ™asan Muhammad Bello Win ba kamar yanda yake sakawa ana mallake ma shi sauran ´an kasuwa da ´an siyasa su dawo ™asanshi, sosai abin yai wa Muhammad Bello tsaye a rai, ana nan kwatsam sai ya ji labarin akan wata babbar cibiyar kasuwanci da Alhaji Ibrahim zai buWewa sir Umar, hakan ya sake tunzura tunzurarren ya shiga neman yanda zai samu dama koda sau Waya ne akan sir Umar, tofa nan ne yafara amfani Lawan ya tirashi ya shiga jikim Sir Umar amma sai hakan bai samu ba, yayi masara tunda har su na Wan gaisawa amma daga hakan sir Umar bai bashi wata damarba, nan ne suka juya ala™ar Lawan ya koma ya shiga jikin Fateema Abbas, shine ya sauketa daga shawarar su Zee ya sake maida ita cikin rayuwar Sadiya, a karo na biyu Sadiya ta sake amsar Fateema Abbas, sai de bata sake da ita sosaiba, sai"

Fateema ta ji kamar ta rabu da Sadiyar sai kuma ta yi ha™uri tuno irin maganga da Lawan ya tsara ma ta.

Haka rayuwa taci gaba ta gudana Lawan ya samo kan Fateema Abbas inda yai ma ta al™awarin zai

"mallaka ma ta sir Umar harma ta aureshi, toko ta yarda saboda gaban idonta sunsha gaisawa sa sir Umar"

Win anan ta sake tabbatarda lallai Lawan dagaske ya ke zai haWata da masoyinta harma suyi aure.

"Bayan an yaye Sadiya da Fateema ko wace ta koma gida, anan ne aka shiga shirin biki gadan-gadan"

"dan dama takowane fanni ashirye suke kuma auren ´an gata za'ayi shi yasa kowa ya shirya tunda wuri kafin zuwan lokacin, auren Sadiya Abbas da Umar Ibrahim ya ™ayatar sosai, biki ne akai irinna ´a´n gata masu ji da naira, Karima ta shiga ta fita wajen sake gyara Sadiya, sai da ta maida ita ™ayatacciyar"

mace sannan kuma a Soye Hadizama na nata aikin gyaran ba tare da sanin Karima ba.

"Ansha shagulgula sosai a bikin, inda tun a lokacin Malam wato Hussain ya gano irin baiwar da sir"

"Umar ke sa ita, nan ne yayi ™o™ari wajen bashi wasu surrukan tsarin jiki wanda basu kaucewa hanya ba, sir Umar ya sake da Malam sosai inda ya nemi yazo suyi aiki a tare amma sai ya nuna ma shi shiyafi son harkar Islamic medicine kasuwanci sam bai dameshiba, aiko sir Umar ya taka rawar gani wajen Malam, dan shago ya buWe ma shi ™ato a nan kano sanan ya cika ma shi shi da ingantattun magunguna waWanda"

akayo order su daga ™asar Saudiyya.

"LITTAFIN ZAFIN WUTA PAID BOOK NE, ZA KI BIYA 500 KACAL DOMIN KI MALLAKI NAKI."

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR KE MUKU FATAN ALKIRI .

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 15

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Sosai Alhaji Abbas ya jinjinawa ™o™arin da sirinkinshi sir Umar ya yi wajen samawar da Malam shago, tun"

"tuni Alhaji Abbas ke fafatukar sama ma shi shagon amma sai hidimomi suka shan kanshi, takanas Alhaji"

"Abbas ya je har gidan mahaifin sir Umar Alhaji Ibrahim yai godiyar ban girma akan babban abin alkairin da Wansa ya yi, hannu bibiyu Alhaji Ibrahim ya tarbi sirikin Wan nashi."

Bayan biki Sir Umar ya aje aikin koyarwa ya tsunduma tsama-tsamo cikin harkar manya-manyan

"kasuwanci da taimakon mahaifinsa, a gefe guda kuma ya na tare da Lawan yanda ya zama abokinshi ta ™arfi da yaji, dan dole yake saka Lawan Win a harkokinsa saboda yanda yake shige masa kuma yana yawan bashi shawarwari akan business da sauran harkoki, Muhammad Bello najin daWin yanda Lawan ke gudanar mashi da aiyukan da yake sakashi, ganin irin kwazon da yake ya saka ya gabatar da shi wajen abokanshi su Ale Dikko Zaki da sauran manyan abokanan shi da suke gudanar da har™alloli ta ™ar™ashin"

™asa.

"Lawan ya fara fantamawa da manyan kuWaWe da kuma motoci, dan yanzu sosai yake Waukar kasada ko"

"wace iri ce, aiki na biyu da ya gudanarwa su Ale Dikko shine kisan kai, wani Wan kasuwa da ya™i basu goyon baya akan bu™atar da suka gabatar ma shi, shine suka gwada Lawan ta hanyar bashi aikin she™e mutumin, aiko babu ko War Lawan ya haikewa mutum har sai da ya rabashi da duniya, sannan ya kawar"

da suk wa ta sheda da zata iya fallasa shi.

"Zaman lafiya gami da zazzafar soyayya Sadiya da Umar suke gudanarwa, Sadiya bata rufe shekara Waya"

"ba ta samu ciki, inda bayan watanni tara ta sintilo kyakkyawar ´arta mace ta ci suna Maryam su na kiranta da Miemie, sosai sir Umar yai farin ciki da samun ™aruwar, bayan haihuwar maryam da watanni kaWan ™ofafin arzi™i suka sake buWewa sir Umar, inda yake gudanar da kasuwanci me tsafta anan gida Nigeria da sauran ™asashen ™etare, babban abin da ya sake haskaka tauraron sir Umar shine sauki da kayanshi suke da shi, indai daga compnynshi abu ya fito to za'a sameshi tsaftatacce me kyau gami da sassau™an farashi, ganin yanda lokaci Waya sunan Sir Umar ya zagaye Nigeria ya saka su Muhammad Bello juyowa takanshi, dan sun nemi tattaunawa tare da shi akan ya shiga cikinsu su dinga gudanar da haramtattun har™allolin kasuwanci a tare, amma ya taka musu burki, bazama sukai wajen malama da bokaye akan a disashe tauraron Sir Umar, amma duk inda suka je maganar Waya ce, babu wanda zai iya dakushe hasken da ke tare da shi, nan suka shiga neman rayuwarshi ta mabanbanta hanyoyi, amma sai Allah ya ku Sutar da shi, ganin haka sai suka koma tada wuta ga companys Winshi da shaguna, sosai sukai ma shi Sarna amma abin mamaki, a maimakon ya dur™ushe kamar yanda suke so, sai ya daWa yin sama, inda manyan jiga jigan ´an kasuwa suka tallafa mashi ya sake bun™asa kasuwancinshi, harma ya zarce na baya, ga ™ananun customers da suka dinga tayashi da addu'a domin faWuwarshi tasu ce suma, tun wajenshi suke samun kaya a farashi mai sauki da rahusa, sake bazama su Muhammad Bello sukai wajen manyan bokaye inda suka samo wani boka da zai musu aiki akan sir Umar wanda yanzu ya zama Alhaji, amma yace ba yanzu aikin zai yuwu ba, suWan jira kaWan zuwa wasu ´an shekaru da matarshi zata sake haihuwa, zata haifo yarinya ´ar baiwa wacce taurarinta zasuyi daidai danashi, ita ce zata zamo rauninshi, da ™arfin soyayyar da zai mata ne zasuyi amfani wajen dur™usar da shi, sunji daWin wannan bayani sosai, inda suka sake saka Lawan aiki akaro na biyu yasan ta yanda zai shiga jikin matar Alhaji Umar wato Sadiya, a wannan karon yai amfani da Fateema Abbas ne ta hanyar auenta badan tana son shi ba, ta amince da shi ne da ™arfin asirin da yayi ma ta, bayan aurensu ne ya sake haWa ta da Sadiya suka koma ™awancensu, sam Fateema Abbas batason Sadiya yanzu musamman yanda ta ga irin daular da ta ke rayuwa a ciki, ga kyakkyawar ´arta gwanin sha'awa sannan Alhaji Umar kan ririrta matarshi a gaban kowa, hakan ya saka ta sake ™ullatar Sadiyar a zuci, sannan kuma zugarda Lawan ke ma ta akan yanda yanzu Sadiya ke nuna ita Win matar manya ce taf ™arfin Fateemar ya sanya ta amince da aikin da yace zai bata sannan kuma za ta samu ma™uden kuWaWen da harta gama rayuwa ba za iya ™arar da su, nanfa Fateema Abbas ta sake ruWewa dan akwaita dason abin duniya kamar yanda ta tashi ta ga uwarta Wasila"

na martaba kuWi

"LITTAFIN ZAFIN WUTA PAID BOOK NE, ZA KI BIYA 500 KACAL DOMIN KI MALLAKI NAKI."

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR KE MUKU FATAN ALKIRI .

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 16

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Sanu a hankali zuciyar Fateema Abbas ta fara ™e™ashewa, ta koyi mugunta da son abin duniya kamar"

"mijinta Lawan, yanzu wani lokacin atare suke gudanar da aiki idan oganninshi sun saka shi, ta na yawan yiwa Anty Wasila mahaifiyar Fateema Abbas, yanzu Sadiya da Fateema sun sake Winkewa sun zama abokai kamar can baya, musamman da yanzu Fateema kan siyi ´an abubuwa na sha'awa ta kaiwa Miemie a matsayin kyauta, ance me Wa wawa, nanda nan Sadiya ta sake amincewa da Fateema Wari bisa Wari, ana ahaka ne Fateema ta fuskanci Sadiya nada shigar wani cikin, batai ™asa a gwuiwa ba ta sanar da mijinta Lawan, inda Lawan ya garzaya ya sanarda ubannin gidanshi, nan suka Wunguma suka tafi wajen boka, boka ya sake tabbatar musu da wannan damar ce suka daWe su na jira, nan ya basu umurnin su je su jira har ranar da za'a haihu, su tabbatar bayan kwana uku sun kawar da jinjirin daga duniya tare da"

Wayar yarinyar da aka haifa wato Miemie.

Kyautar ma™udan kuWaWe suka yiwa Lawan akan ya san ta yanda za'ayi ya salwantar da abin da za'a

"haifa, ba tare da sanin oganinsa ba ya bawa Fateema Abbas akan ta tabbatar da ta sato jinjirar Sadiya Abbas ko ta kashe jinjirar, abinka da ido a nera nan da nan Fateema tai na'am da zance ta kuma amshe"

kuWaWen.

Zuciyar Fateema Abbas ta fara karyewa ne lokacin da tai arba da Alhaji Umar Wauke da kyakkyawar

"jinjirar da matarshi Sadiya ta haifa ma shi, farin cikin da bata taSa gani akan fuskarshi ba shi ta gani, yanda yake ririta jinjirar kaWai ya isa ka gane cewa lallai ™auna marar adadi ta wanzu ga wannan uban."

"Karo na farko da jikin Fateema Abbas yai sanyi, sai ta ji zuciyarta ta karaya, kasancewar haryanzu Allah"

"bai bata haihuwa ba, gashi kuma Allah ya Wora ma ta son yara, idan taga anyiwa Miemie kwalliya kamar ta sace yarinyar haka take ji."

"Cikin sanyin jiki ta zauna tare da gaisar da Sadiya da jiki, gaida Alhaji Umar ta yi tare da satar kallon"

"jinjirar wacce idan ba gizo idonta ke ma ta gani ta yi kamar jinjirar ta saki murmushi, mi™a hannu ta yi akan ya bata jinjirar, sai da yayi Wan jim sannan ya mi™a ma ta, amma kuma bai daina ziro hannu ba yana ma ta wasa, tunda jinjirar ta shiga hannun Fateema Abbas, zuciyarta ta tsinke, ta sauke makaman"

"ya™inta tare da Waukar Wamarar tseratar da rayuwarsu, ranar sukuku ta koma gidanta, jikinta duk a mace, sai ta ji bazata iya akinba amma kuma ba zata nunawa Lawan ba, zata sake sabon tsari wajen ganin ba'a salwantar da rayukanda basu da alhakin kowa akansu, tafi tausayawa Miemie wacce tasan daWin iyaye kan jinjirar, sabon shiri ta sake ta yanda zata taimakawa ™awarta ba tare da Lawan sun gano ta ba, asirin da Lawan yai ma ta yanzu ya karye shiyasa take danasanin aurenshi, har gobe ta na mamaki akan yanda"

ta aureshi bayan sam bata sonshi ita Sir Umar Winsu take so.

BAYAN KWANA UKU.

"Gudu take tsalawa akan tinti ta na yi tana kallon jinjirar da ke kwance ta na wasa da hannayenta, hawaye"

"na kwara a idonta take faWin. ""Ki yafe min ™awata bazan iya zuba ido ina kallo a raba ´arki da rayuwarta ba, hakan da zanyi shine daidai, zan tseratar da ´arki in nisanta ta daga gareki, hakan ne kaWai zai ba"

"´arki damar rayuwa cikin salama."""

"Saida tabar cikin mutane sanan ta fara shiga cikin daji sannan ta yi kira a wayarta, babu jimawa sai ga"

"wani mutum sanye cikin jemamun kaya, cikin sauti ta Wauko wa ta ba™ar jaka sannan ta fito, sai da ta tabbatar da babu me ganinsu sannan ta buWe jakar, kuWi ne sha™are a cikin jakar nan ta bawa mutum tare da bude ma shi inda ta aje jinjirar sannan ya Wauketa, harta tada mota za ta tafi sai kuma ta juyo ta"

kalli mutumin ta na faWin.

"""Ka tabbatar da ka bar garinan yau ba sai gobe ba, sannan kuma idan kana bu™atar wani abu ka kira"

"layin dana baka, sunanta MUBARAKA amma naji mahaifinta na kiranta da MUBEENAH, idan kun isa legos"

"Win ka kira ni zan haWa ka wanda zai samo muku masauki."" ta na gama faWin hakan ta juya tabar wajen"

"da mugun gudu, akan haryar komawarta ne ta kira Lawan ta sanar da shi duk inda yake yanzu ya kasance"

tare da Alhaji Umar ta aiwatar da aiki na farko yanzu za ta gama na biyu.

"Cikin sauri Lawan ya shiga motar Alhaji Umar da ya tada zai je shopping, bayan sun gaisa ne ya nuna zai"

"raka shi inda zasu je, babu musu ya amince dan yana cikin farin ciki yanzu da kowa fira yake yana faWar yanda yake bala'in son jinjirar da aka haifa masa, cikin farin ciki yake zuzuta kyawun yarinyar harma ya nuna photon ta, su na tafiya su na firar yanda taron sunan zai ™ayatar, yayinda Lawan ke murmushin ™eta a zuciyarsa, a fili kuma ya na ™ara bawa abokin nashi shawarwari akan yanda za'ayi gagarumin taro, da wannan damar Fateema Abbas tai amfani wajen zuwa ta Wauko Miemie daga school, kai tsaye ta nufi hanyar ™auyukan da ke kan hanyar Abuja, wani ™auye ta samu ta tsaya akan hanyar shiga garin, babu jimawa wani mutum ya zo da mashin zai shiga garin, nan ta tare shi tare da bashi jaka cike da kuWi ta ce so take yakai Miemie gidan me gari yace akan hanya ya tsinceta anyi accodent, mota da mutanen cikinta duk sun ™one, dama mutumin mayen kuWi ne, nan take ya amince da bu™atar Fateema Abbas ya Wauki Miemie ya shiga da ita cikinngarin, gudun samun matsala sai ta kunnawa motarta wuta ta taka a ™afa"

harta fita bakin hanya ta samu Wan mashin ya kaita inda zata samu motar shiga garin Abuja.

CI GABAN LABARI

Fateema Abbas na zuwa daidai nan a tunaninta ta fashe da matsanancin kuka har jijjiga jikinta ke yi.

Yayinda Lawan shima ya tsaya a daidai nan sai ya fara zarya ya na tunanin kodai amanarshi Fateema

"Abbas ta yi bata kashe ´a´an Alhaji Umar ba, sai yanzu ya tuna da ai bega gawar yaran da idonshi ba,"

"kiranshi tai akan ta gama aiki, shi kuma ya sanar da su Muhammad Bello daga nan su kuma suka fara aikn da boka ya saka basu."

LEGOS.

"LITTAFIN ZAFIN WUTA PAID BOOK NE, ZA KI BIYA 500 KACAL DOMIN KI MALLAKI NAKI."

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR KE MUKU FATAN ALKIRI .

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 17.

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

LEGOS

"Tun ranar da wanan abin ya faru da ni ban sake zuwa garden ba, sai dai yanzu na rage walwala sosai tun"

"wani mafarki da na yi kusan sau uku da wasu mutane rungume da juna su na nuna ni suka kuka, idan na tuno da mafarkin sai inji ina kewar wani abu me muhimmanci a rayuwata, nakanyi nazari da tunani akan minene wannan abin wanda nike jin nayi nisa da shi, amma sai in gaza gane ko minene, hatta su Mommy yanzu sun san ina cikin damuwa, Hajjo ta zauna da ni dan ta ji minene matsalata amma sai na kasa ce ma"

"ta komi, da ta takurni sai nace kawai ina kewar gida ne, rarrashina ta yi tare da yimin al™awari akan idan"

muka dawo daga tafiyar da zamuyi zuwa india inda za'ayiwa Fauzan aikin fata da kanta za ta saka a kaini

"gida na kwana biyu, na ji daWi hakan sosai ko babu komi zanje inga Mama."

"""Yau da na je wajen Fauzan sai na same shi duk wani iri, gashinan dai yayi sukuku da shi, bayan na"

"shafa ma shi magani na taimaka mashi ya jingina dan yanzu jikin nashi da sau™i har tada shi zaune mu jinginar muke yi, sai ya tsaida ni akan zamuyi magana, zaunawa na yi a ™asan gadon ina saurarenshi amma sai naji ya ce. ""Mubaraka ki matso kusa da ni please, ina so jinyi sanyin jiikinki ko zan samu"

"kwarin gwuiwar faWa ma ki damuwata."""

"Duk da gabana ya faWi amma sai na dake na kalleshi ta wutsiyar ido naga ni yake kallo a sanyaye, sai na"

tsinci kaina da bin umurninshi na tashi na koma kusa da gadon.

"""Sama za ki hawo tun da ba cinye ki zanyi ba, kuma ma idan cinyekin na yi ai matata ce halal."""

"Ya yi maganar ya na tsume fuska, yanzu alhamdulillah jiki yayi kyau dan yanzu ya fara cikowa da tsoka ba"

"kamar da dayake daga ™ashi sai fata ba, ina turo baki kamar ™aramar yarinya irin shagwaSaSunan na Wan Wofana mazaunaina akan bed Win, amma mi sai bawan Allan nan ya dubi Allah ya janyo ni da ™arfin zuciya na faWa kwance mala-male akam jikinshi, zabura na yi zan sauka amma sai naji ya saka hannunshi"

"ya zagaye ni, gudun kar in fama ma shi ciwo ya saka na ce cikin murya me kama da zanyi kuka."

"""Dan Allah Yah Fauzan ka yi ha™uri ka ga ciwo gare ka zan fama ma ka."" Da nasan abin da zai biyo baya"

"da bance haka ba, matso da bakinshi ya yi a saitin kinnena ya na huromin iskar bakinshi me Wumi, ""yammmmm"" tsigar jikina ta shiga mimi™ewa, ji na yi wani abu wanda bansan ko minene ba ya shiga bin cikin jikina, sau uku ina buWe baki zanyi magana amma na gagara faWin komi jin hannunshi na yawo a jikina, lumshe ido kawai na yi jin abin na neman fin ™arfina, jin Wayan hannunshi na yi yana cire mayafin da na yafa a kaina wanda bana Waura Wan kwali sai de intubke shi, janye ribom Win yayi, nan take gashin ya warware kanshi, wani irin numfashi ya sauke lokacinda ™amshin man kaina ya daki hancinshi, a hankali ya shiga wasa da gashin da

Please Login or Register in order to submit comment