You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na rasa yanda zanyi, kaina gaba Waya ya kulle da tausayin halin da Fauzan ke ciki, jin"

sallamar su Pahpah ya saka na Wan tsahirta daga kukan amma ba dainawa na yi ba.

"Mommy ce ta ™araso tare wajena itama ta na zubda hawaye, ba ta jira komi ba ta rungume ni tsam a"

"™irjinta ta na shafa bayana, mun daWe rungume da juna kafin daga bisani ta sake ni ta na kissin face Wina tare da jero min godiya da addu'a cikin harshen turanci."

Pahpah ma sannu ya jera min tare da saka min albarka sannan ya mi™omin wani ™ullin magani tare da

"basket Win hannunshi, bayani ya yi min akan yanda zanyi amfani da maganin sannan ya janyo Mommy da ke zubda hawaye har lokaci suka fice badan ta so ba."

"A je kayan hannuna na yi tare da bin wa ta madaidaiciyar ™ofa da na gani a buWe, ina shiga naga ashe"

"toilet ne ™erarre amma na glashi sai dai shi ba'a iya ganin cikinshi, amma wanda je ciki zai iya ganin abin"

da ke waje.

"Ruwa na tara cikin wani butiki da na gani, na Wauki wani towel da aka shanya a jikin hanger, sannan na"

Wauki detergent powder tare da freshner na zuba da moper na fice.

Fauzan tun da na tashi daga wajen na shiga toilet ya dainajin wannan sanyi wanda ke saukar ma shi da

"nutsuwa, a hankali ya fara jin wannan zafin me kama da ZAFIN WUTA ya na tasowa a hankali a hankali"

"har ya fara baibaye dukkan ilahirin jikinshi, runtse ido ya yi yana sauraren yanda azabar zafin ke sa™e"

konashi.

"Tun da na fito daga toilet na dinga jin wani huci na me haWi da zafi ya baibaye Wa™in, ina tafiya ina jin"

"yanda hucin zafin ke nesa da ni, ina ™ara matsawa ya na Sacewa har ya Sace Sat, wa ta iriyar wawiyar ajiyar zuciya Fauzan ya sauke lokacin da sanyin da ke tattare da ni ya baibaye duniyarsa ya na saukar ma"

shi da wa ta iriyar kasala da nutsuwa.

A hankali na du™a kusa da inda ya ke na shiga gyara wajen ba tare da na damu da warin da aman ke

"fitarwaba, ina yi ina tazbihi gami da godiya ga Allah da ya wadata ni da lafiya, tsaf na gyara wajen sannan na kwashe kayan na kai toilet na zubar da ruwan na kunna shower ta wanke wajen, tap Win ruwan zafi na kunna na sirka ruwa daidai misali sannan na fito da su zuwa inda Fauzan ya ke, ba tare da jin ko War ba na du™a gabanshi na dinga saka ™aramin towel Win cikin ruwa ina matsewa, na shiga goge ma shi fuska"

ba tare da na damu da yanda jikinshi ke fitar da ™arni gwanin kyankyami ba.

"Tas na goge ma shi fuskar wajenda ya kwalje kuma na saka maganin da Pahpah ya bani, komawa na yi"

"wajen hannuwanshi suma na durje su tasss sukan ba laifin sun ™one sosai gaskiya dan kusan duka fatar na darje tare da barbaWa maganin sannan na tashi na canzo wasu ruwan amma wannan karon harda detol na saka a ciki da kuma sumfi na farkon yawa, komawa bayanshi wanda ya caSe babu kyan gani na yi, tsayawa tunanin ta inda zan fara na yi, dan harga Allah bayan na shi bayu kyawun gani, hakanan na karanto bisimilla tare da aro bargon juriya da ha™uri ina tuna saboda aikin jinyarshi aka kawo ni gidan kuma aka aura man shi ba'a son raina ba, ina tilastawa kaina dole na yi aiki tu™uru kodan biyan bashin"

ma™iden miliyoyin kuWin da Abba ya tafi da su.

"A hankali na naanaa ma shi towel Win tare da gogawa, wa ta irin ™ara marar sauti ya saki tare da jujjuya"

"kanshi ya na sakin numfarfashin wahala da azaba, cike da tsoro na ja da baya ganin yanda na Wago da towel Win yayi caSa caSa da jini da kuma dan™ararriyar dauWa wace ta manne da ™ananun tsutsotsi, kamar ba zan iya ba na aje towel Win sai kuma na sake Wauka na Wauraye a cikin ruwan na kuma mayarwa akan bayan ba tare da na kalli wajenba, sake wankewa na yi amma wannan karon a hankali ba da ™arfi ba, sau uku na wanke bayan badan ya fita ba na barshi hakanan sai dan saboda warin da ™arnin da suka addabe ni, cikin sauri na tashi da kayan na kai toilet tare da sakarma bukitin ruwan shower dan bazan iya wanke su da hannuna ba, na ga worshing machine amma rashin iya amfani da shi ya saka banyi gigin zuwa inda yake aje ba, wanke hannuna nayi sosai sannan na koma na Wauki maganin na saka"

audiga na dinga goga ma shi a hankali a wajen.

"A jiyar zuciya na sauke lokacin da na gama saka magananin, sosai na yabawa kaina dan kuwaba kowace"

"mace ce zata iya yin abin da na yi ba, wajen basket Win na koma na Wauko madaidaicin cup na shiyayi ruwan tea Win da aka zuba a ™aramin flasck wanda ke ta tashin kayan ™amshi, na buWe gwangwanin madarar da aka saka da vornbiter na zuba nai haWin kauri, babu sugar saboda haka nai amfani da zumar da aka sako cikin wani Wan ™aramin cup, juya tea Win na yi da tea spoon har na tabbatar da babu zafi sosai sannan na sake matsawa inda ya ke kwance kamar gunki nai bisimilla tare da nufar bakinshi da cokalin da na zuba tea Win, bai musamin ba ya buWe bakin cikin sauri, ganin ya amshi wanda na bashi ya saka na yi dabarar saka mashi cup Win abaki dan sau™a™ama kaina wajen bashi, aiko tunda ya kafa kai bai"

"tsaya ba sai da ya zu™e tea Win tas, da yake da yawa na zuba mashi ba laifi "

500 KACAL ZA KI MALLAKI NA KI

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINMU.

MARYAM STAR

KE MUKU FATAN ALKARI

ZAFIN WUTA

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 5

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Ganin ya shanye tea Win tas ya saka na janyo food flask Win na zuba ma shi joloup Win taliyar da akaiwa

"tsarariyar dahuwa sai turirin ™amshi ta ke, a nutse na bashi ya ci, ba laifi ya Wanci sosai, ruwa na bashi me gauraye da magani, sannan na gyara ma shi kwanciyar na tashi na shiga toilet na Wauro alwala, ficewa na yi daga Wakin ina neman Wakin da na sauka Wazu gami da ™arewa babban parloun gida kallo ina yaba kyau da tsarin da ya yi, bayan na gane ™ofar Waki na shiga tare da zuwa wajen da aka tanadar dan yi"

sallah wanda aka shimfiWa prayer mate da cazbaha harsa al'™ur'ani me girma sai ™aramin littafin azkar.

Bayan am fito da Zuka daga kogin azaba wasu aljannun suka Wauke shi suka yasar a can ™arahen ba™in

"daji, sukai tafiyarsu suka barshi ba tare da tausayin halin da yake ciki ba, da kyar ya daure azabar da yake ji ya Sace zuwa kogon da boka ya ke ciki, boka na zaune ya na haWa magungunan surkullensa kawai ya ji faWowar abu ya na nishi gami da fitar da hucin azaba, ga wani irin zafi da ya fara mamaye kogon, cike da razani boka ke kallon yanda zuka ke fitar da numfashi ga jikinshi duk yayi fari alamar ™onuwa, zai buWe baki kenan yai magana kawai Zuka ya feso ma shi wani ba™in haya™i daga wawakeken bakinshi, nan take ya faWi a wajen kamar gawa, cikin matsananciyar azaba Zuka ya kamo hudar gashin bokan ya shiga zazzage ma shi cutar da azabar da ke cikinshi, sai da ya gama juyewa bokan ciwon jikinshi tas sannan ya"

tashi a galabaice ya bi ta jikin bangon dutsen ya Sace Sat yabar boka kwance cikin mawuyacin hali.

ABDFA GROUP OF COMPANY.

"Su biyu ne masu tsananin kama da, duk iya kokonton mutum ba zai iya banbance su ba sai dai idan su ne"

"suka nemi a gane su, fararene tas masu matsakaicin kyau sai, amma fuskokinsu cike suke da haiba da kwarjini, hannuwansu sar™afe da juna, hatta takon ™afafuwa tare suke saukewa kuma au Waga a tare, idan suka haWu da wanda suka sa ni sukan Waga ma shi hannu tare da sakar ma shi tattausan murmushi, gaban jibgegiyar motarsu suka nufa, Wayan ya kai hannu na yaWewa Wayan, a maimakon ya shiga shima sai ya koma can Wayan Sarin ya buWewa Waya, murmushi suka saki atare dare da zagayowa kowa ya shiga ™ofar da Wan uwansa ya buWe ma shi, babu Sata lokaci driven motar ya ja da wani irin spich suka fice"

daga companyn.

"""My bee, zamuje mu duba jikin friend, kwana biyu kenan bamu je ba, kuma akwai wasu magunguna"

"da nike so in gwadawa Pahpah ya gwada yi ma shi amfani da su za'a dace da yardar Allah."""

"Šayan ya faWi fuskarshi da damuwa, numfashi Wayan ya sauke shima fuskarshi na zancaza zuwa tsananin"

damuwa dannan ya ce.

"""Ok My bee, mu biya mu gaida shi Wi."""

Babu wanda ya sake magana a cikinsu sai tunani da kowanensu ke yi.

"Bayan na gama sallah tare da karatun azkar wani irin nannauyan barci ya kwashe ni, barci nike yi sosai,"

"ga sanyi AC da rashin hayaniya da ya sake taimakamin wajen yin barci cikin daWin rai, ban samu farkawa ba sai daf da kiran magrib, shima dan ban saba barci lokacin sallah ba, koda kuwa barci ya Wauke ni babu jimawa aka kira sallah, tofa haka zan tashi in kakkaSe barcin, dan sam bana wasa da lokacin sallah, addu'ar ta shi daga barci na yi, gamin daga bisani na tashi na cire hijabin da ke jikina na nufi toilet, ba da niyyar yin wanka na shiga ba, amma dana gwada zuba ruwa a bahon wanka naga sun taru gwanin sha'awa sai na ji ina so inyi wankan, dan haka sai na Wauki wasu robabi da ake aje turarukan wanka na bulbula sosai a ciki, sannan na cire rigata na sulala ciki, kai arziki rahama, na faWi a zuci yayinda daWin ruwan da ™amshi ya ratsa ni, sai na nemi kasalar da nike ji ta barci na rasa, yayinda na shagala ina wasa da ruwan ina murje lallausar matata wacce na ji ta sake yin laushi dana shiga ruwan, sai ji na yi in kwalla kiran sallah a masallcin da nike da tabbacin daga cikin gidan ya ke, da hanzari na kammala wankan na fito ba tare da na tsiyaye ruwanba, towel na gani Wan ™arami sai na Wauke shi na Waura cikin hanzari,"

"rigar da na cire kuma na jefata a cikin bahon wankan, acewata idan na gama Sallah zan dawo in wanke ta, a gaggauce na yi alwala na fito, turus na tsaya ina tunanin yanzu ya zanyi ga shi banga jakar kayana ba, sai na yanke hukuncin zan ari Waya daga cikin waWanda naga ankawo Wazu an aje, ban tsaya wata-wata"

"ba na buWe sif Win na zaSo wani lallausan manterial me taushi, na antaya rigar a jikina sannan na shafa"

mai tare da fesa turare ina ji na yau wasai.

"Hajjo, Pahpah, Mommy da Sulaima su ne zagaye da Fauzan su na ta yi ma shi fira, fuskokinsu cike da"

"farin cikin ganin sauye-sauye da dama, sai shi mani albarka suke tare sa gasgata lallai ni Win alkairi ce, da yake Pahpah ya basu labarin bayanin da me magani ya yi mashi, akan indai aka samu me irin baiwata"

"tabbas zai rabu da lalurar gaba Waya, tunda dama sihiri ne akai ma shi da Sakin aljani."

"Fuskar Mommy yau wasai babu kuka sai mumushi wanda ya ™i yankewa daga fuskarta, ita ko hajjo abin"

"ba'a magana iya arzi™in zama lafiya lau ba tare da wannan tururin ya addaba musu ba kaWai ya isheta farin ciki, a dah daurewa kawai suke su zo duba shi amma Alla-Allah ta ke su fita saboda zafin da ke"

mamaye ilahirin Wakin wanda ke hanata nutsuwa.

"Su na ahaka su na firar duk da Fauzan barci ya ke amma basu tafi ba, hakanan sukai zamansu zagaye da"

"shi, ana cikin haka ne me kula da shigowar ba™i ta sanar da zuwan wasu ba™i, basu damar shigowa Hajjo ta yi, anan ne suka shigo hannuwansu sar™afe cikin na juna, ga fuskokinsu faWaWe da murmushi."

"""Ah lalle marhaban da zuwan Al-Hassan da Al-Hussain, kune tafe da yamma haka, ku ™araso daga ciki."""

cewar Hajjo cike da murnar ganinsu.

"Wa ta iriyar mummunar bugawa zuciyar Wayan ta yi, ganin Fauzan kwance a ™asa ga magani a jikinshi,"

"sannan babu wannan tururin da ke fitowa daga jikinshi, wa ta iriyar muguwar ashar ya kutuntuma acikin"

"zuciyarshi, yayin da a fili fuskarshi ta ke normal kamar yanda ta Wan uwanshi ta ke. "

500 NE KUŠIN IDAN KIN SHIRYA BIYA GA ACCOUNT

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY.

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 6

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"'Mike shirin faruwa ne, waye ya sakama Fauwa wannan maganin, shin wai tayaya hakan ta faru, ina"

Zuka da al™awarin da yai min???.'

"Haka yai ta jera tarin tambayoyi a zuciyarshi, amma babu amsa."

Bacin sun gaisa da su Pahpah suka aje ™atuwar ledar da suka kawo kayan dubiya tare da yi ma shi fatan

samun lafiya sannan suka tafi fuskokinsu da jimami.

Albarka su Hajjo suka shiga saka musu tare da yabama karanci irin na su.

AGEGE

ABBA

"Dur™ushe ya ke a gaban wani gini da aka yi shi da zallar zinariya, ga kudaWe na ta shawagi a ata ko ina, Ni"

"kuma ina zaune a saman kuWin ina ta sakarwa Abba murmushi, gefe Waya kuma wani ™a™™arfan farin mutum ne me ™ira irinta sadaukai tsaye a can bayana ya na aika min da kallon irina so da ™auna, yayin da wa ta wuta ke tahowa ta bayanshi har ta iso ta mamaye shi gaba Waya, wani irin kukan kura na yi tare da"

dirkowa daga kan katangar na isa wajen wutar sa dugu na janyo mutum ina kakkaSe ma shi wutar da ke

"™ona shi ina kuka, yayin da na sauka daga kan katangar wasu mutane masu tsananin kama su biyu suka"

"Sillo Waya daga cikinsu na nufo inda ni ke ina kuka tare da yayyafawa wannan mutumin ruwa ina kakkaSe ma shi wutar, ya na isowa ya shiga taimaka min muka kashe wutar a tare, yayinfa Abba da"

Wayan suka nufi wajen katanfar da aka gina na gold suka haye tare da juya manah baya.

"A mugun firgice Abba ya farka daga mafarki da yayi, yayin da ya shiga sakin shehseka tare da ajiyar"

"zuciya me ™arfi, kallonshi ya kai wajen jakar kuWinshi, sai yaga an canza ma ta yanayin ajiya ba haka ya"

"ajiye ta ba, da sauri ya diro daga kan kadon ™arfen Umma ya na sakin ashar."

"""Uban Sarawo ya zurma ya afka ya hwaWa ya zumduma cikin satar min ™udi, na rantse da kabarin"

"kakana bazan yarda ba."" sai ya buWe iyakar muryarshi ya kwarara uban ihu tare da nufar jakar ya buWe ta, ilai kuwa an Wibi kuWin sai dai ba sosaiba, Waurin dalla Waya kaWai aka Wauka, ajiyar zuciya ya sauke me ™arfi tare da rataye jakar a hammata ta shiga kwalla kira har sai da ya tada kowa na gidan."

"Zuciyar Umma ce ta hau luguden duku da ™arfi, sai sharce gumi ta ke, yayinda ta tura hannunta can"

"bayan gado ta saki Waurin kuWin da ta sha ba™ar wahala wajen satowa, da kyar ta aro baigon jarumtar Soye halin da ta ke ciki ta tashi ta na murza idanu kamar me barcin gaski."

"""Abba wai lafiya zaka tashi mutane a tsohon darenan, wani abu ya faru da kulinne."""

"""Inafa lahiya Umma ana neman a yashe ni tsaf, wallahi babu zaman lafiy ga duk wanda ya taSa kuWinan"

"dan wallahi gidan wannan abokin me dallar Me rauhanai zanje a binciko min wanda ke farautar rayuwata ta hanyar barazanar taSa min dukiya, na rantse da sittin ta Ubangiji bazan bar ko waye ya"

"zauna lafiya."""

"Wa ta iriyar tusar tashin hankalice ta kuncewa Umma, yayinda dana sa nin Waukar kuWin Abba ya"

"baibaye ta, ta manta da waye Abba akan kuWi, Abba zai iya tuSe riga ya daku da uban kowa akan kuWinda basu taka kara sun karya ba, nadama ce baibaye ta yayinda zuciyarta ke luguden duka."

"""Ahaf ai dole ne kiyi hutu Ummakatiti kina can ki na barci za'a yashe ma ki tattalin arzi™in miji, Allah"

"kaWai yasan irin haWarin da na tsallake wajen samun kuWinan, amma wani banza ™aramin Satawo me fama da bakin uwa ya zo zai yashe ni, nasan abin da zanyi wallahi bazan zauna hakanan sake ba."""

"""Ah..ih...eh wallahi Abba ya kamata asan abin yi tun kafin lamarin yai nisa, ko kuma muje banki gobe da"

"sahe mu binne kuWin a can babu wanda yaji bare ya gani."""

Umma ta yi maganar ta na ™yafta idanu yana shege lahira.

"Mama kuwa duk abin da suke ta na jiyo su, amma ba ta nuna tasan su na yi ba, dan zuwa ta yi ta Waura"

"alwala ta fara jero salloli ta na kaiwa Allah kokenta, tare da ro™on Allah ya shiryar da Abba akan hanya madaidaiciya, sannan ta jero min addu'ar kariya da taimakon Allah aduk inda nike, ba ita ta gama sallar ba sai da ta Wauki tsawon lokaci sannan ta shafa tare da tashi ta naWe kayan da ta yi Sallah ta adana sannan ta haye kan gadonta tana tunanin ranar da zaren ™addara ha haWa ta da Abba har ya janyo ta"

zuwa ga wannan rayuwar me cike da son kai.

FLASH BACK

IKORODU

"Anan ne unguwarda Malam Sa'idu ya sauka tun bayan barowarshi daga ™au´en Kura, ya sauka a"

"unguwar tare da iyalinshi gaba Waya, inda suke rayuwa cikin sau™i kasancewar ya taho da guzurinshi bayan rasuwar mahaifinsu da aka raba gado aka bashi kasonshi, ya na da mata Waya me suma Zulai da ´a´a uku Halima ita ce babba sai ™anwarta Zubaida da ™aninsu Sagiru, Malam Sa'idu mutum ne me tarin ilimin addini, a ™auyen Kura shine limami a ungursu wanda ya ke jan su sallar juma'a, abin da yai sanadiyar barowarshi daga ˜auyen har ya shigo duniya shi ne, mahaifinsu na da mata uku sannan akwai ´a´a masu yawa kusan ´a´a talatin da Woriya, Balarabe shine mahaifinsu, mutum ne me tarin dukiyar noma da kiwo, yana Waya daga cikin manyan attajiran da ake ji da su a kaf ™auyen, to kafin rasuwarshi ya bar wasiyya akan abawa Sa'idu babbar gonarshi wacce yake noman shinkafa a cikinta, sannan ya ware wasu daga cikin shanaye ya ce lallai idan ya riga Sa'idu barin duniya to abashi nashi ne halak malak basu cikin gado, nan akai rubutu Balarabe ya rantaSa hannu akan takarda sannan akabawa me garin garin ya aje a wajensa, babu jimawa Balarabe ya kamu da ciwo wanda ya sha jinya sosai har daga ™arshe ya riski ajalinshi, bayan sadakar arba'in ´a´anshi suka hura wuta akan rabon gado wannan yasa me gari ya zo da kanshi ya warware takarda ya karanta kuma yabawa kowa ya duba, nanfa aka shiga tashin hankali, domin ™iri-™iri saura suka nuna rashin amincewa da hukuncin, me gari bai bi takansu ba ya saka malaman fada suka raba gado sannan aka bawa Sa'idu kasonshi da kuma wasiyyar mahaifinshi, tofa"

"wannan wasiyya sa aka bashi ta zama tashin han™ali ™iri-™iri ´an uwanshi suke neman rayuwarshi, hakan"

ya saka yaje wajen me gari ya dam™a amanar gonarshi da abin da za'a noma tare da isassun kuWi wanda

"zasu isa ayi komi, ya tattara sauran gadonshi ya sayar ya haWo kan iyalanshi ya yo kudu dan tsira sa rayuwarshi da ta iyalinshi."

Halima yarinyace nutsatsiya ta na da hankali sosai ga tarin ilimin Mahammadiya da samu wajen

"mahaifinta, bata zuwa ko ina kullum su na gida zaune abinsu, amma wani lokaci takanbi mahaifinta kasuwa inda ya ke saida kayan gwari."

Ta na shekara ashirin da biyu wani abokin kasuwanci Malam Sa'idu yaganta ya yaba da halayyarta da

"nutsuwarta, nan take yai wa ™aninshi sha'awar aurenta, bai yi nauyin baki ba ya tari Malam da maganar,"

ya nuna jin daWi sosai kuma ya bada goyon baya Wari bisa Wari dan ya yaba da karancin Usman ™ani ga

abokinshi Abubakar...

"WANNAN LITTAFI DAI NA KUŠI NE, IDAN KIKA BIYA 500 ZA KI SAMU DAMAR KARANTA COMPLETE "

TA KU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU

MARYAM STAR 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 7

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Ba'a Wau lokaci ba Abubakar ya sanar da Usman akan ya je ya ga Halima su daidaita, Usman matashi ne"

"me biyaya ga umarnin na gaba da shi, hakan ya saka bai ja da nisa ba ya je ya ga Halima, kallon farko ya afka cikin kogon sonta dan kuwa Halima takai a so ta a kallon farko, ta haWa duk wani abu da namiji me hankali zai bu™ata a wajen mace, ga nutsuwarta wacce tai bala'in tafiya da shi, shi mutum ne me son nutsuwa, a Sangaren Malam Sa'idu ma ya sanar da Halima da zatai ba™o, cike da ladabi ta amsawa mahaifin na ta, bayan zuwan Usman sai ta ga ya kwanta ma ta sosai saboda mutum ne me nutsuwa da"

"kamala, sam bashi da hayaniya irinta samarin zamani."

Bayan komawar Usman gida ya samu yayanashi Abubakar ya sanar da shi ya na son Halima dan ya yaba

"da hankalinta, idan babu damuwa aje kawai ai magana ba sai anja lokaci ba."

"Sosai malam Sa'idu ya ji daWin maganar sa abokinshi ya zo ma shi da ita, bai ja da nisa ba bayan ya koma"

"gida ya nemo Halima ya tambayeta akan shin ko ta amince, abinka da mace me kunya da tarbiya bata"

"amsa ma shi ba sai du™ewa da ta yi ta gagara Wagowa ta kalli mahaifin na ta, ya ji daWin wannan abin da ta yi dan haka ya sallame ta ta tafi ya zanta da mahaifiyarta."

"Bayan kwana biyu aka tsaida maganar aurensu nan da wata Waya, saboda wani aiki da ya tasowa Usman"

"Win zai je wanj couse a ™asar waje, kafin aure wa ta iriyar ™a™arfar soyayya da sha™uwa ce ta ™ulu tsakanin Usman da Halima, sun yarda da junansu sun tsara rayuwa me tsari wacce take cike da soyayya, sai de su na tasu Allah na tashi, tsarinsu kawai suka sa ni, basu san tsarin Ubangiji me kowa me komi ba, shi yasa ake so Su rage buruka da shagala da duniya, domin duniya ba matabbata bace, babu wanda ke sa shaida ko alamar dawwama da ratuwarshi, ita mutuwa bata sallama ko aike, idan ta zo Wauka kawai ta ke, dan haka dan Allah ´an uwa musulmai mu rage burika, mu dinga tunawa da mutuwa a cikin"

"al'amuranmu, kada rayuwar ko ruWin duniya su shagaltar da mu, Allah ya kyautata ™arshen mu amin."

BAYAN WATANNI BIYU.

Bayan auren Usman da Halima da wata Waya suka tarkata zuwa chaina dan Usman zai gabatar da wani

"aiki wanda aka Waukesu su uku a companyn da ya ke aiki, tare da halima suka tafi, acan suka gudanar da rayuwa me tsafta da tsari, sai da sukai

Please Login or Register in order to submit comment