You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng Follow the 5@545E5L545@ 5F5G545E 5L545E 55545<5J545E 5=545=5<5E5G545G5G5H 5;545H5F54 5A5B5I585?5F 565;545A5A585?

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

PAGE 01

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Kwance ya ke akan bed wanda ya kasance na glass me kwari, gaba Waya jikinshi babu kyan gani saboda"

"tako'ina onuwace duk ta dalje, yayinta gangar jikinshi ta ke a buWe sai iya al'aurarshi kaWai aka rufe da wani Wan kyalle fari, ba yau na saba ganin una ba amma wannan da na gani ta bala'in Waga min hankali, da ya ke gaf sosai nike da shi hakan ya bawa zafin hucin wutar da ke cinshi fesomin, wani irin jah da baya nai jikina na karkarwa, yayinda harshena yai nauyin wajen furta koda kalma Waya ce, da yar nai nasarar"

janyo kalmar.

""" Innalillahi, ZAFIN WUTA ke fitowa daga jikinshi."" Na faWi ina durushewa asa a daidai saitin inda"

"Mommy ta ke tsaye ta na sharer hawayen da suka i tsayawa, kama ni ta yi tare da miar da ni tsaye"

sannan ta matse min kafaWun da tsananin arfin ta na jijjiga ni yayinda matsanancin tashin hankali ya

baibaye fuskarta.

"Wa ta irinyar fizga na yi na kwace kaina daga rion da taimin, yayin da nai baya-baya kamar zan faWi sai"

"kuma na tsaya yam akan afafuwana, wa ta iriyar iska me sanyin gaskece ta baibaye Wakin, yayinda idanuwa suka sauya launi zuwa kalar shuWi, da wa ni irin hanzari na sada kaina da inda Fauzan ke kwance ya na barcin azaba, ban san y akai ba sai dai kawai na g hannuna ya Waga da kanshi bai suka ako ina ba"

"sai akan fuskarshi wacce batad maraba da kwarangwal sai fatar dake rufe da ita, saukar hannuna ke da"

"wuya wani irin hayai wanda ke fitar da wuta ya tashi yasa, sake yawata hannuna nai a fuskar ta shi, aiko"

"duk inda na saka hannuna sai wannan bain yahain ya tashi yai sama, idan yai sama sai ya Sace Sat, wa ta iriyar ajiyar zuciyar salama Fauzan ya sauke, yayinda fuskarsi tai wani irin haske fayau, wannan bain unar duk ya Sace, a hankali ya fara buWe idonshi, hanuna nakai saiyin idon na shi na danna da tsananin"

"arfi ina sakin nishi da gurnani, sai ga wani abu na tsiyayowa marar kyan ganni."

"Mamaki da tsoro ne ya ya baibaye fuskokin Mommy, Sulaima, Pahpah da Hajjo, yayinda suke ganin"

"yanda hayai ke fita daga jikinshi ni kuma wannan hallitar wacce na gani a cikin mafarkina ce nike gani a zahiri kwance akan wannan bawan Allan ta na cinye tsokar jikinshi, idan ta cinye tsokar sai ta hura ma ahi wutar cikin bakinshi a wajen sai ta koma wani wajen kuma."

"Hannuna nakan fuskarshi jikina ya fara karkarwa, ban janye hannun nawa ba har sai da afafuwana suka"

"lankwashe kansu sukai nasarar kayar da ni asa, wani irin turirin sanyi ne ya fara fitowa daga ofofin gargasar jikina ya na yin sama ganyar da wannan hayain ya bi, zubewa nai a kasan wajen a sume."

A can cikin daji kuma bayan Sarauniya Zubudiyyace ta biyo bayan bain Aljani Zuka wanda jikinshi ya

"one sosai da sosai, gudu ya ke tsulawa ya na ketawa ta jikin manya-manyan bishiyu amma sai da Sarauniya Wiyar sarkin ruwa ta cimmashi, ba tai wata-wata ba ta saka afarta me fitar da tururin anara ta danna bindinshi, wa ta iriyar arar azaba ya saki wacce sai da ta karaWe bain dajin, aiko nan ananun aan aljannu da tsunsaye harma da hallitun da ke rayuwa ciki suka dinga guduwa domin neman wajen Suya, dan sarai sun san wacece Sarauniya Zubudiyya ar sarkin ruwa, ba ta barin bashi ga duk wanda yai ba daidai ba, launin azabobi iri-iri ta dinga ganawa Zuka wanda tun ya na da arfin karewa har ya haura ya saduda ta azabtar da shi yanda ya kamata, sannan ta umurci wasu aljannu akan su kai ma ta shi bakin"

kogon hukunci.

"Duk wannan dambarwar da aka gudanar ina ganin komi a cikin barcina, yayinda a zahiri na shiga yin wa"

"ta iriyar jijjiga ina burgima, Hajjo ce ta matso inda nike ta shiga tofa min addu'o'i, cikin ikon Allah na koma daidai na daina birgimar na daina gurnani sai barci me nauyi da yai gaba da ni."

Kallon su Pahpah da mamaki ya gama kashe ta yi tare da faWin.

"""Ko zo muje da yardar Ubangiji babu abin da zai faru, sai ma nasara da za'a samu""."

"Haka Hajjo ta kaWa kawunansu suka fice suka barmu, bayan kusan mintuna talatin da faWuwata na"

"farfaro, amma jikina ta ko ina ciwo ya ke min, ga hannuna da yai wani irin jawur sai azabar zafi ya ke min."

"Addu'ar tashi daga barci na karanto tare da tashi zaune ina murza ido, buWe idona ke da wuya na ganni"

"awannan Wakin wanda nai zaton mafarki na yi, a sukwane na kai dubana zuwa wajen gadon da wannan bawan Allan ya ke kwance, aiko karaf idanuwana suka sarafe a cikin na shi, wani irin hantsalowa zuciyata tai kamar me shirin fitowa waje, ya na nan kwance kamar gawa, jikinshi ko ina yayi bai wasu uwaren kuma duk sun kwalje su na fitar da ruwa irin na onuwa, wa ni irin sanyi ne ke fitowa daga rinannun idanuwanshi ya na shiga cikin nawa idon, da kyar na samu na janye idona daga kallonshi zuciyata na dokawa da arfi, ga wa ta iriyar kasala da ta baibaye ni na gagara Waga koda hannuna ne, sai de lumshe ido da nai ina sauraron bugun zuciyata da ya haWu da wa ta zuciyar wacce ba tawa ba suka"

dinga dokawa a tare a cikin irjina.

"angaren Fauzan ma haka ya cinci kanshi cikin wani yanayi me wuyar fassarawa, yayin da wa ta iriyar"

"nutsuwa ta baibaye ruhinshi, ga wani irin sanyi me daWi irin wanda ya daWe ya na buatar samu dan samu sassauci daga halin azabar da ya shiga, amma hakan bai samu ba sai yanzu, bugu da ari wani irin dokawa da zuciyar ta dinga yi a cikin irjinshi wanda a baya tai ma shi nauyi kamar andanne ma shi ita da aton dutse, sannan kuma kallon wannan kyakkywar halitar ta wa ta saka shi cikin wani yanayi wanda ya"

mance da shi a Wan tsukinan saboda azabar ZAFIN WUTAR da yake barazanar tafiya da rayuwarshi.

A hankali ya lumshe idanuwanshi ya na jin wannan sanyin na safkar ma shi da kasala wacce ke barazanar

sauya yanayinshi zuwa wani abu daban.

Wasu manyan zungura-zunguran jajayen aljannune suka Wauki Zuka zuwa kogin hutunta wanda yai wa

"Sarki ko Sarauniya laifi, ya na turjewa gami da bayar da hauri amma sam babu ki babu gani suka"

cicciSeshi suka wular a cikin wannan kogin wanda ke kwance sai lunaya ya ke yana fitar da tururin

sanyi.

"Lokacin da fatar jikinshi ke sulluSewa saboda tsananin sanyin azabar da ake gana ma shi, lokacin ne yai"

alawari gami da alwashi akan wasu mutane guda biyu.

AGEGE.

Tun bayan dawowar Abba wanda Yaya Haisam yai ma shi rakiya saboda yanda ya ruWe ya kuma tsorata

da irin gigitacciyar kyautar da Alhaji Abdallah me gwalagwalai yai ma shi.

Rungume ya ke da Sakar atuwar jakar da aka loda manya manyan kuWaWe wanda suke barazanar Wauke

ji da ganinshi

KI BIYA 500 A WANNAN LAYIN SAI MU HAE A PAID GROUP.

9136291920

MARYAM UMAR

STAR

Follow the 5@545E5L545@ 5F5G545E 5L545E 55545<5J545E 5=545=5<5E5G545G5G5H 5;545H5F54 5A5B5I585?5F 565;545A5A585?

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 2

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Sai faman zare idanuwa ya ke yana shege lahira, gumin ruWu da farin ciki sai karyo ma shi ya ke tun daga"

"cikin kai ya na bin fuskarshi, a tsakiyar gida ya zauna sai ara aname jakar ya ke kamar wani zai kwace, Umma ce ta fara fitowa kamar wacce aka hankaWo, zaninta a hannu sai faman Waurashi ta ke amma yai ya bata haWin kai wajen Wautuwa ta daWi, ya yinda ta ke ta faman washe washeshen bakinta kamar zai rabe biyu, matsowa ta yi kusa da Abba tare da yunurin janyo jakar za ta wace, wani irin wawan"

bahagon mari Abba ya sauke ma ta tare da sake aname jakarshi ya na juya ma ta baya.

"Sak Umma tai jin saukar gigitacen marin da ya kusa tarwatse ji da ganinta, lokaci guda ta kai asa taSas"

ta na ifta idanuwanta.

Mama na tsaye ofar Wakinta bata ce komi ba dan ita yau ta fita harkar kowa na gidan saboda rabata da

"ni da Abba yai, a hakama wai dan batasan abin da ya faruba a can gidan aikatau Win."

Ganin Abba ya kasa magana ya saka Yaya Hashim fara yi musu bayanin komi dalla-dalla.

Abin da ya faru bayan Pahpah ya tabbatar da Abba ne Babana.

"Musabaha sukai bakin Abba kamar zai Sare, sannan Pahpah ya nemi da su keSe ya na da"

"muhimmiyar magana, ba musu Abba ya bishi jiki na rawa."

"""Amm dama Malam ba komi ne ya saka na nemi keSewa da kai ba sai wa ta alfarma da nike nema a"

"wajenka, nasan abin da nauyi amma kuma insha Allah ina abin zai zama alkairi a goben yaranmu."""

"""Haba Alhajin Allah, ai kawai ka yi maganarka kanka tsaye babu kwana, yo Allah na tuba ai kawuce"

"neman alfarma a wajen talaka irina sai dai ka bada umurni."""

Jinjina kai Pahpah ya yi tare da nazarin maganar Abba sannan ya nisa ya ce.

"""Ita yarinyar da za ta yi aikin jinya arka ce???."""

"Sai da gaban Abba yai mummumar bugawa, wa ni tunani ya gifta ta cikin kanshi, sannan ya yi saurin"

waske wa ya ce.

"""Am..ih...ih yarinyata ce, duk duniya bata da wani uba da ya wuce ni."""

"""Ma sha Allah, to ina neman aurenta, ka bawa Wana aurenta."""

Kwalalo ido Abba ya yi tare da zamo Wuwawunshi daga kan sopa ya shiba in ina kafin da kyar ya ce.

"""Aure kuma, aure fa kace Alhajin Allah."""

Abba yai maganar wani irin farin cikina baibaye fuskarshi.

"""Ih aurenta nike nemawa Wana Fauzan wanda shine za ta yi jinyar, to ganin ita yanzu yarinyace"

"matashiya bai kamata ace ta keSanta da wanda ba muharraminta ba ne, sannan kuma akwai wasu dalilan da ya saka na ce haka, na kuma yaba da nutsuwar ita yarinyar, ka yanke ma ta sadaki daga milion"

"daa har zuwa inda tunanika ya yanke."""

"Naman fuskar Abba ne ya shiga rawa, yayinda jajayen idanuwanshi suka yo waje, lissafi da kwancewa ya"

"shiga yi a kwanyarshi, amma duk yanda ya so ya lissafa adadin da zai faWa abin ya gagara, da kyar ya fizgo maganar daga bakinshi ya na haWiyar yawu ya ce."

"""Alhajin Allah ai ina ganin da kuWin tambaya da na lefo da sadakin ku bada miliyan biyar kawai Allah"

"ya basu zaman lafiya."""

"""To babu laifi hakan, zan bada milion goma gaba Waya, amma banda lefe wannan kam mu zamuyi ma ta,"

"yanzu ka sanar da wakilanta da waWanWa suka kamata su sa ni, zuwa anjima bayan sallar la'asar sai a"

Waura auren dan da buatar ayi shi cikin gaugawa saboda akwai wasu magunguna da wani babban me

"bada magani a India ya bani, kuma ya tabbatar min da idan akai amfani da maganin ta hanyar da ya dace in sha Allah za'a samu dacewa."""

"""Allah sarki, to idan babu damuwa mi zai hana a Waura ayanzu kawai sai Yayanta Hashimu ya wakilceta,"

"tunda maganar gaskiya mu ba annan bane, a arance za'a iya Waukar sati Waya ba tare da an haWo kan dangi ba saboda kowa da inda ya ke rayuwa."""

"Pahpah amincewa yai ba tare da ya ja zancen ba, shi ta samun lafiyar Wan shi kawai ya ke."

Limamin da ke jan Sallah a cikin masallacin cikin gidan aka kira tare da tsirarun ma'aika masu nutsuwa da

"hankali sai Yaya Hashim, su ne waWanda suka shaida Wauruwar igiyoyi uku kwarara akan MUHAMMAD FAUZAN ABDALLAH, da amaryarsa MUBARAKHA MUHAMMAD IBRAHIM."

"Auren da ya Waurewa mutanen da suka shada kai, domin kuwa abin da Waure kai musamman da sukaga"

"Abba a matsayin uban amarya, a kaf garin Legos babu wanda bai san wanene ABDALLAH ME GWALAGWALAIBA."

"Cike da fatan samawa Fauzan mafita Pahpah ke addu'ar Allah ya dawwamar da albarka a cikin aure, tare"

"da fatan ulluwar alaa me tsananin arfi a tsakanin ma'auratan biyu, waWanda akaiwa kutse cikin rayuwarsu aka zartar da hukunci ba tare da amincewa ko sahalewar su ba, tausayina ne ya luluSe Pahpah ya na ganin kamar an shiga haina da yawa, duba da zamanin yanzu da an mata da yawa su"

keyiwa kamsu zaSin abokan rayuwa.

Abba bakinan har kunne ya na ta gandala da godiya ga Allah da ya kawo shi wannan rana wacce za ta

"kafa tarihi a rayuwarshi, ranar da bain talauci me kama da ZAFIN WUTA zai yaye, arzii dawamamme ya"

"maye gurbinsa, albarkar da ya daWe da Webemin yau ita ce ya ke zundumamin babu aautawa,"

"albarkar da niban san yana yi ba, tun da ba agaban idona ya ke ba."

Numfashi Yaya Hashim ya sauke tare da satar kallon inda Mama ke tsaye ta na aiko musu da mugun

"kallo wanda ya nemi ya hautsina ma shi hanjin ciki, Abbama kallonta ya ke duk jikinshi ya yi sanyi, sai yanzu yaga rashin kyautawar abin da ya aikata ma ta, sanin kanshi ne akaf gidan babh wanda mukai sabo"

"da shauwa da shi irin Mama, komi na samo Mama, idan wani abu ya same ni to Mama ce zata zauna"

tare da ni.

"Umma kuwa dukda cewa ta maru ba kaWanba, dan Abba ya shammaceta lokacin da tazo karSar jakar"

"hannunshi, ya e ta shiga yi ta na nuna murna da farin cikin auren da aka Waura min babu shiri, ta na ganin hakan shine ya dace da ni tunda bani da wani gata."

"Shigewa Waki Mama ta yi tare da fashewa da kukan bain cikin halin Abba, ta tabbata kuWi ya gani ya"

"bayar da aurena haka kamar auren kaza, ta yi kuka harta godewa Allah kafin daga bisani ta shiga jero"

addu'oin nema min kariya aduk inda nike

500 ONLY ZA TA BAKI DAMAR KARATUN LITTAFINAN CIKI SALAMA

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY

TAKU HAR KULLUM MESON GANIN FARIN CIKINKU

MARYAM STAR KE MUKU FATAN ALKAIRI .

Follow the 5@545E5L545@ 5F5G545E 5L545E 55545<5J545E 5=545=5<5E5G545G5G5H 5;545H5F54 5A5B5I585?5F 565;545A5A585?

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 3

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Yayinda bain cikin halayar Abba da Umma ya mamaye zuciyarta har ta na jin kamar ta tashi ta barmusu

"gidansu kawai, tunda dama da ita da babu du Waya ne, sunan ta na zaune ne kawai amma zaman hauri"

da jure halin Abba kawai ta ke.

"Umma kuwa kwantar da kai ta yi ta lallaSa Abba ya bita Waki, can sukai lissafinsu ba tare da sun nemi"

"Mama ba, sai da daddare da lokacin cin abinci ya yi aka aiki Yaya Sumayya ta kirawo ta, da farko kamar ba za ta je ba dan tunanin halin da nike ciki ya i barinta, Abba bai sanar ma ta na warke daga makanta ba, amma ko mi ta gani sai kuma ta tashi ta je, tun da tai sallama ta kai dubanta inda su Abba ke zaune da tarin kayan kwalam da makwalashe a gabansu ta jinjina lallai ba aramar duniya Abba ya samo ba, kaji ne osasshi aka banare tare da yi musu kyakkyawar gashi sai shei da Waukar ido suke, kusan guda biyar aka jere a aton faranti, sai lemon jarka kaloli shina an jere sai kuma robobin take away da"

yogofura.

"Mama bata ce komi ba ta shiga ta zauna ba tare da ta kula kowa ba, Abbama bai kulata ba dan ta bashi"

"tsoro yanda yaga ta Wauki lamarin da zafi, bayan anzubama kowa abin da yake so suka shiga Wibar daWi babu me tunawa da ni sai Mama."

"A slow na lumse manyan fararen idanuwa masu Waukar hankali, sai kuma na sake buWesu warrrr na"

"watsasu akan Fauzan wanda har yanzu bai janye idanuwanshi daga gare ni ba, da yake Pahpah ya yi ma shi bayani akan matsayina sai ya shiga tunani a zuciyarshi."

"'Ita kuma wannan kyakkyawar halittar zunubin mi ta aikata da za'a haWata aure da ni, amma dai"

"gaskiya ba'ayi ma ta adalci ba sam, kuma wannan ai san kai da tauye hai.'"

"A hankali na tashi zaune ina jin ko ina na jikina na yi min ciwo, jingina na yi a jikin bangon glashin Wakin, a"

hankali cike da tsoro da kuma tsananin tausayin halin da ya ke ciki na sake dubanshi sannan na ce.

"""Sannu bawan Allah, Allah ya baka lafiya ya sa zakkar jiki ce."""

"Lumshe idons ya yi yayinda sanyi da daWin sautina ya ratsa har cikin kanshi, kamar ba zai amsa ba sai"

kuma ya sake dubana sannan ya ce cikin harshen turanci.

"""Thank you""."

"A taaice, kuma bai janye idonshi daga kallona ba."

Kamar daga sama na sake jiyo amon raunanniyar muryarsa wacce ta ke fita a hankali kuma can asa

sosai ya na faWin.

"""Dan Allah ki taimaka min da ruwa d lemo a cikin wancan fridge Win""."

Ya sake faWa da turanci.

"Ban musa ba a hankali na tashi tsaye ina ji na kamar bazan iya tsayuwarba saboda rashin kuzari, amma"

"na daure na tilastawa kaina tsayuwar harma da fara takawa dan cika umurninshi, ina zuwa gaban fridge Win kai na yai wa ta irin sarawa, tsikar jikina na mimiewa ta na yamm yammm amma haka nai addu'a tare da buWe fridge Win, lemon da ya faWa min sunanshi na sauke idona a kanshin, amma sai zuciyata ba ta kwanta da shi ba, dan haka sai kawai na sauke hannuna akan wa ta robar lemon tare da Wauko wa na"

Wauki ruwa na kulle murfin da arfi.

"A gaban Wan table Win da ke wajen na ajiye tare da Wauko cup na shiyaya ma shi ruwa, kallonshi na yi"

ina faWin.

"""Ga su ammafa da zaka daure ka tashi zaune da sai ka fi jin daWin sha."""

"an waro idanuwa ya yi jin abin da na ce, sai ya yi murmushi kawai tare da miomin onannen"

hannunshi alamar in taimaka in tada shi.

"Kamar ba zan yi ba, sai kuma na kama hannun na shi wanda ke fitar da arni da warin onuwa, a"

"hankali na ja hannun da niyar in tada shi, amma sai na ji bai ko motsaba, hakan ya saka na yanyo Wayan hannun shima na janyo shi da tsananin arfi, sai da ya saki nishin azaba, dan na yi nasarar tada shi zaune daga wajen da shi kanshi ya mance rabon da ya ganshi an tada shi, ko mi za'ayi ma shi sai dai a yi ma shi"

shi daga kwance.

"Saura kaWan in sake shi inyi baya dan tsoro, duka manyan idanuwana na waro waje ina karanto addu'o'i"

a fili tare da kawar da kaina gefe ina bawa hawayen da na bansan da taruwarsu ba damar fitowa.

"arni da wari ne kawai ke tashi a wajen ga fatar bayanshi nan tanare a kan glasa bed Win, sai tsutsotsi"

"da ke ta faman sintiri a wajen, da mugun hanzari na kalli bayanshi wanda ya sille ya saluSe tas babu ko"

fata sai sauran tsokar da ta rage a jikinshi itama tai jajur ga tsutsaotsi nan manya da anana su na sunturi

akai.

"Wani irin sanyi me sanya nutsuwa ne ya ke safkarwa Fauzan, ga wani irin daWi da ya baibaiye shi jin na"

"raba shi da wannan azabar da yake ciki, yasan za'a iya samun fiye da abin da na gani dan kuwa shi kaWai ya san mi yake ji a jikinshi, sannan wannan sanyin da tun zuwana Wakin ya baibayeshi daga azabar da"

yake ciki sai yanzu ya gane daga gare ni ya ke.

"Cike da arfin zuciya da tsananin tausayi na lallaSa na janyo shi zuwa asa, sai nishi da shesheka ni ke yi,"

"na yi ina oarina wajen ganin na zaunar da shi, amma abin ya ci tura, ban san lokacin da na cire hijabin"

"jikina ba na Wauki gorar ruwan sanyin da na Wauko na tsiyaye shi akan hijabin tas, wasu an tuntaye na"

"gani a gefe da su na yi amfani na shimfiWasu agefe sannan na shimfiWa hijabina a asansu, cike da dabara"

na kwantar da shi na gefe tare da tare shi da wannan tuntayen gudun kar ya kwanta ta bayan.

A jiyar zuciya ya sauke me arfi tare da lumshe ido ya na jin sanyin abayata na ratsa onannen jikinshi.

"oarin zare hannuna daga na shi na yi, amma ya hana hakan faruwa ta hanyar rie nawa hannun da"

"kyau, saurin kallonshi na yi sai naga idonshi na kan ruwan da na zuba a cup, ni na manta shaf wallahi, dan hankalina sam baya jikina ganin irin halin da yake ciki, da Wayan hannuna na yi amfani wajen Wauko ruwa, a hankali na zauna agabanshi na fara yin tofin ayatul shufah a cikin ruwan sannan na yi bisimilla"

tare da kaiwa ga busashen bakinshi...

AN ALBARKA MASU JIRAN DOCUMENT INSHA ALLAH NAN DA KWANA BIYU ZAI SAUKA DA ZAFINSA

AKAN NAIRA 500 KACAL CIKIN SAUI RANGWAME DA RAHUSA.

KU HANZARTA BIYAN KUINKU TA WANNAN ACCOUN IN

9136291920.

MARYAM UMAR

OPAY.

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR

KE MUKU FATAN ALKAIRI.

Follow the 5@545E5L545@ 5F5G545E 5L545E 55545<5J545E 5=545=5<5E5G545G5G5H 5;545H5F54 5A5B5I585?5F 565;545A5A585?

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 4

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Da sauri ya amsa tare da zue ruwa, janye cup Win na yi ina tsananin tausaya ma shi, kafin in dire cup Win"

"na ji wani irin kakari gami da nishi, sauri juyo da kaina na yi, aiko nai arangama da shi ya na shea uban amai, ruwan da ya sha, ya amaye tasss tare da wasu irin abubuwa marasa kyan gani masu fitar da wani irin wari. rasa abin yi na yi sai kawai na fashe da kuka me arfi da sauti, har lokacin ina rie da hannunshi"

cikin nawa.

"Mommyce ta yi taga-taga kamar za ta faWi, dan dukkan abin da ke faruwa akan idonta, ji ta yi anyi saurin"

"taro ta, buWe rinannun idanuwanta waWanda suka rine saboda kuka ta yi tare da kallo tsakiyar nashi idanuwan waWanda ke cike da zallar auna da matsanancin tausayinta, sake shigewa jikinshi ta yi tare da fashewa da kuka me sauti, rarrashin ta yayi tare da kwantar ma ta da hankali, gefe Waya kuma ya na jinjinawa oarin da nayi, dan shima tun lokacinda yaga tahowarta ya biyo bayanta dama ya tsaya wajen bada umarnin a dafawa Fauzan shari da abu me ruwa wanda zai iya sha, da kanshi ya tsaya ya taho da"

"basket Win bayan an gama haWa komi, shine ya tsaya kallon irin oarin da nike yi shima."

Kamo hannun Mommy Pahpah ya yi tare da Waukar basket Win ya shigo da iya Wakin.

"Har yanzu kuka nike

Please Login or Register in order to submit comment