gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Uwa Ko Ukuba Complt Complete Hausa Novel by M Shakur Chapter 58 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai chan cike da ilmantarwa yace  Annabi Muhammad SAW emphasis on how importance mothers are in a child s life no matter yanda suke ko yaya suke ko waye su ko mesukayi, idan sun bakanta maka hukuncin su na wajen Allah kai as d a bakada wannan karfin kace zaka hukuntasu or you will take revenge, iyaye nada hakkoki da dama akan yaransu ciki akwai"

"kyautatawa biyayya madaman ba cewa sukayi ka kaucema Allah ba, darajawa da sauransu! "

My Asma u! Jikin Asmeey yayi sanyi sosai tace  uhmmm hannunta yakama yakai baki ya manna ma kiss

"yace  I know she hurts you! She hurts my heart wife soo baddddd& . Wani irin fashewa da kuka Asmeey tayi mai tsuma jiki ahankali Hamad yace  but let it all go kodan sabida tukuicin da Allah yamana yakara bamu wani baby, if Allah is this Merciful why can t we be this merciful towards one another eh? "

Cikin wani heart melting voice Hamad yace  Asmeey forgive your Mom! Kiyi hakuri! Innallaha Ma a

"Sabira Allah is with those who have patient, forgive her my baby, and talk to her tommorow zan kiraki awaya za a mata operation za a yanke mata kafa gobe, talk to her for the sake of Allah forgive her and talk to her, remember her as that Mom dakike so and you ve always loved ."

EPISODE

Image na sanda take bala in son Mom ne yazo ranta tawani rushe da kuka Wanda yafi nada tashige jikin

"Hamad, tadade tana kuka ahaka yace  will you speak to her gobe? Gyadamai kai tayi ahankali still"

"crying Hamad ya kankameta kawai yace  it s okay komi yawuce, no body will ever hurt u again, I will"

never leave you! Jibi ma zamubar garin nan okay Gyadamai Kai yayi ganin takasa dena kuka kawai saiyahau kissing nata ya matseta sosai but baimata sex ba ahaka suka dade daga baya suka koma daki sukai bacci dasafe yatashi sukaje masallaci suka dawo around 7 Hameed yazo yayi knocking Hamad yafito Zee tamusu breakfast ya karba yace  thanks Zee for me hararansa Hameed yayi Hamad yashiga ciki he make sure Asmeey taci abinci tayi wanka ya shiryata tsaf sannan yacemata yatafi flat din Anty

Asiya yaje yagaya mata yanaso suje wajen Asmeey ta gyadamai kai sannan yawuce yabar gidan.

Kusan tare suka shigo Asibitin dasu Mamie dasu Aya da Aysha da duk sukai wani iri wajajen 8:15 na safe

Baba ma fuskansa ba yabo ba fallasa shi baiso yazo ba ya yafe mata he don t want anything to do with her but Abba insisted saiyazo Hamad yayi gaba duk suka bisa abaya shita fara knocking Karima sunan caretaker kenan tabude kofa Mom na zaune har an bata wani green riga na surgery tasaka da net akai idanunta sun kumbura sosai lips dinta sun bushe condition nata looking very worse ta kalli Hamad daya

shigo sai Mamie biye da shi sai Abba kafin Aya da Aysha su shigo sai Baba.

Aya da Aysha sunji wani iri ganin Mom duk suka tsaya daga wajajen kofa harda Baba Abba da Mamie da

"Hamad ne suka karaso wajen gadon Mamie tace  ya karfin jikin Salima hannunta Mom tasa takama Mamie tarike ta kalli Abba tace  dan girman Allah kuyafemin dasauri Abba yace  nayafe miki Salima duk wani kalamai dana fadamiki rannan na janyesu, kidena damuwa aiki za a miki kar jikinki yahau ijiyan zuciya tasauke ta kalli Baba daya dauke kai ahankali tace  Baban Aya duk kalan wahalan dana shiga ban saida gidan gadon ba nasaida kayan dakuna nayi magani, akwai sanda kuma nataba karya da Munir ba danka bane dasauri Baba yakalleta ahankali tace  duk karya nayi lokacin I was looking for money duka yaranmu hudu naka ne halak malak wlh, na kuntata maka da yan uwanka kayafemin dan darajan ubangijin mu Allah juyawa Baba yayi yace  natafe miki Salima Allah yabaki lpy, one last favor dazan miki shine zan kira Alhaji Mahmoud na sanar dashi gashi za a miki aiki Allah yasa ayi a sa a gyadamai kai tayi tace  tom nagode Baba yabude kofa yafice yaranta Mom ta kalla da hannu tamusu alamun suzo Aya idanunta sunyi ja ta taho Aysha takasa motsi cikin wani nauyin murya tace  Aysha kizo dan Allah hannu Aysha tadaura akan fuskanta kawai tafashe da kuka sosai Mom tace  I hurt all of you, I remember yanda nai fada dake sabida kinje kin duba Asmeey bayan aure I m sorry Aysha! Kuyafemin Aya tayani bama Aysha hakuri tahowa wajen Ya Aysha tayi tana wani irin kuka tace  look at you Mom! Kalli abinda kikama kanki, look at wat you ve become, yanzu ina wanda kikai all this haukan sabida shi! Mom kinsan gift din Allah yabaka yara? A islamiyya an gaya mana rannan tashin alkiyama Allah yanajin kunyan wayanda bai basu haihuwa ba, but ke Allah yabaki kin wulakantar, Asmeey can never be okay because of u, jibi yanda Allah ya maidaki, it hurts my heart seeing u like this Mom! It hurts sabida you are my mother tafashe da kuka chan tadago tace  na yafe miki har raina Mom tace  nagode Aysha and Aya nima na yafe muku kome kukamin wanda nasani da wanda ban sani ba Hamad yakira Munir yasa wayan a speaker Aysha ta karba tarike mata Munir na dauka yace  Hello Yaya Mom asanyaye yace  Munir! Shiru Munir yayi baice komiba jikinsa nawani irin sanyi, murya chan kasa tace  rannan dana haifeka I looked at you nagayama Babanka this boy will protect and support all sisters nashi and that is"

exactly how you grow up to be! Munir Mom hurts you! Yarona dakeda zuciyan maza mai son respect I

kept on disgracing you cikin kanninka tadan fuzar da iska tace  I am sorry for everything Munir can you

find a place a zuciyanka kayafema Mom?

EPISODE

Dan ijiyan zuciya yara sauke sounding like a grown ass boy yace  Mom damuwa is not good for u keda

"zaki shiga operation room nan bada jimawa ba, let bygones be bygones, nayafe miki, after kin warke we will all start afresh, Allah have different ways of testing bayinsa and I believe koma meya faru haka Allah ya kaddara zai faru, I m glad you ve learnt and seek for forgiveness, kiyita istigfar Mom, Allah yabaki lpy, and we are all here for you Mom tafashe da kuka sosai jin maganan Munir tace  My Munir is a big boy ya girma look at how he speaks I miss u so much Munir you are my soldier sojoji na Hawaye Munir ya share anatse yace  I have to be in class yanzu Mom saina kira anjima Gyadamai kai tayi tana share fuska tace  thank you nima na yafe maka kome kamin wanda na sani da Wanda ban sani ba, Allah yabaka mata tagari ahankali yace  Ameen ya katse wayan Ya Aysha tabama Hamad sai yayi dialing number Asmeey saiya wuce yadan fita waje tana dauka yace  are you ready to talk to her ? Gyadamai kai Asmeey tayi tace  eh ahankali yace  Anty Asiya na wajen? Gyadamai kai tayi tace  duk suna nan asanyaye yace  don t panic be strong, I love you Asmeey ahankali tace  I love you too Yaya gyadamata kai yayi saiya dawo ciki yaba Aysha wayan sai kawai jikin Mom yahau wani kalan rawa taba kowa tausayi muryanta kaman tsoron fitowa ma yake tace  Asmeey! Faduwa gaban Asmeey yayi takasa magana but dukansu saida sukaji ijiyan zuciyan data sauke, Anty Asiya takama kafadanta tace  kira sunan Allah ahankali Asmeey tace  La ilaha illaanta subhanaka inni kuntu Mina zaleemin, Allahumakfinihim bima"

"shi ita saitaji tasami wani karfi da natsuwa gabanta na rage faduwa tsoro da fargaban na raguwa aranta, murya chan kasa tace  Mom wani sanyi Mom taji aranta ta goge fuskanta tace  where do I start from Asmeey? Marurrukan danami iya tsawon rayuwan danayi dake yafi dubu uku at a point I almost disfigured your face kumatunki daya yafi daya Mom ta fuzar da iska Asmeey na wani irin daga hannunta daya ta daura kan kumatunta ta runtse idanunta tana remembering komi, Mom tace  koko can I count how many times i stripped you naked na wurgaki bayi na azabtar dake& . Tasake shiru, Mom tace  koko tabo tabunna daban dab& &   M& ..om& .. Asmeey tafadi muryanta na rawa tana wani kalan numfashi Aysha tace  stop reminding her Mom fashewa kuka Mom tayi tace  ni ba UWA ce gareki ba face UKUBA, sabida uwa, mahaifiyar kwarai bazata tabama diyarta abinda namiki ba Asma u na, I looked at you rannan I was like I did this to you, Asmeey na azabartar dake, you know this morning I told the doctor inaso ayanke kafan nan nawa batare da an kashemin zafi ba nama kaina abinda namiki Asmeey wani kalan rera kuka Asmeey tafara da kowa na dakin saida jikinsa yayi sanyi kai su Anty Asiya sai"

"sukahau yima Asmeey kuka like yarinyar ita kadai tasan metaji, Mom na girgiza kai jikinta na tsuma tace"

" na cutar dake! Kunyan nama tambayeki yafiya nakeji, I can never ever forgive myself for wat I did to"

"you, kome kikamin na yafemiki duniya walahira that s wat I wanna tell you but for me ban chanchanci yafiya wajenki ba I can t even ask! Wallahi I love you so much Asmeey! You are the most special daughter da Allah yabani, and I pray Allah yabaki yara dazasu soki kaman yanda kika soni Asma u, dazasu jin kanki, zasu rufamiki asiri kaman yanda kika rufamini, na cutar dake na azabatar dake baki taba fadi, saidai kullum you will be thinking how to be a better daughter towards me, Asma u Allah yamiki tukuicin Aljanna Firdausi for all the things dakika mini, Allah yamiki albarka, Allah ya albarkaci aurenki da Hamadi, Allah ya haskaka rayuwanki Allah ya daukakaki Allah ya kimanta rayuwanki yadaga darajanki da martabanki Allah yabaki lafiya, Allah yacire miki kunci damuwa da tunanin abubuwan dana miki, Allah ya suturta ki duniya walahira, nagode Asmeey for being my daughter, I love you so much my Baby, thank youuuu kowa na dakin saida yayi kuka har Abba, Mom tace  ba Hamad wayans& .  Mom! Asmeey takirata ahankali Aysha tamika mata wayan, Mom tace  na am Asmeey awani irin hankali Asmeey tace  you know duk abubuwan dakikamin bantabajin na tsaneki ba saida kika ciremin Babynaaaa& . Asmeey tashiga rera kuka tace  Mom na yafemiki nothing is important sama da health naki, stop crying kinji Mom, bakomi, Ya Hamadi always tell me kowa makes mistakes, and the bigger one of us are those ones that realized mistakes nasu suka nemi yafiya Mom akwai wani kissa da aka gayamana na mutumin daya kashe 99 people yaje wajen wani Malam 1 ya tambayesa ko Allah zai yafe masa the scholar said no shima ya kashesa making 100 people, Mom I can t remember the story da kyau but a karshe dai Allah ya yafemasa, the reason why I m telling you this is I want you to have faith Mom! I want you to strengthen your iman, say your istigfar, promise Allah u will not repeat your past sins, the only laifi da Allah baya yafewa is shirka! Allah bayaso ahadasa da wani banda haka babu laifin da Allah baya yafewa!Stop thinking about the past Mom let s close the chapter and move on, I am sorry for wat I did to you rannan bansan mesa nai haka ba I guess I was scared! Mommy cikin wani murya tsinkakkiya Mom tace  na am Asmeey ijiyan zuciya Asmeey tasauke murya chan kasa tace  I love you so much Mom! Fashewa dawani irin kuka Mom tayi bata taba sani Asmeey will say this ba, Asmeey tafashe da kuka tace  wlh I really do! Mom Ina sonki and I don t want kiyi aiki ba akashe pain ba kinji Mom cus it s painful I don t want you to feel that pain kunga yanda Mom ke kuka takama zuciyanta tace  wayyooo Allahna!"

"Asmeey mesa namiki all abubuwan nan abaya? Why? Y a tagari haka me jinkan mahaifiyarta Asmeey na kuka tace  stop talking about the past na yafe miki and I will tell Yaya yakawoni hospital nazo na dubaki kinji karki damu Mom everything is fine, zan ba su Yaya hakuri dasu Munir dasu Ya Hameed kowa zai hakura it s okay Mom kinji Mommy na kuka Mom take ba kakkautawa sai Hamad ya karbi wayan anatse"

yace  I will call u later ya katse.

Wayan Aya da Aysha suke rungume Mamansu Aya tadago kanta tana share mata fuska tace  stop crying

Mom tsagaita kukan Mom tayi saiga doctors sai sukahau fada akan mesa akesa patients kuka Ya Mustapa yakira Hamad yazo yafita yazo dashi Baba ma na waje daganan aka fito da Mom yaranta suka bita har gaban operation room aka hanasu shiga akai ciki da ita Mom tace  Allah muku albarka nagode Aya da Aysha sukahau kuka Mom na basu baki surgery 1hr ne but just 30min da farawa sukaga nurses sai fita da shige suke da gudu sosai dukansu suka tashi gaban kowa na bugawa Hamad try to talk to one

taki amsasa sai chan chief surgeon din yazo wajen Hamad kowa na kallonsa anatse yace  I am sorry! Mid

surgery BP ta yayi mummunan spiking up! We did all we could but tarasa ranta! Kowa ya sandare

"awajen Aya da aaysha atare sukai salati, Baba jikinsa yayi sanyi nan da nan mazan sukai abinda yakamata akai komi aka karbi gawan Mom while Alhaji Mahmoud ya sauka a kano shima, Hamad kuma yawuce gida dan yaje yataho da Asmeey while yama Munir booking flight dudda bazai samu salla ba but yadaizo"

ya sanar dashi Mom Salima tarasu.

EXCLUSIVE KUKA NAKE

EPISODE

"Gidansu Hamad yashiga jikinsa duk yayi sanyi, su Anty Asiya duk sun sani hakan yasa yana shigowa duk"

"suka fice, idanun Asmeey sunyi jaa basu dawo daidaiba sabida kukan datayi dazu, tana ganinshi tawani taso kawai ta rungumeshi tsamtsam feeling her confidence is back tace  an gama aikin Yayaaa? Kankameta yayi back yakasa magana yadan fuzar da iska, ahankali Asmeey tace  Yayaa asanyaye ya dago da fuskanta daga jikinsa ya manna mata kiss a kumatu yana kallon yanda take kallonsa kaman she s trying to read something yamata murmushi yace  kinci abinci? Gyadamai kai tayi tace  eh naci Anty Zee tamana kalallaba yayi dadi naci sosai da yaji ahankali yace  Babyna baya bari ki kirani ki gayamin idan an miki kyauta ko ? Kunyane yakamata tai murmushi tace  bazan karaba, you look somehow Yaya murmushi yamata yakama hannayenta yarike yace  Asmeey kinsan Allah shiya halitto mu yakawomu duniyan nan, kowa lokacinsa yakeci aduk sanda lokacin yacika dole yakoma ga Allah gyadamai kai tayi gabanta na faduwa saita kankame hannunsa takasa magana, kara kissing nata yayi ahankali yace  please Asmeey be strong I am scared, I don t want anything to do Babyn mu that is very delicate and kina bedrest, Asmeey yakirata ahankali hakan yasa hawaye ya cicciko idanunta murya chan kasa tace  Mom ta& & r& .a& .su? He was suprise dayaji abinda tafadi but ahankali ya gyadamata kai yace  she didn t make it out of the surgery wani irin sanyi jikin Asmeey yayi shiiiiiii! Kai uwa uwace koyaya take kuwa!"

"Duk iya muguntan datake maka aka bude baki aka gayamaka tarasu saikaji kalman ajikinka, sai kawai Asmeey ta fashe da kuka ta rungume Ya Hamad tama rasa mezatayi yariketa yana shafa bayanta yace  shiiii, Allah ya gafarta mata Allah yasa tahuta stop crying let s go home tana chan gidanmu ina Asmeey takasa daina, tashi yayi yawuce sama yadauko mata dogon hijabi har kasa da slippers tasaka yakama"

hannunta suka fice suka shiga mota matan yayyinsu suka bisu suka tafi gida.

"Asmeey cried, cried kaman ba gobe saitaji kaman she lost a part of her wlh wlh, but she s happy tayafe"

"mata duk sun yafe mata, and in Allah ya yarda laifinta datama Allah shima zai yafemata, Allah gafurrur raheem! Kai wato babu komi aduniya, kaita girman kai kana shuka tsiya Allah yaga dama take yanke zai amsa rayuwanka, shima Alhaji Mahmoud yayi nadaman abinda yamata but Allah yasani yana son kanwarsa kawai he acted like that cus he was bittered and hurt game da halayyanta, and yakirata yamata wa azi but tamaidashi shashasha, hakadai duk aka tafi kaita makwancinta na gaskiya, har"

mazajen yaranta sunzo Munir ne kawai bashi on ground.

Sai gaisuwa ake musu Asmeey is very sad abu yatokare mata wuya kawai ta kwanta lamoo a dogon

"kujera a falon, ga Ya Hamadi shima baya gansa ba, nobody is saying anything to her, bude kofan falo akayi Munir yashigo idanunsa straight akanta goye da jaka abaya idanunsa sunyi jaa kana gani kasan yasha kuka shima Uwa ai bawasa ba,Ya Hamad abayansa rikeda car key kaman shiya daukosa daga airport, wani tashi Asmeey tayi tawani fashe da kuka Munir shima yataho wajenta kawai tayi hugging nasa kaman sunfi kowajin mutuwan Mom, sunbama kowa tausayi adakin, ahankali Munir yarike nasa kukan yace  ya isa stop crying I m still here! I will take care of you, ke ba marainiya bace kinji gyadamai kai tayi tace  I will take care of you kaji, I won t let you be lonely kaji kanina gyadamata kai Munir yayi yakai hannu yana sharemata fuska, kowa na kallonsu bond dinta da Munir daban ne kawai, yazaunar da ita kan kujera shima ya zauna yakara share mata fuska sai ijiyan zuciya take tarike masa hannu gam gam tausayinsa takeji cus shine autansu shima tausayinta yakeji cus itane auta anasa idanun cus he s way"

"stronger than Asmeey kai har su Ya Aya ma, yace  don t cry again gyadamai kai tayi."

Rannan agidan Mamie ta kwana!

"Kwanan su 5 Hamad yace gobe zasu tafi cus daman 7days zasuyi, aka shirya mata komi, washegarin"

"rannan 12na rana ne flight nasu suka tafi DC, Munir yakoma school shima, this is the first time take tafiya tare da mijinta tana cikin hayyacinta, rasuwan Mom ya tsaya mata arai but zuciyanta yarage nauyi, she promise kanta kullum zata mata addu a, Ya Hamad na kulawa da ita sosai bai nemeta ba banda bedrest she needs the space tai mourning mahaifiyarta, sukakai mota yazo ya daukesu tai hugging Ya"

"Hamadi kawai natsuwa takeso, sai kawai ta dago tadauki wayanta tai typing."

 Can you please sex me today Yaya? Inaso naji na natsu! My heart is heavy tana danna sending saita

kifa kanta akafa Hamad yaji wayansa yayi kara yaduba ganin abinda Asmeey ta turo mikewa gabansa yayi da kyar ya saita kansa sukakai gida suka shiga da luggage yana rufe kofa zata wuce yakamata ya manna da bango Asmeey tayi murmushi akunyace tace  ba yanzu ba Yaya sainayi wanka kaman wani dan daba yace  Wlh bazan iyaba! Kin kunnani! Zatai magana yahada bakinsa da nata yafara murzata

kaman wani mayunwaci he sex her sooo goood they ended up akan gado.

****

"Hamad and Asmeey builds wani irin strong relationship dakowannensu belongs to one another, Asmeey"

"is his everything, for Asmeey too Hamadi is her everything, kullum saitai waya da Munir, tasan Ya Hamadi na turamai kudi itama haka take turamai kudi akai akai kudi is not her problem tanada card nata na account na Ya Hamadi kome takeso batada limit, bayan 9month anan DC ta haifi yarta mace mai bala in kama da Hamad kaman tamacen Hamad, rannan Hamadi yakusan haukacewa, Mamie tazo jego dudda 2weeks zasuyi su koma naija harda Hamad achan za ayi suna yanada 1month Hutu yasama yarsa"

suna Airah!

"Bayan 2weeks suka tafi Nigeria, Zee itama nada ciki, while Matar Faisal tasami ciki, kowa nata murna,"

"agidansu suka sauka dudda Mamie taso Asmeey ta sauka gidanta, nan aka fara shirye shiryen suna money is not the problem, company su sai booming yake while Hamad is working on wani robotics"

program dazai maidasa partner Microsoft forever he will not be like worker nasu sai partner.

Ana gobe zasu koma DC yadauki Asmeey zuwa bada taimako a hospital nan Asmeey take ganin Fawaz a

bangaren yan HIV ya tsotse ya komade yakoma wani iri fuskansa duk kuraje ya lalace yana ganin Asmeey

yaboye sabida kunya bata kara kallonsa ba tawuce abinta batason tama tuna past nata but Allah yayi maganinsa ahaka zai kare dama makomar dan iska kenan.

Book business inta suprisnly ya karbu ansan Asma u M Hamad and they live happily ever after while

"Munir yazama successful Doctor Pediatrician likitan yara yazama party on party Asmeey is his best friend, ya auri Nana dayake so dan Mama ta gyara halinta itama taroki yafiya Kawu yadawo da ita."

END

ALHAMDULILLAH KUSKUREN DANAYI CIKIN THIS BOOK ALLAH YA YAFEMIN!

I HOPE YOU ENJOY THIS BOOK

WANI LABARI ZAKUSO KUGA MSHAKUR TA KAWO MUKU NEXT? BAYAN SALLA?

TELL MEEEE


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment