gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Uwa Ko Ukuba Complt Complete Hausa Novel by M Shakur Chapter 37 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

in the morning gyadamai kai tayi ta maida kofan tarufe tawuce gado ta zauna taredasa wayan a kunnenta zatai magana saitai shiru takasa hawaye ya sauko daga idanunta takai bayan hannu ta share tana shesheka ahankali dake taba zuciya, cikin weak cool voice Hamad yace  mesa baki bacci ba? Tone nata na she s crying tace  nayi natashi ne, kun sauka Yaya? Gyadamata kai yayi yace  eh, Nigeria is 6hours ahead of nan, it s 11 na dare da yan kai anan yanzu Nigeria is 4AM ko ? Gyadamai kai tayi kaman yar yarinya zuciyanta"

"namata wani iri kaman zata mutu, cikin sassanyar murya Hamad yace  Husnahhhhh!? "

EPISODE

"Wani abu taji muryansa yamata uwa ya kwance makullin datasaka na dauriya a zuciyanta, kawai saita"

"fashe mai dawani irin kuka mai sanyi yet piercing heart, Hamad ya lumshe idanu yana jingina kansa jikin kujera ya sauke ijiyan zuciya ahankali, cikin muryan lallashi da tsantsan so yace  I am sorry Baby, kiyafemin& . Cikin murya mai bala in rauni Asmeey tace  ka& k& .ka& .tafi& k& a& barni kukan is not even making her talk properly, murya chan ciki yace  kinaso nakasa yin abinda nazo yi anan? Cikin muryan kuka tace  ah ahh ahankali cikin murya mara kwari yace  kukan nan yana dagamin hankali sama da komi, I will come back soon and get u kinji ? Gyadamai kai tayi kaman yana gani yace  stop crying now and wipe those tears bayan hannunta takai kam fuskan ta goge hawayen tass, murya chan kasa Hamad yace  I love you alot! Wasu fresh hawaye ne suka zubomata kaman zata kurma ihu ita kawai mijinta"

"yadawo she don t think she can do this rayuwa babu shi, ahankali yasake cewa  Asmeey ganin he s"

seriously disturbed yasa ta gyara muryanta tace  kakai gida? Murya chan kasa yace  no ina mota ne ?

"Ahankali cikin tsananin son Hamad tace  kaci abinci toh? Sanyi sosai Hamad yaji da tambayan yace  no but zanci nakai gida, kinci abinci? Gyadamai kai tayi tace  eh tareda Abba shiru yayi saikuma ahankali for the second time yace  I miss u dan kukan datake rike taji yasake dawo mata muryanta na rawa tace  yaushe zaka dawo? Allah sarki tabasa tausayi, from the way she talks kasan she couldn t hold it in any longer Asmeey is missing him kaman zatace wayyo Allah, dan dakewa yayi yace  soon! But kidena kuka kinji, idan wani abu yasameki I will not be able to cope, u mean alot to me Asmeey, when u are not crying i get strength nayi all work sabida nadawo dawuri, but when I am worried sabida ke I will not be productive gyadamai kai Asmeey tayi, ta share fuskanta ta saita muryanta da kyau tace  wazai kaika gida? Ahankali yace  dreba dawani security personnel haka kaman escort ne gyadamai kai tayi, Hamad yace  Ya Hameed yakawo miki Ice cream ? Gyadamai kai tayi tace  eh, nagode murmushi yayi yace  okay, me kikeso nasa akawo miki gobe ?Ahankali tace  bakomi gyadamata kai yayi yace  idan gari yawaye gobe i will be busy, zasu kaini police station for wasu formalities da documentation sai kuma bank, jibi shine zanje office nasu and meet with the CEO tareda lawyer na daganan aiki zai fara gyadamai kai tayi tace  Allah bada sa a Yaya  Ameen matar Yaya dan murmushi tayi, ahankali tace  garin nada kyau? Gyadamata kai yayi yace  yes yafi Nigeria kyau, u will love it here but akwai sanyi murya chan kasa tace  yaushe zakamin ho& .ton& ..k..ka? Shiru Hamad yayi saikuma yasaki dan murmushi jin matarsa is asking for abinda yayi hating d most wato pictures amman saiyace  zan miki pictures gobe in sha Allah, download Snapchat a wayanki zansa Munir yamiki adding dina gyadamainkai tayi tace  okay yasake yayi shiru kafin anatse yace  I have to go now, zan basu wayansu gobe I will call u with my new number gyadamai kai tayi zuciyanta yasake mata badadi kaman karya tafi saitaji kaman batada lpy, ahankali Hamadi yace  Baby murya chan kasa tace  uhmm anatse yace  be eating and stop getting worried everything is going to be okay, we will see soon kinji gyadamai kai tayi hawaye na cika idanunta murya chan kasa yace  I love you Asmeey kasa amsawa tayi ta katse wayan dasauri takifa kanta a filo tana kuka saida aka tada salla ta tashi tai asuba tahau gado bacci yayi gaba da ita Mamie ita"

tashigo dakin tadauki wayan Hameed dazai tafi aiki tabasa.

"Wuraren 10 Asmeey ta tashi da mugun zazzabi, wasa wasa Asmeey tafara ciwo rashin lafiya saida"

"Mamie takira Musty yazo magunguna yabata da allura bayan ya duba jikinta, akace kar wanda ya gayama Hamad, rannan all through Hamadi bai iya yakira ba ko bai iya yayi sim din bane oho hakan"

yakara damunta kuka kawai shine aikinta.

Tunda ya shiga garin they welcome him with flowers masu kyau aka daukesa awata latest tesla mobile

"car, wani skyscraper apartment aka kaisa lafiyayye 34th floor ne suite dinshi security yace  this is ur suite Sir you can change the password anytime u want yabude mai kofan kunga gidan Hamad Ya Allah wani lafiyayen apartment ne an gyara komi harda decorating is a one bedroom glass apartment falon nada girma gawasu fararen chair ga mahaukacin fine kitchen ta gefe dayan yanunamai bedroom wani hamsakin gado an ijiye abubuwa da yawa agadon ansa welcome Mr Hamad, saikuma computer room"

nasa kunga computers da desktop da aka ijiyema Hamad all courtesy of Microsoft ga abinci da dama

"security yace  make yourself at home Sir, your appointment tommorow is 10AM Gyadamai kai Hamadi"

yayi yawuce yatafi Hamad ya tsaya yayi shiru a katon dakin yana kallon duniya gabaki daya ta glasses din yana tunanin inama shi da Asmeey natare.

Wanka yayi yabude akwatinsa ya jera komi a drawer abubuwan Mamie yaciro he s hungry cake yaci sai

yazo yadan ci fruits daya gani awajen all other things bai taba ba shima kasa bacci yayi saidai barawo ya daukesa sabida tunanin Asmeey.

Washe garin nan sai yamma suka dawo dan saida aka budemai komi yadawo gida ya kara gyara suit

dazaisa dan gobe ne zaije aslin Microsoft office by 11 na safe.

EPISODE

"Da asubahi yatashi he s missing zuwa masallaci, jin kiran salla, one of this days zai zagaya area yaga idan"

"zaiga wani mosque around, daddumansa ya shimfida yayi salla ya idar yayi shiru yana tunanin Asmeey, wlh abukace yake, he needs matarsa, he needs her beside him, ga sanyi yanaji, takalmin data sayamai ya kalla, sai kawai yadaura hannu saman maransa yayi addu a, Allah ya dubesa sai kawai gaban nasa ya kwanta, Al Qur aninsa yakaranta har saida gari yasoma haske sannan yatashi yashiga bayi yayi wanka yafito yahada coffee yasha da dan dambun naman Mamie ya maida komi fridge yadawo daki yafara"

shiryawa.

"Shiryawa yayi cikin wani black suit daidai jikinsa dayamai bala in kyau, ya daura necktie yasa covershoe,"

"kagansa bazaka dauka Hamad bane he s fair so he look American sef, kallon madubi yayi saiyaga kaman bashiba gabansa faduwa yayi, he s feeling nervous, wat if yakasa introducing software nasa da kyau?"

"What if he got shy? What if he stutter? Agogo ya kalla is 9:58 hakan yasa ya zauna yadauki wayarsa Mamie yakira dake zaune kusada Asmeey data gama kwara amai takoma bacci, Gwaggo tace zazzabin kawazucin Hamad Asmeey keyi, tashi Mami tayi tabar dakin sannan ta dauki wayan ganin number kasan waje da gudu ta dauka tace  Hamadi murya chan kasa yace  Mamie kaman yana gabanta anatse Mamie tace  ya kake? Ya wajen? Kana lafiya? Menene yarona? Dan shiru yayi sai chan yace  Mamie gabana nata faduwa! Ahankali Mamie tace  mesa? Dan ijiyan zuciya ya sauke yace  yau zan fara zuwa kamfanin by 11, yanzu goma na shirya but nakasa fita ahankali yace  i am scared Mamie dan murmushi Mamie tayi koda yana yaro he s very brilliant but idan an kirasa za a basa kyauta baya yarda yaje wani zubin saidai takama hannunsa yana boye fuskansa ajikinta suje, murmushi tayi tace  kayi azkar yau? Gyadamata kai yayi yace  eh! Anatse Mamie tace  being scared, feeling nervous is a normal thing and"

it s okay dan kanajin hakan! Mamie tadanyi shiru tace  kahadiye fears dinka! Face it! Kaikaci gasan nan

"so nothing can pull you down, kaje wajen nan kanuna musu kai jarumina ne kaji Hamadi? Gyadamai"

"Mamie kai yayi ahankali, Mamie tayi dan murmushi tace  they will love you cus nobody comes in contact da Hamadi na dabazai so shi ba, a ina zaka hadu da lawyer ka da Ya Mustapa yabada ku? Anatse yace  a gaban building din Mamie ta gyadamai kai tace  wuce kutafi kafin kashiga wajen ka karanta Allahumma Lasahala& .. gyadamata kai yayi yace  okay saikuma ahankali yace  ina Asmeey? Dan murmushi Mamie tayi taboyemai tace  suna tareda Munir a parlor yasata kallon cartoon, ta warware so don t u worry dan ijiyan zuciya yasauke yace  tom Alhamdulillah, bye Mamie  bye Allah yabada sa a karfi yaji ya shigesa yamike yadauki jakansa da laptop dinsa ke ciki yafito yawuce kofa yana budewa security na tsaye yace  good morning Sir Gyadamai kai Hamad yayi, yasa hannu ya karbi jakan Hamad suka wuce kasa yau wata arniya benz aka daukesa da ita yashiga baya har champagne an ijiye masa but baitaba ba bayashan alcaholic drink, he s feeling nervous wayansa ne yay kara, lawyer yamasa message ya iso suna kaiwa suka daukesa yace  Hamadi kaine ka girma haka? Adan kunyace Hamad yayi murmushi tunda yazo sai yau yaga wanda ya iya hausa shima bawani sosai ba dan anan aka haifesa, hutu kawai yake kaisu Nigeria, ciki suka shiga kai Hamad baitaba ganin kampani haka ba mai kyau, parking sukayi suka fito Lawyer mai suna Kamal ya gyarama Hamadi necktie da suit nasa yace  Masha Allah kayi kyau muje security yayi gaba suka shiga elavator sai sama 15th floor sukaje kofan na budewa Hamad yaga mutane ma aikata maza da mata sunkai 100 ana tafi sosai ganinsa.  Welcome Mr Hussain! Sai chan gawani mutum dayaci mahaukacin hadadden suit yazo wajen rikeda flowers yakalli Hamad dan sunada hotonsa da komi na passport yamikamai flowers yace  welcome champion, Mr Hussain Hamad Abubakar! We are honored to have you here kan Hamad na kasa ya karba yace  thank you Sir CEO ya tsaya yana kallonsa sai yayi murmushi love at first sight sunada wani believe na yaro mai kaman disorder disorder haka are damn genius, a resume na Hamad he made mention he s a shy person bayason too much crowd, and pictures and seeing him in reality sai yaji damn he love the guy, hannu yamikama Hamadi alamun gaisuwa dan kallonsa Hamad yayi looking somehow wired kafin ahankali yamika masa hannunsa yayi murmushi yace  let s go wucewa sukayi tareda Hamad lawyer da some team na biyeda su abaya, Hamad baitaba ganin conference room this fine ba zama akayi ga bottle water agaban kowa sannan aka fara main event din, aka bama Hamad main floor yamusu introducing software din kafin"

asalin rannan lunch.

Tashi yayi daga kujera dauke da system dinsa ahankali yatafi gaban smart board ya kunna system nasa

"kowa na kallonsa gabansa nadan faduwa saiya tuna da Mamie then Asmeey then Ya Mustapa, addu a yadan karanto aransa, babu wanda yama gayamai ga yanda zaiyi connecting system dinsa to smart board din kawai yayi yadauki remote sannan ya kalli kowa na dakin da full confidence cikin harshen turencin sa mai dadi da zaki just simple layman accent yace  good morning ladies and gentlemen, I m Hussain Hamad Abubakar from Nigeria and I designed this software name it SOFT AI, so what makes this SOFT AI different from all other AI in the global market? What are its unique features? Wato shi farin jini, da ilimi dakuma baiwa duka na Allah ne, dan conference room din nan dayake dauke da mutane kusan 27 babu wanda baiji Allah ya daura masa son Hamad ba nothing like racism ko shi baki ne ina, all they see is potential na yaron da kalan kudin dazasu samu daga jikinsa and how genius the boy is, dudda he s a little bit wiredo guy but that is also a spec da sukaji they extremely love, Hamad na gama presenting CEO yamike tsaye daga kujeransa yana tafi yana kallon Hamad hakan yasa kowama yatashi"

yanama Hamad tafi ana kallonsa sauke kansa kasa yayi eyes dinsa na twitching kadan kadan sabida

"yanda ake kallonsa ana masa tafi he s not use to it, shima Barrister Kamal sai murmushi yake yanama Ya"

"Mustapa sending video dayayi har yanda ake tafama Hamad sannan yadawo aka zauna sai next is reviewing document da agreement nan ne bangaren Barrister yafara duba komi Kamal yanama Hamad explanation, abu na farko is sunaso su daukesa yadawo permanent staff nasu, banda kudin dazasu biyasa na albashi still yanada some percentage a software daya musu developing for each user dayazo yayi amfani da abun Hamad nada 5 percent from koma mene akai generating daga user, they will take care of accommodation nasa, health insurance, access to many incentives ciki harda summer and winter vacation to country of his choice all expense paid trip, car, security, yanada two major break in a year da he can decide at any time yakeso yaje sai option na kawo any family member with kid if any, Hamdala Hamad yayi bayan Lawyer yagaya masa komi yanuna ya yarda yayi signing CEO ma yayi signing akai"

clapping ana raising toast dabai shaba cus is alcaholic drink.

Sannan aka kawo katon board check na kudin dayaci wato 500MillionDollars akace yazo ayi picture da

"kyar ya daure yaje shiya tsaya kusa da CEO da kyar aka musu picture, dudda haka saida ya karkata kai camera man yace sai an sake CEO yakalli Hamad yace  is that okay Mr Hussain? Gyadamai kai Hamadi yayi this time around da kyar da kyar ya kalli camera aka dauka shima Kamal ya dauka sannan aka dawo aka zazzauna aka shiga kawo lafiyayyen abinci ana cigaba da meeting ana mai introducing team nasa yanada secretary wata mace baturiya, yanada attendee daga gobe zai fara aiki sabida dole ayi adjusting akuma yi kare kare akan software ta yanda it will go with standard na Microsoft, so he needs to also work with chief IT tech nasu shima yazo suka gaisa da Hamad wani wired guy dashi kaman mahaukaci but guru ne like Hamad, and Hamad kinda like him sunansa Ali from Lebanese, balarabe ne but irin wayanda basa sallan nan but lokacin salla shiyakai Hamad prayer room yaje sukayi shida Kamal kafin _u dawo ayi finalizing komi agama meeting secretary takai Hamad office dinsa Ya Allah! Sai Hamad yayi shiru is this really him? Baitaba sani in his life zaiyi aiki in this kind office ba, Office nashi kaman wani AI design office sabida kyau Secretary tace  looking forward to start working with you Mr Hussain I m Mona gyadamata kai yayi yawuce kawai suka tafi elevator sukaje suka shiga mota suna fitowa Kamal yace  tom sai munyi waya natura maka pictures da video a watsapp Hamad ya gyadamai kai suka wuce, yana zaune motan yana kallon hanya wayan tasa tai kara na message yana dagawa yaga alert"

"$500million dollars ya sauka sai yayi shiru yana kallon kudin is this kudi his yanzu? Shi? Shi Hamad din da ba komi ba? Shi Hamad da yan uwansa ke basa kudi? Aka hada kudi akamai aure? Aka sayamai machine? Aka ginamai gida? Shine mai kudin nan? Shi? He s inside car yanaso yayi sujjada ba hali but saiya kifa kansa a chair ahankali yace  Alhamdulillah! Duk wanda yayi dogaro ga Allah hakika Allah ya isar masa, baitabajin wani iri ko yacema Allah mesa bai basa aiki ba dudda yan uwnasa sub samu tare yagama school da Hameed tare sukai applying aikin banki Hameed as accountant shi as IT, cus lokacin Ya Mustapa yatura musu offer two slot din ake nema har interview sunje Hameed yaci shi baiciba baitaba feeling bad ba yasan his time will come, no matter situation dakake cikin dont feel pressure komi na"

hannun Allah within a blink on an eye Allah can change your life.

Gida sukakai security yamai sallama bayan yakawosa har gaban dakinsa Hamad yamai godiya yashigo

"kayan jikinsa yarage saiya zauna akan kujera ahankali yayi screenshot na alert din yashiga watsapp yaturama Ya Mustapa yakirasa watsapp call wayan na gabda katsewa Ya Mustapa yadauka anatse yace  Hamadi naga hotunan u look good Alhamdulillah! And u speak so well Goodjob! Ahankali Hamad yace  Yaya sun biyani I sent you the screenshot, inaso naturo maka kudin gabaki daya yanzu dan murmushi kadan Ya Mustapa yayi yace  so kake EFCC su bincike ni? Hamad yayi shiru baice komiba, ahankali Ya"

Mustapa yace  this is your money Hamadi! Your hard earned money hold kudinka and enjoy kudinka!

EPISODE

Shiru Hamad yayi jin abinda Ya Mustapa yace kafin ahankali yace  Yayaaaa Ya Mutspa understand

"Hamad so well hakan yasa ahankali yace  tell me wat is ur plan akan kudin ? Dan ijiyan zuciya ya sauke ahankali yace  inaso nayi renovating gidanmu mu gyara gidan gabaki daya, sai business din Abba shima mu samai kaya mu gyaramai shago akasuwa ahankali yace  inaso kamana establishing company na dukanmu mufara business, sai inaso kasayamana fili dazamuyi kaman 5 terrace more like a mini estate kowa na flat dinsa inaso dukanmu mu zauna tare, our children should grow up together, Ya Abdullahi nakeso yayi handling harkan ginin gidanmu da renovation na gidanmu tunda he s good with those kind things da design, Yaya kai I want you to be in charge of the company dazamu bude saikaje China for survey and know wani business zamuyi, Ya Faisal nakeso yayi handling mota, I want to buy car for Abba da Mamie yadanyi shiru saikuma ahankali yace  I want to buy car for Matana, saikuma ku dan murmushi Ya Mustapa yayi jin Hamad na addressing Asmeey as matarsa wato kunya tasoma raguwa, ahankali yace  i want Mamie tahadama ni da Ya Hameed akwatin auren mu, but wedding din should be towards sanda gidanmu zai kammala, I want our house project yafara as soon as possible gobe ma idan za a samu land asaya ko Yaya ? Gyadamai kai Yaya Mustapa yayi yace  okay ahankali Hamad yace  I will buy MacBook and other things from here na aiko Yaya is for my wife zata fara rubutu dan murmushi Ya Mustapa yayi baice komiba, anatse Hamadi yace  Abba da Mamie da Matana and su Anty Asiya suje Umara sai afara aikin gidansu Abba suna Umara ko ? Ya Mustapa yace  tom Hamad yace  inaso a gyara masallacin anguwan mu, then kukai abinci and clothes gidan marayu akai ma asibiti kudi, kabama su Baba da Kawu kudi, with Munir and my other cousins Yaya kai zakayi komi, bayan su Mamie sun dawo daga Umara inaso every Friday ana abincin sadaka murmushi Ya Mustapa yayi yace  toh Hamadi he s just so proud of Hamadi kudinsa dayawa billion dubu dari bakwai duka abubuwan nan dazaiyi ba lallai sumaci up to billions ashirin ba wai that is harda kampanimsu ma, anatse yace  I will seat with Yayyinka let s make quotation na komi Hameed will be good at that shine sarkin lissafi sai musan nawane kudin yakama gyadamai kai Hamad yayi, Ya Mustapa yace  go and rest we will talk later ya katse wayan, yanada current account kawai yana office nasa yaga alert na 200 Billion Naira sai yaga"

kaman account dinsa na rawa ma ohh Allah kenan! Wai Hamad ne yayi kalan kudin nan dahar yana iya

turo billion dari biyu ohh Allah! Message yama kanninsa yace  su zo gidansa akwai meeting bayan

"magrib bayan magrib duk sukazo Anty Asiya na ciki Ya Mustapa ya sanar dasu komi da kudin da Hamad yaturo dukansu suka karni wayansa suna ganin alert din sai sukahau rawa Hameed yace  wlh gobe zanyi resigning daga bank dinnan Faisal yace  nima Abdullahi yace  ni da zan fara project na gida my first official project nawa banawasu ba ai resigning yakamani murmushi kawai Musty yayi yana kallonsu yace  ku zauna let s have calculation nan suka fara, Abdullahi nada masu duba fili yakirasu gobe zasuje, Faisal nada masu saida mota Ya Hameed he knows harkan Umara yanada babban aboki agent nan da nan ya karbi kudin Umara wanda na manya zasuyi VIP 8million each, su goma harda Baba da Kawu banda matansu sabida ansan Mama na ganin Asmeey Mom kaman taji, Hameed ya karbi 80M na Umaransu ohh wai kudin Hamad ake rarrabawa haka, bawasu extra vagrant car za a saya ba, Asmeey as per wife of owner Benz suka sayamata latest mai kyau yar 15M, sai Baba bayason wata flashy car Camry aka sayamai ta 13M, Mamie ta 13M itama sai _u Hameed irin Benz din Asmeey yakeso, sauran yayyin sukasai Toyota masu kyau suma Ya Mustu shi bai sayaba mitansa is very okay Faisal ya karbi kudin"

motocin sis wajen 12 aka gama komi kowa went home happy.

"Driver sa Hamad yakira yazo yadaukesa Apple shop yaje duk wani abu na Apple saida ya siyama Asmeey,"

"laptop, iPad, headphones, pen, charger, case, watch dakuma waya 16pro max yabita kudin komi yafito, sai kawai yasaki kanshi da shiga wani Dior shop yasaya mata jaka da takalmi fa kayan makeup da turaruka na doir, driver yakaisa wani delivery company yatura kayan Nigeria kano to Hameed danya"

karba yakaimata yawuce yakoma gida.

***

"Yau Asmeey tadanji sauki Alhamdulilllah, saidai tayi zuru zuru ta rame, everyone is taking care of her"

"agidan nan, ganin Munir kuma make her extremely strong at least ba ita kadaine karama a gidan ba, tana zaune a dinning itada Munir suna gyarama Mamie wake yana bata labari Mamie kuma na kitchen tareda mai aiki waya Asmeey dake wajen yahau ringing Snapchat call dan Munir yamata komi, dasauri ta kalli wayan dan Ya Hamad kadai ke kiranta kafin tamayi wani abu Munir yace  Oga ya kira iyyeee see blushing dasauri ta dauki wayan tana hararansa tawuce dakin Gwaggo tabude kofa tamaida tarufe"

tadauki wayan takai kunne da yar karaman murya tace  hello

EPISODE

"Dan ijiyan zuciya Hamad ya sauke jin muryanta tun rannan nan sai yau yake kiranta, cikin daddaddiyar"

"murya yace  my baby gyadamai kai tayi ashagwabe tace  ina kwana ahankali yace  lpy lau, how are you? Murya chan kasa tace  fine tai shiru chan tace  Ya aiki? Ahankali yace  Alhamdulillah! Kinci abinci? Gyadamai kai tayi tace  eh kaifa? Ahankali yace  nima naci shiru suka sakeyi, murya chan kasa Asmeey tace  inaso naje nai kitso Yaaya dan shiruu yayi chan yace  okay i will asked Ya Hameed yakaiki saloon on Saturday, yace yanaso yakaiki wajen Zee, do you want to go? Gyadamai kai tayi tace  eh anatse yace  tom kije na yarda ahankali tace  Ya Faisal ya karbi passport dina dazu da safe gyadamata kai yayi yace  okay murya chan kasa yace  i miss you Asmeey sorry ban kiraki jiya

Please Login or Register in order to submit comment