gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Uwa Ko Ukuba Complt Complete Hausa Novel by M Shakur Chapter 57 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ji ahankali tace  you all should take a look at her,"

"idan mu nan bamu yafe mata ba how do we even make Asmeey and beg yarinyar ta yafema mahaifiyarta, Abba, Baba, Gwaggo, Doctor, Abdullahi, Faisal, Aya, Aysha "

Takira sunan dukansu a falo tace  kowa da kalan jarabawansa da kalan kaddaransa arayuwa! Dukanmu

"nan musulmai ne! I m not asking any one of you to have wani relationship da Salima no that is your choice but yafiyan datazo nema mu yafemata bakomi rayuwa ce munama Allah laifi ya yafemana, look at her please ku yafemata takalli Aya da Ayasha da idanunsu sukai jaaa Mamie tace  uwa uwa ce kodako bokace ita! Ba yanda zakuyi, tanada hakki akanku, koba komi she trained you girls to be"

"responsible girls cikeda zuciya Aysha tace  torture dai! Every single day cikin tsoro nake nabata mata rai! Fear fear fear! Tunda nake bantaba jin peace da farin ciki kaman wanda naji this period ba sabida nayi eliminating nata in my life, I don t want her, Mamie I don t want that woman wallahi, Mom dinmu is evil, she s wicked she s a bad moth& &  takasa karasa maganan kuka yaci karfinta sosai Aya tai biting lips nata takalli Mamie tace  I looked at her dazu all I was feeling is finally Allah yafara hukuntata this is exactly abinda tai deserving for her sins amman tabani tausayi I wish ita ba mahaifiyata bane sabida nai dariya nace mata Allah ya kara, but how can this woman be my mother mata kalan Salima UKUBA CE BA UWA"

BA! Aya tai shiru yaran sunbama kowa tausayi a falon Gwaggo ma jikinta yayi sanyi harshi Baba.

EPISODE

"Mamie kalle Baba tace  let s us all let go of this grudges, muyafe mata, free our hearts and move on"

"ladanmu yana ga ubangijin mu, wat else mukeso look at her condition eh? Tunda har tasan ta baro garin datake tazo neman yafiya shows tai nadama Baba yakalli Mamie yace  jeki kirata I will forgive her but after that tabar gidan nan she has no business anan gyadamai kai Mamie tayi, Baba yakalli Aya da Aysha dake kuka kawai ya sauke kai Mamie ta tashi tafice ko 1min ba ayi da fitan Mamie ba Asmeey da Ramla suka fito daga dakin Mamie, Asmeey na rike da broom da packer Ramla na rike da trash can daidai Mamie na bude kofan falo tana shigowa Mom bite da ita dake sanye dawata abaya black na Mamie ta yafa babban mayafinta aka kaman wani irin walkiya haka Asmeey taga flash of Mom s face right in her eyes da wannan glasses din na kan idanunta da har Asmeey ta mutu bazata mance dasu ba cus tana kan gadon nan ana mata azaba tana ganin yanda Mom ke gyara glasses din da hannu, sakin Parker Asmeey tayi da broom na hannunta akasa tsakiyan kanta taji kaman ya rabesa biyu an zuba fetur a tsakiya yakama da wuta yana juyarda kanta, she s feeling kaman she s trying to suffocate tana kallon Mom dake kallonta itama takasa koda motsi ganin Asmeey data dauka tarasu looking cuter than ever"

tayi jiki bakinta yashiga rawa ahankali tace  As& & ..As& ..Asmeeyyyyy!

Wani irin abu Asmeey taji kaman an zuba mata petrol ajiki kaman duk wani hankalinta yabar jikinta wani

"sabon abu daban ya shiga jikinta, all that is in my mind and her head is takashe Mom, kanta dake cida wuta yana gayamata kill her, she wants a sharp object wanda zai bata dandanon kalan azaban dataji rannan, she wants revenge for hers and Hamad daughter! Kaman zaburarra Asmeey tashiga tafiya kowa na kallonta kawai sai akaga tai kitchen wani irin nishi Asmeey keyi kaman mai aljanu feeling kaman tazare kirjinta namata zafi tashiga store da gudu sunada another uwardaka a store din ta taba shiga taga adda awajen axe kawai Asmeey tadauki Axe din tafito dawani kalan mahaukacin gudu mazan dakin suka tashi da sauri harda su Baba da shine kujeran dake kusa da Asmeey yace  ke Asmeey ganinta da adda yatareta wani mahaukacin ture Baba Asmeey tayi saida yabuge da kujera, Asmeey ta kwasa da gudun gaske tai kan Mom Ya Faisal yawani ja tasa mahaifiyar ko kunya baijiba yace  Mamie tashi gabanta ta kassara muguwan uwarta kar a sameki Mamie tace  Faisal! Jin abinda yafadi yace  yes Mamie koajikinsa Abba yace  bazaku riketa ba wai Ya Abdullahi yaki taba Asmeey Mamie zatayi wajen tana Asmeey Asmeey Faisal yarike Mamie gam, gadan gadan Asmeey tai kan Mom dake kallonta jikinta na rawa da adda daidai takai Ya Mustapa yawani kama Asmeey yadagata chak kaman yar tsana yarike hannunta gam yana kokarin fizge addan idanun Asmeey ya kulle gabaki daya bamatasan waye yariketa ba tafara kokawan fitina da Ya Mustapa muryanta ya chanza tana wani kalan ihun na wayanda basuda lafiyan kai.  I will kill matar nan! I will kill her! Saina kasheta, tazo takasheni ne I know it! She hates me! Wlh wlh I will take revenge for my Baby saina kasheta, she remove my baby from my belly kusakeni Kai Asmeey na neman kayar da Ya Mustapa dawani strange strength sai Ya Abdullahi yazo ya murde hannunta ya karbe addan yabama Baba ya tura karkashin kujera kowa na kallon yanda Asmeey ke ihu but sunki sakinta, saikawai tafara wani irin kuka tana shevring idanunta na juyawa tana langabewa kaman mai shirin sumewa tafashe da kuka.  Mom kiyakuri! Kene mahaifiyata! Kiyafemin dan Allah!"

Wayyooo zan mutu! Hasbunallahu wa Ni ima Wakeel& ..

"Maganganun da Asmeey tafara sai kawai Mom taduke awajen tadaura hannunta kan bakinta, Asmeey"

tahau wani kalan mikewa kowa yayi kanta tana maganganu Ya Mustapa kawai ya rungume yarinyar Salima tariga tayi messing Asmeey up dahar abada she will always have this anxiety/panic attack unless

an experience baiyi triggering nasa ba yanda yarinyar keyi was so heartbreaking to watch.

Baba ransa abace yahau ihu yazo gaban Mamie yanuna Asmeey dake hannun Ya Mustapa yace  look at

"yanda ta maida y ata! Look at Asmeey! Will she ever be okay? Are you saying I should forgive this woman? Yanuna Mom dake wani irin kuka gaban dakin yace  you ve always wanted to kill Asmeey! Kinma kashetan Allah ne yadawo da ita but look at who she is now look at her yanuna Asmeey da Ya Mustapa ya shimfidar akasa kafafunta da hannayenta nawani irin rawa idanunta sun kada sun juya baka gane inda take kallo, yawu harya soma fita daga bakinta, Baba yace  look at Asmeey Salima! Yarki! Yarda kika haifa! Look at abinda azabanki ya maidata! Look at her! Baba yayi shiru yanama Mom wani pathetic look chan yace  mun yafe miki tashi kibar gidan nan I don t want anything to do with you in my life! Idan yaranki want to keep contact with you suyi! Idan basuso ba abinda yadameni is none of my business! Get out of this house wlh kika kara 2min saina kira an fitar da ke! Baba yayi maganan harshly, Mom takalli Mamie tana wani irin kuka Mamie tarasa tacewa, Gwaggo tace  dalla tashi kibar gidan nan"

yar boko bakiga komiba yaseen dina yanzu tafara kamaki kasa tashi Mom tayi azuciye Baba yace

 security! Ahankali Ya Aya tabar wajen Asmeey tazo wajen tama Mom wani kallon kawai sabida Allah

"ya kaddara ke uwata ce tace  tashi muje Mom tashi Mom tayi ahankali tama kasa tafiya sai kallon Asmeey take dataji Allah yadaura mata wani mummunan sonta da tunda ta haifi yarinyar bata taba ji ba, takasa daina kallonta takasa motsi Aya taja hannunta tace  let s goo or u want yarinyar dead ne ? bin Aya tayi Mom nawani irin submatu.  Wat have I done Aya? Mena maida Asmeey? Cikin bakar zuciya Aya tace  kin maida ita yarinyar da forever she will be having a mental issues, wat an irony kin gama kiran dan wasu kolo mental gashi yanzu yarkice mai matsalan, Mom kome kikayi kinma kanki I just pray Allah ya yafemiki and u find peace but Mom kin cuci Asmeey har abada azaban datasha a hannunki will lingers in her brain for life, she will never forgets it kotakai 100yrs victims of abuse hardly heals Aya tai maganan tana goge idanunta da bayan hannu ta tana dogon wandon dake jikinta duka cash dake ciki tazaro tamikama Mom tace  take this zan miki transfer ki koma gida and go to the hospital my sister needs me Mom tasa hannu ahankali zata karbi kudin saita rike hannun Aya tana wani irin kuka tace  Aya you are my first born help me sauran yarana su yafemin especially Asmeey! She hates me, Munir hates me, Aysha ma haka Aya tace  nima haka! I m giving u this money sabida ba yanda zanyi ke uwata ce kinada hakki akaina amman Mom na tsaneki! I despise halinki but karki damu I will beg them, for now go ta fizge hannunta ta maida gate tarufe tasa sakata saita duka wajen tahau kuka sosai bana wasa ba wai ace mutum daya ta hallaka family nan ta bata komi look at Asmeey wlh wat she did dazu shows yarinyar kaman tanada ciwon hauka and it s all because of Mom and now look at Mom itama tana duke awajen tana kuka sai taga an fito da Asmeey dakenan asankare har lokacin hannayenta a kakkafe jini nabin kafanta da gudu tayi wajen suka shishiga mota sai hospital, gwajin farko aka shaidamusu shes 3weeks pregnant but yana barazanan fita she s bleeding just because of this panic attack, yau ba boye boye direct Ya Mustapa yakira Hamad yagayamai kinga aman office yayi booking flight to Nigeria ya rubuta letter na urgent tafiya aka basa 5days that s a week daganan airport yawuce sai jirgi ya sauka a"

kano da asuban fari.

EPISODE

***

Ahankali Asmeey ke bude idanunta kadan kadan dake rawa sosai hannu taji saman kumatunta ana

"shafawa karasa bude idanun tayi Hamad tagani dab da ita yana sanye dawani black jacket yana kallonta sosai cikeda damuwa hannunsa daya kan kumatunta dayan hannunsa kuma rike da hannayenta, taga bakinsa yayi motsi but batajin abinda yake cewa all that is going on a mind dinta is admiration now this is the man datake so the only man a duniya dake bata wani kalan softest look, coolest look and geninue love look, this is her husband! Yaya Hamadin ta all she wants right now is a hug from here, hawaye ne suka gangaro hada gefen idanunta tana kallonsa hannu Hamad yasa ya share saiya duko yana kaman leka fuskanta hannaye tadaga tawani hugging nasa tsantsam ajikinta tafashe da kuka sosai, lumshe"

idanu Hamadi yayi yayi hugging nata back ahankali yana patting back nata murya chan kasa yace  it s

okay I m here now cikin wani kalan murya da batada karfi sosai tace  let s go back to our house a DC! I

"don t wanna stay here Yaya! I don t wanna see that woman she s scary! Take me home lumshe idanu yayi yace  I need you to calm down Asmeey so that our baby will not get hurt duk kukan datake sai yaji ta dakatar da kukan tadan rage yanda ta kankamesa hakan yasa yadan dago kansa yakalli fuskanta kaman yanda take kallonsa da kosawa ya maimaita abinda yace hannunsa yakai yataba cikinta yamata wani heartmelting smile yace  harna sake dirka miki wani cikin my brothers are calling me sharpshooter kekuma sharptaker wani kai hannuwanta tayi kan fuskanta tarufe cikeda kunya tawani washe baki chin to chin zuciyanta namata wani dadi dukowa Hamad yayi ya manna ma hannayen kiss yace  Alhamdulillah Allah bless us yet again with another Baby! Indeed Allah is the most Benevolent Beneficent and the most Merciful! Ya Allah na gode maka, I m not just good at sexing Asmeey harda iya mata ciki akunyace akuma shagwabe Asmeey tace  Yayaaaaaaa murya chan kasa yana kwaikwayenta"

"yace  wattttttt? Murya chan kasa tace  I m shy! kadena sa inajin kunya yana murmushi yace  kika dinga korana kina banso banso I should give u months dana baki months da yanzu bamu samu baby ba, but see now dan haka don t ever say no to Papi dan bude idanunta tayi kadan ta kalleshi saikuma ta dauke kai tace  muje gida muyi& . Dasauri yazaro idanu nit believing wat he just heard yace  mene? Juyawa tayi da sauri ta kife kanta a pillow tace  ni kamin! Inata tunanin abin kwanan nan, uhmmm I want wani kwashewa da dariya Hamad yayi sosai kaman boss Asmeey tajuyo ta kallesa he s laughing sosai fa looking very happy har cikin ranta tanaji kaman ta hadiyeshi wani burgeta yake murya chan kasa tace  Yaya I love you! Chak ya tsayar da dariyan yajuyo ya kalleta yanda take kallonshi saikawai yace  ohh my Baby I love you toooo Asmeey I love this new you yayi hugging nata, knocking kofan akayi ana"

budewa atare ana shigowa Hameed ne rike da basket Zeezee tama Asmeey breakfast

Akunyace Asmeey tayi baya zata fice Hamad yariketa yace  kunyan mara kunya asara ne wani shegen

"kallo Hameed yamusu Asmey taboye fuskanta a kirjinshi ya ijiye yace  kumadai she s on bed rest wani kallo Hamadi yamai Hameed yayi dariyan mugunta sabida shi yasan meyake nufi da abinda yafadi Hamadi ma sarai yagane but Asmeey bata gane ba, Hamad yadauka zai fita kawia yaga Hameed yaja kujera yazauna Hamad yahade rai ya kallesa irin me haka ana haka saiga Ya Mustapa yashigo ahankali suka saki juna cikeda respect Ya Mustapa yayi kaman bai gansu ba yazo yaduba Asmeey yace kufito boys gynea ta zata zo dubata fitowa waje sukayi Hameed yace  kasan mother Inlaw ka na wajen asibitin nan zaune kaman mai bara kuwa? Kallonsa Hamad yayi, Hameed yace  I m sure awaje ta kwana, probably taga sanda aka fito da Asmeey she knows inda Ya Mustapa ke aiki dole tazo, but wats the meaning of her coming? So take takarasa zubarma da yarinyar ciki yarinyar is terrify of seeing her, nifa nakasa kulata"

dan zan iya shaketa Hamadi! .

EPISODE

"Shiru Hamad he knows ya tsani matan har ankai point din daya taba daura mata gun akai, looking back"

"akwai so many things he learnt from Ya Mustapa, akwai kalaman da Ya Mustapa ya gayamai da har yau bai manta ba tun zamanin dasukai that first fight da Asmeey, he loves Asmeey so much with everything in him and this love Allah ne ya dauramai, koba komi Mom taci darajan yarta dayake aure, he hates her fa! She killed his child! Matarsa is like this because of her but then she gave birth to the woman he loves the most in his life! Dan haka taci moriyan haka, ciwo na kan kowa he can let her rot like this, ijiyan zuciya ya sauke yakalli Hameed yabasa hannu yace  give me ur car keys ba musu Hameed yabasa, ahankali yace  stay here with Asmeey make sure taci abinci gyadamai kai yayi yace  ina zaka gida? Girgizamai kai yayi alamun no sannan yawuce yashiga motan Hameed yaja yafito daga asibitin ya kalli Mom dake zaune awajen kaman gurguwa ga yan kudade an jefamata akan hijab dan some thought mai bara ce, kashe motan yayi yafito yataho wajen ya tsaya tundaga kan designers gucci palm dake kafansa Mom tabi da kallo har zuwa fuskansa Hamad ya chanza fatarsa is screaming I m rich now, yakara kyau da girma, faduwa gabanta yafara sosai tana wani mugun shakkansa da tsoro tadauka zai mata rashin mutunci kafin tai magana ma saitaga ya duka kudaden dake saman hijabinta yasa hannu yadauka batare daya kalli fuskanta ba cus baiso yatuna abubuwan datamai ya ijiye kudin a gefe kawai yasa hannunsa yakama hannunta yace  stand up Mom nakaiki hospital and get checked kasa motsi Mom tayi kaman an kafata shiya dagata tana takawa da kyar tana kallonsa yawuce yakaita mita yabude baya yasata yarufe yashiga gaba yaja yafara tafiya anatse yace  kinci abinci ?  Ahh& . Saita kasa karasa maganan"

"tafashe da kuka tace  Hamad dan darajan Allah kayafemin kayaku& &   It s okay! Ya katseta cus baimaso, yace  na yafemiki just focus on your health yayi parking gaban wani eatery yasayo mata abinci ya ijiye mata yakoma gaba yaja motan Mom tabude abincin ahankali kusan 2days ba abinci acikinta sai ruwa wani babban private asibiti yakaita sharp sharp aka karbi Mom yabiya kudin komi, private asibiti ne no much hassle cityscan aka mata aka gano problem nata she needs urgent surgery na ayanke kafan Hamad yayi shiruuuu tama basa tausayi doctor namata bayani inba hakaba duka kafanta zai rube yakalli Mom anatse yace  I will be here! Don t be scared kallon Hamad tayi da ada za a gayamata wata rana zaizo da Hamad shine mai cetonta da bazata yarda ba but gasanan, yarda tayi tai signing form din akai admitting nata gobe zasuyi aikin Hamad yakira Mamie yagaya mata yana neman wacce zata zauna da Mamie a hospital he will pay, Mamie tagayama mai aikinta nan da nan tace yayarta bazawara zatayi daman bata aikin komi tana nema aka kirata ta tafi asibitin, Hamad yasayo musu komi harda abinci yabama care"

taker kudi a hannu tarike da numbersa Mom sai kallonsa take sannan yajuyo yace  natafi i will come

later Gyadamai kai Mom tayi takasa magana sai goge fuska take yawuce yatafi.

Yana driving Ya Mustapa yakirasa anatse yace  Hello Yaya an sallameta shiru Ya Mustapa yayi yace

" please she s on bedrest karka takura mata kaje ka cire cikin akunyace yace  okay yataho hospital din a wheelchair suka Sa Asmeey sai kallonsa take yasata abayan mota yashiga gaba Hameed ma yashiga gaba tadauka gidan Mamie zasu taga sun tafi wani waje daban, Hameed sai murmushi yake baice komiba kansa na hanya yace  flat namu a gyare ko ? Hameed yace  of course cleaner every 2-2days take zuwa gyara ko ina Asmeey taga sunje wani estate mai bala in kyau aka bude musu gate suka shiga dayake duk su Ya Mustapa sun dawo Areef kadaine a compound wani court na ball yana wasa da ball fitowa Hamad yayi aiko Areef yazo da gudu Hamad ya daukesa yana murmushi yaron sai dadi yakeji Asmeey na kallonsu Hamad loves kids Hameed ya karbi Areef yace  dauki Asmeey bude baya yayi"

yadauki Asmeey tarikesa yawuce flat nasu ya shiga Asmeey tashiga kallon ko ina ijiyeta yayi a parlor dan

yasan matan brothers nasa are coming aiko sai gasu harda Zee dukansu suka gaida Asmeey Hameed

yace  kumu tashi muje fuk sun gane saisuka tafi Asmeey duk kunya yakamata Hamad yama kofan lock yazo wajen kujeran yazauna kawai Asmeey tawani shige jikinsa ta kankamesa yayi shiruuuuu she s making him horny ga Yaya warned him sai kawai ya dauketa yatashi yace  this is our house everything here Baba yamiki he tried Asmeey sai kallon komi take har kitchen ya kaita rannan suka wuce sama

dakinta yakaita.

EPISODE

Duka akwatin da aka mata yana wajen yasauketa yashiga bayi ya kunna ruwa saiya fito ya tsaya

"agabanta kayan jikinsa yahau cirewa kawai saitaji tsigan jikinta na tashi yirrrr sosai akwai pad ajikinta saitaji kaman she s bleeding more, karasa cire kayansa yayi today is the first time dayaga Asmeey bata cire ido ba kallonsa take tahowa yayi yadan duko yace  you re bleeding I would ve sex u runtse idanu yayi ya dauketa yacire mata riga suka wuce bayi he helped her with everything sukayo wanka he still press press her suka fito ya taimaka mata ta shirya tasaka wani simple gown sukahau gado sai kissing juna suke yana jagwalgala mata boobs kafin yafara sha ahaka sukai bacci yayi nisa a bacci wayansa yahau ringing hakan yasa yabude idanu yadauki wayan yana sauka daga gadon ganin caretaker nan ne yarufe Asmeey yafito nan falon sama yakirasu ahankali Matar tace  Alhaji wai Salima ce zatai magana dakai anatse yace  okay ba Mom akayi, muryan Mom chan kasa tace  Hamad anatse yace  na am ahankali Mom muryanta ba karfi tace  alfarma nake nema Hamadi saita rushe da kuka tace  likita yace karfe tara za a shiga dani aiki, banso nashiga dakin tiyatan nan ban nemi gafaran yarana da Babansu ba, Aya Aysha Asmeey da Munir, nasan Asmeey taganni matsala ce amman katayani mata magana ko awayane tai magana da ni Hamad baisan ko zan fito daga tiyatan nan ko da gawata za a fito ba, kaine"

last hope dina ka kaimakamin Hamadi!

Bakaramin tausayin Mom yaji ba ahankali yace  okay I will try my best ya katse wayan Mamie yakira

"tacemai karya damu she can handle su Aya, Abba kuma will speak to Baba zasuzo asibitin da safe, tace shi he should find how to handle Asmeey da Munir yacemata toh katse wayan yayi yakira number Munir na Egypt ringing daya yadaga yace  Ya Hamadi ina yini ahankali Hamad yace  ya school I want to talk to you somehow he knows maganan me za amai cus su Aya told him everything tun jiya ahankali yace  Yaya kaga ina bala in sonka and I listen to you but please karkamin maganan Mom shiru Hamad yayi chan yace  for my sake Munir! Talk to your Mom gobe kafin ashiga da ita operation room shiru Munir yayi chan yace  operation room ? Hamad yace  yes za a mata aiki a kafan  waya kaita asibiti? Munir ya tambaya asanyaye ahankali Hamad yace  I did Munir yayi shiru after everything datamai but he still took her to hospital anatse yace  I bought a small house for her anan Kano bayan aiki she will stay there"

"ko bazata dinga shiga cikinmu ba atleast zaku dinga dubata, na dauka mata caretaker, let s forget the"

"past Munir, komi yawuce, I want Asmeey to talk to her also but I will not take her to the hospital seeing"

"Mom affects her mental state anatse Munir yace  hakane! I hope she will take d magana likely ahankali yace  Ameen I will call you around 8 something in the morning gobe, take care if u need"

anything always tell me Munir yace  okay Yaya Hamadi nagode ya katse wayan.

Wajajen yamma Asmeey ta tashi lokacin yatafi mosque she s hungry sai kawai tafito tana kallon gidan

"tasauka kasa taga abinci dayawa a dinning zama tayi ta zuba taci tai knack tawuce sama tashiga bayi ganin jinin ya tsaya tai wankan tsarki tafito tashirya tasa hijab tai salla tadauki magungunan ta sha sanin yana mosque ya_a bata kirashi ba akai isha tayi sannan ta tashi tafito nan falon sama ta kunna tv tana kallo taji shigowanshi wani dadi ya lullubeta dasauri ta mike yaja hayowa sama tai yunkurin gudu yace  stopppp sai kawai shi yazo da gudu ya rungumeta dariya abin yabata sannan suka zauna yace  kinci abinci ne? Gyadamai kai tayi tace  harda magani nasha murmushi yayi yasake hugging nata sukai shiru chan yace  Husnahhhh dan juyowa tayi takalleshi tace  uhmmm asanyaye yace  can u do anything for me ? Gyadamai kai tayi tace  anything ijiyan zuciya ya sauke yasa hannunsa yakama nata yace  nasan rayuwanki da kalan rayuwan dakikayi better than anyone, I understood pain naki better than kowa and I know wat ur Mom did to u yayi shiru

Please Login or Register in order to submit comment