ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

dinga yima mutane abinci kamar magani aiko fade kake fadima badaga nan ba wajen girki yai dariya girkin turawa ba sukai dariya gabaki daya.

Tunda jafar yasamu labarin batan xahra komai ya kwance masa damuwa tabi tai masa yau asannu ahankali yake ramewa iyayansa sun kasa gane masa tunsuna fada sun koma nasiha abu kamar wasa sai gashi shine harda kwanciya a asibiti ganin yadda ya tada hankalinsa kan batun zahran yasa kakarsa da babarsa sukace asirine duk inda sukaji me mgani sesunje karshe wani malami ya fada musu ba'asiri balle shafar aljanu tsabar damuwa ce ganin dagaske xasu iya rasashi yasa mahaifiyar tasa yadda kan cewar ya auri xahra mahaifinsa da kawunsa sukace ina su kunya sukebji baxasu iya roko malan ba tace ita xata ummansa ma tace xata kharima wadda lokacin karbo kaya harda ita agaba gaba wajen rashin mutunci tace xata haka suka shirya suka tafi.

Umman muhd ta amshesu hannu bibiyu muhd dake gefe bai ganesu va ya gaidasu cikin mutunci daman mai gidan mukaxo nema muhd yadan gyara Allah sarki hala baku samu labarin rasuwarsa ba fatan lpy suka jajanta gami da musu gaisuwa kafin su dora da batun da yakawosu gwaggwo harda karfin halin cewa ina sirikar tamu ne ko tana makaranta muhd bai bari umma tace wani abuba ya fara.

Sai yau kukasan shegiya nada anfani kenan ai nadauka kudin masu tsarki kamata yayi kuje ku nemi mai tsarki irinku ku masu kudi kanku kawai kuka sani wato kunci kashinku akan baiwar Allah yanxu kun lallabo dan ku karasa ruguxama zahra farin cikinta wato kashe mn uba da kukai be isaba sai kun dawo to wallahi ku sani indai ina raye ni muhd to xahra ta fi karfin family dinku saidai ya mutu cikin fushi da daga murya yake mgn pls kunga ku tashi kubar mn gida tun kan inci mutuncinku cin mutunci na nawa kuma tunda bka duba firfira taba yai tsaki da Allah ku tashi dannasan baku da gado cikinsa haka suka bar gidan jiki ba kwari aikuwasuna fita umna tai kansa da fada sin sin ya fice yabar gidan dan dai uwa uwace da'ace umma ba ita ta haifeshi ba akan xara xai iya komai sedai uwa duk rashin halinta tafi karfin raini akan dan tudun kofar gidan ya xauna besan sadda kuka ya kwace masa ba.

Mami wai ina yaran nan ne yansu sukai sama xasu shirya wai yau birthday din isma'il yayan salma nasan sarkin yawonnance ta shirya musu kamar kasani ana xaune daga daga waya ta azazzalesu su tashi su tafi ai dole xa'aje shan xaki dan Allah mum wai banyi kyauba mum takalleta inji ai ko gasar kyau kyaxo ta daya tasa dariya daman nasani ba wannan mu'allim din bane wai ban kyau ba kyaleshi bakin ciki yake danshi baki ne inji nasir yai dariya bayan da bleach aka wanke ki kina jari riya kinajinsa ko mum kyaleshi kai kinji ummi na zahra suka sauko sanye da irin kayan ummi sunyi kyau sosai ina iklimar inji mami tace wai zulaihat ce xata xo ta fasa binmu to shikenan fadima ta dau key din dake kan center table din dakin mami mun dau

aran mototarki nasir da tunda suka fito hankalinsa gaba daya ya koma kan xahra tai masa kyau

sosai mami se mun dawo harsun kai bakin kofa nasir yace kutsaya nakai ku kai yaya kai yaya kai kullum se kadinga takura mana inbaxan kaiku ba kwa iya koma wa ba dole suka yadda saida yagama wulakancinsa yai wanka sannan ya fito duk akan niyarsa nasu fasa dan wani kishin zahra yake ji.

Gabaki daya suka hakince a baya yako hade rai mai kuke nufi ce muku akai ni direba ne fadima tace ummi tashi ki koma gaba ta turo baki tabdi Allah vaxan komaba pls aunty xahra koma wato ni kika raina kunga ku nake jira inna koma gida wallahi baxakuba xahra tace fadima ki shiga adawo wa na shiga promise tace promise ta koma gaba duda ba haka yasl ba haka yaja suka tafi cikin nishadj da farin ciki suke tafiyar kai kace basune daxi suke kunkuniba sai hira suke irin ta yan uwa masu san junansu.

Har jikin motar ya rakota sunjima suna mgn wadda nasir baijin mai suke cewa ya sunyi kamar minti biyar su fadima suka fito ta bude ta shiga gaba isna'il yadan rankwafo sai naxo ko ka cika mai maita magana af kayi lefi baka gaida yayan muba babbama kuwa kinsan inkina kusa bana ganin komai ya xagayo babban yaya afuwan a cunkushe nasir yabashi hannu suka gaisa bai kawo komai ba xatonsa ko haka halin nasir din yake.

Tunda suka fara tafiya ba wanda yace kala dan nasir ya kure radio koda sukaje gida bau jira sun fitaba ya bude ya wani buga mirfin kofar yai ciki fadima tace ram maxa ya baci muje mu bashi hakuri inji xahra tab wallahi baxaniba aikodai nima baxani ba mai mukai masa inji fadima ya huce nidai sai naje se kindawo kya dawo da sacacciyar gwiwa.

Kai kawo kawai yake adaki zahra ta shiga afusace ya juyo nakiraki ne ta kada kai nadai xo

baka hakuri ne nace kunmin lefi ne ta ce a'a nadai dauka kodan mun dade ne no ba haka bane pls xaki fita anman yaya anman what pls out sin sin ta fice jiki a salube....

*Zahra yar'amana*

*110-115*

*Na F.A.Ya'u*

Http:/fayau26wordpress.con

*Banhakuri*

_Ina mai baima masoya wannan Labarina hakuri sakamakon tsaiko da yasamu wajen rubutu hakan ya farune sakamakon Exam danake anma yanxu alhandulillah nagama insha'Allah nan

bada jimawa ba xan kawo karshensa_

*Cigaban labari*

Jiki bakwari zahra ta fito daga dakin su Fadima ta gani bakin falon nasa suna ganinta sukasa dariya ansace mata gwiwa wooo wani k'ululun bakin ciki yaxo mata wuya kamar tai kuka tadai daure ta shanye to ya ranku fes inji ummi ai daman anfada miki kikaji anfada miki shi yaya anai masa gwaninta ne dallah ni matsa ta turesu ta shige tai bayan gida dan karsu hangota.

Zaune suke suna karin safe yashigo sanye da suite ash yai kyau sosai sosai rike da rigarsa

"ta aiki ya'ajeta a kujerar dake falon yai dining area morning papa morning son anfuto kenan eh barka da safiya mami barka ka makarafa wallahi inakwana yaya yaran suka hada baki inakwananmu kannes ke xuban abinci ba ke anan gun inji Fadima fada masa dai inji dad haba papa kai kake sawa yarannan na raina ni wallahi saunawa xance kadena kiransu dake sorry papa Fati zuban abinci ta turo baki xatai magana kinga bansan raini maxa zuba masa inji mami afusace ta tura masa gabansa yafara ci yana dariya yadan saci kallon zahra, zahra'u ba gaisuwa bata kalleshi ba tace nagaishe jine bakaiba ok kinsan nazama kurma jiya bata ce"

komai ba ta mike tabar gun dan ta fuskanci magana yakeso.

Da gudu ta biyo ta kinga Fadima banasan abinda kike mun kibani ita kuma tana dariya inkinga na baki saikin min alkawari abayan Nasir ta buya yaya boyeni tana ganinsa ta guya tana fadin ki cinye zahra zahra yake kwala mata kira tai kamar batajishiba tai ciki ya ture fadima dake bayansa ke barasa wace irin mutunce kin fiye tsokana sekije ki bata hakuru tunda kinsa tai fishi ta turo baki kai yaya kullun ni kake baima lefi ta shige ciki tana sambatu yasa dariya kowa datasa rigimar ya fuskanci zahra fishi take dashi yarasa me yasa takasa fuskantarsa yarasa

meyasa takasa gane kishinta yasashi yin haka bawa yai dan bata mata rai vane.

*Zahra Yar'amana*

*115-120*

*Na F.A.Ya'u*

Http://fayau26wordpress.com

"Fadima ya gani kwance afalon ah yar hutu yau baxa'a sch din bane bata vashi amsaba sai daga kai datai bai damu darashin amsarba yace meyasa baxaki ba ko baku da lecture zahra dake saukowa tace bata da lpy ne ayya ya fadi gami da saurin taba jijinta subhanallahi tun yaushe tasha magani a'a ya mike bari na kawo miki tai saurin tashi nafa warke ai bance baki warkeba ungo sha ta yamutsa fuska ko kisha ko inmiki allura wallahi takarba tasha dakyar sai asannan zahra tace ina kwana yaya lpy kalau ya fice tashiga dakin mami, mami na tafi kisa fadima ta koma daki nasa taci dangakali dakyar to zahra saikin dawo Allah bada sa'a amin"

mami.

Tsaye taganshi jikin motarsa tai kamar bata ganshi ba ganin sun gaisa ganin ta wuceshi yasa yakira sunanta zahra taja ta tsaya na'am yaya kefa nake jira zan saukeki lah yaya karka makara zan hau bus yadan kalli agogonsa yanxu bakwai tai haryanxu da time xatai magana yadora hannu kan bakinsa shiiii alamar tai shuru karkice komai muje ko tashiga sunyi tafiya me nisa yadan kalleta zahra tace na'am fushi ake dani ko haba yaya aika fice inyi fishi dakai ko eh mana inda tai dedai da shigarsu makarantar ta bude ta fito tadan rankwafa nagode yaya tai ciki.

Tsaye suke daga gani gaba daya sunajin dadin hirar dasuke yadda take yawan murmusawa kallo daya zaka musu kayi zaton sunyi shekaru suna soyayya yadda saitin hancin motarsa ya kallosu haka idonsa akansu lokacin yai dedai da sakin dariyarsu gabaki daya wani kululun

takaici ne ya zo masa wuya jiyai kamar yaje ya shake matashin dasuke tare yafi minti goma

amotar kafin ya fito baiko kalli inda suke ba yai ciki wai meyasa zahra ta kasa fahintar abinda ke

ransa meyasa takasa fahintar shi ba santa yakeba face kaunarta kaicona ya fada gami da dukan bangon.

*Zahra Yar'amana*

*120-125*

*Na F.A.Ya'u*

Http://fayau26wordpress.com

Zaune suna kari ummi tace papa kaface in akai albashi xaka bamu kudi muje shopping to lashe money yaushe na fada kai papa kai papa sunan banza ne fa kuma kace no bad names in islam yai dariya ah lallai yarinyar angirma sai aure tai saurin cewa papa when are u giving the money waini yaishe nace zan bada tace Allah ka fada yadan daga kai alamar tunani anya kuwa Fadima tace lokacin da malan me karatun juma'a yace maka sun iya hadda ohhh na tuna yanxu dai ku bari ayi albashin muslim yai saurin cewa jiyafa naga kana lissafa kudi mami tace to kajifa baxaka musu wayo ba towo kace inada sa'idinawa suka sa dariya baki daya ya mike vara naje karna makara kibama yaran dubu bibiyu manyar shida shida suka saka ihoo that's our real papa zahra tace mungode papa gabaki daya suka hada baki thank you papa sauran akwaxo alawowi

aikaima kasan su zasu kwaso inji mami.

Ya jima yana kallonta daga gani tana cikin nishadi kallon ball din da muslim da mua'allim sike take ya fiskanci muslim take goyon baya dan tin tsayawarsa ya ga in muslim yaci saita saka ihuu goal yayin da in mu'allim ne sedai ta vata rai zuciyarsa ke azazzalarsa yaje kusa da ita ya zauna ahankula yake tafiya hakan besa taganshi ko jin takunsa ba sai kamshin turarensa daya doki hancinta tai saurin juyawa suka hada ido sannu yaya tace kafin ta mike da xummar barin gun muslim ya kamota yah zahra bafa mu gama kwallonba kije ki cigaba da kalla ya kamo hannunta zuwa inda ta bari Nasir ya kalleta dagaske dai fishi kike dani ko ta kada kai ba haka bane kawai dai kawaidai me zahra bakomai kinga wallahi sekin fada kawai bansan takura makane yaya dannaga kamar bakasan nake xuwa inda kake ohhh my goodness ya fada waya fada miki haka eyyi tai shuru atakaice dai alokacin suka shirya tana goyon bayan muslim shi

kuma mu'allim.

Yau yakuduri niyyar duk rintsi duk wuya saiya bayyanama zahra burin ransa zaune take dankoron nata na gefe muslim sunata hira yadan zauna suka taba hirar tare yadan kalli muslim jeka kace islam ya gyaran daki kai kuma kaje gidansu muhd kakarbon sakon da ya vaimaummansa to yaya.

Zahra na'am yaya wata magana nakesan muyi tamaida hankalinta gunsa inajinka ada nadauka tausayinki nake shiyasa nake damuwa da lamarinki anman daga baya sena fuskanci ba tausayi bane so ne anman danai tunani nai kokarin barin araina sai na gano baso bane kauna ce zahra nadade inasan fada miki nadade insan ki fuskanci rayuwata baxatai dadi ba

sedake nafuskanci ke kadai ce macen dazan iya rayuwa da ita nadade da fuskantar kaunarki

nake nadade da fuskantar cikin kuka ta mike so fa kace yaya so so sai kuka da gudu tai ciki

ya mike gami da bugun goshinsa da hannu ohh my God.......

*Zahra yar'amana*

*110-115*

*Na F.A.Ya'u*

Http:/fayau26wordpress.con

*Banhakuri*

_Ina mai baima masoya wannan Labarina hakuri sakamakon tsaiko da yasamu wajen rubutu hakan ya farune sakamakon Exam danake anma yanxu alhandulillah nagama insha'Allah nan

bada jimawa ba xan kawo karshensa_

*Cigaban labari*

Jiki bakwari zahra ta fito daga dakin su Fadima ta gani bakin falon nasa suna ganinta sukasa dariya ansace mata gwiwa wooo wani k'ululun bakin ciki yaxo mata wuya kamar tai kuka tadai daure ta shanye to ya ranku fes inji ummi ai daman anfada miki kikaji anfada miki shi yaya anai masa gwaninta ne dallah ni matsa ta turesu ta shige tai bayan gida dan karsu hangota.

"Zaune suke suna karin safe yashigo sanye da suite ash yai kyau sosai sosai rike da rigarsa ta aiki ya'ajeta a kujerar dake falon yai dining area morning papa morning son anfuto kenan eh barka da safiya mami barka ka makarafa wallahi inakwana yaya yaran suka hada baki inakwananmu kannes ke xuban abinci ba ke anan gun inji Fadima fada masa dai inji dad haba papa kai kake sawa yarannan na raina ni wallahi saunawa xance kadena kiransu dake sorry papa Fati zuban abinci ta turo baki xatai magana kinga bansan raini maxa zuba masa inji mami afusace ta tura masa gabansa yafara ci yana dariya yadan saci kallon zahra, zahra'u ba gaisuwa bata kalleshi ba tace nagaishe jine bakaiba ok kinsan nazama kurma jiya bata ce"

komai ba ta mike tabar gun dan ta fuskanci magana yakeso.

Da gudu ta biyo ta kinga Fadima banasan abinda kike mun kibani ita kuma tana dariya inkinga na baki saikin min alkawari abayan Nasir ta buya yaya boyeni tana ganinsa ta guya tana fadin ki cinye zahra zahra yake kwala mata kira tai kamar batajishiba tai ciki ya ture fadima dake bayansa ke barasa wace irin mutunce kin fiye tsokana sekije ki bata hakuru tunda kinsa tai fishi ta turo baki kai yaya kullun ni kake baima lefi ta shige ciki tana sambatu yasa dariya kowa datasa rigimar ya fuskanci zahra fishi take dashi yarasa me yasa takasa fuskantarsa yarasa

meyasa takasa gane kishinta yasashi yin haka bawa yai dan bata mata rai vane.

*Zahra Yar'amana*

*115-120*

*Na F.A.Ya'u*

Http://fayau26wordpress.com

"Fadima ya gani kwance afalon ah yar hutu yau baxa'a sch din bane bata vashi amsaba sai daga kai datai bai damu darashin amsarba yace meyasa baxaki ba ko baku da lecture zahra dake saukowa tace bata da lpy ne ayya ya fadi gami da saurin taba jijinta subhanallahi tun yaushe tasha magani a'a ya mike bari na kawo miki tai saurin tashi nafa warke ai bance baki warkeba ungo sha ta yamutsa fuska ko kisha ko inmiki allura wallahi takarba tasha dakyar sai asannan zahra tace ina kwana yaya lpy kalau ya fice tashiga dakin mami, mami na tafi kisa fadima ta koma daki nasa taci dangakali dakyar to zahra saikin dawo Allah bada sa'a amin"

mami.

Tsaye taganshi jikin motarsa tai kamar bata ganshi ba ganin sun gaisa ganin ta wuceshi yasa yakira sunanta zahra taja ta tsaya na'am yaya kefa nake jira zan saukeki lah yaya karka makara zan hau bus yadan kalli agogonsa yanxu bakwai tai haryanxu da time xatai magana yadora hannu kan bakinsa shiiii alamar tai shuru karkice komai muje ko tashiga sunyi tafiya me nisa yadan kalleta zahra tace na'am fushi ake dani ko haba yaya aika fice inyi fishi dakai ko eh mana inda tai dedai da shigarsu makarantar ta bude ta fito tadan rankwafa nagode yaya tai ciki.

Tsaye suke daga gani gaba daya sunajin dadin hirar dasuke yadda take yawan murmusawa kallo daya zaka musu kayi zaton sunyi shekaru suna soyayya yadda saitin hancin motarsa ya kallosu haka idonsa akansu lokacin yai dedai da sakin dariyarsu gabaki daya wani kululun takaici ne ya zo masa wuya jiyai kamar yaje ya shake matashin dasuke tare yafi minti goma amotar kafin ya fito baiko kalli inda suke ba yai ciki wai meyasa zahra ta kasa fahintar abinda ke ransa meyasa takasa fahintar shi ba santa yakeba face kaunarta kaicona ya fada gami da

dukan bangon.

*Zahra Yar'amana*

*120-125*

*Na F.A.Ya'u*

Http://fayau26wordpress.com

Zaune suna kari ummi tace papa kaface in akai albashi xaka bamu kudi muje shopping to lashe money yaushe na fada kai papa kai papa sunan banza ne fa kuma kace no bad names in islam yai dariya ah lallai yarinyar angirma sai aure tai saurin cewa papa when are u giving the money waini yaishe nace zan bada tace Allah ka fada yadan daga kai alamar tunani anya kuwa Fadima tace lokacin da malan me karatun juma'a yace maka sun iya hadda ohhh na tuna yanxu dai ku bari ayi albashin muslim yai saurin cewa jiyafa naga kana lissafa kudi mami tace to kajifa baxaka musu wayo ba towo kace inada sa'idinawa suka sa dariya baki daya ya mike vara naje

karna makara kibama yaran dubu bibiyu manyar shida shida suka saka ihoo that's our real papa

zahra tace mungode papa gabaki daya suka hada baki thank you papa sauran akwaxo alawowi

aikaima kasan su zasu kwaso inji mami.

Ya jima yana kallonta daga gani tana cikin nishadi kallon ball din da muslim da mua'allim sike take ya fiskanci muslim take goyon baya dan tin tsayawarsa ya ga in muslim yaci saita saka ihuu goal yayin da in mu'allim ne sedai ta vata rai zuciyarsa ke azazzalarsa yaje kusa da ita ya zauna ahankula yake tafiya hakan besa taganshi ko jin takunsa ba sai kamshin turarensa daya doki hancinta tai saurin juyawa suka hada ido sannu yaya tace kafin ta mike da xummar barin gun muslim ya kamota yah zahra bafa mu gama kwallonba kije ki cigaba da kalla ya kamo hannunta zuwa inda ta bari Nasir ya kalleta dagaske dai fishi kike dani ko ta kada kai ba haka bane kawai dai kawaidai me zahra bakomai kinga wallahi sekin fada kawai bansan takura makane yaya dannaga kamar bakasan nake xuwa inda kake ohhh my goodness ya fada waya fada miki haka eyyi tai shuru atakaice dai alokacin suka shirya tana goyon bayan muslim shi

kuma mu'allim.

Yau yakuduri niyyar duk rintsi duk wuya saiya bayyanama zahra burin ransa zaune take dankoron nata na gefe muslim sunata hira yadan zauna suka taba hirar tare yadan kalli muslim jeka kace islam ya gyaran daki kai kuma kaje gidansu muhd kakarbon sakon da ya vaimaummansa to yaya.

Zahra na'am yaya wata magana nakesan muyi tamaida hankalinta gunsa inajinka ada nadauka tausayinki nake shiyasa nake damuwa da lamarinki anman daga baya sena fuskanci ba tausayi bane so ne anman danai tunani nai kokarin barin araina sai na gano baso bane kauna ce zahra nadade inasan fada miki nadade insan ki fuskanci rayuwata baxatai dadi ba sedake nafuskanci ke kadai ce macen dazan iya rayuwa da ita nadade da fuskantar kaunarki nake nadade da fuskantar cikin kuka ta mike so fa kace yaya so so sai kuka da gudu tai ciki

ya mike gami da bugun goshinsa da hannu ohh my God.......

*Zahra Yar'amana*

*125-130*

*Na F.A.Ya'u*

Http://fayau26wordpress.com

Dasauri ya bi bayanta anman saidai kan yaje ta shige daki dokar gidance maxa basa shiga dakin yan matan gidan kamar yadda suma inba kirawo waneba bame shiga dakin dole yakoma falo koxaiga fitowarta anman har'akai magariba bata ko leko ba ko agun cin abinci yaita xuba idon ganinta babu ita ga mamakinsa ba wanda yace tana ina abinda be saniba ta cema mami

sinada aikin makarata.

Duk wata hanya da zahra tasan zasu hadu da Nasir ta tosheta kullun da irin tsirfar datake fito da ita dankartazo cin abinci iya damuwa kam Nasir ya damu.

Kai muktar wannan wane irin abune kaji kuwa yadda na tsorata yasa dariya irin wannan zurfi a tunani haka kaidai bari wallahi ina cikin matsala subhanallahi meyafaru haka nan ya fada masa komi da yadda sukai da zahra ni abihda ke damunana be wuce yadda yarinyar nan taki yadda mu hadu yai dariya yanxu yar wannance matsalar Nasir ya hade rai kaifa dan iskane mene kuma abin dariya yi hakuri kasan me zakai kaje sch ka sameta ya mike shiyasa nakesanka wallahi ni aibanyi tunanin haka ba katsaya mn kaji bari sena dawo be jirashiba se sch dinsu zahra yai sa'a malaminsu bexoba be wani shawuya ba aka nemo masa ita tana ganinsa ta hade rai ina kwana yaya lpy sarkin gava bata ce komaiba tace kafito muje can bai musaba sukai dan nesa kadan inda be cika hayaniya ba.

Zahra rannan muna mgn kika tashi bakiji karshentaba tai saurin kallonsa wace mgn aukinma manta tace kasan dan adam ajixine ehto hakane barina tuna miki magana kan soyayya danai miki tayi tuni hawaye suka wanke mata fuska tadauko kasa yaya dan Allah kabar maganar so dinna dan Allah sabida me sabida banasan jinta karmar so ita ce ke rushen farin cikina kana sane da zaman karo nake agidanku kanasane da a inda na girma nai hankalima sun kasa yadda jininsu ya auro ni balle su danaxo indai baso kake su koreni ba dan guntun farin cikin dana damu ya tafiba zahra ki saurareni ni yaya ba abinda zan saura ka k'yalen rayuwata incigaba da yinta haka tafiyemun da 'di pls zahra ki tsaya kiji bata tsayaba balle taji abinda zaice tabar gun ba abinda tai masa ne ya bashi aushi ba bace kukan datake inda abinda ya tsana ve tsani yaga mace na kuka balle zahra da yakema son da bema kansa jin kukan yake har jikin ransa.

*Zahra Yar'amana*

*130-135*

*Na F.A.Ya'u*

Kasan Allah da matsala da'akai me yanxu daga gun mutuniyar nake anmanfa an kuma muktar yasa dariya danace ka tsaya me yasa kaki kaga ni inbaxakaban shawara ba to ka kyaleni kasan me xakai mami da abba zaka samu suyi mata magana inasu tace tana tsoro kaga

kuma ka kawo shawara.

Kamar kullum in angama cin abincin dare mami da abba sukan zauna sudan tattauna da sauran yaran gidan tara dedai yaran suka watse nasir yazauna yanata sosa geya yana satar kallon iyayen mami ce ta rafkoshi lpy kuwa naga kamar da mgn abakinka daman daman kaga inbaxa fadaba kabar gunnan yadan murmusa daman papa kan zahra ne me kuma tayi bakomi daman inasan auranta ne na mata mgn taki amincewa mami tai dariya aini nasan arina kinga maganarki ta xama gaskiya kaje xansa ummanku ta mata mgn ya sunkuyar da kai Allah ya kara girma suka ce amin.

Mami da kanta ta samu zahra take mata maganar bata nuna taurin kaiba ta amince ko bakomi su mami sunfi karfin komi agunta balle auren dansu.

Tun zahra na zuzzuk'ema Nasir harta saki jiki dashi suke kwasar soyayyarsu tun tanajin

kunyar mami da papa harta sake dan su nunawa ma suke basusan tanaiba ba'awa i jada

nisaba akasa ranar auransu wata uku sakamakon wata hudu masu zuwa Nasir zai tafi German dan karo karatu papa yace da matarsa zai tafi murna gunsa ba'a mgn.

Yau sauran wata daya bikinsu zahra angama komi lokaci kawai ake jira kamar ko yaushe bata fasa zuwa makaranta ba tana bayi tana wanka mami ta shigo tana kiranta kixo hajiya falmata taxo zata miki kwatancen gidanta tunda akasa ranar aurennan mami bata gaji da kaita ko samo masu gyaraba kamar ance kalli gefe taga alamar takarda karkashin filo harta juya xata fita saitaji tanasan ganin ko mainene tana dagawa hotunane fuda biyu takalli budurwar jiki suna yanayi da zahra saidai ita Fara ce tas yayin da zahra baka ce ta duba dayan waxata gani matashiyarce da papa wato babansu Nasir dasauri tai waje sai dakin papa kira take kwala masa dasauri ya fito lpy kike kirana haka duba ka gani yakarba hannu na rawa nine ai Dina ce wannan ai matata danake fada miki ina kika samo wannan kaini gunta dan Allah agun zahra naganshi baijirata ba yai saman yaran tana shafa mai yasameta ya mika mata wace wannan takarva umma tace ummarki ni mama tace zahra ke yatace yatace zahara ya juya ga mami hadiza yau ga yata alhamdulillah yayin da tuni zahra ta sume tun lokacin da yace 'yata ce ke

mami tai kaitanta shima ya.

*Zahra Yar'amana*

*140-145*

*F.A.Ya'u*

Wai dagaske kike ko da wasa wallahi nanne gidansu yah zaem da nake fada maka bayan yah muhd banda kamarsa ya hade rai baya na daiko tai

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment