You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
masu cewa littafin nan yayi tsawo dole zai zo a haka kasancewar labarin ya kasu gida uku ne, kuma dukan abunda yayi farko zai yi ƙarshe.
Ku yi haƙuri da yadda labarin ya zo muku, fatana dai a ɗauki darasin da ke a ciki, kuma a guji mugun hali ko ɗabi'ar da ba ta ƙwarai ba. Allah ka ɗora mu a dai-dai ka bamu ikon bin gaskiya da tsareta, ka tsaremu daga mugun ji da mugun gani da tsaka mai wuyar sani da aikin inda na sani...
SON SO FISABILILLAHI, godiya ta musamman ga Zagon Ƙasa paid group 1 and 2, da male abroadcast. Sai mun hadu a littafina na gaba *HAFSATU MANGA* _Yarinyar ƙauye_ I LOVE YOU ALL ♥️🌹😍😘❤💜🌷✨
Zan yi missing ɗin ku 😭😭😭
Downloaded From https://tknovels.com.ng
Book Chapters
Chapter 71