google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ˙ūCHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

"Alhmdlh, Alhmdlh all the glory and thanks be to Allah the beneficiary the gracious the most merciful, verely his peace and blessings be upon our beloved prophet Muhammad S.A.W and his"

family Ameen

"Alhamdulillahi jama'a am finally back with the contunuetion of my last published book (charbin kwae part one), a yau kuma xamu dora daga inda muka tsaya insha Allah on this day "

7/12/2026

Page 1

"Šan kallon ™asan kitchen Win tayi, wani irin mables ne a shimfiWe a ™asan kaman an shafa masa mae saboda wal™iya, gashi so clean kaman aci abinci a kae, Wan saddawa tayi ta dafa wurin sae kuma tayi saurin Waukewa tana cewa"

"''wae xadae asha sanyi'' xagaye kitchen Win ta hau yi tana dudduba utensils Win ciki, jin kamar knocking yasata xagayowa ta fito,"

"Ganin har ya isa xai buWe ™ofar yasata tsayawa itama tana kallonsa ya buWe yayi tsaye ya gama maganar da xaiyi ya juyo ya dawo hannunsa ri™e da leather bag babba, akan center table ya ajiye yana nufar kitchen Win"

RaSata yayi ya shiga ya kwaso utensils da kansa ya buWe komae sannan ya tambayeta abunda xataci

''that basmati will be enough''

"''yess ma'' ya faWa yana xuba mata, sosae yaci abincin dan ba ™aramar yunwa dama yakeji ba ita"

kuwa iya wanda ya xubamatan taci tashi ruwa ta jingina da kujera tana rufe idanunta ''koh kinajin bacci ne?'' idanun ta buWe tana kallonsa amma batayi magana ba

''ko bakyajin daWi ne?''

''toh taya dama xanji daWi tunda ban sauke sallahn daya kamata ace na sauke ba'' jin yanda tayi maganar sound angrily yasashi yin surrender

"''nifa ba faWa na nema ba your highness, muje ma na nuna miki spacious Winki sae kiyi wanka da sallahn''"

''nifa na faWa maka i can't share a room with u'' murmushi yasaki irin deep smile Winnan yana

mi™ewa

''muje na nuna miki duka wides Win sae ki xaSi wanda ya miki'' mi™ewa tayi ganin yayi tsaye yana

kallonta yasata Wan jan kanta baya alamar 'meye haka Winnan' ''jira nake ki wuce''

''tunda nasan Wakin koh?''

''aeni banaso nayi gaba ne nayi laefi kuma besides this's your home dan haka kiyi gaba''

''kaga idan babu inda xan kwana i can go and lounge kasan i have enough even without anything''

gaba kawae yayi dan maganar tafi ™arfinsa

"Šakunan bacci uku ne a cikin kuma dukkansu saeda ya buWe mata na tsakiyar ta xaSa, da kansa ya shigo mata da box Winta lokacin ma har ta shige wanka daganan ma bae kuma jin Wuriyarta ba har dare ma da aka kawo abinci yaje yayi iya knocking Win da xai iya amma tamishi banxa dole haka ya ha™ura ya ™yaleta"

"Bayan tayi subhi ta koma dama sae wurin 9am ta farka, a hankali ta xuro ™afafunta ™asa tana saka slipper Winta ta gyara hulanta tana mi™e, ™ishirwa takeji sosae kuma wanda itane ma dalilin tashin nata"

"A kan 3seater ta taddashi dogon wando ne a jikinsa kumbon ash sae armless blue ya mi™e ™afarsa Waya, Wayar kuma ta xubo daga ™asa sae laptop dake tsakanin ™afafun, Wan Waga kae yayi ya kalleta yana sakin fuskarsa"

''gud mrng mss.'' tana jan scarp Winta dayayi baya ta kallesa da sauri dan koda ta fito kwata kwata bata lura da shi ba

"Bakinta ta tura gaba tana wucewa ta xagaya ta shiga kitchen Win, buWe fridge tayi tana duba abubuwan babu juice ko Waya only ruwa sae fruits daga ™asa kuma veggies, baki ta Wan taSe tana Wauko bottle Waya tayo falon"

"''ba yanxu xakici abinci ba?'' banxa ta mishi tayi shigewarta, murmushi shima ya saki yana"

mi™ewa yayi dinning Win da kansa ya haWa mata break a tray yayi Wakin nata

"Tana tsaye gaban mirror tana goge fuskanta da wani cotton material scarf, a hankali ake goge fuskar kamar ana gogewa da dutse, jin knocking kuma tasan shine yasa tayi masa banxa saeda yayi sau huWu sannan ta tafi ta buWe"

''wae lfy?'' ta faWa tana cogewa jikin ™ofar

''ni nace maka a kawomin ne?''

''ko kince ko bakice ba u must break the fast so ban wuri''

''noo'' da sauri ta faWa tana Wora hannuwanta akan nasa dake ri™e da trayn

"Wani irin kallon kallo sukema juna, nutsuwa yayi sosae yanajin yanda Wumin hannunta yake shiga nasa jikin da yanda idanuwanta suke yawo a fuskarsa, ita kuma wani abu daban take dubawa a fuskar tasa kamar kuma wacce aka xabura da sauri ta sakesa tana juyawa ciki yabi bayanta"

''yauwa gayanan koh make sure kin cinye duka fa'' jin bata amsaba yasakashi mi™ewa yana

kallonta ganin abunda take yasakashi yin gun mirrorn yana kallon fuskar tata ''meye kikeyi haka ne?'' da gefen ido ta kalleshi tana kwantar da lips Winta

''fuskarki duk tayi ja kinyi kuka ne'' yanxu kam juyowa tayi tana kallonsa da kyay tace ''ba kuka nayi ba morning routine Wina ne nake''

''ohh shine naga fuskanki tayi swallowing?'' scarf Win ta danna masa a ™irjinsa tana jarWe hannuwanta

"''da cotton ko paper akeyi da kuma nitrogen oil ba ruwa ba, amma ina suke?'' ''bakida su ne''"

''inada su mana a gidanmu kasan nafi ™arfin komae a gidanmu''

''anan Win ma kinfi ™arfin komae''

''ehh mana na sani shiyasa for almost a month now nake using da ruwa ba'' jin kaman ranta ya fara Saci ya sakashi kama duka shoulders Winta ya jata har inda ya ajiye abincin ya xaunar da ita kamar wata ™aramar yarinya

''kici abinci'' daga haka ya fice da sauri

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa)

story and writing by Officialraah444

Page 2 Typing.

"Tana xaune wurin 2pm ya shigo Wakin hannunsa ri™e da tray, tana ma ganin tray ta haWe fuska rana"

wasa da xaren gaban rigarta ''barkanki da wuni''

''malam lfy dae koh?'' ajiye trayn yayi akan mirror stool yana mi™ewa

''lfy lau dama lunch ne na kawo miki naga baki fito ba''

''tunda kaga ban fito Win ba ae kasan ba yunwar nakeji ba kenan'' fuskarsa ya mayar serious ya janye lamp ya xauna akan bedside table Win yana fuskantarta

"''inaso ki sani ke ba baewa bace sannan kuma ba'a kurkuku kike ba, you have all the right to do whatever you want amma kin takure kanki because of wani dalili mara tushe san. ''"

''kaekuma asu wa da xakaxo ka sakani gaba kanamin wani iyayi? idan ka gaji divorce me pls'' ta faWa tana ware tafukan hannayenta

''ni mijinki ne wanda yakeda ha™™in faWa miki gaskiya komae daWi ko Wacinta'' ''kasan me? idan ka gama maganar taka xaka iya tafiya'' daga haka ta shige toilet

"Ajiyar xuciya ya saki yana girgixa kansa maganganun da sukayi da AUNTY suna dawomasa a ka, inda tasan what he's going through akan wannan tahowar da sukayi da bata ™ara masa wani xafin ba"

"Compound ya fita inda ya iske boyz Winsa sunata shan raha abinsu, kayan shan iska ne duk a"

"jikinsu, suna ganinsa duk suka mi™e suna ajiye can's Win dake hannunsu suna gaeshesa ''have a seat'' ya faWa bayan ya xauna, xaman suma sukayi amma kuma sae sukayi shiru"

''why are you quit while I've heard your voices from inside'' sosa kawunansu sukahau yi suna avoiding na idanunsa

''i think am not welcomed here''

"''noo, no boss it's not like that'' cikin Wari-Wari suka cigaba da maganar"

"Firace suke akan budurwar Waya daga cikin huWun yanda yarinyar take masa rigima duk sanda rana taxo ta wuce bae kirata ba da yanda take mutu™ar kishi a kansa, sosae ya nutsu yana saurarensu and he find the story so attractive dan haka kamar bayama wurin"

Sunanan a haka har aka kira asr dayake kusan duk boys Winsa muslims ne tare sukayo alwala

yajasu sallah kasancewar estonia dama ba ™asar muslims bace it's hard to see mosque

"Ball sukaje jiya sukaje suka siyo football wares Win suka kuma yi register kuma hadashi sukayiwa registern, kunsan ™asashen waje komae nasu a tsare yake bare gari irin tallinn, tashi sukayi xasuje su buga shima kuma yana Wan son xuwa bugawan dan haka yace suje su shirya shima xai shiga ya sauyo ya fito"

"Tana du™e gaban Tv tana ™okarin ganin ta kawo, dogon wando ne a jikinta jeans fari wanda aka kawomata su daga gida sosae ya matseta dan yanda ta du™a har yanayin fatar laps Winta ana gani ''kinaso kiyi kallo ne?'' kanta kawae ta Waga masa dan to be honest ta gaji da xaman shirun"

''toh ae baxaiyi ba saboda ba'a saka net ba'' mi™ewa tayi da nufin shigewa Waki yayi saurin dakatar da ita ta hanyar cewa

''kinga ball xamuje koh nabaki aron wayana kiyi kallon tunda so kike'' wani irin daWi taji a ranta

amma sae bata nuna ba saema cewa da tayi

"''noo!! banaso'' murmushi ya Wan saki yana shigewa ciki, bakinta ta Wan tura tana gunguni ''dama bakayi niyyar bani ba''"

Wanka ya shiga yana fitowa bae tsaya wani shafe shafe ba only spray ya wuce closet Winsa simple mariyam jallabiya ya saka yello ya fito dan bayaso ya xamana shi kaWae suke jira

"A inda ya barta anan yaxo ya taddata saedae yanxu ta xauna a kujera tana wasa da remote, kusan manta abunda xaije yayi yayi saboda kallonta saeda wayarsa ta fargar da shi saboda kira daya shigo, ganin masu kiran yasa bae Waga ba ya kashe yana takowa gunta"

"saddawa yayi kamar xai shige jikinta, ™amshin turarensa dakuma dukan breath Winsa ne ya dawo da ita hayyacinta dan tayi nisa a tunani, baya tayi da sauri amma kafin tayi magana ya Wora mata wayarsa Waya a laps Winta ya mi™e a nutse ya fice yana cewa"

"''i inserted the country's card use it, xanje ball na dawo''"

"Kallon wayar tayi sae kuma kamar wacce aka tsikara tayi saurin Wauka, number mamy ta saka tanajin ta fara ringing taji gabanta ya faWi sosae xuciyarta ke racing har wayar ta tsinke kuma kira tayi shima shiru wasa-wasa saeda ta kira sau tara sannan ta ha™ura ta kira Aliyah, ringing biyu ta Waga"

''Salamu Alaikum'' ajiyar xuciya ta sake tanajin kamar wani dutse da ya danne ™irjinta ya Wan gangara gefe ta samu space

"''Assalamu Alaikum'' dagacan ta kuma yin sallama jin shiru, ajiyar xuciya ta sauke cikin sanyin murya kaman ba itaba tace"

''Aliyah'' wani irin sanyi itama Aliyahn taji jin muryar ´ar ™anwarta da kullum take tashi da ita a

xuciyarta ''Rabiah''

''ehh''

"Tana isha'i taji shigowarsa dan sallamarsa har cikin Wakinta ta jiyota, tana idarwa ta tashi taje falo dan basa wayarsa saboda kiransa da aka Wanyi baya falon hakan yasata ajiye wayar akan center ta koma Wakinta ta kwanta dan bama xataci abincin dare ba"

"Xama yayi a kan dressing chair yana xare socks Win ™afarsa, Wan tsayawa yayi conversation Winsu dashi da wani yaronsa akan yanda mutum xaiyi when he want convinced a girl to his side shawarwarin daya basa da yanayin yanda maganganun sukaxo ne yasakasa yin ™aramar dariya daedae wayarsa na Waukan ringing"

"Tana tsakiyar gadon a xaune hannayenta a haWe tana addu'a ya turo ™ofar, sororo yayi yana kallonta silk vest ce a jikinta gaban duk ya Wan yo ™asa sae ™aramin wando na rigar ta naWe ™afafunta blanket Win kuma na daedae guiwarta"

"Saeda ta shafa addu'arta sannan ta Wago xatayi magana ganin ya juya mata baya, daedae wayar hannunsa ta fara ringing matsowa yayi yana juya mata fuskar wayar"

"''waye kika kiramin da waya ne?'' idanunta ta bubbuWe xatayi magana ya Wora mata wayar a kunne bayan yayi accepting, idanuwanta ta Wan waro jin muryan mamy dan batama duba screen Win ba ''toh wae lfy kamin wani tsaye a ka?'' ta faWa dan so take ya fice shima kuma kamar ya karanci xuciyarta ya juya"

''mamyna'' mamy da tun sanda adawiyah tayima KONTO magana ta gane muryarta wani haWe fuska tayi kamar adawiyahn na gabanta

"''dawa nake magana?"" ajiyar xuciya ta Wan sake dan tasan tsaff mamy ta ganeta"

FaWan dangi daWin kallo ne dashi

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 3 Typing.

''mamy fa nice wae baki ganeni ba?'' a hankali kamar wata mabaraciya ta faWa

''idan baxa'a faWi suna ba kar a kuma kira'' ''mamy adawiyah ce fa''

''wace haka kuma?'' ji tayi ranta kamar yanaso ya fara Saci hakan yasa ta buWe muryanta kaWan tace

''mamy nasan kin ganeni youre just pretending as if u didn't know me'' kamar dama jira mamyn take aekuwa taso mata da faWa

"''ehh kwarae kuwa bakiyi ™arya ba a jirace nake da ke, ae banyi tunanin xaki kirani ba dan na Wauka Rabi taxama uwarki yanxu ae''"

''mamy ''

"''mamy me? eyee nace mamy mene, stop mamyn me go and call your ancestors with the name. yanxu Rabi'ah ni, ni Rabi'ah? ni xaki juyawa baya har kije ki haWe da ma™iyiyata? ni ina"

"uwarki sakamakon da xan samu kenan daga gunki? ki Wauki wasu bare mutanan da kinsan ba sona sukeyi ba sune amatsayin masoyanki xaki kirasu kiji yanda suke amma ni uwarki sae a yau ne kika tuna da ki kirani saboda niban haifi Wa na bashi aurenki ba haihuwarki kawae nayi, wannan shine sakamakona a wajenki?''an shiru mamyn tayi tana kuka itama kukan takejin yana taso mata da™yar ta iya buWe baki tace"

''mamy idan namiki wani laifi da ban saniba dan Allah kiyi ha™uri nib. ''

"''kinmin laifi a'a niii, ni ae ban isa nace kinmin laifi ba, kumama dan kin kira Rabi se Wa ta ri™e"

kuma ta yarda ya aureki koh''

"''wae mamy ban gane ina kiran hajiya babba ba, yaushe ni Win na taSa magana da hajiya babba ta waya kuma?''"

''kee!! adawiyah karkice xaki raina hankalina idan bakya kiranta taya kusan kullum idan mun haWu a falon alhaji take cewa kince kina gaeshe da ´an gidan da kukayi waya?'' wani irin luuu tayi da idanunta tana sakin breath

"''ohh Allah mamyy how can u possibly fall into there trap? yanxu mamy kina tunanin nice wae xance a gaesheda ´an gidannan duka? kuma of all mutane ma sae hajiya babba ce xan kira'' Wan shiru mamyn tayi dan sae yanxu ma tunaninta ya fara dawowa, jin shirunta yasa adawiyahn cigaba ''haba mamy, haba mamy gaskiya qmma banji daWi ba nidae ae koda kowa xaimin wannan Waukar mamynah banyi tunanin kema xakiyi ba, kuma ma banda abunki nida ba waya gareni ba taya xan kirasu''"

"''atoh na sani keda kikeda miji, wato ke yanxu har kinsan daWin gidan aure? kinkuma san kibi"

namiji wata ™asa bayan ni uwarki na nuna banaso bana ™aunar abin koh?''

"''mamyy pls this is a topic for another day, dan Allah karki tada abunnan mana ni banajin daWi inji yanayin fushi koda na 1mnt ne a muryanki''"

"''hunm ´annan kenan ae bakiso ki ™i ganin fushina ba tunda har kika xaSi kibi wannan yaron, amma fa inaso ki sani nidae a matsayina ta mahaifiyarki ban karSi wannan auren ba har yanxu'' ''toh ae mamy nima haka'' da sauri mamyn tace"

''™arya kikeyi ban yarda dake ba''

''mamy na rantse miki da Allah haka yake''

''toh idan hakane inaso kimin wani abu dan in tabbatar'' ''anything for u mom''

"''inaso duk abunda xaije ya dawo, duk wani abu da xai faru karki sake kokuma kice xaki yarda ki"

Wauki cikin wannan yaron barema akae ga haWa iri da waWannan mutanan''

"cikinta ta samu kanta da shafawa a hankali kamar akwae wani abu a cikinsa, ita tunda take ma abunda bae taSa xuwa kantaba kenan a rayuwarta wae ciki, mamy kuwa jin tayi shiru yasa har ™irjinta ya soma dukan tara-tara kar aje ko har ta samu cikin, jin shirun bana ™arewa bane yasata cewa"

''wae ko har kin samu cikin ne?'' dariya mae Wan sauti ta sake tana cewa

"''kae mamy wlh kinada abun dariya wani lokacin, mene kuma ciki dan Allah? ni banida komae kuma banama tunanin xan sameshi har abda so pls easy your mind pls''"

"''karfa kice xakimin ™arya koki Soyemin dan kinsan xan gano ki, kuma idan na gano koh, huuum'' ''mamy bari na kae masa wayarsa'' Wan shiru mamyn tayi har sae da ta ™ara maemaetawa sannan tace"

''ba a Wakin yake kwana b''

''aaaa'a mamy nikuwa meye haWina da kwana tare da shi? Inda yake kwana daban'' ''nayi tunanin ae Waki Waya xai kama muku''

''Waki kuma mamy? ae a gidansa dake nan muke xaune''

''au wae har gida garesa anan Win?'' ™afafuwanta ta xuro ™asa ta mi™e tana saka slipper Winta tanufi

™ofa tana cewa

"''ehh mamy yanada shi, bara na basa xamuyi magana ltr''"

"Knocking ™ofar tayi alokaci Waya kuma tana turawa ta shiga, yana xaune akan Couch ya mi™e ™afafunsa, mug ne ri™e a hannunsa da kuma Wayar phone Winsa da yake pressing"

''your phone'' ta faWa tana ajiyewa akan coffee table kusada flask

''i will call u'' ya faWa yana kallota ganin irin kallon da take masa yasakasa ajiye wayar ''are u all right?'' ya faWa ganin kallo da take masa

"''Kae da wa kake waya da darennan kuma'' ta faWa dan ita da farko dae bata lura da bt Win kunnansa ba, wani irin nice smile ya saki yana juyowa ya kalleta da kyau"

''why are u care?'' wani irin hararansa tayi tana jan tsaki

"''au kana tunanin wani abu ne wae? ko ka Wauka ina kishine? a'a, a'a kawae dae mamaki nayi dan na Wauka wani abun ne kake da wayar''"

''ehh wayace nake da Aminah ko xakuyi magana ne?'' bakinta ta taSe tanajan tsaki ta juya tafice abunta

"Takwarataa kina bani sugar wlh Wattpad, Instagram, tiktok"

@Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 4

"Da kallo yabi bayanta har ta fice, Wan juyawa yayi ya kalli front Winsa yana saka little finger Winsa a baki ya saki wani cute murmushi shikadansa yasan me yake tunani, saeda ya Wauki some minutes sannan ya saki dariya yana mi™ewa cikin wani irin yanayi yace"

''Rabi'ahhh u are eeeee. oh my'' rufe idanunsa yayi da hannayensa yana wucewa toilet dan yama

manta shaff da batun wayarsa da bae ™arasa ba

Jirgin so xaya tashi keWae nake jira Win Win Win Win Wi Win Win Wiriririri

"A haka kwanakin suka rin™a tafiya kullum sae yakaemata breakfast kuma idan xai fita ball xai bata wayarsa a haka har akayi sati Waya wanda wannan xaman da sukeyi na some minutes yasaka masa sabo da ita sosae dan banda ball da yake tafiya toh koda yaushe yana gida, kuma ™arin abun takan fito daukan ruwa kokuma dae yin wani abu saboda gidan gaba Wayansa fridge daya ne wanda yake a kitchen"

"Yanxun ma breakfast ne xaije ya kaemata dan as usual yau ma tana dakin, kallon yanda ya jera abincin yayi yana sakin murmushi ya nufi Wakin, kusan knocking biyar yayi yau amma shiru bata buWe ba gashi yau tayi locking ™ofan"

Tana tsaye jikin mirror tana gyara kanta data warware ta wanke ya soma knocking Win bata buWeba dayake tariga ta saka kaya saeda ta gama gyaran kan tsaff sannan taje ta buWe ranta a Sace sosae ''malam lfy?'' ta faWa hannunta daya ta Wagasa ta jingine jikin ™yauren

''i've brought you your breakfast'' dashi da trayn ta kalla tanajan tsaki

"''to hell with the breakfast, wae dan Allah malam kae meye matsalarka dani ne? munacan baka barni na huta ba, munxo nan ma baxaka barni na huta ba? do you know how much I try to inhale when ever i see you close? dan Allah dan Allah badan ni ba dan Allah let me breath for a second pls''"

"Kasa magana yayi yakuma kasa daena kallon fuskarta da har ta sauya, shidae yasan jiya lafiya lau suka rabu kuma bata karSi wayarsa ba daya bata cemasa tayi a'a but why is the sudden change??? Ajiyar xuciya ya sake yana ajiye abincin akan kitchen Island, ya juyo yana kallon falon yamaeda hannuwansa baya ya Worasu kan Island Win"

''why is our mothers like this?''

Yana tsaye a jin'ann playground sun tafi short time break yasa aka Wauko masa wayarsa ganin miscals daga wani taycoon dasuke son haWa business dashi kafin su wuce yasashi bin kiran maganar some minutes sukayi ya ajiye wayar yana komawa

"Koda ya dawo gida daga ball a kitchen ya sameta tana haWa tea, kallon slinder gown Win jikinta"

yayi blue ce har ™asa amma fa jikinnan kaman anyi mata fent da rigan kokuma an Winkata a jikinta ''gud evening mss'' Wan Waga idanunta tayi ta kallosa ta glass Win dayake kare mutum ba'a ganinsa

"da kyau, amma batayi magana ba sanin daman baxatayi ba Win ya sakashi shige wide Winsa Dayake yau dare yayi sosae a wajen saboda haWuwa da yayi da mr.Carlos sae wurin 11:30pm ya shigo dukansa a gajiye yake kuma yasan by now tayi bacci dan haka Wakinsa kawae ya wuce ya kwanta shima"

"Washe gari tun safe ya tafi conference a klubi Hall basu samu haWuwaba dan sanda ya tafi bata tashi ba, tana xaune wurin 2pm aka kawo mata lunch amma kuma tunda wayewar gari har lokacin bata sakasa a idanunta ba, kallon yonas daya kawo mata abincin tayi sanda yake jere takeaways Win a dinning dayake ita tana daga falo kuma falon bawani girma ne dashi ba hakan yasa duk abunda xata faWa yanaji"

''where is your boss?'' juyowa yayi da sauri yana haWe hannuwansa gu Waya ya sadda kansa ™asa

cike da ladabi yace

''he gone to great hill for a meeting but he lend me a note

Please Login or Register in order to submit comment