gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444 Chapter 12 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baccinta yayi increasing those days abinda ya kamata

"ya faru tun cikin na farko though dae tayi baccin kam ba laefi, mi™ewa yayi dan baeyi wankaba ita"

kaWae tayi ta kwanta

''na xama kifi nima'' ya faWa yana shigewa toilet

"Tun da safe sukaji knocking kusan duk ดan part Win ma basu tashi ba amma yanda ake knocking Win kaman xa'a Salla ™ofar yasa ba iya sama kawae ba har Wakinsa dayake daga can baya ana jiyowa, a lokacin suna kwance sunata bacci knocking Win ya iso har cikin dodon kunnansa, cikin nutsuwa as usual ya buWe idonsa yana kasa kunne dan jin ™aran meye yaka xuwa sae kuma ya mi™e cikin Wan sauri ya lulluSeta da blanket dan ™aran ya Wan ragu da sauri ya fita"

"Yana saukowa yaga duk su AUNTY sunyi cirko-cirko sae Nanny dataje buWewa sae kawae ya tsaya bae ida saukowa ba, to their great surprise mamy ce Wankwali a gaba tana ta tashin ™amshi, sae da taxo daedae tsakiyar falon sannan tayi wata tsayuwa ™afa Waya a gaba Waya a baya ta harWe hannayenta a ™irji from head to toe take kallon su AUNTY"

"''ina ดata?'' ta faWa tana sauke hannayenta, Wan girgixa kae AUNTY tayi tana juyawa dan komawa ciki"

''ke rabi baki isa ina magana kijuya kice xaki barni ba!!! nace ina ดata?'' ''hajiya naana ดarki batanan'' AUNTY ta faWa tana juyawa dan shigewa

''ke rabi karkice xakimin wani duniyanci anan halama an faWa miki na mantaki ne? toh wlh tun

muna shaeda juna dani da ke gwara kije ki fitomin da ดata tun kaf ''

"''Mamyyy!!!!'' ta faWa da Wan ™arfi har tana du™awa, tana daga case na farko a tsaye, shiru mamyn"

tayi tana kallonta ganin babu abunda ya sameta da alama ma bacci ta tashi ''au da gaske kinanan Win kenan? toh xonan mu wuce''

''mamy meye haka ne wae? nifa lfy nake kuma nan Win ma ae gidane bae kamata kixo kiyi abunnan ba''

''me kike nufi?''

''mamy dan Allah ki tafi don't cause any trouble this morning'' Wan kasa™e mamyn tayi

"Duk da ba yau ne karon farko da ดar ta fara bata umarni ba amma hakanan taji xafin wannan saboda a gaban ma™iyanta ne, wata irin xuciya ce ta tunxurota batasan sanda ta tafi saman ba, KONTO dake tsaye ne ya kauce ya bata hanyar dan ta samu isa ga ดarta da kyau "

"Da iya ™arfinta ta janyo ดar ta fara saukowa da ita take abun ya tsama kamar faWa ita tana janta ita kuma tana ™o™arin ™wacewa ga ciki dake jikinta ganin haka yasa da sauri AUNTY tayi shahada tayo gun sae kuma ta tsaya saboda hannu da khaleel Win ya Waga mata alaman kar ta ™arasa, wani irin kallo ta masa sae ya jinjina mata kansa kafin ma tayi wani motsi ™aran adawiyah ya karaWe falon"

"Wani irin gangara take kaman an sako fura daga bene tun daga na ukun da mamy ta janyota har xuwa na 8 wani irin xabura dukansu sukayi dan basuma san ta yanda abun ya faruba, yana isa da hannayenta ya chaSeta yana ajiye dukkan guiwoyinsa ™asa da ™arfi, kallon fuskanta yake yayinda sauran ดar part Win suka hau kuka wasu kuma sukayi waje"

"Shiru yayi yana kallon fuskanta da duk jini ya Sata gefe da gefen fuskar wanda take fitowa daga gefen hijab Win jikinta da alama kanta ne ya fashe sae kuma gefen bakinta shima jinin yake, kasa koda motsawa yayi har aka shigo aka Wauketa aka saka a ambulance idonsa da guiwoyinsa ba ajiye gu Waya, Wan xabura yayi yana mi™ewa da sauri shima ya fitan"

Ya musty dake tsaye ne yaga fitowarsa da sauri ya ™arasa gabansa yana kama hannayensa ganin

"yanda take wata irin tafiya, pakistan Win jikinsa brown sunyi stain Win jini ta ko ina ga hannayesa suka da suke rawa duk jinin a jiki kallo Waya xa'a masa a gane baya hayyacinsa abunda kawae ya"

"kiyaye xaucewarsa shine ™arfin imani da kuma nutsuwa da yake da ita, ganin yanda yake tafiya ya sakashi kallon guiwoyinsa da sauri ya ™ara kamasa yana cewa"

"''ya khaleel muje na kaeka asibitin kaema, u injured''"

Ganin kamar ma baya jinsa ya sakashi fara jansa da sauri ya mubarak da isowarsa kenan yaje ya kama masa dan ganin kaman ya masa nauyi (ya Mustapha babban Wan Abby ne ya mubarak ke binsa kuma shi yanada gida a Abuja so ko sunxo acan matarsa da yaransa suke xama) har car duka sakasa ya rufe ya xagaya da sauri yana yafito ya ru™ayya

"''kada a faWawa Abby wannan abun ku bari idan bayan Waurin aure komae ya tafi daedae ya musty da kansa xae faWa masa, am i clear?'' da sauri ta jinjina masa kanta"

"Mammah dakenan sama tana kallon duk abunda ke faruwa ce ta lumshe ido tana komawa falonta ta Wora ™afa Waya ™an Waya tana jiran shigowan ya ru™ayya, aekuwa sae gatan kuwa ta shigo, da sauri mammah ta mi™e tana kama hannun ru™ayyan cikin son jin komae tace"

"''tell me in full i don't want detailed info'' kanta ta jinjina mata tana kora mata bayanin komae, murmushi tayi bayan gama ji tana sakin ru™ayyan ta fara xagaye falon tana dukan tafin hannunta ''so that means akwae wacce xa'a saki a gidannan yau kenan''"

''amma mommah ya mubee yace kar a sake maganar taje gun Abby''

''kema kina ganin kar a sake Win? Ru™ayya idan fa kika lura da hankalinki xakigane wannan kyakkyawan opportunity ne yaxo mana na ganin mun mallaki Alhaji da gidannan dama babban shamakin ae su biyun ne idan kuma akayi sa'a ya koresu duka kinga gidan ya xama namu ae tunda ita dae waccan shashashar bama tashi take ba''

"''amma mommah bafa mutuwa antyn tayiba, ba'a ma san ta™amaeman abunda ya sameta b..'' ''amma ae xa'a sani? Kuma bari na tuna miki abunda kika manta: Najeeb shine wanda xae dubata idan kuma abun yafi ™arfinsa wani ne xae dubata, me kike tunani idan ni Winnan na haWa baki da mae dubatan?'' ta faWa tana Wagawa rukky gira"

What's mommah up to now?

Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 38 Typing.

"Shiry Abby yayi yana kallon mommah da tayi laushi saboda kukan da ta sha, so yake yayi"

gathering courage ya mi™e amma ya kasa a xaunen da yake ma jiri jiri yakeji gashi wani abu ya tokare ma™ogaronsa bakinsa kaman an Wora dutse ko magana baya tunanin xae iya yi

"''Alhaji kayi shiru bakace komae ba'' tafaWa dan ta fara jin tsoron shirun nasa kuma, hannu ya mi™a ya Wauki sauran ruwan dake kan center wanda tun jiya da dare yayi amfani da shi da sauri ya Salle murfin ya kafa baki"

"Ta buWe baki xatayi magana da hannu ya mata alama ta fice, bata kuma magana ba ta mi™e da"

sauri ya bita da wani irin kallo yana kwantar da kansa bayan kujera almost two minutes sae kuma ya tashi a xabure yana shigewa ciki ba jimawa ya fito sanye da shadda blue da hula a hannu sae car key ya fice cikin sauri

"Shiru yayi yana driving Win, saeda ya fatattaki ดaดansa dakenan da guards Winsa sannan duka barsa ya fito sun dage dole sae dae a tu™asa alhalin su basusan yanda yake ji ba, GPS kawae yayi connecting direct har ward Win da suke yayi parking da sauri ya fice"

"Tunda sukaxo akayi emergency da ita after treatment dr Win yace dole xasu mata operation su ciro abunda ke cikin saboda high expectation na wani abu kan iya faruwa da abun, Adeel ne yayi signing saboda KONTO an riga an masa alluran bacci bayan an masa dressing, duk da ma overdose suka masa saboda ™in kamasa da na farkon sukayi,"

"An shiga da ita theater room ba jimawa Abby ya shigo, wani irin mi™ewa duk sukayi a tsorace barin ma mamy da taji kaman fitsari xae xubo mata saboda tsoron daya kamata ganin Abby ko kallon inda take baeyiba ya samu wuri ya xauna kawae"

"Wani irin shiru ne ya ratsa wurin a haka har green light yayi appearing, da sauri duk suka mi™e sae"

ga dr. ya fito

''Congratulations we've successfully brough out the babies they're duplex boy and girl but the

girl have passed'' ganin yanda duk suka shiga shock yasa dr. Win kaWa kae yace

"''its because of the way the mother fall, she fall under the baby's head so kan nata ya tsage saboda buguwar da yayi sakamakon harbin ™arshe na lokacin da numfashinta xae fita datayi wa uwar a cikine ya sakata suma but thankfully the boy is fine buutt''"

''u need to insert him under care'' ''yes sir''

"Kafin su kuma magana aka fito da ita da sauri humee ta matsa tana dafa gadon cikin kuka take kallon yayar tata that looked fale kaman wacce tayi wata a kwance, suma duk matsowa sukayi ganin haka kawae nurses Win suka turata dan a kaeta ta huta"

"Two hours after ya farka, a hankali yake buWe idanuwansa bayan brain Winsa ta gama dawo da duk abunda ya faru filla filla so that means yana hospital? ina matarsa? meya sameta? mi™ewa yayi da Wan sauran ™arfin daya rage masa jin guiwansa kaman a Waure ya sakashi kallon wurin sae ma a lokacin ya lura da short ne a jikinsa kuma ba xae iya fita dashi ba"

"Toilet yaje aekuwa ya tadda wandon har ma an wanke amma bae idasa bushewa ba, janyowa yayi ya saka ya Wauraye fuskarsa ya fito"

"''yaya ka tashi'' cewar na'eem yana ™o™arin kamasa, hannu ya Waga masa yana Wan waege-waege ''kanaso kaga matarka ne? muje xan kaeka'' sae a lokacin ya yarda ya kamasa suka tafi har gaban mota, ganin ya kallesa yasa shi kaWa kae yana cewa"

''ward Win da Wan nisa baxaka iya a ™afa ba''

''sanda suka shiga yana ward Win duk ดan gidan nanan kan wasu kujeru dakenan ™ofan Wakin duk

idanu suka xubo masu AUNTY kuwa da ดan Wakinta kansa sukayi da sauri suna dubasa

"''ina take?'' ya faWa a Wan dake, shiru gaba Waya wurin sukayi sae AUNTY ce tayi gathering courage tace masa"

Tana ciki kanaso ka ganta ne?'' shiru yayi yana kallonta irin kallonnan na 'what do u mean?' Wan Wauke kanta tayi saboda fahimtar sigar kallon da tayi tana cewa

''dr. ya bada umarnin kar a shiga amma kae baxa'a hanaka shigaba so kaje ka gantan'' Wan janyewa

yayi yana Wangisawa daedae mamy data sadda kanta ya tsaya ba tare da ya Waga kansaba amma cike da girmamawa yace

''barkanku'' daga haka ya shige Wakin

"Daga ™ofa ya tsaya yana kallonta yanda take kwance akan gadon an Wan Waga gadon tayo sama so ana ganin fukarta clearlly jikinta sanye da maternity gown har lokacin, a hankali ya ™arasa inda take idanunsa still on her face"

''are u alright?'' ya faWa yana shafa fuskanta

"''dan Allah kiji sau™i wife, kiji sau™i I can't recover as soon as you're in this state so pls recover as"

"soon as u can, for me and our baby'' saddawa yayi yayi kissing forehead Winta ya juya ya fice"

Yana fitowa ya Usman na ™arasowa wurin direct kuma gun KONTO Win yayi yana cewa

''ya jikin yaya Ibrahim ya kuma mae jiki?'' kae KONTO Win ya kaWa masa xae wuce Usman Win yace

''da ka Wan daure munje kaga boy Win da aka ciro Win shima sae ka huta gaba Waya'' chakk ya tsaya

yana ™o™arin fahimtar inda maganar ta dosa

"''ehh khaleel matarka an ciro abunda ke cikinta Waxu they're twins amma macen ta koma sakamakon tsagewa da kanta yayi sanadin jefar da uwarta da akayi, sae namijin da aka saka cikin kwalba'' cewar mammah, saurin xaunawa yayi dan jin kaman kansa ya sara yana ganin jira, duk kansa ดan Wakinsu sukayo harma da su Adeel AUNTY kuwa wani irin kallo tayiwa mammah a fusace tace"

''kinga idan fa ba abunda xae kwantar mana da hankali xaki rin™a yi a gunnan ba toh gwara kije ki

kula da gida'' sae kukaji mammah anyi tsittt Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 39 Typing.

"''AUNTY what did she.'' sae yayi shiru yana kallonta, matsawa tayi ta kama kansa ta jingina da"

cikinta tana rungume kansa

"''kayi ha™uri Ibrahim ดarka ta koma sae namijin shima kuma sae an bisa da addu'a'' jin yayi shiru ya™i magana sae ta sakesa tana Wago kansa, murmushi mae kyau ya sakar mata yana shafa hannunta yace"

"''ummmana ina lfy kema ki kasance lfy pls, besides nida bama sanin babyn nayiba bare inyita jin ba daWi sannan ae Wan uwanta nanan kuma insha Allah xae samu sau™i sannan ae ba'asan rabon da xae xo nan gaba ba koh?''"

''khaleelll'' ta faWa tana sakin kuka tareda ™ara rungumesa

"Kallon yaron dake kwance a cikin cress kuma abun mamaki da Wan girmansa dan babu wacce xatace bakwaeni ne bare kuma ace wae su biyu suka kwanta a wannan Wan cikin da kaman anci abinci da yawa ya tashi, wayarsa da tun da yake a duniya mutum Waya ta taSa buWe cameranta"

ya Wauko ya fara masa hoto yanda yakenan kaman ba rae a jikinsa

"''i love u Abbyn wife, i love u so much Abakar, pls get well soon u not for me but for your mother she only has us, we'll have to fight for her, kaji sau™i kayi ™arfi kaji don't give love another headache, u'r sis Aminatu takwaran mamy has left , pls will u stay? for maa and pa?'' ya ™arasa"

hawaye na sauko masa

"Da kyar mamy ta iya ™arasawa bayan baby care Win da samu wani bango ta jingina, ahankali tsayuwar ta gagareta dole sae silalewa tayi ta du™a a wurin tana sakin kuka itama, tunda take abubuwanta shekara fin talatin bata taSa jin nadama daedae da minti Waya ba sae yau data kashe rae kuma of all people ma ran jikarta ดar ดarta ita kuwa wannan wace irin ™addara ce ta sameta ''why me? why? whyyyyy? ya Allah am a siner ya Allah i committed a big crime da wanne ido xan kalli ดata? da wanne ido xan kalli mijina? da wanne ido xan kalli s....s...sir s'' sae kuma tayi shiru"

tana rufe idonta da tafi hannunta

"A hankali idanunta suka fara buWewa tun tana gani dishi-dishi har suka ware tarrr akan POP, shiru tayi tana tunano abunda ya faru har xuwa faWuwarta, a hankali bakinta ya motsa tana furta 'mamy', sae kuma tayi saurin dafa cikinta tunawa da abunda taji kafin ta suma ae batasan sanda ta tashi xaune da sauri ba sae kuma ta dafe cikin tana sakin ihu kaWan"

Xabura KONTO yayi saboda abunda yaji a jikinsa ganin duk sun kallosa sae ya mi™e yana

murmushi yace

''bara na Wan dubata'' kae duk suka jinjina masa

"Yana tura ™ofar tana juyowa baesan sanda wani kyakkyawan murmushi yayi appearing a fuskarsa ba yana takawa xuwa gunta, itama kallon nasa take barin ma fuskarsa ganin yanda yayi xuruu jikinsa sanye da yadi ash"

"''kin tashi? y jikin'' ya faWa yana shafa kanta, hannunsa dake kan ta kama tana cewa"

''ehh na tashi amma?'' murmushi yayi dan ya fahimci shirun nata sae ya kae hannunsa kan hannunta data dafe inda aka mata theather yace

''yaronki yana cikin lafiyansa amma an sakasa a cress saboda stillborn ne'' wani kyakkyawan smile ya suSuce mata tana cewa

''wae boy na haefa?''

''boy kika haefa ko boy muka haefa?'' hannayenta dake Wan rawa ta saka ta kamo fuskarsa tayi kissing nasa for some seconds sannan ta rungumesa

"''ina sonka, ina tsananin sonka, ina sonku kae da babynmu baxan taSa iya rayuwa babu ku ba'' ''nima haka ina sonki, ina ™aunar ki, ina tsantsar ™aunarku keda Wan mu, baxan taSa iya jure rashinku ba, dan Allah kuji s..s '' kuka ya saki a hankali, hakan yasata Wan dukan bayansa tana"

cewa

"''toh kukan kuma na meye bani da babyn muna raye ba, babu fa wanda ya mutu aaa'ah'' shima shafa bayanta ya shiga yi yanajin tausayinta na kamasa dan yasan dole sae taji ba daWi idan har ta samu gaskiyar lamarin"

"''toh ya isa haka, ya isa'' ta faWa still mingling on his shoulder"

"Knocking Win da akayi yasashi xare jikinsa ya gyara mata pillow yaje ya buWe, mamy ce tsaye fuskanta a Wan ji™e da alama ruwa ta saka ™in bari su haWa ido tayi shima dama ba wae iya haWa idon da ita xaeyi ba sae kawae ya buWe mata sosae yanda xata wuce, tana shigewa ya fito ya ja masu ™ofar"

Shiru Wakin yayi ita tana kallon bangon gabanta ita kuma mamyn tana kallon floor almost a minute

sannan ta iya motsa bakinta da ™yar batare da ta Wago ta kalleta ba tace

''yaya jikin naki?'' shiru tayi ta™i magana

''dama xan dubaki ne nakuma baki ha™uri''

''ha™urinki ba xae ™areni da komae ba hakama rashin badashi so pls'' ta faWa tana pointing ™ofa

''nasani nasan nayi kuskure nasan ban kyauta ba gashi na kashe jikata da hannun. '' ''ban gane ba'' ta faWa tana ™o™arin tashi dan ita tunanin ta boy Win ya bata

''ki faWamin wanne jikan?''

''ดar biyun Wanki''

''ดar biyu?'' ta faWa maganarta har wani sauri ta ™ara

''ehh Rabi'ah ดan biyu aka ciromiki amma macen ta koma sa.....sakak....saboda. turakin da nayi

kanta ya fashe ta mutu ehmm'' ta ida maganar cikin kuka sosae

"˜o™arin xama take a gadon amma wani irin duhu ya mamaye mata ido ya hanata ganin gadon ma,"

ga wani irin duum da ears Winta sukayi sae lalube take ta gaxa samun gadon

Daga waje kuwa kukan mamy ne ya isa har wurin duk tagumi sukayi abun duniya ya taru ya masu yawa jin tana kiran sunan adawiyah tana kuka yasa ba shiru suka runkuta Wakin koda suka isa tuni ma ta suma dole dr. aka kira

"Dole duk gida suka tafi bayan magrib dan baxata samu sallama a ranar ba saboda jininta daya hau, da yake hospital Win ba'a barin ดan kwana dukansu suka wuce gida sae kuma gobe, abun mamaki kusan fin rabin ดan gidan sae suka kasa rintsawa AUNTY da abun ya gagari tunanin ta tashi tayi ta Wauro alwala ta kabbara Sallah tana cikin yi meenal da tunda ta kwanta take munanan mafarkae akan sakamakon da xasu samu a lahira na irin xaman da sukayi a gidan ta shigo Wakin AUNTYN, ganinta akan sallaya sae itama taje ta Wauro tata taxo ta kabbara"

Faka-faka pls

Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 40 Typing.

"A part Win mamy kuwa tana ta xaune a falonta tunda suka dawo ta kasa tashi ta shiga ciki, yanxu"

haka waya suka gama da Aliyah dake can greece tanata kuka wanda shi ya ™ara tayarwa mamy hankali ga kuma Usman da khaleed da suka gama nasu faWan sukayi ciki daga ita sae adeel daya lallasheta shima yayi sama muh'd kuwa ko alamar number sa batagani ba a wayarta duk da taji yayi waya da Abby da ดan uwansa amma ba alamar xae kirata

''ya Allah ubangijina ka yafemin'' ta faWa tana rufe ido

"Abby ma a nashi part Win sallahr yake idanunsa na xubar da hawaye na neman yafiyar Ubangiji saboda yasan ™addara da rabon yaransa ne ya sakashi komawa mamy bayan shekaru har akayi abunda akayi, mi™ewa yayi yaje ya buWe press ya Wauko wani duvet ya fita KONTO na xaune daga ™asa jikin kujera ya Wan sadda kansa da alama bacci ne ya Waukesa batare da ya shirya ba, ajiyar xuciya Abby yayi yana"

"Da asubahi suna masallacin gidan duk a xaune dan dama ™a'ida ne sae sun xauna, wayar KONTO dake gefensa ta fara haske, shiru yayi ganin daga hospital ake kira sae da ya ida addu'ar dake bakinsa xuwan lokacin har kira na biyu ya shigo, Wauka yayi yana fita daga mosque Win"

"Shiru yayi har aka gama masa bayanin da xa'a masan, a hankali ya xare wayan yana tin cikin gida da hanxari ya shiryo cikin shadda blue sae tashin ™amshi yake idan aka gansa daga baya xa'ayi tunanin komae lafiya saboda yanda yake fess amma da an kalli fuskansa huuum"

"Ba™in da sukayi saura wanda sukenan yake Wan haWuwa dasu sama-sama yake gaeshesu yana wucewa har ya isa gaban motarsa sae kuma ya tsaya yana jan ™aramin tsaki tunowa da yayi ya bar keys Win, kallon hannun da ke mi™o masa key yayi har xuwa fuskar mae shi"

"''kayi sauri yaya kaje ka duba jikin matarka xakaji sau™i dan nasan jiya ko rintsawa baka samu kayiba'' cewar meenal dake mi™a masa key Win, da sauri ya kaWa mata kae yana amsa ya shige da sauri"

"Sosae yayi gudun da bae taSa yi ba dan sosae da nisa tsakanin gidan da hospital, har bakin ward Win da take yaje sannan yayi parking gudu-gudu sauri-sauri ya shiga Wakin sae kuma ya tsaya, tana sadde akan gadon ba'a ganin fuskarta da kyau amma kuma sobbing Winta har ™ofar ana jinsa, shiru yayi na Wan lokaci sannan da kyar ya iya furta"

''Moonad Winaa'' a hankali ta Wago kanta ta xuba masa idanunta da sukayi ja sosae

"''ya khaleel'' ta faWa tana ™o™arin cire carnula Win hannunta, da sauri ya ™arasa yana kama"

hannayen nata sae kawae ta faWa jikinsa tana sakin kukan sosae ''ya khaleel........h..h...hh...wae....jh..w..we...a''

"''shiiiii, shiii, ya isa haka yi shiru ya isa'' ya faWa muryansa na Wan rawa jin ta™i yin shirun sae ya maedata kan gadon ya xaunar yana Wauke ™afafunta ya xauna sae ya Worasu kan

Please Login or Register in order to submit comment