gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444 Chapter 8 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasan xataji daWi when he shows some respect"

"''Assalamu Alaekum'' ya faWa da muryarsa mae daWi, dukansu idanu suka xuba masa tunda duk sun sansa, gaeshesu yayi a mutunce suma suka amsa a hakan, sae ya juya kam mamy daketa danna waya yace"

''barka da gida mamy mun sameku lfy''

"''a' a ni da Hajiyata kacemin kamar yanda ka saba daya fi min, kuma gida lfy lau'' ta faWa tana wani juya kae, Wan murmushi shima yayi yana mi™ewa yace"

''toh mamy bara naje kar AUNTY taga ban shigaba har yanxu tunda tasan tare naxo dasu hajj ''

"''su toh, to ya ita matar taka?'' mamy da taji yace baeje gun AUNTY ba ae batasan sanda ta fara ™o™arin jansa da firaba dan kar ya wuce akan lokaci, amma da yake shima ya iya sae ya murmusa yace"

"''tananan lfy mamy tana kuma gaesheki'' ya ™arashe yana yin gaba, da sauri tace"

"''toh yarinyar taka fa tananan lfy koh?'' juyowa yayi cikin wani sanyayyen murmushi yace ''mamynah, anjima xanxo musha hira inaga anan ma xanci abinci'' daga haka yayi gaba abunsa ''wae hajiya Amina na kasa gane kanki, yanxunnan yaronnan kika gama haWe masa fuska sae kuma naga n sake har kina tambayarsa''"

''me kikeso ki fahimta ดan mata?'' mamy ta faWa tana kallon hajiya maimuna ''yaushe kuka Winke keda sirikin naki mukeso mu sani'' cewar wata Hajiya

''huum bawani abu bane kawae dae kun sanni inada son cusawa ma™iyi haushi shiyasa kukaga na Wan sauko ina tambayarsa niyyata in ri™esa kar ya tafi amma yaronnan da yake shegen wayone dashi kamar tsohon dila kunga ae ya tafin'' dariya duk suka sa suna sakin arerewa wata daga ciki tace

''toh da kike tambayarsa cikin ดarki yanxu kin sauko koh?''

"''kash! ku ae shiyasa baku iya cin moriyar rayuwar duniya ba, in banda abunki ae wannan duk shirine ae, ke ni kaena ban gano gata Alhaji yakeso yamin ba sae da ดata da kuma aminiyata suka sakani a gaba suka nunamin wlh sannan na fahimta''"

"''toh fahimtar damu muma'' suka faWa suna gyara xama, itama gyarawan tayi tana cewa"

"''toh kun dae ga kaman yanda kuka sani ne kullum burina haihuwar mace, amma Allah bae bani su da yawa ba, a burina in haifi ดaดana duka as mata in samu wani xaxxafan mae kuWi wanda yakecin gashin kansa in aura masa, shine babban dalilin da yasa na auri Wan kano saboda chan ne asalin arxi™i yake as u can see Abuja kaxo naxo ne,.toh unfortunately mutuwa ta raba amma still"

"ina Wauke da burina a wuyana har akaxo Aliyah ta isa aure, kunga a lokacin Wan minister of finance ne ya nemeta kuma bae dogara da dukiyar ubansa ba nasa yake nema, dama kuma shine irin gidan da nake mata buri amma kashh. ashe mama's boy ne, nikuwa a duniya babu mistake"

"Win da nake ganin xanyi na cutar da yarana kaman aura musu wanda uwarsa ce ke tsara xaman gidansa, banaso ko kaWan uwar miji ta xama gaba a lamuran ดaดana a barsu suyi rayuwa da maxajensu cikin aminci, shiyasa na™i auren daga baya sae shi wannan Wan former governor Win yaxo nemanta a lokacin shima naso na hana saboda na raena income Win yaron saboda an sagantasa bae iya neman kuWi ba, duka imaninsa naga abunda ubansa ya tara shima naso na hana amma da yake Allah yayi sae suka sama masa babbar offer ya fara babban aiki'' Wan kallon kawayen nata mamy tayi ganin yanda suka maeda ita tv hakan yasata ci gaba"

"''sae akaxo kan babytah wacce samari suka mata chaa kamar xasu Wauketa ba aure, amma bata kulasu bata kuma taSa yarda su haWu, ina cikin binciken wanda ya kamata na bawa dama a cikinsu saboda am so confuse dan dukkansu cin gashin kansu suke, da kansu ne suke neman kuWaWensu ba ™ar™ashin iyayensu suke ba, kwatsam sae ga wannan yaron akayi ta shan fama daga ™arshe dae akaci galaba a kaena, sae me? ciki yaxo ya Sullu hankalina yayi mutu™ar tashi sae da aka xaunar dani aka nunamin wannan cikin shine mabuWin duk wani buri nawa, shine hanyar da xan yiwa Rabi xarce na har abada kuma shine hanyar da xan nunawa Habu nice nan mae ดar kuma in nuna masa naxo daedae dashi''"

Kae mamy wannan dogon buri haka??

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 24 Typing.

Meenal na xaune hannunta ri™e da wani samplena material da aka fitar daga manufacturing

"company da take managing wani ™aramin na'ura ne kaman microscope tana dubawa jikinnan fesa anata ™amshi, Wan tsayawa yayi daga ™ofar yana kallonta duk ta faWa itama da gani shes'nt alright ajiyan xuciya yayi yana yin sallama da ™arfi yanda xataji, aekuwa tajin harda Wan xaburanta dan bataji motsinsa ba"

''hajiya minee mene akeyi?'' wani irin kallonsa ta rin™a yi kaman lokacin ta fara ganinsa cikin Wan rawan murya tace

''ya khaleel welcome''

"''thank u dear, ina AUNTYN?'' ya faWa yana adjusting A.C"

''AUNTY taje Kaduna gun taro'' Wan kallon meenal Win yake da mamaki dan he can't remember AUNTY'S visiting to kd

"''taro na me?'' bakinta ta taSe tana buga hannyenta alaman 'oho' idanunta duka a kansa, jin yayi shiru yana sosa tafin hannunsa yasata cemasa"

''a kawo maka abinci ne?''

''no na ™oshi'' wani shirun suka kuma yi sae chan tace ''yaa khaleel ya matarka ashe an samu ™aruwa?''

"''ehh an samu ™aruwa alhmdlh, kekuma mene yake damunki?''"

''me ka gani?''

''gani nayi kin Wan faWa''

''a'a ni lfy lau nake'' tayi saurin faWa tana tattare kayanta ta wuce sama

"5pm dot ya bar Abuja, da yake yayi waya da boys Winsa yana isa Lagos gidan Aliyah ya sauka, suna xaune a falo ita da yaran adawiyah kuma na Waki, gaesawa sukayi a mutunce as usual"

"''ka shiga ciki yaya, ae tana ciki ta kwanta tana gama Sallah'' ''did she eats?''"

''ehh na mata tuwo kuma taci sosae''

''ko xaki tasota toh sae mu wuce gida dare na ™arayi'' mi™ewa Aliyah tayi tana murmushi ta shige

dan dama tasan baxai taSa shiga Win ba

"Idanunta duk bacci haka ya ri™eta har gun car, da kansa ya sakata ya juyo yanawa Aliyah sallama"

dan khareem bae dawo ba

''toh anty sae da safe koh?'' Aliyahn ta faWa tana le™a adawiyah da ta jima da komawa

''toh yaya khaleel sae da safe'' kansa kwae ya jinjina mata yana shigewa suka tafi

"Šago kanta data kwantar jikin window yayi ya maedasa kan laps Winsa yana matsawa yanda xa'a samu space, ya Wauke ™afafunta daga ™asa ya mayar kan seater ya xare mata kan hijab Win ya gyara mata hulan yana shashafa gashi dake goshinta kwance a haka suka iso gida, yanxu kam da kansa ya Wauki kayansa yayi ciki da ita, sae da ya kwantar da ita bayan ya mata yanda xataji daWi sannan ya fita ya danna bell dake bayan ™ofa daga ciki suka shigo suka kawo mishi luggage's Winsa"

"Washe gari baeje ko ina ba, dan wunin da yayi jiya a Abuja ji yake kaman yayi wata bae ganta ba suna xaune yana fiddo mata da abubuwan da su mamy suka bashi wae ya kawo mata, dariya kawae take tana kallon yanda yaketa bubbuWe mata ledojin, shima murmushin yake yana nunnuna mata abubuwan da kowa ta bada"

"''wae toh ita wannan jakan a ina ka sameta?'' ''Hajiyan Alii ce ta bani, kayan yamin yawa'' ''Allah sarki Ummah, she's so kind''"

"''ehh hakane kam, she's different acikin gidannan'' ya ™arasa faWa yana saka mata kwakumeti a baki"

''yayi daWi kuwa'' ta faWa tana buWe baki ya ™ara bata wani

"''kamar sun san xanje kuwa, au ban faWa miki ba a part Winku nayi lunch'' ya faWa yana bata albishir, sae ta janye kanta cike da mamaki tace"

''a part Winmu kuma?''

''ehh mamy ce taso na tsaya muyi hira sanda naje shine na mata al™awarin komawa cin abinci''

"kanta kawae ta girgixa dan ta harbo jirgin mamyn, sae kuma tayi Wan murmushi tace ''ae ta musamman ce, she knows her hand''"

''yah na yarda dan abincin kam is extendly woow'' dariya ta saka ganin yanda yayi da fuskarsa ''kaci abincin maya dole ka ruWe ae''

''huum kin ma san da naci a xuciyana me nace?'' da sauri ta girgixa masa kanta

''toh cewa nayi shiyasa Abby duk abunda xaije ya dawo baya taSa yarda matarsa ta rabu dashi ashe yasan garan da ake haWa masa yana jaa'' dariya suka saka sosae tana bashi hannu sukayi high five

"A haka rayuwan take Wan tafiya, yau gashi har su hajja sunyi wata da komawa, wanda kuma har a yanxu bae samu magana da AUNTY ba dan ta™i yarda, sosae abun yake cinsa amma yana ™o™arin dannewa baya nunawa kowa he always include his wife first amma hakanan ya kasa faWa mata, tunda kusan itace sila inda bae aureta ba they can not came to this extend, Mahmud kawae ya faWa wanda shine ya basa shawaran ya kuma xuwa Abujan though dae ya koma sau biyu a cikin watan but still ana making masa excuses"

"Duk abunda yake ciki tana sane kuma kallonsa kawae take dan tasha farkawa daga bacci ta iskeshi a xaune gefen bed yayi tagumi wanda ba haka yake ba, baya ™arar da darensa a bacci wannan ta sani amma kuma sallah yake ba tunani ba, daren ranar da xae tafin ma bae yi bacci ba yanata faman tunani itadae da yake harkan gabanta ta isheta tana gama haWa masa bag Winsa ta kwanta, washe gari kuma koda ta tashi har ya wuce, duk da bataji daWi ba amma tanata ™arfafa xuciyarta ko tunaninsa ta™i yarda tayi"

Wato har yanxu dae ajinnan na nan kaman yanda yake

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 25 Typing

"Hakanan taji tanason cin alala, Wan taSe baki tayi tana shafa cikinta"

"''nikam yaushe ma nae ganin alala har naci bare naji inaso?'' ta tambaya tana kallon cikinta, sae kuma ta taSe baki tana mi™ewa tayi kitchen Win, da yake tayi zuhr sae kawae tayi xamanta a kitchen Win har ta gama ta xubo ta fito tana hurawa da baki, wayarta daketa vibrate ta kalla 'H' idanunta ta Wan fiddo da mamaki sae kuma ta Waga kiran"

''H mae abun mamaki'' ta faWa tana xama

''anty kin wuni ™lau'' aka faWa daga cikin wayar ''lfy''

"''masha Allah, kina gida ne? munaso xamu xo kawo miki IV Win Naanah ki turamin address'' ''dan Allah? abun yaxo kenan''"

''ehh wallahi xanyi hanging yanxu dan ina driving ne ki turomin yanxu hope kuma kina gida'' ''ehh ina gida sae na ganku'' daga haka ta ajiye wayar

''alalana kar kiyi sanyi dan Allah'' ta faWa tana kaewa baki daedae kiran KONTO ya shigo ™in Wagawa tayisae da ya mata kira na biyu sannan ta Waga ta saka speaker ta barta anan kan table tana tura baki gaba

"''ya wuninki?'' ya tambaya daga can, saeda ta kusa 10 second sannan ta amsa, dagacan murmushi yayi yana gyara kwanciyarsa dan dama yasan a rina"

''yaya madam da babyn madam suke?''

''sae ka tambayesu ae''

''toh ae su Win ne nake tambaya koh?'' ''kanka dae akeji ni ba ruwana''

''toh shikenan dae have u eaten?'' Wan kallon alalan gabanta tayi tana smile tace ''guess what am having''

''oww wae yanxu ma kike lunch?'' ''ehh mana''

"''sae yanxu sukaje suka kawo abincin kenan?'' ''a'a haba kawowa dae, ni na dafa fa''"

''ke kika dafa? toh bakiyi baccin ba yau kenan?''

''nayi amma ana zuhr na tashi nayi alala'' kansa ya jinjinayana taSe baki yace ''so u know how to do such things koh?''

''yaaah i know much''

"''gud for u, ni kinga ko abincin ba'a bani b...''"

"''toh wani ya aikeka ne? Allah ma ya ™ara'' tayi saurin faWa dan taji WaWin ™in basan da akayi, dagacan shima wani irin tashi xaune yayi yana ri™e bakinsa dan mmakinta na xallan yarintan da har yanxu yake Wawaeniya da ita yace"

''wato kina farin ciki bcox am starving koh?''

''aa nifa kar ka fara kace xakaga laefina ae saeda na faWama kar kaje Abuja amma ka™i jina''

dariyan dake taso masa ya danne yana maraeraecewa yace ''yanxu dn Allah yaushe kika ce min kada naxo Abuja?''

"''duk lokutan da kake cewa xakaxo ae hanaka nake nace kayi xamanka sae kace 'inyi xamana as how? idan banje Abujannan ba babu xaman lfy fa' nikuma sae na ™yaleka da halinka'' sosae yake dariya jin wae muryansa ne ta kwaekwaya, itama dariyan tayi"

"Wunin ranar a sake tayisa saboda xuwan 'H' da wasu ™awayensu biyu, sunsha hira kaman ba gobe dan wuni suka mata sae wurin magrib suka wuce da yake da car sukaxo iya compound ta tsaya suna ™ara yin sallama aka buWe get duk idanu suka maeda kan motar dake shigowa har yaxo yayi parking nata ya fito, wani irin ihu ta saki tana rugawa a guje shima cike da Woki da kuma sanin abunda ke jikinta sae ya sau™a™a mata gudun ta hanyar rugawa a guje ya chaSeta sama yana cewa ''oyoyo bubba naah''"

"''oyoyoooo'' ta faWa dan batama kiransa da ko wanne irin suna ''baka....faWamin....kana. hanya..b.a'' ta faWa tanata faman nishi, hannunta dake cikin nasa ya ™ara"

"ri™ewa yana juyata tayi facing friends Winta dake kallonsu, ganin sun juyo sae suka fara kame-kame"

"''ba™inki'' ya faWa yana janta gabansu, duk gaeahesa sukayi ya amsa yana sakinta yace"

"''bara na sake muku ™awarku kuyi magana, ki sameni a ciki idan kun gama'' daga haka ya matsa"

gun boys Winsa suna gaesawa

''kinga dama tafiya xamuyi kuma tunda ga mijinki bisa ma ™arasa hiran ta waya kokuwa''

''roh shikenan na gode muku har ba iyaka sae munyi magana'' tana tsaye har suka fice tanata Waga masu hannu taji ya rungumota ta baya yana saka kansa cikin wuyanta

"''my loveee'' in wisfer ya faWa yana sakata jikinsa sosae, itama narkeqa tayi a jikin nasa dan tunda ya mata haka tagane ba kowa a compound Win dan shi mutum ne mae kame kansa inda mutane ''muje ciki ka huta'' ta faWa bayan ta juyo tayi huging Winsa"

''yauwa toh muje'' ya faWa yana Waukarta

Suna xaune bayan isha a dinning shi yanacin basmati Green Jallof itakuma tanacin farar doya da

"mae, duk sunyi shiru shi ya fara gamawa wanda dama kullum a haka suke wani lokacin ma kafin taci rabi ya cinye plate Waya, mi™ewa yayi yana Waga hannayensa dan jikin ya saki ya kalleta sanda yake sauka yace"

''bara na ™ara watsa ruwa before in fito make sure u done'' kanta kawae ta jinjina masa dan bakinta

a cike yake

"Tana gamawa ta bar kayan anan dan shine yake gyarawa ya hanata, Waki ta wuce yana xaune yana shafa bayansa take kallo duk da yanada duhun fata amma kallo Waya xa'ayi masa asan lallae fatar tana jin daWi, ta cikin mirror yake kallonta suna haWa ido ya sakar mata murmushi yana cigaba da shafa mansa, a hankali ta taka har gabansa sannan ta xagaya hannayenta suka koma bayansa tana xama akan ™afafunsa"

''ya akayi aka haifoka black bayan babanka bama Wan asalin nan bane?''

''ya akayi aka haefoki fair bayan iyayenki ดan asalin nan ne?'' lips Winta ta tura kusa da hancinta tana cewa

''saboda mamyna itaWin fara ce''

"''gud toh nima saboda mamana black in complexion ne so i take after her'' ya faWa yana kallon idanunta, bakinta ta Wan taSe tana shafa beards Winsa tace"

''ae gwarama da kae ne ka Wauko duhun fatar tata da ace kuma wannan yayar taka da take macene ta Wauko fa?'' dariya maganar tata ta basa sae ya kama bakinsa yana cewa

''waye yace miki yayata ce? ™anwata ce fa'' idanunta ta Wan xaro sae kuma ta mayar da su tana cewa

"''Chabb yanxu wannan babbar da nake gani ™anwarkace?, koda yakema ae ba abun mamaki bane"

tunda kae tsohone dukafa gidanmu ka girmemu su mamy ne kawae suka girmeka'' ''toh amma kuma yanxu ae mu sa'anni ne koh?''

''sa'anni da wa?''

''da ke mana'' wani kallo ta masa tana cewa

''chabb wlh a'a kaeda har yaa Usman ka girma inaga ni da nake ™anwarsa ta ™arshe chabb''

"''waye yace miki na girmi Manu, manu ae babbane bama sa'ana bane''"

''chabb toh maedani wata yarinya dan kawae bakaso nacema tsoho shine xaka wani ce wae yaa Usman ya girmeka'' dariya sosae yake yana ™ara ri™eta ya haWe forehead Winsu still da ดar sauran fara'arsa a fuska yace

''yanxu ae ban girmeki ba tunda kin riga kinsan girman kinga mun dawo shekaru Waya kenan''

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 26 Typing.

A haka sati ya kuma xagayowa still shiryawa yayi ya tafi Abuja sanda ya faWa mata a dawo lfy

"kawae ta masa lokacin itama tana shirin xuwa gidansu Naana dan har anyi wuni jiya, ta rigasa"

tafiya dan wurin 11am ta wuce shikuma sae rana tayi

"Sosae sukayi mamakin ganinta dan ita kwata-kwata biki ba stuff Winta bane, sakin jikinta tayi tanata cuWayya da mutane duk sae ta manta da Sacin ranta ta sake sosae, wuni ne xa'ayi sae lady's party da yamma, makeovers na gama yiwa friends Win amarya akace itama su mata da farko ™in yarda tayi sae da aka Wan lallaSata sannan ta yarda akayi amma very light kuma tayi kyau to the core"

"Tana xaune wurin event Win ta bayan pool Winsu akayi decoration Win dan gidan is huge kaman nasu, wayarta na hannunta tanata dannawa dan duk abunda ake ko alaman tasi batayi ba batama kallon abunda akeyin harkanta kawae take, taji sanda aka xauna kujeran kusa da nata amma bata Waga kae ba sanin ba ita kaWae bane agun"

"''yammata barkanki koh'' banxa tayi dashi, ganin ya kuma magana bata ko Waga kanta ba sae ya saka kyakyawan hannunsa ya kama edge Win wayar yana xura yatsunsa ya rufe fin rabin screen Win dasu, Wan tsayawa tayi for some seconds sae kuma ta Wago in her danger existence, to her big surprise sae taga KONTO yana mata wani cute smile"

"''hii madam'' ya faWa yana mata wink, hannunta ta mi™a ta daki shoulder Winsa tana tura baki tace ''Allah ka fusata ni fa''"

''hahahaa toh meye xae fusataki keda kikayi new catch'' ya faWa da ™arfi yanda xata jiyosa ''wallahi da gaske naji haushi nifa na tsani namiji yamin magana barin ma idan a gun biki ne'' ''yanxu kuma ae gashi kinyi sabo kuma baki isa kice bakya sona ba dan baxan yardaba Allah''

"''toh aekuwa ni bakamin ba, i mean ba-na-yii'' dariya suka kwashe da ita yana Wan jan checks Winta Sosae ta gaji duk da ba rawa tayiba amma kafafunta wani irin ciwo takeji suna mata da suka iso gidama hannayenta ta Waga masa yanda yara suke idan sunaso a Waukesu, hulansa ya mi™a hannu ya karSa daga gun yaronsa dake bayansa ya sallamesu yana saka hulan cikin pocket Win wandonsa ya tattare hannun rigansa ya Waukota kaman wata new born yayi ciki da ita"

"Bayan sun gama shirin bacci tana xaune a tsakiyar gadon yana samata socks hannunta ri™e da cup cike da lemon juice dan tunda ya kaeta follow up doctor yayi instructing nasu akn ta rin™a sha duk dare, the cup cover half of her face sae idanuwanta data xuba masa tana kallon duk abunda yake, shi irin maxajennan da hidimar iyalansu is their best chores ne kusan hakan kaman ha™™insa ne yake gani, idan earrings xata saka toh xai taemaka mata idan takalmi ne xata saka sae ya kawo mata shi har gabanta 'why did i married him late?' ta tambayi kanta duk a cikin tunaninta"

"''Naira for ur though'' ya faWa trembling his fingers in her sight ''nothing, kawae ina kallonka ne''"

"''kina tunanin dalilin da ya hana ki aureni tun tuni koh?'' idanuwanta ta fiddo tana kama baki, girarsa Waya ya Waga mata yana cewa"

"''kinsan am mind reader, so i can observe everything sharfฒ''"

"''kaga malam banason cika baki ae observation daban mind read daban, besides ae kowa ma is mind reader''"

''except u''

"''bara na faWama wani abu, kaga wannan friend Win tawa da muke bikinta yanxu?'' ''she's so close to u amma''"

''me ka gani?'' ta tambaya tana kwantawa kan laps Winsa dan ta gaji da xaman

"''ehh toh naga kinata Wokin bikin kuma naga kinje da wuri sosae, as for my information you're not fond of biki''"

''ehh toh kasan mum Winsu ™awar mamy ne sannan late yayarsu da khall xae aura koh sae ta rasu''

"''oh, oh wae da ™anwar farha ce?''"

''ehh gidansu Waya ashe kasan farha?''

''yess yana yawan bani labarinta duk sanda naje gunsa a Cambridge har gaesawa ya taSa kaeni munyi''

''so u recently go to Cambridge?'' Wan taSe bakinsa yayi ya ce

"''no not really, u see i attend Cambridge driving academy so his college is close by that's why we meet alot''"

"''umm, so u attend the best driving school? u will be a best driver i guess'' ''faWi ki ™ara'' he said with proud motion"

''kasan Cambridge sosae''

''University of Cambridge ma nayi ae''

''wooow u attended the most expensive health school'' ''yap''

''kagan tanada kirki sosae koh?''

''tanada kirki though batada sakin jiki nima kuma kinga haka naie so lokacin da muka gaesa kaman xata shige cikin ™asa tanata nu™u-nu™u shikuma he was irin ae ba komae ni yayansa ne ta saki jiki but she fail''

"''™um... haka take bata sakin jiki, kasan tare mukayi sec dasu toh ita naana tun xuwanmu muke friendship da ita saboda halinmu dake resemblance muna j.s.s 1 suna 3 a lokacin aka taSa Waukomu a park tare, ni xan tsaya a kano suma kuma xasu tsaya toh shinefa mukaga munxo har unguwar da xamu sauka a tare su suka tsaya a gidan wata mata kusa da gidan ummanmu (A'isha yayar mamy) hajiya ta Benin, shikenan bayan sun huta sukaxo nan gidan ummanmu tare da kakar tasu daganan dae har aka gano ashe an jima da sanin juna shnefa har soyayya ta shiga tsakaninsu da khall''"

"''tanada hankali da kamun kae baxaki taSa cewa a waje take karatu

Please Login or Register in order to submit comment