gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading CHARBIN KWAE Sirrin Yaudara da Ramuwar Kaddara by Officialraah444 Chapter 10 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gama amsa sallamansa ''ykk''

''ina lfy maman unborn Wina fa?'' ''nima haka''

''um masha Allah ba'ayi bacci ba kenan''

''um'' Wan shiru yayi jin yanda take amsawa sae can yace

"''ina fatan dae babu abunda yake ciwo kokuma abunda kike so'' ''nikam m xanso tunda niaajiyar Allah ce, lfy ta klau''"

''dan Allah kiyi ha™uri ban samu na kiraki ba tun daxu wlh na shiga busy ne'' kanta take jinjinawa

kaman yana gabanta har ya gama

''shikenan sae da safe'' bata tsaya jiran yace komae ba ta kashe kiran ta saka wayan Flight mood ta kwanta a cikin kayan tana sakin ajiyan xuciya

"Da subhi tana kan dadduma taji kaman motsi a falon Wan saurarawa tayi jin da gaske motsin ne sae tayi bismillah tana gyara himar Win jikinta ta fito falourn, hasken wurin a kashe yake kuma switch Win tana daga can gefen water dispenser kuma opposite ne da wide Win, da yake ana fitowa falourn tv na daga bangon ™ofan so ta bayan kujerun xatabi ta kunna, Wan ware idanunta tayi dan ba haske kwata kwata a wurin"

"Karaff taji anyi sama da ita, tun asali ita mutum ce da batada tsoro ko kaWan dan haka Wagatan da akayi bae bata tsoro ba kwata kwata sae ma wani fusatata da abun yayi kunsan abu ga mae ciki hannu ta Waga daedae xata bugesa ya sauketa akan gadon a hankali yana kunna bedside lamp"

"''hiii dear'' ya faWa yana sakin dariya, kallonsa take idonta cike da mamaki kafin tayi gethering caurage tace"

''wae kaen.....meye yasa ka dawowa yau? nayi tunanin ae xaka ™ara koda sati ne'' ta faWa tana maye gurbin mamakinta da harara

"''ina xan iya xuwa batare da kayana ba'' ya faWa yana Wan mata cakulkulo, bakinta ta taSe tana jan gemunsa"

''amma ae yanxu kaje ka kwanan koh?''

"''ae wannan ne na ™arshe hakan baxata sake faruwa ba'' bakinta ta taSe tana juya masa baya, da sauri ya xagaya inda ta maeda fuskar tata, sae ta ™ara juyata ya ™ara juyowa tana kuma juyata sae ya kwanta a gadon shima sannan yasa hannunsa duka a ciccoSota ya Wora kan cikinsa ya ma™al™aleta sosae"

"Suna xaune wurin 11:30pm tanata bashi labarin rayuwarta ta secondary shidae saedae yayi murmushi kokuma ya rungumeta idan abun dariya ya kama kuma yayi, sosae yake kallonta baya yarda ta fice dga sign Winsa, jin tayi shiru yasashi cire tagumin da yayi yana cewa"

''kikayi shiru kuma''

"''ehh na gama saura kae'' idanunsa ya fito dasu yana nuna kansa da yatsa, sae ta jinjina masa nata kan"

''amm ''

''a'a ni gaskiya sae kamin labari'' ''toh shikenan shikenan amm ''

"''ka ban labarin ku'' girarsa Waya ya Waga alamar bae jane ba, sae ta kama hannunsa ta jasa cikin jikinta hannunsa na gefen cikinta tace"

"''ehh mana labarin rayuwarku bayan mutuwan mamanku'' ''there's nothing new about rayuwanmu ae, u know everything''"

"''everything as how? ni ae bansan komae ba kae da ba a Wakinmu ka taso ba, kufa ba ดan uwanmu bane'' kallon bakin dake maganar yayi yana ™aramar dariya"

''idan aka hangoki daga nesa kaman wata babba sae an xauna dake a gane how childish u're'' bakinta ta turo gaba tana dukansa

''wlh ni ba yarinya bace tunda yanxu na kusa haehuwa''

"''aaaaaaaaa, takusa me?'' dariya suka kwashe da ita sosae tana rufe fuskarta da hannu Officialraah444"

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 31 Typing.

''bayan rasuwan mother Winmu ni ina gun AUNTYna Jamilah kuma ta koma gun dangin dr.

lokacin ae kinga tana ™arama nakanje duk bayan hutu har naxo na tafi institut auf dem Rosenberg

a can nayi secondary''

"''what, what, what wae a wannan makarantar kayi karatu?'' kansa ya jinjina mata da sauri tace ''amma wannan makarantar ae tafi ko wacce makaranta tsada a duniya fa ko ba wacce take a Switzerland ba?''"

"''ehh ita fa, acan nayi karatuna daganan na wuce Cambridge University acan nayi mastered degree Wina na fara aeki a wani clinic Win dr. dake Poland for almost 2 years sae na koma dan yin professional studies Wina sae nayi changing of institution nayi a Harvard saboda gida dake kusa da ita ina gamawa na fara business which is my dream kuma gadona tunda mahaifina anan yafi bada ™arfi, shikenan labarin namu''"

''umm interesting amma fa baka iya bada labari ba Allah kawae summarizing kamin'' ''yah dama na faWa miki ae''

''kuma sister Win naka ban taSa ganin taxo gidanmu ba'' ''Yah bata xuwa Nigeria randomly gaskiya'' ''amma duk bukuwan da ake a gidanmu ba taSa ganinta ba''

''baki taSa lura da itana dae amma tana xuwa''

''ummm toh amma su anee ina abbansu? ban gansa ba har akayi abubuwan bikinmu aka gama fa?''Wan tsaki yayi yana gyara mata kwanciya

"wani sakarae ne uwar tasu ta fara soyayya dashi babansa shine minister of transportation na Ethiopia, tun ganin farko danama yaron naji bae kwanta min ba na nuna mata ni bana sonsa amma yarinyarnan bataji ba suketa tarayya nikuma dana gano haka sae na cire hannuna daga lamarinta ban kuma cewa uppan ba, a haka har lokacin bikin yaxo banyi niyyar xuwa ba amma ana gobe auren data kirani tanata kuka da lallaSani sae naji jikina yayi sanyi dan nasan she doesn't have anyone better than me, lokacin ina professional studies Wina, before Fatiha na xauna nayi magana da shi akan yanda nakeso xamansu ya kasance dan baxan Wauki iskancinsa akan ™anwata ba a gaban dubban mutane ya amince da rules Wina sannan aka Waura'' Wan shiru yayi for breath sannan yaci gaba"

"''at first kaman komae lafiya lau, dan duk sanda na tambayeta tana nunamin all is well, so nasan yarinyar akwae xurfin ciki morethan u think so ina monitoring xamansu komae lafiya except when she get pregnant, ya fara fito mata da wasu halaye masu wahalar tafiyarwa saboda ta™i yarda suyi aborting baby's Win thought a lokacin ma ba'asan twins bane, so akwae house help da aka kae mata ita take faWawa ita mom Win gidanmu ita kuma ta faWamin, so ni inada wani abu sam bana bari ™aramin abu ko babba ya Sata ala™ana da mutane, sanda na gano how they treated my sister sae"

naje kae tsaya to his mother matar sae ta nuna kaman batasan komae ba iri ae Wan baya nunawa a

"gabanta ban tsaya sauraraenta ba i left so daga lokacin sae abun ya ragu sosae except when do find out abunda ke cikin are twin's female twins, sae suka tada rigima kuma wae a masu tada rigiman hada yaran Uncle Winsa''"

"''saboda samun wuri'' ta faWa da mamaki, kansa ya jinjina yana ci gaba"

''ita ดar uncle Win nasa daya doctor ce itace ta bada shawaran aje ayi inducing yaran'' idanu Adawiyah ta xaro tana kama bakinta da hannu jin xallar imani da ya cika wannan mutane

"''so sae yaxo ya sameta wae yayi magana da ดan uwansa sun faWa masa wahala ce xa'a kawo masa tun yana yaronsa xa'a sakashi ya tsufa ba mataemaki sae ™arin wahala dan haka xa'aje ayi inducing yaran, kae tsaye ta nuna bata yarda ba hakan sae ya tada wani sabon tashin hankali sae ta nuna tanason kawae auren ya rabu data nuna hakan sae kori duka house help Winta sukayi torturing nata a wani Waki no phone no any accessory abinci ma random abu suke bata, infact dae kaman wata slave, toh mutane sunga kwana biyu shiru dan ita mutum ce da bata iya xama babu communication"

"A tafi a tafi almost three weeks mom batajita ba idan ta faWawa dr. sae yace maybe koh abun cikin ne data gaji sae tayi deciding ta kirani, so a lokacin ashe itama AUNTY da danginmu da yawa sun lura da hakan, sae ta riga kirana ta sanar dani sudae hankalinsu ya tashi so sae na lallaSata munyi maganar ba jimawa grandma Winmu ma ta saka aka kirani wae sunje gidan Jemie an hanasu shiga ance masu babu mae irin sunan a gidan, kinsan babban abun tashin hankalin?'' kanta ta girgixa masa da sauri dan ta ™agara taji yanda aka ™are"

"''muna cikin magana da ita mom ta Winga kira, in ta™aece miki basu barni ba a ranar sae da suka tabbatar na isa Chicago so da xan tafi duk boys Wina almost 26 ne tare dasu na tafi a private jet Wina dukkansu suka saka suit black nikuma na saka shadda white, so gidansu is in the suburban opposite lightscape botanic garden so akwae babban filin da xae Wauki 2 jet at a time anan mukayi parking namu muma aka kawo mana motoci suka idamu har gidan, kafin mu isa wasu daga cikin boys Wina sunje sun daki guards Win har sun buWe mana suna tsaye suna jiranmu, sanda naje basanan ma masu gidan akwae wani festival da sukeyi bean day (ranar wake) a cloud gate dukkansu sun tafi can, thanksfully akwae CCTV a gidan ta cikin wannan cameran akayi tracing event that are happening mukayi copying Winsu sannan naje da kaena na fito da ™anwata dake tsakanin rae da mutuwa daga....h.h.han...nunsu..'' lumshe idonsa yayi saboda wani Waci da yakeji yana mamaye masa wuya, ruwan da ke kan bedside ta janyo ta tsiyaya masa a cup ta basa ya sha saeda ya Wan dawo nutsuwarshi sannan yaci gaba"

"''direct hospital na badata nikuma na xauna a gidan almost 2hr sannan sae ga masu gidan sunje sun gama yin yanda sukaga dama sun dawo duka a gajiye boys Wina sae suka hanasu shigowa aka kirani aka sanar dani cewan sun iso, dukkansu sun shiga mummunan shock da suka ganni kuma a take a wurin na bada umarni yarana suka karya masa hannu before police come and chase him, kuma nayi suing nasa to court as i promises him, ba'a wani wahalar da shari'a ba saboda i have everything in hand kawae akayi prison dashi jukuncin bullying matarsa for 15years, sae muka ci gaba da kula da ita har ta haefi yaranta tunda sukaxo duniya koda a hoto ban taSa yarda dangin ubansu suka gansu ba sae da sukayi 5years a lokacin da kaena nace ta kae ma kakarsu ta gansu, so yanda ta nuna xagwaron jin daWi yasa har yaran sukan Wan je time to time suma da sun fara xuwa wae duba yaran sae suxo sau 2-3 per month shine na hana, amma yanxu everything goes well'' ''toh amma uban fa?''"

''he die'' idanunta ta buWe a tsorace xatayi magana ya janyota ya mata rumfa yana saka hannunsa a

lips Winta

Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 32 Typing.

"A haka kwanakin suke tafi da sauri yau gashi har cikinta ya kae seven month, duk ™arshen sati da"

"kansa yake kaeta check up shi yake driving sannan ya xagaya da ita cikin gidan duk bayan subhi prayer, xae tsareta taci abinci koda kuwa bayanan da lokacin cin abinci yayi xae kirata video call har sae ta gama ci, haka idan lokacin bacci yayi xae kira ya musu addu'a yana mata fira tana amsashi har sae yaji tayi bacci sannan ya kashe yayi abunda ke gabansa"

Abuja xasu tafi dan tun farkon samun cikinta da sukaje Abuja bata kuma xuwaba sae a jiya da yace ta shirya xasuje saboda bikin khaleed da khaulat da xa'ayi haWe dana humaerah da hindu ดar gidan uncle musa da xa'a fara duka a jibi Tuesday

"Duk abubuwan da tasan xata bu™ata ta gama haWasu shima nasan ta haWa ta fitar da duk abunda xae lalace before dawowanta dan ba tare xasu dawo ba yanxun ma bayanan daga Morocco xae dawo a yau Win gobe kuma su tafi Abuja ita har ga Allah bataso sae yaxo nan ba amma he insisted dole sae yaxo ya tafi da ita, tana cikin haWa kayan aysha da yake anan yarinyar take hutu yanxu tana cikin sati na biyu, ta jiyo dirin motocinsa dan convoy aka masa"

"Sae da ya gama sallamar yaransa sannan ya wuto da sallama ya shigo falon as usual, kallon inda aka ajiye luggages Winsa yayi sae kuma ya Waga kansa yana kallon parlourn daketa ™amshi, baeji motsinta ba da alama tana Wayan parlourn can Win ya nufa da sassarfa aekuwa yana tura ™ofar yayi kyakyawan gani"

"Tana Wan xaune jikin hannun kujera jikinta sanye da leshi black an masa kyalliya da maroon and light green Winkin bubu tasha Wauri mae V shape wuyanta da hannu sun sha gold sae walwali suke tanata tashin ™amshi, hannayenta dake naWe ta warware tana ware masa su, a hankali ya fara takowa kaman irin angonnan idan ana event anxo shigowa dashi da abokansa a baya, wani irin lumshe ido sukayi lokacin guda feeling each others present almost a minute before they break the hug"

''welcome hubby'' ta faWa cikin raWa bayan ta kara kanta jikin haSansa ta saka tafin hannunta ta kama gefen haSan

''nice seeing u wifey'' shima ya faWa yana kama hannayenta

''ya babynah?'' hannunsa dake cikin nata ta Wora kan cikin da xa'a iya cewa bae wuce wata 5 ba ''lfy lau tana missing masoyinta''

"''masoyinta ma yana missing Winta, Bismillahi Allah'' ya cicciSeta dukanta sukayi ciki"

''wae ina ดar hutun taki ban ganta ba?'' ya tambaya yana cire spoon daga bakinsa

"''wallahi wae wanka na kuma mata na barta tana ni ina haWa kaya kawae bacci ya Wauketa so sae na gyara mata kwanciya na kyaleta, shine fa har yanxu shiru ba'a tashi ba''"

''da alama ana kula da ba™uwarnan sosae'' dariya tayi tana cewa

''koyo ne nake kafin tawa taxo'' ''ya dae kamata''

"''yanxu goben da wuri xamu tafi koh?'' ta faWa tana dafa shoulder Winsa, hannu yasa ya lakaci hancinta yace"

''uwar xumuWi ae kin bari goben tayi koh? wae ma wait kin haWa komae naki dae koh'' bakinta ta buWe tana dariya tace

"''Ehh na gama komae, wae ya akayi ka iya sakawa mutane suna kaman wani cikakken bahaushe?'' dariya sosae ya saka yana ratayo kanta ya matse"

''me kika mayar da ni?'' jin ta kasa ™wace kan nata yasata cewa

''babban yayana'' dariya ya kwashe da ita sosae yana sakin kan nata ya rakata da Wan™washi

"''kin ceci kanki yarinya'' kan take sosawa itama tana dariyar, sae ga aysha ta fito tanata sosa idanu ''aysha lfy?'' ta faWa tana kama hannayenta"

"''anty hayaniya ta hanani bacci'' inji yarinyar tana kallon KONTO dake kallonsu shima, gira adawiyah ta Waga masa tana pointing masa aysha dake kallonsa"

''kinga baby inaga kuwa hayaniyan yayyenki dake wajene bara naje na musu magana''

''a'a ba hayaniyansu bane it's your laughter'' komawa KONTO yayi yana jingina bayansa da kujeransa

''shikenan toh xo kici abinci''

"''no am not hungry, xansha yoghurt''"

''toh ina xuwa'' ta faWa xata wuce yayi saurin cewa

''kinga xauna bara naje na Wauka mata'' daga haka ya tafi gun fridge dan Wauko mata

Suna xaune a kan gado wurin 12am magana suke akan wani business nasa tun Waxu jin fara jin

"bacci, sae ta mi™e tana cewa"

''koxo kayi wankan mu kwanta bacci nakeji'' hannu ya saka ya janyota ta dawo jikinsa ''ki bari anjima muyi wankan gaba Waya mana''

''me yasa toh sae anjima?'' lowering eyes Winsa yayi yana shafa bare neck Winta cikin wani irin murya yace

''kinaso kisan dalili?'' juyowa tayi tana masa irin kallon da yake mata

''xanso insan dalilin kuwa? umm a'a nama sani ae'' ta faWa tana haWe forehead Winsu

"Washe gari tun wurin 11am suka wuce Abuja da yake a jirgi ne babu jimawa suka isa, masallaci yace a saukesa sukuma akayi ciki da su har bakin part Win mamy tasaka a kae ta saboda dangin Ummah na can garinsu duk sunxo so gidan akwae ดar hayaniya kuma batason ayita kallonta shiyasa har ™ofarsu aka kaeta sae ga maids Win mamy sunxo da kansu suka tareta kamar wata gimbiya sukayi ciki da ita"

''oyoyoooo ga mum unborn'' sumee ta faWa tana xaune a tsakar falon mamy ana mata lalle

"''oyoyo ga sweetheart'' ta faWa tana bata hannu suka buge dan ba'ayi xanen a cikin tafin hannun ba ''tun Waxu muke kallon hanya, har ya Aliyah ta gaji ta shig..''"

"''bacci koh?'' ta tambaya tana janye gyalenta ta jefar a kujera ''wlh kuwa keda kika san ya Aliyah da rashin son xama'' ''Allah kyauta mata dae, ina mamy?''"

''mamy ta shiga part Win Ummah'' da mamaki take kallon sumee a'iya saninta dae basuda matsala

da Ummah dan mace ce datasan kanta amma ae mamy bata wani shiga harkarta in ba gaesuwa ta mutunci da sukeyi ba

''me ake a part Win naku da har mamy ta tafi?''

''Abby insist wae xasu shafawa indo lalle dole itama taje ayi da ita'' kanta ta jinjina tana kwalawa maid Winsu kira

''wae ku meyasa kullum sae ance kuyi abu kukeyi ne?'' Wan shiru matar tayi tana kallon ™asa

''nima fa ishirwa nakeji'' cewar Aysha a Wan kwaSe

"''shiii ba Uncle ya hana magana irin haka ba?'' cewar adawiyah tana hararan Ayshan, tura baki yarinyar tayi tana kauda kanta"

''kije kekuma ki kawowa mutane ruwa dan Allah kafin mu mutu da ™ishi'' juyawa tayi da sauri

deep down tana tunanin abunda ya sauya adawiyahn haka? Readers ana tambaya fa

Officialraah 444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 33 Typing.

"Kallon ruwan da aka ajiye a gabansu sukayi, wani irin xabura Aysha tayi tana juyawa ta xumSura"

"baki, ita kuwa gimbiyar ae baki ta saki tana kallon matar dan mamaki sae kuma ta girgixa kae cike da takaeci amma kafin tayi magana sumee ta rigata"

"''wae dan Allah ku wanne irin dull ne eyeh, i said which kinda dull are u? yanxu mtarnan tace a basu ruwa shine xakije ki Wauko wannan ruwan xalla kixo ki mimmi™a masu? babu wani refreshment sae kace wasu almajirae bayan kinsan mutananan daga tafiya suke''"

"''wae dan Allah yaushe part Winmu ya xama haka ne?'' ta faWa tanabin bayan maid Win da kallo ''iskanci koh, wae yanxu nan sakene suka samu sun samu wuri''"

"''allah kyauta, Aysha jeki part Win Ummah ki kira mamy dagacan sae su xuba miki abinci'' mi™ewa"

yarinyar tayi da sauri ta wuce

''bara naje na watsa ruwa xafi nakeji'' daga haka tayi samansu

"Tana kwance cikin bathtube Sosae takejin gajiya dan ta jima batayi tafiya mae nisa ba, ™afafunta sun Wan tasa abun xama tana fitowa ta shirya ta shafa rob a ™afan sama sama dan baxata iya dannawa yanda xata saki ba, doguwar rigal material ta saka babydoll maternity saboda cikinta da bataso ya fito dukda ma batada girman ciki tunda in ba ga wanda suka saniba idan aka kalla a ido baxae wuce girman wata huWuba flip flops ta xura a ™afarta pink ta yane kanta da mayafi ta Wauko wayarta ta fito tana Wan shafa cikinta"

"''kae mum unborn wannan kyau haka'' cewar sumee itama mae mata lallen saeda ta yaba, itadae murmushi tayi tana addu'a a xuciyarta a fili kuma tace"

''bara naje na gaeshe da hajiya babba'' idanuwa sumee ta buWe da mamaki amma batayi magana ba

"Da sallama ta shiga parlourn AUNTY, dukansu suna cikin falon tun daga kanta, sae meenal da na'eem dake Wauke da Wan faWhima takwaran Abby suna ce masa yayah, dukansu juyowa sukayi"

suna kallonta da mamaki ita kuwa dake xuciyarta tayi ta ™arasa har kusa da kujerun daga Wan baya

™aWan ta du™a tace

"''barka da wuni hajiya babba mun sameku lfy?'' kasa magana AUNTY tayi sae kallonta da suke barin ma meenal daketa ™o™arin ganin cikin adawiyahn amma da yake batada girman ciki kuma ga yanayin rigar da ta saka sae wani tunanin yaxo mata a ka, itama AUNTYn dan babban macene shiyasa har taga alamomin sa da tunani irin na meenal itama xatayi shikuwa Farouk ™o™arin Soye mamakinsa yayi yana sauke yayah daga jikinsa yace"

"''AUNTY bara naje na Wan watsa ruwa inaso xan fita ne'' kanta AUNTYn ta jinjina masa dan jan faWa sae ya biyo ta gefen da take a du™en ya wuce yana buge mata guiwa da gangan, itama AUNTYn sae ta mi™e tana cewa meenal"

"''bara na shiga ciki i want have some nap'' daga haka ta shige sae ya rage su biyu kawae ganin hakan sae ta mi™e xata wuce, yanayin yanda taxo mikewa ne ya taemakawa meenal taga cikin saboda Wan ban™arowa da tayi"

"''huum Allah sauwa™e marasa sanin ciwon kae dae, anata wani 'ni bana sonsa da na auresa gwara na mutu yan,yan,yan' yanxu gashinan ana fama da ™aton abu kuma nasa'' murmushi tayi tana juyowa ta kalleta ido cikin ido tace"

"''uhm kae meenal kenan, ance ta yaro kyau take bata ™arko, nikam inda xan baki shawara da sae nace ki fita harkar mutumin da kinsan cewa baxaki taSa samunsa ba, a shawarce ki nemi daedae ke ki aura'' a wani irin fusace meenal Win ta mi™e tana cewa"

''ke har kin is. ''

"''shiru!! rufemin baki ko in mammareki anan'' ta faWa tana Wora yatsanta a baki, aekuwa meenal Win shiru tayi tana kallon old form Win adawiyahn"

''idan ina magana dani kisan abunda bakinki xae rin™a faWa dan bakin rijiya ba gun wasan makaho

bane'' jin an turo ™ofar sae ta saki smile tana cewa

''thank u sis''

"''me ดan uwa biyu suke tattaunawa ne?'' cewar Abby dake shigowa, wani cool smile adawiyah ta"

saki tanayin gunsa

''barka da wuni Abby'' rungumeta

Please Login or Register in order to submit comment