google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

to hand for u'' ya sauka yaje ya mi™a

mata

"''pls take a gud care of urself and make sure you eat all the food, i want see u bust in a few days"

from urs alone '' Wan kyafta idanunta tayi sae kuma ta Waga kae tana kallon yonas Win da har ya koma dinning Win

''who gave u that note?'' ''umm doctor gave it to me'''

''are you sure he send it?'' yanxu kam juyowa yayi da kyau yana kallonta yace

''should i call him for confirmation?'' wani irin wawan kallo ta masa daya sakasa saurin yin hanyar ficewa dama ya gama

Mutananmu hooo

Klubi conference hall

"Hannunsa na ri™e da counter idanunsa da hankalinsa na kan Mark anarka dake musu bayani akan tsare-tsaren building construction da suke ™o™arin buWewa, a jiyan da sukayi magana kawae he make up his mind akan yin wani abu, something that will hit the stars when it revealed"

"Around 1pm suka gama jikinsa sanye yake da gupta yard royal blue anmishi jumper da wando sallama yayi dasu dan shi yayi driving kansa baexo da kowa ba, a hankali yake tu™in as usual shi bayason duk wani abu da xai sakashi karya doka musamman ma a ™asar data kasance ba tasa ba, tunanin da yaketa faman yi tun Waxu ne ya dawo masa sae yaji kamar an ™ara masa ™aimi na yayi sauri ya isa gida ya ganta"



Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 5

Typing.

"Bae samu ganinta ba duk da yanda yaso hakan dan falo ma yaxo ya tare yana saka ran fitowarta Waukar wani abu amma shiru, saboda gajiya da yayi ma baesan sanda wani bacci yayi awon gaba dashi ba yana falon a kwance croissants"

"Mutsu-mutsu take ta yi a baccinta saboda jin kamar an sha™e mata wuya da ™yar ta samu fixgar numfashinta tana buWe idonta, shafa wuyan tayi tanajin yanda ya wani bushe kamar tayi shekara bata sha ruwa ba"

"BuWe ™ofarta tayi ta fito da yake wutan falon a kashe ne amma akwae haske kaWan a kitchen dake window Win buWe take hasken waje ta ratso ta ciki amma daga falon babu hasken, bata lura da ™afarsa data yo gaba ba dan tsawonsa ya xarta 3 seater Win gaba tayi da ™afar hakan yasa ta tafi xata faWi wani irin janyota yayi da duka ™arfinsa wanda har ta bayan xata jita ne kawae taci ™asa Kallon hancinsa da yake mi™e take xuwa tsinin dakeda wani Wan siririn layi daya rabashi biyu duk da bawadataccen haske she can tell how his face turn, shima kallonta yake maganar da sukayi ita da mamy few days back tana dawo masa (yayi setting recorder duk wayar da xatayi sae ya saurara)"

"Ita ta fara dawowa hankalinta da sauri ta janye jikinta tana matsawa, shima gyarawa yayi yana yin gyaran murya ya mi™a hannu ya kunna torch Win wayarsa ya ajiye akan table ya juyo yana kallonta 'mene kika fito yi ne' 'xan Wauki ruwa ne' a lokaci Waya sukayi maganar sae kuma duk suka basar tana mi™ewa ta wuce fridge ta Wauko ruwan da sauri ta wuce ta shige dawo da idanunsa yayi yana tattara kayansa ya wuce shima"

Washe gari tana tsaye jikin mirror kalabarta data kwance take maedawa ya shigo Wakin bakinsa

Wauke da sallama yana ajiye trayn ya juyo yana cewa

''ki shirya by 11 xamu fita'' daga haka ya juya xai fice tayi saurin cewa ''amma ina xamu?'' juyowa yayi yana harWe hannuwansa a ™irji yace

"''idan xamu fita dole ne sae na faWa miki? toh ni baxan faWa ba '' ya faWa yana ziffing bakinsa, fuska ta shagwaSe masa batare da ma tasan tayi hakan ba, baesan sanda yayi wani shivering ba ganin yanda tayiwa bakinta"

"Kusan tare suka fito daga Wakunansu kallonsa tayi ta Wauke kanta shikuwa froom head ya fara kallonta sanye take da wani sky blue lace da ratsin white wani ubansu high hill ne a ™afarta yasha stones bata Waure igiyoyin ba, white Jonie bag ce ri™e a tafin hannunta, ganin bayada niyyar wucewa yasata yin gaba ita da sauri ya mara mata baya yana kama mayafin ta"

''menene?'' ta faWa da sauri kuma abunku da mae saurin magana sae bae ma gane me take nufiba ''nace menene haka!!'' ta faWa a fusace tana hararansa

''wannan mayafin bae shiga da kayan ba'' ya faWa instead of kawae yace mata mayafin yayi ™arami

amma yasan hakan rigima xai jawo shiyasa

''idan ban saka white veil ba which colour should i put?''

"''yauwa kin gane, ki saka blue Win tunda kinga bag and shoe Winki white ne at least shima blue Win a mishi kara'' tunda suke bae taSa yin wani abu daya sakata dariya ba sae yau wani ™aramin smile ta sake tana taSe baki ta koma Wakin"

Rufe bakinsa da ya saki yayi da hannunsa daya Wora akan lips Winsa yana sakin wata sshegiyar dariya yayi tsalle ya faWa kan kujera yana rufe fuskarsa da pillow kamar wani ™aramin yaro Hahahahhahahha babana fa anyi nisa da alama

''toh lfy'' ta faWa ganin yanda ya nutsa fuskarsa a cution yanata faman harba ™afafunsa irin yanda

yara sukeyi Winnan

Xaraf yayi ya mi™e yana dudduba jikinsa yana kakkaSewa tare da gyara hularsa ya nuna mata

"hanya da hannunsa, kallonsa tayi sae kuma ta girgixa kae tana yin gaba yabita baya"

"Kadriorg park suka fara xuwa tun daga mota take kallon how breathtaking the tall building was har sukayi parking, yanxu ma shine ya buWe mata ta fito kallon atuum Win da suka xageye ground Win take ganin how stunning they're jan hannunta yayi yana cewa"

''kinga nan babu abun kallo so karki fito da ™auyancin ki''

''ae wlh kasan na fi ™arfin a kirani da ´ar ™auye'' tare suka jera har ciki batasan sanda bakinta yayi slipping 'wow' ba tsayawa tayi jikin art Win mr hum tana lagwaSe kanta har ya Wan yi gaba jin bata binsa ya sakashi juyowa yana tambayarta

''menene kikayi tsaye anan?'' fuskarta ta gwaSe tana cewa

''toh hoto nakeso a min'' dawowa yayi yana mi™a mata wayarsa karSa tayi tana duddubawa da

sauri ta shiga Camera tana mi™a masa

''snap me''

''amma ni ban iya ba ae'' Wan buga ™afarta tayi tana kama left hand Winsa ta saka wayar a ciki tana cewa

''nidae ka minnn''

"''ok, ok shirya'' kusan babu lungu da sakon da basu shiga ba sannan suka hau kan outdoor elevator"

dan ya saukesu ™asa

"''amm lend me your phone let me see the pictures'' ta faWa tana mi™a masa hannunta Wora mata yayi yana dafa ™arfen ya juya mata baya, da sauri ta buWe wayar idanunta suka sauka akan pictures Win nata"

"''aaaaaaaaaaaa!!!!!!!!"""

Ni kadae nasan abunda na gani Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 6 Typing.

Rufe kunnensa yayi da hannu har ta gama ihun sannan ya Waga kansa a hankali saurin kallon ™asa

"yayi jin sun tsaya chakk su basu ™arasa sauka ba kuma su basu ci gaba da tafiya ba, hannunta ya kalla yaga ta daga ™arfen ta tsaida su"

''wannan sune hotuna? kalleni kaga kamar guguwar iska'' Wan le™awa yayi sae kuma wata dariya ta kamasa ganin yanda ya Wauketa hoton tayi biji-biji kuma gashi kamar irin an turashi Winnan lokacin da xai Wauki hoton tayi wani iri dae

''au dariya ma na baka? toh wlh baxamu wuce ba sae mun koma an sake yin wasu'' ''mu koma ina?''

''duka wuraren da mukaje'' daga haka ta sauyawa stick Win outdoor elevatorn daga dama ta juyashi hagu sukayi sama

Sosae ta bashi wahala dukda kuwa sun samu wata baturiya ta bisu ita ta dinga mata hotuna duk

"wuraren da suka bi har suka koma main palace Win, jikin hoton Cassandra and lusano ta tsaya yarinyar tayi mata hoto Waya xata ™ara na biyu ta sauke cameran tana kallon KONTO dake xaune jikin wani table dan shi kam ya gaji hannu ta masa tana kallon sa tace"

''iv'e been capturing your wifey since why don't you join her?'' da sauri ya girgixa kae yana cewa ''ohh no thank u''

''whyy isn't she your wife?'' xaiyi magana yaji ta saka hannuwanta around his arms tana jansa har jikin art Win

Tunda aka fara pictures Win har tayi musu wurin kala goma idanunsa ita kawae suke kallo kuma ba kallon komae yake mata ba illa na mamaki

"''Ta-Da, am done'' cewar baturiyar tana kaWa hannunta kusa da fuskarsa Wan firgigit yayi yana gyara hulansa, Saeda sukayi exchanging number sannan ta taho suka wuce"

"Mikkeli museum suka wuce da yake ba nisa a ™afa suka taya yabar su yones a motocin, sosae nan ma sukasha kallo dan ma museum Win ™arami ne sun Wan kalli old flan dake wurin amma basufi 30mnt ba suka koma"

"Šan kallonsa tayi for the fourth time tana danna tafin hannunta akan cikinta tanason tayi magana amma tanajin Ego Win yau, hannunsa taji akan hannunta dake kan cikin hakan ya sata Wagowa da sauri suka haWa ido kansa ya karkata ya jinginashi jikin driver seat yana kallonta"

"''cikin yana jin yunwa ne?'' bakinta ta tura gaba tana ture hannunsa ta kalli window, hannunsa yasa ya kamo haSarta yana juyo da fuskarta ya Waga girarsa Waya yace"

''yane muje aci abinci?'' kanta ta kaWa kamar bataso Paljassaare beach

"Daedae railway station Win dake wurin ake parking cars idan xa'a shiga beach Win, da yake 10th April ne ana holy Sunday yasa wurin a cike yake har waje, ganiiin yanda mutane keta kae kawo a wurin ga mata da maxa cike saboda fire breathing challenge da ake tayi a gun"

Hannunta taji an kama wanda hakan ya sakata maedo idanunta datake ta kalle-kalle dasu kansa tana binsa a baya suka shige restaurant dake wurin sosae take kallon duk inda xasu wuce saboda beach Win is breathtaking

''yau fa kin xama villager wallah'' yana gyara mata kujera ya faWa

''ehh naji Win ae yau holy Sunday ake shiyasa'' itama ta faWa tana karkaWa legs Winta

"Waiter ne ya ™araso da menus ya mi™a musu, saeda ta xaSi abinci kala wurin 7 batare da ya sani ba, Wan Waga kansa yayi sanda yaga an kawo mata uban tulin abinci dan ma bawae yawane dasu ba duk a ´an bowls ne ake xubawa, kallon nasa yayi shi varnar rice aka kawo masa sae ruwa da flat marsan a wani tissue plate, ganin yanda yaketa kallon abincin nata yasata ajiye spoon Win da Wan ™arfi ya bada sound hakan yasashi Wagowa suka haWa ido gira ta Waga mishi alamar what?"

''Wannan abincin r'u sure xaki iya cinyesa?'' wani irin mi™a tayi tana gyara mayafinta

''kaeda ina ruwanka ka saka ido kayi kallo'' bakinsa ya Wan taSe yana mata jinjina da yatsa

"Shiru table Win yayi sunata cin abincin, sosae ta dage tanata cin abincin tun tana ci tana kaWa kae har ta koma ci a hankali tanayi tana shan ruwa shidae yana kallonta bae ce ™ala ba har ta ™araci kalace-kalacenta ta tura silver stics Win spoon Win tsakiyar table Win ta wurgar tana naWe hannunta a ™irji"

''menene kuma?''

''toh ba cikina ne ya cika baaa'' ''uuhuuum koh''cuna baki tayi gaba tana jijjiga kae ''toh ni ya xanyi dashi kenan?''

''barinsa xamuyi wanda xasu musu wanke-wanke will take it''

''gashi kuma su anan ba'a barmasu leftovers kinsan suna maintaining hygiene nasu''

''toh ni wae ya xanyi ne Allah baxan iya cinyewa ba'' tongue Winsa ya karkaWa yana girgixa mata kae

''yanxu ya xakiyi kenan madam? nasan xasu kamaki ne kuma suyi handling naki ga police sae ace a maedake gida Nigeria''

'toh kenan kae meye amfaninka xaka tsaya kayita kallo ne kuma?'' girarsa Waya ya Wage yana

™waSe baki

''ae banda yanda xanyi ne kinsan ™asar waje yanda take'' da gaske taji gabanta ya faWi amma ta dake tana cewa

"''toh su ance masu ba'a ™oshi ne? nidae Allah Waya na ™oshi'' ta faWa tana kauda kanta gefe Hannuwansa yasaka ya tallabe cin Winsa yana kallonta ganin fa da gaske ta tsorata, he never saw this side of hers shifa bae ma yi tunanin tanada yarinta ba kwata-kwata saboda ganin yanda take mafaWaciya gashi she have much confidence in every aspect, sauke hannunsa yayi yana cewa"

''toh shikenan do u wann me to help u?

''toh idan baka taimakeni ba waye xai minii''

"''shikenan naji, naji, naji amma da condition'' Wan baya tayi da kanta tana mishi wani irin look tace ''kwandition kuma'' wata irin dariya ce ta kwace mishi jin ta faWi kalmar turanci a sigar hausa, ganin yanda ake Wan juyowa ana kallonsu yasata saurin Wora hannunta a nasa tana "

Sae da gobenku

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraaah444

Page 6 Typing.

Šan jan fatar hannun tayi tana danne gefen bakinta da teeth tace

'kae KONTO idanun mutane duk yana kanka fa'' murmushi ya sakar mata jin sunan data kirasa

dashi yana mi™ewa

''let's visit somewhere''

"Tompea castle suka je nan ma a cike wurin yake saboda holy Sunday sunata rawan al'ada yanda maxa da mata suka cika wurin anata kutsowa abu sae a hankali dae, duk yanda taso ya bari ta kalla ™iyawa yayi sae ya ma haWe rai tsaff duk tsiwarta dole haka ta ha™ura ya jata suka wuce"

"Ferry terminal super market sukaje daga tsakiyar plazan ya xaunar da ita akan bench duk boys Winsa suka xagayeta shikuma yayi sama, bae wani jima ba ya fita hannayensa duka a xube a bayansa tana ganinsa ta mi™e dan dama duk ta takure saboda yanda aketa kallonta"

"''yauwa mu wuce koh?'' ta faWa da sauri tana grabbing hannunsa, ganin yayi tsaye ya sakata ™ir™iro"

hamma tana marairaicewa

''na gajii muje gida'' hannayensa dake bayan ya fito dasu yana mi™a mata kwalin brand new iPhone

16

Šan kyafta ido tayi for 2sec sae kuma ta Wan yi baya tana ™o™arin Soye farin cikin ta

''mene wannan Win?'' duk da yasan taji daWi basarwa ne kawae take amma hakan bae hanasa yin wani kwantaccen murmushi ba yana janyota gabansa sosae ya xagaye hannunsa a waist Winta

"''it's a new phone for my wife cox i can't endure your absent when am not around, i want to feel you closer even if am around or not'' sakin mata wayar yayi a cikin tafin hannunsa at the same time kuma yana sakar mata kiss a earlope yaja baya abunsa yana basarwa"

"Wurin 11:30pm suka shigo gidan sosae dukansu suka gaji barin ma ita dan sae da ya rago mata hanya ma gado ta faWa tana gama sa kayan bacci dan bacci takeji bana wasa ba, mi™ewa tayi xuruf taje ta Wauki bag Winta tana xaro kwalin wayar dake ciki, sosae hankalinta ya Wauku tanata faman setting abubuwan kan wayar dan yayi mata inserting sim card"

Mamy ta kira bayan ta gama tana Wagawa albishir Win wayar ta fara mata amma ga mamakinta sae mamyn tayi tsaki tana cewa

''ae dama dolensa ya siya miki dan ubansa'' Wan dariya tayi tana cewa ''kae mamy hada kuma xagi?''

''atoh ae ni na sani duk wani nu™u-nu™un uwar ri™onsa dole xaiyi wani abunda xai faranta miki koda bada saninta ba tunda kowa ya shaida tsananin ™aunar da yake miki''

''hadake mamy?'' wani irin shiru ne ya ratsa tsakaninsu da gani maganar tayi slipping ne batare da taso furtawa ba

''emmm kinaji koh baby kije ki kwanta tunda kinga darene anan nima bara naje kitchen naga yanda aeyukan suke tafiya''

"''mamy, mam '' Wiff taji wayar ta yanke, a hankali ta sauke wayar daga kunnenta daedae yana"

turo ™ofar

"''keda wa kike magana? baki kwantaba har yanxu?'' juyawa tayi tana Wora wayar drawer ta gyara kwanciyar ta tana jan duvet, a hankali ya tako har bakin gadon yana kallonta"

"''kinyi waya da mamynki ne?'' mi™ewa xaune tayi tana gyara brim Winta, kanta ta kaWa mishi tana cije lower lip Winta"

''kina lfy?'' Waga kanta tayi ta mishi murmushi tana jinjina mishi kae ''yess lafiya lau''

"''toh kwanta'' kanta ta kaWa tana komawa kwancen, da kansa ya gyara mata rufar ya kashe duka light Win dakin ya rufe mata ya fice"

Awwn babana miji na gari

"Kwana uku kawae suka ™ara yasa a masu visa, ranar tana xaune a falo wurin 3pm ya shigo hannayensa duka biyun rike da visa tanata faman danna waya jikinta silk gown ce pink sae bandana itama pink tayi rashe-rashe akan carfet, ajiye mata visar yayi yana wucewa kitchen Wan ™ishirwa yakeji, janyowa tayi tana dubawa ganin sunan ™asar da aka saka ya sata saurin kallonsa tana Waga murya yanda xaiji tace"

''RAJSTHAND INDIA kuma?'' tasowa yayi daga inda ya jingina yana shan ruwan yataho da goran ya ajiye akan Centre yana saka hannayensa duka a aljihu yace

''yehh rajsthand xamuje jibi akwae wani kyakyawan ™auye ata gun i wan't visit the side again'' ''kuma shine xaka kaemu ™auye?''

''ehh to wurin kam ™auye ne amma it look like another world ke kanki idan kikaje xaki ™ara don

kije''

''toh tunda ka taSa xuwa meye na son komawa?''

''saboda chan ne garinsu wani gud frnd of mine amma kuma Allah ya masa rasuwa da jimawa so i wan't meet his kind mother and siblings'' bakinta ta taSe tana cewa

''amma har mun gama xama anan kenan?'' ''yaaa na gama abunda naxo yi''

''amma nice fa na xaSi ™asarnan''

''ehh ae shiyasa na kawoki kika ganta nikuma na buWe sabbin harkoki''

''amma ae honeymoon mukaxo ba business trip ba'' wani irin lowering idanunsa yayi yana saddawa ya dafe dukkan hannayensa da table Win yana kallonta directly yace

''kina son honeymoon Win kenan? then let's break our record kinga we're vargins kuma nan ba

™asarmu bace xamuyi yanda mukeso kuma muyi jinyar kanmu da kan. ''

"''aaaaaaaaaaaa , banason ji, banason ji'' da hannu Waya ta rufe ear Winta Wayan kuma tayita Waukan pillows tana jefa masa saeda suka ™are sannan ta tashi ta ruga Waki a guje"

MAHENDRA PALACE RESORT RAJSTHAND

"Tana xaune akan royal bed Win dake cikin Wakin dake executive suite ne side Win da ya Wauka so area Winsa na daga gefe ta sha kwana ita kuma nata na daga Waya gefen sunyi kae da ™afa, suna shigowa shi ya tafi yin wanka amma ita dake ta gaji bana wasaba yasa tayi xamanta tana fidgeting fingers Winta"

"Abinci aka kawo bakin ™ofan service Win ta sanar musu tana barin wurin, mi™ewa tayi taje ta buWe ™ofar ta janyo keken da kanta yau ta fito da abincin ta jere a mini dinning dake gefe bata wani Sata lokaci ba ta soma cin abincin, murmushi ya saki sanda ya fito yana jan kujera ya xauna yana facing Winta"

''sannunki da cin abinci madam''

''sannu dae'' murmushi yayi yana serving kansa

Saeda taji tayi damm sannan ta mi™e tana cemasa ta tafi tayi wanka

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 7 Typing.

"Washe gari wurin 11am suka kama hanya, shiru motar tayi yana duba abu a tab ita kuma tana kallo"

a tiktok a haka sukaxo mudanna bagatta inda kuma anan ne xasu ajiye motarsu su hau irin buWaWiyar nan wacce take shiga sahara mae tayoyi manya

Sakin idanunta tayi tana kallon ™auyen na KHIMSAR wanda ke lulluSe da sahara kwata-kwata babu hayaniyar ababen hawa sae yaran ™auye daketa wasanni da kuma masu talla gana Waya ™auyen na khimsar shago Waya ne hut ne duka a garin su kansu basufi 15-20 ba sae tsirarun dumar tree da kuma wani ™aramin kogi at the village square

"Wani Wan tall building aka kaesu wanda shine masaukin ba™i masu xuwa buWe ido, tunda take bata"

"taSa shiga ainahin hut ba sae ranar, da farko ™in shiga tayi wae wurin yayi kaWan saeda itama a"

"bata tata daban, saeda yayi da kyar sannan ta yarda suka shiga tare anan taga yanda cikin yake ''bara naje nayi wanka koh ina xuwa'' ya faWa bayan ya fiddo kayan da xai sauya da kuma sponge ''taya xakayi wanka anan toh? naga ae ba toilet'' murmushi yayi yana xaro wayarta data ajiye a bag Win ta data yar akan wani bench dake Wakin"

''ki danna wayarki yanxu xan dawo'' daga haka ya fice

Mi™ewa tayi dan xafi take Wan ji kayanta ta xare ta bar long chippon gown kawae tayi xamanta

tana danna yatsun ™afarta har ya dawo jikinsa sanye da kayan da ya Wauka Win

''xakiyi wankan ne yanxu kokuwa?'' kanta ta girgixa masa tana Waukar wayar daya ajiye mata tun

Waxu

''bara nayi walha toh kar lokacin ya suSuce'' daga haka ya kabbara

babu network sosae a Wakin tana WaWWaga wayar sama taji knocking a ™ofar tasu ganin kuma basu kaWae bane yasa bata maeda hankali ba saeda taji an kuma yi sannan ta mi™e batare da ta shaya maeda hankali kan kayan da ke jikinta ba

"Tana Wora hannunta a handle Win xata buWe taji an janyota, gaba Wayanta ta faWa kansa amma bae ma tsaya wata wata ba ya maeda bayansa yana jan handle Win"

''yasar what's it?'' ledoji wanda aka kira da yasar Win ya mi™a masa yana cewa

''i've buy something for u and madam to eat'' karSan ledojin yayi yana rufe ™ofan ya juyo yana

kallonta irin mae kama da harara Winnan

''da a haka xaki fita?'' wata irin dariya da batasan xata taho mata bane ta taho wanda batamasan sanda ta soma gaggaSa wata irin dariya ba tana rufe baki da tafin hannunta

"Wani irin kallo yake mata with many emotions ganin tana irin wannan dariya for the first time in his eyes, saeda ta gama juyinta da du™e-du™enta sannan tana juyowa taga yanayin fuskarsa ae kaman an mata mummunan wahayi ta haWe fuskarta tana juyawa yayi karaf ya ri™e mata hannu ''toh kuma ina xaki tafi?'' janye hannunta tayi tana tura baki gaba"

''ina kuwa xanj? xan koma inda na fito ne''

''kinga xauna kici abinci sae kije kiyi duk abunda xakiyi kinji'' kamar baxata xauna ba sae kuma ta juya kan kujeran ta xauna tana harWe ™afa

"Da kansa ya buWe komae ™amshi kamar tayi yaya

Please Login or Register in order to submit comment