ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aure kuma takamu da son Alhaji Hamza kawai Amirah take tunani dake gabanta, bazata iya tafiya gidansa tabar Amirah anan ba damuwa zai kara mata yawa, text tana Alhaji Hamza kan tana nemansa, takwas tamasa agidan shigowa yayi falon Abba Ammi tadan bata lokaci saita fito da hijabinta har kasa taje dakin tasami waje tazauna tana kallonsa tace  ina yini sosai yake kallonta kaman zai cinyeta da idanu ahankali yace  dan Allah ki aureni my love dan kallonsa Ammi tayi tace  ammm maganan danakeso nayi dakai kenan Dasauri ya gyara zama yace  ina jinki Ammi tace  zaka yarda na tare gidanka da Amirah? Wani kallo yamata na bacin rai yace  what are you saying sweetheart? Amirah is my daughter gidana gidan mahaifinta ne, haba raina yabaci da tambayan nan? Kin dauka nida kaina zan bark1 ki barta anan ne?"

"Idan kowa na gidan nan ma kinaso kije dashi my house is big enough inason jama a I have just two children maza duka suna US suna karatu ni kadai in that big house so duk inda kike Amirah has to be there wani natsuwa Ammi taji aranta tadan sauke ijiyan zuciya ahankali tace  ka shirya kazo gobe na yarda zan aureka, zan tare gidan ka sati na sama wani saukowa daga kujera Alhaji Hamza yayi sai yajawo guiwansa, yazo gaban Ammi yace  sweetheart can you please repeat abinda kikace? Dan kallonsa Ammi tayi cikeda so tace  na yarda zan aureka Alhamdulillah yafadi da sauri yana sunjada akasa Ammi tai shiru sabida itane har wani yake sujjada sabida tace zata aureshi Allahu Akbar, wato"

mahakurci mawadaci.

Tasowa yayi Ammi tace  wuce katafi before I change my mind murmushi yayi yace  to ranki shi dade

natafi natafi take care of yourself Ammi tai murmushi tashiga dakin Lami kai tsaye tace  Yaya yashigo ki gayamasa gobe zasuzo adaura mana aure na yarda zan auresa ihu Lami tayi ta rungume Ammi duk kunya yakama Ammi tawuce takoma daki taga Amirah kwance agado tai shiruuu ta lumshe idanu wanda yanzu haka rayuwanta yadawo wucewa tayi tazauna bakin gadon tace  Amirah bude idanunta Amirah

"tayi, ahankali Ammi tace  meke damunki Ameenatu? "

Shiru tayi kaman bazatai magana ba sai wani kuka yashiga taso mata takasa magana amman tawani

"kalan fashe da kuka agaban Ammi kuka mai taba zuciya Ammi ta tsaya tana kallonta bata cemata komiba, anatse Ammi tace  sai yanzu kikasan kina sonsa, I ve been watching you, naga yanda kike kiran number sa sana da sau dari arana, bantaba cemiki komiba sabida i want keda kanki kiji ajikinki me kika rasa,"

"yanda kikeson mijinki, and how important Marwan is to you, you did this to yourself "

Wani kalan kuka Amirah take harda shesheka da ijiyan zuciya da majina tarasa inda zatasa kanta dawata

"kalan wutan son Marwan datakeji da ke Wanda da begensa da kwadayin ganin fuskansa, tabama Ammi tausayi, tunda tai abin nan Ammi bata kara lallashinta ba, amman yau zuciyanta ya sosu, ahankali tabude hannayenta tace  come kaman abinda Amirah take jira kenan she missed hug na Ammi da gudu ta shiga jikin Ammi ta kankameta tana kara rushewa da kuka tace  Ammi I m sorry kiyafemin Ammi tashafa bayanta tace  shiiiii cikin mugun kuka tace  Ammi Ya Marwannnnn, Ammi ina sonshi, wayansa baya shiga yayi blocking dina tayaya dan basa hakuri, lumbarsa bata watsapp, Ammi idan bangansa ba zan mutuuuu Dagota Ammi tayi tace  ya isa takai hannuwanta tashiga share mata fuska tace  now listen to me zan koyamiki wani important abu dakowace matan aure yakamata kisani ahankali Ammi tace  aduk lokacin dazaki sami wani gagarumin matsala da mijinki ya zamto ya tsaneki, he s distance baya kaunar ki ko kaunar ganinki, abinda yakamata kiyi is, ki koma ga Allah, kibisa da addu a, ki daga hannuwanki sama ki roki Allah ya karka to miki da hankalin mijinki gareki, Allah ya saukar da kaunar ki zuciyansa wanda yafi da, Allah ya daidaita ku, Allah yadawo miki dashi rayuwanki, Amirah babu abinda yafi karfin Allah shine gatanmu, so me kike jira? Face Allah and beg him ya daidaita tsakaninki da mijinki, idan Marwan yadawo gareki start afresh ki kunamai kim girma kinyi hankali bazaki kara wannan kuskuren dakikai da ba kinajina, stop crying gyadama Ammi kai tayi tace  dagayau kullum kidage da"

"tashi sallan dare okay, zan dinga tashinki gyadama Ammi kai tayi."

"Washe gari bayan sallan azahar aka daura auren Ammi, bata tambayesa komiba kawai saiya bata sadaki"

"babban gida da miliyan biyar, kuma yayi hakane yakira Baffa privately yabasa gida da mota Baffa yaki karba, koda Ammi tamai maganan yanuna mata Baffa yakeso taba yabar gidan nan, Ammi saida tai kuka sabida yanda abin yamata, haka taba Baffa gidan kyauta yaji dadi, nan fa aka fara shirye shiruen tarewan Ammi next week, Amirah ne kawai bata walwala babu abinda kemata dadi aduniya, ko abinci bata iyaci,"

tadage da addu a dakuma azumi.

EPISODE MINI

Bayan 3weeks

Tashi yayi ahankali yazauna dan gabaki daya yakasa gane meke damunsa tunda yazo garin nan azumi

"kawai yake back to back one day on one day off, he s trying his best ya mance da Amirah yakasa"

Wani Kara kansa yayi kiiiiiiiiiiii kirjinsa yawani buga da saida yakai hannunsa kan kirjinsa Mai tace  babu

"wanda yasan da cikin kawai rashin lafiya ya rufeta Ammi da Alhaji Hanza kasan sunyi aure sai suka kawota asibiti, ba a fadan mana mene ke damunta ba but she s in extreme danger da Dr yace ko ita ko Babyy dole sai mijinta yazabi daya and they need you here Marwan, ana nemanka wani kalan bugawa kirjinsa yake ba kakkautawa, Abba ya karbi wayan yace  already jirgina yasauka a Netherlands please Marwan drop this phone kataho matarka is on oxygen batasan ina kanta yakeba she really needs you, kai kadan ake jira, every second the danger keep increasing haka Dr yace lumshe idanu yayi sai kawai ya jefar da wayan yariga yayi sallan azuba komawa bacci kawai yayi da kayan fake jikinsa kawai yadaki takalmi yasaka da jacket yadauki passport nasa da waya duk wani sauran abu yabari awajen kawai"

yajuya yafice daga dakin dagudu.

Guys I m really sorry!

"I lost all typing na novel dinnan! Telegram dina is not back! So many things went wrong, amman In sha"

Allah on Friday Mun gama!

"Please duk wayanda sukamin magana ban amsasuba resend chats naku, yan telegram nabude muku"

WhatsApp group cha me up nabaku link.

EPISODE

"Ko zama Marwan yakasa yi bini bini Ammi ke kallonsa bata taba sanin haka Marwan keson Amirah ba,"

"like the love is soo obvious kana ganinsa kuruuu a idanunsa kowannensu na zaune bandashi dake tsaye dab da kofan yayi folding hannu kana ganin alamun yana zikiri da yatsunsa, sai kuma chan kaga yadaga"

hannu yana kallon agogon sai zuciyan Ammi yayi sanyi yakuma natsu.

Awa biyu Amirah tayi a dakin sai gashi an shiga fito da ita dawani kalan sauri Marwan yashiga kokarin

"bude kofan aka bude suna fitowa yace  Amirah Amirah! Dr how is she ? Yayi maganan yana kama hannunta yarike yana shafa fuskanta, Dr yace  she s fine, anyi wankin ciki anjima kadan zata farka, you guys can leave the hospital in the morning ahankali Marwan yace  Alhamdulilah kowa na wajen ma haka sukagungurata zuwa daki Yanda Marwan ke tsaye kanta daga Ammi har Mami sai duk suka ja baya, Abba ne yayi gyaran murya yace  tunda ga mijinta kuwuce kuje gida kusami bacci dudda Mami bataso su tafi amman Marwan da Amirah na bukatan alone moment sai tace  toh hakama Ammi dudda bataso ta tafi amman sai itama takalli Alhaji Hamza tace  muje Duk suka wuce suka fita dakin yarage Marwan kadai da Amirah, yakama hannunta yarike gam yana kallonta he feels all this was his fault, da ace yana tareda ita da tuni yasan da cikin nan, yabata kulawa na musamman su raini cikinsu tare, but sabida bakar zuciyansa da bakin kishinsa yasa sun rasa babynsu, yasan abinda Amirah tayi bata kyauta ba, but kuma yazauna yayi tunani mai zurfi wannan tafiyan dayayi, Amirah batada wayau, she was a sick girl da bata dade da samin lafiya ba, yaushe tasami hikiman handling situations like that? Batadashi, ayanda abin yazo mata ahaka zata bisa, he knows yanda takeson Amminta there s nothing s bazata iyayi akan Ammi ba, on the other hand shinema yakeda babban laifi, shi amatsayinsa na mai hankali bai dace ace yasaketa ba no matter what she said to him cus yasan ba gaskiya bane, kawai yasan komi daya faru"

kaddarane Allah yariga yarubuta cewa hakan zai faru saisa hakan yafaru.

Around 4 tashiga motsi dasauri yamike yana rikeda hannunta yace  Babyyy bude idanunta Amirah

"tashigayi kadan kadan, dishi dishi take gani dakuma alamun Marwan, tadauka mafarki ne dan kusan kullum yanzu tana ganinsa a mafarki, bakinta ne yayi motsi, ahankali tace  yauma kazomin a mafarki "

"Dudda ahankali take magana but yaji abinda tace, ahankali ya manna mata kiss a goshi tareda fuzar da"

"iska yace  it s me I m real Ameeenatu dasauri tadan turesa tashiga yunkurin tashi zaune Marwan yarike ta yace  no no no, ki kwanta abinki kihut& & . Bai karasa maganan ba sabida wani irin fashewa da kuka da Amirah tayi Tace  Ya Marwan I m sorry, dan Allah kayafemin, dan Allah kayafemin, kayafem& & &  hannunsa yadaura saman bakinta yazubamata mayun idanunsa hakan yasa tai shiru tana kallonsa"

"tanajin wani kalan sonshi da bata tabaji arayuwanta ba, hannu yakai ya sharce hawayen dake zuba"

"anatse yace  banso muyi discussing abinda yafaru, but nasan immediately na furta kalman nan nadawo"

"dake, moving forward promise me kowani kalan matsala kika shiga you will come to me, we will solve it together no matter what, bazaki kara kalan abinda kikayiba gydamai kai tayi hawaye na bulbulowa alamun eh yadan zare hannunsa daga kan bakinta tana wani kalan kuka tace  eh eh i promise bazan karaba, Ya Marwan I love you! Karka karayin BACCIN SO a soyayyan mu ahankali yataho saiyayi hugging nata very tight yace  bazan karaba, I just missed you so much and I want you sooo bad, I can t wait to make another baby acikin ki kakamesa tayi tanajin kunya yace  lemme look for Dr yazo ya sallememu mutafi gida nizan kula da matata adan kunyace Amirah tarufe fuska Sallaman su akayi suka tafi gida da kansa yahada ruwa yamata wanka yahada mata tea tasha sannan yayi tasa wankan yayi sallan asuba"

yahau gado yajawota jikinsa Amirah takara kankamesa sai bacci.

"Wuraren 9 ringing nawayasa yatadasu Abba ne yace  gasunan zuwa wajajen 10:30 Abba, Alhai Hamza,"

"Baffa, Lami, Ammi da Mami duk sukazo gidan, hadasu akayi aka musu fada sosai dakuma nasiha, sannan Abba ya sanar dashi Daddy na life imprisonment, Maman Baby dayake gidansa ne yabasu an kirasa kan gidan yayi gobara yayi tracing da Maman Baby na hospital shiyama taimaka yabiya operation nata but she didn t make it tarasu, yan uwanta sun dauki kananun yara biyun dake gabanta, saikuma Saleem har"

yanzu yana asibiti on a coma precious ta yanke mai gaba!

"Gabaki daya labaran sun jijjiga Marwan, Allah ba azzalumin kowa bane fa, ana haka saiga Miemie da Ya"

"Umar sunzo gaida Amirah, Miemie itama nada karamin ciki, Alhaji Hamza yabudema Ya Umar Babban gidan saida mota, ita Ammi har mamaki take yanda yakeson kowa nata an dade ahaka har yamma an babba Amirah kayan mata, she feels very fine tanada having cramps kadan kadan ahaka dai Marwan"

yacigaba da kula da ita kuma bai nemeta ba.

"Yau 5days da sallamota daga asibiti Marwan is taking care of her like an egg, yau kuma dasafe yakoma"

"office, wayanta tadauka takira Ammi tana tambayanta me da me zata dafamai, Ammi tace tamai abincin gargajiya, Ammi ta aiko mata da spices datake amfani dashi tai girki, spices datai imani dashi, wato HAMY s Spice, koyaya kasaka su a abinci sai abincinka ya bambanta dana sauran mutane, Hamy spice"

duniya ce alaji.

Wuraren 7 Motan Marwan yayi parking cikin gidan yakashe yazauna cikin motan jikinsa yayi sanyi yabiya

"yaduba Saleem, duk mai imani saiyaji wani iri she wish akwai wani abu dazaiyi da zaisa ya farfado, gabansa harya warke dinkin da akamai da komi, shinedai har yanzu bai farkaba, karan bude kofa yaji hakan yasa yajuyo da kansa Amirah ce taci gayu sosai cikin wani short na jeans da riga jaaa da ana ganin half kirjinta, daya kalleta saida yakara, like he couldn t believe it Amirah ce, tayi parking gashinta Tasa ribbons wlh kawai jiyayi gabansa yawani mahaukacin tashi daman for the past few days hakuri kawai yake, baitaba ganin Amirah tayi gayu tamai gayu haka ba sai yau, bude kofan yayi yafito Dawani kalan gudu Amirah ta taho tace  oyoyoooo chak yadagata sama wani kalan kamshin datakeyi har fizgansa yake, yashiga kissing kunatunta yace  Baby you look soo hotttt yashiga falo ko maida kofan baiyi yarufe ba kawai ya ijiyeta kan kujera yawani ja belt na gaban wandonsa gaban Amirah yafadi dan har yanzu"

tana tsoron abin nan tace  Baby mezakayi abinci fa nakeso kaci cikin wata mabukaciyar murya yace  da

"abincin kasanki zan fara, yau zan miki cin dana tara wanda ban miki su ba ahakali tana wani botsaro kirji"

"dan duk ta koya yanzu tace  to ai zafi ne dashi ahankali Marwan yana kai hannunsa saman boobs din yace  zan lumamiki buran ahankali, inta cinki a sannu sannu bazai miki zafi ba wasssssshhh Amirah tafadi tsigan jikinta natashi sabida yanda yayi maganan batsan yana murza mata nono kawai saiya duka"

yaja jeans nata kasa baiyi wat wata ba kawai yakafa bakinsa agabanta.  Wayyyyo Ammiiii

"Amirah tai ihuu bata tabajin abu hakaba, Allah yasa tai wanka, yanzu da akwai datti haka xaisha? Kunga"

"yanda yake shan gindinta yana tsotsa kuwa, kokarin tura kansa tayi ina takasa ya rirriketa juice nata dake zuba yake tsotsa yakafa kansa a ramin yana shaaaa wayyyyooo ganin zata sume tawani fizge jikinta tamike zata gudu karaf taji an kamata tajuyo Marwan ne idanunsa sunyi kuci kuci, bakinsa duk fari farin ruwan pussy, murya a shake yace  wallahi saina ciki kawai yawani juyar da ita ya tsaya bayanta yadanna mata dick.  Na shiga uku Mamiiii Amirah tai ihuu tana kama kujeran dake wajen sabida zafin shiga amma yana shiga ciki saitaji wani dadi da kawai sai jikinta yafara tsuma, Marwan ya gyara tsayuwa"

yana kama kafafunta kawai yashiga buga mata gwatso saiga squirting shaaaaaaaa.

Kai jikin Marwan har zabura yake ganin yanda take squirting kawai yakoma yana bugamata jikake.

" Patttttt! Patttttt! Patttttt! Pattttt! Amirah na kyarma tace  zan sumaaaa Marwan yace  bazan dena cinki baaaa, juyowa tayi kawai saitai hugging nasa takai bakinta tahada da nasa tafara shaaaa, tsayawa yayi jin yanda she s romancing him abin namasa balain dadi, kawai saiya dauketa chak sai daki, daganan dakin sama har falo akasa kanajin karan yanda Marwan kecin Amirah yana submatu.  Baby Inasonki inason durinki! Amirah tace  nima ina sonka amman tsoron gabanka nake dan dariya yayi yace  mesaaa ? Da kyar tace  bakamin da wasa pampareni kake Marwan yace  yesss nawa ne saisa abar ni"

naci sadakina yawani soka mata again saiga squirting& &

END!!!!

"Bayan one year Amirah ta haifi maza yan biyu, Ammi daga baya ita tadinga taimakawa su Baby yaran"

"Daddy, ta tsayamusu sosa, duk sunyi nadaman abinda sukayi, Daddy rot in jail cikeda nadama, Ya Umar"

"yayi kudi yazama top dealer na motoci a Abuja, Marwan yabude asibitin kansa Babban gaske, Amirah tazama hajiya tana karatu but agida aiki yahanata takulamai dayara, Precious ta haukace!"

"After kusan 1 and the half year, Saleem yarasu kowa yaji mutuwansa kuma kowa ya yafe masa."

THANK YOU SO MUCH FOR SUPPORTING ME ON THIS NOVEL!!

ALLAH YA YAFEMIN KUSKUREN DANAYI ACIKI!

SEE YOU AGAIN SOON!!!!

"MASU SON SAYAN HAMY SPICE CHAT THIS NUMBER UP, GA ARAHA GA DADI +234 815 159 1810"


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment