ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hannunsa, zan kaisa kara yafito min da yata yasakeni yabata gadonta mubarmai gidansa anatse Yaya yace  Zainabu inaso kibani hankalinki nan, first of all nasan duk bakin hali irin nasa bazai kai Zainabu inda za a kasheta ba wani asibitin dai zai kaita bazai tabar barma gardawan nan yarki ba ko yaje ya zubar da ita kasan gada ko kan bola zan kirasa nayi magana dashi cikin kuka Ammi tace  ko ka kira baraka samesa ba yayi tafiya yakashe wayansa Yaya, ni ta Amirah nake kabarni na kaisa police station ahankali Yaya yace  Zainabu kome zamuyi aduniya dole fa zamu dinga sara muna duban bakin gatari, ni da ke munci zamanin mu kome zamuyi yanzu a matsayin mu na iyaye yaran damuka haifa zamu dinga kallo, Alhamdulillah diyarki daya miji yafito ana maganan aurenta nan da yan watanni aji kina case da mahaifinta a police station kin rabu da Babanta ba abin kunya bane, bar wannan gefe kika rabu dashi kinada tabbacin zaki karbe gadon naku? Gadon musulmai fa ba irin na kiristovi bane da ake rubuta will ba tsaf zai iya cewa yabaku kuma ya zauna, ni kina ganin banda wani karfi kika rabu da mahaifinsu kije ina gaki da yara mata dasuka dan tasa daya mai lallura daya lafiya kalau? Eh Zainabu? Lamarin aure hakuri ake wannan shine kalman danasha gayamiki shekara da shekaru wata rana sai labari duk abinda zaman lafiya bai kawoba tashin hankali bazai taba kawosa ba"

kaisa police station bazai amfaneki da komi ba saidai ya tarwatsa komi naki maybe ma har auren diyarki

Maryama haka kikeso cikin kuka tace  to yazanyi Yaya cikin muryan lallashi yace  Zainabu hakurin nan

"kinsha yinsa banso ki gaza, ki daure ko Maryam ne ki zauna ku aurar da ita tare daganan idan abun ba chanji sai asan yanda za ayi kinji, inaso kibani nan da zuwa dare zan nemesa zamusan inda Amirah take, addu an mahaifiya bata fadi kasa wlh babu abinda zai samiAmirah sai Alkhairi inhar kin mata addua, everything will be fine Amirah zata dawo wajwnki kinji?Banso kiyi komi kinji, kiyakuri kinji Zainabu na nafa sanki da hakuri ina ke ina zuwa police station dan Allah kiyakuri duk shedan ne kemiki huduba kibani zuwa dare kinji ahankali tana goge fuska tace  toh naji Yaya nagode Yaya yace  to zan kara kira anjima ya katse wayan Ammi tai tagumi saikuma takara fashewa da kuka bata tabajin tanajin bakin ciki"

da kunci kalan wanda takeji yauba in her life.

Bude kofan Miemie tayi ahankali tashigo tana kallon Ammi data shiga goge fuskanta dasauri ta kakalo

"murmushi tace  zonan yammata na tahowa Miemie tayi sai kawai ta zauna gaban Ammi, Ammi ta tsareta da idanu saitakai hannunta kan fuskanta tace  kuka kikayi ko? Hawayene suka zubo suna sauka tace  Ammi kiyakuri kinji karki sake kuka rungume ta Ammi tayi tace  maza dena kukan nan banso dataga yaranta na kunci gwara ita kadai ta shiga, burinta a duniya is to always see yaranta are happy, da kyar tai shiru Ammi tace  a ina kika sami kudin kaini asibiti? Murya chan kasa tace  Ya Umar ne tsareta da idanu Ammi tayi hakan yasa tashiga fadama Ammi all abinda yafaru sai kawai ta sauke ijiyan"

zuciya tace  anjima zaki kirasa saina masa godiya .

EPISODE

"Wuraren 9 nasafe Amirah ke bude idanunta ahankali kadan kadan, jikinta feels so relax, kanta feels so"

"light, wannan rashin dadin da jikinta keyi mata baya mata yau, sake lumshe idanu tayi tabude bakinta yayi motsi murya chan kasa tace  Ammi! Kaman ta tuna wani abu a firgice ta tashi zaune tanabin ko ina na dakin da kallo da hannunta da drip ke kai tana tuna duka abinda yafaru da ita cisge kanulan tayi saiga jini ga zafi dataji tahau yarfe hannunta tana goge jinin a riganta ganin yaki dena fita tabarshi tamike tasauka daga gadon kafafunta ba takalmi kafanta fari tasss da dogayen kumbunanta masu kyau, uniform ne ajikinta ko hulan yafita akanta ribon din shima yafita akanta tai wajen kofa datagani, so kawai take ta tafi wajen Ammin ta, saita shiga kokarin bude kofan amman kofan baya buduwa, tahau buga kofan sosai tana girgizawa sai jikinta yafara bari tafara kiran Ammi muryanta kasa kasa tana buga kofan da duka karfinta ga fitsari tanaji sosai rabonta da fitsari tun jiya maybe ma sabida bataci wani abu bane yasama"

bata fitsari tun jiyan ba.

Zuwa wajen kofan Iyawo tayi tabude kafinma takarasa budewa Amirah tabi da gefenta zata wuce

"dagudu kamata Iyawo tayi ta dagata sama Amirah takwada ihu fitsari na kufce mata, jin fitsari ajikinta yasa Iyawo tasaketa cikeda fada tace  ni kikema fitsari ? Ta dakamata tsawa dayasa Amirah takoma baya dasauri nurses na shigowa su uku, Iyawo tanuna musu jikinta tace  jibi yanda tamin fitsari ajiki? Bari nazo nacire miki kaya namiki wanka dasauri Amirah tawuce gadon ta kwanta tai lamo kawai tsoron"

matan take she s so big and strong kuma bataso kowa yamata wanka.

"Bude dakin yayi yashigo anatse hannunta da yanda yayi jini yabi drip din da kallo, yanda tajuya tana"

"kallon bangon gadon ta kifa kanta jikin gadon jikinta nadan bari ya kalla, dan gyaran murya yayi duk aka kallesa suna gaidasa anatse yace  what is going on here? Dasauri Iyawo tace  fada take dani kuma tayi fitsari ajikinta taki bari nacire mata kaya, taki bari natabata kuma takicin abinci strictly Marwan yace  why will you remove her clothes gaban everyone dake nan, part of your job is to understand the nature na patient and respect his privacy, just because she s like this doesn t mean you should naked her in front of all the nurses yayi maganan strictly dasauri Iyawao tace  ayakuri Dr strictly Marwan yace  Excuse me and page Baaba, kuma zaku iya barin dakin ya sallami all nurses din suka fice daga dakin aka maida kofan aka rufe, ahankali yasa hannu yadauki blanket dinsa dake kasan dakin yamike tsaye yataho gently ya warware yadaura akan jikinta dasauri Amirah takama bargon ta kankame tai lamooo like a helpless orphan, Marwan ya kalleta, ahankali yace  good morning Ameenah! bugawa kirjinta yayi tai shiru jin yanda yakira sunanta, hannunsa yazuba a aljihun labcoat dinsa yace  kinaso nakawo miki Ammi ? Dawani irin sauri Amirah tajuyo ta tashi zaune tajuyo gabaki daya bawai akwai farin ciki ko murna a fuskanta bane babu kodaya, amman gesture datasa na tashi tazauna datayi means this is the greatest news he has ever given her, saitakai hannunta tasa abakinta tana tauna yan fingers nata tana motsi da fararan kafafunta tar da babu slippers ko safa ajikinsu abakin gadon, ahankali Marwan yazo ya tsaya gaban gadon directly opposite her yana kallonta, bitting fingers nata take sosai, murya chan kasa yace  idan kinaso nakawo miki Ammi akwai rules dazansa miki inhar kinyi zan kawo miki Ammi, kinaso ki ganta ? Dan gyadamai kai kadan tayi tana kallon waje daya tana cizan hannunta, Ya Allah she looks so adorable and charming, yadan sauke gajeren ijiyan zuciya yace  stop fighting my nurses they re all here to take of you, yanzu za a miki wanka kisa kaya then I will come back muyi maganan Kaganta this time bazakace da ita ake magana ba daidai Umma ta shigo wata yar dattijuwa ce sanye da uniform na ma aikata tace  sannu Dr M Gyadamata kai yayi yace  yauwa Umma, please ki taimaka mata tai wanka ta chanza kayan nan Umma tace  tom shikenan yammata tashi muje sai kawai Amirah ta sauko daga gadon ahankali har lokacin hannunta na baki tana cin kumba ga fitsari duk a wandonta tasauke kanta kasa kaman tanadan jin kunya tafiya agabansa ahaka, juyawa Marwan yayi yafita daga dakin batare daya karaba jikinta second look ba cus uniform din sundan kama jikinta shape nata yafito sosai hips dinta da boobs nata, yace  Baaba adinga samata uniform dasuka danfi wannan girma part of job nasu is protecting features na patients nasu ta yanda suransu bazai wani fito sosai dahar zaisa wani patient ko"

"Dr ko worker yaganka yayi sha awanka ba,"

"Wucewa yayi yashiga duba other patients nasa, bayi suka shiga Baaba tahada mata ruwan wanka tace"

" yauwa zo ayi wankan toh make mata wuya Amirah tayi saita shiga tafiya ahankali ta duka ta rungume buket din irin kaman kunya takeji, Umma tace  ohh kunya akeji to maza yi wankan, ni bari na gyara gadon fita Umma tayi hakan yasa Amirah tacire kaya ahankali tashiga watsa ruwan ta shafa sabulu batason soso dama gamawa tayi tadaura towel tafito taga Umma ta ijiye mata uniform tace  masha Allah angama ka kaya saka daukan kayan Amirah tayi saita kara juyawa takoma bayi tasa kayan tafito tazauna abakin gado tana murza hannunta a cinya Baaba takawo wani black cap tace  a sa wannan ko takawo tasa mata black cap din aka ta tattare gashinta tasa aciki ahankali sannan tawuce tafita dan dago kanta Amirah tayi tawuce kofa chan sai gasa yazo wajen yarataya sthethoscope a wuyansa hannunsa daya rike da folder da iPad dayan hannun rike da wani small bottle of water da karamin container da kwayoyin magunguna guda biyu rak keciki, ahankali yabude kofan yana kallon gadon baiganta akai ba, lurada mutum dayayi a gefen kofan yasa yajuyo da kansa yakalli gefen kofan tsaye yaganta kanta akasa tana wasa da yatsunta, tundaga kai yake kallonta an samata hula black, zuwa uniform na jikinta yanzu that are a bit free compare to na dazu kafanta ba takalmi ba safa haka take taka tiles din, sosai tashiga murza hannayenta sai kuma tadaga hannu daya takai tasa fingers nata a baki bata dago kanta ba dake kasa, ahankali Marwan yamaida kofan yarufe calmly yace  jeki zauna juyawa tayi tawuce taje ta zauna abakin gadon like a very obidient girl saiya taho wajen yajawo wata kujera yazauna yana facing nata saiya ijiye bottle of water da container na maganin daidai anyi knocking Umma ce takawo tray na breakfast da akama patients yau tea ne da bread da egg abincin is not bad for government hospital o, hannu yasa ya karba da kansa ya kalli abincin saiya bata yace  take this kin cire hannunta daga baki Amirah tayi takima kallonsa sai cin yatsu datakeyi tana wasa da kafafunta, he knows bazataci ba bataso, saiya juya yaba Baaba yace  Baaba akwai flask na abinci a office dina za adan taimakamin dashi Umma tace  toh Dr tawuce tafita. Ahankali Marwan yasa hannu a aljihun lab coat nasa saiya ciro leda na new dogon black socks mai dan kauri yabude yacire safan tareda mikemata yace  take put this on a kafanki, always wear sock daga yanzu left hand nata wanda shine akan cinyanta takai tamikamai still bata kallesa ba, Marwan yace  no bani hannun dama not left cire hannunta tayi daga bakin tamikamai duk saliva a jiki, tsare hannun yayi da idanu saiya saka hannunsa a aljihun yaciro handkerchief dinsa, ahankali batare da skin na hannunsa yataba fatar hannunta ba yashiga share mata yawun daga hannunta, gently Amirah tadago kanta tadan kallesa da fararen manya manyan idanunta, kawai Ammi ta tuna anytime taba Ammi hannu idan akwai datti ko ruwa ko kasa ko yawu a hannunta sai Ammi tafara sa tsuma ko wani abu ta share hannun tass kafin tabata abinda zata bata, sosai take kallonsa especially glasses dake idanunsa, da lips dinsa dasuke pink yirrr ga kamshi mai bala in dadi dayakeyi dake kwantar mata da"

hankali.

Tass Marwan ya goge mata hannun saiya saka safan akai tareda dago kansa karaf hada ido yayi da

"Amirah dasauri Amirah ta maida kanta kasa abin yadan basa mamaki ganin takallesa, bude safan tayi saita shiga sawa a birkice wajen diddige na saman kafa instead of yazauna a kasa zata saka dayan, cikin tattausan murya Marwan yace  wait! Tsayawa Amirah tayi batare data kallesa ba, hannunsa biyu yakai kan kafan data saka safan, ahankali yakama fatar safan without touching her sai yayi adjusting ya"

"daidaita safan, kaman yana magana da Baby sabida how soft he s da ita yace  jashi sama toh ahankali"

"Amirah taja safan sama, Marwan yace  sa dayan saka dayan tayi same way, yasake gyara mata saiya"

"koma yazauna yabude file nata sai yayi rubutu awani fresh paper, saiya dago yakallate tamaida hannunta baki, a hankali yace  I will ask you some questions inhar kin bani amsa kinyi duk abinda nace baki mana rashin ji ba zan kawo miki Ammi gobe kin yarda zakiyi ? Gydamai kai tayi tana cin hannu tana kallon waje daya, gently yace  stop eating your fingers ciro da hannun tayi daga baki ta ijiye akan cinyanta, saita shiga ninninke yatsun nata all together Marwan na kallonta saiyayi rubutu ahankali yace  kinsan sunanki ? Gyadamai kai tayi, his eyes fixed on her yace  gayamin sunanki naji dan bata lokaci tayi kaman mai tunani idan zatai magana murya chan kasa that s very tiny and slow suna kiran term din a psychiatrict world da bedroom voice idan baka natsu bama bazakaji me zatace ba, murya very very"

kasa Amirah tace  A& ..mirah! .

EPISODE

"She speaks very low with a very gentle tone da zaka dauka a year old baby ne tai magana, muryanta"

"bala in dadi, soft charming and adorable da baby yanda zatai magana da zuciyanka bazai amsa ba, sosai Marwan ke kallonta tai maganan tana wasu wired wasanni da yatsunta bazama kace itane tai magana ba, kaman badaga bakinta maganan yafito ba, rubutu yayi yacigaba da kallon gesture datake making, calmly yace  Amirah sunanki but rannan Ammin ki tafadamin asalin sunanki, kinsan asalin Sunanki? Shima magana yake mata calmly and very gentle baiso yadaurama kanta abubuwa dayawa, gyadamai kai Amirah tayi alamun eh batare data kallesa ba, Marwan daya kafeta da idanu bayako kyaftawa yace  gayamin, menene asalin sunanki wannan karan maganan ma fitowa yayi daga bakinta like whispering, kaman irin tafadi ma mutum magana a kunne dinnan, tace  Ameenatu! Wlh bugawa kirjin Marwan yayi dum! Dan shiru yayi ya lumshe idanu kadan taredakai hannunsa yadaura kan goshinsa sannan yazare tareda bude idanun, why is he feeling like this towards this patient? Yasake dago idanunsa yadaura akan fuskanta yana kallonta, wasa take da hannayenta tanadan motsi da kafafunta suma, dakewa Marwan yayi ya danne duk wani abu da zuciyansa kemai yace  dake da waye da waye agidanku ? Tafin hannunta daya shiga zufa ta share a cinyanta saita daga duka hannunta biyu zatakai baki saita tuna abinda yace dazu yahanata wasa da yatsunta tashiga yi saita kalli gefe kaman bada ita akai magana ba, chan da yar kankanuwan muryan tace  Ammi, Miemie da Amirah ne agidan muuu taja muu din like a baby tai shiru sai kawai this time takai hannun nata baki tafara ci tana kallon gefe, Marwan ya tsaya yana kallonta kirjinsa na bugawa dum dum dum yana maimaita kalan sigan yanda tajero sunansu Ammi, Miemie da Amirah ne agidan mu, irin yanda yara ke gayamaka waya da waye gidansu dinnan sai Marwan yayi circling Babanta cus bata ambato mahaifinta ba, daidai lokacin akai knocking akan shigo Baaba ce da"

flask dayace takawo mai tace  gashi Dr nuna mata inda ya ijiye ruwa da magani yayi saita wuce ta ijiye

"tajuya tafita, sai yadauki wani empty blank paper yarubuta Ameena boldly saiya daga paper yabata yace"

" take hannunta datake wasa dashi tazare zata bashi na haggu batare data juyoba saita basa na dama yasa mata takardan ta amshi paper tana kallo yace  mena rubuta anan? He wants to know idan ta iya karatu koda kadan ne, ahankali Amirah tace  Ameenah murmushi Marwan yayi yace  good job Ameenah wani sanyi taji a zuciyanta kaman an goga da kankara yanda yace good job Ameenah, saiya mikamata hannu alamun tabasa yace  kawo basa tayi ahankali tana kallon agogon hannunsa, saiyasa hannunsa a aljihu yaciro chocolate na cabry diary milk yamika mata yace  that s all for today take your reward chocholate din ta kalla sai dawani irin sauri tasa hannu ta amshe, zata bude yace  wait, wait kisha magani kici abinci then chocholate maganin yakawo yana bude ruwa, yawanci su ne suka ba patient magani da kansu a gidan mahaukata wannan ka ida ne dan patients akwai wayau basashan magani, gently Marwan yace  haaaa kin bude baki Amirah tayi dan batason magani ko kadan takai hannuwanta biyu tadaura akan fuskanta tarufe, abin yaso basa dariya, saiya mika mata hannu yace  bani chocholate dina tunda bazaki sha magani ba dasauri tacire hannayenta dake kan fuskanta da chocholate din ke jiki taboye chocholate din abayanta tana makemai kafada batare data kallesa ba, Marwan yamata wani kallon mamaki da ace this girl is very fine kalan tsiwan dazatayi ko, ataushashe kaman mai lallashinta yace  okay tunda bakiso na amsa chocolate din open your mouth kisha magani, ko bakiso nakawo miki Ammi ? Ahankali tabude baki jin maganan Ammi, dan bugawa zuciyansa yayi sabida yanda tabudemai bakinta that is very clean, hakoranta yan kananu with her very pinkish lips and tongue, maganin guda biyu yasamata abaki tareda samata ruwa ta zuka ta hadiye tana lumshe idanu tai ahhhh, ahankali yace  karkimin amai yadan kalleta to be honest bata iya expressing happiness ko sadness ko tsana ba, she hates magani tasha taji ba dadi but fuskanta is just d way it is, rufe goran ruwan yayi yace  open your mouth nagani cus you patient are kinda sneaky now adays bude bakinta tayi ya kalla saiya wuce wajen warmer da Mami tabasa abinci saiya bude, chips ne da eggs da pepped chicken and plantain saiyasaka spoon yazo wajen yabata yace  ea& . Kafin yama karasa magana yaga takawo hannunta takarbi kulan hannunta nataba nasa takarba da sauri tadaura akan cinyanta saitasa hannu tafara cin chips din da egg da plantain, tsayawa Marwan yayi yana kallonta saiya sa hannu yadauki bottle water din yabude yazo wajen ya ijiye mata a gefenta, sai kawai yadena kallonta yabude folder yashiga rubuce rubuce saiya rufe yasake kallonta she s still eating comfortably kaman batasan da mutum awajen ba, sai yadan sauke ijiyan zuciya since she s eating today unlike jiya, and yau she s not running temperature, yajuya zaiyi kofa dawani irin sauri Amirah tamike tabiyosa hannunta daya rikeda chocholate dinta dayan rike da kulan abinci gabanta na faduwa hankalinta natashi bataso yabar inda take, dakatawa Marwan yayi ya tsaya jin tabiyosa yajuyo da sauri yakalleta tana tsaya dab dashi kanta akasa ga kulan a hannunta da chocholate, kaman zata shiga jikinsa ayanda take dab dashi yayi dan jim saiya juya yawuce yace  muje kici abinci juyawa tayi itama sum sum yanuna mata gadon taje ta zauna tasake tacigaba da cin abincin yana tsaye yana kallonta, she has a very very good appetite dudda bada sauri takecin abincin ba but she s eating well, tagama takama naman duk tanaci, abinma dariya yaso basa saiya dauke kai yaciro wayansa yana dannawa dan ita kawai yake jira, kadan tarage a abincin tadauki ruwan tasha ta ijiye saiya dago kansa yakalleta ganin tagama kanta akasa saiya maida wayansa aljihu ya matso dab da gadon yasa hannu yadauki gora sai yarufe ya ijiye a gefe yadauki flask din yakalli dan naman karamin data rage, saiya sa hannu yashiga picking abincin data zuzzubar a gadon, ahankali Amirah tadan dago idanunta ta kallesa yana wani irin sanyi takaraji acikin zuciyanta kaman an zuba kankara, rufe flask din yayi ya ijiye ya kalleta"

"hada idanu sukayi dasauri Amirah tadauke kai, baice mata komiba yawuce wajen bayi dasauri tamike"

tabiyosa yana bude kofa tabisa yajuyo ya kalleta saiya kunna tap yace  come wash your hand bude tap

"yayi saitazo tasa hannunta akasa tana wanke hannunta saita bude baki hakoranta suka fito tai wani clapping hannunta under the running tap ruwan yawani tawarwatsa har fuskan Marwan ya tsareta da idanu ahankali yace  wasa da ruwa nace kiyi dasauri tajuyo ta kallesa sai takai hannun data wanke zatasa abaki yace  don t, clean your mouth goge bakinta tayi, yace  wash your hand again wanke hannun tayi, saiya bude kofa yace  let s go ahankali tafita yafito shima, wani takalmi canvas ne wanda shine general shoes dasuke bama patient nasu fari ya dauko a drawer dakin, saiya duka ahankali gabanta agaban gadon, Amirah ta kallesa, bude takalmin yayi yace  put your leg sa kafanta Amirah tayi saiya samata takalmi da kyau ya kulle igiyan sai kallonsa take kanta trying to put things together, he s just like Ammi, he is her second Ammi sabida yanda yake kula da ita, same thing da dayan kafan yayi ya kulle, yakalli hulanta ya zauna akanta sosai, yace  let s go saukowa tayi yadan tsaya ya kalleta fully kayan looks free ajikinta sai yajuya kawai yawuce yayi kofa tana biye da shi abaya suka fito, lobby yakaita yau drawing a painting ake koya musu, chair yanuna mata yace  sit zama tayi Malaman na kallonsu da other patients, Malaman takawo mata new board da pen ta ijiye tace  here you go anatse Marwan yace  I want you to draw anything dakika tuna, stay here I will come back anjima kadan karki biyoni yafada strictly saiya juya binsa Amirah tayi da kallo zuciyanta yashiga rawa sosai har saida tadaina"

ganinsa sai kawai takifa kanta a table din tai lamo kaman marainiya tareda lumshe idanu.

EPISODE

**

Wuraren 1:30PM Saleem yashiga bude idanu shima sabida knocking kofan dakin da Mami tazo tanayi da

"kanta ne,  Saleem maza atashi lokacin sallan zuhur yayi da kyar kaman zaiyi ihu ya juya, sai kawai Mami tashigo dakin labulen windows daki tabude dakin yayi haske abinda baiso kenan yabude idanu yatashi zaune kaman zai mata kuka yace  Mamsssss dakuwa Mami tamai tace  wuce kaje kayi salla Saleem kafito ina jiranka magana zamuyi dan kallonta yayi kadan saiya tashi ahankali yawuce bayi Mami"

tawuce tafita daga dakin.

"Wanka yayi yafito da gangan yakara shiga closet na Marwan yanabin kananun kayansa da kallo, they re"

"to decent for his liking hakanan dai yazaro wani Zara jean blue da farin shirt na H&M yasaka, yadauki p- cap yarike a hannu yafito yana baza kamshi saiya shimfida dadduma yayi salla yawuce gadon yadauki wayansa yana dubawa miss calls ne dayawa kuma duk na abokan sa ne, message din David yaduba a watsapp yace  Johnson street yasan abinda abin ke nufi hakan yasa yawuce yafita daga dakin tundaga staircase yake kwalama Mami kira.  Mams, Mams Mami dake kitchen tare da masu aiki tace  oh ni"

jama a Saleem gani nan fa fitowa tayi daga kitchen takallesa tace  zokai breakfast baiyi musu ba

"yawuce yazauna kan dinning wayansa na ringing yasa a kunne yana magana Mami na zubamasa abinci,"

"fried rice tasamai da tea da kaji sauke wayan yayi daga kunnensa yace  you are the best cook Mams zuwa bayansa Mami tayi kai tsaye yaji hannunta akan kunnuwansa dasauri yakalleta Mami tahararesa tace  kace wani abu wlh saina rankwashi kanka bani dan kunnen nan, ko su Faiza naba suna sawa zaka sami lada, these don t belong a kunnenka eh Saleem yanajin nauyin Mami sosai sama da yayan nasa ma, cire an kunnayen tayi takai hannunta ta kwance sarkan shima ta cire kaman zaiyi kuka yace  Mamssssss zama kusada shi tayi ta tsaresa da kallo tace  Saleem! Kin magana yayi yaturo baki yana jan abincinsa yafara ci, Mami ta tsaresa da kallo, tace  Saleem wai bakaga mutuwa

Please Login or Register in order to submit comment