ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

 help of wat? Kabata jikina ta ciza sabida kamata alluran chan? Is that what you do here? Wani kalan likita ne kai dabakasan me kakeba wucewa Marwan yayi batare daya kulasa ba, ran Daddy yayi matukar baci baitaba ganin dan iskan Dr irin wannan ba, nan da nan yaji kawai"

"ya tsanesa, nurse tace  Sir I need you to sign some forms pls ."

EPISODE

Rai abace Daddy da har lokacin dukan kirjinsa bai dawo daidai ba sabida tsoratan dayayi yace  rainin

"hankali kawai, sabida kana likitan mahaukata sai kaima kazama mahaukacin da gangan fa yatareni yabari takamani ta cija, saura kiris fatana ta fice, hakora uwa na vampire dan dariya Nurse tayi sosai tace  Yallabai Dr Marwan study our patients, he thinks like them sometimes, he understands them, if there s one thing I can say is kama patient namu laifi, he understood that and let her take revenge cikin fada Daddy yace  maganan banza maganan wofi waye ubansa eh, yasa an kama mini bouncer yasa a chijeni Nurse ganin da gaske masifa mutumin yake yafara bata haushi, sufa ma aikatan asibitin gwamnati"

"mutuncin su ragagge ne, tace  koma kai waye his patients comes first, once kuna cikin building dinnan"

"our patients comes first kafin kowa, and duk wanda yatabasu Dr Marwan stand for them, all the patients"

"loves him, zancen ubansa kuma ka shiga ward kaje ka tambayesa, please fill in this form and sign, zaka biya 50k kuma shine kudin da ake biya on patient da aka kawo for admission dawani irin sauri Daddy ya kalleta kaman miliyan hamsin tace, yace  50k naji kince, ba free bane gwamnati tafadi nurse tace  yes it s free amman you need to pay 50k na bed fee na 10days each day 5k that s not free Sir Daddy yayi shiru sai bai kara magana ba, yasa hannu ya karbi takardan yana rubuta komi da komi yayi signning yamikama nurse din ta karba tace  that office is account office kaje kabiya ka kawomin receipt gyadamata kai yayi yace  bari na dauko kudin a mota yajuya yayi waje voucher suka bisa nurse na kallonsa yabude mota yashige yatada motan abinsa yaja nurse kafin ta taho yafice daga gate din yace  nida ku kara ganina har abada wlh wlh yaciro 100k yana tukin yaba bouncers yace  ga kudin ku"

shikuma wanchan kuje police station duk yanda ake ciki ku sanar dani .

"Mamakine yakama nurse din ganin yatafi, but somehow she refuse to believe cewa Baba zai bar yar"

"karaman yarinyar sa a asibiti batare daya biya kudin komiba, maybe yaje ciro kudinne, takoma tana duba all the details daya bada a form din, taga this exact patient with same information tazo dazu da safe ai, Nurse Rasho ke morning ta tafi gida hakan yasa saita dauko file nata na safiya tafito tawuce dakin"

emergency da Dr yake.

"General asibiti ne so obviously is a big hospital, amman psychiatrist building dinnan dayake UNICEF sunyi"

"renovating wajen kaman akasan waje, akwai jeren dakuna da numbers haka daki daya na facing daya kaman hotel, dakunan yawanci ana saka dangerous patients ne, da masu yin tsirara da sauransu, saikuma akwai ward na mata dana maza wajen ana ijiye patients that are not harmful patients nada yawa in a ward zaka iya ganin 10, 8 dasauransu, saikuma akwai main hall da kujeru ana fito dasu su zauna suci abinci ga tv asamusu kallo, akwai classes kuma, music class, educational class saikuma bathroom nasu na maza daban bangaren daban na mata daban bangaren ma daban, akwai single single toilet saikuma dogon bayi da akayi kaman irin na yan hostel dinnan, sunada compound da play ground dakuma garden, ga ma aikata ta ko ina, akwai cleaners, care takers masu assisting patients da basa iya komi ma kansu, aikinsu is gyara patients din, musu wanka chanza musu kaya da sauransu, ga nurses, ga"

Doctors.

Ahankali tai knocking kofan tabude Dr Marwan naciki tareda wani elderly patient babba haka yana sanye

"da uniform na asibiti ga paper a hannunsa yana wasu yan rubuce rubuce Dr Marwan na tsaye yana paying attention to rubutun bayako dauke idanu, tace  Dr you need to see this batare daya dago kansa ba yace  go ahead ahankali tace  I think this patient was here this morning Aminatu Adamu, Mamanta takawota dasafe an mata allura ma aka bata magani, and Babanta ya gudu yanzu batare daya biya kudin bed ba, what should we do? Muyi admitting nata still cus yace bari ya dauko kudi a mota yatafi Har lokacin Marwan kallon rubutun da mutumin yakeyi yake dasuke nan a jujjuye daidai yagama rubuta yawani kwashe da dariya yace  Dr M sunana kenan Isuhu Muhammad Kwari dan murmushi Marwan"

yayi yana karban paper wanda abunda yarubuta baida alaka da sunansa at all ga rubutun a jujjuye yace

 good job Malam Isuhu mutumin yasake fashewa da dariya harda tafi yace  nafi kowa iya rubutu ko Dr?

"Kasan zamanin nan Wole Soyinka wannan novelist din classmate dina ne Marwan yace  yess yess you told me yesterday, now I want you to do even better tommorow okay, gobe you will write about your family yanuna masa book dake kan gadonsa yace  karubutamin anything daka tuna aciki nazo zan duba , patient din still yana dariya irin na marasa kan gado yace  okay Dr M yamika masa hannu yana dariya, hannu Marwan yabasa without any fear yace  idan an kawo maka magana take it, don t trouble my nurses okay yana dariya sosai yace  okay Dr M karbe hannunsa Marwan yayi yajuya yafice daga dakin nurse ma tafito tai danna wani bottun dake locking door din sannan tabisa abaya, Marwan na tafiya yamika mata hannu alamun tabasa file na yarinyar, dasauri tabasa, karba yayi yana dubawa, sai kawai yacigaba da tafiya Nurse Nucy tace  still mu kwantar da ita batare da yabiya kudin gadon ba Doctor? Shiru yayi kaman bazai magana ba sai chan yace  do you have anyway to send her? Shiru Nurse din tayi saitace  a a calming Marwanyace  focus on her health do your duty that s the most important thing ya kalli agogon hannunsa yace  she will wake up in the next one minute let s go yawuce nurse Nucy na binsa abaya zuwa single room ward wanda nan aka kwantar da ita, agaban dakin ya tsaya ya danna botur dake unlocking door sannan yabude kofan yashiga dakin, bed ne acikin dakin sai bayi da shelf na just few book that are educational book da small couch na zama, Amirah na kwance akan gadon, gashinta yarufe fuskanta, she looks very innocent dudda ba a ganin fuskanta, dan dakatawa Maryan yayi daga wajen kofan ya tsaya, ahankali yace  remove that attachment from her head murmushi Nurse Nucy tayi tace  I think is her hair Dr daga inda yake yakalli gashin sosai sai baimasan mezaiceba kawai yadauke kai, kaman nurse din ta lura tace  bari ayi parking gashin na tattare sa gu daya akwai hair band a wrist nata sai kawai tazo wajen tadan dago Amirah dataji batada nauyi ta tana tattare gashin daga gaban fuskanta, file nata yake dubawa amman hakanan yaji kaman abu na fizgansa, kasa daurewa yayi saida yasan matsar da folder ya daura idanunsa akan fuskanta she literally looks like a baby a hannun Nurse Nucy dake kwashe gashin nata, bugawa kirjinsa yayi dum! Saiya dauke kansa ya maida kan folder. Maida ita Nurse Nucy tayi ta kwantar saita tsaya kallon fuskanta cus yanzu ne fuskan Amirah yafito da kyau, tunda take in her life bata taba ganin kyakkywan yarinya mahaukaciya irin wannan ba tunda tafara aiki as a psychiatric nurse, funny enough all patients dasuke dashi on admission this girl is youngest, yawancin mata mahaukata dasuke dashi yan age 30 upward ne, youngest patients nasu is 31yrs, this is the first karaman yarinya mahaukaciya dasuke samu in the hospital,  What are you doing? Taji muryan Dr da babu wasa ko daya aciki, dasauri Nucy tajuyo takalli Dr Marwan daya jefomata tambayan takallesa rubutu ma yake da pen tarasa ma mezatace dasauri takoma baya tana barin jikin gadon tace  ahh sorry Dr, dama daman naji she s running serious temperature ne shigowa dakin yayi da kyau zuwa wajen gadon ya ijiye folder nata yamakala sthethoscope a kune yakama bakin saiyadan kalleta gabansa yasake fadi amman saiya dake like the man he s yadaura sthehoscipe din a wuyanta batare da one single finger nasa yataba fatan jikinta ba, daidai idanunta sukai motsi yamaida kwayan idanunsa kan fuskanta, ahankali Amirah ke bude idanunta jin sanyi dataji a wuyanta, kadan kadan take bude idanunta, dan jikinta yamutu sosai, jikinta yamata nauyi kaman banata ba, batada karfi ahankali take bude idanunta kwayan idanunta na motsi kadan kadan, dogayen gashin idanunta suma suna motsi trying to open, lips dinta ma dasuke very pinkishi kanana na motsi, gashin goshinta a kwance sosai, hannunta tafara dagawa da kyar cus batajin karfi jikinta kaman ba nataba, sanyi dataji awuyanta yasa kai tsaye takai hannunta tadaura saman kan hannun Dr Marwan dake rike da bakin sthethoscope"

"din daya saka a wuyanta while idanunta na motsin kokarin budewa, wlh yafara medical school at the age"

"of 17 daidai a UK, tundaga rannan zuwa rana tayau baitaba having any form of body contact da any"

"patient datasa kawai yaji kirjinsa nabugawa ba sai yau, and he doesn t know why, faduwa gabansa yayi rasss! Hannunta feels extremely warm, soft and tafin hannunta palm nata were so sweaty dayasa yaji sanyin dumi da lema saman hannunsa, instead of tasaki hannunsa saita kara rike hannunsa gam idanunta na motsi sosai tana bude idanunta duka but not wide open bakinta na furta.  Ammi! Cikin wata yar kankanuwan karaman cool sexy baby bedroom naked voice daidai kuma tana karasa bude idanunta dasuka dan mata dishi dishi kaman bata gani, ita and a new born baby basu da wani much of a difference, ko kadan Marwan baiyi motsi ba cus he wants to gets her heart beat especially idan tai recognizing condition da situation datake ciki, daura manya manyan idanunta gajiyayyu that looks very lazy tayi akansa, da farko dishi dishi take gani but slowly idanun suka fara washewa taga wani kyakkywan mutum da farin glasses ke kan idanunsa yana kallonta, yana sanye da farin labcoat ajikinsa bugawa kirjinta yayi kanta na wani ringing bell tana tuna komi daya faru tundaga jiya zuwa yau, kaman taga dodo tawani irin kulle idanunta ta yunkuro zata tashi da kyar dan ba karfi alluran daya mata na slowing karfinsu down, tazare hannunta dake kan nasa da sauri tareda ture nasa dake jikinta ta kabar da hannunsa da bak1n sthethoscope din zata taso saiya matsa ahankali taking 2step back ya tsaya batare"

dayace anything ba.

Cikeda karfin hali Amirah ta sauka daga gadon da saita jujjuya tanabin dakin da kallo kwata kwata batai

"recognizing environment datakeba, bataga Ammi ba, bataga Miemie ba, saitin Dr Marwan ta kalla amman bata dago kai takalli fuskansa ba wani tsoronsa taji tanaji saita duka ahankali sai kawai tashige karkashin gadon tai facing bango jikinta kawai yahau rawa, zuciyanta da kirjinta na bugawa, taji kawai batada kwanciyan hankali tahau yarfe hannu bakinta na motsi tafara murza hannayenta a cinya lips"

dinta na motsi tana kiran Ammi da bama aji at all.  Ammi! Ammi! Ammi! .

EPISODE

Ahankali yadan sauke ijiyan zuciya gently yace  bring her food and snacks dasauri Nurse Nucy tace

" toh saita juya ta tafi, zare stethoscope din Marwan yayi daga kunnensa yatura a aljihun labcoat dinsa saiya duka ahankali daidai gaban gadon dasauri Amirah takara mannewa da bango jikinta na kakkarwa tana murza hannayenta sosai, calmly yake kallonta dudda ta sauke kanta kasa gabaki daya, her lips are moving tana wani irin strange wasa da fingers nata na nervousness, tana mummurza hannayen, ahankali very calmly da tattaushiyan murya trying to get her to calm down yanuna kansa yace  My name is Dr Marwan! yayi dan shiru yana kallonta, yakara tausasa murya yace  I am here to make you feel better yayi shiru yana nazarinta nothing changes in abinda takeyi, sake rage murya yayi yace  I will not hurt you and nobody will hurt you here, can you tell me your name? Duk yayi maganan yana kallonta,"

"reaction dinta ma doesn t look like tamasan akwai wani awajen banda ita, kaman batasan Allah yayisa"

"awajen ba and yasan taji komi, ahankali yace  Kinsan sunanki ? Still shiru, dan ijiyan zuciya kadan"

"Marwan ya sauke, da voice na nuna tsantsan kulawa yar karama yace  meke miki ciwo yanzu ? Still shiru Amirah taki kallonsa but tanajin komi yake cewa kirjinta kawai ke bugawa, gawani kamshi dayakeyi dake shiga hancinta wanda takeji kaman tabude baki taci kamshin sabida yanda kamshin keda dadi, daidai lokacin nurse tashigo da tray na abinci rice and stew da egg, sai bowl na fruits, da bowl na biscuits tazo wajen ta duka tace  ga abinci Dr hannu yasa yakarba yakalli abincin sai yadauki spoon din yajuya rice din da stew din sannan ya kai abincin gabanta ya ijiye yana kallonta yace  eat wlh kaganta zaka rantse batamasan akwai mutane awajen ba, Nurse tace  ohh my God, non verbal patient are the hardest to deal with Dr If there s one thing he s sure of is bazata ci this food ba no matter what, gashi tasauke kanta kasa hannunta kawai ke rawa and he s hearing the sound of her breath which is not really clear she s tense, mikewa yayi ahankali saiya dauki iPad dinsa yayi rubuce rubuce yabama nurse din yace  get everything from the pharmacy gyadamai kai tayi saita wuce tafita shikuma saiya tsaya ya dauki folder nata yabude yana karanta condition dinta again for the second time tunda aka kawota, she s sick, she s traumatized, she s non verbal all 3, but this morning Mamanta bata yarda ya kwantar da itaba why in the evening Babanta yakawota dawasu kattai a daddaure? Her Mother doesn t look like wacce zatabar maza su kakkama mata yarinya haka, kaganta kasan she protects yarinyar nan with everything she got, did something happen to her Mom? Is that what triggers her? Saiyadanyi shiru yakalli karkashin gadon, he doesn t wants to think much, all that matters is his patient not her family, he will do everything he can to help her, she needs food if she s refusing to eat he needs to go for option B abata abinci ta drip cus she needs treatment this temperature and everything ya sauko kafin yafara treating underlining"

condition nata which is her mental issue.

Yana tsaye awajen nurse din tashigo da everything daya aika wani bell dake kusa dashi ya danna within

"seconds saiga wata babbar kosasshiyar katuwan mace sanye da uniform tace  Dr M which patient do you need help with? Naga you paged me ? Karkashin gadon ya nunamata dasauri tace  Ohhkay let s see what do we get here saita wuce taduka karkashin gadon tana kallon tray na abinci tace  laaaaaa bataci wannan abincin mai dadi ba Nurse dake tsaye gefenta tace  bataci ba Iyawo Iyawo tadauki plate din tamikama nurse din ta karba sannan takalli Amirah datake kara matsawa tana mannewa da bango Iyawo tamika hannunta tace  zo kinji we will take good care of you here don t be afraid uhnn Pretty girl tai maganan daidai tana daura hannunta kan cinyan Amirah, Amirah ta kurma ihu kaman wuta ya tabata.  Ahhhhhhhhhhhh! Marwan ya kallesu, ta wuntsila kafafunta takai hannunta zata cire hannun Iyawo, cikin asalin experience Iyawo takama hannu kawai tashi daya tajawo Amirah tana murmushi Amirah na kokawa da ita, Iyawo tadagata Amirah takara daburcewa tahau ihu sosai ihunta kaman zai fasa musu kunne tana kokawa gashi batada karfin ma, hakan yasa Marwan yajuyo yakallesu ahankali yanda Iyawo tadagata kaman yar baby tadaga, daurata tayi akan gado, tawani dirko daga gadon Iyawo zata kamata ga mamakinta kawai tai kan Marwan agigice zata fada jikinsa, baya yakoma dasauri Amirah tayo kansa zata shige jikinsa dawani irin sauri Marwan yakawo hannunsa gaba strictly yace  ke! Chak Amirah ta tsaya gabanta na faduwa saita koma gefensa ta tsaya dab dashi takai hannunta takama kasan rigan labcoat nashi tarike gam tana numfashi da sauri da sauri kaman kirjinta zai fito, daga Nurse har Iyawo suka kalli"

yanda tarike labcoat din Dr da yanda ta tsaya a gefensa looking petite.

Ahankali yashiga tafiya batare daya sa tasaki rigansa ba har zuwa wajen gadon tabiyosa gadon ya nuna

"mata yace  sit ahankali Amirah ta zauna tana rikeda labcoat dinshi sosai, cikeda lallabawa yace  bani hannunki ko kallonsa Amirah batayiba balle yasaran zata basa hannunsa, batare daya kalli su Iyawo ba yace  I need her hand matsowa Iyawo tayi wajen ihu tayi sosai Marwan yabata hannunsa daya saka gloves yace  give me ur hand then idan bakiso ta tabaki boye hannunta tayi abaya cus ta tsani anything allura hakan yasa Iyawo tazo wani tasowa Amirah tayi zata fado jikinsa dasauri yadan matsa baya Iyawo takamata wani irin ihu take tana kokawa zata fita daga jikinta, Iyawo tace  kina tsoron allura, hannun Dr ba zafi, tsaya amiki kihuta kema kiji sauki kinji yarinya gyaramai hannunta Iyawo tayi tace  you can do it now Dr takowa yayi yamatso this time bai kalli fuskanta ba dan baiso tabasa tausayi ahankali yasa alluran yadan kalli fuskanta tama rage shure kafa tagaji sosai kuma da alamu bataji zafi ba, sai ijiyan zuciya take gashin goshinta ya mammanne sabida zufa datayi daga dan kokawan datayi, dauke kansa Marwan yana setting drip din yayi yace  can you get her a cap for her hair, idan tai bacci change her to hospital uniform Iyawo tace  toh Doctor M within few minute ya gama fixing mata drip yasa allurai a ruwan duk Iyawo na rike da ita tadena ihu amman sai numfashi take sama sama tana wani irin ijiyan zuciya dake fitowa sosai irin na yanda yara suke, Marwan yace  kwantar da ita kwantar da ita Iyawo tayi Amirah ta kwanta lamooo idanunta na lumlumshewa, Iyawo tadan leka fuskanta tace  she s asleep lemme get her uniform da cap saita wuce tafita, ahankali yakai hannunsa saitin hancinta yana kallon agogon hannunsa yana noticing breath nata murya chan kasa yace  you need to calm down yayi maganan still hannunshi na wajen yanason nunfashinta ya daidaita, lumshe idanunta ruff tayi numfashin yakoma yana fita ahankali hakan yasa ya maida hannunsa yadauki folder nata yayi rubutu sannan yajuya yafita daga dakin yashiga another room, daya daga cikin ma aikatan dake aiki a wajen tace  don t tell me yanzu wannan ma da Babanta yakawota yagudu Dr M ne zai biya kudin? Dayan tace  shine mana, da a komar da patient gwara yacire kudi daga aljihunsa yabiya wlh bantaba ganin selfless Dr irinsa ba, yau"

shekaru kusan 20 ina aiki a asibiti duk sukai hmm suka wuce.

"Wajajen magrib Marwan yafito daga office nasa yadauro alwala, idan yatafi sallan magrib baya dawowa,"

"ward yashigo direct 441 yashiga yana bude kofa ahankali, night nurse yagani tanama drip da ke shiga jikinta next injection daya rubuta amata at that time, an chanza mata kaya zuwa blue uniform dinsu wanda yake riga da wando an dan rufa mata bargo sannan an saka mata wani dark blue hula daya zauna akanta yayi kyau, kallo daya yama fuskanta hakan nan kawai yasami kansa da cire idanunsa daga kanta da sauri, ya makala sthethoscope a kunnensa yana duba pulse nata sannan yakalli nurse din, yace  I will be going home now be checking on her after every 30min, if anything come up akirani dasauri tace  yess Dr, saida safe baicemata anything ba yajuya haryakai kofa ya tsaya saiya juyo yadan kalleta sannan ya kalli nurse yace  get blanket from my office cover her dasauri nurse din tace  yes sir yajuya yafita tabisa da kallo tama mamakin meya sami dan karamin zanin gadon da aka rufa mata dayace adauko bargo daga office nashi, are they related? Saikuma ta kauda tambayar tawuce tafito he never lock office nasa hakan yasa ta shiga wani bargo mai kyau da taushe na Hermes ne akan kujeran sa sai ta"

dauka tafito daga office din.

EPISODE

"Masallacin yashiga yabi jam i akayi magrib sannan yafito yashiga mota, yadanyi jimmm kafin yakunna"

"motan yaja, baya wani gudu sosai, tsayawa yayi wajen fruits yasaya dayawa kwallo kwallo aka lodamai a booth sannan yaja motan, koda yakai unguwansu it s already isha i time, ya tsaya yayi sannan yadawo yaja motan yayi horn aka budemai gate ya shiga ciki, parking yayi gateman din yazo wajen motan da sauri kafin yabude yarigasa bude masa yace  sannu da zuwa Dakta murmushi kadan yamasa, Musa yace  Dr kaga kaman dan kankare naso yakamani hannun sai zugi yakemin mezansha ? Anatse Marwan yakalli dan yatsun dayake nuna masa daya kumbura sai yace  kanada ciwo haka tun safe maisa baka sanar dani ba ? Cikeda fara a yace  banso na dameka ne Dakta, dan karamin ciwo haka sainaita raki kaman mace Marwan yasake kallon hannun again saiya koma mota yadauko wani karamin box yabude, wani katin magani yabasa yace  kasha biyu yanzu biyu da safe, idan baiyi sauki ba zan tafi dakai hospital gobe, and kaje ka kwanta don t work again murmushi sosai Musa Allah yasani yana son bawan Allahn nan Marwan yace  nagode Dakta juyawa yayi zaitafi Marwan yawuce a natse yabude booth din bayan motan yashiga ciro fruits din zai dauka kaman ance mai hadin yajuyo dasauri yataho yace  laaa bari na tayaka Dr wani kallo Marwan yamasa yace  wuce kaje ka kwanta kahuta baiyi musu ba yawuce yana murmushi sosai, babu wani ma aikaci da bayason Dr agidan nan, da kansa yadauki all the fruits yawuce babban dankararen flat na gidan yabude kofa ahankali tareda sallama, Mami ne kadai a falon da waya a kunnenta tana magana ganinsa yashigo Niki Niki da kaya saita zare wayan daga kunnenta tace  why are you carrying all of this ? Baice komiba yawuce kitchen ya ijiye yafito Mami tace  ina Musa ? Ahankali yace  I told him to rest yanada Wicklow a hannun zama yayi kusada Mami saiya dauki plate na abincin daya gani agabanta wanda salad ne yarage da chicken yashiga ci, Mami tace  ga abinci a dinning why are you eating wannan dayayi sanyi cikin yar karaman murya yace  i am very hungry Mami tsaresa da idanu Mami tayi yanda yakecin salad din ahankali, ijiye plate yayi bayan ya cinye zai tashi tace  badai bazakaci abinci ba ? Dan yatsine fuska yayi ahankali yace  lemme shower first zan sauko nabaki magani yayi maganan yana kallon kafanta daya koma normal saiya wuce stairs Mami tabisa da kallo, sama yawuce ahankali yake tafiya kana gani kasan yadan gaji sai kawai ta maida wayan kunnenta tana sauke ijiyan zuciya daga ta dayan bangaren muryan wata tace  Menene Yaya Mami? Naji kina ijiyan zuciya ?"

"Ahankali tace  Marwan ne, he bearly have time for kansa all he does is take care of others, hospital, hospital, hospital, he doesn t do any other thing, baya hutawa, bayama tunanin aure Nafisa Nafisa tace"

" to ba idan mun faramai maganan aure kice kaza kaza kaza ba, yaki yayi aure sai kallonsa kike & & "

One of daily routine nasa is inhar yadawo before yaje dakinsa saiya shiga dakin kannensa spend time

"with them cus he s always busy but yadawo dole saiya basu time, he s their uncle, dudda they re just 16"

"but he

Please Login or Register in order to submit comment